You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KULLUM

MARYAM STAR

Follow the 5谸󻢦5谽5豅󻢦5谸 5谾5谿󻢦5谽 5豅󻢦5谽 5󯏯󮼃<5豃󻢦5谽 5=󻢦5=5<5谽5谿󻢦5谿5谿5豀 5;󻢦5豀5谾󻢦 5谹5谺5豂󻢪5?5谾 5󯣛;󻢦5谹5谹󻢪5? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

I'm on Instagram as @maryamumarkt553. Get the app and follow me

https://www.instagram.com/maryamumarkt553

https://ngl.link/maryamstar

https://www.wattpad.com/user/maryamumarstar?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invite

friends

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 15-20

"Wata jaka ce ta faWo daga sama ji kake timmm, Waukarta boka yai tare da faWin."

"""Angaishe da hatsabibi uban hatsabiban aljannu, aikinka ya na kyau."""

"Jakarce ta shiga buWe kanta, wani farin abu ya bayyana acikin wata ar farar roba, fito da abin Boka yai tare da"

miawa matashin haWi da yi ma shi bayani akan yanda zai yi amfani da maganin.

"Bayan ya amsa yai godiya gamida kirari sannan ya rumtse idonshi, nan take ya Sace Sat bai Sulla ko ina ba sai gaban wannan dutsen da orai ke ajiye, kayanshi ya mayar tare da hanzartawa ya nufi wajen da ya aje motarshi ya shiga ya"

jata da mugun gudu dan duhun dare ya fara.

BANANA ISLAND

"Tamfatsetsen gida ne wanda ya lashe million kuWaWe wajen ginashi, tun daga nesa zaka tabbatar da lallai ko waye ya mallaki wannan gjdan tabbas ba aramin me dukiya ba ne."

"Wa ta hamshaiyar mata ce me tsananin wayewa da gayu ta fito daga wani Waki fuskarta da alamar damuwa, yayinda wa ta matashiyar budurwa ke biye da ita a baya ta na zubda hawaye."

"Wani haWaWWen Waki suka shiga basu tsaya ko ina ba sai gaban gadon da wani marar lafiya ke kwance yana amai, wa ta iriyar ara wannan matar ta saki tare da yin baya tai taga-taga kamar za ta faWi tsabar firgicewa, cike da tashin"

hankali ta ke faWin.

"""Sulaima kina ganin abin da ni ke gani kuwa, wuta! wuta ce nike gani na fitowa daga bakin Fauzan, please ki ce min"

"ba gaskiya bane mafarki ne, tayaya hakan zai faru, ki gaya min tayaya mutum zai dinga amayo wuta daga cikin jikinshi."""

"A firgice ta ke maganar hankalinta idan ya yi dubu y tashi, yayinda hawaye ke zaryar saukowa daga idanuwanta su na"

zuba akan kyakkyawar fuskarta.

"""Mommy! wallahi dagaske ne, dagaske Yah Fauzan ne kike gani a cikin mawuyacin hali, shikenan nasan zamu rasa"

"Yah Fauzan, nasan ba lallai ya tashi ba, wayyo Allah ka kawo manah Wauki, ya Allah ya tashi kafaWar wannan bawan naka me tsananin biyayya ga umurninka, Ya Allah ka bawa wannan bawan naka lafiya domin ya tashi yaci gaba da bauta maka kamar yanda ya ke yi lokacinda ya ke da lafita, Ya Allah ka yanke ma shi wannan wahalar hakanan."" Kukane ya ci arfinta har jikinta na jijjiga saboda tsabar yanda ta ke kuka."

"Cike da juriya, tausayi gami da zazzafar soyayya irinta uwa da Wa matarda aka kira da Mommy ta taka zuwa inda"

"wannan mutumin ke kwance ya na maida lumfashi, yayinda tururin wuta ke fita daga bakinshi da hanci, zama tai a asan gadon glass Win da yake a kwance bai ko iya motsi ta na zubarda hawaye, yayinda ta Waga hannunta zata Waura akanshi wani irin ZAFIN WUTA ya bugo ma ta, da mugun sauri ta janye hannunta tare da sulalewa a asan wajen ta na sakin kuka me arfi , irin wanda ya ke fitowa daga can asan rai, kuka ta ke ta na surutai wanda babu me iya jin abin da ta ke faWi."

