You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anty Marwa, domin dukkansu abin yasakasu shock wannan abin be isa dukaba koda basusan halin failusha da
neman maganaba balle sunsani. Sosai yake rarrashinta daƙyar suka samu taɗan nutsu. Kuma duk wannan abin da
ake yi anty sofi na zamanta batace komaiba sema tashi datayi itama tabar parlor, Yaa Noor ma fita yayi ganin
tanutso yana hamdala aranshi dayasa Hajiya kaka ta ɗaga tun ɗazu da basusan yazasuyi da itaba.
Noor nafita maheer nadawowa, wurin su yazo yaduƙa kusan failusha yana faɗar "wlh kika ƙara alaƙantamin mata da
ƴar iska ko karuwa Sena kusan kasheki agidannan shegiya me kamada aljanu, ace karna daki matar babban yaya ina
ruwan babban yace dake, koda ace mata sun dameshi Allah ko loma ɗaya bazaki isheshiba dan Allah ka sheƙi kawai
zeyi, ahakan kina Sunan matarshi amma dake da babu duk ɗaya ko mace yakeso ayanzu sedai yanemi wani irin
amma ba ƙyaila irinkiba,wlh ko sex kikaga inayi da matata kika cemata karuwa Sekinga yadda Zanyi dake, domin
kome nayimata tawace komai nawa natane banza mahau kaciya, yaƙasa zancen yana ɓallita..

Tun da yafara magana ba wanda yace mishi ƙala daga ita har Anty Marwa haryagama surutunshi yabar
wurin..."ƙanwata yi haƙuri kibarshi da halinshi kinji gabaki ɗaya maheer bayada mutunci akan jidda maybe ganin
yakeyi idan bemiki Hakan ba bazata bari yahuta da ita idan sun koma gida. Saurin ksllon anty Marwa tayi tana ɗauke
ƙwallar idonta kafin tace "hutawa kamarya anty Marwa? Shiru anty Marwa tayi tana tunanin kenan failusha batasan
aure bane kome? Inko haka ne zata sakata hanya yadda zata maida hankalim Yaa shattima akanta taga ɗan renin
hankalin dazece yataɓata. "Please anty kigayamin, anty Marwa ta tsinkayo muryarta. Ajiyar zuciya taƙara saukewa
kana tagaya mata abinda ake nufi da hutawa. Ido tawaro cike da mamaki kafin tace da abin fitsarinsu fa kike nufi
anty? "Tabbas kuwa shinake nufi failusha. Jinjina kai failusha tayi kana tace "to anty me karuwa ke nufi? Kuma mi
sex kenufi? Kuma anty miyake nufi da Yaa shattima zekasheni? Duk atare tajerawa anty Marwa tambayoyin....aiko
kamar jira Anty Marwa keyi ta fayya ce mata komai tare da bata wasu shawarwari akan yadda zata mu'amalanci Yaa
shattima...sosai tanutsu tana sauraren anty Marwa harta dasa aya. Ajiyar zuciya tasauke tana tuna abinda lion ɗinta
yayi mata ɗazu kafin tsaki wani shi'umin murmushi, tana faɗar "lallai kam za'ahuta...."mikikace Amaryar babban
yaya? "Bakomai anty kawai inaso na iya abubuwan yadda zan riƙa yiwa lion ɗina ko bayaso, amma baze dakeniba ko
anty? Ta tambaya cike da wauta.. murmushi anty Marwa tayi kana tace "ba abinda zeki sema daɗi dazeji baby,
tafaɗa tana dariya. Itama failusha dariyar tayi kafin suka miƙe, domin suyi sallar azahar anty Marwa naƙara jadda
damata cewar tabari zata koya mata komai da yadda zatayi.

Basu suka dawo gidan ba se bayan la'asar, dukkansu suna zaune a parlor wannan karon har lieutenant musayyeer
domin dawowarshi kenan yasamu duka ƙanenshi agidan da matansu sunzo gaidashi, iya sune kawai mazan kezaune
anty Marwa da Anty sofi suna bedroom ɗin Mami, yayinda jidda ke bedroom mijinta, ita kuwa failusha tana nata
bedroom ɗin. Sune kawai ze zaune se Mami. Se fira sukeyi tsakaninsu cikin jin daɗi da ƙaunar juna... maheer ne
yamiƙe tare da nufar toilet ɗin dake parlor domin fitsari yakeji sosai yana shiga yajuya gun sic ɗin tare da zare belt
ɗin wando yajanye short ɗinshi...wani mugun faɗuwa gabanshi yayi tare da zare duka manyan idanuwanshi

Cikin firgici da tashin hankali, yawaro duka manyan idanuwanshi yana kallon gabanshi da babo komai tamkar wani
abun betaɓa wanzuwa a wurinba, cikin mugun tsoro da ruɗani yake faɗar"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Yaa
musayyeer please com, yafaɗa da mugun ƙarfi jikinshi ko ina yana rawa. Dukkansu wanda kezaune parlor kallon
ƙofar toilet ɗin sukeyi kafin wani yayi wani yunƙurin sukaji yaƙara dokawa babban yayan nasu kira cikin tashin
hankali. Arazane shattima yamiƙe tare da nufar toilet ɗin, domin yasan ba lafiya ba tun da yaji yakirashi da asalin
Sunanshi domin muddin ƙanen nashi suka kirashi da complete name ɗinshi to akwai gagarumin abu daya tunkaro
su kona masifa ko firgici, amma in normal kirane sedai suce Yaa shattima ko Yaa Sayyeer kokuma yayanmu. To
afanni su Noor ma hankalinsu amatuƙar tashe yake jin yadda ɗan uwan nasu yabirkice lokaci ɗaya.

Lieutenant musayyeer kuwa yana isa bakin ƙofar toilet ɗin bema tsayayin magana ba yatura ƙofar kawai ya shiga
gabanshi na dukan tara tara. Tsaye ganshi se zare ido yake yi yana salati. Yana ganin yayan nashi yariƙo hannunshi
afirgice yana ɗorawa agabanshi, dasauri shattima yajanye hannunshi ganin inda yanufa dashi yaname zuba mishi
rikitattun idanuwanshi masu tsananin karfi cikin mugun faɗuwar gaba. Shi kuwa maheer cikin tashin hankali yake
faɗar "nashiga uku yayanmu anɗaukemin penis har 2 bolls na bakomai fa wlh an ɗauke yaya, yazanyi da rayuwata?
Muzan gayawa jidda? Wayyoo Allah please yayanmu help me. Ƙarasa yaname saƙin marayen kuka. Ido lieutenant ya
rantse daƙarfi yana karanto duk addu'ar datazo bakinshi. "Miyake faruwa ne Yaa shattima? Cewar Noor daya kasa
haƙuri yazo wurin shida fawan tun da dukkansu yayunshine. Fa'iz ne kawai ƙanenshi. Kafin shattima yayi magana
maheer yariƙo hannun Noor yaba faɗar "Yaa Noor sun kwashemin komai duka sun kwashe Bansan mizangayawa
jidda ba. "Yimin shiru Anan maheer banasan shirme, cewar shattima cikin hasala. Suko dukkansu ido suka zaro cikin
tashin hankali suna faɗa "whatt? A Ina kuma garin yaya? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. "Wai Mike faruwane
babana? Cewar mami dataga abin nasu bana ƙare bane. "Nothing Mami muna zuwa yanzu, cewar Noor. Shikuwa
shattima shiru yayi yana tinanin abinyi, kafin ya buɗe idonshi da sauri akan maheer yace "wani abin yahaɗaka sa
marar kunyar yarinyarnan ta wurin Hajiya kaka? Dukkansu da mamaki suke kallon yayan nasu, seda sukaji yaƙara
tambayar maheer ɗin cikin ɗan tsawa, kana yace "e..eh munɗanyi rigima da Ita ɗazu akan jidda harna daketa,
daganan yabawa yayan nasu labarin yadda sukayida failusha. Cije lips ɗinshi yayi ahankali yana tunanin wani abin
aranshi kafin yajuya kawai yabar toilet ɗin, tareda nufar bedroom ɗinta. Cikin sauri Noor yace fawan rakashi
bedroom ɗinshi kuma karku bari mami tagane, yana gama faɗar Hakan yamarawa yayan nasu baya..shi kuwa fawan
yariƙo hannunshi suka fito zuwa nashi bedroom ɗin kuma cikin sa'a koda suka fito ba kowa a parlor se Fa'iz kawai...

Ita kuwa failusha tana kwance tsakiyar gadonta ta cilla ƙafafunta tasa tana lilo dasu kamar me motsa jiki, ranta fyess
se wasarta takeyi kamar yar baby cikeda yarinya dakama sakalta irin tata...turo ƙofar ɗakin yayi yashigo tamkar
mayun wacin Zaki, Hakan yasa tazabura tamiƙe tsaye tana turo baki gaba cike da yarinta tace....!


Tirƙashi.

Shin wai ya wannan kwama chalar zata ƙare? Ne ? Humm muze zuwa se mun haɗu gobe idan Allah yakaimu acikin
book two.


Humm free page yaƙare ME & MY LION ✍️ kabcen na musamman ne kubiyo Autar Alheri domin samun cikakken
book ɗin ME & MY LION 🦁 1500 ne kacal 👌 Zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu
kasim uba bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371💃💃💃💃




Autar alheri ✍️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment