You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
tace
“we are not going” da mahaukacin damuwa akan muryan Baban Yaseer yace “me kikace?” Kallonshi tayi
afadace ta matso dab dashi tana hucin kishin fitina ganin yanda baya hayyacinsa sabida kawarta tace
“Hawwa ta mutu ma idan zata mutu is not my business tunda ba yar uwanmu bace ko munhada jini da
ita ba, kuma bazaka ba wat is your business with her? Nagadai kawata ce ba taka ba? Kataba ganin ina
shigema abokananka maza? Baruwanka da Hawwa” baki Baban Yaseer yabude zaiyi magana Ni’ima taci
numfashinsa tace “Aliyu stay away from my friend! Hawwa kawata ce she has no business with you!
Baruwanka da ita! Wayataba cewa dole sai miji yadauki responsibility kawar matansa? Get a hold of
yourself kadaina bin kawata kuma ba zakaba!” Tun bayan abinda yafaru ranan yadan bata space cus
yasan she’s not okay, amman yaudai no, damuwan daya ciki ma jin Hawwa tayi hatsari bazai taba iya
tsayawa gardama da ita ba he just want to see kanshi gaban Hawwa, hannu yamika mata strictly yace
“give me my car keys” faduwa gabanta yayi yanda yahade rai yana tabashi key bama ta maganganun
datamai yakeba ta masoyiyarshi dake asibiti yake baidama lokacin biyemata suyi fada hakan yakara
tunxurata cikeda karfin hali tace “bazan bayarba, nace bazaka je ba, uban me kahada da Hawwa? I’m
tired of yanda every little thing you will be running to her rescue, rannan haka kafita tsakar dare without
thinking twice Aliyu kabar ni da yaranka biyu cikin gidan nan katafi wajen wata, wat if mu wani abu
yasame mu? Wat if barayi sun shigo? I’m your wife you know nikeda hakki akanka ba Hawwa ba, bakada
wani business or what so ever da abokiyata, wlh bazan bada key nan ba” cikin kakkausan murya Baban
Yaseer yace “this is the last time zan miki magana, hand over my car key! I don’t have time for argument
ko bala’i dake, ruhina, zuciyata da kuruwata basa nan suna wajen Hawwa da gangan jikina kawai kike
magana, give me the damn car key Ni’ima” yanda kalaman Aliyu ke samata bakinciki kaman ta hadiye
zuciya ta mutu awajen, ita Aliyu ke gayama magana haka, jitayi koma mexai faru yafaru kaman zata
haukace da bakin ciki tace “wlh saidai kome zakayi kayi bazakaje asibitin nan ba, bazakaje wajen Hawwa
ba, ina matarka kana gayamin kuruwanka na wajenta da gangan jikinka nake magana” kawai tafashe da
kuka mai ciwo tace “macuci, maciyi amana kawai, mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa
akanta haka dame Hawwa tafini? Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa!
Allah ka dauki ranta afito da gawanta daga asibitin na……n” hannu dayaga ya kaimata mari a fuska sai
kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa yana huci sosai jin
addu’an datama Hawwa, hannunshi tabi da kallo daya dunkule da yanda yake huci tace “ni zaka mara
sabida Hawwa eh Baban Yaseer? Ni matar ka? Ni Ni’ima zaka kusan daurama mari sabida kawata? Baban
Yaseer ni”?.
Bai tankataba cus baiso fushi yadebeshi yayi wani abun dazaiyi nadama nan gaba, baiyi believing in
hurting women ba, but harga Allah Ni’ima is pissing him off, baima fahimci this whole anger da fushi da
wani tantrums nata ba akan zancen nan shi baice zai auri Hawwa ba out of goodwill bawai dan bazai
iyaba no sabida kawai bayason yabata beautiful years of friendship nasu, and again bai sanar da
Hawwan ba, Hawwa have no idea yana sonta so what is all this haukan da Ni’ima keyi? Hannunshi yasa
yakamo nata azuciye zai karbi key din Ni’ima tashiga kokawa dashi tana kaimai duka da hannu daya tana
haki. “Wlh bazan bayarba saidai ka kasheni ka amsa” murde hannunta Baban Yaseer yayi Ni’ima tai kara
tace “Aliyu you’re hurting me sabida Hawwa, wannan rawan jikin da haukacewan sabida best friend dina
kakeyi, Aliyu I hate you, how could you? Why will you fall in love with Hawwa? Meta fini dashi? Yarinyar
datai kwnatai sabida bakin jini? Yarinyar da Babanta ke rokon mutane suzo su aureta, rawan jikin
menene kakeyi dame Hawwa tafini”? Hannunta ya murde da karfi ya karbi key sannan yanunata da
hannu amasifance yace “Hawwa tafikida komi! Tafiki hankali! Tafiki natsuwa! Tafiki ilimi! Tafiki kyau da
iya murmushi! Tafiki kunya! Tafiki iya girki! Tafiki kwazo! Tafiki kwarjini da haiba! Daga ranan bikinmu
rannan dana fara haduwa da Hawwa naji inama ita na aura bakeba! Haryau har gobe I wish inama
Hawwa na fara sani not you! I wish itane matana! Hawwa will never act like this! Hawwa carry kanta
with dignity! She respects kanta! She knows what she’s doing unlike ke, look at the way kike behaving
kaman dakikiya! I explained something for you but brain dinki yakasa comprehending ko ascertaining
duka abinda nace, bayan you forced me to speak cus kece kikaje kikamin bincike who sent you to check
my phone? Kina bincikamin waya who do you think you’re? Kece ke aure na? Kinama Hawwa wishing
mutuwa kawarki that did everything in her power for you! Kin dauka inda inaso na aureta bazan
iyabane? Kira daya zanma Baba angama magana, I explained everything for you but still jibi yanda
kikeyi? What is all this classless attitude? For wat exactly? I hate razz woman idan kika zama one I will
terminate aurenmu cus ban iya ihu ko fada ba, bakina baida kyau, don’t push me, if you push me wlh
wlh saina auri Hawwa kuma agidan nan zata zauna! Don’t push me to the wall Ni’imatullah!” Kadakai
yayi yawuce yafita abinshi Ni’ima tafashe da kuka sosai awajen kaman ta kashe kanta yau tayi dana sanin
sanin Hawwa, ita Baban Yaseer zai kira dakikiya Innalillahi, batun yau yafara son Hawwa ba?.
EPISODE 32
WOWW WOWW BABAN YASEER YAKIRA NI’IMA DAKIKIYA😫
YA KYAUTA???
WLH DA CIWO MIJINKA IS THIS CRAZY INLOVE WITH YOUR BESTY💔
[9/21, 5:34 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE
3️⃣
3️⃣ 3️⃣3️⃣
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE
YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA
AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K
SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
Khaleel na zaune a premises na asibitin kan wani hadadden kujera dake under wani shade na flowers
yana jiran suzo su daukeshi dan sunce sun kusa akwai traffic a hanyan school na Noor sabida accident
din nan, kuma hakanan baiso yakoma ciki sabida Baba tunda yagane Baban Hawwa ne yakejin nauyinsa
hakanan, motan Baban Yaseer daya danno kai cikin hospital din Khaleel yabi da kallo, wanda kallo daya
yama motan yagane motan sabida plate number shi kanshi baisan how come ba but yatuna rannan
yakalli plate number motan kuma yazauna akanshi baimasan me dalilin da plate number wani random
mutum zai zauna akansa without permission ba, haderai yayi tamau yabi motan da kallo, parking Baban
Yaseer yayi nesada inda Khaleel yake zaune yakashe motan yafito yana sanye da riga da wando na
shadda mai ruwan goro dayamai kyau, yakafa hula akanshi, haskenshi yafito bau ga bakin glass akan
idanunshi, zagawa yayi zuwa bayan motan yabude yafito da manya manyan ledojin for you supermarket
yayi shopping yarufe motan yawuce yana tafiya anatse, abu Khaleel yaji ya tsayamai a wuya sai kawai
yatashi da hannu yakira security asibitin yazo da gudu yace “Yallabai gani” cikeda isa yanuna Baban
Yaseer yace “seize ledojin da mutumin chan yazo dasu” dasauri security yakalli Baban Yaseer saikuma
yakalli Khaleel daya haderai sosai yadan rage murya yace “Oga mezan gayamai? I can’t seize abinshi” ihu
Khaleel yamai ranshi abace yace “tell him we give our patients food, we don’t accept akawo musu
anything daga waje it’s a law daga yanzu go!” Khaleel yafadi aharzuke security yajuya yatafi da sauri
shikuma ya tsaya awajen yana kallonsu dudda baiji meyake fadiba but dan bacin rai daya gani akan
fuskan Baban Yaseer yamai dadi dan murmushi yayi yana tsaye awajen saiga Baban Yaseer yajuyo, dauke
kai Khaleel yayi abinshi haushin sa yakeji kawai yaciro waya ma abinshi, haka Baban Yaseer yabude mota
yadawo da komi ya ijiye sannan yawuce Khaleel yajuyo ya watsamai kallo mara kyau daidai motanshi na
shigowa wucewa kawai yayi yashiga ya zauna sukabar hospital din sai alokacin hannunshi yafaramai zafi
ya kalli hannun, dan tsaki yayi ya yarfe hannun yadan kishingida da kujera bacci yakeji sosai, yau kwata
kwata bai sami baccin da ranshi keso ba.
Gida suka wuce ana parking yafito yayi flat dinsu yabude kofa Momy yagani zaune tareda Momy Sam
matar kanin Excellency wacce take baturiyan bahaushiya, mahaifiyar ta yar Nigeria ce yar kano bature ta
aura ta haifesu saisa duk sukai kaman da baturen but hausa rass abakinsu, suna magana yashigo wajen
Mommy yawuce ashagwabe yazauna kusada ita babu batun gaidasu yamika mata hannunshi kaman dan
yaro yace “Moma zafi” duk randa shagwaban shi yatashi Moma yake kiran Mommy, dasauri Momy tace
“Subhanallahi, Khaleely tayaya kaji ciwo haka? Menene amfanin guards dinka dazasu barka kaji ciwo
haka? Why are they getting paid”? Afusace Mommy Sam dan duk jirgi daya ya kwasosu tace “fire them
they don’t know their job, Khaleely ne zai kulada da kanshi? They’re very useless, Sorry Son” tai
maganan tana kallon Khaleel dake abu kaman yaro yana kallon ciwon dakemai zafi, duk Mommy tarude
ta tashi da sauri ta dauko first aid kit tazauna kusadashi spirit tadauka da sauri tana gutsuran auduga
tasa aciki takai zatasa a hannun wlh kaman dan yaro, kaman Noor karama ya fizge hannun yace “Momy
ni banson spirit zafi yakeyi” kaman Mom zata fashe da kuka dukta susuce tace “yakuri ka daure nasa
maka kaji Khaleely, wai yama akayi kaji ciwo eh? All this workers namu sunsan babu abinda na tsana irin
naga mistakenly kaji ciwo? Ya akayi kaji ciwo haka”? Turo baki yayi batare dayayi magana ba, Mom Sam
ta taso itama tazo wajen tadafa kadanshi tace “muga hannun” nunamata hannun yayi ahankali cikeda
dabara tace “toka daure give your Mom to treat it kaga yanda ta damu” kallon Mom yayi datai kaman
zatai kuka kaman wani babban abine ya sameshi tsabagen yanda take sonshi, ahankali yace “small zakisa
Mom” dasauri tace “eh naji, kadan zan sama” bata hannun yayi tasa kadan Khaleel yayi ihuu zokaga
yanda suke lallashin sa ohh ikon Allah kaman kwai, sannan tashafa healing balm yamike ahankali, Mom
tace “zokai breakfast” ahankali yace “I want to sleep I’m sleepy Mom” bangarenshi yayi Mom ta
kwalama PA kira, dasauri PA tazo tana sanye da suit baki, Mom tace “cikin 3 girls din nan dasuka rage
akaimai daya” Gyadamata kai tayi PA tayi tace “yes Ma” tajuya itakuma Mom suka cigaba da hira, fitowa
PA tayi da Zainab dasai murna take cus bata dauka zai kara nemanta nabiyu ba aka kaita side nashi har
zuwa sama, knocking PA tayi gaban dakinshi shiru hakan yasa tabude kofa takalli zainab tace “shiga”
shiga ciki Zainab tayi itakuma PA tawuce.
Fitowa Khaleel yayi daga wanka daure da towel a waist ruwa na bin chest nashi yakalli Zainab dake
tsakiyan dakin tsaye, suna hada ido ta sauke kanta kasa dasauri jikinta har bari yake sabida dadi,
awulakance yadauke kai wucewa closet yayi dan yaji sanda ake knocking bai wani jimaba yafito sanye da
boxer yana kamshi yagaji bacci kawai yakeso fadawa gado yayi yana sauke ijiyan zuciya yana kallon sama
hakanan kawai deep down he’s wishing ta farka yanzu, yadan lumshe idanu gaban boxer dinshi a mike
idanunshi a lumshe har lokacin yace “ke come here” dasauri Zainab tai wajen gadon kaman tana magana
da sarki tace “g….ga…..gan….gani” dan lallataccen tsaki yayi batare daya bude idanunshi ba yace “ride
me” jikinta har rawa yake ta shiga cire kaya tazo tahau kanshi har lokacin idanunshi a lumshe, har cikin
ranshi ya furta “don’t die i still have business with you” riding dinshi Zainab keyi amman he’s not even
feeling anything kawai yayi shiru kaman matacce kusan 10min kawai ya kifar da ita yafara he don’t even
know why yaketa gannin that accident mara kunyan yarinyar nan consistently……
Su Momy na zaune a falo suka fara juyoshi yana ihu, Mom tai murmushi tace “muje falo na kinsan
Khaleel baisan menene shiru ba shikuma arayuwansa” tabe baki Mom Sam tayi tace “idan da sabo ai
nasaba hakama Sameer duk ubanninsu suka gado ai” dariya sukayi daga Mom har ita tace “yara ace this
is just wat is making them happy, zamaninmu is not like that ooo” dariya Mom tayi tace “is from abincin
dasuke ci, see en let’s give them happiness” Mom Sam tace “sonake Sam yayi aure kaman Khaleel
banson matan banza, shikuma matan banza yafiso” Mommy tace “samowa zakiyi kimai da yaronka yayi
iskanci awaje gwara yayi agida, look at abun kaman irin ragon layya ko nama, danka na son wannan
tinkiyar I don’t mind konawa ne wlh zansa kudi na sayo na kawomai yacisu ya koshi koyayar koya zubar
idan yagama ci duk ba matsala ta bace haka nake kallon duka matayen Khaleel kaman tumakai danasa
kudi na sayo nabashi yayi bukatanshi da su idan baiso ya zubar ko ya yasar Safara” tasauke ijiyan zuciya
tace “all this shaye shaye is time zasu dena yarane, last month Khaleel yayi 32yrs birthday nashi fa, he’s
still a child, at the age of 24 nafaramai aure cus I caught him watching all this videos na banza, I give
d’ana freedom yayi anything dayakeso agaba saisa me and Khaleel share a deep bond sosai I
understands him sosai sama da babanshi, idan lokaci yayi zakiga da kansu zasubar shaye shayen
kuruciyane wlh, kinga Khaleel babu wani abu nashi daban sani ba, I choose the gurls all of them for him ,
I’m his everything” gyadama Mom kai tayi tace “wlh zanma Sam auren nan shima” Kusan 1hour suna
juyo ihun Khaleel ko ajikinsu chan suka jishi shiru PA tawuce dan dauko yarinyar dan baya kwana da
kowa agadonshi, knocking tayi gaban kofan batare data budeba tace “kifito” tashi Zainab tayi daga kasa
tana kallon Khaleel dayayi rub da ciki abinshi, kasanta har zafi yake mata ya kumbura sabida yanda shi
babu yi ahankali a lamarinshi tawuce tafita.
EPISODE 33
JAMA’A KHALEEL IS SO PETTY😂 CUS TELL ME WAT HE DID THERE DAYASA AKA HANA BABAN YASEER
SHIGA DA SHOPPING😂😂
WAIT OO HOW COME HAR PLATE NUMBER YA HADDACE YAKUMA GANE FUSKAN BABAN YASEER???
KUN FARA JIYO WARIN MEKE FARUWA GAME DA THIS BAD BOY KO SAITAI TSAMI ZAKU GANE?😃
[9/22, 4:46 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE
3️⃣
4️⃣ 3️⃣4️⃣
REPOST MY TIKTOK FANMILY❤️
https://vm.tiktok.com/ZMhFRaBuC/
Shiga cikin hospital din Baban Yaseer yayi anan reception yaga Baba zaune dasauri yayi wajenshi adan
rude yace “Baba” dasauri Baba yajuyo jin muryan Baban Yaseer yace “na’am Aliyu harkazo? Ga dakin
nan likitoci na ciki cewa sukai na fito, ina Ni’ima”? Boye komi yayi yace “tana asibiti, nariga na gayamata
zatazo da zaran tasami chance” Baba yace “Allah sarki Ni’ima nasan tashiga cikin tashin hankali” Baban
Yaseer yace “Baba an ina tayi hatsarin”? Tagumi Baba yayi ahankali yace “wlh bansani ba ko inda
motanta yake ma bansani ba ta lafiyanta nake yanzu, kwananta biyu batada lafiya tun ranan litinin da
yamma, yauma cewa tayı bari taje asibitin su Ni’ima adubata saidai aka kira su Ammi wai me waya tayi
hatsari nikuma suka kirani su Ammin suka sanar dani” anatse Baban Yaseer yace “kada kadamu Baba zan
kira wani Abokina dake aiki da road safety naji idan zan sami any details na hatsarin da inda motarta
yake” Baba yasauke ijiyan zuciya yace “tom shikenan” Baban Yaseer yadaga wayanshi yakira yadan
matsa daga inda Baba yake kusan 20min yayi sannan yadawo yace “Baba ance motoci biyar ta deba ta
hada da trailer amman Alhamdulillah babu any casualty babu wanda yarasu saidai sunji ciwo, ance
wanda yakawota asibiti yasa agent ne ko PA wani dai nasa yasaka yabiya duka masu motocin har trailer
kudin gyara motan su da kudin zuwa asibiti” Baba yakama baki da mamaki yace “iyye awannan zamanin
abiya kalan kudin nan? Wannan bawan Allah akwai kyan zuciya da imani dakuma adalci da taimako”
Baban Yaseer yace “ba shakka, kowaye gaskiya yayi kokari Allah sakamai da Alhairi”.
Duk suna zauna awajen dan an hanasu shiga dakinta har around 12 na rana saiga Ammi tashigo
reception din tareda Ramla dake goye da katuwar jaka abayanta dukansu idanunsu ja, Baba na ganinta
yashiga kokarin mikewa hakama Baban Yaseer Ammi ta taho wajen dasauri Baba yayi wajenta hankalin
Ammi atashe tace “ina Hawwan Malam? Ina Hawwa na? Ina tak….” Sai kuka kaman ba Baba ba yace “ya
isa ya isa, gatachan adaki ance kar adameta kar a shiga saita farka, zauna, Ramla kema zauna” ahankali
Baban Yaseer yace “ina yini Ammi” gyadamai kai tayi tana goge fuskanta da bakin hijabi tace “lafiya lau
Aliyu sannu, bazakaje aiki ba ka zauna anan” adan hankali yace “bari mugani zuwa ta farka yanzu banda
natsuwan yin aiki” ijiyan zuciya Ammi tasauke wlh har ranta batason zamanshi anan, cikeda hikima tace
“to dan Allah tayani kai Ramla gida ta ijiye kayanmu tadafo wani abu takawo incase Hawwa ta tashi
tanason abinci, Ramla dakin Antyn ku zaki ijiye kayanmu” Dasauri Baba yace “dakin nata abude yake,
kaita Aliyu akwai kazanta adaki zaki iya dumama mata shi Ramla” hannunshi Baban Yaseer yasa ya karbi
jakan dake hannun Ramla yace “muje” binshi tayi suka fice wajen yarage daga Ammi sai Baba.
Aliyu na ijiye Ramla yajuyo cus bazai iya jiranta tayi wani girki ba ayanda yadamu din nan tsayawa yayi
yay salla yafito yana ciro wayanshi daga aljihu inda yaga Ni’ima tamai sama da 20 miss calls thank God
wayan na silent maida wayan yayi back yashiga mota yatada.
Shigowa reception din Baba yayi dan yafita yaje masallaci sallan azahar yadawo inda Ammi take zaune
tana kallon gaban dakin da Hawwa tayi yace “likitan dana bari ya shiga yafito”? Ahankali Ammi tace “a’a
baifito ba tukunna Malam gabana sai faduwa yake sunki fadamana komi har yanzu” shima Baba cikeda
damuwa yace “karki damu in sha Allahu alkhairi zamuji” suna zaune awajen Dr yafito tareda Nurses
yakalli su Baba yace “Alhamdulillah yarku ta farfado” harwani rige rigen tashi tsaye ake tsakanin Baba da
Ammi but Ammi tariga Baba tashi dasauri tace “Dr zan iya ganinta”? Gyadamusu kai yayi yace “eh zaku
iya ganinta amman kafin nan inaso kubini office inada magana daku” faduwa gaban Baba da Ammi
sukayi, gaban Baba nafadi sosai yace “to Allah yasa lafiya, muje Zainabu” itama Ammi gabanta na
faduwa ta gyadamai kai tabi Baba sukabi bayan Dr. Office din suka shiga suka zazzauna Dr ma ya zauna
ganin yanda suke zazzaro idanu yasa yace “ku kwantar da hankalinku bawai wani abu bane dalili yasa
nakiraku, na farko dai banda ciwukan data samu daga accident din nan yarku batada lafiya, mun gano
tanada Hypertension wato hawan jini” daga Baba har Ammi atare sukace “hawan jini!”? Gyadamusu kai
Dr yayi yace “yes BP yayi high sosai shinema dalilin dayasa na kiraku tunda nasan kune iyayenta in
tambayeku ko akwai wani tunani da yarku keyi ko akwai takamaiman abinda ke damunta?” Shiru daga
Baba har Ammi sukayi cus they know amsan tambayan Dr, abinda ke damun Hawwa is rashin aure da
yawan tunanin dalilin, Ammi kuma tasan harda fadanta da Ni’ima yahadun mata but bata taba sanin
Hawwa nada hawan jini ba, and she’s sure Hawwa ma batasan tanada shi ba danda zata gayamata,
ganin sunki magana yasa Dr yace “I guess kunsan abinda kesa yarku damuwa dakuma tunanin datakeyi,
banson na shiga family issue dinku dan haka bazan tambaya ba, amman dai kusani hakkin iyaye ne su
kauda duk wata matsala da damuwa daga jikin yaran su especially idan damuwan yasoma haifar musu
da cuta ajikinsu, arayuwan nan there’s nothing like yarona yayi girma he can take care of kanshi, naga
kasa shekaranta 29 da 10months haka karubuta mana, Baba yaro ko shekaransa dari yana bukatan
iyayensa su kula dashi, ku kula da ita dan Allah, ku taimakama yarku cus BP ta yayi high sosai, ku bata
farin ciki, ku kauda mata damuwan and support her, BP yatashi yasa tai loosing control kanta tana tuki
harta hada hatsari, hawan jini muguwan cuta ce da tashi daya takan dauki ran mutum, dan Allah
akiyaye, babu maganin dayafi aiki kaman maganin iyaye a rayuwan yaransu, menene maganin nan
danake magana akai? Shine support na iyaye da love da mantar da yaransu damuwa da bama yaran farin
ciki da natsuwa……” Dr yaciga da advising Ammi da Baba sosai……
Around 1:30 yashigo asibitin parking yayi yasauko yawuce ciki, ganin baiga Baba ko Ammi wajen ba yasa
yayi wajen dakin da Hawwa keciki ya leka ta glass na kofan idanunta biyu amman idanun sun kankance
sosai irin na mara lafiya tana kallon waje guda tai shiru tana tunani, daga ita sai dogon ringan jikinta ga
gyalenta an rataya wajen bag hanger dake gefen wardrobe na dakin gashin gaban goshinta dukya
kwanta luplup ansa bandage a goshinta hakama hannuwanta duk bandage wani kalan sonta da bala’in
tausayinta ne ya mamayeshi kaman ya shiga ya karbe ciwon daga jikinta, hannunshi yakai yabude kofan
gently yana shiga ciki, ahankali Hawwa ke juyo da kanta kadan da kadan dan har yanzu kanta na banging
saidai ba kaman dazu ba so da kyar take juya kan kallo kofan dataji an bude tayi tahada idanu da Baban
Yaseer daya shigo yana mata kallon tsantsan so kaman zai hadiyeta, faduwa gaban Hawwa yayi kaman
taga dodo tashiga mikewa tana tashi daga kwance dasauri ya yunkuro zai taho yace “don’t move Hawwa
ina zaki”? Da muryanta da baya fita sosai cikin rashin lafiya tace “karkazo nan!” Chak ya tsaya daidai tana
tashi zaune da kyar idanunta har layi suke kanta yafara kwankwatsa sabida yanda ta tashi, dafe kanta
tayi da hannunta da drip ke makale tana damtse idanunta cus her head is pounding kaman ana daka a
turmi da kyar tace “kafita Baban Yaseer!” Cus bamata kaunan ganinshi arayuwanta, kallonta Baban
Yaseer yake kaman yau yafara ganinta ahankali yace “Hawwa nafita kuma why? Nine fa? It’s Aliyu,
Kinsan yanda nake cikin damuwa kuwa?” Ganin yanda yake wani irin kallonta zuwa kirjinta dan andan
zage zip na bayan dogon rigan, tashin datayi yasa gaban rigan ya zazzago sama saman kirjinta na
showing, da sauri tarike gaban rigan da hannu daya dayan hannun takai bayanta taja zip da mugu karfin
hali Hawwa ta sauko da kafafunta daga gadon adan tsorace Baban Hawwa yakara yunkuro wa zai taho
yace “ina zaki Hawwa sit please you’re not well, me kikeso ki dauka? I can give it to you”hannunta daya
akai dayan ta daga ta nunashi tana haki tace “kafita I don’t want to see you! Stay away from me Baban
Yaseer” yana kallonta gently and softly yace “har abada bazan taba ita staying away from you ba
Hawwa” ganin yacigaba da kallonta yasa Hawwa ta diro daga gadon danta dauki gyalenta datagani a
hanger kawai ta zube akasa babu karfi ajikinta ko digi kaman kafafunta basa aiki tai wani kara tana kama
kanta da duka hannun biyu tace. “Kainaaa uhnnnnnn”
Dagudu Baban Yaseer yayi wajenta without having a second thought sabida tsabagen yanda yarude
kawai yakai hannunshi yadauki Hawwa dake kasa idanunta a kulle takama kanta da duka hannuwa biyun
jin an dauketa yasa Hawwa tabude idanunta da kyar dan kadan suka hada ido da Baban Yaseer hawaye
masu zafi ne suka fito daga idanunta cikin muryan da baya fita bamata da karfi sosai tace “Baban Yaseer
kaji tausayina kafita daga rayuwana! Ka ijiyeni! Stop touching me, ka ijiyeni nace” tai maganan tana
lumshe idanu ta rirrike kanta, yanda hawaye ke fita daga idanunta tana magana kasa kasa kaman yar
baby ya kashema Baban Yaseer zuciyan he just wants to kiss her and hug her so damn tight, kofa yakalla
ganin babu kowa dake tahowa yasa ahankali yashiga sauke fuskanshi zuwa daidai fuskan Hawwa he just
love Hawwa and feels like kissing her baimasan meyake ba, fuskanshi na dab da sauka anata akai
mahaukacin bugokofan dakin dayasa yadago kanshi da gudu Hawwa tabude jajayen idanunta da kyar
suka kalli kofan suna hada idanu da Ni’ima data bugo kofan tana sanye da abaya idanunta sunyi
matsiyacin ja tana kallon Baban Yaseer daya dauki Hawwa ajikinshi kaman yanda yake daukan su Yaseer
da Yasmeen, adaidai lokacin kuma Baba da Ammi na zuwa wajen duk sukaci tura suka tsaya abayan
Ni’ima duk suna kallon Baban Yaseer, yanda gaban Hawwa yahau bugawa ganin Ni’ima ta dauka kirjinta
zai fashene da sauri ta shiga kokarin kwace kanta batama da karfin motsi abin gwanin ban tausayi tana
kallon Ni’ima Baban Yaseer kuma yariketa gam ajikinshi yana kallon Ni’ima, wani kalan mosti fuskan
Ni’ima yafara tana huci tace “ba kiss zakuyi ba”? Tayi mahaukacin ihu tana daukan kujeran datagani
adakin tayi kansu tace “ka sumbace ta mana Aliyu…….”
THIS BABAN YASEER IS HE TRYING TO TAKE ADVANTAGE OF HAWWA? CUS WAT WAS THAT DAYAKE
KOKARIN YI PLEASE???
I GET YANA SONTA SOMA MAI ZAFI BUT COMMON SOYAYYA BA HAUKA BANE??
IDAN KENE BABA KO AMMI WHAT WILL YOU DO???
[9/22, 4:58 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE
3️⃣
5️⃣ 3️⃣5️⃣
JOIN MY FACEBOOK GROUP
https://www.facebook.com/share/g/MhrpcozubuW3sxg8/?mibextid=K35XfP
Kyakkyawan baccin gagaran Khaleel yayi danko 30 minutes baikaiba ahankali yabude idanunshi yana
juyowa daga rub da cikin dayayi yana kallon saman dakin baimasan meke damunshi ba, normally
yakamata yayi
Book Chapters
Chapter 14
Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33