You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
musu sallama "Assalamu alaikum" barkan ku da hutawa Alh ga maguguna kala-kala.
Irin matanan ne masu tallar magunguna gargajia, kala kala haka, tai musu sallama tana jin hausa sosai matsaikaciyace ita ba doguwa ba haka zalika kuma ita ba gajera ba, fara ce tas kabilar "Ebira" ce, abisa dukkanin alamu bata da aure budurwa ce.
Suka amsa mata sa "Ameen wslm" barka da zuwa Yan mata
Ya kk?.
Ya kasuwa?.
Ya hanya da alamun dai kisha shawo rana sosai?.
Saboda naga alamun kamar kindadae kina tafiya cikin ranar nan kina tallah?.
Uhmmm Alhamdulillah lapia klau kasuwa sai godia, hakane nadad'e cikin rana ina tafiya hakane bana damuwa Alh, saboda duk cikin nema na ne, karka na cika ku da surutu,ga dai magungunan idan kuna da bukata nasan insha allah idan kukai ampani da magungunan nawa Insha Allah zasu gamsar daku sosai zakuji dadin maganinan nawa.
Budar bakin Alh kb ce mata yayi, naji dukkanin bayanin kuma na gamsu amma abunda ban gane ba shine da farko dai, gyaran murya yayi, Ahmm sanan ya fara tambayarta baiwar Allah maigani shin ko zan iya sanin sunanki?
Cemishi tayi "Eh ba matsala zaka iya sani idan ka buk'aci hakan!?".
Oky shikenan ina buk'atar sanin shin ko zaki iya sanar dani yana fadin hakan ya saki murmushi a fuskarki.
Kallonshi tai kunya ta kamata ta rufe idonta tana jin kunyrshi, cemishi tayi sunana Hasnart.
Wow!... tubarkallah! masha Allah Allah Ya raya Hasnart Allah ya k'arama rayuwa albarka, su dukan su, suka amsa da Ameen suma Ameen.
Naji dadin haduwa dakai Alh, kuma naji dadin wanann addu,ah taka kwarai da gaske na gode sosai, amma kaima maye sunanka?.
Sunana Alh kabeer Naira ake mun lak'abi, yana gama fada mata haka yayi shiru.
Wow suna mai dadi, Alh kabeer ina son ka fada mun kalar maganin da kake buk'ata yanzu na had'a maka maganin, kaga kamar naga alamun ku matafiya ne kan hanya kuke?.
Eh kuma pa hakane gaskiyane maganarki, maganin da nake so ki hada mun shine maganin karfin d'a namiji wanda zan rik'a shiga duk inda naga dama kuma inda nake so, idan kikai mun haka kin gamamun komai saboda lawashina yana saurin yin yaushi da wuri gashi baya lasting sosai wurin ci baya gamsar da mutane shiyasa nake so aban maganinshi dazai denq yin yaushi ina fatan zan samu maganin hakan awurin ki insha Allah.
Taso tayi dariya Hasnart amma ta rik'e abunta daky'ar saboda lalura ce bai kama taba ace kuma tana sai da magani mutum ya fad'a mata matsalarshi tamai dariya ba shiru tai tanajin shi har ya kare zancenshi.
Sanan ita kuma ta dauki magunguna ta hada mai ta bashi tace wadanan yasha yanzu sauran kuma anjima zai sha su sau uku dai ake so yasha maganin tabashi tabbacin insha Allah zai jishi garau kamar yadda ya fada yana son yaji shi, ta mik'o mai maganin shima mik'o hannunshi yayi ya amsa maganin cikin fara,a yana murmushi.
Wow gasky naji dadi sosai Hasnert nagode nagode sosai maye abun sadakar ?
Uhmm Allah sarki Alh karka damu wallahi babu komai yiwa kaine kaba duk abunda kayi niyya, tana gama fadin haka tai shiru.
Abun ya d'aurewa Alh kb kai sakamakon abunda tace mai na ya bata abunda yayi niyya shine abun ya daure mai kai ya rasa ma abunda zai cemata hakan ya driver nashi ya bude mai but na motar aka bud'e mai sanan yaje d'auko rafar kudi bandir biyu ya bata naira dubu dariya ya bata 100k.
Ta amsa tana godia Allah Yasaka da alkhairi Alh insha Allah zakaji dad'in maganin nan dana baka.
Allah Yasa
Ameen suma Ameeen.
Sanan Alh kb ya d'auki maganin yasha yana gama shanyewa cewa yayi, Wow!.... dadi gasky akwai dadi sosai kuma abisa dukkanin alamu za,a dace insha Allah.
Allah Yasa.
Ameen suma ameen.
Shikenan ni zan wuce ina muku fatan alkhairi ubangiji Allah Ya tabbatar da alkhairi allah ya tsare hanya sai anjiman ku.
Ta dauki kayan magungunanta ta wuce ta barsu nan suna hira.
Alh kb da driver shi bude wata sabuwar chapter sukai suka cigaba da hira.
Pls
Share
Comment
07055852908
Downloaded From https://arewanovels.com
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500