You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
Downloaded From https://arewanovels.com [12/24/2016, 10:24 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
*22/12/2016*
❤```*IHSAN*```❤
1⃣➡5⃣
Written By: *XOUBHIE*❤
Edited By:
Harphsart rano
In dedication to lvly sis ```Harphsart Rano``` *(farin ciki nah)*😍
Bismillahir rahmanir rahim
Banyi wannan book din don in ci xarafin wani ko wata ba iz just a fiction. In wata taga wani abu irin NATA taji hkr tayi min afwa🙏 iz not my intention. Luv u oll❤
**********************************
Mommy! Mommy!! Mommy!!! Ta rugo da gudu tana kwala mata kira mummy ta fito tace"menene ihsan" bata ma ji me mommyn take cewa ba ta ci gaba da cewa mommy ta yi saurin boye wa bayan mommy tace mommy kinga aunty Mimi xata dake ne koh? Mommyn tace me kika mata tace mommy ban mata komai ba ka min mommy tayi magana Mimi ta sauko daga matattakalar steps tana cika tana batsewa straight bayan mommy ta wuce inda ihsan ta boye xata dake ta tayi saurin xaga yawa ta gaban mommy tace mommy kice karta dakeni plz mommy ta rike Mimi tace me ta miki da xaki dake ta Mimi wacce k tsaye cika kawai take tace mommy ki barni in ballata plz mommy tace saboda mi Mimi tace wai mommy yarinyar nan saboda ta raina mutane shine taje daki na ta lalata min kayan kwalliya mommy tace kina aikin me tace bacci nake mommy tace tho yi hkr xan saya miki wasu Mimi tace duk da haka Mommy sai na yi mata Dan banxan duka ace yarinya bata jin word mommy tace bana CE kiyi hkr ba tace Ay nayi but sai na koya wa yarinyar nan lesson gobe baxata sake ba mommy tace Mimi wai me yasa baki jin magana tace I'm sorry mom ta yi ma ihsan wani Abu da hannu alamun xaki sani ta juya xata tapi ihsan tace aunty Mimi ta juyo sai ta mata gwalo ta ruga da gudu ta shige dakin ta ta kulle Mimi tace mommy kin ganta ko, mommy tace me ta miki kuma ita da ta tapi tayi harkan gaban ta tace gwalo fa tayi min mommy tace to laqe miki yayi Mimi bata ce komai ba ta wuce dakin mai aikin su tace lami plz xoki gyara min daki na waccan yarinyar ce ta lalata shi ta juyo ta fito tayi hanyar dakin ta lami na biye da ita a baya suka shiga dakin Mimin lami ta rike baki
"Aunty Mimi hala ihsan ce ta miki wannan aiki Mimi ta ce wlhy ita ce Ay bar ni da ita saina yi mata Dan banxan duka lami bata ce komai ba ta fara gyara dakin ta gama ta tapi yan ta.
****************************************
Alhaji Ibrahim Ahmad Dane ga alhaji Ahmad da hajiya Hafsa. Alhaji Ahmad haifaffen garin katsina ne yanada Matar aure daya da ya'ya uku Alhaji Ibrahim ne babba sai Alhaji Aminu sai mai bi mishi wato er Autar su Hajiya Fatima sun taso cikin so da kaunar junan su. Sunyi karatun su na boko inda yanxu alhaji ibrahim doctor ne, alhaji aminu kuwa business man ne ita kuwa Haj. Fatima architect CE.
Alhaji Ibrahim yana da Matar aure 1 wato Haj.amina wacce take nurse a asibitin aminu kano. A nan suka hadu da alhaji ibrahim soyayya ta kullu tsakanin su har ta kai su ga aure inda yanxu suke da ya'ya uku namiji daya mata biyu. Babban shine muhsin yana Malaysia yana karatu a *IUKL* (INFRASTRUCTURE UNIVERSITY KUALA LUMPUR) inda yake karatun engineering yanxu haka yana mataki na karshe. Sai mai bi masa fatyma ake kiranta da MIMI saboda sunan kanwar mahaifin suce Inda take a ss2 anan kano. Sai mai bi mata wato Autar su hafsat (name sake din lvly sisters dina *Hapsart rano* da *miss Xoxo* 😜da kuma cutest daughter ta hafsat *ihsan😜* luv u ol❤) suke kiranta da ihsan saboda sunan granny dinsu ce wato mahaifiyar daddy. Sch din su daya da Mimi inda take PRI 3.
****************************************
Tunda safe ihsan ta tashi da rigima wai ita baxa taje sch ba mommy taxo ta same ta tana kuka tace "me aka miki auta" ihsan ta turo baki tace mommy ni yau baxan je sch ba mommy tayi murmushi tace haba auta kiyi hkr yau in kika je gobe baxaki je ba. Ta turo baki mommy kullum fa haka kike cewa mommy tayi murmushi tace "kinga ihsan yau in kika je gobe baxa ki je ba daddyn ki xai dawo gobe da sauri ihsan ta mike tsaye tayi tsalle ta rungume mommy tace da gaske mommy daddy na nan xuwa gobe mommy ta gyada kai alamar eh da gudu ihsan ta ruga dakin ta tana murna tace nannynta ta shirya mata ta tapi sch nannyn tana ta mamaki bata ce mata komai ba dan tasan halin ta yanxu tana iya cewa ta fasa ta shirya ta ta fito xayi breakfast taga Mimi tana breakfast dinta tace cikin murna aunty Mimi kinji wai gobe daddy xai dawo Mimi ta balla mata harara tace dallah malama rufe min baki waya tambaye ki ihsan ta turo baki tana kallon mommy dake xaune cikin parlour tana kallon su tace mommy kinga aunty Mimi ko mommy tayi murmushi tace kyale ta auta ta mommy ta kalli Mimi tace ke kuma daga an gaya miki daddyn Ku xai xo shine kika sata kuka Mimi ta turo baki tace "mommy tho tambayan ta nayi mommy tace rufe min baki Dan ta gaya miki laifi ne. Mimi tayi shiru bata ce komai ba. Mommy ta kalli ihsan dake xaune tana kukan shagwaba tace yi shiru auta tashi kiyi breakfast dinki ihsan ta tashi taje ta xauna saman dining table ta xuba abinci tana ci tana yatsine yatsine tana wasa kamar bame cin abinci ba,mimi ta kalleta tace dallah malama kiyi sauri kamar ba sch xamu je ba. Ihsan ta kalli mimi ta harare ta taci gaba da wasan da take yi dan tasan dole ta jira ta inba haka ba tasha fada gurin mommy, ba yanda mimi ta iya dole ta tsaya jiran shiriri tar ta, bayan ta gama cin abinci kuma gurin sa socks da sandals ma haka tayi ta shiri rita mimi tasha mita har ta gaji amma bai sa ihsan tayi Sauri ba, sai da mimi tasha tsayi harta gaji tukunna ta gama mimi tace mommy mun tapi tace sai kun dawo, mimi ta duba agogo taga har 7:30 ta buga nan da nan hankalin ta ya tashi dan tasan kamin su isa sch 8:00 tayi kuma da 8 tayi ake fara taron late comers, sunga shiga driver y fara driving din su mimi tace driver kayi sauri mun yi latti yace tho, suna tapiya ihsan taga ice cream shop tace sai driver y tsaya an saya mata mimi tace don Allah driver kyale ta mu tapi kawai aikuwa ihsan ta kurma sai kace wacce aka daka ita wlhy sai an saya mata ba yanda mimi ta iya dole tace driver ya je y siyo mata yaje y siyo ya dawo tace ita Sam bata son na flavour din nan take so ba ya koma akace babu na vanilla flavor. yanxu ake hada wa y jira ba yanda y iya dole ya jira aka gama aka bashi ya kawo mata ta fara murna mimi tace sallah malama kama muna bakin ki tace bata yi cike da tsiwa, mimi ta dan buge mata baki ta kwala wani iri ihuu sai kace idon ta aka cire cikin kuka tace wlhy aunty mimi sai na gaya wa daddy inya dawo mimi tayi mata banxa don gaba daya ta bata haushi, ita mimin ba komai take wa ba sai dukan da xata sha in taje sch, driver na ajiye su suka shiga sch as usual ba a dukan en PRI sch shi yasa ihsan bata damu ba Dan tasan ba me dukan ta, mimi taje tayi wa wata prefect magana tace plz ta dake kanwar ta dama prefect din haushin ihsan take ji saboda ta taba yi mata rashin kunya har ihsan ta wuce prefect din ta kira ta tace mata ta bata hannun ta ta xata wasa prefect din keyi daz y ta bata hannun wit full confidence she thinks wasa take ba dukan ta zata yi ba tana yi mata daya nan da nan hawaye ya wanke mata fuska kamar ba itace ke wa mutane tsiwa ba daxun. In ka ganta sai ta baka tausayi dan koni I pity her harda hawaye nayi sai da mansueh ta bani handkerchief na goge hawaye na na samu daman cigaba muku lolx,😂 a haka tana tsalle tsalle had aka gama mata bulalar ta uku ta wuce class dinsu tana shiga straight seat din ta ta wuce ta xauna tayi shiru ko gaida aunty su bata yi ba, en class sai mamaki suke yau ihsan ce shiru-shiru haka. Ita kuwa ihsan din jira kawai take a taba ta yaro yasha dukan tsiya.👊🏼........................
Urs xoubhie❤
[12/24/2016, 10:24 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
*22/12/2016*
❤```*IHSAN*```❤
6⃣➡🔟
Written By: *XOUBHIE*❤
Edited By:
Harphsart rano
In dedication to lvly sis ```Harphsart Rano``` *(farin ciki nah)*😍
****************************************
A hankali take rera kukan 😭ta kawar ta Xeey taxo ta xauna kusa da ita ta dago mata kanta dake kan desk tace"ihsan me aka miki" kallonta kawai tayi bata yi magana ba.ta maida kanta saman desk ta cigaba da kukan da take ta kyale Xeey dake ta aikin rarrashin ta.har akayi break bata dena kukan ba. Suna xaune Xeey na cigaba da rarrashin ta sai kawai taji ihsan tace " kam bala'i" da sauri ta jayo shi yayi baya kamar xai fadi ta mike tsaye da sauri ta rike mishi Riga da hannu daya ta rike waist dinta da dayan hannun cikin tsiwa tace"me yasa ka taka ni" yaron bai ce mata komai ba kawai ta dauki hannu ta mare shi tace " nace waya aike ka taka ni" yace I'm sorry bada gan gan bane. Tsaye kawai tayi kerere tana kare mishi kallo tace " bada gan gan bane tho menene? Yace "ban gani bane tayi tsaye tana kallon sa bata ce komai ba Xeey dake tsaye tana kallon abinda ke faruwa tace plz ihsan kiyi hakuri ki kyale sa ihsan ta dube ta sama da kasa sannan ta maida kallon ta ga yaron tace"kaci albarka cin Xeey wlhy daka sha dukan tsiya. Ta harere shi sannan ta sake shi yayi tafiyar shi bai ce mata komai ba. Saboda duk en class dinsu tsoranta suke ba don komai ba sai Dan tsabar rashin jin ta da tsokana kuma ga tsiwa. In ta tsoka ne ka kayi magana ta yi maka Dan banxan duka kuma in ka kai kara ta kara maka.
****************************************
Suna dawo wa gida straight dakin ta kawai ta wuce nannyn ta tayi mata wanka ta shirya ta, ta bata abinci taci. Tana nan xaune cikin dakin ta taji Mimi na cewa oyoyo daddy! Oyoyo daddy!! Amma tayi kamar bata ji ba taki fitowa ita a dole fushi take da kowa saboda an dake ta a sch. Daddy dake xaune parlour suna hira da mommy yace"wai ina mutuniyar tawa ne tunda na xo ban gan taba" mommy tace wa ke nan yace" waye koh banda ihsan mommy ta tabe baki tace"hmmmmm Ay yau ihsan fushi take da kowa gidan nan daddy yace me aka mata? Mommy tace "me aka mata koh wai a makaranta aka dake ta daddy yace banga ta xama ba an dake mamana.ya tashi yaje dakin ta koda yaje tana xaune tana drawing da drawing board dinta na yara, yaje kusa da ita ya xauna yana kallon ta yace "me aka miki mamana" ta shagwabe fuska kamar xata yi kuka tace "daddy a sch aka dake ni daddy yayi murmushi yace "hakuri xakiyi mamana kowa da haka y girma y gama bokon tace" daddy kaima lokacin da kake sch an yi dukan ka yayi murmushi ya daga mata kai alamar ehh. Me ihsan xata yi ba dariya ba tace daddy naso ina nan aka dake ka daddy xaro ido da wasa yace kina son kiga ana duka na mamana ta bata fuska da alama bata ji dadi ba ta girgixa kanta alamar a'ah tace tho daddy me yasa baka rama ba yayi dariya yace "mamana wa kika taba ganin yana dukan uncle din shi da aunty ta Caro ido tace ba'a dukan su dad? Ya daga mata kai ta tabe baki tace "Tabb!! ni kam duk ranar da aunty mu tayi gan gan cin taba ni dad sai na gaya maka ka rama mun yayi murmushi yace yawwah daz my gal ki gaya mun kawai ni xan rama miki ya kara she maganar dai dai lokacin da suka shigo parlour inda mommy k xaune ihsan ta kalli dad itama tace daz my dad too suka yi dariya gaba dayan su...😂
```Dis page is for U luvly sis mansu and baby... Lurv U zillion much```❤
Urs *XOUBHIE*❤
[12/24/2016, 7:40 PM] xoubhie💋: 12/24/2016 *****************
。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
Page1⃣1⃣➡1⃣5⃣
Story & written by:
*xoubhie*❤
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to luvly sis *Harphsart rano (farin ciki nah)*❣
Ur a sister to me frm another adorable mother, I luv u❤ beyond ur expectation.....! I just don't know how to tell u but u mean so much to me *(HARPHSART RANO)❣*..........
Congratz for d completion of ur wonderful nd interesting novel📚 *FARIN CIKINAH* *(harphsart rano)*
Hope u will hit back in ur another interesting novel up! Up!! Up!!!..... Kina wuta muna binki da fetur😂.....
Congratz *harphsart rano* ❣
************************************
Xaune suke cikin parlour suna hira ihsan ta dube daddy tace"wai yaushe Yaya xai dawo ne? Daddy y kalle ta yayi murmushi yace very soon insha Allah.
Tace daddy wai wen xaka kaini Australia ne nima, yayi murmushi yace sai kin girma.
Da sauri ta mike tsaye tace yanxu daddy ban girma bane, y kalle ta yanda take wani juj juya jiki yayi dariya yace "a'a kin girma mama na but sai kin kara kin xama kamar Mimi sannan.
Ta juya ta kalli Mimi da hankalin ta ke kan t.v tana kallon series film din da ake a MBC Bollywood tace "Ay daddy saura kadan na kai girman aunty Mimi koh.
Da sauri daddy y gyada kansa yana dariya yace "Ay sai ma kin fita girma mamana, tayi dariya tace yawwah daddy nah.
Mommy da Mimi dake zaune suna jin su suka yi dariya.....
************************************
Aunty Mimi plz xanje, Mimi dake shiri ta juyo ta kalleta, tace ina xaki je kin wani dame ni da surutu ihsan tace inda xaki je mana,
Mimi ta dalla mata harara tace ba inda xanje dake, ihsan bata ce mata komai ba salin alin ta fita ta wuce dakin ta.
Mimi ta gama shiri tayi kyau abunta ta fito taje dakin mommy tace mommy na tafi, mommy dake karatun Qur'anic ta kai aya ta dago ta dube ta tace "tho sai kin dawo " har ta kai bakin kofa xata fita ta juyo ta kalli mommy tace mommy baki ce nayi kyau ba tayi murmushi tace kinyi kyau mimi sosai tayi dariya tace enx mommy ta juya ta fita.
Ta fito straight parking logde na gidan ta wuce taje gurin motor ta ta bude bag dinta tana duba wa but bata ganshi ba ta.
Ta tuna ta manta shi kan mirror din ta.ta koma cikin gida taje dakin ta ta duba kan mirror din bata ganshi ba.
Ta duba cikin drawern da take ajiye shi but till ma be nan. Tayi tsaye tana tunanin a ina ta ajiye shi but she can't recall where she kept it.
Straight dakin mommy ta wuce, har yanxu mommy na nan bata gama karatun ba, ta xauna kan stool din dakin tana jiran ta ida.
Mommy ta kammala karatun ta dago ta dube ta da kulawa tace wat are u waiting for d har yanxu baki tapi ba, ko kin fasa ne?.
Ta dube mommy tace"mommy kinga key din motor na, mommy tace"a ina xan ga key dinki bayan yana hannun ki.
Cikin shagwaba tace mommy ban ganshi ba mommy tace a ina kika ajiye, tace saman mirror dina na ajiye shi kuma na duba ban ganshi ba, plz mom ki ara mun naki.
Mommy tace baxan yi ba, kije driver y kai ki. Cikin shagwaba tace plz mom yau da kaina nake son driving.
Cikin ko in kula mommy tace ba son fitar kike ba daz y.
Mommy tace kin tambaye ihsan kuwa mimi tace haka ne fah mommy bari na tambaye ta tho.
Tana xuwa dakin ihsan ta cimma ta tana wasa da Teddy's dinta tace ihsan kin ga key din motor na
Ihsan ta dago kanta tana kallon ta tace ni kuwa aunty mimi a ina xan ga key din ki bayan ina nan dakina ban fita ba.
Mimi tayi tsaye tana tunani sai can tace kin San me ihsan tace a'a mimi tace plz xoki raka ni ban son fita ni kadai.
Ihsan ta kalle ta tace aunty mimi bake kika ce baxa kije dani ba, mimi tayi murmushi tace wasa nake miki, yi sauri ki dauko takalmin ki driver na jiran mu.
Ihsan tayi tsaye idon ta akan mimi tace aunty mimi bake xaki driving ba, mimi ta bata fuska tace banga key din motor na ba kuma mommy tace baxa ta ara mun nata ba.
Ihsan tayi dariya tace ina xuwa, taje ta dauko teddyn ta da take wasa dashi ta bude xip din teddyn ta dauko key ta nuna mata tana dariya tace Aunty mimi wannan ne??
Mimi ta kalle ta da mamaki a fuskan ta tace"ehh a ina kika gan shi tayi dariya tace"Nina dauke shi saboda kince baxa ki je dani ba
Mimi ta kalleta ta harare ta cikin fada tace"bani key dina ta mika mata suka fito parlour in da mommy k xaune tana kallon news
Mimi tace"mommy kinga" ta nuna mata key din tace"a ina kika gani tace"ihsan ce ta dauke shi don nace baxan je da ita ba
Mommy tayi murmushi tace"tho yanxu ya akayi ta baki mimi tace "cewa nayi xanje da ita daz y ta dauko ta bani mommy tace "tho sai kun dawo
Mimi ta bata fuska wasa fa nake mata mom, Dan kawai taba ni key dina nace da ita xanje
Ai kuwa ihsan na jin haka tayi tsalle ta dire tace ita Sam bata yarda ba sai mimi taje da ita
Mimi tace ita Sam ba inda xata je da ita
Nan da nan sai ga hawaye a idon ihsan xata fara kuka mommy tace sai mimi taje da ita ba yanda mimin ta iya dole taje da ita..................
*dis page ix for u lvly sis Harphsart rano*❣ I luv u to d moon round and back😘
Urs *XOUBHIE*❤
[12/25/2016, 7:18 PM] xoubhie💋: 12/25/2016 *****************
。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
1⃣6⃣➡2⃣0⃣
Story & written by:
*XOUBHIE*❤
Edited by:
*HARPHSART RANO*❣
In dedication to lvly sis *harphsart rano (farin cikinah)*
************************************
Gidan kanwar mahaifin su suka tapi wato Haj. Fatima.taji dadin ganin su sosai don ta dade bata gansu ba.
Lokacin da xata je suna sch din boko ko ixlamiyya.
Koda suka je suna parlour gaba dayan su suna hira
Suka shiga mimi ta gaida haj. fatima da maigidanta alh. Muhammad suka amsa cikin kulawa.
Sannan ta juya ta gaida ya khaleel dake xaune yana aikin dannan wayar sa , ya amsa idon sa akan ta.
Da gudu ihsan ta ruga🏃🏻♀ ta xauna kusa da alh. Muhammad numfashin ta yana fita sama-sama saboda gudu da tayi
Ta kalle shi tace "Abba me yasa ka dena xuwa gidan mu" ya kalle ta yayi murmushi yace "ina xuwa ihsan"
Lokacin da xanje baki gida kina sch
Tayi dariya tace "tho Abba daga yau in xaka je ka din ga xuwa lokacin da ina gida"
Gaba dayan su suka yi dariya yace "tho ihsan"
Ta juya ta kalli ya khaleel dake ta dannan wayar sa har yanxu tace "ya khaleel wai don Allah me kake danna a wayan nan"
Ya kalle ta yayi murmushi yace"Abu nake nema"
Ta tabe baki bata ce komai ba.
Ameera kanwar khaleel ta tashi taja hannun mimi tace "sis xo muje dakina akwai story"
Ya khaleel ya kalle ta ya harare ta😏 yace"ameera Allah y miki sauki, k kullum baki da aiki sai gulma"
Umma ta juyo ta kalle shi tace "sun xama en mata ka kyale su suyi abunsu"
Ameera ta juyo ta kalle shi tace" yawwah umma gaya mishi"
Ya kalle umma yace "umma fa na Ameerah y xama disease, kuma har wasu take shafa wa disease din"
Suka yi dariya gaba dayan su banda ihsan da hankalin ta na can kan wasu papers da umma ta ajiye
Ameerah tace "don Allah mimi kyale ya khaleel tsokana yake ji yau"
Taja hannun mimi suka yi sama inda dakin Ameerah yake
Umma ta juyo ta kalli ihsan da har yanxu kallon papers din take tace "ihsan me kike yi nan"
Ihsan ta dauko paper daya ta nuna wa umma tace "ke kika yi wannan xanen?"
Umma tayi murmushi tace "ehh ya aka yi ihsan"
Tace dama ina ji daddy na cewa aikin xane kike yi
Ta daga kai sama alamar tunani take yi tace "umma me ma ake kiran Ku dashi"
Da sauri tace "yawwah nama tuna architect ko "
Umma tayi dariya tace"ehh"
Ihsan ta kara kallon umma tace "umma kin san me wlhy yau ba inda xanje sai kin xana min kaina kin bani naje da shi gida na nuna wa daddy"
Dariya umma tayi😂 tace"ihsan Ay ba mutum muke xana wa ba, buildings muke xana wa"
Ihsan ta bata fuska data fara kuka umma tace yi shiru xan miki
************************************
*Egypt airline* yai dirar mikiya cikin filin jirgin sama na *Aminu kano international Airport*
Mutanen cikin jirgin ne suka fara fitowa kowa ka gani cikin *farin ciki*💃🏻 yake
Can na hango wani kyakkyawan sarauyi first class yana saukowa daga matattakalar jirgi *(Baki Mjay ta saki tana kallon sa)*😜
Cikin *farin ciki* yake shakar ixkan mahaifarsa *(Nigeria)*
Yana saukowa ya hango driver ya xo daukan sa
Driver ya xo y amshi trolleyn dake hannun sa yana cewa"sannu da xuwa yallabai"
Daga kansa kawai yayi, driver ya bude masa mota ya shiga shima ya xaga ya ya shiga.
Driver yayi horn mai gadi ya bude gate
Driver yayi parking a park lodge dake gidan, ya fito ya bude masa shima y fito cike da kasaita da *farin cikin* yau gashi ya sake sha kar ixkan Nigeria bayan shekara 4 rabon sa da ita
Da sallama ya shigo mommy dake cikin falo tana jiran isowar sa ta dago ta kalle shi sannan ta amsa sallamar
Da Sauri ya karaso y rungume mommy yana cewa"I missed u so much mom"
Ta shafa kanshi tace "I missed u too"
Kamar an tsikare shi ya mike tsaye yana cewa" I can't live in Nigeria its too freaking hot"
Ya hau matattakalar steps yana cewa"mom 2min plz I want to bath"
Bata ce komai ba ta koma ta xauna tana tunani 🤔lallai yana da aiki dan baxa ta kara barin ya bar Nigeria ba indai ba aure yayi ba
*40min later*
Ya sauko yana dariya yace" mommy where ix ihsan"
Da Sauri ta mike tana tambayar sa "watz d tym"
Cikin mamaki🤔 yake kallon ta yana mamakin sauya war ta lokaci daya
Ya duba wrist watch dinsa yace"6:45pm mom watz wrong"
Tace" 4 wat?" Tana xare idanu😳
Da sauri ta dauki key din motor ta da mayafi ta fita
Da sauri shima ya Mara mata baya
Koda yaje harta shiga mota yayi sauri ya bude motar shima ya shiga
Da karfi take horn kamar wacce xata tashi sama
Da gudu mai gadi ya fito yana mamakin waye wannan
Yana ganin Haj.ce da kanta yayi sauri ya bude gate
Ko ida budewa beyi ba ta fita da gudu saura kadan ta take shi
Yayi tsaye yana mamakin tho me ya faru🤔
Itama mimi horn din