google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ni Aljannata bata k'ark'ashin k'afarka in kaga dama ma ka take tana k'ark'ashin k'afar yaya Arma.....Kasa k’arasa maganar tayi sakamakon Rufe mata baki Alh Yusuf da yayi tare matseta jikin Bango cikin zafin rai ya ce " Karna sake na k'arajin kin Ambatarmun sunan wani kato a cikin gida na sannan Aurenki da nayi aiba haramun bane raya sunnanar ma'aikice zaki dinga daukarwa kanki zunubi a banza sannan shi kanshi rufemun k'ofa da kike ba k'aramar azaba kikesha ba sanine bakiyi ba Ga kuma hak'k'ina dake kanki tsawon lokacin nan nayi Aure amma Nida Wanda banyiba duk d'aya muke d'aga miki k'afa ne kawai nake bawai Rashin kunyar da kikemun bace tasa na kyaleki a yau naga damar amsar hakkina dole na amsa kota tsiya ko ta arziki"gwalalo ido Aira tayi a lokacin da za a auna jininta to yahau d'ari Ukku kirjinta in banda dabdab ba abunda yake a zuciyarta ta k'ara jinjina lamari na Alh Yusuf lallaima baida kunya wlh wai haryake mata maganar wani hakki sosai tsoro ya kamata Dan a duniya bata da burin da ya wuce ta kaiwa Arman budurcinta ba wani banza ba Hakan ya sata tsorata Dan tayi alk'awarin ko zata mutu Bazata tab'a bawa wani budurcinta ba Bayan yaya Arman kwantar da murya tayi cikin muryar tausayi ta ce "Dan Allah kayi hakuri Daddy bazan sakeba na daina Dan Allah tadani numfashina na daukewa" Matsawa Alh Yusuf yayi daga jikinta ganin haka ya sanya Aira saurin tashi tare da matsawa "Kallonta yayi ya ce " Daga Yau karki sake kulle d'akinki kinji na fad'a maki ba kulle d'akin zaisa nak'i miki abunda nayi niyya ba "Cikin tsoro Aira da har tafara hawaye ta gyad'a mashi kai ta ce " bazan sakeba Daddy amma Dan Allah bazakamun komai ba idan na bari a bud’en "Murmushi yayi Dan sosai yarintar Aira ke burgeshi komai yarinyar tayi burgeshi yake cike da kulawa ya ce "Ba abunda zan maki Amma kidainamun rashin kunya Kinsan dai ba kyau yiwa na gaba dakai rashin kunya ina son ki saki jikinki da ni da mutanen gidan nan d'in gidankine banason d'ari d'arin da kike banajin dadi ko ana k'untatawa maki idan bana nan idan ana maki wani abun fadamun" Ajiyar zuciya Aira ta sauke ta ce Bazan sake maka Rashin kunya ba daga yau Daddy ba abunda akemun "Ajiyar zuciya ya sauke ya ce " ba abunda kike buk'ata"Hawaye na bin k'umcinta Aira ta ce "Bakomai Daddy amma Dan Allah Dan girman Allah Dan darajar fiyayyan Halitta ka sakeni na koma gidanmu Dan soyayyarka da manzon Allah " kallon baki da wayau Yayi mata ya ce "idan kina wannan mafarkinma ki daina ban aureki Dan na sakeki ba Karki k'ara rokata akan wannan idan kina buk'atar wani Abu ki dinga sanar dani yana gama fad'ar haka yabar d’akin durk'ushewa Aira tayi a wajen tare da fashewa da kuka mai cin rai....Inna koda ta dawo daga Umrah ta samu wannan Bak'in Labarin sosai ta shiga surfa ruwan masifa da bala'i Kuka ko ta shashi ba iyaka tsare Abba tayi da masifa akan saiya kaita ta taho da Aira shidai Abba banda lallashi ba abunda yake sosai Inna ta tubure ta rude jin y'an lelen nata Duka biyun na cikin wani hali Kuka ta dinga rafsawa tare da had'a kayanta ta ce " Garin zata bari Bazata cigaba da chusar bak'inciki ba Duk yanda Abba yaso ya shawo kan Inna kasawa yayi da kyal dai saida ya had'a da dangin Abbansu ana ta bata hakuri tukwana ta hakura ta zauna Amma kullum saitayi mita da kukan kewar Arman da Aira shidai Abba Saidai yayi ta Lallashinta Dan ba yanda ya iya....Mummy saida tayi sati Ukku a gida batare da Abba yaje ba Sosai hakan ya b'atawa Yayanta rai Itako kullum da tunanin zullumin halin da y'arta take ciki take Dan ko ta Abba batayi...Abba dai ganin Abun na Mamy ba mai ci ba mai cinyewa bane A daddafe yayi kwanakinnan ba tare da ita ba Ganin zaiyi sakakka ya sanyashi shiryawa cikin sati na hud'u yaje bikon Mamy Sosai Yayanta ya nuna mashi rashinjin dad'inshi da kyal dai Abba ya bashi hakuri ya sauko kiran Mamy akayi Dan ayi musu sasinci tana zuwa ta ce "Yaya nidai ba wani sasinci kawai yabani takardata daman ai yace zai biyoni da ita " Kallon baki da hankali Abba ya mata yo ko giyar wake yasha ya saketa ina zai samu kamarta ga kyau ga tsafta ga gayu ga yanda take da d'an jikinnan ba a tab'a cewa ma ta haifi kamar Aira sai ace Amer ma shine d'anta na fari Dan saika rantse bata jima da Auren fari ba Ai ya saketa tuni wani zai aureta Kwantar da kai yayi ya ce "Babu saki A Aurenmu Rahama mutu ka raba insha Allahu idanma nayi miki laifin kiyi hakuri ki shirya ki koma d'akinki" Jin haka ya sanya Mamy yin sanyi Da Abba da Yayanta suka sasinta abun Yayanta yacewa Abba "ta fad'amun ta ce batajin dad'in zaginta da kake gaban kowa Dan Allah ku daina ba girmanku bane Alh kusan kun girma wannan ai Saidai yara ku masu yiwa wasu fadane" nan Abba ya shaida mashi Bazai sakeba umarta Mamy Yayanta yayi da taje ta shiya tabi mijinta su tafi Bayan yayi mata fad'a akan karta k'ara magana akan duk hukuncin da zai yankewa y'ay'anshi ba ruwanta yaranshine shike da hakki a kansu "insha Allahu bazan sake ba yaya "Mamy ta fad'a cikin ladabi a ranar Abba ya mayar da Mamy a mota ma sai cika take tana batsewa shidai ABba in Banda Lallashinta ba abunda yake..
Yau Aira na kwance a d'aki tana karatun alk'urani Dan yawaicin kwanakin nan kullum shi take karantawa kuma sosai takejin damuwa da kadaicinta sun ragu Laila ce ta shigo ta shaida mata Mama ta ce taje Mikewa tayi tare da ninke Quran din ta bi Bayan Laila tana zuwa Bayan ta gaishe da Mama ta amsa mata ba yabo ba fallasasa sannan ta ce " Daman aikine zaku shiga kitchen Kuyi tare ke da laila na musamman Sadiq ne zaidawo yana hanya yanzu haka daga Paris kuyi mashi komai na musamman plx"To Mama Aira tafada tare da tashi a tare da Laila suka shiga kitchen suka fara girke_Girke kala_Kala sai wajen la'asr suka samu suka gama Wanda Aira duk ta gaji tana gamawa ta fad'a d'akinta Tare dayin wanka Ta shirya cikin lace d'inta riga da sicket da yasha d'inkin zamani....
Arman jikin nashi ba acewa komai sai Alhmdllh Dan kullum cikin samun sauk'i yake dukda har yanzu bai farfadoba tsawon wata guda kenan Saidai komai a mashi danma ya gamu da kwararrun likitoci Mummy ta kasance a wajenshi yayinda Daddy yake komawa 9ja Duk weekend yake zuwa yaga jikin nashi Bayan a nan ma ya rabawa malamai mak'udan kudi akan su tayasu addua Allah yabawa d'an nashi Lafiya Yau Akesa ran farkawar Arman Wanda Mummy tun safe take zumudi ta kasa matsawa daga Inda yake Wajejen 6Pm Arman ya farka Wanda jinshi yake tamkar wani sabon mutum Mummy ganin yayi motsi ya sanyata matsawa kusa dashi cikin farinciki marar musaltuwa ta kama hannunshi ta ce "My son ka farka ka tashi ka kalleni mummynka ce " A hankali Arman ya fara bud'e idanuwanshi da sukayi mashi nauyi yana bud'ewa ya maza ya maidasu ya rufe "Alhamdulilla Allah na gode Maka Mummy ta fad'a tana daga hannu sama nan likitoci suka shigo suma sosai sukayi hamdalar farkawar ta Arman Dan Gaskiya su kansu sunsha tsananin fama akan wannan ciwon nashi Dan su kansu basuyi tunanin zai tashi ba Dan wad'anda zuciyarsu har takai stage d'innan ba lafiya tashi ba congratulations sukayiwa Mummy Akan farkawan yaron nata Dan su kansu sun yaba da irin k'auna da soyayyar da Mummy ke yiwa Arman Cikin farinciki Mummy ta kira Daddy tayi mishi wannan Babban Albishir Ai Daddy farincikin da ya shiga bai musaltuwa a lokaci ya mike tare da cewa a shiryamai tafiya Egypt Arman ko jinshi yake kamar bashiba Abubuwan da suka farune suka dinga dawomai ji yake tamkar a mafarki Mummy ce ta ce " son ka bud'e idonka ka kalleni mummynka ce"jin haka ya sanya Arman bud'e idanuwanshi ya kalli Mummy Rungumeshi Mummy tayi cikin farinciki ta ce "Alhmdllh Allah abun Godiya Allah ya k'ara maka lafiya my son " Gyad'a mata kai kawai Arman yayi Dan bayajin zai iya wata doguwar magana Tea me kauri Mummy ta had'a mashi da taimakon Dr da sukazo tare da shi suka tayar da Arman a hankali Mummy ta shiga bashi tea din Arman na kurba kamar wani k'aramun yaro yasha sosai Inda hakan yayiwa Mummy Dad'i Kallonshi tayi ta ce "ba abunda kake buk'ata son" Gyada mata kai kawai yayi tare da komawa a hankali ya kwanta "Ba wacce ta fad'o masa a rai idan ba Aira ba ?Ta na Ina?wani hali take ciki?Shin tsawon wani lokaci ya d'auka kwance?Kallon Mummy yayi da murmushi yaki barin fuskarta Nuni ya mata da ta matso yanason magana da ita cikin Sauri Mummy ta matsa tare da Kara kunnanta a bakinshi ta ce " me kake so kace son"Kamar mai koyon magana Arman A hankali ya ce "Mu m my I na A ira?Sosai gaban Mummy ya fad'i idonta tane suka cicciko da hawaye Mikewa tayi tare da girgiza masa kai tana hawaye ta ce " Karkamun haka ARMAN ni mahaifiyarkace nafi kowa so da Kaunarka karka k'ara komawa cikin wani hali a saboda ita Arman ina sonka sosai ina buk'atar rayuwarka fiye da komai dake cikin duniyar nan nasha wahala a Rashin lafiyar nan taka tsawon wata guda kenan Arman Karkamun haka karka k'ara komawa cikin wani halin a saboda ita plz son "Arman sai yaji tausayin mahaifiyartashi ya Kamashi kama hannunta yayi tare da girgiza mata kai alamar tabar kuka sannan ya lumshe ido ya bud'e tare da sakar mata murmushi Alamun bazai Kara shiga wani halinba " Ajiyar zuciya Mummy ta sauke tare da zaunawa ta ce "Nagode my son Allah yayi maka albarka ya jikin naka yanzu bakajin komai" ameen ya fad'a a hankali Dan magana yanzu wahalar masa take Sannan ya jinjina mata kai Alamun ba abunda ke idanunshi......
da misalin takwas na dare zazzaune suke a Babban pourm gidan Har Aira Dan itama tanaso taga wannan sadiq din da ake ta rid'in zuwanshi taga har daddyma sai Farinciki yake tana cikin wannan tunanin tajiyowa sallamarshi "badai ta d'ago idontaba har Taji shigowarshi sai Sannu da zuwa ake mai ana oyoyoy yana amsawa cikin barkwanci sosai Aira gabanta ya fad'i jin muryar kamar ta tab'a sanin me ita D'aga idanunta tayi Dan tabbatarwa da abunda kunnanta ya jiye mata tana d'agawa idonta karaf ya had'e Dana sadiq dake kallonta Shima a tare suka wara idanu musamman Sadiq cike da mamaki ya ce " Aira.......✍🏿

*Ni da yaya Arman it's not free it's for sale #200 for more information contact me on my phone number as follows 07026166536*

*_Miss Hajo ce_*🤙🏿

[6/29, 15:40] Hajo hajo: 🅿️.........*71&72*




.......Ya ce “Aira ”kallon mamaki Aira ta dinga binshi dashi ba tare da ta ce uffan ba sai k'asa da kanta da tayi"Sadiq ne ya kalli Mama ya ce "Mama a ina kika San Hajara"
Kunsan juna ne daman? Mama ta bashi amsa"Sani ma kai Mama ita ce wacce na dinga baki labari lokacin zuwana kano budurwar da nayi ina sonta sosai Mama dalilin wannan tafiyar nema da nayi Yasanya ban kuma waiwayartaba amma daman niyata ina dawowa zan tashi daga Inda na tsaya Kinga Allah ya kawomun ita har gida garin yaya mama a ina kuka Santa"Tirk'ashi Mama ta fad'a tare da Kallon Daddy da ya had'e gidan sama data k'asa Sadiq ta Kalla ta ce "To ka kiyaye kanka ita ce Amaryar babanka "what Sadiq ya fad'a yana Mikewa ya ce " me kikeson kicemun Mama kina nufin daman Aira ce Daddy Ya auro"Ga Kat kuwa ka gani Dan haka saika nemi wata ubanka dai ya kasaka"Kallon Aira sadiq yayi duk mamaki ya gama kulle mashi kai ya ce "Garinya Aira kika auri tsoho me yasa tun lokacin da nace inasonki kika k'i amincemun meya kaiki Auren sa an babanki Aira dan bakisan kalar son da nake maki ba....cike da masifa daddy ya ce "Banson iskanci Sadiq na k'arajin makamanciyar Kalmar nan a bakin ka a gidan nan wlh ranku zaiyi mugun b'aci Nakarajin ka k'ara danganta Kalmar so mata ta zakusha mamakin abunda zan muku " Aira kamar wacce kwai ya fashewa haka ta tashi al'ajabi duk ya gama cika mata kai kenan mahaifin Sadiq ne Aka auramata chabdi A zuciyarta ta ce "Allah yasa daman banyi wata soyayya dashi ba Chan ta matse musu wahalallu wucewa bedroom d'inta tayi batare da ta kuma waiwayar suba harta b'acewa Sadiq gani yana kallonta cike da bala I Daddy Ya ce " Na rantse da Allah Na kusa korarku kaida Mubarak daga gida na ku duk iskancinku akan matata ma ya k'are kaida nake maka kallon mutumin kirki shine kaima zaka b'ullo da wani sabon iskancine to wlh ko kallo karna sake ganin Wanda ya kuma kallonta tunda ku mutanen banza ne"Sakato saude tayi tana Kallonshi ta ce "Ikon Allah to saika kori Y'ay'anka saboda mace Sannu salamamme to wlh karka k'ara aibantamun y'ay'a d'iyan kirki y'an albarka Chan kuje ku karata da amaryarka amma kar a sakamun y'ay'a"a bakin duniya" Tsaki Daddy yaja tare da mik'ewa "ya ce aina fad'a muku dai kuci gaba kuga hukuncin da zan yanke" Yabar palourn cikin fushi Sadeq ko ya jima yana mamakin wannan al'amarin har saida ya goge hawaye dan ba karamun so yakeyiwa aira ba abunda aka shirya mashi dinma dak'yal mama ta lallabashi yaci danshi wannan zuwan nashi bai mashi dad'i ba Aira ko Tana komawa salla tayi ana kiran isha I ma tayi tabi ta haye Gado Dan daman baccin gajiya ya kwasheta washegari itace bata tashi ba sai Takwas Sosai tayi mamakin makara Sallar asuba da tayi abunda bata saba ba Cikin gaggawa Tai salla tayi wanka ta fito kenan Daga wanka jikinta daure da towel ta tsaya jikin mirror tana busar da gashin kanta Daddy Ya shigo tunda ya shigo ya kafeta da idanu bako k'iftawa har wani Had'iye yau yake Aira na juyowa sukayi ido hud'u dashi Ai batasan sanda ta fasa uban k'ara ba tare da durk'ushewa a wajen Matsowa Alh Yusuf yayi ya ce "Subhanallahi meke faruwane beauty ko wani abun ne ya sameki" Kuka Aira ta fashe ta ce "Dan Allah Daddy ka fita" Sakato yayi yana kallonta ganin yana Matsowa Kamar zai Rungumeta ya sanya Aira kwasar k'afarta a guje ta koma toilet tare da rufewa ta sanya key Huci kawai take tare da dafe k'irji ta ce " nashiga ukkuna ni Aira " Alhaji Yusuf ko girgiza kai yayi tare da barin d'akin dukda ba haka yasoba Dan a yanda yaga Aira sosai ta rud'ar dashi yaso ace ko rage zafi ne yayi Aira tafi minti Talatin a toilet saida taga dai da gaske yabar d'akin tukwana ta lek'o tana ganin bainan ta sauke ajiyar zuciya Tare da fitowa ta maza ta je ta rufe d'akin sai huci take kamar wacce tayi wani aiki Cikin Sauri ta shirya daman tunda tazo gidan ba make up take ba ko hoda bata shafawa Turare kawai ta fesa sannan ta yafa beil din doguwar rigar a sanda ta fito daga d'akinta Takoyi sa a laila kad'ai ta tarar a palour zaune a kan sopa earpiece mak'ale a kunnenta tana bin wak'a Hartaje tayi break fast ta dawo palourn tana zaune Inda ta barta zaunawa Aira tayi tana son ta tambayi Laila ta ara mata wayarta ta kira Mamy tana tsoro tad’au minti ashirin zaune tana sak'e sak'en dak'yal dai ta tattaro jarumta ta ce "Laila Dan Allah wani taimako zakimun" Kamar bazatayi magana ba Saikuma ta cire earpiece d'in ta ce "Ina jinki" Kamar mai shirinyi kuka Aira ta ce "Dan Allah wayarki nake so ki aramun zan d'anyi kira minti biyu inba damuwa" Kallonta Laila tayi sama da k'asa kamar bazata bataba saikuma ta Mik'a mata ta ce gashi"Cike da farinciki Aira ta ce "Nagode sis " Tab'e baki Laila tayi tana wani girgiza k'afa "Aira na amsar wayar Number Arman ta fara dialing Tajita kashe sosai taji wasu hawaye sun zubo mata Goge number tayi tayi dialing number Mamy Tare da karawa a kunnenta " Ringing Biyu Taji an d'aga Daga bangaren Mamy ta ce "Assalamu alaikum" Wani sanyi Aira taji a ranta jin muryar mahaifiyar tata tsawon wata guda kenan bataji muryarta ba tuni hawaye sun wanke mata fuska tama kasa magana "Mamy ce ta k'ara cewa Hello Yadai an kira anyi shiru" Cikin shashekar kuka Aira ta ce "Mamy...Ai Mamy Mikewa tsaye tayi jin muryar y'artata cike da farinciki ta ce " Aira ta kece kuwa "Cikin Kuka Aira ta ce " Nice Mamy "kina lafiya kuwa Naji muryarki haka Aira ko bakyajin dad'in zaman" Kuka Aira fa fashe dashi kamar wacce akayiwa mutuwa "Sosai hankalin Mamy ya tashi cikin damuwa ta ce " Karki k'ara tayarmun da hankali please daughter me yake damunki kukan me kike maimakon ki kwantarmun da hankali Aira ko so kike jini na ya hau"cikin shashekar kuka Aira ta ce "Mamy Please kizo ki tafi dani Dan Allah Mamy nasan ke kina sona" Dafe goshinta Mamy tayi ta ce "To Naji amma fad'amun ba abunda ya faru dake are you okay dear ko wani abun ake maki a gidan" Girgiza kai Aira tayi kamar tana gabanta ta ce "a a a Mamy nidai gida nakeso bazan iya zama a nan ba Dan Allah Mamy kizo ki tafi dani"ta k'arasa fad'a tana fashewa da kuka " Itama mamyn hawaye take amma Dan son kwantarwa da y'artata hankali ta ce "Ki kwantar da hankalinki daughter Allah na tare damu ki dage da addu'a kinji sannan idan kinsamu waya ki dinga kirana Inajin muryarki ko Naji sauk'i damuwar dake tare dani Kidaina tayarmun da hankali ko so kike hawan jini ya kama mamyn naki ta mutu" Cikin Sauri Aira ta fara Goge hawayenta tare da girgiza kai ta ce "A a a Mamy Nadaina banason komai ya sameki " To kidaina kuka kinji ki dinga addua itace takobin mumini"To Mamy bazan sakeba Mamy ina Haidar da Aunty Aysha Da Amer nasan yanzu Amer ya manta dani"Haidar yana school Amer gashinan yana wasa Waneshi wane mancewa da Babbar yaya yana nan yana kewarki Aysha Da kowa Duk suna lafiya""Murmushi Aira tayi tanajin wani sanyi Cikin zuciyarta jin muryar mahaifiyartata a hankali ta ce "Ki gaishemun da su Mamy sai anjima karna cinye mata credit"" zasuji wayar wacece kika samu"cikin k'asa da murya Aira ta ce "ta y'arshice" Okay to sai Anjima ki dinga kirana kinji Allah maki albarka "Ameen Mamy nagode I miss you" Miss you too daughter ki dinga kulamun da kanki kinji"murmushin da Aira tajima batayiba tayi ta ce "Nima ki kulamun da kanki kinji Mamy na" Tukwana sukayi Bankwana Laila duk tana jinsu gwanin burgewa take kallon Aira Aira na gama wayar murmushi tayi mata ta ce "Gashi sis nagode" Itama murmushin Laila ta sakar mata ta ce "DM Dear Amma na tambayeki mana Dan Allah" Sosai Aira tayi mamakin yanda Laila yau tayi mata murmushi cike da kulawa ta ce "Inajinki" Dan Allah Ko zaki d'anban labari sai a kwanannan na lura da kamar bakya son Daddy Kuma Naji kina waya nasan mamankice akan tazo ta tafi dake""Murmushin takaici Aira tayi tare da Goge hawayenta Ta ce "Banason Tuno da labarin da ya wuce kamar zan k'ara fama raunin da yakasa warkewane a cikin zuciyata " Dan batajin zata fad'awa wani cikin gidan sirrinta Dan bata gama sakewa dasu ba"kad'a kai kawai Laila tayi ta ce "Shikenan badamuwa" Nagode Aira ta fad'a tare da tashi"ta koma bedroom d'inta Aira na barin wajen Laila d'akin mamanta taje ta ce "Mama wai kin lura da abunda na lura kuwa Amaryar Daddy fa kamar batason Daddy sainakega kamar ma ba da son Ranta ba akai auren nan ta bata labarin maganar da taji Aira tayi da Mamanta" Hajiya saude ce ta ce "Nima na lura da hakan koma dai meye idan tayi tsami Maji.....Arman tundaga lokacin nan yaci gaba da samun sauki amma har yanzu tunanin Aira na nan mak'ale a cikin zuciyarshi tausayin mahaifiyarshi ya sanyashi fara Rage damuwa a ranshi ana samun cigaba sosai Dan yanzu har yana Mikewa yayi sallah dukda a zaune yakeyinta Magana ce dai ba Sosai yakeyiba a zaman arman asibiti Daddy sun kashe kud'i sun haura 30 million's sati biyu da Farkawar Arman aka Sallamesu dan jikin nashi Alhmdllh Bayan ambasu magunguna ankuma fad'a musu dokokin da zasubi Dan kula dashi Arman jinshi yake cikin farinciki Dan tunda ya farka ya gaji da zaman Asibitin ga kuma farincikinshi na komawa k'asar da sahibarshi take Dan yayiwa kanshi alk'awarin ko birnin sin Aira take saiya nemo ta.........Alh Yusuf sosai ya fara gajiya da Abubuwan da Aira take mashi duk yanda yaso ko d'an rage zafi ne yayi da ita amma ta kafe tak'i yarda ko yatsanta ya rik'e yaudai ya gaji wata kusan biyu da Aure amma Ba abunda ya shiga tsakaninsu da Ita hakan yasa yad’au D'aurarriyar aniyar kota arziki kota tsiya saiya Nemi hakkinshi.....da misalin Sha d'aya na dare Aira harta kwanta bacci Dan yau a gajiye take ta mantama ko rufe d'akin batayi ba Alh Yusuf sosai yayi hamdala lokacin da ya zo d'akin Aira ya ganshi a bud'e hamdala yayi tare da shigowa ganin tana bacci ya sanyashi murmushi Ya ce "Yau Ranar tawace komai yazomin a sauk'ak'e daga yaudai beauty Zamu zama d'aya Cikin Sauri ya cire babbar rigar jikinshi cikin sand'a ya haye gadon Tare da janyota a hankali ya fara sarrafata cikin wani irin salo Aira cikin bacci takejin Abu kamar a mafarki ga wani nauyi da takejin an hayeta Jin Abu nayin gaba Ya sanyata farkawa koda ta farka taga mutum a kanta ihu ta fasa iya k'arfinta ta ce " wayyo kwart.....saurin rufe mata baki Alh Yusuf yayi ya ce "Ba kwarto bane nine mijinki"wara idanu Aira tayi tuni harta Fara kuka ta ce "Daddy me keke shirinyimun na shiga ukku Dan Allah ka rabu dani ka tadani wayyyo ni Aira shikenan na mutu'" K'ara mirginawa Alh Yusuf yayi kanta tare da Fara k'ok'arin Rabata da rigar jikinta ya ce "Hak'k'ina zan Amsa wajenki beauty kinsan dai na d'aga maki k'afa to yau hakuri na ne yazo k'arshe Gwarama ki bada kai kawai bori ya hau Dan yau babu mai kwatarki a wajena Karkiyimun gardama Naji maki ciwo my beautiful bride a hankali zan biki........✍🏿


*Tirk'ashi*🏃🏿‍♀️🙆🏽‍♀️


*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
[6/29, 22:56] Hajo hajo: 🅿️..........*73&74*





....A hankali zan biki"Aira jin maganganun take tamkar a mafarki kuka ta fashe da shi ta ce "Ka tadani Daddy Dan soyayyarka da annabi muhammad (s a w) Karkamun komai " Ai Alh Yusuf baimasan tanayiba tuni harya zuge mata zif din rigarta yana kokarin raba ta da rigar jikinta ganin da gaske dai yake "ki rik'emun Amanar Komai dake tattare da ke na baki Amanar kanki Da kanki" Tunowa da maganar Ta da Arman Ta k'arshe Ai batasan sanda wani k'arfi yazo mata ba hannun Alh Yusuf ta samu ta gantsarwa cizo iya k'arfinta har saida Fatar wajen ta fara fita Ai Alh Yusuf najin azabar cizon da Aira ta gallamai ba baisan lokacin da ya yi k'ara ba Ya mirgina gefe Aira na ganin ya d'agata cikin sauri ta mik'e cike da tashin hankali hawaye duk sun cika mata fuska Kallonta Alh Yusuf yayi ya kalli hannunshi ya ce "Tunaninki wannan cizon da kikamun shi zai kwaceki daga wajena sainaga ta Inda zaki fice daga d'akin" Cikin kuka Aira ta ce "Wlh baka isa kayimun komai ba mugu azzalumi macuci tsohon banza kawai" Alh Yusuf cike da zafin rai ya tunkarowa zai Kara chafketa Cikin rud'u Aira ta fara waiwayen neman mabugi Kwalbar turarruka da aka jera mata akan Mirror d'inta ta kwaso Tare da Jefa mashi katuwa a goshi"Alh Yusuf ba k'aramar azaba yaji ba tuni goshinshi harya fashe ya

Please Login or Register in order to submit comment