ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inko hakane bataciba gaskiya domin mumuka cinye abuncin Kan dining.."gaskiya Kam nafi tinanin yunwace cewar Ahmad Yana kallan yazeed dake lumshe da idanu bece komaiba ganin yayi shiru Steele bece wani abun ba yasa sadeeq fad'ar "koka Bata abunci d'azu biyayye? Yatambeshi shima banza yayi dashi Kamar bejiba ganin hakan yasa suma suka shareshi suna Sha,anin gabansu sadeeq yafice daga pert d'in baki d'aya yayinda Ahmad yad'auke matarshi suka shige d'akinsu wurin yarage dagashi se,ita dake bacci akan cinyarshi.



Bud'e idanuwansa yayi Yana kallanta kafun yad'auki hannusa yad'ora akan sumar kanta Yana shafawa ahankali Yana kallan kyakkyawar fuskarta sund'au tsawon lokaci ahakan har shima bacci yadan figeshi Kuma can yafarka Yana kallanta haryanzu Bata tashiba shiko kallanta yakeyi ko kiftawa Babu kamar yau yafara ganinta bakomai yafi d'aukar hankalinsaba kamqr lips d'inta dasukayi jajir suna k'yalli sabida kukan datasha.


Hannunshi yad'ora akai Yana shafawa kamar me shafamata janbaki kamun yakama kusantoda fuskarshi ga tata ahankali har yahad'esu wuri d'aya yasauke hancinshi akan nata idonshi akan nata yayinda bakinshi ke mararin sauka akan nata haryasaukeshi akai.


Tongue d'insa yafitar Yana lasar lips d'inta ahankali kamun yasauke bakinshi duka akai yafara tsotsar lips d'inta cikin k'warewa yake shocked lips d'inta Yana yasha gashin kanta zuwa wuyanta yad'au tsawon lokaci ahakan kamun yasaka hancinshi yatoshe Mata k'ofar hanci tayadda bazata iya numfashiba harseta bud'e bakinta Aiko hakance tafaru domin cikin sauri tabud'e bakin tareda k'ok'arin bud'e rinannun idanuwanta..shiko hakan yabashi damar tura tongue dinsa cikin bakinta tareda lalibo nata yafara tsotsa kamar yasamu dadda d'an sweet cikin shauk'i da mararin abun yaname Kara tallabota jikinshi yak'ara mannata da faffad'an k'irjinshi.




Ahankali ta,Ida Ware idonta akan kyakkyawar fuskarsa yalunshe Ido se famar tsotsar bakinta yakeyi Yana sauke wani zazzafan numfashi dakyar..akasalance sumayya tashiga tureshi tana kuka ahankali tareda Kiran hajiya mama tanafad'ar yunwa takeji..shikuwa yazeed yafara lulawa wata duniyar kamar daga sama yafarajin kukanta ahankali tana tureshi da Kuma kalamanta dake Masa yawo akunne tana fad'ar yunwa Amma yakasa sake Mata baki seyakejin kukan nata kamar tana Masa kukan shagwab'a ne Kona dad'i hakan yasa yak'ara k'yaimi gun abunda yakeyi tareda D'ora hanunnshi akan tudun k'irjinta yananeman lalubo nonowanta Aiko sumayya tak'ara rud'ewa tsoro yabayyana k'arara atareda ita cikin tashin hankali tace "innalililahi nashi ukkuna ni titee ya yazeed zekasheni yunwa nakeji abbana kazo kace yabarni wayyyo ya Ahmad yunwa nakeji.. Wannan kalaman nata sune sukayi nasarar shiga kunnenshi hakan yasa yafara dawowa hayyacinshi cikin kasalar data saukarmai yasaketa tareda d'agata kad'an yak'ara rungumota tareda Kai bakinshi kunneta yace "shiiiiiiii ya,isa malama kinwani cikawa mutane kunne marar kunya kawai..ya,Ida zancen Yana huramata iskar bakinshi akunne..Kara k'ank'ameshi tayi tana fad'ar nidai wlh yunwa nakeji ya..ya..ya sekawai idonta sukafara sankafewa kamar zata Suma Aiko cikin sauri yamik'e tareda fad'awa kitchen yasamu ruwan zafi ajiye d'auka yayi yahad'a Mata tea cikin sauri Dan aperlo ma ya,isarda hada shayin Yana zuwa yasameta yadda yabarta se karkarwa jikinta keyi cikin sauri yad'ora Mata cup d'in abaki Aiko tabud'e bakin tareda zuk'ar shayin Bata Jaye bakintaba seda tashinye Tass kana takauda kanta Shima kallanta kawai yakeyi becemata komaiba yajanyo abuncinda big mom ta,Aiko musu yazuba plate yafara Bata dakanshi tanakarb'a taci sosai dudda haushinsa datakeji seda taji tayi nak sannan tace tak'oshi Bece komaiba yakwashe kwanukan kana yamik'e Yana fad'ar kitashi kije kiyi wanka kikwanta tsami kawai kikeyi yafad'a tareda juyawa zebar wurin.


