You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
shan ixka shike nan ya dawo ya wani sambatu kamar mahaukaci, jiya jiyan nan fa ya dawo daga Dubai gurin karatu
Kujera ta fada ta xauna tana fadin"Allah ya sauwaka"
Bathroom ya shiga yayi wanka ya fito ya shirya ya xauna bakin gado yana tunani "sai yarinyar nan ta gane bata da wayo, da bakin ta xata gaya mun ita er gidan uban waye"
Kwanta yayi saman gado yana tunanin a ina xai ga yarinyar nan sannan kuma me xai yi mata ya rama abunda ta mishi Dan yasha alwashin sai ya rama
(Ni dae xoubhie er kallo CE)
****************
Horn tayi gateman yaxo ya bude mata gate, parking tayi ta fito ta shiga cikin gidan tana fadin "my boy fito gani na xo"
Da gudu naga wani kyakkyawon yaro ya xo ya rungume ta yana fadin "small mom wlhy nayi fushi Drake, kwana biyu baki xo gidan nan ba"
Daga shi tayi sama tana dariya tace"pardon me my boy, school ce ta rike ni"
Make shoulder din shi yayi alamar be hakura ba
Aje shi tayi ta yi squatting ta rike ears dinta tace"I'm sorry my boy"
Yanda tayi ne ya bashi dariya, dariyar yayi yace"apology accepted"
Itama dariyar tayi ta dauke shi suka qarasa cikin parlour
Dariya mimi tayi tace"sannu maman boy, ina nan ina dariyar Ku ke da Dan naki"
Dariya ihsan tayi tace"er sa ido👀 kawai" tana turning din bakin ta.
**********************
Dariya yayi yace "haba *Ak* daga dawowar ka jiya xaka fara disturbing din mutane, kawai ka kyaleta.
Mur yasha yace"da gan~gan fa ta bata mun jiki Dan harda murmushin mugun ta naga tayi"
Dariyar ya kara yi yace"tho yanxu me xaka mata tunda kace sai ka rama"
Mikewa yayi tsaye ya Dan daki kafadar Ahmad yayi murmushin mugunta yace"kasa ido kawai kayi kallon"
Yana gama fadar haka ya fice daga gurin. Kallo Ahmad ya bishi dashi yace"we shall see.................👀
*©xoubhie*💋
[1/5, 11:31 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
6⃣1⃣➡6⃣5⃣
Story and written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*Harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*❣
*Dis page ix for u my er rigima (Mjay) 😜 Allah ya barmun ke musha biki💃🏻*
******************
*WAYE A.K*
Asalin sunan sa Abubakar kasim, Abokanan sa ke kiransa da *AK*.
Mahaifin sa Alhaji kasim Abdullahi haifaffen Dan katsina ne aiki ne ya kawo shi kano, yana da Matar aure daya wato hajiya xaynab da ya'ya 3, ta farkon sadiya tayi aure da da daya wato umar suke kiransa da khalipha, sai na biyun *Abubakar kasim (A.k),* sai er Autar su jiddah.
******************
Alhaji kasim ne da Tattara Ibrahim ne xaune a cikin office din Alhaji Ibrahim,
Alhaji kasim ne ya kalle Alhaji Ibrahim yace"likita bokan turai"
Dariya suka yi gaba dayan su sannan Alhaji Ibrahim yace"Ahh manya saukar yaushe"dariya yayi yace"wlhy yanxu~yanxun nan na dawo nace bari naxo muyi wata magana mai muhimmanci
Tattara takardun shi yayi ya maida gefe sannan ya maida hankalin shi gurin Abokin nashi yana"ina jinka, Allah yasa dea lafiya"
Murmushi yayi yace"wlhy lafiya qlau kawai dae wani Abu ke damuna"
Maganar yaron nan ne Abubakar wlhy tana damuna ace yaro ya ki aure har yanxu babu yanda banyi dashi ba amma it was in vein na rasa yanda xanyi dashi.
Kallon sa yayi damuwa karara a fuskar sa yace''we have common problem kenan, nima ya'ta Hafsa taki aure ba yanda ban yi da ita ba kai har cewa nayi sadaka xanyi da ita amma duk da haka ba wani story.
Kallonsa shima yayi yace"gaskiya ne matsalar mu iri daya ce me xai hana mu taru mu magance ta"
"Kamar ya" cewar Alhaji Ibrahim
Murmushi yayi yace "me xai hana mu hada su aure kawai mu huta"
Murmushi yayi ya bashi hannu suka tafa yace"nice idea, haka xamuyi.
Alhaji kasim ne ya dube shi yace"tho kana ganin ba matsala ta gefen mahaifiyar yarinyar ko ita yarinya
Dariya yayi yace"matsala kamar tame fah"
"Kaga ita macece xata iya cewa bata son sa kaga kuma baxa muyi mata dole ba" cewar alhaji kasim.
Dariya yayi yace"ba matsala kasan ma yanda xamuyi"
Kawai taje gidanka ta xauna kamun ayi auran, in an kusa auren sai ta dawo gida, ko ya kace.
Wow NYC idea haka xa'ayi, Dana ke gida xan sanarwa mahaifiyar sa dashi Abubakar din
Nima Dana koma gida xan gaya musu xuwa next week xata xo insha Allah
Yawwah na gode sosai Alhaji Ibrahim kayi min halaccin da baxan mata da shi ba, kuma banda abunda xan biya ka dashi sai dae nayi ta yi maka addu'a.
***************
" Kaji na gaya maka duk halaccin da yayi mana baka gani ba" cewar alhaji kasim.
Dakin sa ya nufa yana fada
Da sauri ya taso yaxo kusa da hajiya xaynab ya xauna ya rike hannun ta ya axa kansa saman cinyar ta kamar wani karamin yaro yana cewa"swthrt plz kiyi wa dad magana don girman allah yayi hakuri wlhy ni banson wannan auren,
Shiru tayi bata ce masa komai ba "plz swrhrt talk to me nah"
Me xance maka son tunda kai baka jin word, kawai kayi hakuri kayi abunda dad dinku keso.
************
Kuka😭 take kamar ranta xai fita tana fadin "mommy wai me yasa daddy bai sona,
Dukan ta tayi tace"xaki yi min shiru ko kuwa sai na ballaki, bai sonki xai haife ki, kar in sake jin wannan maganar a bakin ki kinji ko"
Cikin kuka 😭tace"amma fa mommy ba haka yayi wa Aunty mimi ba.
Mimi Ay ba haka aka yi da ita ba ana cewa ta fidda miji ta fidda, ke fah, for how many tyms kike son a gaya miki.
Kin kure daddyn Ku daz y, yanxu ba yanda xaki yi sai dai hakuri kiyi wa daddyn Ku biyayya................
*©xoubhie*💋
[1/7, 11:09 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
6⃣5⃣➡7⃣0⃣
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart rano*❣
*Dis page ix for u #team ihsan lovers💜#*
*Ihsan loves u oll💝*
*Thanks for ur warmth du'as• I really appreciate*💜
*********************
Trolley ce a hannun ta tana ja sai kace wacce egg ya fashewa a ciki, parlour ta fito, daddy da mommy ne xaune suna hira, squatting down tayi gaban su ta bude baki tana magana kamar wacce bata so tace"mommy, daddy ni xan wuce. Shafa kanta mommy tayi tace"Allah ya kai ki lpy, plz in kika je kar kiyi misbehaving, nodding kanta tayi "insha Allah mommy baxan yi abunda xan toxarta Ku ba ko kuma na baku kunya" yawwah daz my gal Allah yayi miki albarka. Ameen tace sannan ta mike ta fara tapiya, sai a sannan daddy ya kalleta yace"ki gaida su" okay tace ta fice, parking lodge taje ta bude both din motor tasa trolley dinta sannan ta xaga ya ta shiga ta fice @ 360.
**********************
Ahmad plz ka gaya mun ya xanyi, nifa bana son wannan aure in fact ni ban ma San yarinyar da daddy yake nufi ba,
Babbuga shoulders dinsa yayi yace"kawai take heart aboki"
Kai da anyi magana kace mutum yayi hakuri daz all
Tho me kake son nace, so kake nace ka bijire wa umurnin iyayen ka ko me?? Ahmad ya fada a dan hasale
Dadina da kai kenan Abu kadan ka hasala, ina tausayin Matar da xaka aura
Murmushi yayi yace"ka fara tausayin kanka kai daxa a yiwa auran dole.
Ohhhh! Shike nan na xama abun xolaya dan xa'a mun auren gata ko ya fada yana kashe wa Ahmad ido daya, shike nan ya fada a dan hasale yana tapiya
Da sauri Ahmad ya riko shi yana fadin haba aboki wasa fa nake
Dariya 😀suka yi gaba daya.....
**********************
Assalamu alaikum ta fada tana shigowa parlourn mommy dake xaune ita da Jidda suka amsa sallamar,
Mommy ce ta taso ta rungume ta tana fadin"oyoyo oyoyo daughter sannu da xuwa"
Suka karasa parlourn ihsan ta durqusa har qasa cikin ladabi tana gaida mom
Shafa kanta tayi tace"tashi daughter, tashi ki xauna ta fada tana nuna mata kusa da ita.
Murmushi 😊kawai ihsan tayi
Mom ce ta taso da ita tsaye tace muje na nuna miki dakin ki, ki yi wanka ki ci abinci ki huta
Nuna mata dakin tayi ta dawo ta xauna, Jidda ce ta kalli mom tace"swthrt wacece wannan
Murmushi tayi tace"Matar son ce"
Tsaye Jidda ta mike tayi tsalle tana kallon mom tace"swthrt when Yaya yayi aure
Dariya mom tayi tace"be riga yayi ba, I mean ita xai aura.
Tsalle 💃🏻ta fara tana dariya tace"yeee I'm no more alone, na samu er uwa yee👯..............
*©xoubhie*
[1/9, 6:01 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
7⃣1⃣➡7⃣5⃣
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart rano*❣
In dedication to lvly sis
*harphsart rano*❣
*Dis page ix for u my dearest Frnd Bilkisu Muhammad hassan (Bilki) I luv u beyond word dear*💜.
*Thanks for ur warmth du'as*🙏
********************
"Jiddah je ki kira mun auntyn ki, kice taxo muyi lunch ita muke jira" cewar Mom
Da gudu jiddah ta mike tayi sama tana kiran "Aunty ihsan, Aunty ihsan
K dallah malama kiyi wa mutane shiru, kin cika wa mutane kunne da surutu cewar A.k dake xaune saman dining table
Kiranta da take shine surutu Son, mom ta fada tana kallon A.k
Swthrt tana cika mun ears da surutu ne tana kiran wata banxa (da yake haka suke kiran m0m din su dashi wato swthrt, cos tun suna yara suke jin dad dinsu na kiran ta da swthrt suma suka dauka).
Zaro ido mom tayi tana mamakin maganar Dan nata tace"Son yanxu er tawa ce wata banxa, dauki abincin ka ka bani guri kamun na balla ka mara kunya kawai
Swthrt a kanta kike yi mun fada
Anyi maka, mom ta fada da sauri
Ka fita ido na Son, kaji na gaya maka ta fada tana nuna shi da yatsa
Ba nace ka dauki abincin ka ka bani guri ba
Haba swthrt I'm so sorry, yi hakuri plz
Ka Riga ka gama bata mun rai Son ka tashi ka bani guri
Swthrt nafa ce kiyi sorry plz ya fada yana wani marairaice wa sai kace wani na kwarai
Ka tashi ka bani GU nace mom ta fada a hasale tare da dukan table din gaban ta
Tsam ya mike ya dauki abincin sa yayi hanyar dakinsa yana mita
Saukowa suka yi tare da Jidda suna dariya (kome suke wa dariya??? oho)
Karasa wa suka yi gurin mom suna dariya
Har kasa ta duqa ta gaida mom
Tashi kinji daughter, tashi ki xauna kusa da ni ta fada tana jawo mata kujerar
Ay da sauri Jidda taxo xata xauna kusa da mom
Mom ta tare ta tace "bada ke nake ba da ihsan nake magana
Shagwabe fuska Jidda tayi sannan tace"swthrt fa ni ke xama kusa da ke kullum
Eh I know dat, daz y nace yau ihsan xata xauna
Haba swthrt nifa cewar Jidda
Ke ki xauna kusa da ihsan din inji mom
Nifa swthrt gurin nan nake so, ta fada tana nuna seat din kusa da mom
Jidda xaki fara ko
Ihsan xoki xauna kusa da in
Kusa da mom ihsan ta xauna tana yiwa jidda gwalo😜
Swthrt kinga aunty na mun gwalo
Tayi miki cewar mom
Gwalo😜 ihsan ta kara yi mata tana dariya
Hade rai jidda tayi (jidda tayi hrt lol😂) ta fita ixkan ta...........
*©xoubhie*💋
[1/11, 9:13 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
7⃣6⃣➡8⃣0⃣
Story & written by:
*xoubhie*
Edited by:
*Harphsart rano*
In dedication to lvly sis
*harphsart rano*
***************************
Dis page ix for u dearest Frnd, Fatima aliyu cfawa *(Xarah)*
Happy b'day to u dear🎂🎂🎂
May Allah unfold new asylum of greater heights of monumentally tremendous succeses for you as ur years changes so you changes👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽
Allah ya raya ki musha biki😂
*Sorry dear🙏 for not wishing u early😊*
********************
Xaune suke dakin mom suna hira
Jidda je ki dauko mun ruwa cikin fridge parlour
Mikewa tayi xata fita mom ta kalle ta tace "ina xakije bamu gama hira ba ko Dan kinji an dauko maganar auran Ku da son
Dariya tayi harda rufe🙈 fuska da hannun ta tace"Aa Cwthrt ruwan xan dauko miki"
Dariya tayi tace"okay na xata ko hakan ne.
Murmushi kawai tayi xata fita dakin mom ta kara tsaida ta"Bari kawai, Ay kinga yarinyar da nake magana da ita amma kamar bada ita nake maganar ba mom ta fada tare da kaiwa jidda Dan karamin duka a baya
Da sauri jidda ta mike tana dariya tace"Allah cwthrt banji ba saida kika dake ni na gane me kike fada"
Hararar wasa ta watsa mata tace"A ina xaki ji ni bayan kina can kina al'ada (game)"
Dariya jidda tayi tace"kai mom al'ada kuma sai kace wata er da"
Baki mom ta rike tace"en da ne kawai k al'ada
"Eh mana mom sune suke rike Abu suyi tayi har su maida shi dole kinga ko ya xama al'adar su" cewar jidda.
Pillow mom ta dauko ta jefa wa jidda tana cewa"xaki bace mun da gani ko sai na balla ki Mara kunya kawai"
A tare suka bar dakin, ihsan da jidda suna dariya
Kallon ta jidda tayi tace"Aunty ihyy ina xakije. (da yake haka take kiranta dashi in tana son tsokana)😂
Kallon ta itama tayi tace"ruwa xan daukowa mom"
Ay bake ta aika ba, ni tace na dauko mata"
Ehh I know, ki Bari kawai na dauko ba komai"
"Aa Aunty ihyy ki bari kawai na dauko" jidda ta fada tana sauri ta je ta dauko
Da sauri ihsan ta riko ta tana cewa"jidda ki koma kawai, ni xan dauko"
Da sauri jidda ta kwace daga rikon da ihsan tayi mata ta ruga da gudu tana fadin"Aunty ihyy ki koma kawai"
Itama ihsan din gudun ta fara tana cewa"sai aga wa xai Riga wani cikin ni da ke"
Bude fridge ihsan tayi tana cewa"yeee na Riga ki tana yiwa jidda gwalo😜 da yanxu taxo gurin fridge din
Keeeee!!!!!!!
Da sauri suka juyo gaba dayan su
Kallon shi tayi tana xare idanu😳 sai kace Darling (mss gorgeous taga.............. 😂😂
*©Xoubhie*💋
[1/13, 8:03 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
8⃣1⃣➡8⃣5⃣
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by
*Harphsart Rano*❣
In dedication to lvly sis
*Harphsart Rano*❣
Dis page ix for u *Darling (mss gorgeous)*
Thanks for ur support and encouragement
Luv u dear 💋
**********************
Ido ta xaro😳 tana kallon sa, shima haka. Tunani🤔 ta fara a ina tasan fuskar nan saboda fuskar look familiar to her
Tuna wa tayi nan da nan tsoro ya shige ta, ta Riga tasan tata ta qare Dan ko lokacin da ta bata masa jiki taga tsanar ta kwance a fuskar sa
Beside ma tasan most ne sai ya rama abunda tayi masa, in dea haka ne ita kam ta riga ta gama shiga uku, duk cikin xuciyan ta take wannan tunanin.
A nashi bangaren kuwa, har ya bar duniya ba xai taba manta wannan fuskar ba, tayi mishi wulaqancin da tunda yake ba a taba yi masa makaman cin sa ba.
Kuma ya riga ya dau alwashin sai ya rama fiye da yanda tayi masa ko take tsamani.
Most abunda yafi bata mishi rai bai wuce a ce washe garin ranar da ya dawo daga London gurin karatu ba tayi mishi wannan cin xarafin.
Ranar bai yi bacci ba tunani yake me yawa yarinyar nan data mishi wannan wulaqancin,
Tun yana yaro ya je London karatu bai dawo ba saida ya gama, tho wa ma ya sani a 9ja har da xaiyi abokin fada har a mishi irin wannan wulaqancin, shima duk cikin xuciyar shi yake wannan tunane~tunanen.🤔
A bangaren jidda kuwa dake bata San abun da ya faru ba gata yarinya er kimanin shekara 5 a duniya, tsaye kawai tayi tana kallon yayan ta da Auntyn ta yanda suke kallon junan su.
Taka wa ihsan kafa tayi da sauri ta dawo daga duniyar tunanin🤔 da ta tafi ta juyo tana kallon jidda data kura mata ido itama tana kallon ta.
Shima kallon su yayi yana tuna abinda ya faru, fada ya fara yi musu kamar Allah ya aiko shi, ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, tsaki yayi ya juya ya fice dakin sa yana mita "mutane sai kace Animals, sun wani xo suna yi wa mutane shouting a ears,
Tsaki ya koma ja ya ida maganar shi"harda ita babba da ita take biye wa jidda, har da gudu sai kace wata horse" ( lol)😂
Jan hannun jidda tayi suka haura sama dakin mom
Kallon su tayi "lafiya dae"
"Lafiya qlw mom"
"Naga mood din Ku ya chanxa"
Jidda ce tayi karaf tace"ba Yaya sadiq bane ya wani samu a gaba yana muna fada sai kace wasu ya'yan sa" ta fada tana turo baki ita ala dole an mata fada.
"Fada kuma, me kuka masa?" Cewar mom da hankalin ta ya gama tashi.
"Wasa take mom, ba komai"
"Aa ihsan gaya mun gaskiya, kar ki boye mun komai"
"Allah mom ba abunda ya faru"
"Shike nan" cewar mom
Jan hannun jidda tayi suka wuce dakin ihsan din
Xaunar da jidda tayi saman gado tana kallon ta sannan daga bisa ni tace mata"jidda waye wannan da yayi mana fada a parlour"
Hararar 🙄wasa jidda ta watsa wa ihsan sannan tace"kina nufin baki San waye ba"
Gyada mata kai tayi alamar eh
"Tab!!! Cewar jidda tana kallon ihsan"
"Menene na Tabb gaya mun man, waye?"
"Tho ba kowa bane illa mijin ki"
Xaro ido😳 ihsan tayi tana cewa "kina nufin shine Yaya sadiq Wanda xa a aura mun???........................😜
*©xoubhie*💋
[1/19, 10:06 AM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
8⃣6⃣➡9⃣0⃣
Story & written by:
*xoubhie*
Edited by:
*Harphsart Rano*
In dedication to lvly sis
*Harphsart Rano*
This chapter ix dedicated whole heartedly to
A sister
A friend
My er rigima
And most of all my oza half
Hey fans do u know who ix dat ............???
She's no one but my *Cwt mjay lolo😜*
Hey *Mjay* stop blushing I'm not referring to u 😜
I'm referring to my oza half *Mjay lolo*
Jokes apart fans da *Mjay* dinta nake
So, *Mjay* keep blushing
*xoubhie* luvs u more every single day.💜
**********************
kanta taji ya fara juya mata, nan da nan sai jira ya fara diban ta, dafe kai tayi tana salati ta fada saman gado tana mai ci gaba da salatin
kallon ta jidda tayi da mamaki a fuskar ta tace"me ke damun ki aunty ihyy"
"Nothing" kawai tace da ita
Dakin mom jidda taje ta gaya mata
Da sauri mom taxo har da dan tuntuben ta tana tambayar ta me ke damun ta
"Headache ne kawai" haka ta ce wa mom
"Headache ne kawai??" Mom ta tambaya da mamaki a fuskar ta
"Common on daughter tashi muje hispital , lafiya ba abun wasa bace"
Da kyar dae mom tayi convincing dinta ta yarda suka je asibitin
*******************
A nashi bangaren ma hakan ce ta faru
Duk ya bi ya dami kanshi da tunani "wai Dad ya rasa wadda xai aura mun sai wannan mahaukaciyar yarinya"
"Ta ya mai hankali xai xauna da marar hankali"
Haka dae yayi ta tunanin sa
Murmushi😊 naga yayi yana dariya😂 kamun daga basani naji yana cewa"yess!!! I got it, na samu hanyar da xan rama duk wani rashin hankali da ta mun"
Sai na koya mata hankali ta yadda ko wani baxata sake yiwa ba talk more of me"
"Daga yanxu baxan sake nuna wa su mom bana son auren ba"
"In fact takura su xan yi suyi sauri su min auren, ita kuwa da an muna auren she's dead, dan she must pay for all she did to me" ya fada yana cije lip dinshi na kasa tare da yin murmushin mugunta.
"Hey mom plz ki bani aron diyar ki, kawai rakani xata yi wani guri"
Yi tayi kamar bata san da yaren da yake magana ba
Kneel down yaxo yayi gaban ta yana cewa"mom plz ba fa dadewa xamuyi ba kawai sharply xamuje mu fito"
"Sai fa ka gaya mun ina xata raka ka???"
"Dama saboda shine baxa ki bani aron diyar ki ba, tho shopping ne kawai xamuje kuma yanxu xamu dawo"
Da kyar dae mom ta bashi aron *IHSAN*
"Son plz ka kular mun da ita sosai"
"Ay wannan sai dae ta kula dani, kalleta fa mom babba da ita wai in kula da ita"
*"IHSAN* xo ki xauna na fasa aron naki" mOm ta fada tare da nunawa ihsan kusa da ita
"Wasa fa nake mom, Ay ni ne nan xan kula da ita ko iska baxan bari ya taba ta ba sai da ixnin ki" kara she maganar yayi cikin cigar xolaya
Nan dae mom ta ce wa *IHSAN* ta tashi su je.
Acan super market din duk ya wahalar da ita komai ya dauko ita yake bawa ta rike har kayan suka yi mata yawa, ko baya son abun in dai yasan yana da nauyi sai ya dauka, kuma ya hana ta dauko basket ta saka
A haka suka koma gida duk a gajiye take, shi kuwa dariyar😂 shi kawai yake ko a jikin sa....................
*NOTE*
fans am so sorry for late typing🙏
Na gaji ne 2 dayx shine nadan samu hutu for good 2weeks😜
Hope dae my apology ix accepted😀
For those who call and text me thanks a lot I really appreciate.
*SECONDLY*
YANXU XAKU DIN GA JINA WUTA WUTA BUT SKIPPING XAN DIN GA YI, IM TIRED ABUBUWA SUN MIN YAWA
NEXT 3 TO 5 PAGES BY GOD WILLING IM DONE
KU TAYA NI DA ADDU'A
*XOUBHIE* luvs u all💜💜💜💋💋💋
*©xoubhie*💋
[1/23, 12:33 PM] xoubhie💋: 。☆ ° ☆. 。
。☆。★。☆。
★。\|/。★
° ☆—☉—☆ °
. ★°/ ↑ \°★ .
. . . . . . .↑ . . . . . .
_....↑..______
(¯`v´¯)_ ____
.`•.¸.•´_______
❤```*IHSAN*```❤
9⃣1⃣➡1⃣0⃣0⃣
*THE LAST PAGE*
Story & written by:
*xoubhie*💋
Edited by:
*harphsart Rano*
In dedication to lvly sis
*Harphsart Rano*
*® YOUNG WRITERS FORUM*
*{YWF}*
*THIS CHAPTER IX FOR U MY CUTEST* *DAUGHTER HAFSAT (IHSAN)*
*I LUV U BABE💋*
*********************
Bikin *IHSAN DA ABUBAKAR* ya rage saura wata uku
Both families din sai shirye~shirye suke
*IHSAN* kuwa ta koma gida saboda biki ya karaso amma sam bata murna da wannan auren
A bangaren *ABUBAKAR {A.k}* kuwa ya kosa ayi auren ya Rama abunda *IHSAN* tayi mishi.
**********
Yau ya rage saura sati biyu bikin *IHSAN* mommy ta aike ta gidan Mimi ta karbo mata Abu
Tana xuwa ta cimma Mimi a gida tare da mijin ta khaleel suna soyewar su da Dan su Muh'd a gefen su yana assignment dinshi
"Ina kwana Yaya khaleel" ihsan ta fada tana dan durqusawa
"Lpy qlw Amarya" shima ya fada yana dariya
Turo baki tayi irin na shagwa6abbun yaran nan ta dan buga kafa
"Yaya nifa ban tashi aure ba"
"Ke da xa'a wa aure nan da two weeks kike cewa baki tashi aure ba"
"Manta da ita kawai honey" Mimi ta fada tana kallon ihsan.
Share su kawai ihsan tayi ta juya tana kallon muh'd tace "son yau ba magana"
Rugowa yayi da gudu ta rungume ta yana cewa"wlhy small mom ban lura dake bane"
"Daga shi tayi sama tace"me kake yi acan ne"
"Assignment dina nake yi"
"Good boy, je ka ida assignment din naka"
Kallon Mimi tayi "kinga yaro me brain ba irin ki ba maman dolo" lol😂😂😂😹😹😹
Da gudu Mimi ta tashi ta bi bayan ihsan data ruga ta shige dakin ta
"Honey yi hakuri xo ki xauna kar ki wahalar mun da kanki da babyna"
"Ay ita tasan waye dolo, wannan mijin nata da ko magana wahala take masa shine dolo"
"Yawwah Ashe kin gane honey"
Nan dae suka gama xolayar ta ta amso abunda mommy ta aike ta ta koma gida.
********
Yau aka fara bikin *ihsan* sai shagali kawai ake amma a gefen amarya kamar akan kaya take
Shi kuwa ango dadi kawai yake ji burin shi ya kusa ciki ya dauki revenge ya kora ta tayi gaba, dan shi a nashi bangaren gani yake kamar baxai iya xama da Matar da baya so ba *(hehehehehe lol A.k)* fans Ku biyo ni muji ya xa a kare shin kudirin *A.k* xai cika ko kuwa.😹😹😹
Yau ake last event wato dinner daga nan ne xa'a wuce da amarya gidan ta
Gurin dinner din ya mugun hadu komai na gurin lemon green and orange ne
Ita kuwa amarya sak larabawa ta fito tasa ka kaya orange and golden sai kamshi kawai take xubawa abunta
Shi kuwa ango yasha dakakkiyar shadda fara da aikin xare golden da wrist watch dinshi golden na campanyn *Rolex* shima sai kamshi yake abunshi
Su kuwa kawayen amarya kar kuso Ku gansu, sun hadu iya hada wa su *mss Mjay, harphsart Rano, miss Xoxo, mss gorgeous, liltle princess, mss Cheerie, mansurah, Dr Sumayya,