google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abunda zata d'auka ta fito,bayan ta d'aura pot d'in ta zuba ruwa ta bud'e freezer dmn ta d'auko tarugu ae sei ta riqe waist ta saki ido tana kallon firizar cike tap da su naman kaji,naman rago,naman sa,en ciki dama dai sauran abubuwa duk cike a ciki,dan har ma su tarugu tattasai fresh tumatur duk an zuba kowanne da nashi muhalli.
D'auke da mamaki ta d'auki tarugu guda biyu ta rufe firizar zata koma store ta d'auko albasa,bata shiga ba ta tsaya a nn kitchen d'in tana kallon qwai da kayan tea duk an kawo kowanne ajiye a inda ake ajiyewa,ikon Allah"ta fad'a kafin take wucewa store d'in ta d'auko albasa wacce ta samu ita d'in ma an qaro akan wacce ta bari.
Ta6e baki tayi a ranta tana tunanin ko dai an amince masa ne akan auren wnn baturiyar shine ya siyo komai kafin tazo dan ita kam dai tunda tazo gidan sau d'aya da ta samu irin kaya haka ba'a sake siyowa ba sai dai duk abunda ya qare a cikin kud'in ta take bawa maigadi ya siyo mata,qwandala saif be ta6a bata ba,ko kud'in kati,kud'in handouts dama er qwalamar da take ci a school duk kud'in sadakin ta ne dubu hamsin da aka bata sune take amfani dasu.
Haka dai ta dafa indomie tana tunanin abun a ranta,bayan ta gama dafawa har taje falo ta zauna tana ci,ta kira Nusaiba a waya wacce tana d'aga wayar tace"hi 6ter ya kk?
Lafiya qalau dama zan tambaye ki ne halan Baffa ya amincewa yayanki ya auri wnn baturiyar ne?
Guntun tsaki Nusaiba tayi had'e da fad'in"6ter idan ba so kk mu 6ata ba dan Allah ki daina min zancen wnn baturiyar haushi nake ji wlh"
Uhm zarah tayi murmushi mai sauti snn tace"sauyin abubuwa fa na gani a gidan nn wanda ya tabbatar min da kmr hakan shiyasa kika ji na tambaye ki ba wai dan in 6ata miki rai ba"
Sauyin abubuwa?
Nusaiba ta tambaya snn tace"kmr name knn?
Zarah tace"shiga kitchen nayi zan dafa indomie se na sami store duk an siyo kayan da babu haka ma da na bud'e freezer na ganta cike tap da naman kaji,naman rago,en ciki dama dai sauran su duka duk a cike,bayan kuwa tun zuwa na gidan da na samu irin haka sau d'aya wanda nasan duk aikin inna ne tasa aka min kuma shikenan daga lokacin duk abunda ya qare sai dai in sa kud'i na in siya koda kuskure bai ta6a kawo wani abu ko yace ga kud'i a siya ba,se yau naga ya kawo...af kin bar ni ina hauka wata qil ma bashi yayi ba su inna ne ko?
Nusaiba wacce tayi shiru kan jin tausayin zarah,kana tayi dariya tare da fad'in"wae me kika maida yayana ne ni kam"
Zarah da ita ma ta shiga yin dariya tace"ae gaskiya nake fad'a abunda be ta6a yi ba,kan me zanyi tunanin shine to,in dai har ba hasashen da nake yi bane....ta qarashe mgnr ne tare da kallon gefen da ta jiyo qamshin turaren saif taga kuwa shi d'in ne ya fito sanye da farar jallabiyar sa ze je masallaci wanda ya kalle ta kawai ya fita.
Nan tace wa Nusaiba"Abunda kawai na fahimci yayanki yana yi na kirki shine ko kad'an baya son jam'i ya wuce shi da zarar an soma kiraye kirayen sallah take zaki ganshi ya fita zuwa masallaci,yanzu ma kirayen kirayen sllr nn da aka soma yi gashi nn har ya fita.
Nusaiba tace"wlh kuwa haka yake abunda ke birge ni dashi knn son addini"
Zarah tace"Allah sarki amma kuma se yake yin wasu halayen gasu nn dai...kinga ni yau ma duk na shiririce se yanzu nake cin abinci bari nayi sauri na qarasa kin san magarib tsuntsuwa ce zan koma kiran ki idan na idar da sallah.
"Ok to"
Cewar Nusaiba kafin suke tsinke wayar.