"Ni wlh banatsami ko kwana d'ari zanyi banyi wankaba ehee tafad'a tana murgud'a baki..Yi yayikamar bejitaba yawuce warshi..ganin yanashirin barintanan Kuma batashi zata,iyayiba yasa tace ya yazeed yajita Sarai Amma yashare ta




Sake bud'e baki tayi sosai tace ya yazeedddddddd..cak yatsaya Jin wani sabon iskanci acewarshi kamun yajiyoyana kalanta.."ya yazeed wlh bazan iya tashiba nakarye ak'afa d'azu daka kadani kagama tafad'a tana daga jallabiyar shi data saka bayan tacire wandon dataji Yana fama Mata ciyon..Aiko cinyarta tabayyana fara Sol sedai tayija yanzu Kuma takunbura sosai..idonshi yasauke awurin tareda zaroso Yana......










Hummm za,acaskaleeeeee๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ










Autar alheri โœ๏ธโœ๏ธ




41 & 42


__yana fad'ar ohh my God tareda dafe kansa ๐Ÿคฆ domin wurin bakaramun buguwa tayiba dawowa yayi batareda cewa komaiba yasaka hannu yad'auketa kamar jinjira..itako tasak'alo hannayenta awuyanshi tareda manna kanta da k'irjinshi.. lumshe kyawawan idanuwansa yayi kafun yafara tafiya da,ita ahankali har yakaita bedroom d'in yakwantar da ita akan bed sannan yajuya zuwa bathroom cikin izza irinna k'ak'k'arfan namuji batareda Bata lokaciba yahad'a Mata ruwan wanka masu d'ami sosai Dan shima dayasaka hannushi yaji zafinsu ahakan yadawo inda yabarta anan yasameta kallanta yayi kamar bazeyi maganaba sekuma yace "sekiciremin Riga malama kitashi zuwa wanka yafad'a cikin basarwa Kamar bashiba.


Turo baki tayi gaba tana fad'ar to aini banada Kaya,anan Kuma bazan iyatashiba..wani Dan iskan kallo yawatsa Mata tareda da fad'ar "okay nizanmiki wankan kenan?


"Ehh d'in aikaine ka karyani sabida hakan komaima aikai zakamun tindaba haramun bane ni kanwarkace Kuma matarka Dan inkaine kakarye aidoli nice za,ace nayima wanka hakako zankamaka nawanketa tasss ciki da waje sabida hakan doline yanzu kamun komai koka kaini kun anty amarya tayimun danbazan iyaba eheee.๐Ÿ˜




Shidai yazeed baki yasaki kawai yanakallon tsabagen Rashin kunyar sumayya sedatakai karshe zancenta sa,annan yanisa tareda sakin murmushin gefen baki daya k'arawa k'wakk'warar fuskarsa kyau da haiba kamun yakalleta Yana d'aga gira d'aya ๐Ÿคจ yace "really?


"Haqqun Dan Naga,ai lokacinda ya fawas yakarye ai anty lele ce kemishi wanka Kuma ba,abunda hajiya mama tace itama kecewa tazo tayi Masa wani lokacin idan batayi saurinyiba sabida hakan nasan Nima idan nice hakan za,amun... murmushi yak'arayi me,sauti Wanda yabayyanarda kyawawan hak'oransa farare tasss ajire rerasss kamar shiyajera abunshi kamun yace "okay tareda mik'ewa tsaye bayi auneba taji yayi samada,ita badireta ko,inaba se acikin bath.




