You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
masa wata ‘karamar waya , tun kafin yace wani abu Robert yayi saurin furta “ MSS ISABELLA”murmushi bobo ya ‘kara saki amaimakon ya kar ‘bi wayar sai kawai ya nufi part d’insu.
A zaune ya tarar da prince lokacin uncle ya nufi bedroom d’insa “ ina little ?” Cewar bobo,’kofar da ya nufa prince ya nuna masa “ Tun d’azu yake nemanka har yayi fushi beci abunci ba “gashin kansa bobo ya shafa ,” and you kunci abinci?d’an sosa kansa prince yayi , bobo na ganin haka ya juya ya nufi dinning area , cikin wani unique plate yayi serving food aciki bayan ya rufe ya nufi ‘kofar da little ya shiga . Nan ma wata doguwar tafiya ce me d’auke da white tiles kafun ya karaso wasu dogayan ‘kofuna guda 5 dake Jere a wajan, Door d’in karshe ya nufa , yana bud’e door d’in na furta wow,sosai Wajan ya had’u gwanin ban sha’awa ba komai ne a wajan ba sai manya manyan Glass Tower masu shegen kyau kala kala , ga wasu irin colour fishes da suke yawo a cikin ko wana tower glass, babban glass aquarium d’in da yake farko wasu Mitsi mitsin Golden fish ne a ciki yan kanana kanana kalar golden da yawa aciki , daga cikin glass d’in har da wani grass carfet a ciki da wani babban dotse me ‘kofofi, sosai glass tower din yayi kyau musamman yadda golden fishes din suke ta motsi cikin ruwa. Daka gefen hagunsa ma wani babban Glass tower ne amma be kai girman na farko ba sabida babban shape d’in circle ne dashi daga inda kake kana iya ganin wasu irin kala kalan kifaye da suka sha banban da na farkon, suma cikinsu har da wasu design din shukoki da ‘kananan dutsuna suma kala kala , shima ‘kananan fishes ne a ciki kala hudu, Orfe fish, Golden Rudd, Red shiners , koi carp fish , ko wan kifi a ciki da kalar jikinsa suma sai faman mosti suke a ciki, haka bobo ya dunga ratsa manyan glass tower din fishes din har yazo kan Wanda yafi ko wanne had’uwa gabaki d’aya jikin bangon wajan glass tower ne cike da Rosy Red Minnows , wasu irin kifayene suma da farko idan ka kallesu zaka d’auka jikinsu ne me colours din sai ka matso kusa da glass din zaka ga ainahin transparent glass colour ne jikinsu sai kalolin da ke cikin fatar su, gabaki d’aya wajan gwanin ban sha’awa , ko ina ka wai ga zaka fishes na yawo cikin ruwa. ‘Karasa shigowa ciki bobo yayi kan wani unique table me zaman mutum hud’u ya zauna tare da ajje plates d’in hannunsa , “ come out “, cewar bobo , daka wani jikin bayan glass tower Little ya Fito bayan ya gama barbad’a musu wasu powder me kama da abinci ganin yadda suke rububin zuwa wajan , wani medium sink bobo ya nuna masa da hannu, shima little Wajan ya ‘karasa tare da wanke hannunsa da wani hand wash me shegen ‘kamshi , plate d’in abinci bobo ya d’auko tare da d’aukar spoon , kamar wani ‘karamin yaro ya d’ebo abincin ya kai bakin Little dake kunbure kunbure , kadan ya bud’e bakin bobo ya tura masa French Toast d’in dake cikin fork d’insa , shima little d’aya fork d’in ya dauka tare da knife ya yanka waffles d’in gefe ya kai bakin bobo , ba musu ya bud’e masa bakinshima ya sa masa waffles d’in babu Wanda yayi magana har saida suka kammala cin breakfast d’in nasu “ Now kaganni ai ko? Stop been so stubborn, naje na d’anyi wani aikine, be a good boy inna fita na dawo na tarar kayi wani laifi this time around zan hukunta ka , ok?”, curly hair d’inshi da ya sha gara little ya girgiza masa “ yaya bobo , I have something for you, wait for me kaji?”, be jira cin amsar bobo ba ya fita daga wajan a guje , girgiza kai bobo yayi, a fili ya furta “ Adil will always be Adil “, ko mintuna biyar be yiba ya dawo sai nishi yake, p-cap d’in ya fara mi’kawa bobo da ya zaro ido kamar ya ga wani babban gift har da saka wa a kansa , little box d’in da little ya ‘boye ya mi’kawa bobo,kallansa bobo yayi “ for me ?”, murmushi Adil ya saki lokacin da bobo ya bud’e box d’in , with much surprise akan fuskarsa ya kalli unique design diamond bracelet d’in dake jikin ‘karamin box , kafun ya ‘kara maida kallansa kan Littel “ for me ?” Curly hair dinsa little ya ‘kara jijjiga masa , har yanxu da mamaki a kan fuskar bobo ya ciro bracelet d’in da sai faman shinning yake , sai mutum ya kula sosai zaisan da suna a jiki, hugging d’insa bobo yayi “ finally little ya zama big boy yanxu “, dariyar da ta ‘karawa little kyau ya saki da har saida dimples dinsa ya lotsa ,” let me help you “, cewar little , mikawa masa bracelet d’in bobo yayi da kansa ya saka masa , a tare suka ri’ke hannun juna kamar wasu friend suka fito daga cikin “ THE DREAMER FISH ROOM “. Lokacin da Suka fito parlourn prince na zaune shida uncle ,kallansu uncle yayi kafin ya harari little “ yanxu kaga yaya bobo d’in aiko?” Da Sauri little ya ‘karasa Wajan uncle din tare da hugging d’insa , “ my uncle I missed you “, ture shi daga jikinsa uncle yayi “ daga baya kenan” gabaki d’ayansu babu Wanda beyi dariya ba , a Gogon diamond d’inshi bobo ya kallan ganin almost 11 yasa ya nufi elevator , shaf shaf ya nufi part d’insa , ba zauna a ciki ba direct toilet ya nufa almost 2 minutes ya fito cikin wata ash bathrub har ‘kasa , door cikin gefen toilet d’in ya nufa almost 10 minutes kafun gabaki d’aya part d’in ya bad’e da kamshin ROJA , tun kafun ya futo sassanyan kamshin turaran Roja ya bad’e ko ina na cikin d’akin. Door d’in kofar da aka bud’ene yasa na mayar da hankali na kansa , fatabarakallahu Ah sanin kali’kin, tubarkallah Masha Allah, sanye bobo yake cikin wasu irin da kakken uniform d’in sojoji black colour , daga gefe gefen shoulder d’insa wasu golden stars ne guda hudu sai faman shining suke kwanin burgewa, daga jikin rigarsa a ‘bangaran hagu wasu abubuwane masu kaloli a wajan daga ‘kasan sa kuma wasu tanbura ne a wajan da bansan ko na menene ba. Daga side d’in damansa kuma wani tag ne a Wajan ‘kasan sa da harafin General A.M.A, a jiki, sosai uniform d’in yayi amsa kyau musamman damtsen hannunsa da ke sanye wani barge, daga gefe gefe wandan jikinsa ma wasu dogayan golden d’in line ne a both side d’in , ba ‘karamin haduwa yayi ba na bugawa a jarida , bai saka hular ba , sai curly hair d’insa da yake askewa fitowa sosai musamman gyara da ta samu, ra tsats tsen diamond watches d’insa ya kalla kafun ya Fito daga part d’insa cikin takun jarumta, yanxu ma ta elevator ya sakko, su little na ganinsa shi da prince , cikin sauri suke mi’ke suka sara masa ,dariyar abunda sukai uncle yayi kafin ya mayar da kallansa kan bobo da babu fara’a a kan fuskarsa,Kai tsaye inda suke bobo ya nufa “ take care ! Yanxu ma kamar wasu sojoji suke amsa da yes sir , kanshi kawai ya Jinjina musu kafun ya nufi kofar futa . Suna ganin ya fita kowannansu ya zube kan kujera yana sauke a jiyar zuciya . A waje kuwa , wasu manyan lamborghini veneno masu shegen kyau gabaki d’aya tinted cars ne black colour, ga karatan sojoji ko wannansu cikin uniform d’insa, bobo na Fito wa cikin wani irin salo suka sara masa” salute sir “, tare da ‘kamewa, shima right hand d’insa yasa yayi salute , kafin cikin unique way Robert ya bud’e masa door , yana shiga ba’a bata lokaci ba jerun motocin da a’kalla zasu kai goma suka fita daga cikin gidan , Robert ne ya furta “ sir “, dakatar dashi bobo yayi ta hanyar furta “ BARRACK”.
✨✨✨✨✨✨
NIGERIA
ABUJA STATE _!
Misalin ‘karfe 3:00am na safe aka bud’e kofar store d’in da aka kulle Abla a ciki, wani ruwan datti me shegen wari Debeka ta watsawa Abla a jiki , a firgice ta farka bakinta na anbatan “ HASBUNALLAHU WANI’IMAL WAKIL”, bakin ta da take adduar Debeka ta buge mata da bokiti da yasa Abla bud’e dara daran ash colour eyes dinta, duk da gari be gama wayewa ba hakan be hana kyawawan idanuwanta ‘kara fitowa sosai ba.kallan jikinta da aka watsawa ruwan datti tayi ga sanyi sanyin da ta fara ji lokaci guda Sabida sanyin ruwan, Debeka na tsaye sai faman hura hanci take tana girgiza ita kadai, cikin tsantsan tsanar da takewa Abla ta soma magana “ Dan ubanki zaman me kike da bazaki mi’ke ki soma aikin kiba ? Shegiya me farar ‘kafa , na tsaneki! Na tsani duk wani me san ganin farincikin ki! Ni d’innan sai na zame wa rayuwarki kabari, Indai ina raye sai na Mayar dake karuwa , irin karuwar da kwanda kare a kanki, sai na lalata miki rayuwa gabaki d’aya , ki tashi stupid ki fara ayyukan ki dan yau gabaki d’aya ke zakiyi komai na gidan nan Dan ubanki “ ta ‘karasa tare da sakar wa Abla rankwashi aka dayasa ta dafe wajan . Jiki a sanyaye tayi ‘ko’karin mikewa gabaki d’aya jikinta ba kwari musamman zazza’bi zazza’bin da taji yana ‘ko’karin kayar da ita, ganin yadda take tafiya a hankali yasa debeka cike da mugunta ta hankad’ata har saida ta fad’i , bata jira mi’kewar Abla ba ta jata a ‘kasa kamar kayan wanki har saida tafito da ita babban falon tukunna tayi wurgi da ita . “Hour biyu na baki ki share ko ina na gidannan, kije ki wanke komai da aka ‘bata sannan duk d’akin da kika shiga ki tattare mun condums d’in da sukai anfani dashi ki kawo mun, saura dan ubanki ki sa na zauna zaman jiranki,” tana kai ‘karshen zancanta ta buga tsaki tare da barin Wajan . Bin falon Abla ta somayi da kallo take tsoro ya fara shigarta ganin ba kowa a falon cikin dare sai ita , sabida tsabar mugunta irin ta debeka ga baki d’aya fitulun ta kashe sai wata mara Haske da ta bar mata gud’a d’aya . Karkarwar da jikinta ya somayi ne ya ta tsugunna, ga kayanta jikakku da sanyi ke faman ratsa ko ina na jikin ta, ga zazzafan zazzabin da ya fara rufeta , gefe d’aya ga cikinta da yake murd’a mata sabida yunwar da takeji . ‘Karar yunwa da cikinta ya ‘karayine yasa ta dafe cikin nata da duka hannayenta biyu , cikin rawar murya ta furta “ la’ilaha illa anta subhanaka inni kuntun minazzalumin , ya Allah kaine kace muro’ke ka , Allah kaga halin da nake ciki , kafi kowa sanin abunda yafi dacewa dani , Allah na ro’kewa ka karemun zuciyata daga fad’awa cikin halaka, Allah na ro’keka kasa na zama me tawakkali da kawo kukana wajanka,Allah kai Arrahim ne , me rahma, Allah kasa ina cikin wannan rahama taka , Allah nagode maka a yadda Kayini, Allah na ro’keka ka kareni daga cikin Sharrin masu sharri,ka nesantani da aikata sa’ba maka “.muryarta da ta ‘kara dusasewa tayi shiru lokacin da cikinta ya ‘kara mund’a mata, yadda ta rungume shafaffen cikinta gwanin tausayi amma duk da haka babu ko d’igon kukan da ya sakko kan kyakkyawar fuskarta.a hankali ta ‘kara d’ago da dara daran idanuwanta tana bin ko ina da kallo kafun ta yun’kura ta mike tana tafiya a hankali tun lokacin da Debeka ta hankad’ata ‘kafarta ta rike amma a hakan ta fara gyara kaca kacan falo dake cike da kayan kwalabe, kwanukan abinci har kazantar da bai kamata a samu a falon ba , haka ta Samu ta gyara shi da ‘kyar sai faman nishi take . Tana gama gyarawa sama ta hau d’akin da babu mutane shima haka ta shiga ta gyarasu Saura kad’an amai ya kwace mata da kyar take shiga d’akin ko ina ta duba zaka condums ne da wasu abubuwan , a maimakon ta tarawa debeka abunda ta bu’kata sai gabaki d’aya ta zuba su a shara , ta gyara band’akunan da ya gama cika da ‘kazanta, d’akin da ta gyara na ‘karshe sai da amai ya kwace mata , gabaki d’aya ta galabaita jikinta yayi weak . Zuwa wannan lokacin 5:30 yadda a gogo ya nuna wa tahee and tabbas tasan debeka ta koma baccin da take, cikin Sauri ta nufi hanyar da zai sadata da d’akinsu, tana shiga komai a hankali take har ta kunna kwan d’akin shirgin dasuke kira d’aki yanxu . Tsayawa ‘karewa d’akin kallo Abla tayi ganin sabuwar babbar katifa da akasa a d’akin ga ledojin kayan ciye ciye da suka ci, su su ukune kwance akan katifar daga husna sai Arwa da Aneesa , mamakin inda ilham take a wannan lokacin Abla ta fara ganin bata da lokaci sosai yasa ta d’auki ragowar kayanta da ya rage mata , cikin Sauri ta fad’a toilet tayi wanka da ruwan sanyi me shegen sanyi tare da abun buhun da ya zame mata tamkar soso haka take sawa a jikinta dukda ba dadin anfani takeji dashi ba, sosai Abla ta wanke jikinta da tankad’addiyar kasar da ta zame mata tamkar sabulun wanka, sai data gamane idanta ya sauka kan wani guntun sabulun wanki kmar wacce akayi ba babbar kyauta haka ta samu ta ‘kara wanke jikinta sosai, kayan ta da debeka ta ‘bata mata ma ‘kasa ta samu ta wankesu sosai ta shanyasu bayan ta sakar ragowar yargalalliyar rigar da zata Iya du’kar ‘kirji take kayan ta ne , dogon hijab d’inta Amma debeka har dashi ta ‘bata mata , dogon mayafinta da shima ya gama kod’ewa ta yana a jikinta Daidai lokacin da ake kiran sallah, ‘kofar d’akin ta kulle kafun ta tayar da sallahrta, tana idarwa bata jira tayi addua ba Sabida kar mutanan falon su Fito su tarar da ita tana sallah, sallar isha’i da batayi jiya ba ta samu tayi tana raka’ar karshe zatayi sallama akan idan debeka da ta ‘kara farkawa , tahee na tahiyar ‘karshe da sauri debeka ta juya Adaidai lokacin da Abla ta idar da sallarta zata soma addua taji saukar abu meshegen zafi kamar katako a jikinta , ba abunda take sai ‘ ko’karin kare jikinta da take yi yadda debeka ke jingarta kamar Allah ya aikota da muciya, Abla ko ihu ta saka ganin yadda su Arwa suke bacci gashi ko d’igon hawaye babu akan fuskarta saida debeka ga jibgeta sanranta kafun ta ‘kara janta kamar wata kayan wanki, a wannan karan kukan da takeso tayi ma ta kasa sai kukan zuci daya fi komai ta’ba zuciyar mutum, amma dukda haka Abla godewa Allah take ganin saida ta fara sauke abunda ke kirjinta na sallar da tayi, a zuciye debeka ta kalleta bayan ta jefata wajan wanke wanke “ ki tabbata kin wanke komai da komai dake wajan nan , idan kika kuskura nazo na same ki baki kammala ba na lahira sai ya fiki jin dad’i, shegiya me kama da aljanu”, sai kuma ta juya fuuuuuu tabar Wajan. Kallan tunin uban wanke wanken da aka ‘bata tayi kamar wa’yanda sukai sati basayin wanke wanke amma tsabar ‘Kazan tace kawai , kafin ta mayar da kallanta kan klin din da aka bar mata kwalli d’aya da ko rabun wanke wanken bazai wanke su ba. Gugar rijiya ta d’auka , ta d’au tsawan lokaci tana d’ebo ruwan wanke wanken kafun ta soma had’a kwanukan, komai cikin ‘karfin hali take yinsa ganin jiri jiri na neman kwasarta ga uban yunwar da takeji kamar hanjin cikinta zasu fito waje , Arwa ce ta Fito tsakar wajan sanye da wani guntun hijab d’inta , tana ganin Abla tayi saurin ‘karasowa wajan wanke wanke , “ Abla” ta furta a hankali , da Sauri Abla ta d’ago eyes d’inta da take ganin biji biji ta zubasu akan Arwa , itama murmushin Abla ta sakar mata “ finally kin Tashi ko? Hope kinyi sallah “, wajan d’oraya Arwa ta ‘karasa kafun ta furta “ Nayi Abla , bari na taya ki d’aure kwanukan sai muyi saurin gamawa “, a hankali Abla ta furta “ nagode Arwa “, Arwa bata ce mata komai ba sai d’orayar da ta somayi mata , jefi jefi kuma suna d’an yin hira kad’an kad’an. Sai wajan ‘karfe 9:10am suka kammala wanke wanken lokacin sosai kuwa Abla ta jigata , ji take kamar kayan cikin ta zasu fito waje , kamo hannunta da Arwa tayi ne yasa ta mayar da dubanta zuwa wajanta, sai da arwa ta duba gefe da gefen ta gudun kar wani ya fito , kafin cikin ‘kasa ‘kasa da murya ta furta “ Abla akwai abunda nake so na fad’a miki…”, kallan ta sosai Abla tayi ganin kamar akwai abunda yake damunta “ shikenan inajin ki Arwa “, ‘kara maida dubanta Arwa tayi gudun karwani ya shigo wajan “ Dama Abla ….” Bata ‘karasa zancenta ba taji taku da Sauri tayi shiru tana kallan hanyar shigowa , Zinariyya ce ta shigo wajan tana bunsu da wani shegen kallo , kafun ta tsayar da kallanta kan Arwa da jikinta ya fara rawa, a yatsine ta nuna mata hanya “ kije ana kiranki yanxu “, kallan Abla , Arwa tayi kafun tayi saurin barin Wajan , “ke “ Zinariyya ta dakawa Abla tsawa , kallanta abla tayi batare da tace mata komai ba dan magana ma wahala take mata yanxu “ ga wanki na can kije ki kwasosu, idan kin d’akko ki biya ki d’akko na yar shila da na debeka, gabaki d’ayansu hour 1 na baki ki wanke su duka “, shareta Abla tayi zata wuce Zinariyya ta janyo hijabinta har saida ya yage, ta d’aga hannu zata mareta Abla tayi saurin rike hannun , a zuciye cikin disashewar murya ta soma magana “ kashe ni kuke san kuyi ? Me nayi muku?Me nayi muku Haka da kuka tsaneni? Me kuke so a waje na ?Me na tsare muku haka ?”, a maimakon ta bata amsar tanbayoyinta sai ta soma bin jikinta da kallo “ ke kyakkyawa ce,sannan duk Wanda ya ganki zaiso ya kashe ‘kishirwarki, ni na miki al’kawari Indai zaki dunga kashemun ‘kishirwata to zakiji dad’in ki aduniyar nan zakiyi abunda kike so , abu d’aya nake so kawai ki bani kanki, ba wani dogan abu bane zamu dungayi fa , dad’in junanmu kawai zamu dungaji “, ta ‘karasa tana taunar le’banta, dogon tsaki Abla ta saki tayi wucewarta, batasan sau nawa zatayi musu magana ba , dole ne ? Mai yasa kowa bazai temake ta dan Allah ba sai ya saka zancan yana san jikinta ? Allah kai ne ga tana , Allah ka nesan tani da aikata wannan mummunar aikin da zan sa’ba maka “, gabaki d’aya wad’annan zantukan a zuciyarta Abla takeyinsu har ta ‘karasa shirgin store d’in da suke kira d’akinsu . A zaune ta tarar da Husna da Aneesa suna yin breakfast, “ Abla na d’auka ba kya nan ai, ki zo muci abinci mana “ girgiza mata kai Abla tayi tana zama kan kwalin da take kwana “ Karki damu Anee na ‘koshi, ina ilham ? Banganta ba “, Aneesa zatayi magana aka turo ‘kofar toilet d’in d’akin , ilham ce ta Fito d’aure da zani da Alama wanka tayi tana ganin Abla tayi saurin ‘karasawa Wajan ta tare da hugging d’inta “ kiyi hakuri Abla yanxu nake shirin zuwa wajan ki sai gashi kin shigo , Kinci abinci ?”, jinjina mata kai Abla tayi “ nashigo d’akin d’azu amma banganki a cikiba, a ina kika kwana ?” Sun kuyar da Kai ilham tayi “ kiyi hakuri abla na kwana a d’ayan store d’in ne Sabida kar su Zinariyya suce zasuyi mun wani abu ne “, okay kawai Abla ta ce mata , tana bin Husna da taja dogon tsaki da kallo, “ ke komai sai kinyi shish shigi a ciki? Ina ruwanki da inda ta kwana ? Ko a shago taje ta kwana ina ruwanki? Idan ke bakyasan kiji dad’in rayuwarki ki ‘kyaleta mana ana dole ?”, cewar husna da tunda Abla ta shigo ta had’e ranta , amaimakon ran abla ya ‘baci sai ta sakar mata d’an guntun murmushi “ husna kibi duniya a sannu, idan baki bita a sannu ba to tabbas ke zata koyawa hankali, Menene abun burgewa a sa’bawa mahalicci? Kina ganin wannan hanya ce me kyau da kike maganar jin dad’in rayuwa? Karki manta Allah da ya saki cikin wannan rayuwar ba mantawa yayi dake ba “, da Sauri husna ta d’aga Mata hannu “ bani da lokacin jin wa’azin ki, in wa’azi zakije ki tafi masallaci, kin ganni nan yanxu na fara rayuwa , yanxu nasan dad’in rayuwa , jin dad’in rayuwa kuma yanxu na fara dan sai na tara dukiyar da duk inda nashiga za’a kalleni “ d’auke dubanta Abla tayi ta mayar dashi kan Aneesa da tayi shiru tana binta da kallo kamar akwai abunda yake damun ta , amma itama batace mata komai ba shiyasa ta mi’ke ta nufi hanyar fita daga d’akin , tana jin muryar Husna da ke furta “ munafuka komai zakiyi sai kin nuna mana kin fimu sanin Allah , ke ubanwa yasan me kike aikatawa da Alama ke tuni aka gana kwakuleki shine mu kike mana ba’kincikin kud’in da zamu samu”, lumshe idanuwanta abla tayi da suka soma yi mata yaji , tana fitowa babban falon gidan ta tarar da Zinariyya da yar shiga a zaune suna duba wasu hotuna , “ ke “ yar shiga ta daka wa Abla tsawa, banza Abla tayi musu dan ranta ya soma ‘baci yanxu , “ dan uwarki ba dake nake magana ba “ da Sauri rai a ‘bace Abla ta jiyo ta zuba mata eyes d’in ta , kallo d’aya tayi mata ta d’auke kanta har ta nufi hanyar fita da ga gidan gabaki d’aya . Kallan shila , Zinariyya tayi “ Anya babe wannan yarinyar ba aljanune da ita ba ? Nifa wallahi tsoro take bani ko me kika ga inayi mata cikin ‘karfin haline kawai nake yi , musamman idan ta zuba maka wad’annan shegun idanuwan nata kamar na mayu , gashegen kyau kamar aljana “. Itama yar shila tsaki taja “ ni kaina shegiyar nan wani lokaci tsoro take bani , amma ba aljana ba Wlh ko uwar aljanace sai na kashe ‘kishirwata akan ta , ki duba kiga ‘kirjinta , a cike yake tam ko ni da maza suke ta’ba nawa haryanxu basu kai nata girma ba , ga uban hips da take dashi , haushina ma yadda take saka hijab kullum bata bari ina ganinsu sosai Kema kinsa wallahi ba ‘karamin dad’i zatayi ba .”gabaki d’aya sai suka ajje hotunan da suke kalla suka soma zanjan Abla da surarta da irin sha’awar da suke mata .
PAY YOUR 300 through 2681892316 Aisha umar zenith bank sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
LEESHARH DATA HUB 2
MTN
1gb-240
2gb-480
3gb-720
4gb-960
5gb-1200
AIRTEL
1gb-300
2gb-600
3gb-900
4gb-1200
5gb-1500
Validity 30 days
Account number : 2681892316 Aisha umar zenith bank .
Phone number : 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of Love and Destiny)
Story & written
By
Mss Lee✨
Littafin IBTISSAM na kud’ine akan 300 , me san karanta littafin har ‘karshe zai biya kud’insa ta wannan bank din , 2681892316 Aisha umar zenith bank , sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Masu san yimun magana zasu iya yimun direct through my WhatsApp number kamar haka : 07041879581.
__💞”Be like a diamond, precious and rare , not like a stone, found every where. “💞__
💕___BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ___💕
BOOK 1
SORRY ! NOT EDITED.
Season_9
NEW YORK
Book Chapters
Chapter 7
Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51