You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
"Dariya Aira tayi Wanda ya fito da fararen hakoranta Dake d'auke da zinarin hakorin makka sosai naga ya k'ara fito nata da wutar kyanta Ta ce " Thnks my angels "Nihal ce itama ta matso ta ce " Sannu da zuwa mom ya makka"Dariya itama ayra tayi mata ta ce "Yawwa my angel makka Alhmdllh" Amsar Amal Naila ta mik'a zatayi Yarinyar ta mak'ale jikin uwarta "Turo baki Naila tayi ta ce " rabu da ita wai ita nan ji take ta dawo daga makka shine zatayi mana rainin wayau to tun kafin kije mu muka fara zuwa Y'ar rainin hankali"Dariya iyaye sukayi Sai sannan suka Hango Mummy mamy da Daddy tare da Abba Wajensu suka nufa d'aya Bayan d'aya suka rungumesu kowa nayi musu Sannu da dawowa suna amsawa Mummy ce cikin fara a ta ce "Masha Allah yaudai su Aira anzama Hajiya" Dariya Aira tayi tare da murmushi ta ce "Ai jina nake cikin farinciki Mummy ashe duk zuwan da zakayi idan ba hajji kayiba bakajinka cikin nutsuwa kamar haka nidai Alhmdllh yanzu kuma banida da wani sauran buri anan duniya Duka burika na Sungama cika Saidai Fatan samun aljanna kawai Sannan ta juya ta kalli Mijin nata ta ce " ka gama yimun komai a duniya my hero Kaid'in miji ne da kowace mace zata so samun irinsa Allah ya barmu tare har mutuwa "Ameen Arman ya fad'a yana lakutar kumatunta kamar ba gaban iyayensu suke ba ya ce " Nima kingamayimun komai my cutie matata a duniya kuma a Aljanna uwar y'ay'ana Allah ya biyaki da gidan Aljanna Alhmdllh nima bani da wani saurin buri a duniya burina kowanne ya gama cika Saidai kuma fatan samun aljanna Allah ya had'amu a aljanna baki d'aya mudaku "ameeeeeeen duk suka Fad'a Zuwa Aira tayi ta Rungume Mamy Itama Rungumeta mamyn tayi ta ce " Highly wellcome my Beloved daughter Alhmdll ko buri ya gama cika "Murmushi Aira tayi tanajin gumin mahaifiyartata ta ce " Thnks Mamy na Yanzu kam bani da wani sauran buri duka burika na sungama cika tsakanina da ubangiji har kullum sai Godiya Saidai kawai muce Alhamdulilla Allah ya barmu tare har mutuwa *Ni da Yaya Arman*.......✍🏿
_Laifin dad'i karewa_😭😭
*Nima Miss Hajjo anan nake cewa Alhamdulilla*
*TAMMAT BI HAMDULILLAH ALHMDULILLAH INA GODIYA GA ALLAH (S W A) DAYA BANI IKON FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA NA GAMA LAFIYA A YAU NE NI HAJARA L SADEQ NA KAWO KARSHEN WANNAN LITTAFI MAI TAKEN NI DA YAYA ARMAN KURA KURAN DA NAYI A CIKINSA ALLAH YA YAFEMUN ALLAH YA BAWA AL UMMA DAMAR AMFANUWA DA FADAKARWAR DA NAKESON ISARWA*
*SAKON GAISUWA DA JINJINA GAREKU NI DA YAYA ARMAN FANS A GASKIYA BABU ABUNDA ZANCE GA MASOYA SAI GODIYA NAJI DADI SOSAI YANDA KUKA AMSHI LITTAFIN NAN HANNU BIBBIYU KU KA SOSHI KUKA KAUNACE SHI DA YANDA KUKE NUNAMUN TSANTSAR SOYAYYA NAGODE NAGODE ALLAH YABAR ZUMUNCI DA KAUNA KU SANI NI HAJARA L SADEQ INA KAUNARKU FIYE DA YANDA KUKESON LITTAFINA DA WANDA SUKA SAYA SUKA KARANTA DA WANDA BAMA SU SAYA BA SUKA KARANTA DUKA INA GODIYA KUMA KU SANI INA MUKU SON FISABILILLAHI LOVE YOU ALL MY FANS IRIN SOSAI DINNAN WOLLA INAJI DAKU HAR CIKIN KOKON ZUCIYATA ALLAH YABAR KAUNA DA SOYAYYA*
*SAIMUN HAD'E A SABON BOOK DINA MAI TAKEN AUREN WATA TARA WANDA ZAI FARA ZUWA MUKU RANAR 20/AUG/2022 WANDA INA DA TABBACIN SHIMA ZAKU SOSHI BAZAN KODASHI BA SABODA KUNSAN ANCE WAKA A BAKIN MAI ITA TAFI DADI AMMA DAI NASAN KUNSANI ZAZZAKAN ALKALAMIN MISS HAJO BAYA RUBUTA LABARIN BANZA KUDAI KAWAI ACIGABA DA GASHI GA MAI BUKATAR SHIGA GROUP DINA NA WHATS APP KO SHARHI,KO TAMBAYA HANYA A BUDE TAKE KU TUNTUBE NI AKAN NUMBER WAYATA KAI TSAYE 07026166536*
*ALBISHIRINKU MASOYA HAJARA L SADEQ TA SHIRYA GIVE AWAY NA MURNAR KAMMALA WANNAN KASAITACCEN BOOK DIN NA NI DA YAYA ARMAN KOWA DA KOWA YANA DA DAMAR SAMUN WANNAN GARABASA ZAKUYI SAVE D'IN NUMBER TA KUYIMUN MAGANA KAI TSAYE ZANYI SAVE NUMBERKU ZAN D'AURA GARABASAR KATIN MTN A STATUS A YAU K'ARFE 8:00 NA DARE WANDA ALLAH YA BAWA SA AR CI ZAICI ALLAH YA BAWA MAI RABO SA A AMEN GA NUMBER WAYAR DA ZAKUYI MAGANAR 07026166536*
*Littafin Ni Da Yaya Arman ya kammala ya zama complete document zaku sayeshi cikin farashi mai rahusa ga mai buk'atar sayan cmplt document na Ni DA YAYA ARMAN ku tuntub'eni akan number wayata 07026166536*
*Sayan na gari maida kudi gida*
*_MA'ASSALAM MISS HAJO CE_*🤙🏿
Downloaded From https://tknovels.com.ng
Book Chapters
Chapter 41