ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan kartaga tsiraicinshi, amma fa yamakaro domin tarigada tagani kawai hankalinta nagun kamun kazarta ne. Aiko cikin sa'a takamata kana ta ɗaukota tana faɗar "shegiya wlh sena cinyeki dudda kin Bani wahala sosai kinsa nashaƙi warin zawon gardi, sekuma tajiyo tace "laaaa yaa Khalifa miye wannan agabanka kake ɓoyewa kamar wuyan zakaran nan, sedai naga yafi wuyan zakara girma minene hala? Ta tambayafa kuma tayi tsaye tana jiran amsa, ga Khalifa sororo zawo nemishi ratata ga kuluwa ta tsare shi da ido, rasamizeyi mata yayi kawai Shima ya zuba mata idon yana kallonta. Itakan ganin bece komaiba, sekawai tace "laaa yaa Khalifa kacire wandon mana kaƙarasa zawonka kadena ɓoyon wuyan zakara ni tafiya zanyi kaji, tana gama faɗar hakan tajuya aguje tabar toilet ɗin. Ai tana fita Khalifa ya fashe da kuka domin iya cin zarafi wannan yarinyar taci zarafinshi gaya baya da ƙarfin yimata komai ayanzu.😥

Tana fitowa ta yanka ɗayan ma kana ta ɗauke abinta tafice daga gidan tana faɗar "yau gidan nan na ƴan zawo ne bazanyi dahuwata anan ba jadda, tafaɗa tareda ficewa tabar gidan, tanufi gidansu ƙawarta hassatu... Shiko Khalifa yarasa zeyi yafito, gaya babu wada tacci ruwa abayin doline seya fito ya ɗiba gaya jikinshi duk ya lalace, betaɓa danasanin zuwa ƙyauyen nan ba se yau wannan wanne irin bala'i. Jadda ce dataga yajima befitoba tabi bayanshi tagani ko lafiya. Anan taga abinda ya faru, dakanta tariƙa kai mishi ruwa ya gyara jikinshi kana takai mishi towel yaura, yafito. Wani maƙocinsu jadda takira tabashi kuɗi taje yanemowa khalifa magani. Bayan ya kawo masa maganin yasha baccin wahala ya ɗauke shi.... Kuluwa kuwa bata dawo gidan ba seda suka gama farfesun kajinsu itada ƙawarta bayan isha'i sannan ta shigo takawowa jadda nata domin ita tuni taci nata itada ƙawarta da umman hassatu ɗin. Jadda Kam bataciba ta ajiye domin hankalinta nakan khalifa tanaso tasan a wanne hali yake. Hakan suka kwanta ran jadda duk babu daɗi. Bayan sun shiga bacci kuwa Khalifa ya farka, zawo da mai sukace salamu alaikum, yanzu aka farasu kala yanayi dazarafi haryakai yakasa tashi, anan inda yake kwance anan zawo kezuba kojin fitarshi bayayi😥
Misalin ƙarfe 2 dare kuluwa tafito cikin sanɗa tanabin jikin gini ta haye bishiya kana ta haura katanga, tana dira a baya taje tabiyawa hafssatu suka fice daga gidan kai tsaye suka nufi inda ilu ke kwana....!

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏













Autar alheri✍️
[13/05, 1:59 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃


Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 15&16


"Dasuka isa ma katanga suka haura suka shiga gidan kamar ɓarayi. Dukkansu aje suka samesu kwance su duka uku, ilu, idi, tukur, dawani wanda ake kira, saminu. Allinnan nata tazaro tabawa kowacce ta shafa a fuskarta kana sukabi da kwalli, suka shafawa bakin su kana suka zagaye idanunwansu, seya kasance, kewayen idonsu baƙiƙirin, acikin idon fari gakuma Ball ɗin idon baƙi, kana duka fuskar farin alli, daga bakinsu kuma baƙin kwalli. Seda sukayi kwalliyar yadda suke so kana ta ɗauko igiyar datazo da ita, suka warware igiyar.

Wani abun tafitar a leda tahura musu a fuska, atake kowannensu ya motsa kana suka koma gyara kwanciyarsu, murmushin mugunta tayi ganin komai natafiya yadda takeso, domin kuwa wannan, asoso ne ta haɗa da alakka, wuri ɗaya kana ta busa musu,. Duk wanda yasan asosa yasan cewar ƙaiƙayine nafitar hankali, shikuwa alakka yana mayarda mutun tamkar wanda aka zarewa laka ajiki, komotsin kirki baya bari kayi balle wani abin.

Tana gama wannan suka kama su duka sukayi musu sikitir kana suka ɗaure su da igiyar nan datazo da ita. Kana suka kowacce ta fiddo ƙatuwar dorinarta suka riƙe, da ido kukuwa tayi musu inkiya dasu zabga musu dorinun. Aiko kowace ta ware da iya ƙarfinta, suka zuba musu ita. Afirgice duk suka buɗe idonsu jin saukar dorina ajikinsu, ware duka idonsu sukayi aiko sukayi tozali da fuskokin su kuluwa wanda suka koma tamkar aljanun gaske. Ihu suka saki atare suna neman miƙewa amma ina babu dama domin bazasu iya motsawaba balle sugudu. Cikin tashin hankali da tsoro Tukur yace "na shiga uku aljannune wlh kuma sunriƙeni bazan iya tashiba wayyoo Allah ilu kutemakeni, yafaɗa yana kuma so yasosa jikinshi sabida wani azababben ƙaiƙayi daya rufeshi amma bahali domin kowani ƙwaƙƙwaran motsi yakasayi. Shima ilu nashi ihun ya ɗauka domin yagansu, cikin tashin hankali yace "kune kuke ganinmu bamu muke ganinkuba dan Allah da darajar sulaimanu yau miyasa kuka bari muka ganku wayyoo innata yau munshigo komai fatalwai ahhh ƙaiƙayi wayyoo bindina wayyoo kaina ƙaiƙayiiii, yaƙarasa zancen jikin wani irin gunji yana neman molaƙewa akan shimfiɗarshi amma baze iya domin duka jikinshi amace yake, gakuma ƙaiƙayin azaba, penis ɗinshi tayi wani irin zabura taniƙe samɓal sabida azabar ƙaiƙayi bahalin susa, gasu ƙwace tunɓur kuma aɗaure, burinoni suna reto afilin Allah🤩🙈 gaya babu damar koda motsa jiki balle arufesu, gada gefe ɗaya kuma gasu kuluwa sun zuba muso ido kawai suna kallon yadda azaba kecinsu suna ƙunshe dariya.....shidai idi rabon ido kawai yakeyi kamar an turke shege Lahira, ga azabar ƙaiƙayi ga tsoro gaya babu halin motsi. Ganin yadda yake rabon ido ne yaƙi kuka kamar yadda sauran keyi yasa kuluwa ta ɗaga dorinarta ta laftamai akan buranshi dake tsaye tana wutsil wutsil sabida azabar ƙaiƙayi, ai wani irin ƙugi idi yayi yana neman mamusa jikinshi yariƙe buran data shiga mazarin azaba amma yasaka, cikin azaba yace "wayyoo mun mutu shikenan kashemu zasuyi sunciremin bindi sun zare komai wayyoo wayyo bindina yagutsure, yafaɗa yana ƙara rushewa da kukan Shima kamar sauran ƴan uwanshi.

Wata muguwar tsawa kuluwa tadaka musu tahanyar faɗar "kuuuuu fitinannin bil'adama masu kunnen ƙashiiiiii kumin shiru kafin na ƙarasa gutsure wannan ƴar pipin taku mekama da igiyar saurooooo, tafaɗa cikin jan kalumar. Ai gum sukayi kowanne najin kamar yamutu dan azaba. Ƙara lanƙwashe murya tayi kana taci gaba da faɗar "wato kune marasa jin maganar gari masu tafiya sheɗan namusu fitsariko? Shine kukabiyo godiyarmu har acikin gona kuka biyota aguje dan samun wuri hadda dukanta datsumagiyaaa, to yau zamu ɗanɗana muku kalar tamu azabar yadda zakuji daɗin ƙara shigar harkar kuluwar jadda gobe kunjiko. Yar tsimurmura ƙara masu dakalar taki azabar yadda zasuji daɗin ƙara kula mana goɗiya. Angama gimbiyar ƴan shilaaaa, hafsatu ta amsa mata kana ta ɗago wasu ruwa ajikin yar roba duk tawatsa musu. Gaduwan da mugun zafi amma ba wanda ze iya ƙona mutunba, kana attarugune suka malkaɗa aciki wanda sukayi farfesu dashi ɗazu shine suka ajiye domin isarda wannan manufar tasu, tana watsa masu suka bisu da dorinu, sosai suke zabga musu bulala, ga kaikayi gazafin ruwa dana attarugu, gakuma tsoro, kana gaya basa iya ɗaga koda yatsarsune balle suyi wani yunƙurin domin su temaki kansu. Kala suna kuka yana fita harya dena fita sabida azaba. Seda sukayi musu lilis har seda suka suma kafin suka barsu musamman kuluwa da babu inda take duka ajikinsu se penis dinsu dale lilo😂 idan ta daka aranta race "idan nazaneki naga yadda za'ayi fitsari gobe,😥 hakan dai da ƙyar hafsatu tajata suka tafi ganinsu ilu sun rigada sun some sabida azaba...suna fita basu zame ko inaba se lungun gudansu hafsatu, kuyi dariya son ransa kamar wasu zararru kafin kowacce tanufi gidansu, ranta fyas, kuluwa na haura katanga ta ɗibi ruwa ta wanke fuskarta, kana ta lallaɓo zuwa ɗakin yaa Khalifa. Wanda Izuwa yanzu yagama jigata. Ganin yadda yake kwance ko motsi da kyar yakeyine yasa tace "ah'ah su yaa Khalifa ana nan ana fama kenan irin wannan zawo haka duk ɗaki yahalake da ɗoyi, badai akawance ne kake mana zawoba, humm unn unn wlh wannan zawo da ɗoyi yake, to maganinka kenan yaa Khalifa, komadai minene Kaine kajanyo gobema kaƙara shiga gobar kuluwar jadda, anan zakaga asalin yadda ake chaskale wlh domin bama iya zawo zakayiba, dama nagayama ba'acin bashin kuluwa kuma wlh duk wanda yaci seya biya, tana gama faɗar hakan ta fice abinda ranta fari tass.

Runtse ido khalifa yayi da ƙarfi yanajin yadda zafafan hawaye ke wanke mishi fuska, yanzu ace iyayensu daransu, suma daransu jadda tamaida musu ƙanwa tamkar ƴar ta adda, rashin imani ƙiri'ƙiri kuma ko ajikinta, gaskiya doline Susan abinyi. Hakadai Khalifa yake har inda akayi asuba abin yata azzara yayi yawa domin har ruwan jikinshi na neman ƙarewa, ganin dai idan yaci gaba dayin shiru mutuwa kawai zeyi a ƙyauyen nan ba wanda yasani yasakashi janyo wayarshi da ƙyar yalalilo wata nomber antubuta YAYA CANAL, da manyan haruffa. Shiga kiran contact ɗin yayi dedai harta katse ba'a ɗagaba, alokacin shi kuwa canal Yusuf dayake kira yana masallaci bedawoba yabar wayar agida. Seda Khalifa yayi masa wurin 4 miss calls beɗagaba kana yatuna da ai lokacin masallacine, a Nigeria, hakan yasa ya maida kiran nashi gun BABBAN YAYA, ringing ɗaya ana biyu yaɗaga wayar amma bece komaiba, Shima Khalifa Sanin bace wani abin bane yasa yabuɗe baki dakyar yace "Babban yaya help me I'm sick very well. Azabure yamiƙe zaune ciki muryar shi me firgita Yan maza yace "what? subahanallah What is wrong with you? ""I am having diarrhea and vomiting, I cannot even get up., yafaɗa cikin ƙarfin hali. Ido Babban yaya yawaro cikin mugun kaɗuwa yamiƙe tsaye yana faɗar "innalillahi where are you now? "I'm here to the jadda house. Besake cemasa komaiba ya yanke wayar. Kawai tare da dannawa calan Yusuf kira, Shima still be ɗagaba, hakan yasa yamaida kiran nashi gun Marcel Umar, ringing ɗaya Umar yayi picking, batareda yayi maganaba yaji muryar yayan nasu cikin hargagi yake faɗar "Umar, get on the plane now, get Khalifa to the hospital for me, I'm on my way too. "Okay babban yanzu kuwa in sha Allah, yana shuwarim ne har yanzu? "Yeah. Daga hakan ya yanke wayar. Fasa shiga cikin gidan yayi yajuya gurin mota, cikin sauri canal Yusuf dake fitowa daga part dinshi yace "Umar zaka fitane? "Eh yaa Yusuf zanje shuwarim ne na ɗauko Khalifa inaga bashida lpy ne ko kuma wani abinne yasameshi domin yaya farhan ne yace na ɗauko shi. "Okey muje Nima Naga dukansu sun kirani daga harfan ɗin har Khalifa amma nayi missing call din dasu maybe akan zancen ne. Shiga mota Shima yayi kafin sutayar sukaji faruk da yaseer na faɗar suma zasuje, hakan duk suka ɗunguma zuwa airport inda jiragensu suke, suka shiga ɗaya yaɗaga dasu zuwa garin Jigawa...!

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏














Autar alheri✍️
[14/05, 10:52 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃


Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 17&18


"Suka ɗaga segarin Jigawa, suna sauka airport wasu sojoji ne sukazo tarbarsu, daga nan suka harba kan kwalta suka nufi garin shuwarim...jadda kuwa bayan ta gama sallar asuba tazo ta duba Khalifa sedai a yadda taganshi hankalinta yayi mugun tashi, cikin tsoro tace "hamisu yazanyi dakai yau ni hauwa kulu inaganin lukutar masifa, wannan yaro haka kajigata? Innalillahi wani Inna ilaihi rajiun, bara nakirasu Sambo suzo sukaimin kai bayi na gyara maka jikinka kajiko. Cikin sauri yariƙe hannunta yana faɗar "aa jadda karki kira kowa please. "Yau nashiga aljanna da izinin uban giji to idan bankirasuba yazanyi hamisu? Tunda nidai bazan iya ɗaukarka ba, kuma bazan barka acikin wannan ƙazantarba. "No jadda karki damu nirakira babban yaya na tabbata yanzu ƴan uwana suna hanya, idan sukazo koma minene zasumin karki damu, yafaɗa da ƙyar, suna haka kuluwa tafito tagansu sarai amma tayi kamar bata gansuba tafice daga gidan.

Fitar ta keda wuya sega dirar motoci jadda taji aƙofar gida kamar zasu tada garin, yara kuwa duk sun kewayesu, harma da manya domin abokanan aikinsu da suka ɗaukosu a airport duk kayan sojoji ne aikinsu, sune kawai ke sanye da kayan gida, Umar ƙananun kaya riga da wando, hakama yaseer, faruk da Yusuf sune kesanye da jallabiya kasan cewar daga masallaci suka fito... Gaba ɗaya mutanen gari sun tsorata da ganin wannan sojojin kamar waƴanda sukazo yaƙi, amma su ko ajikinsu. Cikin kuzari da sassarfa suka nufi cikin gidan, kai tsaye, suna shiga jadda na fitowa, cikin farin cikin ganinsu tace "lale marhabin da mazajen mafa wlh kunzo a dede yusufa ga ƙanenku can cikin halin jinya kuma yaƙi yadda na nemo kowa ate makamin ingyarashi, yace lallai se ƴan uwansa sunzo to tun da ko iso kuzo kuga yadda yakoma mana. Kallonta Yusuf keyi cikin sanyin halinshi yace "karki damu jadda tunda munzo ai komi zezo da sauƙi. Shima yaseer riƙo hannunta yayi yana faɗar "jadda duk kin ruɗe tunda miji ba lafiya ko? "Badoleba yaro yazo lafiya lafiya amma kwatsam abu yasameshi ai doline hankalina yatashi. Tana maganar suna shiga cikin ɗakin da Khalifa yake, domin dai Umar da faruk dukkansu ba wanda yace komai. "Subahanallah little datti hakan abin yayi tsanani domin hakan suke kiranshi wani lokacin basa cewa Khalifa musamman canal Yusuf. "Umar ɗagashi muje toilet cewar canal yusuf yana riƙo Khalifa, suka dagashi su biyu suka nufi toilet dashi, yaseer yazuba musu ruwa yakai musu, shikuwa faruk ya shiga gyara ɗakin batare da wani ƙyanƙyamiba. Acan toilet kuwa, yaseer na kai musu ruwa, canal Yusuf yayiwa khalifa wanka Umar ya wanke kayan da suka cire mishi, seda suka wankeshi tass, kana suka ɗaukoshi, anan dakinshi suka dawo domin faruk ya gyara komai kamar ba abinda ya faru aciki. Wasu kayan canal Yusuf yasaka mishi, kana sukacewa jadda zasu kashi asibiti ne.

Acan waje kuwa ƙofar megari cike take maƙil da ɗan mutun, sabida ankawo me gari ƙorafi akan kuluwa, duk abinda tayi aranar dasu ilu suka biyota anzayyanawa me gari ta haddasa tashin hankali cikin gari kowa ya ɗauka ƴan bindiga ashe itace, gakuma waƴanda suka ƙone da talge sanadin wannan abin sunacan suna jinya, kana gasu ilu akwance rai a hannun Allah domin da ƙyar aka samu suka farfaɗo nan ne suke bada labarin aljanun kuluwa ne suka musu haka, to wasu sun yadda wasu kuma basu yadda ba, sunce bawasu aljanu shaƙiyancinta ne kawai. Gaba ɗaya kowa da abinda yake faɗa akanta da irin ta asar datayi masa, sosai me Gari ya ɗauki zafi hakan yasa yace aje azo nada da ita gabansa har ita har jadda.

Kulawa kuwa tunda ta fito taje gonar mlm audu ta tsinko mango da goriba, kana ta ɗauko hanyar dawowa gida, tana shigowa cikin gari tayi kiciɓis da mlm garba wanda ta yanke wa zakaru jiya tacinye, to yaran dasuganta sun gaya masa shine tafito wuri janjan yana nemanta zeje gidansu, to shinefa yanzu suka haɗu. "Ke kuluwa, tsaya anan dan ubanki waya sakaki kiyankamin zakaru eye? Kece kika yimin kiyonsu to wabillahil azim sekin biyani kinji nagaya Miki muguwar banza muguwar wofi, yafaɗa yana ƙoƙarin damƙota. Baya tayi da sauri tana kwaɗamai harara cikin tsiwa tace "eh ancinye zakarun kuma baza'abiyaba, da wayace kasakesu suje ɓarna da sata agidan mutane? Ai ina da hatsin sata kaciyar dasu, shiyasa nima barage maka nauyin haram ɗin da suke ɗauko ma nacinyesu, kaga na taƙaitama wanda zasu ɗauko ma agaba sekaji da wanda duka abaya, taƙarasa zancen tana murguɗa masa baki. "Ke dan ubanki nizakiyiwa rashin kunya? Agidan ubanwaye sukaci haramun ɗin? Shegiya fitinanniyar yarinya, yana maganar yana yowa cikinta da zimmar yadaketa, haba, ai tsalle ɗaya tayi ta kwasa aguje tana ihu, Shima binta yayi yana faɗar atare masa ita, aiko cikin sauri wasu samari suka taso zuwa kamata, tsallakesu tayi tabi ya tsakanin ƙafar ɗaya tafice aguje, tana ware ƴaƴan goribar data tsinko tana jifansu dashi tana ihun kiran akawo mata ɗauki karto yabiyota, "wayyoo Allah jama'a akawo ɗauki kwarto da rana tsaka, wayyoo zekasheni kwartoo jama'a, hakan take ihu tana kiran mutane kuma tana jifansu da ƴaƴan goriba dana mango, kafin kace me tuni tayi musu rauni domin ta fasawa kusan mutum huɗu kai da giribar ciki kuwa hadda mlm garba, amma hakan suke binta dafe da goshi yana zubar jini. Mutanen da take kira kuwa duk wanda yatinkaro yaga itace seyaja baya domin ba wanda besan wacece kuluwar jadda ba a shuwarim.

Canal Yusuf ne ya ɗauko Khalifa a kafaɗa, ƙanenshi da jadda na biye dashi abaya, yaseer yabuɗemai mota yasakashi, jadda se addu'a take masa, suna cikin hakan sega saƙom megari. Cikin ladabi suka ƙarasa gun jadda sabida ganin wannan zugar sojojin, kana sukace "jadda megari ne kesan ganinki keda kuluwa yanzu a fada. "Innalillahi mikuwa kuluwar tayi yanzu har megari kenemanmu? Ta tambaya a tsorace. "Idan muje zakiji jadda, cewar ɗaya saurayin. "Mike faruwa jadda? Cewar canal Yusuf. "Wai ƙanwarku ce megari kenema nasan kuma wata maganar ta ɗauko, to jekace kuluwa dai bata gida nikuwa kunganni anan jikokina ne sukazo ba inda zani domin jikanane bashida lafiya sabida haka yayi haƙuri sejikana yasamu lafiya zamuzo nida kuluwar, tafaɗa cikinjin haushin kiran domin duk abinda kuluwa keyi jadda bataso datti yasani. "Aa jadda baza'ayi hakaba, bara muje muji mike faruwa tunda Allah yasa munzo, Umar kuje asibiti kaida yaseer nida faruk kuma zamuje gun Kiran da megari keyiwa jidda...kafin ya rufe bakinshi sukajiyo hayaniya da sautin gudu, hakan muryarta tafara sauka akan dodon kunnensu tana kiran kwarto, kafin ta ɓullo kwanar tana gudu tana ihun kiran kwarto su mlm garba nabiye da ita, gakuma tururuwar yaran da suka biyosu, tana isowa inda suke ko kallo su batayiba tabige mercial Umar dake bakin ƙofar gidan tafaɗa ciki aguje.....!

Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏

Ga kuma wadda ke buƙatar books ɗina biyu zata iya biyan 1500, idan kuma uku kikeso zaki iya biyan 2k 🙏











Autar alheri✍️
[15/05, 10:41 pm] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝

ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃


Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳

Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝

Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃

Oh'oh'ohhhh 💋🔥

This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷

Bismillahirahamanirrahim

Book 1

Page 19&20


"Ido duk sauran yayun nata suka waro, suna faɗar subahanallah lpy kuwa? Faruk na ƙoƙarin riƙe mlm garba dake neman zubewa aƙasa sabida yadda ya zubda jini. "Bawan Allah miyafaru ne wai? Cewar canal Yusuf. "Wannan yarinyar wlh sena karairayata muzata fasawa goshi wlh waye yatsaya mata take wannan iskancin shegiya baƙar annoba..tass yaji saukar marinda seda yaga wuta, wanda ba zato balle tsammani, "captain kuɗagaminshi kusakashi a mota, cewar Umar yana huci. "No Umar please kabarshi kaji...azafafe yace "kamarya nabarshi yaa Yusuf? Kanajin yadda yake gayama maganafa daga tambaya kawai, sekuma yajuya gun wannan saurayin ɗaya dasha jijin jikinshi yace "mune muka tsaya mata dan ubanka, gatanan cikin gidan kaje ka karairayata idan ka isa, taya zaku koro yarinya haka kamar wasu mafarauta kuma azo ana tambayar ku kana neman gayawa mutane magana duk wurin nan kaga sa'arka? Yafaɗa cikin tsawa...tuba yakeyi ranka yadade amasa afuwa dan Allah. Cewar mlm garba....canal Yusuf kuwa nisawa yayi kana yace"Umar karna ƙarajin bakinka please. Sekuma ya kalli mlm garba yace "baba mike faruwa ne kuka biyo wannan yarinyar dudda ƙananun shekarunta? "Dan Allah dan samari kuyi haƙuri amma wlh kuluwa ce halinta sedai abarta. Jiyane ta ɗauke zakaruna biyu tayanka ta cinye, shine kuma yanzu danayi mata magana takemin rashin kunya, naje kamata na zaneta ta gudu, to ninefa na nemi temakonsu Musa akan suruƙemin ita, shine tarinƙa jifarmu da ƴaƴan goriba tana kira mana kwarata, yanzu kamarni kuluwa zata fasawa kai tana kirana kwarto kuma akan hakkina bayan nayi jika da itama, yaƙarasa zancen yana sakin kuka.

"Ya lahi allah cewar canal Yusuf, kafin yanisa yace " dan Allah baba kuyi haƙuri kasan halin yaran zamani amma in sha Allah samu ɗauki mataki akai. Da sauri jadda tace "yo wani mataki kuma dagajin anzowa yarinya da sharri sekace zaku wani ɗauki mataki to wlh Yusufa kafita Idona inrufe ina gayama domin naga alama sam bakasan suwaye mutanen garin nan ba...shidai canal Yusuf beƙara cewa komaiba yazaro rafar kuɗi ƴan dubu dubu guda biyu yabawa mlm garba yace "baba kuyi haƙuri dan Allah in sha Allah zakuyi maganin matsalar ga wannan kuɗin zakaranka kuma kuje aduba muku ciyon please. Dasauri mlm garba ya karɓa yana godiya, haƙuri duka canal Yusuf yabasu, kafin suka tafi bayan wannan saurayin yabawa Umar haƙuri. Sudai saƙon me gari suna gefe suna kallon ikon Allah. Su mlm garba na ɗagawa Mercial Umar yafaɗa cikin gidan azuciye. Koda yashiga tana zaune akan bishiyar tsakar gidan yana shan mango tana waƙarta ranta fyes tamkar ba itace ta haddasa komai ba. Azuciye yafinco ƙafarta daga kan bishiyar kana ya cillota ƙasa. Aiko ta tartsa uban ihu tana kiran jadda, ball yaƙarayi da ita cikin takaici ya fisgota zuwa ƙofar gidan inda sukayi shankankan da jadda zata shiga cikin gidan, ko kallon jadda beyiba yaƙara hankaɗata yanacewa "yaa Yusuf kuyi gaba kawai bara mu muje wurin megarin, bejira cewar Yusuf ba yatasa ƙeyarta agaba ƴan aiken megari sukabi bayansu, hakama jadda tabisu tanata surfawa Umar masifa amma ko ajikinshi. "Ohh ya rabbi, faruk kaida yaseer kuje asibiti bara nabishi karyaje ya ƙarasa kwaɓe komai acan, yana gana faɗar hakan Shima yamara musu baya. Shi kuwa yaseer shiga mota faruk yaja sukabar gurin.

A gidan megari kuwa, kowa na faɗar, albarkacin bakinshi domin kuwa ba wanda kuluwa bata addaba ba. Suna hangosu tafe tana kuka jadda na masifa gawani kyakkyawan saurayi ya taso ƙeyarta gaba suka fara murna. Domin dayawa sun ɗauka wani abun ne tayiwa Umar yadda suka ganshi tafe kamar wani zaki. Yana isowa ya durƙusarda ita gaban me gari kafin ya tsugunna cikin girmamawa yace "ranka ya daɗe ance kana neman ƙanwata ne shiyasa nakawota dakaina, naji ko wani abinne yafaru. "Tofa ƙanwarka ta ina? Da alaƙarme? Kuluwar jadda ce ƙanwar taka sabida tsabagen renin hankali. Cewar wani saurayi dake tsaye gefe yana gatsar rake. Ɗagowa kawai Umar yayi ya kalleshi sekuma yamaida dubanshi gun me gari yace "ranka yadaɗe koba kaine kake nemantaba? Naga ina magana kamin shiru, yafaɗa aɗan ƙufule domin har yafara gundura da taugonon. "Humma nine ɗan samari wato ina duba girman kuluwa ne dakuma girmar ta asar datayi, yanzu fisabilillahi wannan yarinyar dudu nawa take? Amma itace da wannan ta asar har aka abun kamar zata tada gari. Cikin takaici sarkin fada yace, "humm ai ɓarnar kuluwa sedai Allah ya kyauta kawai amma abinta ya zama annoba....cikin tsawa Umar yace wai mitayine haka? Ku gaya mana koma minene mana, amma kun satasu agaba da wani zantuka na shirme. "Relax Umar mana relax please, cewar canal Yusuf yana riƙo hannun Umar ɗin domin shima sunfara bashi haushi wannan zantukan dasukeyi. Jadda kuwa tacika tayi fam abinda yasa tayi shiru batayi magana ba gudun batasan abinda kuluwa tayiba kuma batasan hukuncin da megari zeyiba. "Hattaradai yaro ka iya bakinka kafin mu gyara maka zama anan kasan ko agaban waye kake, me garine dakansa basawaba, cewar wani zagi dake wurin yana

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment