You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

macizan har akayi
asuba. Se alokacin yasauke nunfashi ganin ya kasa gane komai, tare da nufar toilet domin ya ɗauro alwala yayi,
sallah. Seda yayi wanka kana yau ɗauro alwalar. Koda ya fito komai beshifaba yaka short nicer ɗinshi da jallabiya,
tare da nufar ƙofar zefice masallaci kuma se a sannan yadubi inda gawar macizan take sedai ga mamakisa bakomai
babusu babu dalilinsu tamkar ma basu wanzu a wurinba. Mamaki yaƙara kamashi sedai betsaya wani ɓata lokaciba
yanufi masallaci.

Kwance take akan kirjin mom ɗinta tankar wata jinjira suna lulluɓe acikin blanket, yaye blanket ɗin mom ɗinta tayi
tanabin fiskar yar tata da kallo, ganin yadda tayi bacci da nono abakinta, mayarda idonta tayi inda takejin motsin
hannun yar tata, atake tasaki murmushi, cikeda duniyanci ganin yatsun Zeemama acikin gabanta suke har bacci
yaɗauketa. Lumshe ido tayi tanajin daɗin yadda takejin motsin hannun yar tata agabanta, kafin ya fara ƙoƙarin
tadata. "Sweet babyn mom, zeemama na. Kitashi kinsan yau kinada lecture by 8 kitashi kinji, tafaɗa cikeda
rarrashinta... miƙa zeemama tayi tana ƙara luma yatsrta acikin mom ɗin tata wanda yasaka mom ɗin gantsarewa
tana faɗar"washh my zee daɗin mom. Itama zeemama ƙara maƙale mom ɗin tayi tana cewa "za tashi mom amma
Sena sha sweet. "Ok my baby tashi Kisha abinki maza. Jin Hakan yasa zeemama ƙara gyara kwanciya tana zuƙar
nonon mom ɗinta daga ƙasa kuma tana yamutsa gaban mom ɗin, aiko mom ta fara ihu tana buɗewa yar tata ƙafafu.
Sosai zeemama tarikita mom ɗinta, daga ƙarshe mom ɗin tashiga tsotse yarta ciki da waje. Ataƙyaice ba ita ta
bartaba seda tasamawa yar abinda takeso tukunnah suka miƙe daga bed ɗin sukaje sukayi wanka kana duka fito
tamkar wasu ƙawaye. Koda suka fito, parlor Dadynsu ne anty mubina na zaune akan cinyarshi tana mishi rigimar
seya canja mata mota, shi kuwa yana acikin rarrashinta. Ƙarasowa suka yi suka zauna tareda gaisawa cikin son juna
sun kafin suka miƙe suka nufi dining domin yin breakfast ransu fyass sedai babu sallah Balle salati. Allah
yakaremana imaninmu.


Asokoro

Misalin ƙarfe 9 zaune suke dukansu akan dining suna breakfast...cikin sassarfa yafara saukowa daga kan benen
fuskarnan amurtuƙe kamar koyoshe, sebaza kanshi yakeyi tamkar company tirare. Yana karasowa yagaida iyayen
nashi cike da girmamawa yayi da fa'iz kuwa ya gaidashi amma failusha ko kallonshi batayi hasali tamkar ma batasan
da zuwanshiba, wannan abin kuwa ba ƙaramin mamaki yabawa duka wanda ke wurin sanin yadda take ɗauki akan
lion ɗinta agaban kowa nuna soyayyar shi takeyi. Sedai dudda mamakin dasukeyi ba wanda ƙala harko Hajiya kaka.
"Mami am hungry. Yafaɗa cikin cool voice ɗinshi tamkar wani yaro. Murmushi mami tayi kafin ta fara saving ɗinshi
da farfrsun naman rago domin yana sonshi sosai. Miƙewa failusha tayi tana faɗar"aci abinci mu gani, tayi maganar
ciki'ciki ta yadda ba wanda zejita, sedai abinda bata saniba shi gogan yajita sarai domin kamar me kunnen maciji
Hakan yake, sedai ko kallon inda take beyiba Balle tayi tinanin yaji ɗin... farfrsunshi yajanyo tare da saka spoon ya
ɗebo sedai yazo sakawa abakinshi idonshi suka sauka akan spoon ɗin. Wani irin wato ido yayi yanayi baya da mugun
ƙarfi yana faɗar what....!



ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261
sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371
on Whatsapp



*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina
Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun
cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haɗin buzaye na musamman domin
matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh
baze taɓa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine
uwar gida me capacity ❤️*

1, munada taƙadari haɗi na musamman daga ƙabilar kanuri.

2, munada ɗan sababi, ingan taccen haɗi daga sakkwatawan Shehu💪

3, munada ruhul khari, gagarumin haɗi daga ƙabilar buzaye.

4, munada me ƙanƙara daga ƙabilar togawa.

5, munada ɗan kuwwa maganin kurman namiji daga ƙabilar, shuwa.


Ba iya wannan ba munada ƙalalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa
hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biƙudiratillah idan kikayi anfani da
maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buƙatar wannan maganin ze iya
tuntuɓatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber 👉 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani
duniya da lafira.
Autar alheri ✍️

*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹



Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu
da shauƙi tareda begen reality love❤️na haƙiƙa 💯


Book one

Chapter 17 & 18


"Yana faɗar what? Arazane sakamon manyan tsutsotsin da idonshi sukayi tozali dasu acikin spoon ɗin suna yawo
tamkar acikin ruwa..damamaki kowannesu ke tambayar shi lpy? Miyafaru ne? Amma ko kuma su bayiba har Mami
datafi kowa ruɗewa. Shikam fa'iz ƙoƙarin riƙo bayan nashi yake yi amma yakasa sabida tsoro, Dady kuwa da ido
kawai yakebinshi cikeda mamaki yayinda Hajiya kaka kemishi kallon tsoro....shiko idonshi ya maida akan bold ɗin da
mami tasaka mishi farfesun ciki, seyaga gabaki ɗaya tsutsarce aciki tana yawo kamar zata cinye kwanon, ai atake
wani irin amai yazo mishi, cikin hanzari yamiƙe tare da nufar toilet ɗin dake cikin parlor yana fesa amai tamkar ze
amayarda yan cishi. Cikin tashi hankali duk suka biyoshi amma ba amsa, seda ya gama aman mami tazuba mishi
ruwa ya wanke bakinshi tukunnah yafice daga toilet ɗin yanufi part ɗinshi sannan ya dauraye jikinshi yacanja kaya
domin na jikinshi duk ya lalace. Zama yayi bakin bed ɗin tareda dafe kanshi yana tinanin abinda yakawo tsutsa,
kaitsaye abinci yakoma tsutsa? Daba maminshi ce tabashi abincin ba shikenan seya fara zargin koma waye?
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wanne abinne kefaruwa dashi Hakan ɗazu maciji yanzu tsutsa, abinda
betaɓa ganiba tunda uwarshi takawoshi duniya. Gabaya ɗaya lieutenant musayyeer ya firgice sabida ganin tautsar
nan ko ruwa yakasa sha gawani masifaffen bacci dayakeji amma ya kasa kwanciya domin gani yakeyi daya kwanta
zeƙara ganin macijinne. Hakan yazo yafice daga gidan ba wanda ya sani..
Sukuwa su mami duk hankalinsu atashe yake sanin cewar shattima ko ciwoyakeyi baya amai seta ɓace Balle yanzu
yana zaune qalau, sedai sunsan cewer yanada bala'in ƙyanƙyami maybe wani abin ƙazantar Yagani shine yakawo
masa wannan aman. Da wannan tinanin hankalinsu ya kwanta musamman da fa'iz yaje Pert ɗinshi yasamu yafita,
se hankalinsu yaƙara kwanciya...... failusha kuwa tanajin diramar da akeyi a parlor ta ƙyalƙyale da dariya seda tayi
me isarta kana tace "mugun banza wlh dani kake zamcen inda kace tukunyana baze tafasaba wlh naka kuwa ko zafi
bazeyi, haka kawai kawanizo kasaki gaba da sharri daka ina ƙyaleka Allah daga yau duk abinda kamin bashi kaci
kuma atake zaka biya, dan ina sanka bashe zesa nafasa hukuntaka ba, sake fashe da dariya tayi kafin tace "Allah
sarki my lion yau dai ba bacci kuma bacin komai💃 taƙarasa zancen tana juyi darawa tamkar wata ƴar baby.


Zaune suke a parlor jidda kwance ajikinshi, shiko se famar sarrafata yakeyi, wayarshi ce ta ɗauki ruri Hakan yasa ya
ɗaga tare da ƙarawa a kunne yana faɗar "hello Yaa fawan. "Na'am maheer gobe kazo da jidda idan zakazo family
house safiya tace nakaita sugaisa Yaa shattima. "Okay Yaa fawan Allah yakaimu. "Ameen Ameen y Allah, daga Hakan
suka yi sallama. Kallonshi jidda tayi kafin ta ta ɗauke idonta daga kanshi, tareda komawa jikinshi talafe, Shima bece
mata komaiba yacigaba da abinda yakeyi dominfa jidda koda maheer ze kwana akanta to bata wani kataɓus sedai
kawai taƙyale shi yayi kiɗanshi yayi rawanshi sabida tsabar ragwanta ita komai wahalarshi takeji dudda tanajin
daɗin yadda yake sarrafata amma Hakan bayasa tamaida mishi martani, kuma wai ahakan mugun muwar sonshi
takeyi gakuma jarabar masifa domin kamar ma tafi anty Marwar yaa Noor sedai kawai anty Marwa tafita zama
mace ne., azzakitinka kawai Shima yana sonta ahakan, da wlh takaɗe da wannan halayyar tata.


Yau dai Hakan shattima yawuni a office ko yaranshi sunkasa gane kanshi, ya kasa cin komai gakuma bacci dake
ɗawai niya dashi...zaune yake akan kujerar office ɗinshi yana juyawa sosai yayi zurfi acikin duniyar tinanin dayakeyi,
wani abin yatina wanda yasa yayi saurin buɗe rikitattun idanuwanshi yana faɗar what? Badai yarinyar nan bace da
wannan aikin. Yatambayi kanshi, domin yatina lokacin tana ƙarama baze taɓa mantawa yaje gidan Hajiya kaka
yasamu sunyi faɗa da anty fa'iqa tadaketa, ita kuwa ta tura mata kunamu duk abinda anty fa'iqa zatayi duniya
kunama take gani, acikin ruwan wanka acikin abinci idan tazo kwanciya, gabaki ɗaya failusha ta firgitata, koda yaje
Hajiya kaka tasakata agaba tana lallaɓata akan tarabida antyn tata tazauna lafiya, yayinda fa'iqa ke gefe tana risgar
kuka tana bata haƙuri amma firtaƙi, zuwanshine yasa ya lallaɓata har haƙura...

kana ya ɗauketa sukaje gidan wani malamin addini tsoho sosai abokin kasansu ne wato Mlm shattima, inda yake
tambayar shi matsalar yayinyar har take irin wannan abubuwan. Buɗar bakin malamin seyace ƙofi ne take yi kuma
me haɗari, hala ita ɗin ƴan biyu ce? "A'a ba ƴan biyu bace amma yan biyu takebi kuma yan biyu kebinta, sedai duka
basa Raye. (Kenan ita ɗin tsakiya twins suka sakata) jinjina kai mlm yayi kana yace gaske dai wannan shine dalilin
domin kofin wanda tawaye kebi yamafi haɗari sekuma yazan ita harda binsu takeyi sun sakata tsakiya ne, kallon
failusha mlm taƙarayi da kyau kana yace "bancin ƙofi akwai wani abin me girma atareda ita wanda kuma tana girma
yana ƙara bayya agareta, domin akwai wasu salihan bayin Allah dasukeyi zamani da kakanku suna temaka mishi
sosai akan abubuwan rayuwa, to yanzu duka sun dawo ga wannan ƙanwar taku sedai basa zama ajikinta, amma
tabbas duk matakin da mlm shattima yataka arayuwarshi dasu to wannan yarinyar seta takashi....cikin rashin jin
daɗi lieutenant shattima yace "kamar me kenan mlm? "Kamar irin wankin ido, sanin mugun mutun a duk lokacinda
yakusan tota, dakuma ganin mugun abu ko yayane indai yazo inda take ko ita taje gare shi. Kana bazata taɓa zama
da mugun mutun inuwa ɗaya ba, kuma duk wanda yataɓa ta umurni kawai zatabada ta hanyar nuna fishinta
agareshi atake zasu ɗauki hukunci kuma ahakan bazasu taɓa zama ajikinta desai zasu iya sanin duk wani motsinta...
ajiyar zuciya shattima yasauke bayan yahamajin bayanan mlm kafin yanisa yace "yanzu mlm ba yadda za'ayi arabata
dasu domin gaskiya duk Bama buƙatar Hakan atare da Ita koba komai ita ɗin ƙaramar yarinya ce fa duka yanzu
takeda shekaru 5 aduniya, yafaɗa cike da alhinin abin...."wlh ba wanda ya isa yarabata dasu se Allah shattima
domin makare na gado basa taɓa barin jikin mutun se mutuwa, musamman irin nata daba masu cutarwa bane kana
mlm shattima dakanshi ya gayyacesu a wancan lokacin sabida mutane dasu sako ahalinshi gaba, kaga kuwa tun da
alƙawarine tsakaninsu dashi bazasu taɓa karya wannan alƙawarin ba seranar da sukabar duniya. Domin ko yau Allah
yakarɓi rayuwar wannan yarinyar zasu koma zaɓar wanda zasu iya rayuwa dashi acikin ahalinku sukoma gunshi,
amma inaso ka kwantarda hankalinka domin kuwa duk wannan abin bayanzu se kasance tare da itaba seta ƙara
girma, tana girma ne su kuma suna ƙara bayyanar da kansu gareta.
Shiru shattima yayi yana tinanin wannan al'amarin kafin yanisa yace "shikenan mlm ngd sosai Allah yasa Hakan
shine mafi alkhairi. Ameen Ameen y Allah. Daga Hakan yayi mlm sallama ya ɗauke ta suka tafi bayan yacikashi da
abubuwan alkhairi...Hakan ya maidata gidan Hajiya kaka amma begaya mata komaiba gameda wannan Bin kana
yayi musu sallama yatafi. Du yadda yaso yabar abin aranshi amma yakasa Hakan yasa yasamu Dady da zancen
yagaya mishi duk yadda sukayi da mlm akan zancen failusha. Ajiyar zuciya Dady yasauke kana yace "nasani baba
duk nasan da wannan abin hasalima shine dalilin da yasa muka yanke hukunci aura maka failusha tun mlm naraye.
Sabida Hakan tinda kaji da kunnenka yanzu sekasan yadda zakayi rayuwa da matarka. "Mata kuma Dady Angel
ɗince matata. Ohh wai kuna nufin nine zan aureta? Dady ayanzu ma da danayi auren wuri inada kamarta, shine
kuma zan aureta bayan ta girma, Dady ina laifin kace fa'iz amma koshi ina Angel tayimai ƙarama da aure. Yafaɗa
cikin mamakin kalaman Dady. Ɗaura fuska sosai Dady yayi ganin shattima nason renamai hankali kana yace "bawai
ina nufin idan ta girma ka auretaba MUSAYYEER inaso na jadda dangane failusha matarkace an ɗaura aurenku tun
wata 6 da suka wuce lokaci mlm na halin jinya, ina Fatar ka fahimceni ayanzu Hakan failusha matsayin matarka take,
banyi niyyar gayama yanzu ba amma wannan zancen dakazomin dashi yasa doline nagayama wannan sabida Hakan
ka'ajiye shirme kariƙe aurenka banason jin wata maganar....tun da Dady ya fara magana zufa ke wankewa shattima
fuska tundaga cikin kanshi yana mamaki da al'ajabin wannan al'amarin na ɗaura mai aure da yarinya yar shekara
biyar a duniya shi kuwa yana da shekaru ashirin da bakwai, wannan wanne irin ganganci ne su Dady sukayi,? Shin
baya tinin karya cutar da yayinyar idan shi ɗin mayen matane fa yafara bibiyar ƴar mutane tun yanzu. Kuma Bama
wannan ba idan yarinyar tagirma tace bata sonshifa? Ai sunshiga hakkinta dayawa. Dady kuwa kamar yasan miyake
tunani tadubeshi tare da cewa. "Bama taɓa tinanin kacutarda koda wanda baka saniba balle jininka, sa'annan Kaine
zaka koyawa Mamana yadda zata soka fiye da kowa da komai arayuwarta, sabida Hakan tashi kaje Allah yayiwa
rayuwarku albarka dukkanku... muƙewa yayi jiki ba ƙwari yabar ɗakin da tinani kala kala aranshi. Tun daga wannan
lokacin yaƙara saka failusha ajikinshi, suka ƙara shaƙuwa fiye da yadda sukeyi abaya tinda yarinya ce sosai, shekara
ɗaya suka ƙarayi atare kafin tafiyar aiki takama shi tanada shekaru 6 aduniya, tun daga wannan lokacin failusha bata
ƙara sakashi a idonta ba se ranar da suka fara haɗuwa a gidan gona. Kana Sunan lion kuwa Noor ne yamaƙala mata
wannan a ranta domin duk bayan kwana biyu seyaje gidan Hajiya kaka ya kira shattima a waya seya bata yana faɗar
"little sis ga lion ɗinki zakuyi waya, to daganan fa seta mai dashi my lion duk zasuyi waya Hakan take kiranshi har
suka dena wayar kafin wannan lokacin kuwa yadasa soyayyar shi me girma azuciyar failusha da temakon ƙanenshi
Noor..... ajiyar zuciya yasauke tun da yakawo nan atinaninshi, yanaso ya yadda itace ta tura mishi macizai dakuma
wannan tsutsotsin amma kuma ya kasa yadda, sedai tinawa da kalaminta lokacinda zata bar dining ɗin yasa yaƙara
ware manyan idanuwanshi. "Aci abincin mugani. Afili yafurta "lallaima yarinyar nan aiko zaki sani. Daga Hakan
yamiƙe tare da kwasar kayan shi yafice daga office ɗin.


Acan gida kuwa failusha ce a bedroom ɗinshi tana gyarawa semita takeyi domin duk atsorace take komai karyazo
yasameta sanin yadda sukayi dashi jiya, akan tashi babu nocking, batasan yazasu ƙareba yanzu idan yashigo
yasameta aciki batareda yana nan ba, itadai wlh mami bata kyauta mataba domin duk itace tace setazo tagyara
mishi bayan ga masu aikinan agidan.

Cikin takonshi na ƙaƙƙarfan namiji yashigo general parlor sedai babu kowa a parlor Hakan yasa yanufi Pert ɗinshi
kaitsaye, koda ya shiga bedroom ɗin bakowa sedai angyara komai ƙall ƙall gwanin sha'awa domin dudda kananan
shekarun failusha tanada tsafta sosai..kayan jikinshi ya fara rage wa yayi saura dagashi se short nicer kana ya ajiye
wayoyinshi tare da nufar toilet. Acan cikin toilet ɗin kuwa failusha naciki tagama wanke komai tana goge mirro ne,
sam bataji shigowar shi ba domin ko wanka mutun keyi Balle wanda ke cikin ɗakin yaji ƙarar ruwaba sabida ƙarfin
door ɗin, tura ƙofar yayi yashiga tare da maidawa yarufe, Hakan yasa failusha jiyowa arazane.....!


Saura page ɗaya free yaƙare, idan inada buƙatar cigaba da karatun book ɗin ME & MY LION to kiyi hanzarin neman
baki 1500 ne kacal 👌
ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261
sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371
on Whatsapp
*tofa ina kuke manyan mata masu capacity ❤️mata nake magana ba muna mataba 😏 Hajiya idan kinsan kina
Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun
cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haɗin buzaye na musamman domin
matan Sunnah 🫣 idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh
baze taɓa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine
uwar gida me capacity ❤️*

1, munada taƙadari haɗi na musamman daga ƙabilar kanuri.

2, munada ɗan sababi, ingan taccen haɗi daga sakkwatawan Shehu💪

3, munada ruhul khari, gagarumin haɗi daga ƙabilar buzaye.

4, munada me ƙanƙara daga ƙabilar togawa.

5, munada ɗan kuwwa maganin kurman namiji daga ƙabilar, shuwa.


Ba iya wannan ba munada ƙalalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection har zuwa
hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki biƙudiratillah idan kikayi anfani da
maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me buƙatar wannan maganin ze iya
tuntuɓatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber 👉 07037092176. Allah yabamu lpy me amfani
duniya da lafira.




Autar alheri ✍️


*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹



Special and romantic love story 💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍️


🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁🦁🦁
🌹🌹🌹🌹
🦁🦁🦁
🌹🌹
🦁


Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu
da shauƙi tareda begen reality love❤️na haƙiƙa 💯


Book one

Chapter 19 & 20

End book one 🙏

Free page yaƙare 😥
laifin daɗin😥



"Arazane, sedai ganin mirɗaɗɗen namiji sirara agabanta, yasa ta kurma uban ihu yan tana faɗar "wayyo Allah mami
kwart...aibata ƙarasa ba taji saukar ɓalli akan lips ɗinta. Hakan yasa tariƙe bakin tana kallonshi domin yanzu tagane
kowaye. Rikitattun idanuwanshi yazuba mata masu bala'in kaifi, nakusan minti biyu yana kallonta amma bece
komaiba domin shi lamarinta mamaki ma yake bashi. Itako baki taturo gaba cike da taɓara tana ƙuƙunai, kana tazo
ta gefenshi zata wuce. Aiko yaƙaraso kusanta yadda saura kaɗan hayaɗata da jikim gini, gaya kuma duka yarufeta ko
hangota ba'ayi tinda yafita girma nesa ba kusa ba. Ƙwallah tamatso tare da ƙara turo baki. Cikin wani irin ɗan iskan
voice yace "Allah kina turo baki nan Sena hukunta shi yadda bazaki ƙara turaminshiba...ai failusha najin Hakan tayi
saurin mayarda bakinta dede tana faɗar"to dan Allah Yaa shattima kabari na wuce karkamin komai wlh mami ce
tace nazo nagyarama please kayi haƙuri..shiru yayi kamar bejitaba, harta fudda ran zeyi magana sekuma taji yace
"naga saƙonkifa sedai babu wani armashi acikin saƙon tinda basu kaini lahiraba, asheko Kinga ba anfanin turosu tun
da bazasu tsoratani ba...saurin kallonshi tayi jin abinda yace. "Yeah Dena kallo na, badai ke muguwaba shine Zaki
turomin macizai Humm, to ngd amma kijira nawa horon. "Inajira ai domin wlh duk abinda kamin bashi kaci. "Me
kikace? Yatanbaya yanaɗan zaro ido domin sarai yajita sedai tabashi mamaki yin wannan furucin. Kwaɓe fuska tayi
taƙara turo baki gaba, zata fara taɓararta kenan, taji wani abin me shegen laushi ya toshe mata baki. Ido tazaro jin
hadda hancinta yatoshe Hakan yasa tabuɗe bakinta domin samun damar yin nomfashi, kuma sa'annan ne tagane
abinda yayi nata ke aikata mata, jin yadda Yakama tongue ɗinka yana mishi wata irin sahihiyar tsotsa cikin kwarewa.
Ƙara zare ido tayi yana son ɗaga su talli fuskarshi domin yayi mata tsayi sosai dudda ya ranƙwafo, idonshi tayi a
lumshe yana kissing ɗinta ahankali kwance., ƙara runtse nata idon tayi sabida zafin data faraji a lips ɗinta domin da
mugunta yake kissing ɗin, gawani nomfashi mezafi dake fita daga ƙofofin hancinshi, wani na korar wani, sosai yake
kissing nata babu wasan har kusan minti 15 kala failusha na dauriya harta fara kukanda baya fita sabida zafinda lips
ɗinta kemata, kaya yatoshe mata ƙofar hanci ko nomfashi bata iyayi da kyau....shi kuwa da niyyar horo yayi mata
kissing ɗin sabida bakinda take turo masa, sedaifa reshe na neman juyewa da mujiya domin gabaki ɗaya jikinshi
rawa yakeyi sabida betaɓa kasan cewa haka tare da maceba. Sosai jikinshi ke rawa har besan lokacinda yafara yawo
da hannunshi ajikinta ba, yana shafa bayanta zuwa sumar kanta me shegen tsawo da santsi, sosai yake shafa jikinta
yana ƙara matseta ajikinshi tamkar giwa da ƴar mage 😂 wani irin nunfashi yake fitarwa yana ƙara ƙaimin gun
tsotsar bakinta...itakam failusha kuka takeyi sosai tana mutsu mutsun ƙwatar kanta amma takasa domin wani irin
riƙo yayi mata tamkar ze maidata cikinshi Hakan yake yawo da hannunshi ajikinta, cikin wani irin shauƙi yasauke
tafukan hannunshi akan manyan mazaunanta yamatsasu daƙarfi, Hakan yasa yasaki bakinta yana wani irin jan
nunfashi sabida jin Shima numfashin shi naneman ɗaukewa. Aiko Hakan yabawa failusha damar rushewa da kuka
tana ture ƙirjinshi, abirkice domin itakam gabaki ɗaya atsorace take ta ɗauka wani mugun abin zemata domin ita
sam batasan da wannan rayuwar ba. Aiko yaƙara matseta sosai ajikinshi yana neman sake kaiwa bakinta hari. Cikin
kuka tace "dan Allah Yaa Sayyeer yakiyi haƙuri Allah bazan ƙara tura maka macijiba..ina sam shi bayamajinta
burinshi kawai yasake riƙo bakinta..aiko taƙara rusheda kuka me sauti hakama wayarshi taƙara ɗaukar ruri akarona
ba adadi. Sosai failusha keneman tureshi amma takasa gabaki ɗaya tafirgice ganin kamar baya hayya cinshi..sake
haɗata yayi da jikinshi yamatseta kafin ya ɗaga ta da hannu ɗaya yaɗora akan kafaɗarshi, yafice daga toilet ɗin, yana
fitowa ya cillata saman bed tareda dirowa akan bed ɗin ze haukanta, ai wani irin juyi failusha tayi sakata aƙasa tim
ta faɗo kafin yayi wani yun ƙurin takwasa aguje tafice daga bedroom ɗin cikin mugun tashin hankalin ganin sauyi
agun wannan gafjejen sojan...tsalle yayi danya kamata amma ina tariga tafice Hakan yabiyota cikin zafin mana har
parlor amma tuni ta sauka ƙasa, zubewa yayi ƙasa nan tsakiyar parlor yayi ruf da ciki yana mayarda nomfashi
shikanshi bazece ga takamammen abinda yakeyiba amma tabbas yasan ya shiga wani yanayi.


Failusha kam tana shiga bedroom ɗinta tamaida ƙofar tarufe hadda murza key kana ta tahaye bed tareda komawa
can ƙarshen gadon ta kwanta, tana zare ido gabaki ɗaya atsorace take da lamarin lion ɗinta wannan wanne irin
abune yake mata Hakan kamar wani maye koɗai ya ɗauko ƙaƙarar maitane su Dady nasu saniba? Duk aranta take
wannan zantukan cikin tsoro da alhini kafin bacci ɓarawo ya ɗauke ta.....Hakan suka kwana daga ita harshi babu
wanda yayi kenan daɗi.


Washe gari

Failusha bata fitoba se wuraren 12:00pm Hajiya kaka mita kawai takeyi domin Mami taje kiranta yafi sau biyar tana
samun ƙofar aƙargame, hakama anty Marwa dasukazo taje tasota nan ma dai ba'aci nasara Hajiya kaka kuwa cewa
tayi akwai abinda lieutenant yayi failusha domin daga zuwa gyaran dakinshi ne bata ƙara ganintaba....koda ta fito
tasamu parlor acike da mutanen gidan, Yaa Noor da Anty Marwa se yaransu biyu, Yaa fawan da Anty sofi, Yaa
maheer da anty jidda. Se Mami da Hajiya kaka. Da kallo duk tabi mutanen parlor Hakan taƙaraso kusan mami ta
zauna tare da ɗora kanta akan cinyar mami tana faɗar "inawuni Mamina? "Lpy qalau yar albarka. "Anty Marwa
tafaɗa tana riƙo hannun anty Marwa dake zaune ƙasa kusan Mami. "Aye kaga amayar babban yaya seyanzu aka fito
nayita nemankifa baki tashiba, cewar anty Marwa cikeda far'a.... dumm daram damm Hakan gaban anty sofi yafaɗi
jin yadda Marwa takira failusha da amaryar babban yaya....itako failusha Baki tatura gaba kana tace "Mami kinajinta
ko? Dariya mami sosai tana faɗar "Marwanatu kibarmin yarinya tahutafa. "Wlh Mami taɓarar yarinyar nan tayi
yawa duk kune kuke biyeta, cewar maheer yana harararta, kalloshi tayi taga yadda jidda take ƙwaƙume ajikinshi
dudda kasan cewar da mutanen awurin Hakan yasa ta ɗauke kanta batareda tace mishi komaiba..domin tinda tayi
ido biyu da anty sofi taji gabanta yafaɗi Hakan kawai taji ta tsaneta shirya ko kulata batayiba, Seta maida kallonta
gun Noor tayi murmushi kana tace "Yaa Noor na sannuda zuwa, Yaa fawan kunzo lpy? Murmushi suka yi atare Noor
na faɗar lpy qalau my baby, yayinda fawan yace "alhmdulillah little sis hope your fine? "Alhmdulillah Yaa fawan
sekuma tace Yaa fawan shine jiya ka gudu kabarniko? Tafaɗa tana raurau da ido. Dariya yayi cikin basarda zancen
yana faɗar "sorry my little sis naje siyo Miki chocolate ne, bara na ɗauko miki amota, ya ƙarasa zancen yana barin
parlor.

Mami ma miƙewa tayi se akabarsu su kaɗai. Kallonta tamaida kansu maheer kana tace "iskanci akeyi har acikin
mutane, wai maheer ko karuwace wannan matar tak..tass kakejin saukar marinda maheer yasauka mata cikin faɗa
yace "matar tawace yar iska kuma karuwa dan kin renani. "Kai maheer wannan wanne irin iskanci ne akanme zaka
mareta? Akan matarka zaka daki ƙanwarka kanwarma kuma matar babban yaya? Humm lallaima ka isa, cewar Dr
Noor. kafin yaci gaba da faɗar, "ƙarya ta faɗa ne kune kawai ma aurata Anan dako kunyar Mami ma bakwaji idan mu
kunce abakwa kunyarmu, to wlh karka ƙara dukanta agabana kaji nagayama namamajon banza da wufi...sosai ran
maheer yaɓace cikin jin haushin abinda failusha takira yar lelenshi dashi dakuma wannan faɗan da yaa Noor
kemasa yakama hannun jidda sukabar parlor yakaita bedroom ɗinshi na da....shiko Noor failusha ya shiga rarrashi
shida

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment