You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹



Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu
da shauƙi tareda begen reality love❤️na haƙiƙa 💯


Book one

Chapter 11 & 12

"Suna isa tafice da gudu ko gana parking beyiba, tafaɗa parlor tana ƙwalawa Yaa shattima kira. "My lion..my lion..
Yaa lion ɗina. Where are you please? Tafaɗa tana kwaɓe fuska...gabaki ɗaya dariya mutanen dake parlor suka saka
domin sam failusha bata kulada kowaba seda taji dariyarsu. Maheer, fawan, fa'iz, mami Hajiya kaka, Dady duk suna
parlor. Ido tawaro data gansu sekuma tarufe fuskarta da tafukan hannunta. "Tofa kekuwa sabida tsabar ƙauyanci
Zaki faɗawo mutane cikin parlor Hakan ko sallama babu balle gaisuwa kina Kiran wani lion to waye keda wannan
Sunan agidan nan? Mudai bamu sanshiba. Cewer maheer yana harararta... ƙara kwaɓe fuska tayi tana matsar
ƙwallar amma batace mishi komaiba domin Allah yasani bataji daɗi rashin ganin lieutenant musayyeer a parlor
ba..muryar fawan ce tasa tafara ƙafafunta jin yana cewa "Feelon kaka yau agari zonan yar ƙanwata rabida maheer
kinji.. Hakan taƙarasa tsakiyar parlor kafin takai gun fawan Mami tariƙo hannunta tana zaunarda ita kusanta, tace
"rabu dashi ƴata zo kizauna babana baya gida amma anjima kaɗan Zaki ganshi kinji. Kai tajinjina wa mami. Cike da
salɓita.

Itako Hajiya kaka yahayyaƙowa maheer tayi damasifa wai miyasa yace besan mesuna lion ɗin jikartaba. Da ƙyar dai
fawan ya lallaɓata tayi shiru. Shi kuwa fa'iqa miƙewa yayi tsaye yace "yar ƙauye zomuje kiga wani abu..ai ƙarasaba
ta wullo mishi filon kujera tare da miƙewa tabishi dagugu domin tuni ya arce dama Hakan sukeyi duk suka haɗu
kamar sa'annan juna.."iKon Allah wai fa'iz wannan shirmen bazaka denashi bako? Mamana ba ƙanwarka bace
ah'ah. Cewar mami. Rabu dashi Rukayya Indai failusha ce dede take dashi. Hum Allah ya kyauta.

Seda tagama gudane guda nenta itada fa'iz kafin tadawo bedroom ɗinta dake gidan tun da dama can tasanshi, shiga
tayi taje tayi wanka tacanja kaya kana tayi kwanciyarta batareda tabi takan abinci ba domin kozata kwana bazata
Nemi wani abin domin taciba sedai idan takurata akayi..


Zoom 1
Wasu matasan matane zaune su biyu acikin bedroom se wadda taɗan fisu girma kaɗan dagani yayarsu ce. Ɗaya ce
ta kalli ƙaramar tana faɗar "Anty sofi wai seyoshene Zaki bawa anty mubuna haɗin Kaine koni danake ƙarama ai zan
iya yimata abinda takeso Balle ke? "Humm bazaki gane bane zeemama amma wlh babban yaya nada wuyar sha'ani
zan iya rantse miki kika ko ganina yayi baze ganeniba domin ko kallona betaɓayiba, sa'annan kuma shekaran jiyafa
ya dawo yanzu Hakan ko gaidashi bamujeba. Balle nasamu nazuba mishi ɗin....ajiyar zuciya anty mubina ta sauke
kamin tace "shikenan kibari duk ranar da kukaje gaidashin ki tabbar kinzuba please sofi sanin kankine banida burin
daya wuce mallakar lieutenant musayyeer ayanzu kuma banida wata dama tayin Hakan seta hannunki idan kuwa
bata samu bane tose na canja wata hanyar amma dai mufara gwada wannan domin wlh kota yayane Sena lashi
zumar wannan guy ɗin. Tana gama faɗar Hakan tariƙo kan zeemama taɗora akan cinyarta kafin ta fiddo nononta
ɗaya tasakawa zeemama abaki tana faɗar "shaa Aurar mom 2 days sunyi missing ɗinki. 😱 Aiko zeemama kamar jira
takeyi ta cabki nonon anty tata tafara zuƙa kamar tasamu na uwarta, tare da tura hannunta cikin rigar tariko ɗayan
tana murza nipple ɗinta. "Washh sweet sis shamin sosai, anty mubina tafaɗa tana ƙara manna kan zeemama akan
nonon nata. "Baki anty sofi taturo gaba tana faɗar "dan kuyamutsani shine se ayanzu zakuyi bayan kunsan nayi
missing kwana biyu, Allah nima bazan yadda ba, taƙarasa zancen tana tura hannunta kasan duguwar rigar anty
mubina tare da sanya hannu tajanye pant ɗin anty mubina wuri ɗaya ta zuwa mata yatsunta acikinta, tana fingering
ɗinta. Aiko anty mubina ta banƙare tare da kwanciya plat tana ƙoƙarin cire rigarta. Cikin sauri suka tayata cirewa,
suma duk suka cire kayan jikinsu, cikin mugun kwaɗayin juna su kayi kan sunansu suna less tamkar hauka sabon
kamu, kumawai ahakan yaya da ƙanwa ne uwa ɗaya uba ɗaya ( rabbi ka tsare mu daga biyagun ƙaddarori muda
dukkan musulmi baki ɗaya 😥)


Asokoro


Dukkansu zaune suke a parlor suna fira amma an wannan karon babu fawan kuma babu maheer kowanne yayi
gidanshi. Mami ce kawai se Hajiya kaka dakuma fa'iz. Kallom Hajiya kaka mami tayi kana tace "mama nifa tun ɗazu
banga mamana ba ko ina ta shiga? Ko abinci bataciba fa. "Humm ai kaɗan kika gani Rukayya indai failusha ce,
kinsan halin kayarki. Cewar Hajiya kaka tana mere baki. Miƙewa mami tayi tana faɗar "bara kugani kar yunwa
takama yarinya irin wannan zama haka. Kaitsaye ɗakin failusha tanufa koda ta shiga tana kwance akan bed tana
bacci. Murmushi mami tayi kafin ta shiga tashinta, domin ko acikin bacci matakin lieutenant musayyeer tajeyi tana
turo baki gaba cikeda taɓara tana motsa lips ɗinta wanda bakajin abinda take faɗa..... murmushi mami tayi kafin
taƙarasa tadata...Tana buɗe idonta taga mami Hakan yasa tasaki murmushin daya ƙara mata kyauta, wanda yasa
mami faɗar "Masha Allah watafarakallah bi'ahasanilhaliqin, tabbas Allah ya albarkaceni da kyawawan yara daga
mazan har wannan macen ɗaya daya bani amana Allah ya albarkaci rayuwarku duka. "Mikikace mami? Ta tambaya
cikin sansanyar muryarta. Bakomai mamana tashi kiyi brush maza kizo kici abinci kinjiko..baki tabuɗe zatayi magana
kenan. Mami tace "kul karkice komai tashi kawai kiyi. Hakan yasa tamiƙe badan tasoba tanufi toilet tana turo baki.

Mami ta fito daga bedroom ɗin failusha Lieutenant shattima nashigowa gidan, yatafita kamar irin nigoginnan na
masuji daƙarfi da kuzari...wurinta yaƙaraso tare da hugging ɗinka yana manna mata kiss a goshi. "Good evening
Mamina, yafaɗo akan lips ɗinshi. "Murmushi mami tare da shafa kwantacciyar sajen fuskarshi kana tace.
"Alhmdulillah babana kadawo lpy? "Alhmdulillah Mami. Daga Hakan yajuya zeshige Pert ɗinshi. "Yo ina ganin
bakanta yanzu maisunan mlm harnayi lalacewar daga kanni kakasa zuwa kagaidani, Hakan zaka sa ƙafa kawuce kana
wannan tafiyar kamar zaka tada gidan, ko wanda ko wanda ze shiga yaƙi? Cak ya tsaya daga hawan benen dayakeyi,
tare da juyowa ya kalleta da gefen ido sekuma yataɓe baki, kafin yajiyo zuwa cikin parlor inda take zaune, bece
mata komaiba illa zama dayayi gefenta kana yasaka duka hannayenshi ya rungumota gudun karta faɗi idan ya
rungumeta daga tsaye, kana ya manna mata kiss akumatu, cikin wani ɗan iskan sexy sound yace "nina isa nace
banyiwa matar oyoyoba, no.no. sam bazeyuba kawai banganki bane. Kafin yaƙarasa yaji Hajiya kaka na tabka salati
tareda tafa hannu tana faɗar "nashiga aljanna da izinin uban gijin, zamani ina zaka damu ya wannan lalacewar har
ina? Maisunan mlm yanzu dama Kanada lafiya har haka amma kaƙi maida hankali akan iyalinka, amma danka mayar
dani gantalalliya shine zakazo kana kiramin wani nono, wannan rashin kunya har haka maisunan mlm? Ido
lieutenant shattima yazaro cikeda mamakin jin abinda ke fita daga bakin tsohuwar kaitsaye tacanja mai magana.
Dan Allah ni ɗagani kawani ƙwaƙumeni kamar zaka ɓallani, kawani zubomin wannan idon naka masu furgitani...gira
ɗaya yaɗaga mata wani wani lalacin murmushi wanda kai baka isa kace murmushi ne yakeyiba shida yayi abinsa
shine kawai yasan yayi, kafin, yajuya yana kallon gefen mami ganin batama ganinsu Balle taji abinda suke faɗa yasa
yajiyo yana kallon Hajiya kaka cike da iskanci kafin ta buɗe baki tamkar wanda akayiwa dole yace "oh sorry Hajiya
kaka nono nakeso karkiga lafina kozaki banine matar atina tsohuwar love? Yaƙarasa zancen yana kafeta sexy ayes
ɗinshi masu matuƙar kaifi...kau shattima kwallon ɗan iskane wlh 😂..ido Hajiya kaka tawaro tare da ɗauko filon
kujera ta doga masa akafaɗa yagoce, tama faɗar "sedai kaje uwarka tabaka murgujejen banza murgujejen wofi, yau
harnayi lalacewar dazaka maidani abokiyar shaƙiyancinka yonaji lalatacce, taƙarasa faɗan tana haki kamar wadda
tayi gasar tsere... miƙewa yayi tsaye yana ƙare mata kallon yadda duk tayi laushi cikin ƙanƙanin lokaci Hakan, kafin
ya ɗauke kanshi yana taɓe baki irin ko ajikinshi ɗinnan kana ya haura zuwa Pert ɗinshi.....yana ɗagawa failusha na
fitowa ganin mami bata parlor yasa tanufi Hajiya kaka tana faɗar "kakata kedawaye? Waye yataɓamin ke yanzu yaga
yadda ake chaskale agidannan? "Waye kuwa inbanda ganta lallen mijinki ƙaron banza ba mutun yayima wata
maganarba yaturmusheshi da wannan mirɗaɗɗen jikin nashi...kai aitun kafin tarufe bakinta failusha tamiƙe aguje
tanufi Pert ɗin lieutenant musayyeer mahabub shattima, tana kiranshi da iya ƙarfin cikin sexy sound ɗinta, my
lionnn....!


ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261
sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371
on Whatsapp




Autar alheri ✍️

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹



Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu
da shauƙi tareda begen reality love❤️na haƙiƙa 💯


Book one

Chapter 13 & 14


"Dagudu ta isa parlor kuma bata fasa kiranshiba. Ina cikin bedroom ɗinshi yagama rage kayan jikinshi kenan yajiyo
sassanyar muryarta tana Kiran my lion, baki yataɓe aranshi yana faɗar "marar kunyar ƙarya kawai, juyawa yayi
zeshiga toilet yariƙe Handel ɗin ƙofar toilet ɗin kenan itako tana faɗowa bedroom ɗin cikin farin ciki da ɗaukin
ganinshi. Tsayawa yayi cak yafasa shiga yana kallonta cikeda mamaki rashin hankalinta na faɗo mishi bedroom babu
nocking...itako failusha duban inda zataganshi takeyi kamar ance tajiyo kawai idonta yasauka akan rikitattun
idanuwanshi masu bala'in kaifi da ladabtarda mutun, ido tawaro atake wani irin tsoro yarufeta, wanda yayi
sanadiyar ɗaukewar nomfashinta ba wuccin gadi cikin ƙanƙanin lokaci murnarta takoma ciki, baki narawa take
nunashi da yatsa amma takasa magana se kayarma jikinta keyi cikeda tsoro. Shikam ko gizau beyiba illa wata
muguwar harara da yake Banka mata taƙasan ido. Azabure tayi baya tareda koma ɗauka ƙasa da gudu tana share
ƙwallah domin batasan abinda yakawo wannan mugun gudannansu kuma har bedroom ɗin lion ɗinta (tofa lallai
failusha akwai wauta waye zeshiga bedroom ɗin wannan bijimin Zakin batareda izinin shi ba) tana saukowa parlor
fawan nashigowa domin Hajiya kaka tuni tabar parlor. "Ke little sis lpy kuwa miyafaru ne? Yatambeta yana riƙeta
ganin yadda take afirgice.. "jiyowa tayi dasauri jin Yaa fawan domin ita batama ganshi. Aiko yadda taga shine
sekawai tariƙemai hannu gamtana nuna mishi saman benen inda ta fito domin tama kasa magana. Kallon inda take
nunamai yayi kana yace "miyafaru ne wani abin yafaru da Yaa shattima ne? Shiru ba amsa. "Failusha kinutsu mana
kigayamin abinda yafaru, yafaɗa ya girgizata. Se alokacin tabuɗe bakinta dake rawa ɗaukar tace "Y.. Yaa fawan
wancan mugun sojan ne yazo dakin my lion yanciki please kakira my lion yazo yaganshi, tayi maganar tana share
ƙwallah kuma daganinta kasan duk aruɗe take. Mamaki Yakama fawan sosai jin abinda take faɗa kafin yaja
hannunta sukoma Pert ɗin lieutenant shattima, domin bayaso su Mami suzo suganta Hakan hankalinsu tashi
zeyi..binshi tayi domin gabaki ɗaya hankalinta atashe yake sabida bata taɓajin tsoron wani mahaluki ba aduniya
kamar yadda taji tsoron wannan mugun sojan acewarta. Suna shiga suka zauna tanganemen parlorn shi kana fawan
yariƙo yana faɗar "wanne soja kike magana little sis? Lion ɗinki? Ko wani daban? Cikin sauri ta shiga girgiza mai
kanta kafin tace "aa ba lion ɗinna ba wannan sojan wanda yakusan kasheni a suleja shine fa magani yanzu a
bedroom ɗin my lion. "Tofa wanda kikayiwa rashin kunya? "Eh tafaɗa tana tura baki gaba tunda ance tayi rashin
kunya. "iKon Allah tomizekawoshi gidannan kuwa? Amma barana kira Yaa shattima yaƙarasa zancen yana zaro
wayarshi daga cikin aljihu kana ya shiga Kiran lieutenant musayyeer. Sedai harta hanya ba'a ɗaga ba., beƙara kiraba
domin yaji ƙarar wayar a cikin bedroom mamaki duk yakamashi. Tinani yakeyi waye zeshiga har bedroom ɗin
babban yasu koda abokinshi ne kuwa? Domin idan Basu dasuke ƙanenshi ba babu me shiga bedroom ɗinshi suka
seda lalura. To kodai Yaa shattima ne tagani ta ɗauka wancan sojan ne gizo ne yake mata? Duka shikeyiwa kanshi
wannan tambayar dabame bashi amsarta.. ganin duk afirgice failusha take yasa yashiga kwantar mata da hankali
haryasamu taɗan nutsu.. wayarshi ce taɗauki rurin neman ɗauki, Hakan yasa yaduba sedai ganin mekiran yasa yayi
saurin ɗagawa yan faɗar "hello inawuni babbban yaya. Daga ɓangaren shattima kuma. Lumshe kyawawan
idanuwanshi yayi yaname tsotar lips ɗinshi naƙasa kafin yabuɗe baki kamar bayaso yace "my lovely bro. "Na'am
yayanmu. Gani ina parlor ka. "Okay I'm coming, yana gama faɗar Hakan ya yanke wayar.

Itako failusha ƙofar fitowa bedroom ɗin tazubawa ido, dudda maganar da Yaa fawan kemata sam bataji shi burinta
kawai lion ɗinta ya fito taganshi domin yarama mata abinda wancan mugun sojan yayi mata. Buɗe ƙofar yayi ya fito
sanye yakeda ƙananun kaya ajikinshi farare ƙall ga dukkan alamu fari daga cikin kalar dayakeso, wayace maƙale a
kunnenshi kamar yadda taganshi wancan ranar. Ido suka suka haɗa da failusha data jima da miƙewa tsaye tana
nunawa fawanshi, cikin fisgo magana tace "Yaa fawan shine wannan fa yadakeni kuma yasaceni, kakiramin my lion
yazo yaganshi mugune wl...fawan bebari taƙarasaba yayi sarin riƙeta gudun kar tasha wani rabon dukan cikin zaro
ido yake faɗar "kee little sis shinefa lion ɗinki, shine kike gaya masa Hakan? Sanin Yaa shattima ne bakiyiba kome?
Yafaɗa cike da mamaki dakuma tsoro, kenan duk ɗauki da soyayyar datakeyi lion ɗin ita batama sanshiba? Itako
failusha afirgice tajiyo tana kallon fawan cikin mugun tsoron jin abinda yake faɗa kafin taɗago kuma ta kalli
lieutenant dako kallon inda suke beyiba balle yasan da abinda sukeyi. Cikin tsiwa tajoyo zata saukewa fawan tijara
sekawai idonta yadauka akan wani tanganemen hoton shattima dake manne a bangon parlor wanda computer ke
sarrafawa izuwa launukan yanayin shekarunshi, tun yana ɗan shekara 12, har zuwa shekarunshi na yanzu, cikin
firgici tawaro ido kaninshi ɓaro ɓaro ayanayin data sanshi wato shekaru 11 da suka wuce, domin wannan lokacin
beyi girman yanzuba kana be ajiye sumaba ko kaɗan su fuskarshi, bata gama kallonshi sekawai yaƙara chanjawa
kafin tayi wani motsin yaƙara chanjawa izuwa yadda yake yanzu cikakken namiji kuma bijimin Zaki, yana sanye cikin
kayan suna sojoji riƙeda ƙaramar binfiga, yana ɗanata tankar zeyi harbi, fuskarnan a ɗaure tamau tamkar besan
minene dariyaba.... ƙafafunta ne suka fara rawa cikin firgici da tashin hankalin data shiga lokaci ɗaya. Innalillahi
wa'inna ilaihi raji'un kawai take maimaitawa ganin wai lion ɗinta ne yayi mata wannan muguntar yanemi kasheta
duk sonda take masa. Shin miyasa yayi mata Hakan ? Yadena sonta ne yanzu kome? Ko kuma dama can basonta
yakeyiba itace kawai ke haukata shi tuni yamanta da Ita? Ita kaɗai keyiwa kanta wannan tambayar daba me amsa
mata ita Sheshi? Atake taji wasu irin hawaye masu zafi sun zubo mata a fuska, Hakan yasa ta runtse idonta da
masifar ƙari.

Hannunta taji anriƙo, Hakan yasa taƙara runtse idonta daƙarfi..amma taji riƙon harcikin kanta sabida tsabar laushin
hannun..bata buɗe idontaba taji ana janta, dudda Hakan besa tabuɗe idontaba domin gabaki ɗaya tagama karaya.
Bata tashi buɗe idontaba seda taji anjefata akan bed Hakan Yasa tawaresu afirgice tana bin wanda yajefotan da
kallo, gabantane yayi mummunan faɗuwa ganinshi tsaye agabanta fuska a ɗaure tamkar hadari, waigawa tayi tanani
inda zata gan Yaa fawan sedai wayam bayanan. Abinda failusha bata saniba shine tunda tafara kallon hotunan
shattima dake juyawa fawan yabar parlor ganin yadda yayan nasu yagame Gabas da yamma babu alamun rahama
atareda shi... nomfashi taja daƙarfi tanajin yadda gabanta ke dukan tara tara, amma ƙoƙarin danne tsoronta takeyi
wanda ya riga ya bayyana.


Shiko zama yayi agefen bed ɗin yana dannar wayarshi kusan minti biyar kamar bazeyi maganaba can kuma seta
tsinkayo cool voice ɗinshi yana faɗar "to marar kunya mikuma yakawoki Pert ɗina? Kuma har bedroom babu
nocking waye yabaki wannan damar? Yatambaya kamar bashine yayi maganarba. Shiru tayi kamar bata jinshiba
kusan kusan minti biyu, Shima kuma yashareta, Hakan sukaci gaba da zama har kusan 10:30 nadare amma bekoma
bi takantaba hasalima aikinshi yake yi hankali kwance akan laptop ɗinshi. Ita kuwa izuwa yanzu tagaji da zaman
ɗakin fita takesonyi kodab tagayawa Dady abinda shattima yayi mata domin wani irin zafin abin takeji aranta, dan
kawai batada yadda zatayi dashi ne. Ganin bayada niyyar yin magana Balle yabata damar taya yasa tamiƙe tamkar
kazar da kwai yafashewa aciki, tanufi kofar fita, seda tariƙa Handel ɗin ƙofar taji cool voice ɗinshi yadaki dodon
kunnenta, ta hanyar faɗar.....!



ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261
sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371
on Whatsapp




Autar alheri ✍️
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹



Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu
da shauƙi tareda begen reality love❤️na haƙiƙa 💯


Book one

Chapter 15 & 16


"Ta hanyar faɗar "karki kuskura kibar ɗakin nan muddin baki bani amsar tambayanaba.. "chak tatsaya tana me zaro
ido kafin kuma taja tayi tsaye domin a yadda zuciyarta kemata sam bazata iya yimishi wata maganar ba
ayanzu...Hakan ta tsaya akanshi bata tafiba gudun abinda tafiyar zata haifar kana kuma bata komaba. Seta tashafe
kusan minti 40 ahakan, kana tamotsa bakinta cike da ƙosawa tace "kayi haƙuri. Banza yayi mata harseda taƙara
bashi haƙurin kana ya kashe laptop ɗinshi tare da miƙewa tsaye yana haɗe hannayenshi aƙirji yadubeta sheƙeƙe
kana yace "lafinki yaƙaru kuma sekin amsa min duka wannan tambayar kafin kibar dakinnan wlh kona canja Miki
kamanni wawuya kawai, yafaɗa cikin zare ido. Atake jints ya ɗauki rawa amma tadake bata fidda tsoronta
afiliba..kana tace "nibansan kai bane Shiyasa nashigo danasan Kaine mizekawoni wurin..kasa ƙarasawa tayi sabida
ɓallar datayi abakinta. Saurin kai hannu tayi zata shafa tana fashewa da kuka. "Shiii yafaɗa yana janye mata hannu
tare da ɗora yatsarshi akan lips ɗinshi, kana yace "barshi yayi zafinshi ya cika tsiwane Shiyasa yakarɓi hukunci, idan
yakoma gayamin abinda bantameshiba amma seyayi jini. Yafaɗa ko ajikinshi...ai babu shiri failusha ta haɗiye
kukanta, tana zare ido. 'hum bakin nibane to gun waye kikazo? "Bakowa tafaɗa atsorace. "Humm yajinjina kanshi
kana yace "wato ke gani marar kunya yoshe kika watsrda tarbiyyarki har kikaga Zaki iya hawa jikin namiji kuma
babba kamarni? Sabida banzan dalilinki? Kuma wai ahakan ke matar aure sabida kinrenawa auren hankali ko?
Yafaɗa yana zare mata wannan rikitattun idanuwan nashi masu firgitarwa. "Cikin muryar kuka failusha ta shiga
girgiza mai kanta tana faɗar "ah'ah wlh dan Allah kayi haƙuri..shiru yayi yana cigaba da danna wayarshi daya ɗauka
domin tun lokacinda yafara mata tambayar ko kallonta beyiba idonshi nakan wayarshi inba lokacinda ya ɓalli
bakintaba. Kusan minti 25 suka ƙara wucewa tuni kafafuwanta suka fara rawa, sabida rashin sabo... ataƙyaice sukan
12:30 shattima yakoma bakin bed ɗinshi yazauna yana faɗar "oya maza yi tsallen kwaɗo Anan kuma idan kika tsaya
Sena karyaki, gobe kiƙara shigomin bedroom babu nocking., yafaɗa ko ajikinshi. Ido failusha tazaro cike da sarewa
sedai ba yadda ta iya doline tayi idan tanason rayuwarta sedai ko zatayi amma zata gaya mishi yunwa takeji. Cikin
kuka tace "Yaa shattima wlh Allah.."hee don't sey anything kawai kifara, karko kisoma bani haƙuri. Aiko failusha
najin Hakan tafashe da kuka tana faɗar "to aiba haƙuri zanbaka ba ni yunwa nakeji, taƙarasa zancen yana fara
tsallen kwaɗon. "Au dama ana girka abinci dake? "Oh to yau bazakiciba, yafaɗa ko ajikinshi....babu yadda failusha ta
iya Hakan taɓata wannan daren tana tsallen kwaɗo ga yunwa ga bacci yahanata yin ko ɗaya, ƙafafunta tamkar
zasubar jikinta. Gabaki ɗaya tafita hayyacinta. Bashi yabartaba se wurin ƙarfe 3 tafaɗi yafi a ƙirga amma ko ajikinshi
seda yaga tana neman suma tukunnah yabarta tare da korata. Tana kuka tabar Pert ɗin nashi tana jan ƙafa, tana isa
bedroom ɗinta tafaɗa kan bed tare da rushewa da matsanancin kuka, sam batayi tunanin lion ɗinta ze iya yimata
wannan zaluncinba. Tayi kuka harta gode Allah daga ƙarshe tamiƙe tare da nufar toilet tayi wanka da ruwa masu
bala'in zafi kanafin ta fito, aranta se saƙe saƙe takeyj, domin tayiwa kanta alƙawarin dena tsoronshi kuma bazata
taɓa gayawa kowa shine wanda ya daketaba a suleja bancin Yaa fawan daya riga yaji. Kana duk abinda yayi mata wlh
seta rama yadda yahanata bacci Shima baze runtsaba,,kana yadda zatayi kwana yunwa shikuwa seya gudani abinci
dakanshi, tabbas doline ta ajiye soyayyar shi da tsoronshi gefe tahukuntashi abisa laifikanshi gareta, da wannan
tunanin harta gama shirin bacci kana tayi sallar isha'i dabata samu tayiba tukunnah ta kwanta.


Shi kuwa koda tafita zaune tabacci akan sallaya domin duk azabar da yake gana mata shi yana kan sallaya ne yana
nafilarshi. Seda tafice ne tukunnah yamiƙe ya shiga toilet yayi wanka kana ya fito, yayi shirin bacci, Hakan ya hau
makeken bed ɗin shi ya kwanta kafin ayi asuba yatashi ranshi fyass. Yana kwantawa Hajiya domin ya kashe bedside
lite, idonshi suka sauka akan wani murgujejen macijin daya kusan cin rabin gadon yafasa kai tankar ze sareshi...ido
shattima yawaro tare da miƙewa azabure yanabin majicin dallon mamakin a Ina yashigo? Ganin da gaske majine
akan bed ɗin shi yasa yamiƙe cikin sauri ya kunna hasken ɗakin, yaname kallon bed ɗin sedai gamama kinshi
bakomai akan bed ɗin wayam. Cikin mamaki yake kafewa ɗakin kallo tabbas yaga maciji akan gadonshi bawai gizone
idonshi kemishiba to amma yana ina? Tambayar dayake yiwa kanshi kenan kuma bashida me bashi amsarta.
Yanacan yana tinani yaji wani dogon abu me sanyi yanabin ƙafarshi, cikin sauri yaduba ƙafar tare da zaro ido yana
bin macijin da kallo gaya sebin ƙafarshi yakeyi yana kuma lauyeshi. Wani irin bugawa zuciyar lieutenant musayyeer
takeyi da azabar ƙarfi gabin wannan shinfiɗaɗɗen macijin kwance akan jikinshi yana zagayeshi, behanashiba hasali
ko motsi beyiba har yazo ƙugunshi, ananne yadamƙe kanshi cikin zafin zuciya tare da murguɗe kan nantake macijin
ya mutu., zareshi yayi daga jikinshi kana yayi wulgi dashi cikin zafin zuciya dakuma mamakin ta inda maciji yashigo
mishi. Ƙarasawa yayi kan sopa ya zauna tare da dafe kanshi yana tinani, yajima zaune yanajin yadda idonshi ke zafi
sabida bacci amma tinani yahanashi wani dogon motsi, kamar mafarki yaƙarajin tafiya akan bayanshi zuwa cikinshi.
Amugun razane yakai dubanshi yana me ƙara zare rikitattun idanuwanshi, cikin mugun mamakin ganin wani
macijin, cikin zafin nama da tafasar zuciya yaƙara damƙar wuyanshi yana kallon inda gawar na ɗazu take. Tabbas
bashi bane wanine? To daga ina suke shigowa? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yafaɗa bayan ya murgiɗewa wannan
kai Shima ya mutu, yakoma gefen widrop yayi yatsaye tana kallonsu cike da mamaki da kuma al'ajabi, kallonsu
kawai yake yi amma yakasa tabuƙa komai kuma yakasa kwanciya, Hakan yake tsaye tare da gawar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment