gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading MASARAUTAR QAMAR Sirrin Sarauniya Book 2 By Khadija (KMU) Chapter 14 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ayyo kai gaskiya batasan ayyo ba da bazatayi hakan ba.abinda Ayyo ta gayama ranta kenan





Ayyo alama tayi ma Uwar bayi ta basu wuri da hanzarinta Uwar bayi tabar wurin kallon Hurriya tayi tace ta zauna Hurriya ba musu ta zauna tareda kallon ayyo cikin idonta tana dage gira irin make it quick I ve things to do





Ayyo murmushi tayi tana karajin yarinyar a ranta don tabbas wannan itace zata taimaka masu wurin Ganin karshen Khalifha Qamar.







Aiki zakiyi mana inji ayyo zamu biyaki Hurriya kallon ayyo tayi don ita batada matsala da ko wani aiki tafison tayi aiki ko wani iri ne kuma wanda zai bata kudi don bata yadda da bara ko roko ba dom haka zatayi aikin.





Ahankali Hurriya ta kalleta sannan ta daga mata kai murmushi ayyo tayi tana ayyana abubuwa a ranta don wannan yarinyar daga gani baza tayi matsala ba don taga batada magana.



Kinaji shi wanda zakiyi ma aiki zaki rinka kula da duk wani motsi nashi abinda yaci inda yaje inda ya kwanta kuma har yanzu makaho ne ?





Sannan akwai magungunan da zakina barbada mashi kinaji ana biyanki dubu dari duk wata .shiru Hurriya tayi sannan tayi twitching bakinta ta kalleta sannan tace yayi kadan ,Da mamaki ayyo ta kalleta sannan tace dubu dari fa Hurriya cikin aji da natsuwarta ta daga mata kai jinjina kai kawai ayyo take don duk wanda suke sawa aikin basu taba cewa za a basu dubu dari ba Amman sauran cikin so da kaunar hakan don kamar anyi masu albishir da zuwa makkah haka suke murna amman wannan dubu dari tace bazata amsa ba







Murmushi ayyo tayi don ta hango amfanin da Zatayi masu tace dubu dari biyu tayi?Hurriya kallonta tayi sannan ta dan ciji lebenta ta tashi tsaye tace make it 1M shiru ayyo tayi tana kallon bakinta da yake magana sannan tayi wata dariyar rainin hankali tace Miliyan daya fa kikace ?Hurriya daga mata kai tayi tana kokarin barin wurin don tagama magana bata amsar ko nawane idan bai kai 1M





Har ta fara tafiya ayyo tayi saurin dakatar da ita don ta hango alamomin nasara tattare da yarinyar sosai ma yawwa tohm miliyan daya duka kudin aikin ki? Hurriya tana kallon wayarta tace duk wata miliyan daya sannan tayi tafiyarta batare da ta kara bata second glance ba.







Uwar bayi tana tsaye tana jiranta har tazo inda ta tsaya kallon Hurriya tayi tareda cewa ya kukayi kun Daidaita shiru Hurriya Tayi mata.ita kuma ta kama bakinta bata sake cewa komai ba







Daidai inda sauran ma aikatan suke nan suka iskesu sannan suka nufi inda chief of security yake kallon yan matan yayi yana Addu a Allah ya sanya karshen wahalar kenan don tunda suka dawo yake wannan aikin shi kanshi Khalifhan ba yadda ya iya shike aikin Chamber da kanshi saboda tsaftarshi Amman yana bukatar masu aikin saboda girman Chamber dinshi yana fatar cewar Allah ya sanya wannan karan adace duk cikin zuciyarshi yake maganar.





Idonshi suka sauka akan Hurriya wadda fuskarta take a hade ba karamin kyau tayi ba cikin red rigar da ya kawo mata tana da kyau tanada aji duk a ranshi yake wannan maganar don zai iya rantsewa da Allah bai taba ganin mace miskila mai ajinta ba





Wata Dariya yayi a ranshi yana fatar Allah ya sanya Hurriya tayi ma Khalifa kuma babu cuta a ranta.







Kallonsu yayi sannan ya zabi wadanda zasu fara aikin kafin gobe ko jibi Oga Khalifha yayi firing dinsu don Khalifha kwata kwata bai jira.



Kallon sauran yayi yace kuyi hakuri sun isa Hurriya harta juya yayi sauri yazo wurinta yace kina cikin ma aikatan Khalifa kema batace mashi komaiba kuma daman shima baiyi tsammanin zatace mashi wani Abu ba





Juyawa tayi ta shiga wurin ma aikatan Khalifha murmushin da ba ko yaushe bane a fuskarshi chief of security yayi tareda juyawa ya farayi masu magana kamar haka don duk sharruddan Khalifha aka fada kuma ba wani aiki Sosai don ance banda sata banda cin Amanar oga Khalifha ta hanyar cutar dashi a abinci ku kiyaye duk wadda ta kiyaye zata zauna lafiya da Khalifha Qamar







Hurriya shiru tayi don kamar taso tasan sunan tunani ta fara sai a hankali ta tuna shine wanda ake gulmarshi a masarautar nan kenan





Palace and their issues duk tasan ire iren gulmace gulmacen da akeyi a masarauta don itama ansha maganganunta a masarautarsu



So he was the mysterious person that everyone in the palace was talking about . Shrugging tayi alamar I don t care daman ita miye ya hadata da abinda ba ruwanta









Chief of security kallon Hurriya yayi yaji ta kwanta mashi arai saboda daga yanayin ta ita ba munafuka bace batada boye boye a yanayinta kaifi dayace don haka itace wadda ya kamata ta rinka kula da har wurin baccin Khalifa ya kamata ya huta shima khalifan





Zuwa yayi saitin Hurriya sannan yace aikin ki yafi na kowa Because you re going to be his personal maid please kada ki cutar dashi ko nawane zan biyaki You re going to take care of him Day &Night i will pay you ko nawane you just have to name your price kinji.





Shiru Hurriya tayi tana tunanin offer dinshi don Nigeria takeso ta bari shiyasa ma tace ma ayyo miliyan daya dazu ,ya kamata ta canza wuri saboda kawai she s not feeling safe a masarautar Qamar din tanajin wani feeling na uneasiness kuma tunda ta fara jin wannan feeling din ya kamata ta bar masarautar saboda zuciyarta na bata cewar masu tracing dinta sun fara kokarin ganota ko kuma dai akwai abinda ke jiranta





Shiyasa take bukatar taje saudiyya tayi ibada hade da extending din kwanakinta acan kilan idan ta tafi saudiyya tayi shekara biyu acan idan ta gama shekara biyu sai ta samu Europe country mai sauki taje can ta cigaba da zama koda Canada ce tasan ba zata rasa abinyi ba yanzu a kullum wannan tunanin take she s desperate to get money ta tafi her instincts is telling her to leave this palace soon idan ba haka ba tohm something big is going to happen she s having this feeling these days.



Shiru tayi tana kallon cheif of security she can t reject this offer ina tana bukatar kudi minimum 5mil maximum kuma 10mil she can do better she can do it ahankali cikin calmness dinta ta dage gira tace your conditions.murmushi yayi don yarinyar gaskiya tana burgeshi tanada aji ba kadan ba ga kyau na daukar hankali ga mulki ga miskilanci murmushi yayi sannan yace abinci sau uku a rana kuma ki tabbatar da duk abinda zaki bashi zaici sannan ke zakina gyara mashi daki ki hada mashi ruwan wanka hade da bedtime story idan yayi Bacci sai kiyi mashi addu ar bacci and abu na karshe kada ki sake ki bari ya koreki saboda abinda yafi komai sauki kenan



Shiru Hurriya tayi tana kallonshi bata ko kyaftawa har ya kai aya sannan tace nawane zaka biya? Murmushi yayi yace name your price money is not my problem.hurriya tsotsar bakinta tayi tace 2.5M everymonth chief of security murmushi yayi yace indai zaki iya it s a deal a hankali Hurriya tace Deal sannan yace mata thank you. Har ya juya ya dawo yace mata na baki nan da 3weeks ya fara cin abincin da kika dafa idan har 3weeks tayi baici ba tohm the deal is canceled duk idan bakiyi duty dinki ba tohm bazan baki kudin ba.Shiru tayi ba tareda ta kara cewa komai ba don abun will be very tough for her because after all sunanta Hurriya Faisait Hamood ba komai take tolerating ba rayuwarta Amman it seems like she will tolerate so much of shit this time around da takeso tabar masarautar Qamar.







Yau ta kama zata fara zuwa aiki part din Khalifha Qamar su dayawane ba ita kadai ba Saidai ita personal maid dinshi data zama aikinta ya bambamta dana kowa don haka da wuri ta tashi duk da daman yanzu ta rage makara sallahr asuba saboda idan wasba ta tashe ta a bacci tana komawa wasba zata cigaba da kukan karya har sai Hurriya ta tashi .Saidai ta kalli wasba din taje tayi alwala ta dawo tayi sallahr yanzu har ta saba.







Uniform ne ta sanya sunata kamshin turarenta tun wanda chief of security ya siya mata lokacin da ta kwanta asibiti gashinta a daure yake wanda ya cika sosai yayi yawa ga tsawo don haka ta tattare shi ta daureshi tare da cusa tikar gashin cikin gashin yadda bazata fito ba.







Tayi kyau sosai ba kadan ba don haka ta fito Daidai kofar ta iske uwar bayi wadda daman da alama Hurriyar take jira don haka tace mata Hurriya ahankali hurriya ta juyo tana kallonta Uwar bayi tace har an fito daga mata kai tayi.uwar bayi tace ayyo tana bukatar ganinki zaku ida maganar da kukayi jiya. Hurriya daga mata kai tayi sannan tace idan nagama aiki ta juya tabar mata wurin.











Tafiyarta a hankali Saidai yau ba earpiece a kunnenta har ta kawo part din Khalifha Qamar kusan kowa yazo duk da safiya ce kallon abokan aikinta tayi wanda sai dadi sukeji da alama



itama kallonta suka rinkayi kamar zasu cinyeta



Ba wanda ta karayi ma second look acikinsu ta haura sama inda take tunanin tanan zata iya shiga dakinshi wow kawai take fada a ranta data faracin karo da parlon shi na sama komai na parlon look mysterious don bata taba ganin an kawata wuri da dark color ba kuma dark color din yayi kyau irin parlon shi ba hatta fentin parlon dark brown ne sai kujerun da aka kawata parlon dasu brown and black everything is screaming rich and elegant and everything look so mysterious and dangerous color din parlon kadai yagama defining waye mutumin komai na parlon yayi mata kyau and she fall for the dull color don itakanta batasan dark color nada kyau ba sai yau Because ita tafison light color because of how neatness she was so tafison light color for the first time wani abu ya burgeta wanda ba nata ba a rayuwarta tunda take rayuwarta wani ko wata baya burgeta ko abun wani ya burgeta babu Saidai ta burge mutane ko akwaikwaye ta haka rayuwarta take.







Sauke ajiyar zuciya tayi ta bude dakinshi a hankali Saidai kamshin da taji ya sanyata lumshe ido duk da cikin kamshin tanajin irin danger da power da kamshin yake emanating dakin yayi wani irin dim Amman tana kallon yadda yake dukunkune cikin dark duve wanda ya rufe ko ina a dakin sanyin Ac dakin ya kaishi karshe duka Ac biyun da split da standing ac wanda sanyi ke ratsa ko ina a kashin mutumin .







Switch ta kunna na wuta tana kallon dakin in awe saboda haduwarshi don komai dark brown ne mai matukar kyau da tsada ajiyar zuciya ta saki sanyin na kara shigarta tsoki tayi tareda kashe duka Ac din tana kallon komai neat and intact basai an fada mata ba mai dakin is a neatness freak don yadda aka jera komai da muguwar tsafta





Ajiya kallon komai tayi ta shiga toilet dinshi wanda shima komai dark ne hatta towels dinshi dasu toileries dinshi





Bata wani bata lokaci ba ta shiga wankin toilet din cikeda kwarewa kuma da iyawa ba ha inci sam a aikin Hurriya koda tagama wanke toilet din saida ta maida mashi komai inda ta ganshi ta fito.







Kallon yadda ya kwanta yana bacci tayi shiru tayi tana tunanin yadda zata tadashi tuna yadda ta tada Imad tayi ranar farko data fara aiki a wurinshi murmushi tayi a hankali don she missed them all Hamdan Amrah Imad and Ammar duka tayi missing dinsu harda liya da Neela she hope they are enjoying themselves in Heral palace obviously ma tasani





A hankali ta fara neman comb Everything intact duk inda ta duba bata gani ba sai da kyar ta hango comb din daukar comb din tayi tazo saitin gadon tareda hawa saman gadon kadan





Hurriya kamar tanajin tsoro ta fara zame duve din daya rufe kanshi dashi har saida ta sauke shi duka



Kallon yanda yake bacci very peaceful tayi yaune ta fara ganinshi a rayuwarta h s handsome and mysterious kallon dogon hancin shi mai kyau da daukar ido tayi sannan tazo har bakinshi bakar sumarshi agyara take wani irin kamshi yake wanda takejin shi har cikin kanta snapout Hurriya tace ma kanta sannan ta gyara natsuwarta







A hankali ta fara goga mashi brush din tun daga kanshi har fuskarshi kamar tana sosa mashi kanshi.







Khalifa wani kalar yanayi ya fara shiga yadda take sanya brush a saman gashin shi.



Da wani irin zafin nama Khalifa ya rike hannunta tareda bude idanunshi masu kyau da kwarjini Saidai bazata iya ganinsu ba saboda suna cikin glass din cikin wata deep strong voice dinshi yace how dared you touch my royal body Hurriya kam ta kasa cewa komai saboda yadda ta shiga shock how dare he touch her ta rasa mi zatayi mashi wanda zai kasance Daidai da yadda ya tabata Saidai ta kasa koda motsa hannun damanta don har yanzu Khalifa rike da hannunta yana binta da wani kallo





Hurriya dagewa tayi ta taro miyau mai yawan gaske sannan ta tsirta mashi a fuska



Da sauri Khalifa ya saki hannunta he never saw that coming miyau fa how dare her ?his filthy maid just spit at him Mad =!



Hurriya kam ba wani remorse tattare da ita don wani deadly glared kawai take aika mashi don tabata da yayi Daidai yake da atsirta mata yawu acikin bakinta ko a fuskarta





Khalifa cikin zafin nama ya jawota da karfin gaske tare da fadowa saman jikinshi.





Q

[5/28, 3:32 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar



P.49





Shiru Khalifha yayi yana kallon gashinta da ya sagale a kunnenta ta zaro ido tunda take ba a taba yi mata abu kalar wannan ba how dared he touch her with his filthy hand





Khalifha hannunshi zagaye da waist dinta cike da mugunta ya kara jawota tareda hade fuskarsu wuri daya don saura kadan bakinta ya shiga cikin nashi ya goge yawun data zuba mashi a fuskarshi da fuskarta sannan ya tureta ya mike tsaye cike da kyankyami ya nufi hanyar toilet dinshi .







Hurriya kam kasa yarda tayi da abinda ya faru yanzu tunda take a rayuwarta ba wanda ya taba yi mata rainin da wannan so called master dinta yayi mata she can t believe how he Hugged her without her consent. rules dinta ba wanda yake tabata he s the first male person that break her rule tunda take wani namiji bai taba kama koda hannunta ba face mahaifinta sai kuma kakanta sai kuma past dinta da batasan tunawa shiru tayi don sam ta kasa yarda da abinda ya faru that inhuman prince almost kissed her she can t forgive him gaskiya.





Khalifha ya kasa yarda da abinda ya faru yanzu Ina ta samu audacity din dazata shigo mashi har dakinshi not dakinshi data shigo ma the way she woke him up and she dared to spit at his face bazai iya yafe mata ba







A hankali ya daura towel dinshi tareda fitowa kallon yadda ta gyara ko ina na dakinshi yayi wurin yayi fes fes kallon small figure dinta da gashin kanta wanda ya kwanta ko ina yayi ,wani Devil smirk ya fito mashi.





Har Hurriya tazo wurin vanity table bata lura da mutum ba don tazo zata goge madubi





Goge madubin tayi cikin yanayin natsuwarta da kwarewa a aiki saidai juyowar da zatayi suka hada ido da yarima Khalifha tsaye yana kallonta jikinshi sai kamshin shower gel yake sai wani ruwa da ya kwanta mashi a jikinshi sumar kanshi mai matukar kyau da daukar hankali



Hurriya kam wani kalar zare ido tayi tareda fasa wani kalar ihu ta rufe idonta da tafukan hannunta tayi hanyar kofa saidai ko tafiya bata fara ba ya tadiyeta tareda riko mata hannu ya dagota kallonta yake ta cikin glasses dinshi yana kallon zallar bacin rai wanda ya kasa boyuwa a fuskarshi cikin kokarin kwace kanta take Amman yaki barinta tayi hakan da kyar take hadiye miyau



Tunda take ba a tabayi mata abinda wannan Khalifhar yayi mata ba.



Karshen cin mutunci yayi mata har sau biyu amman zatayi maganinshi.khalifha kallon idonta masu kama da zaiba yayi saboda hasken da suke fiddawa kwayar idonta mai masifar kyau don har wani gold gold gareta



cikin deep strong husky voice dinshi yace who send you ?



Hurriya idan zai bude zuciyarta to dole ya ruga saboda irin bacin ran da take ciki ta rasa mi zatayi mashi wanda zai saketa tunda baida mutunci baida kunya Khalifha kam ya tsareta da ido yana kallonta yana jiran amsarta





Hurriya ta rasa mi zatayi all her life ba a taba mata jiki shine rule dinta na farko ganin baisan ido ba aiko ta duka ta ciji hannunshi da karfi wanda Khalifha ko gezau baiyi ba Hurriya ganin yaki sakinta ya sanya ta tattaro yawun bakinta ta kara watsa mashi a fuskarshi aiko da gudu ya saketa. A guje tabar wurin tana sakin ajiyar zuciya kallon hannunta tayi zuciyarta na bugawa duk inta tuno yadda ya riketa sai taji wani irin haushi da bakin ciki jerk Ass tace sannan ta fita.









Ba inda ta tsaya sai kitchen tana zuwa tace ma inna hanne ta zuba mata ruwan wanka inna hanne ba bata lokaci ta zuba ma Hurriya ruwan wankan





Hurriya ba inda ta tsaya sai toilet saida tayi wanka na mutunci don duk inda ya taba ajikinta saida ta wanke sannan ta fito tana dan jinta Daidai ,kamshin turarenshi da dakinshi duk ya cika mata hanci yana barazanar dagula mata lissafi hade dajin haushin Khalifha yake koma waye







Kaya ta sanya riga da skirt na English wears don skirt din Daidai gwiwarta ma ya tsaya sannan ta fito taje wurin Chamber din ayyo inda suke jiranta ba wani alamar sauki bare fara a a fuskar Hurriya don gaba daya ko Khalifha yake or whatsoever ma ya gama bata mata rai



Zama tayi a saman kujera ayyo ta kalleta tace nayi magana da uwardakina tace za a biyaki ko nawa kikeso indai kin tabattar bazai koreki ba





Hurriya daga mata kai tayi tace bazai taba korata ba kuma inda harna daina aiki sashen shi tohm sai kudaina biyana





Ayyo kallon Hurriya take don ko yanayin da take magana tasan ba karya take ba don a yadda ayyo ta shahara ko karya daya mutum ya fadi zata iya kamashi



Hurriya ta ajiye mata account numberta tace ina jira sannan ta juya tabar wurin .









Galadima ya kalli boka yace to yanzu mi za ace mashi Boka dariya yayi yace akwai matsala babba kuma akwai maganin matsalar duka acikin masarautar galadima sakin baki yayi yana kallon boka domin yana bukatar karin bayani



Boka cewa yayi ka fada mashi akwai yarinyar da idan har ya sameta to ba sarki a masarautar Qamar ba kowace sarauta ta zai iyayi ya nemi yarinyar tanada matukar amfani a rayuwarshi.





Shiru galadima yayi tareda buga tagumi wata dariya boka yayi yace sai kun mike tsaye wurin fa neman yarinyar don nakasa gane wani abu a kanta amman ka dawo nan da sati daya zan kara bincike galadima godiya yayi mashi tareda kara tambayar shi makantar Khalifha fa?

Dariya yayi yace da kanku zaku gane idan lokaci yayi





Shima sai kun mike tsaye lokacin ka ya kare Galadima da yasan tunda ya fada mashi lokacin tafiyarshi yayi to ba abinda zaisa ya cigaba da ganawa dashi don haka ya fita tare da jimamin alamuran dake neman tun karosu



Duk da bai fada masu komai akan Khalifha ba Amman hakan bazai sanya su saki jiki ba Amman yace sai sun mike tsaye akan Khalifha sannan su nemo yarinyar indai har sarki Faizan yanaso ya cigaba da sarautarshi.





Galadima jikinshi ba karamin sanyi yayi ba Amman haka ya tuka motarshi har ta kawoshi masarautar Qamar ko hutawa baiyi ba yaje chamber sarki Faizan sannan ya warware mashi komai



Sarki Faizan sauke ajiyar zuciya yayi tareda kallon galadima yace to ya zamu fara neman yarinyar?bai fada mana ba Amman yace nan da sati daya In koma zai fada mana yadda zamu nemeta.shiru sarki Faizan yayi tareda shiga cikin tunani da fargaba kada fa dagaske Khalifha yazo ya amshe sarautarshi ne? Sauri yayi ya basar da maganar ba tareda ya yarda da abinda zuciyar shi keyi mashi waswasi akai ba.





Galadima ya kalli sarki yace maganar yanmatan da za a kawo wannan shekarar. shiru sarki Faizan yayi sannan yayi murmushi yace wannan ai ba matsala bace jakadiyya zata shirya komai yanda ya kamata





Kuma ai an kawo mata cikin masarautarnan wannan shekara sosai har ance matan wannan shekarar sunfi na waccan shekarar kyau da komai Galadima murmushi yayi yace nima naji ana fadar kyawawan da aka samu a wannan sunfi na waccan shekara shekarar murmushi galadima ya karayi sannan ya hau yima sarki addu a murmushi sarki faizan yayi tareda sallamar galadima.





Sarki faizan tashi yayi yanata yawo acikin makeken parlon shi wanda yake shake da abun more rayuwa.





Manage this please on &off nepa suka rinkayi mana.

[5/28, 3:32 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar



49&50



Sarki Faizan tunani kawai yake yanda zai tarbi abinda yake neman rusa shi gaskiya Khalifha ya mamayeshi sosai don baisan da dawowar shi acikin masarautar ba samm tunda ya tafi saida yayi shekara kusan 8yrs bai dawo ba sai yanzu ai da ya tanaji komai yanda ya kamata.







Zinariya tayi shiru tana kallon kuyangarta tana fada mata duk abinda ya faru data bar masarautar shiru tayi tareda daura hannunta akanta tana magana cikin zuciyarta wato duk kashedin da tayima subira bataji ba saidai fa kuma wanda baya jira yayi hukuncin shi kamar yadda ya saba wani murmushi tayi na gefen baki don tana hango kura cikin masarautar nan.









Hurriya duk yanda ta iya boye duk wani emotions da damuwa zaka iya hango damuwar dake kwance a fuskarta don wani tsoro tsoro takeji hankalinta duk yabar jikinta she need to leave masarautar Qamar as soon as possible don ko yau saida tayi mafarki marar dadi she need money she desperately needs money wani tunanin ya fado mata kodai tayi using kudin account dinta na Heral palace kwabar zuciyarta tayi da tabar wannan tunanin saboda tasan yadda har yanzu ba wanda ya manta da wanzuwarta acikin mutanane duk da cewar shekarun da suka shude





Sarkokinta ta kalla ko zata saida daya ne daga ciki ita kanta sarkar idan ta saida ba karamar matsala zata zamar mata ba abubuwan sun hade mata.





Bata kasance cikin mutanen wanda basu iya maganin damuwar su akoda yaushe ta kasance cikin mutanen masu kokarin magance damuwarsu duk girmanta .ta rasa minene mafita don bazata iya cigaba da aiki a Chamber Khalifhaba saboda watarana kilan zata mareshi ne kawai kuma duk aikin da tayi baza a biyata ba idan tayi kuskure daya ko kuma a daureta and she don t care.





Ta tsani bossing a rinka bossing dinta around tunda take rayuwarta ba wanda yake bossing dinta but seems like Khalifha tun daga dull color din da aka kawatashi a parlon yayi defining Khalifha





Ta riga tasan mafitar guda dayace shine tayima Khalifha aiki tanan ne kadai zata iya hada kudin da zata bar kasar nan.





Kallon kanta tayi a madubi fuskarta tayi fayau wandone jeans blue Amman baggy ne sai bakar riga jikinta tayi kyau na fitar hankali wasba ta kalleta cikin yanayin damuwa tace Aunty Hurriya mike damunki kwana biyu shiru Hurriya tayi don ko kallon inda wasba take batayiba tayi tafiyarta tanajin yadda wasba ta kwalla ihu alamar kukan shagwaba murmushi Hurriya na gefen baki tayi tace bratty ta fita abinta.







Bangaren Khalifha ta shiga wanda batayi gigin shiga dakinshi ba yau har an gama shirya mashi breakfast a full table dinshi mai kyau kuloli masu kyau da fararen plate sai cups masu kyau lokacin da Hurriya taje har angama jera komai a table din kallo daya tayi ma ma aikatam da duk sukayi cirko cirko alamun mararsa gaskiya



Hurriya wani wuri ta samu ta zauna cikin kujerun parlon tana kallon news a Tvn









Tsaye yake a wani makeken daki wanda yafi bedroom dinshi girma dakin wani irin girma da kyaun

Please Login or Register in order to submit comment