ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dawo ko kuma ba koma wajen su Umma."""

Mama ta ce

"""A'a Daughter ba za ku je wajen Umma ba sai dai ki zauna nan kafin ya dawo sai ki koma gidanku."""

Shi dai bai ce komai ba ya bar falon.

Bai dawo ba sai bayan magrib ya shigo da set na akwati. Kaya ne ya siyo wa Nadra wadanda ya fahimci

"za ta iya saka wa. Akasarin su dogayen rigunan Abaya ne da hijabai yadda ya san tana son kaya, sai flat shoes da handbag Win da underwears wanda ya san za su yi daidai size Win ta."

Part Win sa ya kai kayan bayan ya nuna wa Mama da Inna kayan kafin ya kai part Win sa.

Inna ta fara fadar cewa tsabar almubazzaranci ga kayan lefe ne zai je ya kifi wasu kayan.

Bai kula ta ba ya fita don yin sallar magrib.

Text message ya tura wa Nadra ganin ta tare a dakin mama.

*˜arfe goma na dare na yi ki yi ma su sallama ki koma part Wina tare za mu kwana kafin gobe idan na

tafi za ki iya kwana a dakin da kika ga dama.*

Tana kwance a gadon Mama bayan ta yi sallar isha'i ne ta ga message Win nasa.

Tura baki ta yi tana cewa.

"""Ni ba ดar iska ba ce da zan je kwana dakinka bayan abun da ka yi ma ni da safe."""

Kamar ya san me take cewa sai ga wani message.

*Idan ba ki zo ba zan biyo ki ne ko a gaban Mama ne ba ruwana da kunya.*

Bayan ta karanta tana hawaye ta ce.

"""Na shiga uku. Wallahi zai aikata bai da kunya."""

Yana gama tura ma ta messages Win. Ya siye gasashshen kaza ya siye fresh milk ya bar wajen.

_Makaho_

Yana dawowa daga wajan da yake gyaran takalmin daidai kan kwanar da zai sada shi da hanyar

unguwarsu wata ba™ar motar ta tsaya a gabansa.

"Wasu maza masu ™irar samudawa ne suka fito su biyu, suka Wauke shi suka saka shi a bayan motar bayan"

"sun toshe ma sa baki da hannu kafin ya yi wani yunkuri, a guje motar ta bar layin ."

Wata mota dake can gefe ta mara ma su baya a guje.

*Maman Ihsan ce*

09065327995

Follow the MAKAHO NE channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029Vb7CzOoIXnljBnIJjp2z

*MAKAHO NE*

*NA*

Maman Ihsan ce

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=15969875

11055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

(J.W.A)

"_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ™asaitacciyar baiwa su sauya"

tunanin al'umma cikin sau™i_.

page

Wasu maza ma su ™irar samudawa suka fito su biyu. Suka Wauke shi suka saka shi a bayan motar bayan

"sun toshe ma sa baki da hannu kafin ya yi wani yunkuri, a guje motar ta ta bar layin."

Wata mota dake can gefe ta mara ma su baya a guje.

Motar da ta fahimci ana binta ne sai Direban ya ce wa mutanen nan guda biyu da suke rike da Makaho

cewa.

"""Wancan me motar na fahimci bin mu yake yi fa?"""

Šaya daga cikin mutane biyun ya ce.

"""Ka san yadda za ka yi ka Sace wa ganinsa."""

Ya yi maganar yana sha™awa Khalifa hankaci a hancinsa. Wan da ya ya sa Khalifa ya a yi luu ya zube a kan

"kujerar."""

Sai suka sake shi suna kallon motar da aka ce yana bin su. Daidai lokacin ne kuma wayar Waya daga

cikinsu ya yi ringing.

Suna dubawa suka ga uban gidansu ne yake kiran wayar.

Amsawa ya yi yana cewa .

"""Sai oga, aiki ya kammala muna hanya, sai dai mun fahimci wata ba™ar mota tana nan tana bin mu, tun"

"da muka dauke shi take bin mu ina kyautata zaton sun ga lokacin da muke dauke shi ne suka bi mu?"""

Daga can Sangaren ya ce .

"""What's? Ta ya za ku yi sakaci haka bayan na faWa ma ku yadda za ku gudanar da komai, to bari ku ji ku"

"tabbatar kun tsere ma su domin idan har kuka yi sakaci aka kama ku to har da kanku kuka yi wa don ba zan taSa bari miliyoyin da aka biyani akan aikin makahon nan ya tafi a kansa ba na rasa su."""

Cikin tabbatarwa ya ce .

"""Kafa ka damu boss ba mu taba ma ka matsala ba kuma ba za mu fara kan wannan ba."""

Ogan na jin haka sai ya ce.

"""Good job."""

Ya katse kiran wayar.

Gudu suke ya kamar za su tashi dama don sun kama hanyar barin unguwannin da ke da mutane.

Yayin da su ma motar da take bayansu dai ™ara gudu suke yi don su ga sun tarar da su.

Su biyu ne a cikin motar wanda yake zaune mazaunin direba sai kuma Wayan yana zaune gefen wajen me

zaman banza.

"Wanda ke zaune gefen wajen me zaman banza ya kira wata lamba, sannan ya kara a kunnensa."

Bayan an Waga ne ya ce .

"""Hello sir"""

Ta cikin wayar ya ji an ce .

"""Hello ya ake ciki ne ina fatan ba wata matsala ko?"""

"""Akwai matsala yallaSai."""

Šan jim ya yi kafin ta ce .

"""Meke faruwa?"""

"""Wallahi wasu ne suka Wauke shi suka saka shi a motarsu suka bar wajen a guje."""

Tsawa ya daka ma su yana cewa .

"""Meye amfanin ku da har za ku yi sakaci da wasu za su samu damar Wauke shi ba ku dakatar da su ba?"""

"""Wato abu ne da ba mu yi zato ba, ya dawo daga inda ya saba zuwa ya dauki hanyar gidan da yake"

zaune kenan sai suka ritsa shi suka tura shi a cikin motar da karfi wanda Kafin mu yi wani yun™uri tuni

"sun bar wajen. Amma muna biye da su in sha Allah dai mun cin ma su"""

"""Ita yarinyar da kuka kuna ganinsu tare da ita fa?"""

"""Ita tana gida shi kaWai ne suka kama."""

"""Okay me ya ala™arsa da yarinyar ne?"""

"""Abun da har yanzu ba mu tabbatar ba kenan, amma bayan kuSutar da shi za mu iya gano dangantakar"

"da ke tsakaninsu da ita ."""

Yana fadar haka sai ya ji an katse kiran wayar.

"Daidai lokacin ne kuma suka nemi motar gabansu suka rasa. Sakamakon sun zo mararraba ce, hanayar ta"

"rabu hudu suka rasa in za su bi , dan ba su san in da za su bi ba, mikewa ne ko kuma damar su za su bi ki hagu."

"GabaWaya sun rasa in da za su tafi, ga shi mota daya suka fito da ita ballantana ace su rabu wani zai iya"

hangen su.

Sai dai kawai suka mike ba tare da sanin Ina motar gabansu ta yi ba

_Ma'eesha_

Ganin har na kira sallar magrib makaho bai dawo ba ne hankalin ta ya fara tashi.

Domin ta san baya taSa kai wa magrib bai shigo ba. Don haka sai ta kira wayarsa. Tana jin yans riginging

amma ba'a Waga ba. Sai ta dake kira a karo na biyu ta ji wata ba™uwar murya da ba ta taSa jin sa baya

Waga kiran wayar yana ka ta sallama. Gaban ta ne ya yi mummunan faduwa amma sai ta dake ta amsa sallamar.

"""Wa'alaika Salam, ina mai wayar."""

"Hajiya tafiya nake yi akan hanya na ji ™arar wayar, ko da na duba sau na ga kina kira,kafin na daga ta"

"katse sai yanzu da kika sake kira."""

Cikin tashin hankali ta ce.


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment