You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tallafa maka."""

"Wani abin al'ajabi da bammamaki, mutumin na gama maganar sai ya Sace Sat kamar be taSa wanzuwa a wajen ba."

"Tsam Pahpah ya tashi ya fice cikim tsoro, direct wajen motarshi ya nufa, bayan ya shiga ya saka drivar ya ja da sauri"

suka bar wajen.

MUBEENAH AGEGE

"Can cikin barci ni ke jiyo muryar Mama sama-sama, ban buWe ido ba sai juyi da na sake yi ina shirin gyara kwanciyata, sai na ji an jijjiga ni da arfin gaske ana faWin."

"""Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un, jama'a Mubeenah wai lafiyarki alau kuwa? dan Allah ki tashi hakanan, rana"

"har ta fito amma kin gagara tashi, tun asubahi nike tashinki."""

"Zaram na tashi zaune tun lokacin da na ji salatin da Mama ta saki, cikin sauri na buWe idanuwana, amma abin"

"mamaki shine, sun buWe tar amma sam bana ganin komi, sake kai hannuna nai ina shafa idon dawa, amma abin al'ajabi sai naji ashe a buWe suke."

"""Allahu Akbar, kaji udirar Ubangiji mabuwayi gagara misali, me hanawa kuma me bayarwa, Wallahi Allah Mama"

"idanuwana basa ganin komi, duhu nike gani, zo ki duba ki gani."""

"Nai maganar cikin jinjina arfin buwayar Ubangiji, me bayarwa kuma me hanawa aduk lokacin da ya so, idan ba Ikon"

"Ubangijiba waye zai baka alokacin da ya so, kuma ya amsa a lokacinda ya so?."

"""Ke Mubeena ban son iskanci, ta gidan ubanwa ke baki gani, alhalin ga idanuwanki nan tarrrr ma sha Allah, ki daina"

"wasa ki taso muje kiyi sallah lokaci na wucewa."""

Mama tai maganar ta na hana kanta gasgata cewa da nai bana gani.

"""To Mama bara in tashi."""

"Nai maganar ina oarin tashi, amma mi ta tabbata dai bana gani sam, dan kuwa ina taka afata ban sauke ta a ko ina ba sai cikin kwanon da nike aje ruwa idan zan kwanta, cike da razani na janye afata nai baya ina salati."

"Sak Mama ta yi, ta kasa taSuka komi domin kuwa ko ta so ko kar ta so ya tabbata bana gani."

Maganar Abba ce ta yanke min jimamin da na shiga.

"""Ke Halima! wai har yanzu ita Mubeenar ba ta tashi ba, ki watsa ma ta ruwa manah, kinga rana ta soma yi, kuma"

"ana jiranmu dan yanzu na sake yin waya da Hashimu ya sanar da ni cewa, me gidan ya dawo jiya cikin dare, muyi sauri muje dan """

"Maganarshi ta yanke ne lokacin da ya lura da Mama zaune daSas a asa, kamar ma bata cikin hayyacinda dan ya lura"

da yanda laSSanta ke motsawa.

"""Halima lafiya dai ko? ko wani abun ta. """

Bai arasaba ya ji ni na fashe da matsanancin kuka ina faWin.

"""Abba kana gani na ko, wallahi Abba ni bana ganinka, na zama makauniya, bana ganin komi sai duhu, dan Allah zo ka"

"kama hannuna ka kaini waje inyo alwala banyi sallah ba""."

"Wa ta iriyar ashar Abba ya kutuntumo ya watsa wa Mubeenah, sannan ya Waura da faWin."

"""Ke abu ta kazar ubanki, ubanki ya hwaWa ya afka ya zunduma cikin makantarnan, ni za ki mayar tsohon banza, na rantse da girman Allah sai kin buWe idonan, ni za kiyi wa bain ciki Mubeenah, ni!! ni!!! Mubeenah."""

"Ya arashe maganar ya na taune fuska kamar zai saka iho, ya riga da ya gama tsala lissafin yanda rayuwa zata canza"

"mai, ya gama sadaarwa a yau zai zama Waya daga cikin masu kuWin a arear unguwar Agege, amma lissafinshi na neman roshewa ganin halin da Mubeenah ke ciki."

"Mama ce ta tashi tare da kama ni ta fitar da ni idanuwanta na zubarda hawaye, ni nasan kaf duniyata ba zan samu"

"me sona kamar Mama ba, auna tattali gami da kulawa a wajen ta kaWai nike samunsu, ita ce kaWai bangon da zan jingina inyi kuka kuma ta rarrasheni cike da kulawa haWi da tausayi."

"Ruwa ta zuba a buta ta kama hannuna muka nufi bayan gida, can inda tasan ina tsayawa ta aje ni tare da ajiye butar"

"inda tasan bazan zubar ba, sannan ta fice ta bani waje."

"Tsarki na yi kamar yansa na saba, sannan na tafo bango a hankali na fito waje ina sake tabbatarwa kaina na zama"

"makauniya, banyi aune ba na ji wani abu ya ja ni, nai baya-baya na faWa akan kayan zuba ruwanmu, ji kake ""Tinjim."" na afka cikin babban bahon ruwa da yake arami ne bashida tsawo sai faWi."

"Abba ne ya taso daga Wakin Mama dan ganin abin da ya faru, sai kuwa yai tozali da ni kwance male-male a cikin bahon ruwa."

"""Yau ni Iroro na ga jarfa, ke dan malafar ubanki shine zaki rasa insa za ki faWa sai cikin baho, wato ne dole sai kin"

"tabbatar min da cewa ki na min bain ciki, yo bain ciki manah, sarai kin san wahalar da nike sha wajen samo ruwanan, kina can kina barcin asara na je na samo wai dan kiyi wanka idan zamu je gidan da za kiyi aikatau."""

"'Aikatau', na maimaita kalmar a zuciyata, sai kuma na zabura na tashi zaune ina lalube ina faWin."

"""Abba bara inje inyi sallah sai in shirya idan har zasu Wauke ni a haka da makantata ni na amince zanyi aikin."""

Nai maganar wani irin karsashi da warin gwuiwa na zo min.

"ALHAMDULILLAH, MUN KUSA GAMA FREE PAGE, SAURA PAGE BIYU."

GA WACCW TA SHIRYA KARANTA LITTAFIN ZAFIN WUTA GA ACCOUNT A ASA.

9136291920

MARYAM UMAR OPAY.

TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.

MARYAM STAR

ZAFIN WUTA

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAFTER 40-45

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Tsit Abba yai jin maganar da nai, sai kuma ya was he baki tare da faWin."

"""Yauwa Mubeenah, ko ke fa, to yanzu kiyi sauri ki shirya zuwa anjima bayan Ummanku ta gama abin kari sai kiyi"

"mu kama hanya dan mu isa da wuri."" ya arashe maganar tare sa taimakamin na fito daga cikin bahon jikina na tsiyayarda ruwa, sake zuba min ruwa yai a buta sannan ya damamin a hannuna ya na ta rarrashina gami da lallaSawa, sai naji jikina yai sanyi alau, duk da ba ganin shi nike ba amma a iya maganar da yai min na fuskanci lallai ya ji daWin maganar da na faWa, sai na shiga zargin kaina akan in bin umirninsa da nike a baya, wataila hakan ne ya saka ya tsaneni saboda kafiya da bain taurin kai irin nawa."

"Ban san sanda bakina ya furta. ""Abba dan Allah ka yafe min duk abin da nai maka, bazan sake ba, na yi danasanin"

"wanda nai maka a baya, nasan da ace na bi umurninka da na auri abokinka da yanzu nima kana so na kamar yanda kake son su Yaya Habiba, daga yau bazan sake saSama umuninka ba in sha Allah."""

"Kasae Abba yai jin maganar da nayi, sai jikinshi yai sanyi, duk wanda ya taSa zuwa gidanmu koda na wuni Waya"

"ne, to yasan rashin jituwar da ke tsakanina da Abba, tun maota na zuwa bada hauri idan yana dukana har takai da suk girman unguwarmu babu me ko kallon inda muke idan wani abu ya haWo ni."

"Bai ce komi ba sai juyawa da yai ya shige Wakin Umma wacce dukkan abin da ke faruwa akan idonta, indai wajen iya"

"laSe da jin wam ne, to Umma ita ce kan gaba, bata yarda gulma ko tsugudidi su wuce ta, a haka ma wai dan a Legos muke ta na tsoron an iskan unguwarmu, dan abu alilan sai ka ji ance ansakawa mutum taya an one shi urmus, musamman idan wani abu ya haWa yare da hausawa."

"""Wallahi kar ka yarda da abin da ta gaya maka, yaudara ce kawai, so take tai mana bain cikin cin arziki shiyasa ta"

"kulle idon, yo ita makantar haukace da zata sameta lokaci Waya, ade bincika zaka samu wani abun ta shafa dan bain munafurci irin nata."" Umma tai maganar ta na shanye ananun idanuwanta irinna kwararrun an gulma da munafurci."

"""Ubanta ya zurma ya afka ya zunduma ya faWa cikin shafawa ido wani dan makancewa, ita yanzu dan kutumar abu ta"

"kazanta har ta yi wayon sanin makirci, to aniyarta ta bita, na fi arfin ta yaudare ni wallahi, zan gwada ma ta ba abanza nike zaune a legos ba, nima tantirin kaina ne, iskanci sai de mu koyawa wasu badai mu a koya mamu ba."" Abba yafi cikin tada jijiyoyin wuya, daga jin abin da Umma ta faWa shikenan har ya yarda ya hau kai ya zauna daram,dama ba tun yau ya saba irin haka ba, sau da dama hakan kan kasance, lafiya lau za'ayi magana da shi amma da zarar Umma ta ce ba haka ba babu bincike ba lissafi zai hau kai ya zauna akan yanda ta ce hakanne gaskiya."

"Mamace ta zo ta kama ni ta kaini Waki tare da yimin shimfiWa da saka min hijabi, alibla ta fuskantar da ni tare da"

bani umarnin yin sallah.

"Ina kabbara Sallah wani irin rauni ya baibayeni, sai na ji ina buatar tsiyayarda damuwata a gaban Mahallicina me"

"rahama, nasan zai sauaamin ta wani Sangaren, aiko na shiga zubda hawaye masu zafi yayinda nike gabatar da Sallah cikin nutsuwa da kamala, kuka me arfi ya kubcemin lokacinda na duar da gaSoSina aasa nakai sujjadah, kuka da addu'a nai sosai har sai da naji nauyin da ya tokaremin irji ya sauka sannan na Wago naci gaba da Sallar cikin karsashi har na sallame, bayan na kammala azkar na hau karatun alur'ani me girma, da yake harda ce da"

"ni, dandanan nishaWi ya baibaye, tabbas karanta littafi me tsarki babbar rahamace, babu abin da yake saka ni nishaWi"

kamar inji ina karanto littafi me tsarki tiryan-tiryan.

"Na Wauki lokaci me tsawo ina karatu, har sai da muryata ta disashe sosai sannan nai addu'a tare da shafawa nai"

"zaune abuna ina nazarin rayuwa, wato Allah alhakim, wa ta hikimace ta ubangiji wannan makantar da ya Wauramin, godiya nai a gareshi ta hanyar yin tazbihi harma da salatin Annabi, duk safiyar duniya da zan wayi gari da ciwo ko babu sai na yi tarin aiyuka kamarsu, share Wakin Mama da na Umma, share tsakar gida, hura wutar Waura abin kari, wanke-wanke, wankin kayanda aka Sata, idan ka cire kayan Mama hatta na Abba nice zan wankesu kullum ranar duniya, aalla Yaya Sumayya na daka kaya kala uku duk rana, haka zan haWa in wanke, wani bin Abba ya na zundumamin zagi Umma kuma na mita haka zan zage inyi aiyukana babu me cemin sannu sai ma zagi da nike sha wajen Abba, amma nice yau zaune a Waki ina hutawa kamar yanda kowa ke yi, babban abin da yai min daWi be wuce yanda yau bazanje shago ba, sam bani son zuwa shagonan saboda an iskan da ke wajen, amma banda damar daina hakan, sai gashi yau babu zuwa shago saboda lalurar makanta."

"Ban san na Wauki tsawon lokaci ina tunani ba sai da Abba ya kwaWo min kira, firgigit na farka daga duniyar tunani da"

"na lula, da laluben hanya har na kawo ofar Wakin."

"""Gani Abba."""

"""Amshi wannan kunun ki shanye sai kiyi sauri kizo muje."""

"""To Abba nagode."""

"Na faWa tare da lalubawa har na kai inda hannunshi ya ke na amshi kofin kunun, juyawa yai abinshi, ni kuma na zame na zauna a wajen tare da kafa kofin a baki na shiga shan kunun, ina son abu me ruwa sosai hakan ya bani damar"

shanye kunun duka.

"Lalubawa na sake yi ina bin bango har nakai wajen jakar da nike ajiye kaya, da lalube ba buWe ta na Wauki kedar"

"thank you wacce nike ajiye a gefen jakar, laluba asan jakar nai harna lalubo wa ta ar siririyar chain, dane shi nai a hannuna kamar wani zai wacemin, sannan na saka hannuna na kakkaSe jakar tawa na janyo ta zuwa jikin bango na aje nima na zauna zaman shiru, har yanzu zuciyata ba ta daina dokawa da matsanancin arfi ba, kuma ina jin wani irin sanyi me kashe gaSoSi ya na baibaye ni, ga wa ta iriyar kasala me sakar da gaSoSi da ta saukomin."

"Shiru nai ina sauraran bugun zuciyata harna tsawon lokaci, ban san adadin mintunan da na kwashe ba, sai da na jiyo"

muryar Abba ya na faWin.

"""Mubeenah, ke Mubeenah ki fito idan kin gama ke nake jira mu yi mu tafi lokaci ya na ja."""

Zumbur ta tashi kamar dama jiran kiranshi nike.

"""Abba dan Allah ka taimaka ka Waukar min jakar tunda bana ganin hanya."""

"Bai musa ba ya shigo ya Wauki jakar tare da kama hannuna muka fito, bai saki hannuna ba sai ji nai ya na faWin."

"""To Mubeena ga mutanen gidana zasuyi sallama da ke."""

Murmushi nai sannan na ce.

"""Mama nasan kuka kike yi, dan ina iya jiyo zafin zubar hawayenki a cikin zuciyata, dan Allah ki kwantar da hankalinki babu abin da zai sameni sai alkairi, ina ji a jikina wannan tafiyar ita ce zata zamo tsanin da zan taka wajen ganin na cimma muradai da mafarkaina, haia Mama ke uwace a gare ni, a duk inda nike zan kasance cikin kwanciyar hankali matsawar za ki ch gaba da yi min addu'a kamar yanda kika saba, zan yi kewar kulawarki a gareni, Allah ya baki haurin jure rashina uwa ta gari me maida Wiyarta kamar sarauniya saboda soyayya da kulawa."""

"Kuka ne ya kubcewa Mama me tsananin arfi, yayinda na matso inda muke ta rie hannuna gam ta na faWin."

"""Ibrahim ka ji tsoron Allah karka rabani da Mubeenah, wallahi ina jinta kamar ar da na tsugunna na haifa, ka ji tausayin halin lalurar da ta ke ciki kabarmin ita, wallahi nayi alawarin zan Wauki dukannin Wawainiyarta."""

"""To munafuka ar bain ciki me bain hali, ai dama batun yau ba nasan kedin munafuka ce, yo munafuka manah idan ba munafurci da bain ciki ba, ina ruwanki da shiga sha'anin uba da a, wannan ai kinibibine irin na fulanin"

"ruga."" Umma tai zaram ta faWi jin maganar da Mama ke yi na neman yin tasiri a zuciyar Abba, dan ta lura kamar jikinshi ya Wan yi danyi."

Cike da macin rai Mama ta saki hannuna ta juyo wajen Umma ta na faWi.

"""Ke Umma ki kiyaye bakin ki , kisan abin da za ki dinga faWa, ina ruwanki, wa ya saka da ke, ban san shigar shigula, ki kiyaye ni wallahi kar ki bari in waiwayo ta kanki dan abi ba zai yi maki daWi ba, ina Waga maki afane kawai dan a zauna lafiya amma badan ina tsoronki ba, daga yau kar in sake ji kin tsomamin wannan bain bakin na ki me kama da anzunguro kan kare ta taga, ki shiga hankalinki."""

"Mama ta yi maganar Sacin rai da hasala na bayyana a fuskarta, yayin da Umma tai murus sai walimar idanu ta ke"

"yana shege lahira, shi kanshi Abba mamakin Mama ne ya daskarar sa shi a tsaye, dan bai taSa tunanin ta na da zafi har haka ba, lallai an ure haurin damo, ya faWi a zuciyarshi."

Juyowa ta yi wajen shi tare da faWin.

"""Tabbas ban isa in hanaka zartar da hukunci akan Mubeena ba, amma zan tuna maka gaji tsoron Allah, wannan baiwar da kake wulaanta rayuwarka ita ce rufin asirinka, kuma amanace a wajenka, muddin ka zalunceta Allah ba zai barka ba, ka je ka yi duk yanda kaga dama da ita."" Mama na gama faWin hakan ta zo wajena ta damamin wani abu a cikin hannuna sannan ta shafa fuskata ta juya fuuuuu ta shige Wakinta."

Da sauri Umma ta matso kusa da inda muke ta fara jan hannun Abba wanda ke rie da jaka ta ta na turamu waje wai kar Mama ta fito ta hanamu tafiya.

Ina tuntume da komi haka Abba ya ja hannuna har muka fice sannan ta saki hannunshi ta dawo cikin gida ta kaWa su Yaya Habiba zuwa cikin Waki suka shige harda kullo ofa.

Ina tuntuSe da komi haka Abba ke jaye da hannuwana har muka shiga cikin unguwarmu sosai inda mutane keta

"hada-hadarsu su na kaiwa da komowa, a Legos babu an zaman banza kowa fitowa ya ke ya nemi na kanshi dan rufawa kai asiri."

"Munyi tafiya sosai kafin mu samu abin hawa, nan Abba ya lalubo wayarshi wacce ta ci duniya duk ta sha Wauri da"

lobali ya lalubo number Yah Hashim ya kirashi dan ya yiwa me abin hawan kwatancin inda za'a ajemu.

"Hawa mukai bayan mun tsadance muka tafi, har lokacin ban daina jin sautin bugun zuciyata ba a cikin kunnuwana,"

sannan sanyin jikina sai daWa aruwa ya ke kamar wacce ta shiga cikin na'urar sanyi.

"A daidai farkon shiga BANANA ISLAND aka sauke mu, Abba ya sake kiran Ya Hashim, kafin ya zo sai da muka Wauki"

"mintuna atsaye, tun ina jin daWin tsayuwar har ta gundure ni, hakan ya saka nace cikin sanyin murya."

"""Abba dan Allah ka samo mana inda zamu Wan zauna, na gaji da tsayuwa wallahi."""

"Waige-waige ya shiga yi kamar me neman wani abu, wa ta bishiya me kyau ya hanga a gefenmu, hakan ya saka ya ja"

hannuna muka je can muka zauna ya na mitar jimawar da Hashim yai be zo ba.

"ungurmin daji ne me cike da munanan halittu iri daban-daban, wa ta iriyar guguwace me haWi da ura ta taso da iska me tsananin arfi, saboda tsananin arfin iskar guguwar sai da halittun da ke wajen suka shiga neman wajen"

"Suya, sauti marar daWin ji me kama da tsawa me firgitarwa ne ya cika dajin gaba Waya, a daidai wajen wa ta"

"tshohuwar bishiyar kuka me rassa da jijiyoyi da yawa wannan guguwar ta tsaya, a hankali yayyafin ruwa ya fara"

"sauka a cikin guguwar da ke Sacewa ta na komawa ruwa, farace tas tas farin har ya yi yawa kai da ganin irin hasken nata kasan ba dai mutum ba sai dai jinsin aljannu, fara ce kuma doguwa me yalwar bain gashi da tsananin tsawo ta bayyana fuskarta a murtuke, idanuwana sun kaWa sun sauya launi zuwa launin shuWi me haske, cike da Sacin rai ta buWe murya cikin amo marar daWin ji ta kwala kiran."

"""Zizzau! Zizzau!! Zizzau!!!."""

"A yanda ta ke magana sautinta na fita da amo me tsoratarwa, bakinta kuma na feso da feshin ruwa masu zafin"

"gaske, wannan bishiyar kukarce ta shiga girgiza da tsananin arfi, kafin wani hayai ya bayyana wani bain gajeren aljani mumunan gaske ya bayyana, duawa yai cike da girmama ya fara kirari gami da fadanci."

Dakatar da shi wannan aljanar ta yi cike da facin rai ta ke faWin.

"""Waye wanda ya aikeka yin aiki akan goWiyata? tabbas za ka fuskanci hukunci me tsanani saboda saSa umurnina"

"da kuma karya dokar da na gindaya muku akan aiki da waWacan butulun bil Adaman waWanda basu san komi ba sai cutar da an uwansu da yaWa zalunci a doran asa, yanzu-yanzu da arfin ikon ubangiji na baka izini kaje ka karya aikin da kai, sannan kuma kadawo ka kai kanka wajen ruwan hukunci."""

"Bata jira abin da zai ce ba ta Sacewa daga wajen, nan take ruwan ya Wauke gaba daya kamar be taSa wanzuwa ba."

"Cikin hanzari wannan bain aljanin yai girgiza tare da Sacewa Sat, bai bayyana a ko ina ba sai akan bishiyar da Abba"

da Mubeena suke zaune su na hutawa.

"Shuuuuuuu, wani abu ya gifta ta gefen idon Mubeenah, yayin da bain hayai."

"SAURA ONE PAGE MU KAMMALA FREE PAGE INSHA ALLAH, BAN YI ALAWARIN CI GABA DA SHARE KAMAR"

"KULLUM BA, AMMA WAJIBINE INTURAWA DUK WACCE TA BIYA KUI SABODA HAINTA NE."

09136291920

MARYAM UMAR OPAY

TA KU HAR KULLUM MARYAM STAR

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR

YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAPTER 45-50

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Ya mamaye wajen, tare da iskar guguwa me tsanani, hakan ya yi daidai da tsayuwar jibgegiyar motar da Ya Hashim ke ciki, wasu irin bain ruwa masu tsananin azabe suka shiga zubowa daga idanuwana gaba Waya hankalina ya gushe saboda ruWani da kuma azabar da idanuwanta ke ma ta, Abba ne ya juyo ya na kare fuskarshi daga yashin da guguwar ta Webo, sai ya ganni a wannan halin, cike da firgici ya soma ja d baya ya na girgiza kai ganin yanda bain ruwa ke tsiyaya daga idanuwana."

Fitowar Yaya Hashim daga mota ya yi daidai da Sacewar guguwar haWe da Sacewar wannan ruwan daga kan fuskata

kamar ba au taSa wanzuwa ba.

"A hankali na ke buWe idanuwa waWanda sukaimin nauyi, abin al'ajabi sai na ga Abba da Yaya Hashim tarrrr, sake"

"rufe idon nawa nai sai kuma na sake ganinsu, da matsananin sauri na mie tsaye zumbur ina dube-dube amma stil ina ganin komi clear."

"""Allahu akbar kabeeran, Allah na gode maka, Allah kai ne abin godiya, Alhamdulillah, Alhamdulillah."""

Na faWa ina sake maimaitawa cike da farin cikin yanda ganina ya dawo.

"Sakin baki Abba yai ya na bina da kallo me cike da mamaki da kuma tsoro, ga zallar al'abin abin da ya gani yana"

zuba daga idona.

"Yah Hashim ne ya katse shi ta hanyar dafa kafaWunshi ya na faWin ""Wai Abba lafiya?."""

Sannan ya dawo hayyacinshi tare da basarwa ya mie tsaye ya na bin shawar da zuciyarshi ta bashi akan b waske

kawai ya samu ya rabu da ni lafiya.

"A gaggauce Ya Hashim yai mana jagora

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment