You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
suka
tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna
janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin
hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace
komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi
yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful Lady! Dont overstep
your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli
Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda
Mommy yace “calm down Son please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just
trying to help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai kiss a
hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama
kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci
yake tadai daure batace komiba.
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban haifo d’ana
sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki
dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri Excellency yace “just let her be please na lallashi
Khaleel I don’t want another drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”?
Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da
kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce kaduba kagama?”
Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds” kafin chan yace “done” yatashi
yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace “so nashiga wayan and this particular
contact happens to be most recent calls nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba
takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?”
Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai
neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu
taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel
tana kallon map din tace “Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace
“this is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje
a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi” saikuma ta mike da sauri tana kallon
map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake
dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan
distance kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”? Dasauri
Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep
victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so
the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen tace
“I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” juyawa Hawwa
tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a
katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi
banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu
basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel yamai yace
“I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai
tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din
yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda
yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan
tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta
tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE
2️⃣
7️⃣ 2️⃣7️⃣
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS
KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY
CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
Mikewa da bala’in sauri Hawwa tayi tana kallon Ni’ima cus yanzu take understanding the whole reason
na shareta da Ni’ima tayi tama kasa magana sai kallon Ni’ima take dake kallonta itama idanunta sun
kada sunyi ja tace “kibani amsa I want to know zaki aure Baban Yaseer ohh zaki aure Aliyu ko bazaki taba
aure ba”? Kai tsaye Hawwa adan zafafe tace “da yanzu this instant Allah zai karbi duka ran mazan
duniyan nan yarage Baban Yaseer tal kuma kwal aduniya bazan taba auren sa ba saidai nakoma ga Allah
haka!” Tafadi da zafi sabida tambayan ya bata mata rai barinma data gane it has something to do with
fushin da Ni’ima keyi, with so much sincerity tace “bantabama Baban Yaseer kallon abinda zan aura ba
saidai kallon Babban Yaya agareni, mijin kawata kuma” sosai Ni’ima ke kallonta batako kyafta idanu,
Hawwa tace “I will never, ever, marry mijinki koda ranki ko ba ranki cus I consider it cin amanan
kawance! Ni’ima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren mijinki ba” dan tuntsurewa da
dariya Ni’ima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan
siga da ita kanta Hawwa bata gane ba Ni’ima tace “nima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa!”
Takalli Hawwa sosai tace “namiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyu”
tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman yanda Hawwa ke tsaye
tana kallonta tace “I have few things to say to you Hawwa” ta sauke ijiyan zuciya tace “Hawwa mun taso
tare, no one knows me better than you do, I am always honest with my feelings kinsani” tai dan shiru
sannan tace “Hawwa ke babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da
komi! Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron Aliyu kona
kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa that’s aure, I can’t ke I don’t even wanna
picture you as matar Aliyu, matar mijina!” tasakeyin shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago
takalli Hawwa dake kallonta looking confuse and scared and everything ma, Ni’ima tace “ni da ke ba yara
bane, we are not more teenagers, I don’t wanna end up fighting you over man, ni da ke munsan wats
good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you relationship dina dake have to come to
an end!” Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida
yanda maganganun Ni’ima ke dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Ni’ima tayi tace “Hawwa stay
away from me kifita daga rayuwana dan Allah!” Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni’ima
tace “baki bani Hawwa!” Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni’ima tace “karki kara tako kafanki zuwa
gidana!” Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni’ima tace “kada ki kara zuwa nemana a asibiti!”
Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa sukayi, Ni’ima tace “delete number mijina daga wayanki,
koda wasa kada ki sake ki kira mijina for anything, delete my number also!” Ni’ima tace “don’t ever call
me again or watsapp me ko message me, I’m blocking you anyway!” Tasauke ijiyan zuciya tace
“amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured girls we are saisa ma
harna kiraki to tell you to your face” Ni’ima tai shiru tace “Allah baice dole sai anyi kawance har karshen
duniya ba, haduwan school, ba dangin iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani
yadaura mana ba mumukaga zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka
stay away from me! It’s OVER!”
Yanda kalaman Ni’ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka, she’s
feeling like she’s dreaming this is not real, ba Ni’ima ke mata all this maganganu ba, Ni’iman ta dake
sonta, Ni’ima dake tayata kuka idan she’s sad, Ni’ima dake lallashinta, Ni’ima dake kula da ita, is this
Ni’ima ko watace tasaka facemask takoma Ni’ima? Best dinta ke cewa su rabu?
Juyawa Ni’ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace “kinfi kowa sanin yanda nakeson Aliyu, mijina is a no
no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!” Tai shiru sannan tace “Hawwa najamiki layi kema yau get out of
my life” daukan jakan tayi tajuyo takalli Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun
zuboba tasa tace “Ma’assalam Hauwa’u” tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha
gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri, asanyaye tace
“Ni’ima!” Haderai Ni’ima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau for the first time saitaji tafin
hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi
ne ya turnuke Ni’ima sosai sai kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better
than hers, kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa tasamata
garwashi ajiki Ni’ima tace “karki sake tabani” tabi ta gefenta ta wuce tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki
idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu
tashiga sauka daga bene hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Ni’ima dahar takai
parking space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan manyan
mutane na zuwa restaurant din sosai Ni’ima na kokarin ciro key a handbag dinta tabude mota Hawwa
tazo wajen da gudu ta rungume Ni’ima tabaya tabude baki tana kokarin magana kawai emotions got her
wlh tafashe da kuka! She can’t describe it but tanason Ni’ima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba
dan some people think maza kawai akeso no, tanama Ni’ima wani so da kauna na jini dan Ni’ima ta taka
rawan gani arayuwanta sosai.
Tama kasa magana sabida kuka she’s not even thinking of inda suke, ko mutane ko jam’an wajen, she’s
strong, she’s hard, kowama yasani but akan Ni’ima she’s not, she even forgot wat strong is dataji Ni’ima
nacewa zata rabu da ita, kusan 30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah
nabama Ni’ima revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar
30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Ni’ima tayi a fusace ta hankadeta saida
Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na Ni’ima, tai kara awahale ta kalli Ni’ima
idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Ni’ima
tanunata da yatsa da zafi sosai kan tone nata tace “Hawwa ke na tsaneki yanzu don’t you get it? Narike
inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate you! Jikinki da
hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabani” daidai lokacin taga key motanta ta ciro
tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta
keyi ba kawai saitai kneeling tareda rike rigan Ni’ima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke
sosai tana kuka wiwi tace “Ni’ima I don’t know ta yanda zanzo na fara rayuwana without you, ke kadai
gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I have no one to talk to, I will never ever betray
you Ni’ima, I’m not ready to let go of our friendship, Best remember our lives, we’ve come a long way
don’t abandon me, dan Allah kiji tausayina Ni’ima don’t abandon me, you’re my special thing, Ni’ima
kiyakuri kiyafemin, don’t abandon me, I’m your friend Ni’ima” juyowa Ni’ima tayi aharzuke tace
“friendship din banza da wofi what is friendship? Uban friendship! Ke uwar friendship, durun uwan best
friend, tare aka haifemu da bazan rabu dake ba? Ke ki kyaleni we are not related, dole ne? Better accept
that weren’t not friends anymore, let it sink in your head move on, I’ve move on too” tashiga fizge
riganta zata shiga mota Hawwa taki saki tana girgiza ma Ni’ima kai hawaye na fitowa daga idanunta sosai
jikinta na rawa like a little gurl, tana kuka tace ““Ni’ima you are the only person I have, Sisters dina are
not close to me duk na girmesu, ko sunaso suzo kusadani Umma bata barinsu, banda Mama, there’s no
one arayuwana banda ke, you’re the reason I’m not lonely nor depressed, kika barni Ni’ima yazanyi?
Who will look after me? Who will love me like you? Wazaimin fada idan naji ciwo? Wazai bani magani?
Wazai kirani? Ni’ima I’m sorryyy” ahaukace Ni’ima tace “au bazaki sakeni ba Malama”? Gyadamata kai
Hawwa tayi tama kasa magana sabida kuka, idanun Ni’ima sun rufe tasa kafanta tashiga tattake hannun
Hawwa da takalminta Ganin taki saki yasa tasa wajen heels na takalmin ta take hannun Hawwa da karfi
hakan yasa dasauri Hawwa ta saketa sabida zafin da hannunta yamata tana kuka ta shiga mota tai
reverse tabar wajen Hawwa tabi motan da kallo zuciyanta nawani kalan tsinkewa tana yarfe hannunta
dake jini.
FRIENDSHIP BREAKUP HURT 😔
KISHI IS REAL! BAKOWA KEDA KARFIN CONTROL KISHI BA😭
ABINDA NI’IMA TAYI TA KYAUTA???
WAI IS IT THIS EASY AYI BREAKING UP???
SHIKENAN NO MORE HAWWA AND NI’IMA SABIDA NAMIJI??
KAI MAZA BAKUYIBA BABAN YASEER SINGLE HANDEDLY RUINED THIS BEAUTIFUL FRIENDSHIP 😭
BUT BABAN YASEER KO NI’IMA KO HAWWA WAYE KEDA LAIFI???
[9/19, 8:23 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE
2️⃣
8️⃣ 2️⃣8️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Sosai take yarfe hannunta sabida yanda yake mata zafi jini na diddiga takasa motsi daga wajen tana kuka
har saida security guard sukazo wajen daya rikeda bag nata da phone yace “Ma’am is everything okay
your hand is bleeding we believe this is your own” yamika mata jakanta da wayanta, hannunta mai lafiya
takai ta goge fuskanta tass but dudda haka idanunta sunyi jazur alamun kuka sannan takai hannun
daman kasa tana kokarin mikewa dan bayanta ciwo yake mata da dabara ta iya mikewa tsaye but
tsabagen yanda batada karfi kawai ta luuuuu tai baya runtse idanunta tayi gam kawai ta sadakar tafadi
charab taji an tareta tafada kan hannun dataji daya a waist nata daya a shoulder ta, ga kamshi mai
bala’in dadi dake ratsa hancinta, almost 10secs tayi batai motsi ba kuma ba’a saketa ba kafin gently
tafara bude idanunta dahar yaji yaji suke mata sabida kuka ta sauke rinannun idanun nata acikin na
Khaleel dake kallonta awkwardly gadan toothpick abakisa tana iya hango kirjinshi sabida yanda baisa
boturan gaban shirt nashi ba as usual, wani irin zabura tayi tafita daga jikinshi cikeda tsana tajuya ta
karbi wayan nata da bag daga hannun security zata wuce cikin yar iskan voice yace “so you’re into gurls?
I see no wonder kike tsani maza” tsayawa tayi tana kallon gefenta zuciyanta namata radadi, Khaleel yazo
gefenta yakai hannu yana zare toothpick daga bakinshi cikeda neman tsokana irin na yan iskan yara
yakai hannunshi gaban fuskanta yana waving yace “I feel sad she shatter your heart” yamata wani dan
iskan kallo yanadan murmushi, Hawwa kawai ta tawuce da sauri tana share fuskanta dan yau batada
karfi, daga murya Khaleel yayi yace “seeing you like this is so satisfying” bude motanta tayi ta shiga ta
tada motan taja da mahaukacin gudu tabar eatery kuka kawai take hannunta na mata radadi har lokacin
jini na fita though ba sosai kaman d’a ba.
Ana magrib a masallaci takai gida Baba bayanan yana masallaci, fitowa tayi ahankali cus bayanta namata
ciwo tarufe motan tashiga gida, daki tawuce ta zauna gaban madubinta tana jawo drawer tadauki spirit
tazuba a tsakiyan hannu kara tayi tana fashewa da kuka sosai sannan tasa auduga ta goggege ciwukan
hannunta, bottle water dake wajen tadauka tana kallo sai alokacin ta tuna tana azumi goge fuskanta tayı
da bayan hannu takai ruwan baki tasha, ta lallaba tamike tafito tadauro alwala tadawo tahau kan
dadduma tai salla, ta kwanta kan dadduma tana kallon saman dakinta bini bini tana goge hawayen
dakebin fuskanta, saikuma chan tamika hannunta tadauki wayanta tai dialing number Ni’iman amman
baya shiga busy busy taje watsapp tamata message baya shiga taga bata ganin DP dinta yau, blocking
dinta kenan tayi.
Rawa hannayenta suka fara cus in wildest dream nata bata taba tunanin Ni’ima can block her ba,
tadauka duk maganganun datake dazu fushi ne, blocking dinnan hit Hawwa daban kawai tafashe da kuka
tayi harta godema Allah, kawai saitaji rayuwan yamata daci, bazatai karyaba harda Ni’ima as part of the
reason da bata damuwa da rashin aure, sabida tana debe mata kewa, waya, chatting, labarai abinda
yafaru wajen aiki da sauransu, zuwa outing all those abubuwa makes her forget about actual problem
nata, kanninta duka sunyi aure banda ita, gabaki dayan layinsu itace babban dabatai aureba kannin
kanninta sunyi aure, hannunta dake mata zugi da Ni’ima ta taka da takalmi tadaga ta kalla sai kawai ta
lumshe idanu hawaye na zubomata daga ido masu zafi tawani kanannade kanta a dadduma kaman
macijiya ahaka aka kira isha’i ta lallaba tayi tareda shafa’i da wuturi
Wayan takara dauka tasake dialing number Ni’ima but busy wayan nata tadaura akan fuska tafashe da
kuka mai zafi hawaye na diddiga akan screen na wayan for all this years da abubuwan dake faruwa da ita
bata taba feeling broken ba like yau, yau jitayi da defense system nata da will of power nata da komima
ma yayi breaking she’s weak, cire wayan tayi daga kunnenta tai dialing number Ammi ringing daya Ammi
tadauka tace “Hawwa yaya how is your Monday? Kindawo daga aiki? Ya Baban naki ince bai cigaba da
rigima dake b…….” Rage murya tayi sabida yanda takejin sheshekan kukan Hawwa
Lumshe idanu Ammi tayi rabon dataji kukan Hawwa haka tun zamanin rasuwan mahaifiyarta cikeda so
tace “Baba ne” girgizamata kai Hawwa tayi tace “Ammi Ni’ima tarabu da…da….d…..” takasa magana ma
tsabagen kuka zuciyan Ammi bugawa ya shiga dan wlh tanason Hawwa sama da nata yaran ma bata
wasa da ita, dasauri Baffa dake gefenta yace “Malam yasake mata wani abu ne?” Girgizamai kai Ammi
tayi tamai alamu daya dakata tana sauraron yanda Hawwa kemata kuka batama iya magana ahankali
Ammi tace “Hawwa ya isa, kukan ya isa haka? So kike hankalina yatashi nashigo hanya da daddaren
nan?” Girgizamata kai Hawwa tayi Ammi tace “calm down Hawwa komi yayi zafi maganinsa Allah,
kowace kaddara daga Allah yake, it’s okay Hawwa na, it’s okay kinji, ya isa hakanan ya isa”
Akwai wani kalan natsuwa da kalaman Ammi ke bata ahankali tasoma rage kukan Ammi tace “meya faru
tell me everything” da kyar ta iya fadama Ammi komi dudda kuka nafin karfin maganan nata but still
Ammi manage to understand komi, wlh deep down tasan za’ai haka, ahankali ta zauna abakin gadon
idanunta sun ciko da hawaye da sauri Baffa ya girgiza mata kai alamun kartayi she will break Hawwa
even more, hadiyesu tayi tace “Ni’ima is angry I understand don’t pay attention to much to maganganun
ta, itama ko’ina take im sure tanachan tana kuka kalan wannan dakikeyi, kunyi building strong
relationship da Ni’ima da banjin zaiyi breaking hakanan ba just give her some time Hawwa, and stop
crying”
Ya isa ya isa, Ammi tai maganan cikeda tausasa zuciya maganganu masu dadi tashiga gayama Hawwa
ahaka bacci yayi awon gaba da ita anan kasa kan dadduma. Ammi ta katse wayan takalli Baffa dayaji
komi tace “nakira Ni’iman?” Gyadamata kai yayi dialing number Ni’ima tayi wayan yayi ringing harya
katse ba’a dagaba saita sake kira but busy itama ansata a blacklist takira kusan 5times but haka zata sake
kira Baffa yace “ya isa! Basai kin sake kiranta ba, bakomi rayuwa ce, bari zan ma abokanen aikina
magana idan zan iya samana Hawwa wani aikin ağarın nan saita dawo nan zaria ta manta da
damuwanta”
Around 5 ta Hawwa ta tashi cikinta namata ciwo dana yunwa dana MP, bayanta shima na ciwo, kayan
aiki ta da bata cire jiyaba tacire ta daura zani tafito, wanka tayi da brush da alawala tadawo ta shirya yau
cikin simple office gown black tasa tai salla, tadauki black shades tasa cus idanunta sun kumbura sosai
tawuce tafito Baba na masallaci, warming Mota tayi kafin taja motar tabar anguwan, Awani eatery ta
tsaya tasai abinci, koda ta shigo office nata tabude abincin tagumi tayi tana kallon food din, saiga
hawaye sharewa tayi dasauri takai hannunta tasake daga wayanta tai dialing number Ni’ima but busy
tayi blocking nata true true, ijiyan zuciya ta sauke gwanin ban tausayi ta debi rice din takai baki da kyar
ta hadiye baya mata dadi bakinta is just dry, rufe takeaway tayi ta ijiye agefenta tai shiru tana kallon
waje daya tunani kawai take, rannan takasa komi har saida aka bata break cus tace batada lpy and kowa
yagani kam she looks sick da kyar take tafiya DIG yace taje taga Dr tahuta cus Hawwa is strong bata
fashi, she’s serious da aiki he needs her healthy.
Around 1 takoma gida Baba na zaune awaje ya ganta
Da sauri ya yunkuro yana kallon yanda tai parking tafito ahankali tana daukan jakanta da kyar, ganin
yanda fuskanta yayi jajir hakama hancinta yasa dasauri yayi wajenta kafin tama iso yace “meyasameki
awajen aiki Hawwa?” Ahankali asanyaye tace “banda lpy ne Baba” dasauri ya shiga kama crutches nashi
a hammata yakai hannunshi yana taba goshinta yace “subhanallahi sannu Hawwa kinsha magani konasa
asayo miki”? Ahankali tace “eh nasha” cikeda damuwa yace “assha sannu, sannu kinji, kawo jakan muje
ciki” yakarbi jakan yana ratayawa a kafadansa sukai ciki…
Har gaban dakinta saida yaga tabude ta shiga ciki sannan yawuce kitchen da kanshi ya shiga bude bude
yadebo mata shinkafa da miya a kwano da zafinsa yafito yazo gaban dakin yana bugawa yace “nashigo”?
Ahankali ba karfi a muryanta tace “eh” kofa yabude ya shiga da plate na abincin a hannunsa tashi zaune
tayi dan tana shiga kwanciya tayi ko kaya bata cireba yabata abincin yace “ci, ci idan zazzabin bai kwanta
ba saina kaiki asibitin su Ni’ima” sunan Ni’ima da Baba yakira kawai saiga hawaye sha hankalin Baba
yatashi da sauri yaja kujera ya zauna gaban fadin yana ijiye crutches dinsa yace “Hawwa menene eh?
Meke damunki? Wlh na hakura tunda kin nuna baki kaunar Alhaji Kabiru nimadai naga yamiki tsufa
nafasa bari ki aureshi kinji, kiyakuri kome nagaya miki kwanakin baya eh Hawwa na, ya isa kukan, dena
dena” yakai hannunshi yana sharemata fuska ta bala’in bashi tausayi, yashafa kanta yace “to ya isa ci
abincin abinki ko kadan ne” yanda Baba yadamu yasa tadebi kadan takai bakinta da kyar tahadiye, yanda
yaga tanayi yasa yace “kawo abincin bari naje nasayo kaza sai asoya miki kici abarbada cabbage da yaji
da tumatir haka mahaifiyarki keson kaza” murmushi tamai kadan, tashi yayi yana dafa bango yasa mata
filo akan gadon yace “kwanta da kyau kinji” kwanciya tayi yace “karki rufa jikinki na zafi” gyadamai kai
tayi Baba yadauki abincin yana kallonta yawuce yafita yana gyaramata labule.
[9/19, 8:23 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
EPISODE
2️⃣
9️⃣ 2️⃣9️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki
daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Baccin ma dataso tayi batayishi ba yaki zuwa, wajajen 4 ta tashi ta chanza kaya zuwa abaya tadauki car
key tafito Baba na zaune a tsakar gida yana wanke kaji shi kadai gaban pampo ganinta
Book Chapters
Chapter 12
Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33