Bayan isha'i ta fito daga wanka d'aure da towel a qirjinta,taje ta zauna gun dressing mirror ta shafa mai ta kuma feshe jikin ta da turare snn ta tashi ta nufi gun wardrobe zata ciro kayan bacci,kafin ta bud'e wardrobe d'in idon ta ya sauka a kan envelope dake ajiye kan bedside drawer wacce tun d'azun da ta dawo daga school tana shigowa d'akin ta ganta amma kuma nn take se hankalin ta ya d'auke bata duba ko mene ne a ciki ba kawai taje zuwa aikin gaban ta.
Fasa bud'e wardrobe d'in tayi taje ta bud'e envelope d'in tana dubawa,kud'i ne a ciki rafar en dubu dubu sabi dal 100k
"Kud'in dannan qirji"
ta fad'a a ranta snn a fili tayi d'an guntun murmushi tare da d'auko wayar ta ta kira Nusaiba,Nusaiba na d'aga wayar tace"wane sherin ne kuma zakiyiwa yayan nawa "
Zarah tayi dariya tare da fad'in"ba sharri se fad'an gaskiya wlh ina ga dai Abba ya amince masa kan auren wnn baturiyar kece dai baki sani ba gashi har kud'in dannan qirji ya ajiye min,sosai cikin dariya zarah ta qarshe mgnr wacce kafin Nusaiba tace komai se ganin tayi an kar6e wayar,ta kalli wanda ya kar6i wayar da sauri taga saif ne.
Take dariyar da ke kan fuskarta ta 6ace,saif da ya kar6e wayar ya tsinke kiran yakai wayar kan bedside drawer ya ajiye.
Snn yazo kan bed ya zauna a kusa da ita tare da d'aukar ta cak ya d'aura ta kan qafafuwan sa,da saurin ta zata sauka ya d'aga d'ayar girar sa cikin nuna mata kitty dake bakin qofar d'akin,ae kuwa a maimakon ta sauka se ma rirriqe shi da tayi.
Yayinda shi kuma ya kafe idanun sa akanta se kallonta yake d'auke da idanuwan sa masu cike da sha'awar ta da yake fama da ita tun jiya.
Meye haka wai?dan Allah ka tashi ku fitar mun daga d'aki.
Zarah ta fad'a cikin muryar ta dake rawar tsoro.
Saif dake riqe da waist d'in ta yana fmn kallonta har baya son qyaftawa muryar sa a hankli yace"ki gaya min tukun me kika maida ni da bazan yi abun alheri a gidan nn ba sai dan zan auro Sophie"
Cikin shan toka zarah tace"ae kam dama,kuma ni kasan ba abunda zanyi da wani kud'in dannan qirji meye had'i na dasu ma,alqawari na kawai nake son ka cika min.
Yanda take mgnr se abun ya bashi dariya yayi d'an guntun murmushi
tare da mirginadda ita ya kwantar da ita hankli kan bed had'e da mata rumfa ya shiga yawo da d'an yatsan sa a kan fuskar ta har zuwa lips d'inta yana shafawa.
Snn idanuwan sa a lumshe se yawo yake da hancin sa a jikinta yana shinshinar qamshin jikinta musamman wuyanta da tsakiyar qirjinta da duk yafi jin qamshi a gurin se wani jan numfashi yake a hankli yana qoqarin zame mata towel.
Zarah kuwa se qoqarin ture shi take tana fad'in"wai meye haka ka daina bana so".
Ya tsaya ya kalle ta yace"kina son na kira kitty tazo kan gadon nn ne?
Zarah da kmr har ta manta da kitty na qofar d'akin a tsorace ta girgiza kanta tace"dan Allah a'a kuma ka daina bana son abunda kake min"
Yace"ni inaso kuma idan kk sake yunqurin hana ni kitty zan sa ta miki yaga yaga akan wa en nn kyawawan abubuwan da kk kuri dasu"
Ya fad'a yana me shafar boobs d'in ta da suke a bayyane,sbd towel d'in ta da ya samu ya zame ya cillar gefe.
Wanda a natse ya kai bakin sa akai yana mata wani irin salo mai wuyar fassarawa,ae kuwa take zarah taji abu ya tsirka mata,can ciki taja numfashi tare da saurin rufe idanunta dmn lokaci d'aya taji wata irin kasala ta saukar mata amma hakan be hana ta shiga ture kanshi tana fad'in ya daina bata so.
Sam saifuddeen bae sauraren ta ba se abubuwa yake ta mata da harshen shi yana bin koina na jikinta.
Zarah kam jin yakai inda bata iya barin shi ta samu ta ture shi da qarfi,ta tashi zaune tare da saurin had'e qirjinta da cinyoyinta dan ba halin taja blanket ta rufe jikinta saif na akai wanda gadan gadan ya nufu ta,zata sauka kan gadon ya fizgo ta ya rungume ta sosai,jikin sa na wani irin 6ari muryar sa na d'ad'd'aukewa yace"kar ki tafi dan Allah ki tsaya ki taimake ni zan iya mutuwa"
A rud'e zarah ta rufe idanun ta sbd ciro joystick d'in sa da yayi,jikinta na rawa ta shiga tura shi cikin girgiza masa kai tana fad'in"ni bazan iya ba ka rabu dani"
Cike da son ta taimaka mishi yace"No ba wnn abun da kike tunani bane,kmr yanda en mata na ke min zaki min,kin ta6a gani ai ko.
Ya fad'a kamar wani qaramin yaro.
Ba shiri Zarah ta gwalo ido fuskar ta kmr zatayi amai tace"me!Allah sauwaqe wlh bazan iya wnn qazantar ba kaje ka neme su suda zasu iya"
Kmn zai yi kuka yace"nifa mijinki ne ki taimaka min,tuni na daina haraka da wa en nn en mata"
"Naqi!"
Ta fad'a tana faman tura shi.
Ya riqe ta yana kallon ta ransa a 6ace yace"kimin ko kuma wlh na miki wnn abun da ba kya so"
Bata saurare shi ba se qwace kanta ta shiga qoqarin yi,tana fad'in"ka rabu dani bazan iya ba nace,nn kawai taji shi gadan gadan yana qoqarin shigar ta,ta samu da qyar ta miqa hannun ta kan bedside drawer ta d'auko flower vase ta buga mishi aka har se da qwalbar ta fashe.
Take saif ya saki qara tare da dafe kanshi.
Se kuma ta saki ido a tsorace jikinta na rawa tana kallon yanda jini ya fara fita da sauri.
Ya d'ago ya kalle ta ya fizgo ta da qarfin tsiya ta d'auka ma shaqe ta zai yi amma se jin tayi ya had'e bakin sa da nata yana tsutsar lips d'in ta a haukace kmr ze raba ta dasu.
Can ya zare bakin sa yana kallon ta se fidda numfashi yake snn da sauri ya riqe joystick d'in shi ya sauka kan gadon yana tangad'i ya fita daga d'akin yana jin idan ba wnn abun aka mishi ba ya samu ya fidda...,hm bazai ta6a samun sa'ida ba.
Kan dole ya kira d'aya daga cikin en matan shi a waya,ba 6ata lokaci kuwa se gata tazo ta mishi kaman yanda ya buqata yana samun kansa yanda yake so ya sallame ta ta var gidan,to fa se a snn ya iya yiwa kan sa dressing snn yaje yayi wanka.
Zarah kuwa saif na fita d'akin idanun ta tap da qwallah ta shiga kallon jinin saif da ya diddiga a jikinta,da kan bed,har ma fitar da yayi duk jinin ya diddiga kan tiles d'in d'akin.
Sam bata ta6a aika aika irin wnn ba duk da lokacinda tana qarama fad'a ne da ita sosai amma bata ta6a yiwa kowa rauni ba,dan sam bata yarda tayi danbe,sai dai kawai ta balbali mutum da masifa wacce duk fad'an ta se idan an tsakalo ta ne ba haka kawai take yi ba.
A hankli tasa hannu ta share qwallar da suka zubo mata snn ta tashi ta d'aura towel ta hau gyaran d'akin.
Washe gari suna cikin mota saif ze kaita school wanda ko jiya shi ya kaita ya d'auko ta.
Suna tafe seyi take tana satar kallon inda taji mashi ciwo duk da yasa plaster a gurin amma jim kad'an se ta koma kallon gurin but in seconds se ta kauda ido dan bata son ya ganta tana kallon shi,kmr kar ta janye idon ta a kanshi taji yace"wash"
Tare da dafe gurin,ta kalle shi da sauri suna had'a ido ta kauda fuskar ta gefe kmr me jin kunyar had'a ido dashi.
Saif wanda da sanin sa yayi hakan yayi d'an guntun murmushi tare da kai lallausan hannun sa ya juyo fuskar ta yace"kin fara sona ko?
Ture mishi hannu zarah tayi tare da fad'in"Allah sauwaqe har abada wlh"
Saif dake kallon ta ya sami kansa da rashin jin dad'in mgnr ta,har ma fuskar sa ta nuna cikin kasa dannewa yace"kamar yanda nima kika san har abada bazan ta6a qaunar ki ba,shiyasa ma nake gab da cika maki alqawarin ki in huta da ganin ki a gidana.
"Kodai ni na huta da muguntar ka ba"
Ta fad'a tare da kauda fuskar ta gefe duk ranta a 6ace.
Saif ya kalle ta wanda se a lokacin yaga ashe jiya ya ji mata ciwo a gefen lips d'inta gurin yayi kwancin jini na alamar cizo snn kuma ya d'an kumbura kad'an.
Da kulawa yakai babban yatsan sa yana shafa gurin a hankali,zarah ta ture hannu nashi da sauri cikin dalla mishi harara.
Yayi murmushi tare da maida hanklin sa kan tuqi,wanda har ya sauke ta school bata sake yarda ta kalli ko gefen shi ba,dan sosai taji haushin maganganun sa.

Da yamma liqis har magrib na qoqarin gabatowa,still zarah na school zaune cikin class,bata kira driver ba kuma bata da niyyar kiran shi dan har yanzu driver take kira amma saif ke zowa,but ba wnn ne damuwar ta ba irin Assignments d'in da ke gaban ta,da ta kasa yin ko d'aya a cikin uku,bcos ba easy bane kuma bata nn koda aka bada Assignments d'in tana Rimin daako har gashi gobe da safe za'ayi submit,wanda basuyi ba suna nn a cikin class d'in suma seyi suke tayi amma ita ta kasa yi duk haushi ya cika ta tana kallon takardun da ke gaban ta kmr ta fashe da kuka.
Qamshin turaren saif da taji ne yasa ta d'ago fuskar ta a hankli taga shi d'in ne,d'auke da mamaki take kallon shi wanda yasa hannu ya shiga tattara takardun da ke gabanta ya saka a jakar ta,nn se ga wani yazo gun zarah riqe da duka assignments d'in sa da yayi yace"wato qanwa ba kya nn koda akayi lecture akan topics d'in nn shiyasa abun ya maki wahala,gashi kuma lokaci ya qure bare na zauna na fahimtar dake,shiyasa nace bari kawai na kawo miki nawa Assignments d'in kije da su gida kiyi gobe da safe idan mun had'u se ki bani ko.
Kafin zarah tace"komai saif ya masa wani mugun kallon da yasa guy d'in ya bar gurin sum sum,shi kuma ya kama hannun zarah ransa a 6ace suka fita daga class d'in.
_Monday 12/03/2018_
*«»»««»SAIFUDDEEN!«»»««»*






By
*Billy giro😊*



*Dedicated to»»»Zarah gwandu*



*«»Page«» 34*
Zarah na biye dashi se kallon sa kawai da take har ya tafi da ita suka shiga mota,amma har suka iso gida in banda sharara gudu da yake faman yi da mota ba abunda yace da ita,kawai dai suna isowa gida kamar yanda yasa ta a mota ran sa a 6ace haka ya bud'e ganbun motar ransa a 6ace ya fizgo hannun ta ya fito da ita.
zarah ta shiga qoqarin qwace hannun ta tana fad'in"wai meye haka dan Allah ni ka sake ni!
Be kula ta ba har sai da suka shigo falo dai dai ta samu ta fizge hannun ta,shi kuma a fusace ya had'a bayan ta da jikin qofar fallon ya manne har sai da qofar ta rufe da qarfi.
Da sauri zarah ta qara kamewa a jikin qofar kan yanda ya doka hannayen sa da qarfi a jikin ganbu yasa ta a tsakiyar shi yana kallon ta cike da 6acin rai,snn with deep voice yace"gaya min waye wnn d'an iskan yaron da yazo ya same ki har inda kk zaune?.
Wani iri taji abun banbarakwai tace"Ikon Allah kai kuwa meye ruwan ka dashi ka ji min"
Ubanki ne ruwana dashi very stupid zaki gaya min waye shi ko se nayi gunduwa gunduwa dake a nn gurin"
Ni ban san waye shi ba ta fad'a had'e da qoqarin ture shi dmn ta wuce"
Ba shiri ta fasa ihu sbd qafar sa da yasa ya daki qafar ta da qarfi snn ya fizgo ta cikin riqo kafad'un ta yace"waye shi nace ki gaya min!
Kuka zarah ta fashe dashi tare da fad'in"ni ban san shi ba kawai dai na san d'an course d'in mu ne"
Shine to har ze kira ki qanwa wai kuma har yana fad'in da akwai lokaci da ya zauna ya miki bayani dan uban shi,to bari kiji in gaya miki wlh duk iskancin da zakiyi ki bari idan na kwance igiyar aure na akanki,ki tafi can kiyi tayi da duk uban da zakiyi amma bawai kina gidana ba.
Wawiya kawai wacce bata san darajar aure ba.
Yayi tsaki tare da ture ta gefe har se da ta fad'i zaune snn ya wuce fuuu!ya haura sama zuwa d'akin shi.
Zarah kuwa bata tashi ba se kuka taci gaba dayi a gurin riqe da qafar ta se can byn tayi me isar ta snn ta tashi ta tafi d'aki.
Guraren 11 saif ya fito sanye da kayan bacci ya nufi d'akin ta,wanda a tunanin sa zai samu tayi bacci amma se ya same ta zaune kan bed ta had'e qirjinta da cinyoyinta idanun ta cike tap da qwallah tana kallon takardun assignments d'in ta ajiye a gaban ta.
Ya qarasa a hankli ya zauna ze d'auki takardun dmn ya duba,da saurin ta ta riga shi d'auke takardun tare da sauka kan gadon.
Beyi yunqurin riqo ta ba se binta kawai yayi da kallo har ta fita daga d'akin,taje downstairs ta kwanta ruf da ciki kan doguwar kujera 3saeter ta saki kuka a hankali.
Saif da ya fito yana kallon ta duk da ya fahimci kuka take be qarasa downstairs d'in ba yayi tafiyar shi zuwa d'aki.
Har sai guraren 12:30 ya kwatanci cewa tayi bacci snn ya fito.
Ya same ta still tana nn kwance ruf da ciki tayi bacci gashin kanta duk ya rufe mata fuska,a hankali ya gurfana kan guiwar shi yayinda ya jigina d'ayar guiwar a jikin kujera gab da ita yakai hannun sa ya yaye mata sumar kanta da ta rufe mata fuska wanda se a lokacin yake tuna cewa kalaba ce fa a kanta duka duka yaushe ne a kayi ta,just 2dayz har ta tsefe,ya d'an ta6e bakin sa cikin ko in kula dan shi sam baya ra'ayin kitso duk da kalabar da aka mata ta mishi kyau,amma dai yafi son ganin gashi yasha gyara yana sheqi qamshi na fita akan a kitse.
Wanda a hankli ya shiga shafa sumar kan nata amma idon sa na kan eyelashes d'in ta dake d'auke da sanyin hawaye,bata jima da yin bacci ba knn dan har en guntayen hawaye ya gani a gefen idon ta har sun gifta kan karan hancin ta,ya tafi da babban yatsan sa sannu a hankli ya share mata hawayen,snn ya karkatar da kansa a hankli yana bin karan hancin nata da kallo da ya kasa d'auke yatsan sa akai,se ma tafiyan tsutsa ya shiga yi da yatsan nasa akan karan hancin nata ya tafi har zuwa lips d'in ta yana shafawa.
Wata kasala ce ta saukar mishi kan yanda yake jin laushin lips d'in ta akan d'an yatsan shi wanda hakan yasa ya lumshe idanun sa a hankli kafin yake ware su akan cheeks d'inta ya tafi da yatsan sa a gurin yana shafa dai dai inda dimples d'in ta ke lotsawa idan tayi dariya,ba akanta ya fara ganin dimples ba amma sosai yafi ganin kyawon nata but Why?
Ya tambayi kanshi.
Be iya ba kanshi amsa ba se dire idanun sa yayi akan rigar baccin da ke jikin ta,fara ce me santsi sosai yayinda hannun rigar ya kasance d'an siriri kamar na vest,snn tsayin ta zai kai zuwa rabin k'aurin ta,wacce tsaf ta fito mata da kyawon surar jikin ta,nn saif ya shagala se kallon surar jikin nata yake,shape d'in hips d'inta masu kyau kmr na Sophien shi,kawai dai tafi Sophie bumbum,dmn na Sophie basu da wani cikowa da zaka kalla kayi sha'awa kmr irin wad'anan da yake kallo har yana jin abu na fizgar shi da yasa ya kauda idanun sa da sauri.
Snn a hankli ya matsa ya kama lallausar qafar ta yana duba saman qafar wato kan inda ya daka mata qafar shi d'azun,gurin yayi ja abinda yayi tunani knn dan yasan takalmin sa masifar ciwo ne dasu.
Samun kansa yayi yana me murza mata gurin a hankali......
Nan qarar wayar sa da ya ajiye kan rug ya katse shi,koda ya d'auki wayar ya duba jamil ne me kiran amma kafin ya d'aga se kiran ya tsinke da kmr network problem dan kiran be isa tsinkewa ba.
Duba lokaci ya fara yi tukun"
"qarfe d'aya"
Ya fad'a d'auke da mamaki kan fuskar sa yana kallon agogon bangon falon yaga shima haka ne.
Kallon zarah yayi yana mamakin wane shagala ne yayi a kanta har 30 mnt be sani ba shida yake ganin kmr ma just 2mnt yayi a gurin.
Yayi kasaqe yana kallon ta,kana ya shiga dialling numbar jamil d'auke da tunanin meyasa jamil zai kira shi wnn lokaci.
Amma se bai sami jamil d'in ba har kusan sau uku bata shiga,nn kawai ya haqura da kiran,ya zauna kan rug yana me lanqwashe qafafun sa sannu a hankli kan tsamin da sukayi,snn daga nn ya d'auki assignments d'in zarah ya hau yi mata.

Washe gari tun da asuba qarar wayar zarah ta tashe ta sbd alarm d'in da saif ya sa mata,ta tashi da qyar se miqa take wacce a tunanin ta ko kira ne dan sam bata fahimci ba ringing d'in da take amfani da shi bane sai da ta duba taga alarm ne snn hankalin ta ya bata,amma se ta shiga tunanin ita da bata ma ta6a sa alarm ba ya akayi yau kawai ya tashe ta....se kuma da sauri ta katse kanta da wnn tunanin,tana kallon inda take ta yaya itada ke falo ta dawo d'aki har gata a kan bed.
"Na shiga uku"
Ta fad'a cikin jin tsoro idan ba gamo tayi da aljanu ba suka maido ta d'aki.
Se kuma tayi shiru hankalin ta yana d'an dawo mata,tana tuna jiya fa kmr a mafarki taji saif ya maida ta d'aki wanda sam bata ta6a kawo cewa ba mafarki take yi ba se yanzu da ta ganta a d'aki.
Hm ikon Allah duniyan cin sa me yawa ne abunda take ganin ana yiwa indiyawa a TV a d'auke su cak kmr wata er tsana shine ya kawo kanta dan dai jiya kusan kmr haka ta gani a cikin baccinta.
Nan bata gama mamakin abun ba ta hango Assignments d'in ta da ya mata ajiye kan bedside drawer,da saurin ta ta matsa ta d'auko tana dubawa taga kuwa duka ba wanda beyi mata ba.
Nan tayi murmushi me nuna alamar jin dad'i,duk da jiya ya 6ata mata rai amma zata masa godiya dan dai ya mata abunda ta kasa yi,duk da cewa ba kad'an ba taso ace ita tayiwa kanta Assignments d'in akan fahimtar ta,wanda hakan yasa taqi tambayar abokanan ta su ara mata se questions kawai da ta amsa a hannun su.
A hankali ta sauke numfashi ta tashi riqe da Assignments d'in taje ta saka a cikin jakar ta da take zuwa school da ita,snn ta fad'a bathroom ta d'auro arwala tazo tayi sallah.
Bayan ta idar ne tayi duk wani aiki da takeyi a gidan,tayi breakfast snn tayi wanka ta shirya ta fito,a niyyar ta ta jira fitowar saif dan duk ta fito haka kawai take ganin shima ya fito,amma akasin yau da ta samu har drivern da ke kaita school yazo yana jiran ta.
Taje ta shiga mota tana mai kallon gurin da saif ke ajiye motar shi taga motar bata nn,wata qil kiran gaggawa aka masa asibiti.
Abunda take tunani knn a ranta kafin driver ke jan mota suka bar gidan.
Wacce har satin ya qare driver ke kaita ya d'auko ta,ga alama saif tafiya yayi dan bata qara ganin shi ba har kwana uku yau saturday,ita kad'ai ke rayuwar a gidan bata san inda yaje ba bata kuma nemi ta sani ba.
Washe gari sunday da safe bayan ta gama share sharen gidan har ma tayi wanka tana

Please Login or Register in order to submit comment