K'ara tasaki sabida zafin ruwan Amma yak'i batadamar fita domin bazata iya wani yunk'uriba gashikuma Duk'e kusanta..rigar jiinta yakama zecire cikin sauri Yarik'e tana fad'ar miyafaru ne? shareta yayi yacigabada k'ok'arin ciremata rigar Amma tacukuykuye tahanishi cirewa cikin tashin hankali take fad'ar Wai miye hakan ya yazeed bafakomai ajikina domin ko bra Bata sakaba bayan pant..cigaba yayi da,abunda yakeyi kamar besanda watahalitta awurinba balle yaji abunda take fad'a ganin tanasan B'ata mashi lokacine yasashi d'agowa yafana fad'ar "Kinga garama kitsaya namiki wankan cikin sauk'i domin inada abunyi..kince doline nayimiki domin dakece zakimun tokuma yanzu jayayya tamicece? Yak'arasa zancen cikin gajiya domin bayasan doguwar magana kamar hakan.."nidai wlh ah,ah Wasa nakema ya yazeed kawai fad'a nayi Dan Allah kabarni nayi abuna wlh Zan,iya tafad'a cikin tsoro dayayi saurin darar Mata ganin kamar yayan nata bawasa ataredashi.


"Kinsan Allah wlh wlh senayimiki
Tinda harkisa nafasa abunda zanyi Kikab'atamun lokaci yafad'a tareda k'arasa ciremata rigar atakeko d'ima,d'iman nonowanta suka bayyana kasan cewar Babu bra ajikinta..kuka tasaka tareda kai hannu tana Kare k'irjinta dakorabinsu hannun yakasa rufewa..shima yazeed mutuwar tsaye yayi lokacinda idonshi yasauka akan albarkatun k'irjinta wasu yawu yahad'iye muk'uttt atake jikinshi yasake wata muguwar kasala yarufeshi cikin duburburcewa yajanyo sandar k'arfe dake mak'ale a bathroom d'in wadda ake shanya Kaya akai tareda nufota da,ita..cikin sauri sumayya tace nashiga ukku Yaya Dan girman Allah kada kadakeni please ๐Ÿ‘ tareda fashewa da sabon kuka..saurin d'auke kanshi yayidaga Kan nonuwanta tareda duban abunda yake tinanin sosone ganin sandar shanya ahannushi yasa yayi maza ya,ajiye tareda d'auko soson cikin basarwa yace Dan Allah malama kimana shiru kinwani cikamun kunne ko ubanme za,agani ajikin naki ohoo yafad'a cikin dakiya tareda Fara matawa wankan..itadai sumayya batasake maganaba se kukanta datakeyi ahankali tana Kare jikinta..ahakan yayimata wankan harya Gama sedai beyadda yatab'a inda zezame Masa mamtsalaba domin ko Wankan adaddafe yayishi Sam bebari hannunshi yatab'a fatar jikintaba.


Mik'ewa yayi zefita seda yazo Dede k'ofar kana yace kik'arasa inazuwa yafad'a tareda barin bathroom d'in..itako da harara tabishi seda yafice sa,annan tak'arasa wankan tana jamai Allah,ya,Isa..


Tofa ๐Ÿค” sumayya Allah ya,Isa kuma mutin da,abunsa๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ


Bayan ta,idar yazo yafitarda ita kana yafita yabarta tashirya Dan yakarbo Mata kayanta bedawoba seda yakwatanci tasa kayanta kana yazo danya shafa Mata ebonike akafar Aiko anci uwar danbe da koke2 kamun yasamu yagama shafa mata..


Domin Ahmad yace sukaita hospital Amma yak'i shine yayi b'arna Kuma shizeyi gyara dakansa๐Ÿ˜œ






Agurguje


Yau saura kwana biyu saurat tatare yayinda kafar sumayya balaifi tawarke sumul kamar batajimuba ahakan suke zaune zaman lpy itada safnah kamar k'awaye..itama safnah alhamdulillah taji sauk'i sosai Dan yanzu hartasaba da Ahmad balaifi..


Fannin su anty lele da anty khadi kuwa gyara sosai sukeyiwa safnah da sumayya tareda Kara wayar musudakai akan zamada miji Kuma sunsakasu a group d'in (mace tagari) Kuma alhamdulillah sunk'ara fahimtar komai yadda yadace..yazeed kuwa tin lokacin dayayi tozali da nashanun sumayya yakasa samun sukuni kullun suyake gani idan bacci yake ko idonshi biyu Kuma jinkai da miskilanshi sunhanashi bawa kanshi abunda yake bukata kullun yanzu daciwon Mara yake kwana se asuba yake samun sukuni..




Bangaren hajiya Nene kuwa tanan akan bakanta na bullowa zaratan ata tabayan gida domin kawo karshen matsalarsu..abangaren ma,aruf kuwa yadawo zancen neman aure sumayya Kamar yadda sukayida abban Islam yasamu lbrn auren sumayya Aiko yabuga hannu ak'asa yace be yaddaba domin Sumayya tashice Kuma seya mallaketa Kota Yaya..




Yau Jimu,a yayi dededa sati d'aya kenan da auren su yazeed Kuma yaune ranar mother's night Kuma ranar tarewar saurat.. hajiya mama ce zaune aperlon ta tanajiran shigowar yaran nata datakira tin d'azu shigowa sukayi perlon da sallamah d'auke abakinsu sukazauna suna gaidata ta,amsa cikin sakin fuska kamun tafara magana kamar hakan...








Humm gamudai


Masu tambayana nomber Dan Allah kudena damuna tindadai ga nomber ako,Ina ba,a b'oye take please ๐Ÿ‘




Ganumberna๐Ÿ‘‡


07037092176


Yasmeen Ahmad by name ๐Ÿค
















Autar alheri โœ๏ธโœ๏ธ




43 & 44


__my son's kushirya anjima karfe 9 zamuje mother's night da maman SAURAT tashirya muku sabida aurenku yazo,abazata kutabbatar 9 tayi kunacikin gidan,nan kunjiko.."mother's night Kuma hajiya mama ai bidia ne cewar Ahmad yakara dafad'ar gaskiya kuyi hak'uri..Bata Bari yak'arasa abunda yakesan fad'aba tace "ya,iyasa haka umurnine bashawaraba idan zakubito idan Kuma bazakubiba senasan cewa ban,Isa dakuba.."ah,ah my mom kin,Isa Mana ai harmunjema karki damu kinji mamana yazeed yafad'a Yana D'ora kanshi acinyarta..se asannan tasaki ranta tana fad'ar yawwa y'an albarka yanzu naji zance Allah dai ya albarkaci Wannan auren naku yasa sanadiyyar farin cikinkune na har abada.. ameen y Allah suka amsa atare..shidai sadeeq bece komaiba ahakan sukayi Yar firardazasuyi kana suka fice daga pert d'in.


Ammy kuwa tunda safe tazo gidan Dan tin lokacinda Mami tagayawa hajiya mama zancen bikin tasanar Mata taba Jima dazuwaba su anty lele Suma sukazo da wasau daga cikin family way'anda akagayawa..


Sumayya safnah da fauza kuwa tin safe suna pert d'in Nene taredasu anty khadi namasu lalle da kitso bayan anyi musu dilka sunyi kyau sosai fatarsu se shek'i takeyi kamarta jarirai sannan akashiga kitso da lalle Masha Allah haka akawuni ranar antsantsara wa amare gyara gwanin Sha,awa kamar kasacesu kagudu kafin agama kuwa Ahmad bini,bini yashigo Yana yawi safnah magana cikinso da kulawa duk yakasa zama seda wasu daga cikin abokanan wasarsu suka tasashi agaba kana yahak'ura Amma wayakam seda tagaji da d'agawa๐Ÿ˜‚




Bangaren SAURAT ma hakance takasance domin su anty fati matan yayyenta sunsaka anmata itama Masha Allah kamar kashata ka gudu abun ba,a magana.




Karfe 6 nayamma Mami ta,Aiko kayanda amareda angaye zasu saka abun gwanin Sha,awa..ammy ce takarb'i kayan takai pert d'insu.




Karfe 8:30pm hajiya mama takirasu duk sukazo tace maza suje sushirya Aiko Kamar su kurma ihu domin sunma manta dawani biki... kamarko hajiya mama tasani takira sulaiman dakanta tagaya Masa yakoji Dad'i sosai atake yakira abokanansu dake kusa yasheda musu tareda jadda musu lokacin dazasuzo.


Haka suka nufi pert d'insu kowa yashiga bedroom d'inshi Dan yin wanka yashirya..yazeed nashiga yakwab'e kayansa kamar yadda yasaba ko boxes bebariba sabida yasan sumayya na pert d'in Nene bathroom yabud'e yashiga tareda maida k'ofar yarufe Yana joyowa idonshi yasauka akanta tana tsaye tana wanke fuskarta bakomai ajikinta duk ilahirin jikinta abayyane..wani mugun shock yakama yazeed Wanda yasashi sandarewa a,inda yake yakasa gaba balle baya Sam yamantada shima tsirara,tsirara yake๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚


Tindaga yatsun kafarta yake kallanta harya sauke idonshi akan santala santalan cinyoyinta har yakai hips d'inta yasauke idonshi Akan duwawunta masu fad'i da tudu wani irin tsima jikinshi keyi kamar anazuganyashi ahakan yakebin sihirtaccen jikinta da mayatattun idanuwansa tsagun bayanta yake kallah har yakai wuyanta da k'ananun gargasa ke kwance agun gwanin Sha,awa wasu wahalallin yawu yazeed yahad'iye muk'uttt yayinda hajiya babba tayi wani irin zabura tacika tayi famm se,alokacin nakulada halittar yazeed Masha Allah domin irin hallittar da duk wata cikakkiyar mace kefatar samu Allah yabashi ita abarfa Masha Allah katuwace sosai gatsayi Kuma ga kauri sedai girmanda baze zarta hankaliba girmane meban Sha,awa domin ko kallanta kikayi seta birgeki gata fara tasss kamar kak'wanta niji yafito gawasu jijiyoyi dasukayimata k'awanya rud'a rud'a se Harbin iska takeyi..wani numfashi yaja dak'arfi kamar zebarjikinshi lokacin da yajiyo tana d'auraye fuskarta yayi tozalida manyan Brea's d'inta atsaye k'amm kamar sutsokalemai Ido wata waha lalliyar ajiyar zuciya yake saukewa daki,daki kamar wani Wawa haka yakoma agaban sumayya yabada gaskiyarshi gabaki d'aya gareta..




Tana Gama wanke fuskarta tabud'e idanuwanta Aiko sukayi Ido 4 dashi Yana tsaye k'ik'am kamar andasashi zaro ido tayi zati magana idonta yasauka akan abunda kifirgita y'anmata tana tsaye kamar rodi tana harin abuncinta..wata muguwar K'ara sumayya tasa wadda tayi sanadiyyar dawo dashi hayyacinshi cikin sauri yak'arasa inda take rade Dora bakinshi cikin nata karta taramai jama,ar gida๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ




Ido tak'ara zarowa ganin yayan nata tunb'ur agabanta yana kissing d'inta kamar Allah ya,aikoshi tureshi tashigayi Amma kogizau beyiba cikin zafi,zafi yake kiss d'inta kamar mayunwacin Zaki tsotsar tongue d'inta yakeyi cikin wani Dan iskan salo metsayawa aran duk Wanda akeyiwa hannunshi yasaka yatallabe k'eyarta d'ayan Kuma Yana shafa wuyanta zuwa gadon bayanta cikin shaukin abunda zuciya kemuradi..tuni jikin sumayya yafara sakewa tanajin wani abun naratsata batasan lokacin datafara maida mashi martaniba talalibo tongue d'insa tana lailayawa tana tsotsa.. siloli yazeed yayi Jin tana maida Masa martani kamun yashiga yawoda hanunshi ajikinta tako,Ina cikin sauri yadireshi Kan manyan breas d'inta.


Cakk haka suka d'auke wuta atare lokacinda hannunshi yasauka akan nashanunta Aiko yashiga murzasu cikin k'warewa da iya sarrafa mace kamar wanda yashekara damace ataredashi murzasu yakeyi sosai Yana fidda numshashi Dak'yar ahakan yake murza nipple d'inta tareda shafa mata d'uwawunta Yana manmatsasu..wata Yar K'ara Sumayya tayi sabida abun nashigarta sosai sedai zafin datakeji na murza breas d'inta dayakeyi yahanata Jin dad'in sosai shiko gabaki d'aya yadimauce Jin abunda betajiba ahanuwansa masu taushi da janhankali..


Maganar anty lele ce tafara dawowa sumayya akunne kamar yanzu take mata ita indatake cewa karkiyi sake titee kibari kunya tacuceki tahani sakewa damujinki karkiji k'yankyaminshi domin suturarkine ki,ajiye tsiwa gefe kisusuta ya yazeed tayadda ze ajiye wani miskilanci gefe kumori rayuwarku kizamo jaruma tayadda Zaki mantardashi kowa da komai seke kad'ai..firgigit tayi lokacin daji bakishi akan wuyanta Yana lasa yayinda hanunshi kekan nonuwanta cikin jarumta tad'aga hanunta zuwa inda zuciyarta ke umurtarta..


Shiko yanacan duniyar nonuwanta yaji saukar hannuta a,inda beyi zatoba cikin rashin sanin mafita da fitar hayyaci yace ochhhhh ashhhhh hhheeee ahhhhhh washhhh yafad'a tareda k'ank'ameta duk jikinshi yad'auki rawa lokacin data murza nipple dinshi..itama wani yanayi tashiga asabida sautinshi daya shiga kunnenta Aiko tak'ara murzawa tareda kaibakinta wurin tashiga tsotsa tana murza mishi d'aya hummm tuni yazeed yagantsare Yana nishin dad'in abunda betajiba shine akemasa yau ganin tana neman zautashi yasashi K'ara rarimo nononta tareda matsesu Yana k'ok'arin tura hannushi k'asanta.


Cikin sauyi yatureshi zata fice yayi saurin fisgota tadawo cikinshi ahaukace yasake rarimar k'ugunta zuwa jikinshi tareda sake rik'e Brea's d'inta yanasan kusanto kanshi gareta Aiko wani k'arfi yazo Mata lokaci d'aya tatureshi tarida ficewa daga bathroom d'in dasauri batareda tad'aura komaiba tanafitowa tad'aura Zane tareda zura hijab takwashi kayanta tafice daga pert d'in baki d'aya..shiko tana tureshi yafad'i cikin bath Amma hakan besa yadawo hayyacinshi ba tashi yayi yabiyota yanafitowa tanaficewa itako hakan yasa yazube ak'asa Yana rik'e mararshi datak'ulle wuri d'aya tana mird'amishi jikinshi se karkarwa yakeyi yayinda gumi duk yawanke mishi jiki.. yadad'e ahakan kamun K'arar wayarshi tadawo dashi duniyarmu kotakan wayar bebiba danyasan Kiran da,akemishi yatashi yayi yashiga wanka adaddafe yayishi yafito kamun yashirya yaji ammy nakiranshi aperlo seda yasaka wani matsatsen boxes kana yasa jallabiya yafito sabida hajiya babba karta fallasa halindayake ciki..atsaye yaganta tabashi kayan daze saka kana tajuya Dan duka tabawa sauran nasu..


Komawa yayi yashirya yafito Masha Allah wata arniyar danyar shaddace anyimata D'inkin zamani fara soll Riga da wando janfa yayinda yad'ora bakar hula akanshi da bakin takalimi yafito sakk ango se kamshi yake bazawa..aperlon yasamesu dukansu irin shigarshice sukayi iri d'aya Masha Allah sunyi kyau bakarya domin Inka kalli d'aya sekaga d'ayan yafi kyau hakan ma Inka sake kallan Wannan sekaga wancan yafi kyau Amma inkagansu atare seka kasa banbance Wanda yafi kyau acikinsu domin kowanne naji da kyau da aji gakuma izza..gasu sulaiman Suma sunci gayu ba k'arya..ahaka surankaya sukafice Perkin sps.




Amarema ahakan take agunsu domin duka anyi musu Meekup Masha Allah sunyi bala,in kyau nabugawa ajarida doguwar rigace suka saka ta tsadadden matirial yayinda akamusu D'aurin Jan d'ankwali suka saka Jan takalmi Masha Allah kana lakuwwati tsayawa fad'ar kyausu B'ata lokacine kukiyasta dakanku masu karatu๐Ÿ‘Œ




Ahakan akafito dasu afarfajiyar gidan inda su anty khadi suma sunsha gayu ba,amagana๐Ÿ™Š ammy ce yafitoda amaren inda tasakasu mota d'aya tace suko sushoga mota d'aya tinda d'aya amaryar batanan acan zasu sameta hakako akayi kowa yashiga motarsa akad'au hanyar zuwa mother's night semuce asauka lpy...














Autar alheri โœ๏ธโœ๏ธ
Downloaded From https://arewanovels.com


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment