You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
seeyermerh, jamsy, yer lele, my er basaja, lieeymerh, bily s fari, marieamski, yar Fulani, Aunty barakaa, meenerh hamidan, Jidda, Dr. Rukayya, Aysha Kabeer, Xeey Marmarh, Bilki, Xarah cfawa, huraira cfawa, ummulsulaym and d rest du kansu sun hade cikin anko golden and green su sha kyau kamar a sace.๐น๐น๐น ni kuwa ina gefe da waya ta a hannu ina suburbudo muku labari๐น๐น๐น, su *Mjay* harda bangaje ni ๐น๐น๐น lol
Anyi biki lapiya an kare lapiya amarya ta tare a gidan mijin ta, da kyar a ka rabata da mommy, dan rike mommy tayi tana kuka tace ita Sam ba inda xataje, da kyar aka cireta daga jikin mommy
Gidan su *Ango* aka wuce da ita mom ma ta yi mata nasiha me shiga jiki, nan ma da kyar aka banbare ta dan sai da Mimi tayi mata magana tace"be matured plz *ihsan* nan fa gidan surukan ki ne, sannan ta yarda aka wuce da ita gidan angon ta *Abubakar*
A can ma da aka kaita kukan taci gaba dayi har en kai amarya suka tsere war su dan cewa tayi ba inda xasu je
Xaune take tana cigaba da kukan ta ya shigo dakin ko shigowar shi bata ji ba, jin kawai tayi yace"ke"
A tsorace ta dago dan ta xata wani ne dama gata matsoraciya ta karshe sai kace my er rigima Mjay lol๐น๐น
"Ba fa kuka aka kowa ki kiyi ba, bauta kika xo yi so, dole ki bauta mun"
"Tashi ma yanxu xaki fara bautar taki tunda ba honey moon kika xo yi ba da xakice hutawa xaki yi"
"Kije ki gyara mun dakina ki wanke toilet sannan kixo ina da bukatar ki" ya fada yana wani cin magani
Tashi tayi ta fita tana ta dube duben ina xata ga dakin sa,
Fitowa yayi shima ya ganta tsaye tana ta dube duben ta tsawa ya daka mata"me kike nema a nan tsaye"
Kallon shi tayi kallon tsoro tace"dakin ne nake nema"
"Nan gurin ake Neman daki, dallah my friend gashi can a dayan side din"
Jiki na rawa ta bude dakin ta shiga
Kallo tabi dakin dashi komai neat infact komai na dakin sabo ne
"Tho me xan gyara a nan" ta tambaye kanta
Murguda baki tayi sai kace yana gaban ta tace "mugu kawai, duk wahalar daya bani a gidan su bata yi mishi ba, ruwa fa kawai na watsa mishi amma yake mun wannan muguntar, har wani cewa yake sai ya rama, duk wancan wahalar dana sha ix for granted kenan tab!!! Duk wannan maganar ita kadae take yin abunta sai kace wata xararriya...๐น
"Watz dis nonsense"
"Tunani nace kixo kiyi ko me, kin wani tsaya kina kallon daki sai kace baki taba ganin daki ba, ohhhh I'm sorry na manta ne gidan Ku ba irin wannan dakin ko"
"Common on my friend, yi abunda na saka ki"
Dakin ta fara gyarawa ta share tana mopping yana maida ta baya wai beyi ba. A haka dea ta samu ta kammala ta koma toilet ta gyara nan ma wahalar ce ya kara bata dan ta wanke yafi sau biyar.
Tana gama wa yace ta same shi dakin shi. Ko da taje ta same sa kwance saman gado yana operating laptop din sa
"Ke baki iya sallama bane kin wani xo ki tsaya saman kan mutane"
"Nayi sallama baka ji bane"
"Ehh an gaya miki ni kurma ne irin tsohon baban nan naki"
Ko uffan bata ce mishi ba ta fita daga dakin tayi dakin ta
Saman gado ta fada ta fara rusa kuka, ita wai wane irin aure ne tayi, a ce mijin ta baya ganin kima da girman baban ta
"Tho wlhy ba xai sa6u ba, in dai akan baba na ne wlhy sai dae muyi duk wacce xamuyi dani da shi dan baxan yarda ba ya dinga xagin dad dina" ita kadae take wannan maganar tana kukan ta
Shigowa yayi dakin ta ya same ta tana kuka
"Ke malama ba kiran ki nayi ba"
"Me ma aka miki kike wani yiwa mutane kuka"
Ba komai kawai tace da shi
"Tho ki same ni daki na" ya fada tare da juya wa ya fice
Goge hawayen ta tayi ta tashi tabi bayan sa
"Ki shiga toilet kiyi wanka"
Kallon sa ta tsaya yi kamun daga bisani ta juya ta shiga toilet din
Fitowa tayi daure da towel a kirjin ta,
Tana gama shafa mai ta dauko kayan baccin ta xata saka yace mata no need ba sai ta saka ba kawai taxo ta kwanta
Kallon shi ta tsaya yi sai kace wadda bata san yaren da yake magana dashi
"Daki na xanje"
"Kiyi me??"
"Bacci"
"Nan ba gurin bacci ne"
"Common on je kwanta my Frnd"
A tsorace taje ta kwanta karshe gado ta rufe kanta da blanket
Dama shima yayi wankan sa,
Dayan bangaren kawai yaje ya kwanta ya jawo blanket din shima ya rufa
Sannan ya jawo ta jikin shi ya rungume yana shakar kamshin ta
Kissing dinta ya fara yi ko ta ina, duk wani angle na jikin ta bai bukatar hakan duk ya aika musu
Suma kuma sun tsaya suna karbar sakon da *oga Abubakar* ke aika musu lol๐๐๐
Hehehehehe fans tapiya fa tayi nisa sannan ya Ankara da be kashe bed side lamp ba๐น
Hannu ya sa ya kashe
Ni kuwa kunga dole na fito na basu gu lol๐๐น๐น kamun ya lura dani ya bani nawa punishment din lol๐น๐น
***************
Da kyar *ihsan* ta samu ta mike ta wuce dakin ta straight ban daki ta wuce ta sa ruwan xafi ta gasa kanta tana kuka
Carpet ta shimfida tayi sallah, tana kammala sallar wani wahalellen bacci yayi gaba da Ita
Shigowa yayi dakin ya same ta tana bacci tsayawa tayi yana kallonta, lallai yarinyar nan ta rena mutane, wa take nufin yayi mata breakfast.
Tada ta yayi "dallah malama tashi ki hada mun breakfast yunwa nake ji"
"Banda lpy baxan iya ba"
"Tabb!! lallai samun guri, waxai dora mun abun kari kamun na ballaki yanxun"
Mikewa tayi da kyar ta tafiya tana dingishi taje ta dora girkin
Bayan ta gama kuma yace sai ta share gidan gaba daya
Haka dae ta wuni tana aiki har dare da kyar ta samu ya barta tayi bacci
*************
By now komai ya dae dea ta tsakanin *ihsan da angon ta Abubakar* yanxu in banda soyayya ba abunda suka sa a gaba
Ya gane laifin sa ya nemi ta yafe masa, kuma ta yafe masa
Hey fans yanxu in kuka ga soyayyar da suke bugawa sai sun burge ku dan nima sun birge ni daz y ma nace bari na tsaya nan nima naje na yiwa my Cwt durlng dina haka๐๐๐น๐น
Kunsan me ranar harda *IHSAN* take mun gori wai ni ban yi aure ba sai bakin gulma dana aje, wai kawai saboda komai suka yi ina sambado muku rahoto lol๐๐น๐๐น
TAMAT BIL HAMDULLILAH
A nan na kawo karshen littifina mai suna *IHSAN* sai kuma Allah ya sake hada mu a wani sabon littafi na mai suna *FARHANA*
Coming ur way soon amma fa sai na huta๐ lol
Gaisuwa gareki my cutest daughter Hafsat Al-mustapha *{IHSAN}*
Allah ya raya mun ke akan addinin musulunci.
Jin~jina gare ku My co~writers
Ayusha ilyasu
Jamsy
Huraira
Xeey Marmarh
Khadija s dogarai
Dimplez
Ummusulym
Mienerh
My er basaja๐
Miss Xoxo
Da dae duk sauran da ban fada ba, ina muku fatan alkhairi
Hey urs is different
*YOUNG WRITERS FORUM (YWF)*
*THE FIVE ADORABLE WRITERS*
*MSS MJAY*
*LITTLE PRINCESS*
*MSS CHEERIE*
*MSS GORGEOUS*
Allah ya yi muku albarka sannan ya albarka ce rayuwar Ku da abinda kuka sa gaba
Allah ya bar so da kauna a tsakanin mu. Ameen.
*xoubhie Luvs u all*๐
Always urs
*ยฉxoubhie*๐
Downloaded From https://arewanovels.com