ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'awainiya dasu duk da dai yasan da cewa Allah shine mai dawafa addukanin al,amuran mu na Yau da kullum, kuma da ganin da yayi, "Hajia Fatima" yadda ta nuna mai so tsakani da Allah kuma, ta dauki d'awainiyarshi, bata nuna mai gazawarta bah, dai dai da minti daya, kuma shima ya kwad'aitu da rayar sunar manzo Allah (S.A.W). Na auran bazawara da yayi.


"Hajia Fatima" itama dai bacci take zaune a parlour, domin hakanan bacci Ya kwansheta, ko abincin kirki bataci bah, tana cikin baccin ne dadin bacci yasa ta fara, mafarkin har andaura musu aure ita da "Fahat" Yau ne, daran farkon su, ita dashi cikin mafarkin ne take ganin, gashi nan Ya shigo mata da k'unshi bak'ar leda, ganin bak'ar ledar yasa tasaki murmushi fuskarta lullub'e.

Ita kuma tana lullub'e da mayafi kalar na amarci ta rufe fuskanta dashi, sallam yayi Assalamu alaikum.

Amsawa tai da ameen wslm.

Budar bakin shi cewa yayi amarsu ta ango, bude fuskar mana kinga abun alfaharin ki, amarya bakya laifi ko kin kashe dan masu gida, ai koh kuwa tun tsurewa tayi da dariya saboda, abun yayi matukar bata da dariya sosai, budar bakinta cewa tayi daman ba dan masu gida na kashe bah Daman?...

Ko shine kika kashe badamuwa ai saboda kedin baki laifi.

Haka dai kace?...


Shikenan naji Yanzu dai ni ki bud'e wannan santaleliyar, fuskartaki!.....

Ok Shikenan , karka damu amma sai ka rairamun wak'a sannan zaka samun damar ganina.


Shikenan, fada mun?... wanne kalar wak'a kike so?.... nai miki, domin ni bani da zabi, sai abunda kika zaba, " Ni dai kawai ina son ka rairamun wak'a mai dad'in gaske?...



Oryt bamatsala, zan raira miki ita Yanzu.


Nai nazari
Masoyiyata kece zabina kuma jagora mai kore dikanin kishina.


Nai tunani,
Cikin tunanina kece kike bayyana zinariyata.



Nai karatu
Karatuna sunanki zani rubuta.

Gatanan na raira miki, sukuyar sa kashi yayi, tsabar kunyar da yake ji saboda yasan kawai dae kalamai ne yayi mata ba wak'a bah.,


Wow tayi dadi sosai, kuma nagode, da wanna yabo hubby, amma kasani wnann ba wak'a bace bah?... Amma kuma dadin su ya tsarce na wak'ar iya su kad'ae kawai ya wadatar da ni hubby.


Da d'ina dake kenan, kina da saurin fahimtar mutum, shiyasa kullum ako da yaushe nake Alfahari dake!....

Bud'e fuskarta tayi, ta cire mayafin wuri daya, sai ga santalelilyar kyakykyawar fuskarta, ta bayyana.

Masha Allah dukkan Yabo da godia su tabbata ga Allah (S.W.T) mai kowa mai komai wahidul k'ahar, da yayi yawa wanan sura ado da k'awa ga kyau ya kuma kawata da kwarjini, tausayawa, hakuri, da sanin Ya kamata, "Hak'ik'a kin yi kyau sosai fiye dana ko wacce rana Yau bantaba sanin haka kike da kyau bah sai yau, yaune naga asalin tsantsagwaron kyanki, ke kyakykyawa ce kalamai sunyi kad'an su bayyana kalar kyau da kuma surar da Allah yayi miki muradina. Ina sonki

Nima haka hubbyna, ina sonka,

Fahat" kara matsowa yayi dab da ita, suna zaune kan bed, su duka biyun kara kurawa junan su kalloh sukai, ganin yadda ko wanne su ya hadu yayi kyau, wanda tunda suke kallon Junan su basu taba ganin, kyan junan su bah kalar na yau bah.

Haka suka kurawa junan su da kallo harta kai ga sun fara matsowa dab da dab tsakanin su babu wani gap sosai Wanda hakan Ya basu damar sumbatar, junan su Hajia fatima rufe idanuwanta, tayi saboda kunya, Anan?.. "Hajia fatima" ta farka daga baccin da take wanda take mafarki har sunyi aure gashinan suna sumbatar junan su ashe wai remote ne, na Tv a hannunta, sai faman sumbatarshi take, idan ka kalli abun sai ya baka dariya, itama kanta sai da taima kanta dariya, cikin zuciarta, cewa tai wai me take zumudi, ne haka?....

Ta dade abun, Yana bata mamaki, da dariya, yadda duk tabi ta susuce kan abu guda,

Tashi tayi daga parlour, ta nufa bedroom nata, daman sai da tagama sallah, isha sanan ta fara kallon tv,


Shigarta cikin bedroom nata, ta cire kayan dake jikinta, daman su matseta, tasa na kayan bacci sanan ta shafa addu,ah dukkanin ilahirin jikinta ta kwanta, Allah Ya tashe mu lapia,

*WASHE GARI*

"Habib" zaune Yake cikin Office, aiki yake amma hankalinshi baya jikinshi, saboda yana cikin tsananin bukata gashi kuma bai gama aikin da yake bah ballemah kuma ya nemi mafita hakanan dai Ya cije ya daure har ya karisa nan ya fara tunanin ta wacce hanya ce zai biyama kanshi bukata, ko?... zai samu hankalinshi Ya kwanta, haka yayi ta, sake sake cikin ranshi, baison kiranta, saboda baisan uzirin da zata kawo mai bah, take dashi, hakan yasa kawai ya shareta, ciro wayarshi yayi daga cikin pocket nashi Kunna datar wayarshi yayi, ya hau online, Yana gaisa da friends nashi, maybe, zai ji dan dama-sama fiye da ya zauna babu abunda yake yi, duk da haka dae abunda Yake, bashine maganin damuwarshi bah, yana ji yana gani yana son abu hakan yasama ranshi hakuri da dangana, saboda malam bahaushe, na cewa," so ba samu bah, ba komai ne kake sonshi bah, kuma kasa meshi!....


Itamah dai "Shanty baby" kamar shi din dai tana cikin wani hali, zaune take bedroom nata tarsa abunda ke mata dadi gashi kuma bata son ta kira "Habib" saboda bata so ya ga kamar ta takura mishine shiys take mai haka kullum idan tana feeling take kiranshi, baisan itama babu inda zata sa kanta bane bah shiyasa, shine kad'ai wanda take gani matsayin maganin damuwarta.

Batasan?.. maye zai fito bakin "Habib" kiran shi tai awaya, " zaune yake cikin Office yana hira da abokansa, online chat sai gara kiran ya gani shanty baby ce ke kiranshi abunda yasa, raya cewa a zuciarshi, anya kuwa itama ba feeling take dsame dashi bah?... shima kamar yadda yakeji bah!....




Baiyi Wani jin kiri bah kawai daukar kiran nata yayi tare da Sallama, "Assalamu alaikum honey barka da wnan lokaci dafatan kina lapia?... "Ameen wslm Alhamdulillah Lapia klau nake sai abunda baza,a rasa bah sai kewarka danai!.....


Nima nan, haka take, kamar kisan abunda zance miki kenan, zuciata cikin begenki, take da kewarki, jira nake na dan kara samun lokaci, sai na kiraki, sai gashima kuma Allah Yasa kin rigani," Allah sarki hubby karka damu bakomai nima kawai so nake naji sautin wannan daddadar muryartaka tana mun dadi sosai, alokacin da nake cikin damuwa idan naji jina ke dukkan wata damuwata ta yaye shiyasa, kake gani banki bah kullum na jika kusa dani bah, saboda na rinqa sauraron wnnan daddad'ar muryartaka bah?.....

💖 *MAFARKI NA* 💖



®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

         _♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

*SADAUKARWA*
Wanan page naki ne Yar uwata abun alfaharina!... *_Maman Tasleeem_*

*Wattpad*
NASRULLAH133

*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️

'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''


*~EPISODE~* 3️⃣5️⃣


Habib Allah sarki my love, nima haka dai kamar ked'inan ina jinki cikin raina sosai.

Allah sarki, makusancin ruhina nima kana raina, dare da rana kaine abun tunanina, da k'aunarka nake kwana nake tashi muradin ruhina.

Wow Masha Allah, Gaskiya nayi dace dasamunki matsayin masoyiyata, ina alfahari dake inason kasancewa tare dake iya karshen rayuwata, abar sona.

Nima haka hubby.

Alhamdulillah! dukkan yabo da godia su tabbata ga Allah s.w.t, da ina cikin damu da kad'aici narashinki da damuwa, amma cikin k'ankanin lokaci kinsani cikin farin.

Kinsa naji dukkanin wata damuwata tagushe, kin mai da baki zuwa fari agareni, kin kasance ked'in tauraruwa ce agare ni, zinariya kece kike haske mun idaniyata.

Naji nagani taurarona abun alfaharina, da kaine kad'ai zanyi rayuwata, madubina acikin wannan kyakykyawar Fuskartaka c, idan naduba nake ganin hoton fuskata,ina sonka makusancin ruhina sinadarin rayuwata.

Wow Allah sarki, wannan dad'ad'an kalaman haka kwarai da gaske ina godia, yana gama fadin haka shiru yayi da bakin shi, yayi magana ce mishi tayi bbyna yanzu me kake yi ne a office?.

Ya amsa mata da, "Na,am sweetheart" wallahi wani aiki ne ya rikeni kin ganinan sai fama nake dashi naksa gamawa tun d'azun, shine ma tunda naga yak'i ci yak'i cinyewa, na tsaya da aikin domin na kiraki naji sautin wannan daddadan muryartaki, hade da dad'ad'an kalamanki.

Shanty baby wacce ke kwacce tana waya da habib saurayinta, tashi tayi tsaye tayi ta mik'e, fuskarta cike da annurin farin ciki ea murna da taji wadanan kalaman na habib suna sanyaya mata zuciya sosai, hakan yasata ta kasa zama dole sai da ta mik'e.

Cemishi tayi, honey ina godia sosai da kulawarka agareni, ina sonka.

Kafin Habib ya bud'e bakinshi yayi magana cemishi tayi, honey idan ba damuwa nima ina da wani aiki nake son kamun shi yanzu pls idan babu damuwa kuma nasan kaine kad'ai wanda zai iya mun wannan aikin saboda kaid'in jarumin jarumai ne sadauki uban sadaukai, banajin akwai abunda zai gagareka nawan, ina bukatar lokacinka saboda haka idan ka shirya mu had'u a hotel.

Habib shiru yayi can zuwa wani lokaci yace mata shikenan ba matsala, lokacin ki nawa ne kuma nima daman babban burina kullum shine na k'are lokacina atattre dake masoyiyata, son dana ke miki bazai barni nai nesa dake ba habibyata.

Allah sarki nima haka hubby, banajin zanyi rayuwar farin ciki matukar baka akusa dani, kaine farin cikin dake wanzuwa acikin fuskata, idan nai murmushi kaine silar kane annurin zuciata.

Wow duk ni kadai, haka ima godia da wannan dad'ad'an kalaman naki, suna sani shauki sosai.

Uhmm karka damu ka wuce haka awurina, matsayinka azuciata na musamman ne kai,baka da tsara.

Nagode sosai, amma wadanan kalaman naki sun mu girma sosai tsabar dadi suna son su gagari kaina dauka, "naji kina maganar hotel wanne kenan kike mgana?.

Haba dai bazasu iya ba wane su nasan ka jarumina, kanka babu abunda bazai d'auka ba, sai dai idan ba,a fada maka shi ba honey, kuma ka cancanci hakane agareni shiyasa na fada maka haka, nasan cikin bakina babu wasu wadatattun kalmomi wanda zasu gamsar dakai matsayinka azuciyata ba, insha Allah bazan gajiya ba wurin furta kalma so da kauna agareka honey ina sonka, " kana son kace mun ka manta hotel din da kace munan ya burgeka sosai nan zamu rinqa zuwa muna hutawarmu?."

Okay!... na tuna sweetheart karki damu babu komai insha allah ganinan zuwa inda kike, na sameki a can.

Mekake fada ne haka?, haba ni bazan tafi ko ina ba ni kad'ai sai tare dakai saboda haka zan shirya ina jiran zuwanka, nifa motarka ina son na rinqa hawanta kullum taka tafi tawa dadi.

Shikenan babu matsala ai ganinan zuwa pls bbyna ki sauri ki shirya karnazo nai ta faman jiranki baki shirya ba.

Karka damu zan shirya akan lokaci Insha Allah, sai na ganka cikin wayarta ta mai kiss sanan ta kashe wayarta shima haka ya ajiye wayarshi yana mumurshi fuskarshi cike da annuri, ba komai ne yasa shi haka ba ilah kiss d'inshi datayi.

Kafin kace me, "Habib Ya mai 'yan takardunshi cikin jakarshi ta aiki, ya mai da zip ya zage.

Sanan Ya fara shirin fita daga office, sai da ya gama shirin shi tsaf sanan ya fito daga cikin office, ya nufa inda yayi parked motarshi, yana k'arisawa wurin motar ya bud'e ya shiga cikin motar yayi mata key tana tashi motar ya tuk'ata ya fita daga cikin harabar office din Ya hau kan titi.

Gidan su Shanty kai tsaye ya nufa, Yana zuwa kenan ko gama parked baiyi ba sai ga itama ta fito bakin gate na gidan su, cemishi tayi Hi baby tana d'aga mai hannu sannan shi kuma Habib ya sauke glass din motartashi.

Suna had'a fuska sukai ma juna murmushi, sanan ta k'ariso wurin motar ta bude tashiga ciki, shi kuma Habib ya ja motar ya tuk'a suka tafi.

Basu tsaya ko ina ba sai hotel din da Shanty ta fada mai tana son suje, lokacin da suke waya d'azun.

Sun k'ariso hotel din kenan, suka je sukai parked motarsu, sanan suka wuce cikin hotel din suka kammala komai suka wuce dakin da suka kama.

Hannunsu rik'e da na Juna tafe suke suna hira had'e da yiwa junan murmushi, suna kallon fuskokin junan su.

Jim kad'an basu dad'e bah suna tafia sai gashin sun kariso d'akin sanan Habib Ya zare hannunshi da jikinshi anata, ya shiga gaba ita kuma tana bayanshi, ya dauko key na d'akin wanda aka basu yasa ya bud'e kofar dakin sanan yayi mata magana Habib ''ce mata yayi my honey bismillah zo ki shiga ko?, Yana murmushi fuskarshi cike da annuri.

Sannan ta amsa mai da na'am hubby, uhumm uhum uhumm cikin shagwaba tace mai aa nidae tare nake son mu shiga kaji pls karka ce mun a,a zan maka kuka.

Oryt ba ganiba ai wanan ba wani abu ne ba, tarik'o mai hannunshi sukai sallama, "Assalamu alaikum" suka shiga tare hannunsu rike da juna.

Habib bai lura ba, sam ashe shanty sai satar kallonshi take tana murmushi, bai kula ba.

Cikin hotel din yayi matukar had'uwa sosai, ko makwancin wani sai haka tsabar haduwarshi ciki harda kujera wacce take daukar mutum biyu.

Su duka biyun anan suka yadda zango, Shanty ce ta jefa jakarta kan gado, shi kuma Habib zaune yake kan jurar d'akin, da alamun gajia atattare dashi, bayan ta jefa jakarta kan gado, shanty dawowa tayi kuasa dashi inda yake zaune itama ta zauna kanshi, ga wurin can zai ishesu, ta zauna su biyu amma ita sam wurin bai mata ba kan cinyarshi take so zama.

Nan ko ta zauna, kallon juna sukai tai mai murmushi, sanan shima ya d'an dara alamun fara,a afuskarshi.




*Pls*
*Share*
*Comments*





💖 *MAFARKI NA* 💖



®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

         _♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

*SADAUKARWA*
Wanan page naki ne Yar uwata abun alfaharina!... *_Maman Ramadan_*

*Wattpad*
NASRULLAH133

*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️

'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''


*~EPISODE~* 3️⃣6️⃣

_*Mutanan Wattpad! ina ganin kaunarku da sak'on da kuke mun in jindadin hakan sosai nima haka ina yinku over*_💯💯💯💯💯💯💯

_*Gaisuwa ta musamman tare da fatan alkhairi agareki sister Mashee bazan manta da kulawarki agareni ba, ina matukar godia da farin ciki da hakan Allah Ya bar tare*._



Da ta zauna na ne kawai bata sakarmai nauyinta ba sai daga ba ta sakarmai nauyinta duka, ta numfasa zaune taka ajikinta alamun wurin ya mata dad'i sosai inda take zaune akan cinyartashi.

Ganin wanan babbar dama Habib haka da shanty ta bashi yasa shi ko kunya babu ya daura hannuwanshi ajikinta ya fara romance nata cikin salo.

Idan suka had'a fuska fara,a take mai alamun tanajin dadin abunda yake mata tana lumshe ido alamun dadin hakan ya fara d'ibarta sosai wanda hakan yaso ya canza mata yanayin da take ciki ya rikirkitata.

Bangaren shi shima Habib haka ya fara canza yanayi, zuwa can shanty dayan hannunshi ta kamo ta daura kan nononta ta k'osa ya fara matsa mata su taji dadi, nuni take mai ya matsa mata su ko zataji dadi domin cikin feeling take sosai ji take idan ba shigarta taji ayi ba hankalinta bazai kwanta ba.

Ana cikin haka Habib bai tsaya ba cigaba da romance nata yayi, zuwa can kwanto wa tayi a jikinsa ta k'ank'ame ajikinshi nishi take sama sama tana fadin hubbyna ina sonka dadi wayoooo dadi salonka na burgeni kana sani nishadin hubbyna tana lumshe ido tsabar dadin dake bugar k'ok'an kwanta..

Yana cikin romance yana tunanin wani abu can, ji yayi ta kwanta sosai akan k'irjinshi tana lumshe ido tana fadin dadi honeyna wayoooo ina sonka kana sani farin ciki.

Zuwa can suna tare tana zaune jikinshi hannunshi daya yana jikinta yana romace ilahirin jikinta, d'ayan kuma yana kan nonuwanta yana matsa masu tanajin dafi kamar yadda take mai nuni d'azun yayi mata.

Wata tambayace ta fad'o mai cikin ranshi, Wai Habib wanna wacce kalar rayuwace kake yi kai da shanty haka?, kun shagaltar da junan ku da sanin dadin junan ku, meyasa baza kuyi aure ba kawai ku huta da wanan rayuwar mara amfani kwatakwata, Menene makomarku idan kuka cigaba da wanan rayuwar haka?, shin ma zaka iya auran shanty kuwa?, wad'anan sune tambayoyin da suka dinga yawo cikin kwakwalwar Habib.

Wanda hakan yayi matuk'ar razanar dashi ya tashi tsaye firgit baima san lokacin da ya mai da shanty gefe d'aya ba agigiche.

Ya rasa natsuwar shi kwatakwata, abunda ya d'aure mai kai ya rasa ma maye zaiyi?, itama shanty lokacin da ya mai data gefe d'aya cikin sauri, tuni itama kamar shi, kogin tunani ta auka, tana tambayar kanta take waishin tana ganin namijin data bari yasanta tana "ya mace budurwa shin zai iya auranta?, ta k'ara da kina ganin Habib idan kika ce mai ya turo gidan ku maganar auran ku zai amince kuwa da kudirinki bayan kin b'arar da damar ki kin sallama mai kanki, lokacin da ya mai data gefe d'aya ta dawo hayyacinta, kuka ta fashe dashi mai tsananin k'una wanda hakan yayi matukar k'ara razana Habib yarasa meke faruwa ne wai?.

Lokacin ji yayi duk wata tsananin sha,awarshi da wata buk'ata tashi duk sun gushe sam baya jin su kwatakwata sakamakon abunda ke faruwa!...

Hankalinshi ya tashi matuk'a dakyar ya samu ya lallashe tayi shiru sanan ya tambayeta pls my love meke faruwa ne lokaci daya naga kin canza har naga kin fara kuka ba gaira babu dalili.

Shiru shanty tayi tana fadin, Hmm haka dae kake gani amma ko akwai dalili dayasa hakan shirun da kaji nayi d'azun shine yasani kuka, tunani nayi wannan wacce kalar rayuwa ce mukeyi haka?, Wanne kalar dabi,ah ce haka?, Ya maganar auran mu indai da gaske kana sona Habib kawai ka fito ka nemi aurena, munyi aure mu huta da wanna k'azamar rayuwar!.... Karfin hali tayi ta fada mai wanann maganar, tana gama fad'in haka ta kara fashewa da kuka.

Abun yayi matuk'ar daure mai kai!.... Tsayawa yayi jugum, sanan ya rasa ma me zai ce mata rarrashinta zai farane ko, ta ina zai fara ne abunda yake ta sake sake cikiranshi kenan.

Zuwa can rarrashinta yayi yana fadin shikenan my love kwantar da hankalinki insha Allah Yanzu dana koma gida zan ma dady nawa magana akan auran mu ni dake, saboda haka kemah idan kinje gida ki fadama momy sai ta fadama dady nasan dae dakyar zaki iya fad'awa dady.

Rarrashin da Habib yayi mata ne yasata shiru, cikin k'ank'anin lalokaci, Shanty wacce kumatun ta yake cike da hawaye yanzu kuma duk ta gogesu basu, fara'a take tana murmushi, tanajin ya fad'in haka wani farin cikine ya mamayeta acikiranta, rasa abunda ke mata dadi tayi jawoshi tayi tashiga kissed nashi tana rungume ajikinshi, cikin sansansayar murya rad'a mai akunnenshi.

Tana murmushi, cemishi tayi, hubbyna ne kake so na baka yanzu duk abunda kake so nima shi zan baka?, saboda yanzu haka ashirye nake na maka koma maye?, ka fada pls kaji hubbyna?.

Bud'ar bakin Habib, cemata yayi, "Uhmm karki damu my love ni bakomai kuma babu abunda nake so", kece nan kad'ai nake so saboda nasan da cewa idan nasameki nariga dana gama samun komai rayuwata, yana gama fadin hakan yayi shiru da bakinshi, bai k'ara cewa komai bah , su dukan biyun mumurshi sukai sanan suka kalli junan su fuskar ko wanne su cike da annunrin murna da farin ciki.

Itama haka shanty yanzu duk wani feeling nasha,awa da tsananin buk'ata bashi ya gushe sam agareta, bata jinsu sakamakon abunda ke faruwa!..... Duk haka bashine yasa ta fasa tambayar Habib ya fadamata abunda ke ranshi, ita kuma ko maye alokacin yake buk'ata tsabar farin cikin da take ciki nashi zata amince mai, shima kuma bai fada mata wani abunda yake so ba kamar ita dae shima haka yake jinshi baya jin sha,awar komai akanta.

Habib Ya k'ara mata dacewa Yanzu kawai tunda babu abunda zamuyi kawai ki tashi mu wuce ko in yaso sai na kaiki ta wurin gida.

Shanty ta tashi tsaye ta mik'e, cemi shi tayi, "Ok bbyna ni nashirya tashi kazo muje tare da sakarmai murmushi mai kashe zuciya.

Cikin fara,a da murmushi Habib ya tashi ya mike tsaye, kama hannunshi tayi tarik'e ta dak'alo hannunta tarik'e tana murmushi kallon juna sukai, ko wanne alamun fara'a afuskarshi.



Pls
Share
Comments


💖 *MAFARKI NA* 💖



®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

         _♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

*SADAUKARWA*
Wanan page naki ne Yar uwata abun alfaharina!... *_Maman Ramadan_*

*Wattpad*
NASRULLAH133

*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️

'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''


*~EPISODE~* 3️⃣7️⃣

*INSHA ALLAH WANNAN PAGES D'IN DAMA SAURAN MASU ZUWA MAKU, INA TATTARE DA AMSO SHIN TAMBAYOYINKU KAMAR HAKA!.*


```Meyasa Alhaji baya shan durin Hajia kamar yadda yake shan na karuwarshi mariam ??

Toh wai meyasa Alhaji, baya cin Hajia salma kamar yadda yake cin mariam, ko dai baya jin dadin gindinta???

Aiko ya kamata ka fad'a mana acikin novel din....muna so musan abunda yasa Alhaji baya cin matarsa yadda ya kamata kuma yana cin karuwa awaje har ya gamsu??.

Wallahi kinga....... Da yana sha mata bazata ai bazata nemi wani ya d'ebe mata kewa ba??.

Meyasa Alhaji baya cin hajia kamar yadda yake cin mary ne?, ko baya jin dadintane??```


Habib da shanty suka fice daga cikin d'akin da suka kama na hotel, hannunsu riqe da junan su, suna tafia suna hira abun su.

Suna cikin haka har suka fito daga cikin hotel d'in suka k'arisa harabar hotel din basu tsaya ko ina ba sai idan su kai parked motar da su kazo aciki.

Nan suka tsaya Habib ya bud'e mata k'ofa tashiga, sanan shima kuma Yazagaya b'angarenshi Ya bude kofa ya shiga, yayi ma mota key, ta tashi sanan ya tuk'a motar suka fita daga cikin hotel din shi da shanty.

Suna hawa kan titi Habib Ya cigaba da tuk'i, gidan su shanty zasu, nufin shi idan ya kaita gida shi kuma sai ya wuce gidan su, domin Yau dai kam bazai koma wurin aikinan ba sau gobe gaskiya, zuwa can Habib Ya k'ara saurin tuk'i akan tuk'in da yake musu da.

Zuwa can suna tafia cikin motar shanty na zaune kan kujerar ta gidan gaba cikin shagwab'a ta bude baki ta kira sunan Habib da honey uhmmm nidae na gaji da zama gasky nidai kasan yadda zakai dani.

Jin haka Habib ya amsa da "Na,am My love" murmushi sakarmata yana fad'in shikenan "Shalelena kwantar da hankalinki mun kusa zuwa" sanan ya d'auki hannunshi ya d'aura saman kanta yana shafa liya-liya gashin dake kanta.

Dayan hannunshi kuma yana kan sikiyarin motar yana tuk'i dashi, kokarin shi shine yaga ya faranta mata ko da yaushe wannna shine muradin shi.

Shiru tayi ba karamun dadin hakan takeji ba yadda ya d'aura hannunshi kanta ba, duk da haka bashine yasa bata dena mai wata shagwab'ar ba, cikin shagwab'a tana fadin uhmmm uhmmm uhmm ka ganka koh?.

Shi ko Habib ce mata yayi, sarauniyar k'orafi maye kuma nasake yi?

Hmm ban ce komai ba, kuma babu abunda kayi kaji hubbyna kacigaba ina sonka tai mai fari da idanu tana murmushi.

Mai da mata da murmushi shima yayi, yq cigaba da tuk'i zuwa cam sai gasu har sun k'ariso gidan su shanty, Habib yayi parked dai-dai kofar gate nasu, bayan sunyi sallama zata sauka sai da tawo ta rungumeshi sanan tashiga kissed nashi acikin bakinshi da kuma kumatunshi har saida ta gaji sanan, shima kuma Habib zura mata ido yake yana kallon ikon Allah.

Data gaji sanan sanan ta sakeshi ta fito daga cikin motar tana mai byeee byeeee kw'allah a idaniyanta ta damu akanshi, zatai kewarshi sosai idan ya tafi.

Shima haka Habib ji yake kamar karta tafi ta barshi baison rabuwarsu sam amma sai dai babu yadda ya iya shima Habib kw'allaceh ta fara fitowa cikin idaniyanshi.

Shanty harta wuce ta bud'e gate na gidansu ta shige gida, fuskarta babu alamun walwala sai alamun damuwa afuskarta.

A dai dai lokacin da zasu rabu su dukan biyun ji suke tamkar bazasu kara had'uwa ba kuma bazasu ganin junan su ba idan suka rabu.

Habib ganin tashige cikin gidan su shima haka idanuwanshi suka cike da kwallah!.

Numfasawa yayi sannan ya sauke ajiyar zucia, ya ja motarshi ya tuk'a ya tafi.

Habib kai tsaye gidan su ya nufa.

***************************

Alh kabeer naira, watarana suna kan hanyarsu tazu kudu inda zasuyi meeting da abokanan huld'ar su na kasuwanci.

Nan sukai parked wani gari suka tsaya domin suyi sallah, wanda ko Alh kb naira da driver nashi basu san sunan garin ba, haka dai suka tsaya sukai sallah suka idar, nan suka zauna kafin su cigaba da tafiya suna hira.

Driver yana ta ba Alh kb labari masu dadi suna dariya tare, kwatsam ji kawai sukai an

Please Login or Register in order to submit comment