"A hankali marar lafiyar ya shiga buWe idanuwanshi tare da oarin juyasu zuwa inda matar ke nue tana kuka, wani"

"irin ja da baya Sulaima ta yi tare da fasa ara me tsananin arfi ta na nuna marar lafiyar, Wagowa Mommy tai daga duen da ta ke, aiko ta ci karo da abin da ya kusa tsaida bugun lumfashinta."

"""Yah Fauzan dan Allah ka rufe idanuwanka banason gani, please bana son gani tsoro ka ke bani."""

Sulaima ta yi maganar ta na saka hannayenta ta dafe idanuwanta da arfi.

"A hankali wanda ta kira da Fauzan ya fara karkata kanshi zuwa Wayan sashen, abin mamaki duk sanda wuyanshi ya"

"motsa da niyyar juyawa sai wajen ya saluSe ya one, a maimakon jini ko ruwa ya fito sai hayai ya dinga fitowa daganan kuma sai wuta ta kama kamar wacce aka zubawa fetur ko kalanzir."

"Mommy da ke kallon abi da ke faruwa Wif kukanta ya Wauke wani irin tsoro, fargaba da tashin hankali ne suka"

"bayyana a fuskarta, yawun bakinta ya afe laSSanta suka bushe sai oarin buWe baki ta ke dan tai magana amma ta kasa, ko motsi kasawa tai sai idanuwanta da ke sake firfitowa waje."

Duk irin azabar da ya ke ji baj daina motsa jikinshi ba sai da ya juyar da kanshi saitin glashin da aka kewaye Wakin

"da shi, ur ya urawa warangwal Win fuskarshi ido ya na jinjina girman ikon Allah, yayinda tsoro ya kamashi ganin yanda idanuwanshi da ya sa ni a farare suka juye zuwa launin jah, ga wani tururi da ke fitowa daga cikinsu, duk da ya na jin azaba a duk lokacin da yai oarin yin magana amma haka ya daure cikin arfi hali ya ke faWi a fili."

"""Inalillahi wa'inna'ilaihi raju'un ya Allah ka Wauki rayuwata dan sauaawa mahaifiyata wahalar da ta ke da ni, yah Allah ka yankewa jajirtacciyar uwa hawalar jinyar yaron da ka jarabceshi da cuta, Allah ka ga zuciya ban butulce maka ba akan jarabawar da ta same ni ba, na roea ne dan tsananin tausayin mahaifiya me rauni akan Wanta."""

"Maganace ta gagareshi domin kuwa tuni bakin na shi ya dare tare da saluSewa, yayinda Sulaima da ke kaklonshi ta"

cikin glass ke faWin.

"""A,ah Yaya a,a please kadaina kana jiwa kanka ciwo, dan Allah ka daina magana yah Fauzan."""

Ta faWi ta na kai gwuiwoyinta a asa dan afafuwanta sun gaza bata haWin kan tsayuwa.

Ganin halin da Mommy ke ciki na suman zaune ne ya sakata sake fashewa da wani matsanancin kukan tare da dafe

saitin irjinta jin lumfashinta na barazanar Waukewa.

TAKU HAR KULLUM

MARYAM STAR

5豈󻢦󻢫5<5谹 5豃5豀5谿󻢦

Follow the 5谸󻢦5谽5豅󻢦5谸 5谾5谿󻢦5谽 5豅󻢦5谽 5󯏯󮼃<5豃󻢦5谽 5=󻢦5=5<5谽5谿󻢦5谿5谿5豀 5;󻢦5豀5谾󻢦 5谹5谺5豂󻢪5?5谾 5󯣛;󻢦5谹5谹󻢪5? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 20-25

Kuka Sulaima ke yi bakin rai bakin fama ta na jijjiga Mommy wacce hankalinta ya gushe daga gangar jikinta.

Fauzan ma kukan ya ke amma na zuci dan duk arfin halinshi yanzu baya iya yin kuka saboda tsoron yanda hawaye

"ke zuba kan fuskarshi su na ona shi, jin shi ya ke bayada banbanci da gawa, azabar da yake ji kaWai ta isheshi ya ji ya gaji da duniya da abin da ke cikinta."

"""Fatima! Fatima!! ke Fatima wai kina ina ne haka, wannan kukan daga ina nike jiyoshi ne wai, duk ambi an cika gida"

"da iface-iface kamar gidan mutuw """

"Kasa arashe maganar tai yayinda idanuwanta sukai tozali da Mommy a ame, Sulaima na kuka tare da jijjigata, a"

Wari da tamanin ta idasa shigowa Wakin ta na sallati da salallami ganin halinda ta iske Mommy a ciki.

""" Na shiga uku ni Salamatu, mi zan gani haka, mike damunta ta afe haka bata ko matsi."""

Dattijuwar matarda zata kai kimanin shekaru sittin ta faWa a cikin rikewa ganin halinda wacce ta kira da Fatima ta

shiga.

Kafin Sulaima ta samu damar cewa komi wani itin huci me tsananin zafi ya Wumame Wakin lokaci guda ga wani

"hayai bai irin da ke tashi, cike da Wimauta Dattijuwar ta Waga kanta tai duba idan Fauzan ya ke, wani gigitacen salati ta saki tare da kuka me arfi cikin tashin hankalin ganin yanda Fauzan ke oarin juyowa amma jikinshi yai bashi haWin kai, duk inda ga motsa sai wajen ya kwalje tare da feso wuta gami da bain hayai, cike da rikicewa da arfin hali irinna tsofaffi Dattijuwar ta rarrafa da afafuwanta da suka gaza Waukarta zuwa gaban gaWon glashin da Fauzan ke kwance."

"""Haba Fauzan miye hakan kake oarin yi! mi yasa zakai hakan, shin baka tausayin halinda mahaifiyarka ke shiga"

"idan ta ganka cikin wannan halin, mi yasa ba zaka yi hauri kaWauki danganaba, ka duba kaga yanda jikinka ke kwaljewa idan ka motsa bayaga haka har wuta ke fesowa, bamusan mi kake ji ba a jikinka amma tabbas munsan kana cikin azaba me raWaWi wacce ka zaSi mutuwa a kanta, ka yi hakuri ka jure ka dogara da Allah zai kawo maka Wauki, ka ara hauri da juriya akan yanda mukasanka, tabbas kai Win me juriya ne tunda har ka iya shanye raWaWi da azabar da kake ciki na tsawon lokaci, in sha Allahu ina ji a jikina saui ya zo, ina ji a jikina samun lafiyarka ya zo nan kusa-kusa, ka jure ka daina motsa jikinka ka ji bawan Allah, duk wanda ke da sa hannu a cikin wannan lalurar ta ka In sha Allahu, Allah bazai barshi ba, dole zai WanWani azaba wacce ta linka wacce kake ciki a yanzu, ina maka fatan Allah ya azurtaka da lafiya dawwamanmiya wacce zaka amfanin masoya da maiyanka da ita."""

Da waWanan kalaman tai masarar dakatar da Fauzan wanda ke oarin juyawa ya ga halinda mahaifiyarshi ke ciki.

"Da rarrafe Dattijuwar ta arasa wajen Mommy, a hankali ta kwantar da ita ganin jikinta yai sanyi bata ko motsi, kallon Sulaima ta yi tare da faWin, ""Kawomin ruwa me sanyi."" cikin hanzari ta tashi ta nufi atuwar freezar wacce ke"

kafe a cikin Wakin ta Wauko ruwan gora tare da miawa Datrijuwar har lokacin bata daina kuka ba.

"Amsar ruwan ta yi tare da buWewa ta zuba ahannunta ta dinga shafawa Mommy tare da tofa ma ta addu'a, sai da ta shafa ma ta sau uku a cikon na huWunne Mommy ta ja ajiyar zuciya me arfi sannan ta shiga buWe idanhwanta da"

suka kaWa sukai jajur ta na kallon Sulaima data ranwafo ta na lea fuskarta lokaci Waya ta na dariya me haWe da kuka.

Murya asa-asa Mommy ke faWin.

"""Sulaima! Fauzan Wina mutuwa zai yi ko? zan rasashi ko? bazai tashi daga wannan cutar ba ko? Sulaima ina son Fauzan Wina bana so in rasa Waya daga cikinku, bazan iya jure rashinku ba, ina matuar aunarku, dan Allah ki yi min addu'a ko zan samu sassauci daga yanda ni ke ji, Sulaima zuciyata ta kusa bugawa, ina jin ciwo me tsananai."""

"""Haba Fatima, kar ki zamo me butulci akan abin da Allah ya riga ya zartar da faruwarsa tun farkon asali, cuta ba"

"mutuwa bace, In sha Allah Fauzan zai samu lafiya zai tsaya da afafuwanshi kamar yanda ya ke a baya, ki ara hauri kuma kici gaba da yi ma shi addu'a In sha Allah arshen wahalarshi ya zo."""

"Dattijuwar tai magana ta na kallon Mommy cike da tausayawa, dama ita uwa babu wanda zai kai ta aunar Wanta, kuma aduk yanda Wa ya ke fama da lalura zaka samu uwarshi na tare da shi kuma ta na son abinta a haka."

LallaSa Mommy Dattijiwar ta yi da kalamai masu kwantar da hankali sannan suka kama ta ita da Sulaima suka fice

da ita daga Wai.

AGEGE

"Zazzaune muku akan tabarma kowa na ci abinci cike da raha irin wacce ake yi a gidanmu, amma ni nayi shiru ina"

"kallon gefe Waya ina tunani, Mamace ke oarin yimin magana idan ta ji shirun yai yawa sai ta ce, ""Mubeenah tunanin mi kike yi haka, ki ci abincinki mana karya huce."" amsa ma ta nike da ""to"". amma badan inajin abinci zai samu muhallin zama a cikina ba, maganganun Abbane ke ta maimaita kansu a cikin zuciya da kwanyata, ga wani irin tashin hankali da ke sake baibayeni gami da tsoro me tsanani."

FLASS BACK

Bayan dawowar Umma da an mintuna Abba ya bita Waki tare da fito da Yaya Habiba da Yaya Sumayya.

"""Umma wajenki na zo zamuyi magana."""

"Umma ta na wani yatsina gami da shan amshi ta ce, ""Ina jinka amma da banda magana akan kuWina, dan wallahi"

"Allah sisi bazan baka ba wannan karon, sana'a zan nema nima intsaya da afafuwa."""

"""Kash ke wallahi kina da matsala, yo Allah na tuba ana gamanar miliyoyin tsabar kudaWe ke kuma kina magana akan wash an canji, ai ina me tabbatar ma ki nan gaba kaWan zamu zama shahararun masu kuWi, wallahi sai mun"

"girgiza Agege ke Legos Winma gaba Waya zamu jijjiga cikin kwana biyu rak."""

"""Na shiga ukuna!!! Abba sata ka kidnapping ka fara da kake faWin wannan maganar?""."

Umma tai magana ta na zaro ananun idanuwanta waje ta na jiran Abba ya bata amsa.

"""DaWina da ke shashanci wallahi, ke kanki hakanan ya ke suluf babu komi cikinshi, in banda hauka da rashin tunani"

"tayaya za ki yimin wannan maganar, to ki sa ni arziki kamar nayishi na gama ne, domin kuma kalma Waya ce rak ta rage infurta ta inzama cikakken me arziki."""

"Sake waro idanuwa Umma tai, fuskarta cike da tsoron kalama Abba."

"""kai ni fa ban gane ba, mi kake nufi da kalma Waya rak ta rage ka zama me arziki, ni fa ka kulle min kai tamau da kalamanka."""

"""Yanzu dai ki nutsu ki ji abin da zan gaya ma ki, sannan sai mu nemi mafita, yaronan Hashimu ne ya zo min da wa ta"

"magana, da farko nima na shiga yanayin ruWu, saboda lamarin me girma ne, kuma abin ya bani tsoro, amma dana natsu nai duba da ido basira sai naga ai faWuwace ta zo daidai da zama, yo ba dole ince haka ba Umma tun da abin da nike nema ne ya zo kuma sai abin yazo min da alkairi, dama ba komi bane, a can wannan unguwar ya shahararrun masu kuWi inda shi Hashime ke aiki ne suke neman ar aiki wacce zatai jinyar wani toyayye, abin da zai baki mamaki shine wai duk an aikin da ake Waukowa da sunje sai suce basu iyawa saboda yanda marar lafiyar ke jin jiki, babu irin asashen etare wanda basu je ba amma abin yai ci yai cinyewa, ance ana buayar wacce zatai jinyarshi za'a biyata da maudan miliyoyin kuWin, da yake kinsan yaronan Hashimu Wan arzii ne shine kai tsaye ya amsa ma su da cewar waccan shashashar zata iya, to shine fa suka turoshi dan ya zo ya sanar da mu, sunce daga miiyan Waya har zuwa miliyan biyar zasu iya biyanmu indai Mubeena za ta jure tai wannan jinyar."""

"""Sai naci abu ta kazan ubanta wallahi mudin ta sake ta kawo mana wargi, yo Allah na tuba wannan ai ba maganar da"

"za'a tsaya neman amincewarta bace, wallahi ko bata amince ba mu mun amince ma ta, babu gudu babu ja da baya."" Cewar Umma tare da tattare zanin jikinta ta fara taka rawa ta na sakin buWa me babu ko kunya."

"""Dammm"" gabana ya doka da tsananin  arfi, yayinda jikina yai sanyi alau wani irin baon yanayi na ji ya na"

"baibaye ni yayinda arar sautin buWar Umma ta daki dodon kunnena, aname jikina nai tare da takurewa na sake lafewa saman gadon arfen Mama."

"Mama ce ta shigo tare da tada ni dan in fito tsakar gida insha iska saboda zafi, sai ta iskeni a wannan yanayin,"

"fuskarta da alamun ar damuwa ta kamo ni muka fito waje inda su Yaya Habiba ke zaune, ko kallo ban ishesu ba bare su nuna sun san da zamana, haka ko gaida umma basuyiba saima ara volume Win kallon da suke yi cikin faskekiyar tsadaddiyar wayar Yaya Sumayya, Mama ce ta dinga jana da fira har na Wan saki jikina muka dinga fira cike da nishaWi dan kuwa ina son irin labaran da Mama ke bani idan muka zauna zaman fira, Yaya Habibace ta kira ni."

"""Mubeena zo kiga wani abu nan yo sauri ki gani karya wuce."""

"Yanda tai maganar ne ya saka na kalli Mama ina jin daWin yanda an uwana suka kula ni, gyaWa min kai tai alamar inje ingani, na muskuta zuwa inda suke na leo da kaina dan kallon abinda Yaya Habiba ke son nuna min, banyi kyakkyawan gani ba, dan kuwa Yaya Sumayya na saka play aka nuno wani waje shiru babu kowa sai wa ta kujera da"

"ke lila kanta, sake ware manyan idamuwana nai dan in sake kallo da kyau, aiko na kallo abin da ya saka dukannin"

"mutanen gida a tashin hankali, wani mummunan abu ne aka nuna ya taho da gudu kamar ze kamo ni, ban san lokacin da na saka ara me arfi ba tare da miewa, sai nai tuntuSe da afar Yaya Habiba hakan ya bani damar faWuwa asa timm."

"Sallati Mama ta saki tare da tashi ta araso inda nike kwance dan ta tada ni, kai hannunta jikina ko second Waya bata"

"ara ba tai saurin janyewa ta na rie hannun wanda ke yarma, idanuwa ta fiddo waje ta na kallona ta na kallon hanuna, yayin da Abba da Umma suka firfito dan sunji ihuna sannan kuma sunji salatin Mama."

"""Mi zan gani haka, wannan wace irin rayuwace, mi yasa an gidannan kuke da bain ciki, yanzu mabuWin arziin nawa ce kuke so ku kashe dan iyayenku."""

"Abba yai maganar tare da arasawa inda Mama ke tsaye rie da hannunta, yayinda ni kuma nike yashe a asa kamar"

"gawa, duawa yai da niyyar taso da ni ya na sababi, amma abin mamaki sai hannunshi na sauka jikina kawai akaga anWaga Abba sama, ba,a saukeshi a ko ina ba sai a jikin dangar Wakin umma, cike da razana kowa ya shiga ja da baya- baya ganin lokaci daya na tashi tsaye am, gashin cikina ya mimmie, launin idona ya bace Sat sai kalar shuWiya me haske da ta bayyana, kafin suyi wani yunuri Mama na zube a asa ta durkushe tare da faWi cikin wa ta iriyar murya."

"""Takawarki lafiya sarauniya Zubudiyya ar sarki jikar sarki, haia kogin Sumalai na ki ne, babu me iko da shi,"

"takawarki lafiya sarauniyar sanyi da anara, asantaccen bawa na mio gaisuwa a gare ki."" sai Mama ta duar da kai a asa kamar ta na gaban sarki, daga haka bata sake magana ba kuma bata Wago ba, wa ta irin razananniyar dariya na fara wacce tsananin iskar dariyar sai da shanyar da akai tsakar gidan ta dinga kaWawa da arfi, yayinda wani irin sanyi ya lulluSe wajen irin me saka mayarata, abin da ya ara tsorata su Abba bai wuce yanda suka ga wasu irin ruwa masu haske da shei na Sullowa daga kasa ba a daidai saitin da nike a tsaye, sai da ruwan ya zo min har wajen ugu sannan ya tsaya da SulSulowa, tafiya na fara yi a cikin ruwan ina shawagi cike da shaui, yayinda idanuwana suka shiga sauya launi a hankali, sai kuma ruwan ya fara Sacewa amma har lokacin ban daina dariya ba amma kuma yanzu sautin yana raguwa a hankali kamar yanda ruwan ke Sacewa."

at sautin dariyar ya Sace yayinda ruwan ya afe sannan kuma a hankali yanayin ya dinga canzawa daga sanyi zuwa

"yanayinda muke ciki, faWuwa nai a asa tim ban sake motsiba."

"Mama ma Singirewa tai daga duiyar fadawan da tai, ta shiga sakin munsharin barci."

"YANZU ZA'A SOMA CAKWAKIYA, KU KASACNCE TARE DA NI DOMIN JIN YANDA ZA TA KAYA A CIKIN WANNAN"

LABARIN.

"KARKU MANTA LITTAFINAN NA KUI NE, KUMA MUN KUSA KAMMALA FREE PAGES GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA"

ACCOUNT A ASA.

9136291920

MARYAM UMAR OPAY

500 ONLY

5豤

NI CE TAKU

MARYAM STAR YAR BAIWAR JAJIRTATTU WRITERS

ZAFIN WUTA

Follow the 5谸󻢦5谽5豅󻢦5谸 5谾5谿󻢦5谽 5豅󻢦5谽 5󯏯󮼃<5豃󻢦5谽 5=󻢦5=5<5谽5谿󻢦5谿5谿5豀 5;󻢦5豀5谾󻢦 5谹5谺5豂󻢪5?5谾 5󯣛;󻢦5谹5谹󻢪5? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO

CHAPTER 25-30.

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(.

"Cike da tsoro Umma ta matso cikin sanWa ta jijjiga Mama gami da kiran sunanta, amma Mama ba ta amsa ba kuma ba ta motsaba, shiko Abban tafe bango ya yi tare da silalewa asa ya zauna ya na maida lumfashi gami da sharce"

"gumi, Yaya Habiba ce ta nufi inda ya ke ta na ma shi sannu ganin yanda ya diririce duk ya tsure kamar wanda yai"

jinya.

"Da yar Abba yai nasarar wato kalmar ""Ruwa."" daga bakinshi, aiko da sauri Yaya Habiba ta Webo ma shi wanda ke"

"cikin randa, tun da ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment