gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading Gargada So Complete Hausa Novel by M Shakur Chapter 16 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon driver yayi yace “Sam’s house”.




Wani tamkeken estate suka wuce suna zuwa gaban gidansu gate yayi scanning motansu kawai yabude
musu suka shiga, budemai kofa Salman yayi Khaleel ya sauko yawuce ya shiga flat din Sam dayake
bangare daban aka budemai kofa, tundaga falo yake jiyo ihun Sam din tareda na mace, tsaki yayi yawuce
wajen dinning inda yaga wine, wine cup yadauka yaje fridge yazuba ice sannan yazo ya tsiyaya wine din
ya zauna yafara sipping yana jiyo ihunsu wlh sun isheshi, bacci yakeji, dan gajeren tsaki yayi ya ijiye wine
glass din kawai yawuce sama kai tsaye yabude kofan dakin yashiga Sam yadago kanshi yana nishi kaman
kwado yace “Hi cousin” mugun kallo Khaleel yama yarinyar dayake abun da ita yace “get out!” Dasauri
yarinyar ta fixge jikinta ta duka tana kwasan kayanta ta wuce tafita Sam rai abace yace “wai kai mehaka
ne eh? I’m not done fa Dan iska kawai mai bakin hali” tsaki Khaleel yayi yawuce abinshi ya shiga next
dakin yafada gado yana lumshe idanu bacci yakeji sosai.

Kusan 20min Sam yadauka dan saida yayi wanka sannan yafito yashiga dayan dakin yana kallon Khaleel
dake lumshe idanu yace “ya akayi Lee”? Da muryan bacci yace “wake me before 6 zamuje daurin aure”
Sam yace “wani daurin aure wazaiyi aure?” Yana kulle idanunshi yace “me”? Dasauri Sam yazauna bakin
gadon yana kallonshi yace “yaushe aka fara daura maka auren gayyatan jama’a? I thought a seminar
room na gidanku ake komi”? Hamma Khaleel yayi yace “this time is different” “wazaka aura”? Sam ya
tambaya da kosawa, Idanun Khaleel a kulle yace “that Police gurl” fashewa da dariya sosai Sam yayi yace
“Leee bakada mutunci shegen gari! Ai nasan after all that girl said you must find a way to show her
who’s the boss, there’s nothing da zakaso da bazaka iya samun shi ba, and comfortably use it and dump
it” murmushi kadan Khaleel yayi yace “starting tonight! She will belong to me!” Sam na annashuwa yace
“use her kayi BDSM kamata lilis, 50shade of Lee zakai da ita” dan dariya kadan Khaleel yayi murya chan
kasa da bata fita da kyau sabida bacci yace “she’s sick I don’t wanna hurt her now!” Da sauri Sam ya
kalleshi jin maganan dayayi which sounds so unlike him yace “Lee mekace? Cousin? Kai Khaleel?” Yakai
hannunshi yayi tapping nashi amman ina yayi bacci, dan murmushi Sam yayi yace “shegen yaro to ahaka
zaka auren? Lemme call Balalau designer” kiran designer yayi aka turamai bespoke manyan kaya dayawa
na gizna ya zabanma Khaleel milk shiya dauki ash yatura kudi around 4 aka kawo musu kayan wuraren
5:00PM wayan Khaleel yahau ringing ganin Pops ke kiranshi yasa Sam yashiga tadashi da kyar yatashi
wayan Sam yabashi karba yayi yasa a kunne yana lumshe idanu yace “gamu a hanya already” gyadama
Pops kai yayi yace “okay” Dasauri Excellency yace “bacci kake ne Khaleelu?” Ahankali yace “uhn” cikeda
so yace “okay tashi kashirya sannu stop stressing yourself” katse wayan yayi yana kallon Sam dake
shiryawa baiyi magana ba Sam yace “jekai wanka ga kayan ka nan my gift for ango” dan tsuki yayi kawai
yatashi yafada bayi yayi wanka yafito jallabiya mai kyau yasa ya shimfida dadduma yayi la’asar yana
idarwa Ga mamakin Sam saiyaga yawuce yana bude kayan without complain cus baison saka manyan
kaya yafara sakawa Sam kawai ya tsaya yana kallonshi…….



Tun around 4 Baba yabar asibiti yakoma gida, yana kwalama Ramla dabata dawo hospital ba sabida
Ammi tacemata yazauna kawai an basu abinci kira, dasauri tafito tace “gani Baba” murmushi yayi yace
“dauko hijabi kibini kofar gida tabarmai zamu shimfida kaman zanyi baki da yamman nan” biyo Baba tayi
har dakin Umma data hadarai Baba ko kallon inda take baiyiba yashiga kwaso tabarmai daga dakinshi
yana bata taba karba sannan suka wuce waje tare tashiga shimfidawa yace “bari na leka gidan Malam
Sama’ila Allah yasa yana nan” yawuce yana kallonshi yashiga sallama a gidan dake just 2 houses daga
nasu.

[9/23, 8:59 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫




✍🏻M SHAKUR




EPISODE
3️⃣
9️⃣ 3️⃣9️⃣




Fitowa Malam Sama’ila yayi Baba suka gaisa sosai Baba yace “Malam Sama’ila kai kadai nake sanarma da
maganan nan sabida koda abun baiyuba kar kunyan duniya yakamani” yadan sauke ijiyan zuciya yace
“inasa ran wani yaro dake neman Hawwa zai kawo mahaifinshi da mangariban nan suna zuwa nakeso na
daura musu aure shine nace bari nazo nafada maka tunda kaine Babban amintacce na kuma limamun
masallacin mu” cikeda farin ciki yace “Alhamdulillah, Alhamdulilah ubangiji Allah ya tabbatar da alkhairi,
matar mutum kabarinsa inji hausawa, bakada matsala ina nan ai duk sanda suka zo sai nabada sanarwa a
masallacin a tsaya” gyadamai kai Baba yayi jikinshi narawa yace “akwai wani abun da ake bukata ne a
masallaci kowani abu, kaga duk su test din nan ba matsala bace Hawwa wajen aikinta duk bayan rabin
shekara 6month sukeyi, nasan AA ce Hawwa zata iya auren kowa, sannan Hawwa na batada wani cuta,
banson tambayoyin nan suhanani auran da ita dan Allah kadama kayi Malam Sama’ila” murmushi
Malam Sama’ila yayi yace “kada kadamu bazan yiba” Baba yace “yauwa bari nabaka kudade adan fefesa
turare a masallacin asa yara su gyara” cikin kudaden daya dauka dazu dazaije asibiti yazare 20k
yamikamai Malam Sama’ila ya karba Baba yawuce yatafi Malam Sama’ila yabishi da kallon tausayi yace
“Ya Allah kadubi zuciyan tsohon nan ka aurar da yarshi kada ka kunyatashi” saikuma kawai yawuce
masallacin nasu.



Zama Baba yayi a kofar gida sai kada kafafu yake itama Ramla tafito tazauna kusadashi dan cikin gidan ya
isheta ganin yanda yakeyi yasa Ramla tace “Baba su waye zasuzo wajenka ne haka”? Dan kalle kalle Baba
yayi saikuma yamata alamu da hannu datazo kusada shi dasauri Ramla tazo tana zama agabanshi akasa
akan tabarma, dan dukowa yayi cikin whispering yace “Hawwa ce tayi miji sunanshi Ibrahima, bakiga
yaron ba badai shiga rai ba, gashi kyakkyawa dan gayu tsaftsaf dashi son kowa kin wanda yarasa ga
tausayi, inhar abun ya yuwa Kulu na tayi goshi” zaro idanu Ramla tayi cikeda farinciki dan bakaramin
addu’a sukema Hawwa tasamu mijiba ba, Baba kaman yaro yace “banso asani, banson kowa yaji, daga
Mamanki sai Malam Sama’ila sai kece mutum ta uku danike fadamawa, hadiye murnan” hadiye murnan
kuwa Ramla tayi tana kallonshi kaman TV, Baba yace “nace suzo karfe shidda da mangariba dai kinga ana
salla sai adaura auren kawai” kai kasa daurewa Ramla tayi kawai saita tashi tahau tsalle sosai tana bude
bakin ihun murna amman bata bari ihun ya fito, Baba ya tuntsure da dariya sosai yana kallonta yanajin
dadin dabai tabajiba yace “wai bacewa nayi kidena murna ba, wannan yarinya bakiji” yacigaba da dariya
shima kaman yatayata tsallen, shi kanshi baisan murnan yakeba, zama Ramla tayi awajen sai hira suke
da Baba farin cikin auren yama kore damuwan rashin lafiyan Hawwan dake asibiti akwance, wajajen 6:30
Ramla tawani zabura tace “Baba ga motocin yan sanda tare da wasu jeep suna shigowa, Baba wlh sune,
sune Baba” Da Ramla da Baba yar tsere tseren leke ake yakama hannunta yana hamdala yace “zauna
zauna Ramla kada aga mun kosa kokuma imaza je kiramin Malam Sama’ila maza” dasauri Ramla tawuce
tana kallon motansu dake shigowa ahankali yaran anguwa na binsu daidai ana parking motoci a kofar
gidan Baba, shima Malam Sama’ila tareda wasu dattawan unguwa da Ramla na zuwa wajen duk sukazo
suka tsaya tareda Baba dudda maza ne Ramla jitayi bazata iya komawa ciki ba wlh agabanta za’ayi komi
abunka da yarinya.




Gently aka bude motan Excellency yasauko yana sanye da Baban riga na gizna tareda Musbahu, aka
bude second car din, Mahe ne Baban Sam kanin Excellency shima sanye da manyan kaya, sai third car,
Nigerian chief of staff da attorney general wayanda shakikan Excellency ne sai fourth car wanda gently
Khaleel ya sauko yana sanye da milk na Gizna dake sheki ya kafa hula ta kusan 8million akai tana sheki
yana zuba kamshi fuskanshi yayi wani kwarjini da annurin haiba, Ramla ta taushe bakinta sabida ihu na
neman fitowa ganin mijin Ya Hawwa tace “Ammi mijin Ya Hawwa na da kyau, wayyyoo wlh bantaba
ganin mutum me kyanshi ba, Ammi yahadu, Ya Hamza, Asiya wayyooo” Sam shima yafito, anatse Malam
Sama’ila yace “Bismillan ku” gaban Baba sai bugawa yake yaga Khaleel yasan dan masu kudi ne but bai
dauka kudin yakai hakaba, duk zama sukai akasa Baba ne kadai zaune kan kujera dan zaman kasa namai
wahala sabida kafanshi da guda daya ce.
Yan anguwa aka taru kaman ana wani abu but babu wanda ya iya zuwa wajen sabida jami’an tsaro
dasuka tare wajen da bindogoginsu a hannu.



Malam Sama’ila cikeda natsuwa yabude taron da addu’a yace “ina muku maraba da zuwa” faram faram
su Excellency suka amsasu, anatse Excelllncy yace “to Masha Allah da farko dai sunana Alhassan Mangal
senate president na Nigeria” kaman ruwa ya cinye su Baba yana kallonsu yayi shiru, yanuna Mahe yace
“ga kanina Uwa daya uba daya Mahe, ga yarona Ibrahim Khaleel, ga dan kanina Sameer, gakuma
shakikai na” yanuna kowa yace “d’ana ya samemu da maganan yaga yarku mai suna Hauwa’u yanaso,
sun hadu ta sanadiyan kwato mana yarmu datayi daga hannun yan kidnapping Noor, munzo neman
aurenta dafatan za’a bamu” murmushi sosai Baba yayi he’s overwhelmed baisan cewa yaune rannan da
zaiga auren Hawwa ba, today started so bad for him, ciwon Hawwa saikuma hatsarinta, saikuma Ni’ima
da abubuwan datayi, baitaba tsammanin ending na yau will be this good ba, lallai bahaushe yayi gaskiya
dayace idan kasan mafitar rana bakasan mafadan ta ba. Gyaran murya yayi yanuna kirjinshi yace “harga
Allah na yarda da Ibrahima! Na aminta da Ibrahima! Nakuma natsu da Ibrahima, danhaka ni mahaifin
Hawwa nabawa Ibrahima auren y’ata Hauwa’u dayazo nema ayau!” Malam Sama’ila yace “Allahu Akbar”
duk akai Kabbara awajen, Malam Sama’ila yace “idan ba damuwa ga masallacin mu nan, muyi sallan
magriba tunda lokaci yayi sai adaura auren” kai tsaye Excellency yace “bismillan mu” duk aka tashi aka
wuce out of respect Excellency ya jera da Baba dake dogara sanda suna zance freely kaman sunsan juna
babu wani zancen nuna kaskanci, hakanan abin yama Khaleel dadi inda Pops yafi Mom kenan, yanada
saurin accepting mutane unless baice yana sonsu ba, hakama yanuna bayason abu to wlh Pops shima zai
nuna bayaso kodako menene abin.



Alwala akayi yau masallaci ya cika makil har gaban layi akai salla aka bada Sanarwa za’a daura auren
Hawwa, dumbannin jama’an unguwa suka sheda aure tsakanin IBRAHIM KHALEEL DA HAUWA’U AKAN
SADAKI MILIYAN HAMSIN DA DARHAMIN GWAL DARI!

Zokaga yanda mutanen anguwa suka haukace news na flying kaman kite Hawwa tayi aure, ashe wani
jinkirin alkhairi ne, ta auri dan masu kudi, ai shi Khaleel din shine d’a daya tilo wajen mutumin the richest
man a Nigeria menene menene, tashi Excellency yayi ya karbi speaker ya sanar yama masallacin nan
donating miliyan dari! Saikuma yabama mutanen ungunwan matar dansa tundaga kan yaro da babba,
tsoho da tsohuwa Miliyan dari arabama kowani household, haukacewa Umma tayi acikin gidan dan
tanajin announcement daga speaker tace “ina matarsa zai aurar da diyarsa banda darajan dazai fadamin
saidai naji a speaker? A inama tasami mijin? Kodai hada baki akayine? Ta ina Hawwa zatasan yaron Alhaji
Mangal damuke gani a TV ta ina? Kai karyane da wata akasa auren nan bazai taba lasting ba” kaman
mahaukaciya takasa rike bakin cikin tashiga kiran yaranta mata wanda all of them are happy for yayarsu
suna cewa zamasu zo gobe kawai ta katse wayan tana zage zage har Ammi dake waya da Ramla dake
bata labari saida tajuyo ta Ammi tace “kisa sakata a kofa kada ki bude sai Malam ya shigo” dasauri Ramla
tace “ita ta isa ta tabani wlh saina mata tsinannen duka Ammi” Ammi tace “ke!” Dasauri tace “yakuri naji
zansa sakatan Ammi”.
Adai area nan nasu duk wanda yasan Hawwa yasan Ni’ima duk wanda yasan Ni’ima yasan Hawwa,
Mama na zaune a tsakar gida da Ni’ima daketa bambami tunda tazo gidan Mama dazu akai sallama aka
shigo gidan matan makotansu ne suka shigo yima Mama Allah sanya alheri ganin Ni’ima ma azaune a
compound din yasa sukace. “Ayiririri ga Babban kawan Amarya, yoo ba dole aganki yau ba ana daura
auren kawarki labari yabaza gari anachan ana rabon kudi” daga Mama har Ni’ima confusion look suke
musu ita Ni’ima ma bata magana Mama da gabanta yashiga fadi tace “wace kawar Ni’ima kuke magana
akai Jamila?” Dasauri Jamilan tace “kaji Maman Ni’ima kuma, tsufa kika farayi ne? Ni’ima nada wata
kawa data wuce Hawwa ne? Hawwa yar sanda mana yar wajen Baba gurgu muke magana gashichan an
daura aure ana biki a unguwansu sai tafiya ake layin nasu” atare daga Mama har Ni’ima suka kalli juna
Ni’ima tabuga wani ihu tana mikewa tana daura hannu aka. “Wayyooo na shiga uku na lalace, na bani,
Mama na bani” dan duk atunaninta Baba ya aurama Baban Yaseer Hawwa tunda tamusu rashin mutunci
dazu, ahaukace Mama taja hijabi daga igiya tace “sa hijabi Ni’ima muje zama bata ganmu ba, dena ihu
kidau makullin mota sabida muyi sauri” su Jamila da mamaki da confusion suke kallonsu Hijabi Ni’ima
tasaka ko silipas bata tsaya sawa ba suka wuce su Jamila suka fice daga gidan babu zancen kulle gidan
ma ta shiga mota Mama ma na shiga suna tada aiko Samari sai gudu suke kaman ranan idi ana tafita
layin koda sukakai tundaga bakin titi an cika tap parking motan tayi agaban wani pharmacy suka fito da
karfin yaji da balam bala’i suka shiga kutsawa cikin mutane har zuwa cikin layin daga inda security suke
tsaitsaye da bindigogi suma suka tsaya suna kallon Baba tare da wasu manyan mutane suna magana
suna gaisawa, sosai Ni’ima ke kallon fuskan kowa one by one bataga wanda tasani ba chan idanunta ya
yasauka kan Khaleel da she’s sure shine wanda tagani dazu daidai wasu gayu dake tsaye dasu sunahau
gisting.

“Kai Baaba shinefa yaron Senate President shi kadai mutumin ya haifa, just farkon shekaran nan Forbes
sukace baban shine number 5 richest man in the whole world, wai bakasan Mangal BeWeeCee ba?”
Daga Mama har Ni’ima dakejin hiran faduwa gabansu yashigayi cikin karaman murya Mama na
whispering tace “ke Ni’ima ba Baban Yaseer ta aura ba kinaji ana maganan Alai Mangal” daidai lokacin
gayun dame bada labari yace “sadakinta Miliyan Hamsim da Darhamin gwal dari fa kai Baba gurgu da
yarsa sun gama da talauci har abada, talauci bye bye” sake faduwa sosai gaban Ni’ima yayi, daga motan
Baban Yaseer har gidan nasu da dan albashinsa 350k networth dinshi gabaki daya baikai sadakin Hawwa
bama Innalillahi wa Innailaihi raji’un.

Gayun sukace. “Mangal din fa yabama masallaci miliyan dari a gyara, sannan yabama anguwan miliyan
dari wai arabama kowa babba da yaro, tsoho da tsowuha sabida sun bama dansa yarsu, kai Baaba yauna
kara yarda wani jinkirin alhairi ne, yaushe su Gwaggo suka gama Gulmanta agidanmu ranan da safe kan
Hawwa ce kadai yarda batai aure a unguwan nan ba Kannin kannenta sunyi aure amman gashi yau
dalilinta kalli anguwan mu yatashi da miliyan dubu dari biyu ba in total, Allah kaimana arziki!” Sake
faduwa sosai gaban Niiima yayi yana wani jigijim! Jimdum! Dumjum! Dumdum! Lankwashewa kafafun
Ni’ima yayi tai baya zata fadi Mama ta tareta tana salati sun shiga shock, dasauri Mama tace “kinga gobe
zanje asibitin nabama su Baba hakuri da Hawwan Ni’ima, kokin hanani billahilazi sainaje, nine mahaifiyar
babban aminiyan Amarya ko miliyan goma Alhaji Mangal yabani mena manta tuni zanja jari,jari, gobe da
safiyan Allah zani ko asibiti ko nan gida duk inda suke! Allah yasa banwani mata magana mara dadi ba
kuma nasan ba lallai tafadi ma tazo wajena ba, gobe zanje na sasanta komi na shiryaku nasan da gudu
zata karbeki da gudu ayanda Hawwa ke miki soyayya, gaba zuciya tuni anyi an wuce, kawancen shekaru
ashirin da yan kai, Niima ina chan zan kiraki kizo kibada hakuri! Goben nan zaku shirya!".




OUR LAST FREE PAGE🥰



TO JAMA’A ANAN NAKAWO KARSHEN FREE EPISODES NA LABARIN NAN MAI SUNA GARGADAN SO.

SHIN KUNA GANIN HAWWA ZATA YAFEMA NIIMA SU SHIRYA?

HAWWA AGANINKU ZATA YARDA DA AUREN KHALEEL?

YA BABAN YASEER DAKE SHIRIN ZUWA NEMAN AUREN HAWWA WASHEGARI WAJEN BABA ZAIJI AKA
GAYAMAI TAYI AURE?

KHALEEL DA HAWWA ZASU TABA SO JUNA?

OYA PAY AND JOIN PAID GROUP ON TELEGRAM IS JUST 1K



PLEASE SHOW ME LOVE AND SUPPORT MY TALENT!!💃



PAY 1K INTO

6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT

OR

7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY

OR

0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

SEND EVIDENCE OF PAYMENT INTO 07012181461

PLEASE SHOW ME LOVE AND SUPPORT MY LITTLE TALENT
GOD BLESS!!!

[9/26,
0️⃣ 2:34 PM] +234 903 908 6385: EPISODE 4️⃣0️⃣
4️⃣




Ni’ima nawani irin numfarfashi ta kama Mama tace “Mama ina ganin jira” dasauri Mama tariketa gam
ajikinta tace “zomu bar nan wajen” Mama na rike gam da ita suka shiga fita daga wajen batama gani da
kyau she’s just feeling suffocated, gaban wani shago suka tsaya Mama ta zaunar da ita da sauri tana
jinginata da bango tashiga shagon tasayo ruwa tazo tabata da kyar Ni’ima ta kurba kawai taji ruwan na
mata daci abaki tofarwa tayi akasa kaman taci magani takalli Mama tace “Mama jinake kaman an daura
dutsen ukudu akan kirjina, Mama ni Hawwa zata maida mahaukaciya? Ni Hawwa zata rainama wayau? A
ina tasamo mai kudin nan bata taba bani labarinsa ba? Mama yaushe suka hadu? Yaushe har akazo ana
maganan aure har ina ganinshi asibiti dazu danaje? Mama ita harta isa taboyemin abu nata eh”? Taba
wani irin huci ta bubbuga kirjinta tace “Mama ni mijin nawa ya sakeni yau ita a aureta yau ni za’a
watsama kasa a idanu? Mama tayaya Hawwa zata fini eh? Tayaya zata fini”? cikeda rashin jin dadi itama
Mama tace “Allah yasani banso ba, ke kinga yanda nake alfahari da mai kudi kike aure kuwa Ni’ima?
Dukfa cikin kannenki kin fisu goshi, kece mai auren mai kudi, kece wacce tai makaranta, mijinki yabaki
mota kina gidanki flat mai kyau kina aiki a hospital, Amman yau duk sai naga Aliyu jaririne a inda masu
kudi suke, yo ai duka duka arzikin Aliyun ma baikai miliyan hamsin na kudin sadakin Hawwa ba” wani irin
shedanin radadin zafi Ni’ima keji aranta har wani sosa gaban riganta take ta saman hijabi, tadauka she
will be happy tunda Hawwa tai aure at least yanzu Aliyu nata ne ita kadai but kuma ganin yanda mijin
Hawwan yahadu ga dukiya, ga kyau, ga gata saitaji kaman ciwone gareta ya warke amman wani ciwon
yafito dayamafi nada azaba, tana kallon Mama tace “Mama tayaya Hawwa zata fini aduniyan nan eh?
Tayaya Mama? Akanme zatayi s’a haka ta auri dan gidan Mangal, Mama kuma bata taba fadamin
tamasan yan gidan Mangal ba wlh, ai badaga sama yafado ba sun hadu ne somewhere somehow amman
taboyemini dayike makirace ita yar boko datai kwantai, yaushe suka hadu har suka fara soyayya? Mama
ni Hawwa zataciwa amana eh? Ni zata ha’inta ta yaudara? Babu wani abu nawa da bana gayamata fa
Mama, amman ni taboyemin, ashe saisa tace ko mijina kadai yarage aduniya bazata aureshi ba sabida
tasami wanda yafishi akomi, Mama did you realize abinda Hawwa tamin ko? Hawwa play with my
intelligence, she belittle me, tabuga wasa dani tanunamin tafini iya mind games” tashiga shesheka tana
huci jikinta har kyarma yake, Mama na kallonta itama duniya ta mata zafi tace “munafuka ce, ke bakisan
yanzu kasami mai kudi boyewa ake ba’aso asani ba, ai Hawwa bata sonki kwadayin Baban Yaseer yasa ta
tsaya arayuwanki” cikin wani irin murya Ni’ima tace “Mama tayaya zan bata auren nasa gidan Mangal da
dan su tsaneta eh? Mama tayaya zanyi? Inaso na gayamusu yar iska ce Hawwa maza takebi duk yan
sandan office dinsu sun kwanta da ita, Mama help me, yazanyi Hawwa bata chanchanci irin gidan nan
ba, tafi dacewa da gidan wahala da gidan kaskanci, Mama bai kamata Hawwa ta auri mijin dayafi nawa
karfi ba wlh Yazanyi Mama? Mama banso tasami cigaba arayuwa Mama ni auren ma banso tayi tamutu
ahaka, sonake Hawwa ta wulakanta na ganta on her knees tana begging dina for something, Mama ta
yaya zan lalata auren nan” kanta Mama tashafa tace “yanzu ai saikin fara koma mata sannan zaki iya
bata auren, kibari nafara zuwa na sulhuntaku tukunna, kidena damuwa shikuma Aliyu zan kirashi ya
maidaki” Gyadamata kai Ni’ima tayi, Mama tamike tace “muje” tashi tayi sai alokacin tamasan bata saka
takalmi ba haka suka wuce ta shiga mota ta tafi.

**



Wuraren 11 sukakai gida, ganinsu sun shigo tareda Excellency yasa Momy tace “ahh tare kuke ne? Son
ina kaje yau? Bakai baccin kirki ba Noor nata tambayanka tayi bacci yanzu” goro Excellency yamika mata
da yawa da sweets a leda yace “aure mukaje muka dauramai Madam” da sauri Momy takalli Excellency
dake zama looking confuse shikuma Khaleel yawuce side nashi abinshi babu abinda ke damunshi banda
gajiya, Mom tace “wai wayayi aure Dear?” Khaleel dake wucewa abinshi yanuna mata yace “danki mana
he just called me ina chambers yanaso nasameshi an address dazai turamin aure zaiyi shine naje da
Mahe dasu Lawali and Co.” Maganan sauka kawai yake akan Mommy kaman saukan aradu tace
“akanme zaka biyemai Alhaji? Kasan Khaleel is still a boy baitaba zaban mata da kanshi ba baimasan ya
ake aure ba, I always do everything for him bayan nayi screening yaran, bama wannan ba, waya aura?”
Excellency na daukan remote yana chanza channel zuwa news yace “that police officer, Miss Hawwa”
dawani irin sauri Momy tace “inashi ina Hawwa? Ina Khaleel ina police woman? Idan tazo tana
dukanmini d’a fa?” Dawani irin sauri Excellency yakalli Mommy yace “akanme kike magana haka
Madam? Akwai wacce ta isa aduk fadin garin nan ta daki d’ana?” Cikeda damuwa Mommy tace “dole
nayi magana haka Khaleel baida irin training da aka mata a police school, ba yarinya bace idan bata
girmeshi ba zasuzo age mate I don’t want yarona to suffer” jawota jikinshi Excellency yayi cikeda so
ganin hankalinta yatashi yace “ke Madam relax, yaranki just want to have fun ne, please let him have his
way, kome yakeso let’s support him, karmu batamai rai, stop thinking of beating or anything, with all the
security na gidan nan akwai wacce ta isa ta taba yaronmu? All I see is Khaleel is just a little bit fascinated
about the gurl kinsan baitaba ganin Smart, young intelligent bold and fearless Muslim police officer ba”
da sauri yace kawo kunnenki da sauri Mommy ta mikamai Excellency yace “yaronki just wants to have
fun and play with the girl ne, we have the Momy babu wacce Khaleely na bazai iya samu ba, allow him,
kinganshi kuwa yau he looks so happy and excited that happiness was worth everything to me, so don’t
ruin that for him and don’t think much, let’s watch him have his way kome yakeso mubarshi yayi” dan
ijiyan zuciya Mommy tasauke tace “toh ina matan? Ya baku taho da ita ba”? Ahankali Excellency yace “I
don’t know, gobe da safe ma tambayi Khaleel din koma meyakeso it’s okay, lokacin sa ne zamaninsa ne
mubar danmu ya huta, yanzu dai aikamai yarinya muje mu kwanta ki matsamin jiki” dan murmushi tayi
kadan hankalinta ya kwanta tace “dukku yaranku suka biyo” dariya Excellency yayi yace “kyau kenan d’a
ya gado ubansa” ya kashe mata idanu tana kwalama PA kira tasa akaimai yarinya.

Daidai yafito daga wanka aka bude kofa wata tashigo kallonta yayi yadauke kai yazauna kan chair yana
zuba wine a cup yabude towel nashi yace “come here” zuwa tayi yace “kneel” kneeling tayi ba musu jiki
na bari gani take wannan da aka kawota for the 3rd time she don’t think zai saketa yanzu, yace “suck”
gindinshi tashiga sha ya lumshe idanu yana kurban alcoholic wine nashi fuskan Hawwa yake gani
datanamai rashin kunya, bude idanunshi yayi kadan yamika hannunshi yadauki wayanshi yabude yashiga
gallery hotonsu da akamusu na pool yake kallo yanadan lumshe idanu sabida yanda ake tsotsemai gaba,
yadade yana kallonta sannan yayi dan murmushi ya ijiye wayan ya fizge abin nashi yamike kawai
yajuyata yashige, shifa he’s doing this sabida kawai yanason sex ne, he loves yayita cin vijay not because
he loves any of this creatures da Mom ke kawomai, da ace akwai yanda ake cire vijay a ijiye basai yaga
creatures dinba dayafi zaban haka, ihu yafara sosai yana buga yarinyar da kyau datakeji kaman zai
xazzago mata da mahaifa yakai kusan 3hrs har kuka take but maka mata yake sannan ya feso yadago
kawai ya tureta abuge yace “na sakeki leave my house na sakeki get outtttttt!” ya hankadeta waje abuge
tareda datse kofan yawuce yafada gado sai bacci PA dake waje tabude kofa dan babu wanda baya sanin
sanda Khaleel ke sex agidan nan sabida ihu duk wani mai aiki a gida yasani idan yagama zakaji shiru tazo
tafice da yarinya.

Mshakur💋

[9/26, 2:34 PM] +234 903 908 6385: Ammi na zaune wuraren 11 tana duba wani littafin azkar while
Hawwa na bacci sosai mai nauyin gaske taji kamshi ya daki hancinta mai dadi har saida tadago kanta ta
kallo kofa Khaleel ta hango jikin kofan dago kan datayi yasa ya matsa da sauri gefe, shiru Ammi tayi
saikuma ta kalli Hawwa dake bacci mai nauyi massage din yamata dadi ga drip ana samata ta lullube
mata tundaga ciki har kafafu da bargo daga cikinta zuwa kai abude kanta babu dankwali tayi kyau sosai,
she's sure shine yaron jiya shine mijin Hawwa kunya yakeji ne kome? Lallai yaron kam akwai kunya yana
abu saikace barawo, Ammi tayi murmushi tana tashi ta taho wajen kofan tabude tafito, Khaleel na tsaye
jikin kofan yana sanye da riga da wando masu kyau

Please Login or Register in order to submit comment