You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
gudu huɗu tatuma ta dira akansu, jikake ɗus ɗwo ɗwo ɗwosss ɗwoɗwsss tamkar tashin bindiga, tana gama fasaso taware duka muryarta da iya ƙarfi ta tace "wayyoooo Allah yajama kowa yayi ta kansa ga ƴan bindiga nan sun shigo jama'a kowa ya gudu, kowa ya watse, kugudu, kugudu, kugudu gasunan kugudafaaa, hakan take faɗa ita kanta tana gudun. Habawa ai 360 mutane suka shiga ware wa kowa nayi takanshi, wayanda amajalisa sun tsayar da me bahon nama nan sukabi takan juna, aka notakan menama akan bahonshi anabi takanshi ana gudu, daƙya da wala haula yasamu ya ɗago Shima fuskarshi dumu dumu da yajin nama ido basu buɗuwa ya arci hanya batare da yasan in da yadosa ba, haka yafaɗa gidan wata mata tana tuƙin towon ƙullu taga ƙaton yafaɗo mata ido rufe yana kashin gudum ceton rai, ai itama tabuga nana ihun tafaɗa uwar ɗaga yana kiran megida. Shima yafito karaye da malun malun ɗinshi domin yaga Mike faruwa aiko sukayi karo dame nama suka malun malum ɗinshi ta taɗesu duk suka kifa akan tukunyar towon ƙullu, ihu suka saƙi da ƙarar azaba, kana suka wuntsila can baya dasu har tukunnyar suka suka mulmula towon najuyewa ajikinsu, kafin su samu su ingije juna suka miƙe tsaye azabure suka ƙarayun kaura ƙana suka juya kowanne ya ɗauki tashi hanyar domin tsira da rai batareda sun damu da azabar ƙunar dake jikinsuba.
A rumfar me atayema hakan abin ya kasance domin tulu aka rinƙayi ana faɗuwa kowa na neman hanyar tsira da ranshi, kama still bakin kuluwa bemutuna tafe take tana ihun faɗar kowa yacece ranshi, kumasu ilu na biye da ita abaya domin su sunga lokacinda tafasa mabusa....Khalifa na zaune bakin bishiya yaga mutane nata gudu kowa na neman inda ze ɓoya domin ya tsira da rayuwarshi, azabure yamiƙe tsaye yana faɗar "lpy Mike faruwa ne? "Ƴan bingida ne ɗan birni wlh maza kayi ta kanka, cewar wani dattijo yana gudu yana huka tamkar zeshiɗe. Ai cikin sauri Khalifa yazaro bindigarshi guda biyu yadunfari inda yaga suna fitowa da gudu domin ya tari ƴan bindigar, sedai me? Duk wanda yaga Khalifa da bindiga har biyu yana gudu Shima seya canja hanya domin ɗauka sukeyi cikin ƴan bindigarne tunda sun gan shi fari kyakkyawan guy dashi sam bayada kama da ƴan garin ko kaɗan hakan yasa suka ɗauka Shima fillo ne sukeyin ta kansu...yana cikin gudunnan ya hango kuluwa aguje tana ihun kiran kowa yayi ta kanshi itama, ga giga gigan samari har uku biye da ita kowanne da ƙatuwar tsuma giyarshi, da sauri ya nufi inda take tana ganin shi , tace "yaa khalifa gudu ƴan bindigane yitakanka kafin su fasan kannan naka mekamada kan kwakwa, tafaɗa tana kuma gudunta, hannu Khalifa ya kai zeriƙeta amma ta zille tabi ta tsakiyar karatunshi ta fece. Suma su ilu zasu gitta kenan yaɗana musu bindiga jin ilu na faɗar duk inda ta kai karsu barta sesun kamota. Ai cak suka tsaya suna maida numfashi ganin bindiga afilin Allah yaɗora musu ita. Cikin tare gida Khalifa yadaka musu tsawa, kai tsaye yakoma asalin sojanshi yace "Mike faruwane anan wai? Miyasa kuke bibiyarta bayan kowa na gudun ceton ransa? Yatambaya cikin tsawo. Kowanne su haki yakeyi sabida gudun fanfa laƙin da kuluwa tasakasu, cikin haƙi idi yace "wlh bawasu ƴan bindiga yallaɓai mabusa ce tafasa dan muboyota zamu daketa shine kawai ta hargitsa garin. "Tahar gitsa gari kamar yaya? Kuma akanme zaku dake ta? Ganin yadda ya tsare gida ga Khalifa da kwarjini, yasa dole suka shiga bashi labarin abinda yafaru tun daga zuwanta inda indo har abinda yasamu indo ɗin harkuma kuma kawo yanzu da suka biyota da yadda tayi. Tunda suka fara magana zuciyar Khalifa ke tafasa jiyake kamar ya harbeta kowa yahuta, bece musu komaiba yanufi gidan cikin mugun ɓacin rai tamkar zetashi sama......!
Masu buƙatar book ɗina sababbi uku zasu iya biyan 2k masu buƙatar biyu kuma zasu iya biyan 1500, wannan rahusace kai tsaye daga masoyana❤️
Gajerin books ɗin kamar haka👇
Hadda wannan danakeyi yanzu.
Wato ZUMAH
1, kwaratan zamani
2, jinsi biyu✌️
3, big uncle
4, me & my lion
5, gidan solo
6, Yoruba tribe
Dama sauran wanda ban faɗaba.
wannan bonus ɗin na kwana biyu ne kaɗai fatan alkhairi🙏
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Assalamu alaikum sisters 👋
Wata sanarwace zan sanar muku akan wani tsari da mutane ke anfana da kuɗi, tsarin dai gudu biyu ne kuma kowanne shayanzu ne magani yanzu🥳🥳
Tsarin na farko kasuwancin trading ne life trading, tsari na biyu kuma, investing ne.
Abinufi anan shine, a tsarin investing, idan kasaka kuɗinka atawa zasu Linka maka su sau uku, kuma kullum duniya zasu baka abinka, atsarin saka kuɗin kuma hawa uku, duk wanda yayi dede da ƙarfinka zaka iyayi. Wannan ba networking bane, sam, domin shi a yau zakiyi yau a yau kuma zaki fara cire luɗinki. Bayanin yanada tsayi amma duk mera'rin shiga ze iya tuntuɓarmu a waya domin samun cikakken bayani👉 09112799371 on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️
[06/05, 7:46 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 9&10
"Dagudu tashigo gidan kamar wadda aka jefo daga sama, "ke ke lafiyarki kuwa? Cewar jadda tana zabura tsaye ganin yadda jikar tata tashigo gida., gaya kuma tanajin garin a hargitse shiyasa gabanta keta faɗuwa kasan cewar kuluwa bata gidan, sekuma gashi tashigo mata ahaka....itakam uwar ɗakan jadda tafaɗa tare da rufe ƙofar tahaye gado ta kwanta tana mayar da nomfashi...hakan jadda ta shigo tasameta kwance, aiko se itama se nata hankalin ya kwanta ganin ba wani matsala tareda kuluwarta, hakan yasa kawai tafice daga ɗakin batare da tace mata komaiba. Ai jadda nafita, kuluwa tafara sheƙa dariya kamar wata za rarriya cikin mugun jin daɗi yadda ta hargitsa ƙyauyen nasu ayanzu.
Khalifa
Koda ya isa gidan jadda kawai yasamu a tsakar gida, kuluwa na dakin jadda kwance tana kwasar dariyarta babu ƙaƙƙautawa, kai tsaye ɗakin jaddar ya wuce batare da ko ya kalli inda takeba, yana shiganta cikin wannan yanayin ai atake wani sabon ɓacin rai ya lulluɓeshi, wato ita farin cikima takeyi tunda tayi wannan ta addancin? To ai itace ma ƴar bindigar ba kowaba domin ko sune sukazo iya abinda zasuyi kenan, cikin ɓacin yazare belt ɗin wandoshi, babu zato babu tsammani kukuwa tafarajin saukar belt ajikinta tako ina. Ihu ta buga da tsalle lokaci ɗaya tana duban me dukanta, yaa khalifa tagank tsaye kamar wani zaki se jibgarta yake kamar Allah ya aikoshi, itako tana ihu tana kiran jaddarta. Akaraye tashigo ɗakin har zanenta na neman faɗuwa, cikin sauri tajegun Khalifa tana faɗar "na shiga aljanna da izinin uban giji kashe ƙanwar taka zakayi hamisu? Mitayi maka kake mata wannan dukan wari haka? Saketa nace, kobazaki sakiba? Saketa nace kai. Hakan jadda keta famar yadda zata kwaci jidda a hannun Khalifa amma takasa. Itako tana bisa bakinta tana ihu, "wayyoo Allah ƙato zekasheni, jadda kitemakeni, ƙato zeyi kisan kai wlh, wayyooo bayana, wayyoo ido na ya tataremin ido wayyoo jama'a zekasheni. Haka taketa damar ihu amma Khalifa yayi biris dasu, dataga bilhaƙƙi kalifa dai ya lahanta mata jiki, aiko tayi tsalle ɗaya segata ajikinshi ɗare ɗare kamar biri ya haye bishiya takanainayeshi ta ko ina tamirɗe ƙafafunta da hannun shi wanda yake riƙe da belt din cikin nashi ƙafafun ta yadda baze iya dukantaba. Cikin fashi ya fisgota yaƙara zuba mata mari, amma taƙara kanai nayeshi, seshige mishi jiki takeyi tana ihu kamar zata tsaga gidan da muryar ta ne, sosai Khalifa ke kicaniyar cireta daga jikinshi amma ya kasa domin kuwa gaba ɗaya tahanashi wannan damar tamaƙale masa kamar wata kaska idan ya janyota tanan ta maƙale tacan sam ya rasa yazeyi da ita, gaya ta cika masa kunne da ihunta gakuma masifar jadda, da kyar da wala haula Khalifa ya samu yacireta daga jikinshi yayi Ball da ita yana haki domin shi kanshi tajigatashi, harseda yayi daya sanin dukanta, wani mugun kallo yatsa mata cikin ɓacin rai yace "kuma zanyi maganin ne agidan nan wlh tunda nagano lamarinki iskancine dasamun wuri shegiya me idon agwagwa, yafaɗa yana ƙara haure mata ƙafafuwa. "Bashi kaci kuma wlh sekabiya, yatsinƙayo muryarta, yana gab da fita ɗakin. Dasauri yajiyo yace "mikika ce? Ɗagowa tayi tana kallonshi da idonta dasukayi jajir babu tsoro ko fargaba aranta tace "abinda kunnenka yaji shina faɗa, kuma wlh baka isa kayi maganinaba anan gidan sedai muyi maganin juna yawwa, tafaɗa cikeda tsiwa dakuma rashin tsoro. Ido Khalifa yawaro yana nuna kanshi, da yatsa kafin ya dawo domin yaƙara cin ubanta dan ga dukkan alamu bata dakuba. Cikin sauri jadda tamiƙe domin tashaƙa iya shaƙa tace "to wlh yanzu bazaka ƙara dukantaba agidannan idan kuma dukanta zakayi to sedai ka haɗa haddani kadaka marar kunyan banza da wofi kuma wlh kazo ka haɗa kayanka ka koma gidanku tunda zama nan gidan ba dole bane dazakazo kazauna kana zaluntar yarinyar aabida mugun hali. "Wai jadda dakike haƙiƙancewa kina shigar wa yarinyar nan kinsan mita aikata kuwa? "Koma mitayi ina ruwanka kai tayiwane? Wlh maza ficemin daga ɗaki azzalumin banza da wofi, tafaɗa tana hankaɗa Khalifa da ɗakin nata domin ji take kamar tarifeshi da duka. Fita yayi yana ƙwafa aranshi yana ayyana doline yaraba jadda da jidda yakaita inda sa'a koya mata hankali gun waƴanda zasu saɓa namanta ɗanye su cinye, idan jadda tasan wata ai batasan wataba. Da wannan tunanin yafice yabar jadda da aikin rarrashin kuluwarta, wanda kuma kozata kwana tana wuni kukuwa bazata rarrasuba.
Abuja
Misalin ƙarfe 2:30am motocin suka shigo gidan, kaitsaye abakin ƙofar part ɗinsu suka parker. Bude masa motar akayi yafito cikin sassarfa yashiga part ɗinshi sojoji biyu na biye dashi abaya, har bedroom ɗinshi suka bishi suna shiga ɗaya sojar tariƙo hannunshi cikin mugun sonshi tace "sweet Junaid Bari natemakama kacire kayan ko? Batare da tajira amsarshiba tafara cire mishi kayan jiki shie, ita kuwa ɗayar batace komaiba, se shafashi kawai datakeyi, har zuwaira tagama cire mishi kaya tas ba abinda tabati, kafin, hindu taɗora hannunta akan zafgegiyar penis ɗinshi tafara shafa mishi, ga duk alamu dai sun saba domin ko motsi beyiba balle yahanasu. Ita kuwa zuwaira cire nata kaya tayi tas kana tazo ta rungumeshi tambaya, nunfashi yaja da ƙarfi kana yasa hannunshi yajawota gabanshi tare da.....!
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️
[06/05, 9:40 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 11&12
"Tare da matse manyan nonuwanta yana lumshe idonshi, domin akwaishi dason breast. Ai cikin sauri hindu tasaka penis ɗinshi abaki tafara mai abinda yakeso wato tsotsar alawa. "Washh ahhh baby ohh god, yafaɗa yana shafa kanta yana kuma masa da nonuwan zuwaira. Sosai suke romance dinshi yanajin daɗin yadda suke mishi, kafin ya zare penis ɗinshi ɗinshi daga bakin Hindu ya kwanta da zuwaira tare da buɗe mata kafafuwa ya seta cikinta ya shiga. "Washh wayyoo sweet Junaid daɗi ahhh, tafaɗa da ƙarfi jin yadda yashigeta, shima nishi yakeyi yana ƙara zura mata ita cikinta sosai. Dasauri hindu tazo ta ƙasanshi yana sex ɗin zuwaira itako ta kama 2 balls ɗinshi tana tsotsa tana shafa ɗuwawunshi, da sauri ya banƙare yana cewa "wayyoo da daɗi sosai ahhh, yafaɗa yana riƙe conyoyin zuwaira da kyau. Yajima yacinta kafin tasaki ihu tana ƙanƙameshi alamar takawo, tsayawa yayi seda tagama kawowar tukunna yazare penis ɗinshi yajanyo hindu yajuyata baya tayi mishi goho kana itama yazura mata, "oshh ahhh my Junaid ohh so sweet daɗi, tafaɗa agigice jin yana taɓo ƴar belun tsakiyarta da penis ɗin kuma yana taɓa mata can ciki inda takeso ataɓo. Shima gurnani kawai yake yana dukan mazaunanta yana zuba mata aiki. Yayida zuwaira tazo tana shafa kirjinshi zuwa nipple dinshi. Yajima yanayi yana shafo nonon Hindu yana hakarta kafin yaja wani irin gurnani danishi lokaci ɗaya sukayi release shida ita, suka ƙanƙame juna, kusan minti biyu kafin dukkansu sunufi toilet ɗinshi, atare sukayi wanka su uku, sukayi nasu sukayiwa commander Junaid, Yana kwance cikin ruwan yana kallonsu da idonshi na rashin kunya, yanajin daɗi domin a duniya babu abinda junaid yafiso da ƙaunar gani sama da tsiraicin mace, Indai zeyita kallon nonuwa da gindi awaje toshi hankalinshi kwance yake, haka suka gama wankan suka fito, babu wanda yasa komai acikinsu sukayi kwanciyarsu maƙale dajuna.
Washe gari da safe duk hakan suka fito a yadda suke, kowa ya fito daga part ɗinshi cikin shirinshi suka nufi part ɗin ibba, Junaid shine yayi na ƙarshe da fitowa tare dasu zuwaira, suka nufi mota, shi kuwa yanufi cikin gidansu gun ƴan uwanshi.
Yana shiga yasamesu zaune dukkansu akan family dining ɗinsu domin kaf ɗinsu anan suke breakfast, cikin girmamawa yagaida iyayen nashi kafin ya bazo gun faruk ya rungumeshi, tareda cewar "good morning all my lovely brother's, yafaɗa yana murmushi. "Morning too bro, kowa ya amsa da salon nashi amsawar, Shima faruk rungumarshi yayi back tare da amsa mishi, canal Yusuf kuwa murmushi yayi cikin sanyin halinshi yace "tofa yau dai junaid yakara bazancen yawa auta ƙorafi. Murmushi duk sukayi amma banda Umar domin bakomai kesakashi dariya ba. Shiko suta yaseer baki yaturo kamar wata mace yace "Allah yaa Yusuf danine nazo daga baya yanzu ze faramin complain. "Barshi kawai little bro naganoshi ai. Hararar wasa junaid yayiwa yaseer ɗin kafin kowa yaci gaba dacin abincinshi, ibba namusu dariya har suka gama, dukkansu miƙewa sukayi kowa yayiwa ibba kiss kamar yadda suka saba idan zasu fita dame kissi ɗinta dame hugging dinta kowa da abinda yakemata wanda yayi masa dede, Umar kuwa duka biyu yayi mata tare da hugging ɗin khamal kana yafice domin shine kawai yarage a parlor dashi seshi duka sauran sun fice, bayan duk sun fitane suka nufi part ɗin moma, domin suyuwa pappi da moma sallama sabida hakan sukeyi duk zasu fita aiki. Koda suka shiga moma na dama fura, bayan sun mata sallama ne Umar ya zauna kawai batare da yace komaiba. "Yadai baban ibba ko bayansu zaka wuce bane? Cewar general abdul. "No bro zansha fura ne, yafaɗa akan lips dinshi. "Okay good Seka fito. Dariya moma tayi cikin dattako tace "to kaima dai Abdul magana kawai kayi amma kasan baba kam baze wurin nan ba tunda yaga fura seyasha. "Hakanefa moma ni wlh nama sha'afane, ai Umar kam indai ga fura to basauran zance, yaƙarasa zancen Shima yana dariya yabar gidan. Yana fita yasamu duka brother's ɗinshi kowa ya shiga mota masu tayar. Ɗaga murya yayi yana cewa "hello guy's bye yafaɗa Shima yana shiga tashi motar domin Abdul akwai barkwanci. Dukkansu murmushi sukayi, kana sukaja motocinsu suka bar gidan, motar Junaid zata tashi kenan yaji ana nocking, hakan yasa driver shi ya sauke glass ɗin, ganin general Umar atsye ne yasa yayi saurin cewa "yaa Umar nafitone? Kai ya girgiza masa kana yace "no but inaso zamuyi magana da kai idan ka dawo. "Okey bro, daga haka Umar yajuta zuwaga nashi motocin yana riƙe da juk ɗinshi na fura, shima Junaid yana nashi duk sukabar gidan.
Malaysia
Wani katafaren gidane wanda faɗin girma da tsaruwarshi ɓata lokacine, gidanne megirman gaske wanda za'a iya kiranshi da unguwa guda, wannan gidan komai yaji acikinshi babu abinda babu, sedai fa tun daga farkon layin dazata sadaka da unguwar da gidan yake, har zuwa bakin get ɗin gidan sojojin Malaysia tako ina kowanne ɗauke da makaminshi, musamman idan kashigo harabar gidan tamkar barikin sojoji abinda yawansu keyi, daga cikin gidan kuwa ma aikatane tako ina kuma duka maza, babu inda mace take acikin wannan tsararren gidan balle akamarta, hakan na shiga bin lungu da saƙo nacikin gidan domin naɗebewa idona karkwata, sedai ina buɗe wani ɗaki naga gaba ɗaya ilahirin kayan motsa jikine aciki kamar gidan ƴan ɗambe, kutsakai nayi ciki nashiga, anan naci karo da abinda yakusan tsayarda bugun numfashina, wato wani mutunne acikin ɗauke da wasu karafuna yana motsa jikishi, wannan mutumin fatar jikinshima abin kallo ce sabida yadda take sheƙi da walwali, balle kuma jikinshi dake a mirɗe gwanin birgewa, yanada girman jiki sedai shibame ƙiba bane, maybe tsabar yadda yake motsa jikinshine yasa jikin yakoma haka, sedai tanada m tsayi masha Allah wanda yayi dede da zubin jikinshi, domin ko ina najikinshi a mirɗe yake, sosai nake kallonshi musamman nononahi daya taso har yana motsi kamar na mace mie girka dangi, konace na ƴan kokawa, ga ƙirjin nan nashi ɗauke da yalwataccen gashi baƙiƙirin ya kwanta akan farar fatarshi, haka yabiyo tun daga kan ƙirjin har izuwa cibiyarshi, yayi har cikin mararshi domin nidai banga ƙarshen wannan yalwartaccen gashin ba kasan cewar yana sanye da short niker ne kuma yakama jikinshi sosai, nidai alla Allah nake yaɗago naga fuskar mamallakin wannan kyakkyawar halittar. Domin sumar kanshi duk tazubo tarufe fuskar tash. Yarima yana motsa jikin gaba ɗaya yajiƙe da gumi, yadda yakeso, hakan yasa ya ajiye ƙarafunan kana ya ɗauki ɗan ƙaramin towel dake wurin yana goge gumin fuskarshi zuwa sumar kanshi, kafin yaɗago ya yabuɗe idonshi izuwa ga agogon bangon dake maƙale a wurin. "Yasubahanallah😱♥️ wato wasu irin golden zaiba eyes ne dashi tankar na turawan engiler, masu bala'in girma da sheƙi, gasu sun wani lumsashe tamkar mashayi, gasu irin eyelashes Zara Zara dusakayiwa idanuwan ƙawanya tamkar ya shafa maskara ne, siraran lips dinshi kuwa sunyi pink sharr zallar dack pink me sheƙi da maiko tamkar yasaka janbaki, hakana dogon karan hamcinshi yayi dede dazubin ƙyaƙƙyawar fuskarshi, me ɗauke da lallausan saje irinna ƴan gayun larabawa. lumshesu yayi yaƙara buɗewa, kana ya fara takowa cikin kuzari irin tafiyar ƙarfafan maza yana mayarda sumar kanshi baya, kaida gani base katambayaba kasan wannan guy ɗin yanaji da ƙarfi nagaban kwatance, wata ƙofar ya shiga segaya ya fito cikin wani tangamenen parlor kafin ya haura masa, nan ma wani parlor ne kana yashiga cikin asalin bedroom yana shiga ya wuce toilet tareda rufo ƙofar.....!
Book ɗin ZUMAH paid book ne 1k kacal 👌zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneypoint sha'awanatu kasim. Idan kuma a Niger kike zaki turawa anan 👉 +2347037092176 My Nita sha'awanatu kasim, kana kituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏
Autar alheri✍️
[06/05, 11:41 am] Autar alheri: 🐝🐝 🐝🐝🐝🐝🐝🐝
🐝 *ZUMAH*🐝
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
ZUMAH
GAZAƘI GA HARBI
MAGANINKI🙄
(SEDA WUTA🔥)💃
Erotic love funny with sexy story 🥳🥳🥳
Writer by
Autar alheri✍️
🐝🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝🐝
🐝🐝🐝
🐝🐝
🐝
Up'up'upp Dr Yasmeen 🥳💃
Oh'oh'ohhhh 💋🔥
This story bance komai ba 🤭 amma fa idan kinsan bakida miji akusa koda ke matar aurece please ki haƙura kawai zefi🤷
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 13&14
"Ruwa yasakarwa kanshi, kafin yashigayin wanka cikin sauri sauri, kusan minti 20 segashi yafito sanye da rigar wanka, da ƙaramin towel yana gode jikinshi, mirror yanufa yashiga shafa wasu abubuwa dinai anan kam nazama bagidajiya domin narasa gane kominene yake shafawa, mai ne ko tirare allahu wa'alam🤔 seda yagama duk uzurinshi kafin yaboɗe wata ƙofar ya shiga, bayan minti 10 segashi ya fito cikin shigar manyan sojojin Malaysia, woww watafatakallah bi'ahasanil khaliƙin. Lallai tsarki ya tabbata agun uban gijin talikai wanda ya halicci kyau kuma yayi masa umurnin zama ajikin bayinsa. Takawa yakeji cikin kuzari da class gwanin birgewa, ga sumar kanshi tazubo duk tarufe rabin fuskarshi, ajikin kayanshi kuwa an rubuta, *A GREAT INTERNATIONAL SOLDIER FARHUDDEEN* damanyan haruffa. Kenan shiɗin babban sojan ƙasa da ƙasane. Tunda ya fito harabar gidan sojoji keƙamewa suna sara mishi haryakai motar daze shiga mekamada jirgin ƙasa wadda kafin ma ya isa tuni anbuɗe masa motar, yana shiga suka rufe kana suma duk suka shiga aka harba motocin akan kwalta cikin azababben gudu tamkar zasu tada garin.
Nigeria
Suwarim
Yau kusan kwana uku da faruwar rigima tsakanin kukuwa da yaa Khalifa kuma har ila yau rarrshinta jadda keyi amma fir kamar tana zuba ruwa acikin rariya, shi kuwa Khalifa harya manta da abinda yayi mata. Yau tun safe kuluwa tabar gidan batadawoba se kusan sha biyu, tana shigowa tanufi ɗakin jadda kana tafito tayi wanka batare da tacewa komaiba. "Kuluwa zona aikeki gidan kande kinji. "To jadda Amma se anjima da yamma zanje. "To shikenan Allah yasa mujima dayawa. "Ameen. Sekuma tamiƙe tafice daga gidan, tana fita Khalifa na fitowa daga ɗakinshi ya ɗauki bokiti yashiga wanka, aicikin sauri ta dawo tareda buɗe ƴar silbar dayake dafa indomei tazuba mishi wani abin aciki kana tarufe da sauri tabar gidan. Wanka yayi yagama ya fito ɗaure towel ɗinshi, jadda nata zafga mishi harara domin har yanzu fishi takeyi dashi. Shareta yayi yaje ya shirya abinshi kana yazo yajuye indomei ɗinshi a plate yafaraci hankali kwance....shigowa tayi gidan tazo wurin jadda ta ɗauki plate ɗin itama kana ta juye awararta data soyo tayi zaune tanaci ko kallon inda Khalifa yake batayiba. Haka suka zauna kowa na abin gabanshi, Khalifa kuwa yana gab da cinye indomie yaji cikinshi yayi wani irin ƙara, kafin yayi wani tunanin yaji yaƙara mirɗawa, ai babu shiri yamiƙe aguje yafaɗa bayi, wani irin zawo yakeyi kamar an kunna panpo ko birki babu, yajima yanayinshi kafin yasamu abin yatsagaita kana yafito, Sedai kafin yabuɗe baki yayi maga amai ya biyo baya, aiko yazube nan yafara sheƙa mai tamkar ze amayarda ƴan cikinshi. Cikin sauri jadda tamiƙe tana riƙoshi tace "subahanallah hamisu miyake damunka ne? Dama baka dalafiya bayanzu kafito lafiya qalau ba? Da ƙyar ya iya cewa "eh wlh jadda nima bansan abinda kedamunaba wlh yanzu ne kawai naji cikina namin haka. "Subahanallah to Bari asiyoma magani a shago idi in sha zedena. Kafin Khalifa yabata amsa cikinshi ya koma amasawa, azabure yamiƙe da gudu yakoma bayi, anan ma zawon ne still kuma yanayi yana mai, cikin ƙanƙanin lokaci ya galabaita iya gala baita, fitowa yayi Azare yanabin gini, jadda namishi sannu. Ita kuwa kuluwa miƙewa tayi tsaye tana muƙa kafin tayi shuri da bokitin dake gabanta tana ware hannyenta sama tace "seni kuluwar jadda bada gaba da gababa kota bayan se an shirya wlh, duk wanda yaci towo dani miya yasha kuma wlh kwacci bashina seya biya koda za'azauna lafiya ehe. Dukkansu ido suka zaba mata suna kallonta kafin wani yayi magana sega wasu kaji sunahigo suna tsintar geron da jadda ta wanke. Haba ai karaye kuluwa tayi kansu tana faɗar "yawwa garada kuka shigo ai mugu shiyasan makwantar mugu, badai taƙamarku cutaba, kucinye sabar mutane ko? Tonima yau zan cimyeku wlh, tanafaɗa tana ƙoƙarin Kamasu amma ina se duk suka gudu, aiko tabisu duk inda suka shiga har ɗakin jadda da ɗakin Khalifa cikin kicin har bayi duk inda suka shiga se kuluwa tabisu, gaba ɗaya ta hargitsa tsakiyar gidan wurin kamun kaji, cikin sa'a takamo ɗaya a ɗakin jadda anan tasaka mishi wuƙa tayanke, turmi tasa ta danne shi, kana taƙara bin ɗaya aguje, yayi cikin bayi, binshi tayi da gudu jadda na faɗar "ke dakata karkije hamisu naciki karkije, amma ina ko jin jadda batayi, Khalifa na tsugunne yana zuba zawo idonshi duk sun furfito waje, yaga kaza tashigo aguje, kafin yayi wani tunanin sega kuluwa ma tafaɗo karaye tana neman kama kazar, cikin tashin hankali yazabura yamiƙe tsaye zawo nabin ƙafafunshi yana neman suturta kanshi
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500