You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafa kofin bai sauke ba sai da ya tabbatar da yanshe tas sannan ya aje tare da lumshe ido ya na sauraren yanda zuciyarshi ke bugawa da sauri-sauri."

"Umma ta tsorata ainun da abin da ya faru hakan ya saka ta haWa kawunan su Yaya Sumayya tai Waki da su,"

acewarta wai karasu kwashi jangwam.

"Shima Abba lallaSawa yai tare da rarrafawa ya shige Wakin Umma harda kullo ofa, ni da Mama kuma aka barmu"

anan kamar kayan banza.

"A hankali na fara buWe idanuwana da sukaimin nauyi, kaina ne ya sara da tsananin arfi wanda hakan ya tilasta ni"

"saurin rufe idanuwan nawa, oarin tashi na fara yi zaune amma sai naji jikina kamar anyimin tsinannen duka, ko ina ciwo ya ke min, daurewa nai na tashi ina cije baki cike da dauriya dan sosai kaina ke barazanar tarwatsewa, a hankali na buWe idanuwa da sukai min tsananin nauyi na sauke su akan Mama da ke kwance,mamaki ne ya kama ni ganinta a kwance ta n barci gashi magrib ta kawo kai, cike da jarumta na matsa kusa da ita na shiga tashinta ganin irin kwanciyar da tai, buWe idanuwanta tai tare da oarin tashi, na lura itama jikinta sam babu arfi, bayan ta tashi zaune ne na shiga jera ma ta sannu."

"""Halan baki jin daWi, naga kinyi barcin marice, sannu bari imfadawa Abba ya siyo ma ki magani."" Nai maganar ina"

kallon yanda Mama ta dafe kanta.

Cikin sanyi murya ta furta.

"""A,ah Mubeenah! lafiya lau kawai naWanyi barci ne shine jikina yai sanyi, zan warware da zarar nai sallah."""

Sannu na sake yi mata gami da lallaSawa na tashi tsaye na nufi wajen ruwa na Wauki ar gudaliyar butar gidanmu na

"cikata da ruwa na nufi kewaye dan in watsa ruwa saboda rashin daWin da jikina ke min, raSewa na yi ta samu na watsa ruwan sannan na fito na fara gabatarda alwala cikin nutsuwa, ina alfahari da yanda ni ke nutsuwa idan zan gana da mahaliccina, ni mutumce me tsananin son ibada da tsoron Allah, bana wasa wajen kiyaye haoin ubangijina, nakan yi iya bakin oarina wajen kaucewa saSo, da wannan nike kira ga an uwana musulmai da muji tsoron Allah mu kyautata makomarmu, mu dinga kiyaye haoin Allah dan samun sakamako me kyau a lahirarmh, Allah ya datar da mu Ameen."

"Bayan na kammala alwalar nai tasbihi kamar yanda mazonmu ya koyar, sannan na zubawa Mama ruwa a buta na"

"shigar ma ta da ita sannan na dawo na shiga Wakina wanda ko arziin fitila babu, gashi babu ko taga se wasu an bulillika da aka jera a can sama, da lalube na Wauki hijabi da abin Sallah ta, da yake na haddace inda komi ya ke a cikin Waki a haka nike gudanar da rayuwata ba tare da na takura ba."

"A zaune na gabatar da Sallar saboda yanda kaina ke sarawa, bayan na gama ne na shiga yin azkar Win marice da"

"bansamu damar yi ba, da yake na riga da na hardace shi tas a kaina, bayan na gama ne na jingina da jikin bango ina sauraren yanda bugun zuciyata ya sauya lokcinda na farka naga na yi barci wanda bansan lokacinda ya kwasheni ba, ina jin sauyi sosai a jikina wanda kafin in kwanta sam banji hakan ba, hakanan kawai na ji a jikina akwai abin da ya faru wanda ban sa ni ba, a gefe Waya kuma ina tunani akan abin da ya hana Umma da Abba fitowa yin alwala, ina jiyo tashin muryarsu a Wakin Umma, hakanan kawai na ji ina so inje in taso su dan suyi sallah ila basusan an kira ba tun da ba wani ji ake sosaiba daga masallaci idan aka kira, ni da Mama mune masu oarin yin sallah akan lokacinta."

"Cikin amincewa da shawarar zuciyata na tashi ina dafe bango na nufi Wakin Umma, ina tura ofar naci burki ganin Abba zaune akan taunanniyar dadumar Umma ya na sallah, gefe Waya kuma babbar robar Umma ce da buta a jiye"

sai wasu ruwa a cikin robar masu datti da alama awala akai ciki.

"Cikin shanye mamakina na yi sallama cikin sanyi murya, abin da ya Waure min kai be wuce yanda naga firgici da"

razana ba kwance akan fuskar Yaya Habiba da Yaya Sumayya waWanWa suka salame Sallah.

"""Innalilahi wa'inna ilaihi raju'un!!! Mubeena lafiya kika zo kikai min tsaye a bakin ofa."" Umma ta faWi da yanayin"

tsoro.

"Kallon tsaf nai ma ta, ina ganin yanda ta ke oarin haWiyar yawun da ya maale ma ta a maoshi, idanuwanta da"

alamun tsoro arara.

Bangama are ma ta kalloba na tsinayo muryar Abba shima a sanyaye ya na faWin.

"""Mubeenah lafiya dai ko? ko wani abu kike buata."" yai maganar shina maogwaromshi na kai komo."

"""Dama naga baku fito yin sallah ba shine na ce bari inzo in sanar muku."" nai maganar ina kokonto akan yanda naga"

su na wani Wari-Wari da ni.

"""A'ah ai da kin barshi ba sai kinzo ba, yau a tasha da zan dawo na siyo sabuwar gora, shine nace ba sai mun dinga yin"

"alwala a waje ba mayi a Waki kawai tunda tsakar gidan caSewa ya ke harmu gaza samun wajen kwanciya ga kuma saurayen da ke yo gayya idan wajen ya caSe."" Umma tai tsulum ta bani amsa."

"Haka kawai naji ban yarda da wannan maganar ta ta ba, hakanan ma Umma idan ta bushi iska sai ta tsiro wanki da"

"marice dan kawai ta jie inda muke kwanciya ni da Mama, musamman idan ranar ita ke da girki."

"Bance komi ba na juya na nufi Wakin Mama na isketa akan dadduma ta gama sallah, gaishe ta nai cike da"

"girmamawa, amsawa tai cike da kulawa tare da tambayata lafiyata, bayan na bata amsa mukai zaman shiru na tsawon lokaci, ganin shirun yai yawa ne yau ko ar fira bamuyiba ya saka nace."

"""Wai Mama yau babu aikin girkin dare ne, naga har yanzu baki ce inhura rushi ba."""

"""Da yake kinga Ummanku ta dawo to shine Abbanku ya ce imbar ma ta girkin tunda nata ne dama, ban musaba"

"na bata abinta."""

"Mama ta bani amsa ta na oarin kunna ragwargwaSaSSiyar redionta wacce taci uban Wauri da robali, shiru mukai"

muna sauraren labaranda ake a gidan redion.

Bamu daWe da fara sauraren labaranba Abba ya aiko Yaya Habiba akan Mama ta fito tai shimfiWa zamuci abinci.

Firgigit na dawo daga tunanin da na tafi.

"""Mubeena ki ci abincin mana kar ya yi sanyi, wai kodai baki jin daWi ne tun Wazu nike lura da ke sam baki da walwala."" Mama tai maganar ta na jiran amsata."

"""Dan Allah Mama za ki iya gayamin abin da ya faru Wazu, haka kawai nike ji a jikina akwai abin da ya faru, kinga su"

"Yaya Habiba basa kula ni kamarma tsorona suke bayan ba gaka muke ba, Abbama bai yi min faWa ba yanzu, shiyasa nike son insan abin da ya faru."

"""Ke ko wannan yarinya kin shiga uku, haka kika koma kuma bayan sa ido yanzu harda bin wawaf kike yi, to ni gaskiya bazan iya Waukar wannan rainin hankalin naki ba, tabbas wani abu ya faru kuma ba komi bane face aljannun"

"da kika tada kika nemi hallakamu da ruwa, kuma mun riga mun yanke hukunci akanki ni da Abbanku, ba za ki sake ara kwana a gidannan ba daga gobe, dan tsaf za ki hallakamu alhalin da sauran lokacinmu, mun shirya tsaf dan mu kai ki aikatau can bariki."""

"Sak kowa na wajen yai jin abin da Umma ta ce, Abba kuwa cike da ulewa ya banka ma ta uwar harara ya na"

"takaicin hali irinnata na rashin siri, inde tonon sililine to fa Umma ta yi dgree akanshi, sam ba ta da sirri ko kaWan, sai Abba yajata gefe suyi magana ba tare sanin Mama ba amma mudin za'azauna da Umma sai ta faWi wannan maganar, ga shi Allah ya Waurawa Abba son yin shawara ko sirri da Umma."

"Kallon yanda nike kokowa da hawayen da suka dage akan dole sai sun zubo, ni kuma nai basu damar hakan Mama"

"ta yi, cikin sanyi jiki ta janyo ni ta kwantar akan kafaWarta ta na jin babu daWi da maganar da Umma ta faWa min alhalin ba ita na tambaya ba."

"Gyaran murya Abba yai tare da janyo hankullanmu akan zai yi magana kowa ya nutsu, Wago kaina nai ina son jin abin"

da Abban zai faWa.

"""Ke Mubeenah ki natsu domin maganar ta ki ce, bayan zuwan Yayanku Hashimu ya yi min wani abishir akan ya samo"

"ma ki aikatau a can cikin bariki, na yi murna sosai da hakan dan idan ba ki manta ba nace ma ki, ko dai ki fidda miji in aurar da ke, ko kuma inbawa abokina aurenki ko ki fita ki barmin gida dan na gaji da ciyar da ke hakanan babu wa ta riba, ga matsalolinki da sukafi arfin kanki bare kuma ni Iroro wanda ban aje ba kuma ban bama wani ajiya ba, na rigada na yanke shawara akan gobe da yardar Allah zan Waukeki da kaina in kaiki can gidan aikin, mutanen a matse suke da son samun wacce za tai aikin,yanzu abin da nike so da ke shine, ki tattaro dukannin abubuwan da kikasan ki na buata ki shirya gobe tun da sassafe zamu kama hanyar tafiya dan kuwa ana so muje kafin wani me magani ya iso, kuma ban amince kiyi magana da Mamanki ba akan wannan aikin, umarni ne na zartar a kanki ban amince kiyi magana da kowa ba akan wannan aikin face ni kaWai ko Ummanku idan kika yi magana da wani Allah ya isa ban yafe muku ba wallahi, dan ba shawararki na nema ba na riga na zartar da hukunci."""

"Zuciyata ta shiga dokawa da tsananin arfi, ya yinda na gama jin kalaman Abba, hakanan na ji na amince da hukuncin da ya zartar a kaina, hakanan nike ji na gaji da rayuwa a arashin innuwar kulawar Abba, na daWe da gane"

"cewa Abba baya so na, ban san daliliba sai tsintar kaina na yi a cikin farin ciki, ban san wane zaren addara ba ne ya ke jana akan amimcewa da aikin, ni dai kawai ina jin daWin zan nisanta da Abba na tsawon lokaci, zan yi nisanda zan samu nutsuwar gangar jiki da zuciya, ina buatar samun inda zan zauna inyi tunani akan rayuwata tun daga farko har izuwa yanzu da tarin addarori suka samu muhallin zama a rayuwata."

"Bancewa kowa komi ba sai tashi da nai babu alamun damuwa atare da ni na wuce Waina, Mama ce ta bawa Yaya Habiba ar aramar fitilarta ta kawo min, aiko na ji daWin hakan dan so nike in sadu da ma'ajiyar ur'ani na dan"

amma duhu ya hana hakan.

"Jakar iskamiyya ta na Wauko na fito da ur'ani na izufi sittin, na buWe shi tare da fatan samun salama da dangana akan addarar da ke tunkaro ni, a lokacinda na fara karanta alur'ani me girma da tsarki, wani irin raunine ya baibaye ni har ban san sanda na fara hawayeba, ban daina karatunba kuma ban daina kukanba, hakanan nike ji a jikina wannan hawayen da nike na samun salama da sauin zuciya ne."

"Ban daina karatun ba sai da na tabbatar da na samu gamsashiyar nutsuwa, sannan na rufe alur'ani nai addu'ata"

tare da tashi na gabatar da Sallar Isha'i.

"Bayan na gama ne na ta gyara wajen kwanciyata sannan na Wauki fitilar Mama na mufi Wakin ta, turus na yi ganinta durushe a asa ga Abba tsaye a kant sai huci ya ke, ban ce komi ba na nufi inda ta ke ajiye fitilar na ajiye tare da"

"juyawa na fice zuwa Wakina, azkar Win kwanciya narci na gabatar sannan na haye yamusashiyar katifata nai lamo ina jin yanda har yanzu zuciyata bata bar dokawa da arfiba, ban bawa kaina damar tunani akan komi ba haka na kwanta har barci me nauyi yai nasarar tafiya da ni."

"Kyakkyawan matashi ne zaune a wa ta kujerar alfarma ya na aiki, sai wa ta mummunar halitta marar kyan gado ta"

"zo ta bayanshi ta buWe mumunan bakinta ta shiga yo aman wuta, juyawa yai ya na salatin jin ZAFIN WUTA amma sai wannan hallitar tai amfani da wannan damar ta sake amayo wa ta wutar me yawa akanshi, sai da halittar ta cike inda matashin ya ke da wuta sannan ta fice da jikin gini, wa ta mata ce ta zo kusa da wamda aka sakawa wutar ta na kuka tare da tattaSa jikinshi, amma duk inda ta taSa sai ya kwalje ita kuma sai hanunta ya one, a haka ta zauna ta na ta kuka babu me rarrashi, yayinda muka zo wucewa ta wajen ni da Abba sai muka ga wannan matar shine Abba"

ya ja hannuna ya bata ya na faWin nice kaWai zan nemo maganin da zai warkar da wannan matashin wanda wuta ke

"onawa, hannu biyu matar ta amshe ni tare da yiwa Abba alkairi me yawa ya juya ya barni da ita, da na tunkari inda wannan matashin ya ke, sai ruwa me arfi ya zo ya maido da ni, haka na dage sai na isa gareshi har nai nasarar kama hanunshi, abin mamaki ina kama hanunshi sai wannan wutar ta Sace Sat sai de bain hayai da ya karaWe dain wanda wa ta murya marar daWin amo ke faWin, ""kin yi nasarar rabani da shi amma tabbas zan dawo, zan dawo domin Waukar fansa."""

A firgice na farka cikin matsanancin tsoro.

"WANNAN LITTAFIN NA KUI NE, GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA ACCOUNT."

9136291920

MARYAM UMAR OPAY

TAKU HAR ULLUM.

MARYAM STAR

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

SEASON TWO PAGE 35

"Ina karanto addu'o'inda Manzonmu ya koyar idan mutum yai mummunan mafarki, zuciyata har lokacin bata daina"

"dokawa da arfi ba, sai ma sake tsananta dokawa da tai fiye da baya, hakanan naji jikina yai sanyi sam bani da kuzari ko kaWan."

"Tunanika barkayai suka dinga bijiromin na abubuwanda suka faru da ni tun wayuwar garin yau, idan da sabo ya"

"kamata ace na saba da yanda rayuwa ke gara ni kamar kwallon afa, aduk lokacinda zan wayi gari d irin alubalen da zan fuskanta, sam babu wani abu na birgewa a cikin rayuwata, hakanan nike gudanar da rayuwata sam babu farin ciki."

"Sake juyawa nai Wayan sashen ina ji a jikina dole ne in tashi in nemawa kaina mafita, ina buatar farin ciki kamar"

"kowace mace, ina buatar samun ancin kai kamar kowace budurwa wacce ke gaban iyayenta, amma ta yaya zan samu hakan? na tambayi zuciyata da take saamin tunanika daban-daban."

"'Zan samu anci kamar kowa amma sai na cire tsoro, dole sai na aro mayafin juriya na aje na hauri dan samun damar cimma muradina, to amma kuma ai Abba ya ce gobe zan bar gidan, ko da yake wannan ma wa ta damace zan samu dan in canza rayuwata, ban san gidan da zan rayu a cikinshi ba, haka zalika bansan wane irin mutanene a cikin gidan ba, zan tsaya imfara karantar mutanen wajen dan insan ta yanda zan gyara rayuwata kamar kowa.'"

Ina ta tunani daban-daban da haka har barci ya Wauke ni me nauyi.

BANANA ISLAND

"wance Mommy ta ke a kan katafaren gadonta wanda ya lashe miliyoyin kudaWe kafin kafuwarshi a daWin, kallon"

"farko zakai me ka gane ba Wan asar ba ne, ko daga wace asa aka erashi lallai me tsananin tsada ne."

"Sulaima ce zaune akan kagon kusa da Mommy wacce Doctor ke duba lafiyarta, fuskarnan ta ta tai jazur"

musamman saman hancinta abinka da farin mutun.

A gefe kuma wannan Dattijuwar matar ce zaune ta yi tagumi ta na kallon yanda Mommy duk ta bi ta fice a hayyacinta.

Bayan Dr. ya gama ba ta taimakon gaugawa ya juyo ya fuskanci wannan Dattijuwar ya na faWin.

"""Hajjo, wai dan Allah mi yasa bakwa kiyaye lafiyar baiwar Allarnan, ta na cikin mawuyacin hali yanzu haka, jininta"

"yayi mugun hawa, ga ciwon zuciya, mi yasa kuke barinta cikin damuwa har haka, ina Fauzan ya ke ne, nasan shi kaWaine zai fahimci abin da nike nufi."" Doctor yai maganar fuskarshi da alamun Sacin rai gami da damuwa."

"""Kayya dai dakat, ai baka sa ni ba, Fauzan Win shine wanda yai silar shigarta wannan halin, ya na can kwance cikin"

"mawuyacin hali rai a hannun Allah, kasande akwai shauwa me tsanani tsakanin Fatima da Fauzan, halinda Fauzan"

"Win ke ciki ne ya asassa ma ta tashin ciwon, wallahi muna yin bakin oarinmu wajen ganin mun fitar da ita daga"

"damuwa, amma abin ya ci tura, da zarar ta ga halin da Wanta ke ciki sai jikin na ta ya rikice."" Hajjo tai maganar muryarta na jimanta lamarin."

"""Wai dama Hajjo har yanzu Fauzan be warke ba, na yi tunanin da kuka fita da shi India ya samu lafiya."" Dr. yai"

maganar ya na jimanta lamarin.

"""Kai de bari Dakta! lamarin Fauzan se du'a'i, yanzu abin ya wuce yanda ake tunani, ciwo sai gaba ya ke ba wani saui"

"sai a wajen Allah, da zaka ga Fauzan yanzu na tabbata afafuwanka ba zasu taku ta daWin rai ba, yaronan yana ganin jarabawar rayuwa, sai de kawai muci gaba da taya shi da addu'a Allah ya yanke ma shi wannan wahala da yake ciki."""

"Jinjina kai kawai Dr. yai cike da jimami, dan bai mance yanda aka kawo Fauzan asibitinsu ba cikin matsanancin ciwo"

"da zafin jiki, fatan samun saui yai musu tare da bada shawarwari akan yanda zasu dinga kiyaye lafiyar Mommy gudun samun matsala sannan ya tafi."

"Zaman shiru sukai a Wakin kowa na tunanin zuci, da haka har barci me nauyi yai awon gaba da Hajjo, da wannan"

"damar Sulaima tai amfani wajen sulalewa ta tafi Wakin Fauzan dan ta ara ganinshi, sam hankalinta baya kwance, ga tashin hankalin yanda jikin Wan uwanta ke tsananta, ga guma tashin hankalin yanayin Mommy ke ciki."

"Zuwa bakin ofar glass Win Wakin Sulaima ta yi, tare da jingina jikinta akan ofar Wakin idanuwanta na zubarda"

"hawaye, ta na Satuar aunar Wan uwanta, sam batason abin da zai Sata ma shi rai, ta na kiyaye abin da zai saka yai fushi da ita, shima kuma ya shau da ita, ita kaWaice abokiyar nishaWinshi, da ita yake sirri da ita ya ke shawara, ya yarda da ita fiye da kowa."

"Ta Wauki tsawon lokaci a hakan ta na tunani kafin daga bisani ta zabura tare da janyo ofar ta fito ta nufi kan stairs, da bibiyu ta ke hawa benen hakan ya bata damar hayewa cikin sauri, wa ta tsadaddiyar waya ta Wauka akan luntsumemiyar kujerar da ke jere a ayataccen parloun, cikin sauri ta buWe mabuWan sirrin tare da laluba wa ta numbar da akai save da Pahpah, ta danna calling."

Amsa kiran akai daga can Sangaren tare da furta.

"""Assalamu alaikum"""

"""Wa,alaika salam pahpah!"""

Sulaima tai maganar ta na oarin haWe kukanda ya sake taso ma ta.

"""Sulaima lafiya dai ko! ina Mommynku ina kuma Fauzan ya na lafiya dai ko, jikin da saui ko!!!."""

Ya jero tambayoyin cike da ruWewa.

"""Pahpah dan Allah ka dawo hakanan, wallahi Yah Fauzan ya na cikin matsanancin ciwo, Pahpah kullum abin gaba"

"yake sake yi, please idan maganin bazai samu ba ka taho hakanan, banaso yah Fauzan ya mutu bakuyi bankwana ba, Pahpah jikinshi sam babu kyawun gani, yau kwana uku kenan rabon da ya saka koda ruwa ne a cikin !"

Sai kuma wani sabon kukan ya sake Salle ma ta.

"Cike da damuwa Ya fara rarrashinta tare da tabbatar ma ta da yana hanya yau komi dare a legos zai kwana, sannan yai ma ta albishir da ansamu maganin."

"Ta Wanji daWi jin cewa zai dawo yau, ko babu komi zai tsaya wajen ganin ko yayane Fauzan ya saka wani abu a"

"cikinshi, dan kaf a gidan shi kaWai ne ya isa ya taSa Fauzan ba tare da ya one ba."

5C5Y5R5N5`5R 5X5b5f5V 5Z5N5[5N5T5R 5Q5N 5d5N5[5[5N5[ 5d5N5Y5Y5N!5V 5V5[5N 5O5b5`5f 5[5R 5X5d5N5[5N 5O5V5f5b 5N5Z5Z5N 5V5[5`!5N 545Y5Y5N! 5Q5N5T5N 5f5N5[5g5b 5g5N5X5b

5Q5V5[5T5N 5`5N5Z5b5[ 5Y5V5a5a5N5S5V5[ 5M54595<5A 5J5H5G54 5N 5X5N5V 5N 5X5N5V.

5:54 5J5457545A5754 5F5H5>54 5F5;5<5E5L54 555<5L545A 5>575<5A 5754 5456565B5H5A5G.

9136291920

5@545E5L545@ 5H5@545E

5B5C545L

TAKU HAR KULLUM

MARYAM STAR

Follow the 5@545E5L545@ 5F5G545E 5L545E 55545<5J545E 5=545=5<5E5G545G5G5H 5;545H5F54 5A5B5I585?5F 565;545A5A585? channel on

WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133

55555
5555

LABARI ME CIKE DA

"BAN TAUSAYI, "

"MATSANANCIYAR DAMUWA, KUNCIN CUZIYA, "

"SADAUKARWA, "

ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.

WRITING BY

MARYAM STAR YAR BAIWAR JJRT.

MARUBUCIYAR

RAYUWAR SAMHAD DAFIN MACIJI

A DAREN AURENA AND NOW

ZAFIN WUTA

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341

&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*(J.W.A)*

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin saui_. "

"""Jajirtattu mu ne arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faWuwa. Mu ne tarihi"

"da ake ginawa!"" "

THE NOBLE WRITER'S TEAM

( DEDICATION IS OUR STRONG )

Typing...

PAID BOOK 500 ONLY

CHAPTER 35-40

.EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

"Ajiyar zuciya Pahpah ya saki lokacinda Sulaima ta kashe wayar, kallonshi farin mutum da ke zaune kan sallaya tai tare"

da girgiza kai sannan ya ce.

"""Mudin haskenta ya sadu da Wanka tabbas arshen wahalarsa ya zo, ita kaWaice za ta iya karya wannan mugun"

"sihirin, sannan kuma ta bashi garkuwa da izinin ubangijinmu."""

"Shiru Pahpah yai tare da zurfafa a cikin tunanin yanda zai sadu da wannan tauraruwa me haske, wacce zata zamo"

tsanin takawar Fauzan ta hanyar samun lafiyarshi.

"""Ka tashi ka je, kana tare da nasara, ka rie Allah domin shine kaWai zai

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment