You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
yanayi yana yi yana kallon film sha,awarshi na kara motsawa har yayi release sperm dauke wuta yayi.
Bayan sun gama hutawa da holewa junan su hajia salma ta dauki kudi ta bawa umar ga wanan jarumina babu yawa kaje kayi ampani da shi saboda nasan ba iya so kake ka caccakar mun clita nawa ba har yan kudade mah kana bukatar su kai din nawa ne ina ji dakai babu abunda zaka bukata ban maka shi bah.
Hajjajuna godia nake ko iya hakan mah ai kina iya bakin kokarin ki kuma ina godia sosai ni zan wuce sai anjima Jarumata ki kulamun da kanki sosai.
Karka damu insha allah babu wata matsala karka damu nimq haka ka kukamun da kanka kana burgeni jarumina, zuwa tayi dap dashi tai hug nashi hadi da mai wani mahaukacin kiss mai rikitarwa kara turomai Boob's nata tayi cikin lallausar murya cewa tayi bbyna banso ka tapi ka barni cikin kadae cin ka even Boob's nata basu gajia da jin matsan lallausar hannuwanka bah masu laushi karka dade kaji anjima zamuyi waya dakai sai kaji ni byeeee sweetheart.
*_Aslm habibyna Fahat sanyin idaniyata makusancin zuciata ina alfahari dakai uban ''ya''yana sinadarin rayuwata mahadin rayuwata kaine Wanda ya dace dani ni kuma na dace dakai kaine sarkin da ke mulki afadar zuciata kasancewar ka cikin rayuwata ka kawo mun abubuwa kala kala iri iri farin cikib yau daban na gobe daban Yaka zumar ruhina kana ina ne kazo gareni domin kunnunwa na sun kagu da suji sautin wanan zazzakar muryartaka ina sonka maradin zuciata ka kulamun da kanka aduk inda kake ina kaunarka_*
_💞Samhart💞_
*_NASRULLAH_*✍️✍️✍️✍️ *_07055852908_*
_COMMENTS & SHARE_
💖 *MAFARKI NA* 💖
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
*SADAUKARWA*
ANTY AYSHA JB.
https://www.wattpad.com/user/NASRULLAH133?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️
'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''
*~EPISODE~* 2️⃣7️⃣
Samhart ce ta turo mah Fahat sakon text messages cikin wayarshi Wanda hakan yasa shi ya dawo cikin hayyacin sa saboda shipa Ya para mantawa da yana da wata budurwa Samhart.
Ganin hakan yasa Hajia Fatima tace ya sister Samhart take dafatan tana lapia kwana biu kuna waya da ita dae ko kuna gaisawa saboda bana so saboda ni ka rabu da ita nima haka na ganku tare kaga sai mahade kan mu wuri daya.
Hakane gasky kika fada kuma kina burgeni sosai saboda Yadda baki nuna kishi akanta shiyasa nake sonki bbyna.
Allah koh, nima haka ina sonka Jarumina.
Kwance take kan shi hadi da daura kanta saman ciyarshi.
Jim kadan suna haka tare junan su na hira Hajia Fatima tashi tayi ta mike tsaye hade da jawo Fahat shima nupa bathroom sukayi domin suyi wanka ko zasu samu karpi ajikin su.
4pm na Yamma dae dae Yanzu bayan sun fito daga wanka ko wanne su ya shirya ya chanza kayan dake Jikin shi.
Hajia Fatima kwalliya tayi sosai taci ado tai kyau sosai, shima haka Fahat yayi kyau sosai kayan daya chnza ajkinsa sun mai kyau matuka kai kace daman kamar saboda shi akayi su tun farko rike da hannun Juna suka fito daga cikin parlour Hajia Fatima saboda zata fita sa key tayi ta locked din kofar shigar parlour suka nupa inda ake parking na motoci Hajia Fatima ce tacema Fahat wai koh dae laipi nayi ne saboda naga baka taba cewa na kawo yau kaine zakai driving namu bah kodae baka son motar ne ta maka tsufa bbyna, cikin murmushi da lallausar murya cewa yayi aa ko daya wlh kawai dae hakan ammw idan kina da bukatar hakan gimbiyata mai zai hana bani kawai yau nayi saboda ke ki huta koh?.
, Eh pah kuma hakane but kasani indae akan kane babu wani batun hutu saboda duk abunda zan maka shi bana ganin aibun shi ko wai ya gajiyar dani saboda yiwa kaine wataran kaidin dukan ka mallakina zaka zamo kaga kumw bbyna koh bazan jurin ganinka ba kana wahala gwara nidae na rinka driving namu kai ka huta amma na yau dae kam ina bukatar hakan agareka badan wai na gaji da driving naka bane bah kawai yau zuciata ba nakowa take so bah sai naka kawai kadae take muradi nasan kuma kai mai mata abunda take so ne.
Shikenan duk abunda kike so hajjajuna haka za,ai bani key din motar farin cikin ranki shine muradina duk abunda zai sanyaya miki zuciarki ni mai son abune bana da buri yanzu face naga ina faranta miki masoyiyata abar sona.
Kar bar key motar yayi ya shiga cikin motar ya muta key tq tashi sanan Hajia fatima ta hau motar suka nupa gate horn suka mah mai guard gate din ya fito ya bude musu gate suka fita daga gidan.
Fitar su ke da wuya budar bakin hajia Fatima kasan ina zamuje kuwa.
Aa sai kin fada,
Gidan ku nake so ka kaini but ina son ka kwantar da hankalinka ba wani abu zamuyi bah domin ni bama ciki zan shiga bah kawai dae zan gani ne saboda na kusa zuwa gaishe da momyna da kuma daddynmu daganan kuma na raka ka gida ni kuma na wuce unguwar da zani nasan dae kai dinan kaima gida ka nupa daganan ko ba haka bane bah,
Eh hakane duk abunda kika fada gaskiya kika fada, ba damuwa bara muje unguwar tamu ki ganta koh.
Smile tamai cikin lallausar murya a gaskiya naji dadi sosai daka fahimceni kuma ina godia da kulawarka akaine dakake mun.
Haba haba karki damu wnan ai ba komai bane bah ni dake mun zama daya yanzu babu bukatar idan namiki wani abu ki tsaya ki ta faman wani godia nawa naki ne bbyna.
Cikin baipi 30min bah yana driving nasu sai gashi suzo unguwar su Ya nuna mata gidan su ta gashi sanan tacemai karka damu insha allah zanxo ganin momy soon karka damu.
Ok sai na jiki bbyna ina jiran zuwanki kuma insha allah zan fadawa momy, No karka pada mata bazata zan mata kaji bbyna kai dae kayi shiru zanji da komai kuma insha allah har ddyn mu mah zai amince da kudirin mu akan hakan bbyna ina sonka kaji nidae kawai na baka amanar kanka ka kulamun da shi sosai pls karka manta da sister samhart tana jiranka pa nasan dae ko reply baka mata bah pls ina so kai mata reply yanxu gaba na gani maybe in kaso anjima sai kuyi waya pls kaji.
Hba dae bbyna karki damu zanyi abunda kika ce bara muyi parkin anan koh sai nai mata reply din.
Tsayawar su kenan ya ciro wayar shi cikin aljihun shi ya fara mata typing text message kamar haka........
*_Ameen wslm bbyna samhart barka da wnan lokaci dafatan kina lapia sakona kuma Ya sameki cikin aminci da farin ciki da walwala kisani cewa jarumata shiruna gareki bashine ke nupin cewa na manta dake bah sam kwatakwata bah ki kwantar da hankalinki aikinakeyi shiyasa kika jini shiru, kuma kina nan araina ban mance dake bah matsayin ki kuma a zuciata bai zanca bah kece kadae kike da gurbi cikin zuciata wanda ban taba bawa wata ''ya mace shi bah_*
Banajin zan iya rabuwa dake zuciata duka kin mallake babu sauki kalmar rabuwa dake kina raina masoyiyata jani kikaini duk inda kike so a dunia akanki zan iya jure komai burina ako da yaushe masoyiya naganki cikin farin ciki.
Zuciata kewarki take
Zuciata begenki take
Zuciata mararin ganin ki take.
_Kunnuwa suna son suji sautin wnnan daddar muryartaki amma banso ta ina ne zan fara bah saboda rashin ko ina kula dana ke nuna miki amma nasan da cewa kina da saukin bakamar yadda zuciata take raya mun bah hakurin ki da juriyarki kamalarki sune abunda suke kara mun sonki cikin raina nasan da cewa kuma zuciarki tana tausayin zuciar da take sonta ina alfahari fa samunki matsayin masoyaiyata._
💞 *_Fahat_* 💞
Yawwq bbyna Yanzu na gama kuma na tura mata kingani diba ki gani Yanzu 4:40pm na tura mata.
Eh na gani nagode sosai
Hmm ke koh bakomai ni zan wuce na shiga gida sai na jiki yanzu dae kam kinga sai kizo ki driving din da kanki , au harma na manta ban tamabayeki bah ya driving din nawa?.
Gaskiya naji dadin shi sosai domin basan adadin yadda zan misalta maka bah zuciata tace kadae zata iya bayyana maka adadin farin cikin dake nake ji amma badae baki bah ka kulamun da kanki byeee zanyi kewarka.
Bude kofar motar yayi ya fito waje sukai sallama da Hajia Fatima Ya nupa hanyar shiga cikin gidan su, ita kuma ta dawo kujerar driving ta sa key ta kunna motar zata fara driving kenan shine ta dauki wayarta ta kira
Hajia salmah bayan ta dauki kiran Hajia fatima sun gaisa ce mata tayi gani nan zuwa domin mu karishe maganar nan tamu tajia da muka fara kika ce zaki tunani akai.
Oryt shikenan bakomai sai kizo nima yanzu haka kwance nake bara natashi nayi wanka kapin kizo insha allah kapin ki kari so na fito mah.
Ok nima bara nai azama na taho gidan naki inyaso mayi magana, shikenan bakomai sai kixo din ni zan tapi bathroom nayi wanka.
Fara driving motar tayi izuwa gidan kawarta Hajia salmah.
Bangare daya kuma Hajia salmah na bathroom tana cikin mituna kalilan sai gashi ta fito wanka.
Jim kadan sai karan horn din motar Hajia fatima tayi abakin gate kepin ta Karisa shigowa sauri tayi sa kayan ta shirya tsap sanan tayi musu shirin tsap na kayan drinks wanda zasu sha ita da kawarta Hajia fatima waccce take harabar gidan tayi parked motarta inda hajia salmah take parked na motarta.
Bayan Hajia Fatima ta gama parked motarta ta fito daga cikin motarta nupowa tayi kofar parlour dake gidan knocked kofar parlour tayi sanan Hajia salmah tazo ta bude mata kofa ta shiga suka rungume Junan su cikin murna da farin ciki, Hajia salmah ce ta ja kawarta hajia fatima izuwa dinitable Wanda ta hada masu kayan marmari drinks da dai sauran su, inda Hajia salmah ta cewa kawarta bismillah muci musha domin nasan hakan zai bamu damar fahimtar junan mu sosai.
Hakane gaskiya kika fada saboda hakane nima Yau banci komai bah na taho gidanki saboda banso ki mun tayin abunci nace miki a,a bazan ci bah nasan bazaki jidadi hakan bah kinga koh Yau so nake nasamu lokacin ki sosai kuma mu kara fahimtar Junan mu sosai inaga hakan zai bamudamar tattaunawa mu fahimci Junan mu sosai da sosai koh Ya kika ce kawata?.
Eh hakane kawata shiyasa kike burgeni ni dae amma yanzu kibar komai ahannu nah mu gama cin abunci daga baya mayi maganar hajia salmah ta sa musu abunci ko wanne nashi plate hadi da drinks mai sanyi ta zuba masu a cup suka ci suka sha.
Bayan sunci sun sha sun koshi sukai nak sanan suka dawo parlour suka zauna.
Hajia fatima, Yawwa kawata ina Jikinki menene mafita yanzu?.
Kawata kenan me kike ci na bakinki na zubane wanne hanzari ne kike ba gudu bah kwantar da hankalinki insha Allah ni dake zan zan manan da zamuyi zamu zauna domin sama miki mafita insha Allah.
Ameen suma ameen nagode sosai kawata da kulawa da kuma wannan kwarin gwiwa da kike bani kwarai da gaske ina godia sosai.
Haba dae kawata kuma aminiyata ai wannan bakomai ne bah yiwa kaine kawai yanzu abunda nake so shine kawai ki nuna mun hotonshi nagani In yaso sai muci gaba da mgana.
Hajia fatima dauko wayarta tayi daga cikin jakarta ta shiga gallery nata ta nuna mata pictures nashi ganin da Hajia salmah zata mai wow masha Allah tubarkallah gaskiya dae kam guy din ya hadu sosae kyakykyawa dashi agsky dae kawata banga laipin ki bah dolene mah ko nine mah na kwarema mai domin duk inda namiji ake so Ya kai ya kai bugu da kari kawara nasan dae kuma baki zaban banza nasan kuma ba zaban tumun dare kina burgeni sosai, amma kawata yanxu fada mun me kike so ayi?.
Nidae kawata abunda nakeso shine kawai naga na mallake shi ya zama nawa amma babbar matsalar ya amince mun amma kuma yana da wata budurwa amma banda damuwa da wnna babba matslar shine iyayan shi kuwa zasu bari dan karamun yaro kamar wannan ya hada mata biyu kuwa duk dae ni zan riqa daukar responsibility namu baki indae dan wannan ne babu wata matsala Insha Allah.
Cawar Hajia salmah a gaskiya tunda nake banta ganin mace kalarki bah mara nuna kishi akan abunda take so bah meyasa baki nuna kishin ki akan dayan budrwarshi ne kawata, ai ni naga da badani ya fara rayuwa bah kuma nice nace ina son shi kinga koh dolene namai uziri koh kuma nima naso abunda Yake so hakan shine zai bani damar mallakar shi baki daya saboda nipa na gaji da abubuwanan da muke mu bamuyi aure bah hakan bashine mapita bah mafita ina shine kawai muyi auran mu amma kawata ya kika ce ya kika gani?.
Uhmmm uhmm kawata kenan gasky dae kam k din ta musammab ce ban taba ganin mace kalarki bah wlh kinga ko ni duk yadda nake so Umar banso naga wata tana kusan tan munshi but bazan iya auran shi bah gasky amma ke banga abunda yasa kke gigin yin hakan bah nasha kawai kin samu Wanda zai rinqa debe miki kewa ne wanda zaki rinqa bashi na kashewa, amma pa nayi mamakin wadanan maganganun ki wlh amma ni dae gasky ban goyi bayan ki aure shi bah.
Haba kawata meysa kike fadar haka me kika gani ne wanda ni ban gani bah nidae kawai ina son shi banso ni dashi mudinga aikata abunda Allah zai pushi damu kinga hakan babu kyau so nake muyi auran mu yadda Addinin musulunci ya tanadar gasky kawata bazan boye miki bah bazan aikata kalar kuskuren da kike aikatawa bah ke daban ni daban shiys tun da can kikaga idan kika xo mun da maganr maza nake shareki bance miki komai akan haka amma kiyi hakuri idan hakan yasa ranki ya baci banso ranki ya baci but ina fada miki tsatsar gasky dake raina ce wanda bazan boye miki hakan bah gwanda na fada miki gaskyr abunda ke raina.
Hakane banga laipin ki bah so makaho ne shiyasa kawai idanuwanki basu ganin komai sai shi saboda haka yanxu nidae babu abunda zance face nayi miki fatan alkhairi ubangiji Allah Ya tabbatr da alkhairin dake tsakanin ku yasa hakan shine mapi alkhairi gareku baki daya amma nidae yanzu shawarar da zan baki itace ki kula sosai ki duniya ahankali.
Tom shikenan qawata nagode sosai da wnan da addu,ah da kuma shawara da fatan alkhairi da kikai mana muna godia sosai ubangiji Allah kema ya baki abunda kike so duniya da lahira.
Nasan da cewa har yanzu kawata mamaki kike kuma cike da tantama akan cewa ya akai duk class nawa da kuma kamun kai kalar nawa har na auka soyyaya Fahat, a gaskiya nima kaina wani lokacin ina mamakin kaina wallahi amma gaskiya Fahat, farkon ganina haduwata dashi naji na aminta dashi kuma ya kwantamun araina shine zabin zuciata shine Wanda nake ganin zai iya jan ragamar kalar soyayyata zai wani kulawa yadda ya dace kuma ina son shi ne saboda, hankalinshi, natsuwarshi,kamalarshi, shi mutum ne mai hankalin kuma mai natsuwa da sanin ya kamata kamulallan mutum dashi kowa Nashi ne babu ware alokacin danaxo mai da tayin soyayyata amince mun yayi bai taba nuna mun gazawar shi akomai bah komai nake so shi yake mun shiys nima nakeso abunda yake so.
*_NASRULLAH_*✍️✍️✍️✍️ *_07055852908_*
_PLS MY FANS I'M SO SORRY 4 D TYPING ERROR_
*_COMMENT & SHARE_*
💖 *MAFARKI NA* 💖
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
*SADAUKARWA*
ANTY AYSHA JB.
https://www.wattpad.com/user/NASRULLAH133?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️
'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''
*~EPISODE~* 2️⃣8️⃣
Amma ke kawata ce na baki wuka da nama ki diba mun ki gani kuma ina son ki kara ban shawara.
Nagode da wannan matsayin dana samu awurinki hakane abunda kika fada gasky ne kawata dari bisa dari nima ina bayanki saboda haka zan taimaka nan miki shawarwari masu kyau insha Allah wanda mafarkinki zai cika.
Yanzu dae kin taba zuwa gidan sune?.
Aa ban taba zuwa bah but Yau shine yayi driving namu har zuwa unguwar su Ya nuna mun gidan su nace mai insha Allah ni kuma bazata zan ma momyn mu da ddyn mu bai nuna mun wata damuwa bah Yace mun zai fadama momy nashi nace mai aa ya bari sai nazo lokacin sai momy ta sani idan ya fada mata kapin hakan kamar bazata Yarda bah kuma bazata amince mai bah shiysa nace mai kawai Ya bar mun komai ahannunah.
Eh hakane kemah kinyi dabara sosai karki damu kawata insha Allah burin ki zaici damuwarki ai tamu ce burin mu mu ganki cikin farin ciki.
Kwarai kuwa kuma ina godia sosai koh Yanxu saboda kalar gudun mawar da kuke bani, bani da abunda zan gode muku face nai muku fatan alkhairi ubangiji Allah Yasaka maku da mafificin alkhairi.
Ameen suma ameen kawata dadina dake kina burgeni sosai Allah Ya bar zumunci ameen.
*_FAHAT_*
Bangaren Fahat kuwa bayan Hajia fatima ta tapi da motarta karisawa gida su yayi, sallama yayi Assalamu alaikum, momy ce dake zaune tsakar gida ta amsa mai sallama Ameen wslm sannu da zuwa, Yawwa momy sannu dukunawa yayi ya gaisheta ina wuni, lapia klau, dafatan an wuni lapia, lapia kalau Ya aikin naka?.
Alhamdulillah lapia klau momy aiki gashinan muna tayi, Allah Ya taimaka amma lapia? Naga yanayin aikin ka ya chanza kuma gashi yadda nake ganinka yasha ban ban da da Allah yasa dai lapia?.
Momy lapia klau wlh amma me kika gani ne kikace haka.
Kawai dae naga alamun sauyi ne atattare dakai.
Hmmm momy wanne chanji kuma kika gani ne nasan dae babu wani chnzawa da nayi.
Ok bakomai zo ga abunci ka kadauka ni zan shiga daga ciki
Ok momy ni zan wuce dakina na barki lapia.
Zuwa cikin dakin shi keda wuya kenan ya aje abuncin gefe guda yana zuwa cikin dakin tunanin samhart ne ya fado mai arai.
Dauko wayarshi yayi dialing number samhart Ya kirata har 2 tana ringing ba,a dauka bah sai Ya sake kiran karo na uku kenan sanan ta dauki kiran nashi cikin lallaur tace mai pls bbyna ina busy ne shiys kaji ka kira ba,a dauka bah dafatan zaka mun uzuri, hba dae bbyna karki damu babu komai ai nidin nan bah da kike gani ban kai matsayin da zanyi pushi dake bah ko kuma naji ba dadi bah dan kin ki dauka kirana ba saboda nasan dae lapia da matukar wuya ki k'i daukar kirana.
Yawwa bbyna she kaima dae kariga da ka fahimceni nasan daman kai mai fahimta ne kuma zaka mun uzuri Ya momya da ddyna suke hope dai suna lapia kuma idan mun mgana waya ina son ka gaishe mun da momyna kaji pls bbyna, Shikenan wacece zance mata tana gaisheta, kawai kace mata wata daughter nata ce take gaisheta.
Ok insha Allah zan fada mata but idan tace pa bata sanki ba pa, ai karka damu bbyna dama ka pada mata haka zata dauki haske ta gane ko wacece mah basai kamata wani dogon bayani bah.
Shikenan ai babu damuwa Yadda kike so haka za,ai girman kine Jarumata, Allah koh jarumina ina ji dakai shiyasa nake alfahari dakai ako da Yaushe dae dae da minti daya ban taba dana sanin kasan cewa masoyiyarka bah ina sonka domin kaine wanda ke farantawa zuciata kake sa ta walwala da farin ciki kaine mukusan cin ruhina.
Wow masha Allah duk ni kadae.
Bana tunanin akwai wani namiji da ya pini sa,a a duniyar nan.
Saboda kinga na sameki ke kamulalliyar yarinya ce mai sanin ya kamata ga kyawawan dabi,u da kuma kyawawan halayya wadanda basu taba chanzawa ina matukar farin ciki da hakan sosai aduk lokacin dana tuna hakan da cewa ni masoyin wannan kyakykyawar budurwarce gani nake babu Wanda ya pini sa,a.
Kai pa kagan ka dinan koh baka rabo da zolayar mutum ina wani kyau nan wurin karka manta dacewa pa ka pini kyau sosai nesa ba kusa haka kaine malamina kuma makaranta hatta kyawawan dabi,un mah agareka na koya masoyina komai kagani atattare dani ba shakka kawarai fa gadky wurin ka na koyeshi kasan saboda meyasa, ''a,a sai kin fada,'' saboda kai din copie ne na rayuwata zuciata tun randa na fara haduwa dakai ta zamo taka ina sonka annurin zuciata makusan cin ruhina.
Wow nima haka ina sonki so mara misaltuwa wanda baki bazai iya furtawa bah zuciata tace kadae zata iya bayyana miki adadin son dana ke miki wanda ya gagari baki furtawa akwai matata kala kala amma ni duk banga yake bah zinariyata kedin ta musan man ce.
Uhm kamar Yadda kaima kake na musamman agareni tabbas nasan fa cewa samunka cikin rayuwata ba karamun nasara bace, kai jarumine sadaukina ina son kare rayuwata tare dakai, saboda kaine kadae wanda zuciata ta aminta dashi kaine kadae Wanda zai debe mata kewa.
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki
Bbyna babu wata dunkulalliyar kalma wacce zata iya bayyana adadin son dana ke miki, kawai naji zuciata tana Sonki.
Kinga lokaci na kara kure bara nabarki haka kije ki samu ki taya momy aiki koh saboda banso tai miki fadan baki taya ta aiki bah Yau, uhmm sam karka damu indae wnan ne baka da wani matslar saboda nasan da cewa matukar na fada mata kaine ka kirani muke waya babu abunda zata ce mun saboda tasan yadda kullum nake sum batun akanka idanuwana suke mararin ganinka habibyna ina sonki ka kulamun da kanka idan ka kashe wayarka zanyi kewarka muradin zuciata.
Allah sarki karki damu babu komai insha Allah zan kula sosai nima haka ki kulamun da kanki sai anjima byeeee.
Ok Bbyna byeeeeeeeeee.
*_GIDAN HAJIA SALMAH_*
Bagaren Hajia salmah da Hajia Fatima zaune suke bayan sun gama daddale matsaya akan maganarta na auren su da Fahat daganan kuma hajia salmah ta kara bata wasu shawarwari masu kyau da kuma yadda zata yi shirin zuwa gidan su Fahat yadda indai ta bi hakan insha allah burinta zai cika.
Hirar dunia suka fara abunsu smile suke na ta babbaka daria.
Basu jima suna hira bah sai ga kiran sallah magrib cikin saurin Hajia fatima ta katse zancen da suke mikewa tayi ta tashi ta dauki jakarta tace toh ni kawata zan wuce zuwa gida saboda an kira sallah magrib kuma kemah sanin kankine bana zuwa wuri haka na dade har nayi dare saboda gasky nafiso ya dare ya mun acikin gidana hakan shine kwanciyar hakalina.
Hakane banga laipinki bah kawata, nima dae kam daga na dawo daga rakiyarki nima zanyi shiri alwala nayi sallah muje koh na taka miki zuwa ki hau mota kawata.
Tom kawata ina godia da kulawa da kuma kalar wanan dawainiya da ake dani allah ya saka.
Haba mana kawata tun dazu wai sai faman godia kike mun zama daya ni dake karki manta kawance mu ya wuce haka ke baki kallon abunda kike mun yadda kike dawainiya dani shine sai dan wanan abun dana ke miki Wanda bai taka kara ya karya bah, karki manta kawata abunda kika mun rayuwata bazan taba mantawa dashi bah koh yadda kika mun halacci acikin arayuwata kin mun abunda ko mezan miki bana tunanin zan iya biyanki allah ne kadae iya biyan ki kawata ina alfahari da samun kawa kalarki kedin ta musamman ce samu kawa mai halacci kalarki sai an diba gaskiya.
Allah koh kawata kina rinqo abu meyasa har yanxu baza ki manta da abunda ya faru baya bah, haba dae kawata indae ko na manta ban kaine adalci bah kuma hausawa na cewa, idan maye ya manta uwar ''ya bazata manta bah haka zalika kamar yadda nima bazan mance da kalar halarcin da kika mun bah allah Ya saka da alkhairi ubangiji Allah Ya kara arziki kuma Yabar zumunci.
Ameeen suma ameen nima haka ina alfahari dake kawata takaina kina kwntar mun da hankalina kina da dadamun zuciata da wadanan da dadan kalaman naki kina sanyaya mun zuciata kawata tagari ina farin cikin da kawance mu Allah Ya barmu tare ni zan shiga motata haka ma isa tun har kin kawo ni wurin motata kawai ke ki koma ciki sai anjima
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500