ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wulgawa Ahmad harara takasan Ido sabida karya tab'a safnah ne yasashi fad'in hakan bawai Dan baze iya rabonsu ba..big mom ce dake tsaye tind'azu awurin Tama kasa magana sabida rud'u tanisa tareda kallansu sadeeq tace kushiga kutayasa arabasu tafad'a cikin jimami..kamun tarufe bakinta Ahmad yayi saurin kutsawa yashiga suka dumfaresu yazeed ne kejanye sumayya yayinda Ahmad Yarik'e safnah Amma Inna Suk'i sakin juna kamar barabonsu akeyiba ganin basuda niyar rabuwane yasanya su duka biyun kaibakinsu asetin kunnensu suka fara masukarantun Alqur,Ani me girma atakeko safnah tazube jikin Ahmad somammiya yayinda sumayya kuwa tashiga wani gurnani tareda sakin safnah tashiga cakumo wuyan yazeed..ganin tasake safnah yasa abbah cewa Ahmad yad'auko ta sufito yakaita pert d'in hajiya mama..hakako akayi yad'aukota kamar jinjira yafito da,ita.


Anafitada safnah dambe yakoma sabo tsakanin yazeed da sumayya inda seda sukasha artabo kamun yakaita k'asa Yana Mata karatun ahakan tayi wata razananiyar atish,shawa tazube ajikinshi bedena karatunba har bacci yad'auketa..kallansu Abba yayi tareda cewa"d'auketa yazeed kakaita pert d'in haleemah (anty amarya kenan) d'aukar ta yayi yafice sadeeq dake kallan ikon Allah yabi bayansu yayinda iyayenma suka fita akabar me aikin big mom tareda ta hajiya mama suka shiga gyara filin dagar..yanafita memakon yayi pert d'in anty amarya sekawai yayi pert d'insu da,ita yayinda sadeeq kebiyedashi sukashigo perlon yawuce da,ita bedroom d'inshi yakwantar da,ita akan bed kana juyo yafita teda sakawa k'ofar key.. sadeeq yasamu zaune aperlo dominshi bekawo komai aranshiba yanafitowa suka sake fita tareda barin gidan baki d'aya...


A pert d'in hajiya mama mahakan tafaru bayan safnah tafarfad'o wani nannauyan bacci yad'auketa.




Suko tinda suka fita basudawo gidanba se bayan la,asar..sumayya kuwa seda tayi bacci sosai kamun tafarka cikin gajiya da ciwon jiki dabatasan Kona minene ba tashi tayi zaune tanakallan inda take seyanzu tagane ko,inane cikin mmki take fad'ar to miyakawini d'akin yah yazeed Kuma tafad'a tareda mik'ewa tasauko daga Kan bed d'in tana nufar k'ofar fita mird'awa tayi tajita arufe yamutsa kyakkyawar fuskarta tayi tareda komawa tashiga bathroom dan d'auro alwala tayi sallah domin Sam batasan sundawoba tanashiga taji jikinta ba dadi wanka yadace tafarayi kamun alwalar hakako ta yadda da shawarar zuciyarta atake tashiga hadawakanta ruwan d'imi tashiga wankan seda tagasa jikinta sosai kana tayi alwala tafito d'aure da towel d'inshi bakin Mero tazo tashafa tsadaddun mayukanshi haddana gashi kana tafeshi jikinta da turarukanshi kana tazauna tana tinanin yazatayi domin bazata iya mayarda kayan jikintaba Kuma ba hijab d'in dazatayi sallah wayarta tashiga dubawa itama Bata ganiba tsaki tayi tasake zaunawa bakin bed d'in tana tinanin towai wama yakawotanan yarufeta? Mitakeyi anan? Mirufeta kenufi? Hakan taketa yiwa kanta tambayar dabatada amsarta tanacikin tinanin taji ansaka key anabud'e k'ofar..gyara zama tayi ta turobaki gaba tana jiran ganin Waye yarufeta tasaukemai masifa domin Tama manta towel ne kawai ajikinta Kuma begama rufemata cinyaba ma balle wani abun..turo kofar d'akin yayi yashigo tareda meda k'ofar yarufe itako d'agowa tayi cikin tsiwa zatayi magana idansu yasark'e cikinna juna Ido tazaro tareda mik'ewa tsaye tana Jada Baya tareda fad'ar ya-ya-yazeed kundawo? Shiko mayatattun idanuwansa yazuba Mata Yana kallanta tinda daga k'afarta har zuwa fuskarta seda yak'are Mata kallo tsab kana yace to Y'ar daba aike Zan tamba kindawo? Kingama gudun kenan? Yafad'a cikin sweet voice d'inshi Yana nufota...itako girgiza kanta kawai takeyi domin Mata kasa magana.."hummm gaki kinyi gudun kin k'are karshe kindawo hanun Dan,iska se Yaya kenan? Yatambaya tareda karamatsota sosai..itako se mazurai takeyi Tama kasa fad'ar komai domin tarigada tasan yau se buzunta.."ammata seki shirya koyar iskanci agun Dan,iskan daya samo tabo awurin yawon iskanci yafad'a tareda Kara matsota seda takai karshen gini ganin yamatsota sosai har sunajin saukar numfashin juna yasata fara matsar k'walla sabida bawurin guduwa Kuma tagano yanzu laifinta yak'aru tinda yaji abunda tace Masa a CCTV.. k'ara matseta yayi abangon kana yace "hummm Kinga seki nunamun Aina kikaga tabo ajikina tinda kin karemun kallo kema sekikoyi iskancin tayadda Zaki samu naki tabon kema yafad'a tareda k'ara matseta..itako sumayya izuwa yanzu tafara shiga mugun tsoro da kalaman yayan nata domin bema tab'a tsayawa yayi doguwar magana haka ba itadai agabanta Bata tab'ajiba baki tabud'e cikin tsoro zata fara magana taji antoshe matashi dawani abun Ido tabud'e sosai tanason gano minene sedai takasa fahimtar komai domin wani k'amshin dad'i Dani d'and'ano takeji acikin abunda akarufe Mata baki dashi bamata Gama tantancewaba taji anfara Bata wani fitinanne kiss tom to tom cikin zafi zafi..Ido tazaro sosai cikin tashin hankali ganowar datayi bakin yayan nata ne acikin nata bakin Yana kissing d'inta wani irin rawa jikinta keyi gawani matsanancin tsoro dayayi Mata dirar mikiya k'ok'arin k'watar kanta takeyi Amma takasa domin bakaramun riko yayiwa bakintaba..shigo yazeed cikin mugunta yake kissing d'inta dawani irin D'an,iskan salo me shigajikin duk Wanda akeyiwashi lumsassun idanuwansa bud'e tarrrr akan kyakkyawar fuskarta Yana kallon tashin hankali datashiga in one time kissing d'inta yakeyi sosai cikin gwaninta yake sarrafa tongue dinsa cikin bakinta tareda kanainaye mata harshen Yana shafa kwattacce sumar kanta metsawo dasantsi ga lemar ruwan wankan datayi abunseya ahadu dasantsin gashin yabada wani yanayi nadaban..itako sumayya izuwa yanzu tafara kuka yayinda jinin jikinta kahalbawa kamar ze tsiyaye zuciyarta kuwa sedukan Tara,tara takeyi kamar tafasa kirjinta tafito bakinta kuwa wani irin zafi yake Mata domin yanzu hadda d'an cizawa yakeyi domin yasamu horonsa yayi tasiri agareta sund'au tsawon lokaci ahakan kamun yasaketa tareda janye towel din jikinta domin beyi tinanin shine kawai ajikinta ba cikin sauri yasake tareda kauce fuskarshi yanajin gabanshi nawani,irin fad'uwa..yayinda tashin hankalin sumayya yak'ara lunkuwa a 360 tawuntsila akan bed d'in tareda janyo bedsheet tarufe jikinta tareda fashewada kuka..shiko juyawa yayi zefita seda yakai bakin k'ofa kana yatsaya batareda yajuyoba yace seki Gama kukan kafun nadawo kinunamun inda tabo yake ajikina Kuma kishirya domin kallan dakika karemun Nima Sena Rama kiji in akwai dad'i Yana kawainan yafice warsa..itako sumayya kukanta takarawa karfi tana danasanin yimasa Rashin kunya gaya yanzu bakinta duk zafi take Mata kilama yagutsure Mata lips..shiko Yana fita pert d'in hajiya mama yashiga yakira fauza yace taje rad'aukowa sumayya tufafinta takaimata pert d'insu Yana Gama fad'a Mata yayi tafiyarshi..zuwa fauza tayi tad'auka Mata kayan kana taje takai Mata Koda tazo Bata ganta a bedroom d'inba K'arar ruwa kawai taji a bathroom hakan yasaka ta,ajiye Mata kayan tafita batareda takawo komai arantaba tinda taga sumayyar batada lpy..itako sumayya taji motsin anshigo shiyasa Tak'i fitowa atunaninta shine seda taji ansake fita kana tayi saurin fitowa Dan tarufe d'akin duka hartasamu me fiddata tana fitowa taga kayanta akan bed d'auka tayi tasaka cikin sauri tafice daga pert din gaba d'aya...






Hajiya Nene ce tafito cikin shirinta gadukkan alamu fita zatayi Karo tacida Sameer yafito daga pert din hajiya mama kiranshi tayi yanazuwa tace maza yaje pert d'in anty amarya yakira Mata dady..to yace tareda nufar pert d'in anty amarya bayan minti 5 datafiyarshi segaya sundawo shida dady wucewa Sameer yayi gun aikenda hajiya mama tamasa..itako Nene kallo dady tayi kana tace "kiramun yaranka maza dukansu ukkun tafad'a cikin d'aure fuska.."to kowai dady yace tareda zaro wayar shi yadannwa sadeeq kira.. abangarensu kuwa suna zaune duka aperlo suna fira inda sadeeq yadubi Ahmad zefara magana kenan wayarshi tafara rurin neman d'auki d'auka yayi tareda karawa akunne sabida ganin sunan dady nayawo akai"hello dady yafad'a cikin girmamawa.."sadeeq kuzo dukanku kaida Y'an,uwanka gani a perking S. Inajiranku.."okay dady yafad'a tareda yanke wayar yakallesu Yana fad'ar kutashi muje dady na nemanmu.. okay sukace kana sukamik'e tareda barin perlon suka fito tsinka su sukayi dady atsaye yayinda Nene kegefenshi sadeeq yace tofa watarigimar tasamu kenan.."lallaikam cewar Ahmad ahaka suka k'arasa wurin..suna zuwa dady yace Nene kenemanku kallansu Nene tayi d'aya bayan d'aya kana tawuce tashiga mota tana fad'ar kuzo muje hassibiti zaku rakani harkai auta tafad'a tana kallan dady.."to kawai dady yace yayinda suko sukashiga kallan kallo tsakaninsu batareda sunce komaiba suka shiga motar Ahmad ke driving dady agefenshi yayinda sadeeq yazeed da hajiya Nene kebaya ahaka sukabar gidan Basu tsaya ko,inaba sewani asibitin kud'i dake cikin unguwar su anty lele suna shiga Ahmad yayi Perkin tareda fitowa suma duka fitowa sukayi sunajiran fitowar ahijiya Nene.....












Yanzu za,afara asalin wasan 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽 buga komaiba a INGARMAN NAMIJI 💃🏽💃🏽..ngd sosai da add,ar ku gareni Allah yabar k'auna 🤝🤝🤝












Autar alheri ✍️


27 & 28


__fitowa tayi tana kallan dady kanatace muje tareda yin gaba shiko dady sanin batasan Kan hospital d'inbane yasashi saurin cingabanta yawuceta suko ahakan suke biyeda ita duk indatasaka k'afa anan suke d'aukewa Dan basusan mitake nufi nasakasu yimata rakiyaba Kuma suduka ukkun...dady nazuwa bakin office d'in wani Dr dayaga anrubuta Dr sidi seyatsaya yanajiran hajiya Nene tak'araso yaji yadda za,ayi.."tofa 🤔 inane zanga bokan? dady yajiyo muryar Nene.."zonan ga office d'inshi yafad'a tareda nuna Mata k'ofar..Aiko Nene takutsakai ciki bakoneman izzini tana fad'ar to kukutsaya anan kujiramu kaiko auta zomuje..shidai dady biye kawai yakeda,ita yana kallan ikon Allah..suma tsayawa sukayi batareda sunce komaiba yazeed shine atsaye jikin wata k'ofar dakewurin yalunshe kyawawan idanuwansa kamar me bacci yayinda sadeeq yasamu wata kujera yazauna Yana Danna tabkekiyar wayarsa shikuwa Ahmad tunda suka shigo yasamu wuri yazauna kusada office d'in Dr Yana tinanin sahibarshi domin tinranar dasukayi rigima da sumayya bek'ara ganintaba...


Da sallamah Nene tashiga office d'in wani natashin saurayine aciki zaune Yana Y'an rubuce2 sa shikadai gadukkan alamu zed'an girmi su yazeed domin ze,iya Kai 36 or 38 years aduniya. d'agowa yayi Jin anshigo Masa office kaitsaye Nene yagani tana shigowa tana mita.."yoni Wannan lukutar hilaniyarce kehad'anida yahudawan,nan haba ayi mutin sekace kurma kunaji ana sallamah Kuna k'inkarb'awa sabida Allah inamafari Ina dalili.."ayya sorry mama banjiki bane shiyasa bissimillah zokizauna Dr yafad'a tareda nunamata kujerar dakegefenshi..zamatayi tanafad'ar "atoo ni inazangane bakajiba Wannan uwar sallamar danake dokawa kedai kawai kace lalacewar tazo gunku kunzama yahudu shikenan tak'arasa zancen tana kallan dady tareda cewa towai kaibazaka zaunabane kake kallona❓"ayi hak'uri Nene zanzauna Mana yafad'a tareda jawo d'aya kujerar yazauna. Shidai Dr murmushi kawai yayi aranshi yanajinjina Kirman rigimar tsohuwar..




"To rikita jikokina nakawoma adubamin lbyr su domin basada cikakkeyar lpr.."ok badamuwa mama inasuke Kuma Mike damunsu?"suna waje taremukedasu abunda kedamunsu Kuma shinakeso kafad'amun banice Zan fad'amakaba tafad'a tana wulgawa Dr harara.."ok to shikenan badamuwa yanzu suzo nagansu senayi magana dasu naji Mike damunsu.."ah,ah bahakan za,ayiba karka soma gaya musu aibazasu zoba kaide kawai bincike nakeso kamun Akan lpyr mazan takarsu inyima gwari,gwari basasan aure ne Niko zanmusu auren inatsoron akawo yaranutane sukasayin noma yadda yadace balle musamu kyakkyawan iri..shidai dady Duk'e kansa yayi kawai batareda yace komaiba domin jiyake kamar k'asa tatsage yashige ciki..Dr ko bedamuba Dan sunsaba da irin wannan abubuwan..kallan Nene yayi tareda cewa ayya Allah yabasu lpy bara za,adubasu insha Allah za,ad'orasu akan maganin daya dace sabida dawaya hakan nafaruwa awannan lokacin Amma sekiga basasan zuwa hospital sabida girman Kai bakowanne namuji keda irin wannan matsalar Kuma yafad'a ba gani yakeyi za,arenashi Allah kin kyauta mama kinyi abunda yadace yanzu muje kinunamun su se kaisu dakin gwaji ko mama yafad'a tareda mik'ewa tsaye itama Nene tashi tayi tana fad'ar wlh kuwa Dan albarka Ashe kagane.."kaiko wuce muje Dan nasan yanzu zasu kawowa mutane taurin Kai haddai wancan mekamada nunan,rana yanzu zefata yiwa mutane mazurai shiyasa nace dakai zamuzo Kai mahaifinsu tak'arasa zancen tana riko hannun dady shida besamu bakin magana ba kawai biyar bayansu yayi suka fice daga office d'in..




Suna fita Dr yagansu yadda suke tin d'azu hannu yabasu sukagaisa kanayace subiyoshi kallan shi sukayi dansan K'arin bayani ganin basujeba sunabin Dr dakallo yasa Nene kwad'awa dady harara Aiko yagane mitake nufi cikin sanyin jiki yadubesu tareda cewa kuje mana..Jin abunda dady yace yasasu bin bayan Dr d'in..wani room yashiga suna biyedashi abaya room d'in yanada d'an girma domin 4 bed ne aciki kowanne anzagayeshi tayadda Wanda ke Wannan bed d'in bayaganin Wanda ke wancan Kuma kowanne bed zagare yakeda kayan aiki akusadashi hadda na,urori masu kwakwalwa..juyowa yayi yakallesu tareda sakar musu murmushi yanunawa kowannesu d'aya yace bissimillah mana..bamusu ko kowannesu yazauna Yana Danna wayarsa..shiko Dr wani abun yadanna atake wasu Dr's suka shigo su wajan 5 wurin Wannan Dr d'in suka nufa yayi musu bayanin abunda za,ayi Kai su jijina cikin fahimta suna k'arewa samarin kallo gasu kyawawa Masha Allah gakuma K'ira karfafan maza Amma ace basada ingantacciyar lby Allah ya kyauta..rabuwa sukayi inda kowanne mutin biyu suka nufi d'aya..Ahmad nazaune Yana kallan pic d'indayayiwa safnah yaji mutun kusanshi d'agowa yayi suka hada Ido da likitannan yasakar Masa murmushi tareda yimai sannu shima mayar Masa martani yayi batareda yace komaiba..shiko yashiga had'a na,urorin dake wurin.


Abangaren yazeed ma hakene Amma shi idanuwansa arufe suke shiyasa Dr basuce Masa komaiba shima dudda yaji mutun kusanshi besa yabud'e idanuwanshi ba yanaso ne yaga iya gudun ruwansu..




Shiko sadeeq zaune yake Yana kallansu har suka k'araso wurinshi sannu suka Masa dakai kawai ya,amsa Yana kallansu har sukagama jona na,urorinsu kallan sadeeq d'ayan yayi yace"kwanta ko abokina.."nakwanta Kuma kamar Yaya?"no zamuyima wani gwaji ne karkadamu dadynku yace dukanku amuku.."okay kawai yace tareda kwanciya dudda cewa yafahimci manufarsu tundashima likitane Amma behanasuyin aikinsuba..Yana kwantawa d'ayan yak'araso yad'ora Masa wani abun a Mara Yana dannawa Yana kallan computer Amma bega wata matsalar ba ajiye abun yayi yajuya yana kallan abokin aikinshi sukayi wata maganar kana yasake juyowa gun sadeeq hannu yad'ora akan wandonshi yafara konce igiyar Dan d'inkin hausa ne ajikinshi na shadda ido sadeeq yazaro tareda barin abunda yakeyi Yana kallansu cikin mmki ganin sun kwace igiyar suna k'ok'arin janye boxes d'inshi ne yasa,shi mik'ewa bashiri Yana fad'ar Kan ubancan mizakuyimun? minene hakan fyad'e zakumun kome?"no y'allabai wanne fyad'e Kuma za,aduba lpyr ku nefa.




Ahmad kuwa da,ake fad'ar yakwanta yak'i Yana tambayar mizesa yakwanta kamar saukar mashi haka yaji maganar sadeeq Ido yazaro tareda dirowa yanafad'ar mee?uwarme zakumana? Dubiya akanme?


Bawanda sukasami damar amsawa amsa sabida gabaki d'aya sunshiga tsoron yanayinsu ganin zaratan samari agabansu suna tuhumarsu kowanne ido sun juye kamar Wanda kefagen yak'i..




Yazeed kuwa dashi tind'azu beyi maganaba Kuma be bud'e idonshiba ga likitocin tsaye akanshi Amma sunkasa yimasa magana yakwanta sudubashi sabida kwarjinin dayayimusu bud'e idonshi yayi yanabin kowa dake wurin da kallo Jin anfad'i kalmar fyad'e.."mikuke nufi dakawomunan wurin? mikukama biyayyena? Akanme zakuyi managwaji? Uban Waye yasakaku bincikarmu?"ubankane yajiyo muryar Nene dake shigowa room d'in Dr databawasu nabiye da,ita abaya.."nace ubankane marar kunya har nice zansa ayi maku Abu kuzo kunayiwa mutane Rashin kunya eyeee to nice Nan nasaka adubamin lbyr ku domin inada tabbacin bakuda wada tacciyar lpy ajikinku Kuma kusani aure za,amuku cikin makon,nan sabida hakan doline atantace lpyr ku adoraku akan magani gudun Kar,acutarda yaran mutane ad'aukosu akawo muku kuzo kuzuba musu Ido kuna kallo kamar majigi tinda ba,abunda zaku iya tsinana musu hakan kukeso ayiko? Tobadaniba banshiryawa kallan abun kunya azuri,ataba bani,baganin talallab'on jelar y'an maza ahhh bazanga Wannan takaicinba acikin zuri,ata kaf kune kawai kukazo ahaka Kuma da,izzini memana ruwa da k'ank'ara sekun koma cikakken maza(INGARMAN DOKI)yadda zakuyi kyakkyawar sukuwa acikin gonakinku..takarashe zancen tana murmushi..sudai gaba d'aya gaskiya tayi masu yawa sunma kasa cewa komai inba kalloba ba,abunda sukebinta dashi tinani sukeyi aransu Wai sune za,ayiwa binciken lpyr mazan taka lallai ma hohuwarnan tagama dasu wlh.. sadeeq ne ya kyalkyace da dariya danshi abunma dariya yabashi kana yace "towai ke Nene wayacemiki muba lafiyayyu bane? Dahar Kika yanke Mana Wannan hukuncin tonon silili zakimana kome?"yo Ina lpy anan ainatakene afad'amun babufa🤷🏽‍♀️kungani Kuma inada tabbaci akan hakan.."tofa🤔 Allah kintabbatar dazancenki kenan? Kwarai kuwa sabida hakan maza kugyara adubaku..kamun sadeeq yayi magana yaji yazeed yafara maganar cikin fishi da takaicin tsohuwar yake fad'ar "bawanda zezauna d'akin Nan adubashi miyasa kebazaki duba dakankiba tinda aike muharramarmu ce kece Kika haifi iyayenmu sekizo kiduba kowa dakanki daganan seki samu amsar dakikeso base kinkawomu wasu k'arti sudubamuba Dan wlh Allah sedai kisaka sud'auki rayuwata ba Dan,iskan dazeganemun suturar da Allah yayimun Amma inke kesan kigani to dakaina Zan,iya nuna Miki Amma tinda kince kinada tabbacin muba lafiyayyu bane toko zakiga lpy ta ganin idanki wlh Wannan alkawari ne..Yana kaiwanan yafigi hannun Ahmad datund'azu yakebin Nene dakallon mmki danshi yamakasa cewakomai..ahakan sukafice sadeeq nabiyedasu abaya..Nene kuwa kuka tasaka tace yazeed yazageta Tass sabida ba,itace tahaifeshiba to wlh kozasu mutu se andaura musu aure jebi Tama fasabari semako nanda kwana biyu za,ayishi insha Allah..dady kuwa da Dr hak'uri kawai suke Bata dakyar suka samu tadena kukan suka tafi Koda sukazo mota bawanda yace Mata komai acikinsu itama batabitakansuba harsuka Isa gida sabida tanada matakin dazata d'auka musu aranta kumazata aiwatardashi domin shine kawai maganinsu...






Ahakan suka wuni ranar kowada abunda yake sak'awa aransa yayinda safnah kuwa tinranar dasukayi artabo da sumayya Basu sake had'uwaba Kuma tin bayan yin rigimar da kwana d'aya takejin matsala ak'ugunta inda tabagu domin dakyar taketashi tsaye Amma Bata gayawa big mom ba..to yaudai abun ya faskara domin kotashin takasayi tinsafe big mom keneman tafito Amma Tak'i Kuma Tak'igayamata batada lpy..


Kiran sallar azahar ne akeyi ko,Ina Amma safnah naji takasa tashi har aka,idar ganin takasa Koda juyawane yasanya tafara kuka ahakan big mom tashigo tasameta arud'e take tambayarta Mike damunta "mi,akamiki doter? Wani abun kikesone? Kobakida lpy? Duk atare big mom kemata tambayar cikin tashin hankali duk tarud'e..cikin kuka tashiga gayawa big mom abunda kedamunta Kuma bazata iya tashiba.."innalililahi wa innailaihiraji un tinyoshene bakida lpy doter miyajimaki ciwo? "Tinranarda Wannan tazo takadani wurin yakemun ciwo.."Ash,shakuwa bara nakira abbenku nagaya Masa se akaiki hospital adubaki..kaitad'agawa big mom tana goge hawayen dasuka Bata Mata fuska itako big mom fita tayi dantakira abbe tagaya Masa Mike faruwa..wayarta tad'auka tashiga Kiran abbe Amma Bata shiga gajiya yayida Kiran tafita..


Tana fitowa tahad'uda dady dakuma Ahmad da sadeeq cikin sauri tanufesu tareda gayamusu abunda kedamun safnah sabida akaita hospital.."subhanallah aiba,abarin mutin daciwohaka anty Zara jeki fitoda,ita akaita hospital..cewar dady yayinda Ahmad yakejin kamar zuciyar sa zatafito waje sabida tashin hankali jiyakeyi kamar yaturesu yaje yaganta Amma bahalin yinhakan..maganar big mom ce takatsemasa tinanin dayake tanafad'ar aibazata iya fitowaba domin ak'ugu ne taji cinwon.."ohh to yaza,ayikenan?"gaskiya sedai ad'aukota..ok to badamuwa jekishiryata se yayunta su d'aukota ko.."okay to shikenan tafad'a tareda komawa ciki..shiko sadeeq pert d'insu yakowa yace yayi mantuwa Kuma yayi hakanne Dan karya d'aukota hakan kuwa bakaramun dad'i yayiwa Ahmad ba..suna,nan tsaye big mom tadawo tace suzo tashiryata.."ah aikuwa sadeeq yashiga ciki kozaka iya d'aukota Ahmad.."eh Zan,iya dady yafad'a cikin sauri kamar mejiran ayimasa tambayar Dan yabada amsa.."okay to kuje kad'aukota mutafi.


Wucewa sukayi ciki shida big mom suna shiga tanuna Masa inda safnah take itako tawuce bedroom d'inta dan tad'auko abunda zata bukata kamun sudawo..shiga dakin yayi da sallamah d'oke abakinsa tanakwance taji muryar danaza tab'a tantawa da,itaba k'ara runtse mayatattun idanuwanta tayi tareda k'ank'ame jikinta..shiko Ahmad duk'owayayi Dede kunnenta yace bakida lpy shine baki gayawa ruhinkiba? Yatambaya tareda hura Mata iskar bakinshi kunneta dominshi duk lokacin da yaganta tofa rayuwar dasukeyi amafalki ganinta yakeyi kamar gaske.."yasalamm tafad'a cikin ranta domin wani sihirtaccen abu takeji nakaiwa jinin jikinta ziyara..shiko Ahmad ganin batayi magana ba yasashi sak'alo hannushi ta wuyanta da kafad'arta d'aya Kuma yasawoshi ta kasan kafafunta kana yatallabota gaba d'aya wani mugun shock dukansu biyun sukaji alokacinda jikinsu yahad'u wuri d'aya seda dukansu suka lumshe dara daran idanuwansu suna sauke numfashi ahakanli kamun yajuya yafara tafiya da,ita mak'ale ajikinshi yatsurawa kyakkyawar fuskarta ido Yana kallo koduban gabansa bayayi.


Ahakan sukafito big mom naganinsu itama takaraso wurin sukafita tare tunda daga nesa dady yahangosu tafe kallansu kawai yayi tareda zagayawa yabud'e musu motar Ahmad yakwantar da,ita big mom tashiga shima Ahmad yashiga dedenan sadeeq yak'araso shiga shima yayi suka wuce hospital d'in.


Acanma Ahmad ne yad'auketa zuwa room d'in daza,adubata bayan yafitone Dr yak'araso zeshiga d'akin..tareshi Ahmad yayi yahanashi yashiga yana fad'ar"mizakayi aciki? "Zandubatane.."no Akira Dr mace tadubata.."ayya sorry sr ba Dr mace anan domin macen dakenan yanzu batanan tad'anyi tafiya sezuwa jibi zata dawo insha Allah badamuwa nizan dubata.."kaizaka duba matar tawa? Yafad'a tareda zaro ido Kamar ze shak'ure Dr d'in..akuma Dede Wannan lokacin dady yak'araso kalmar matarda Ahmad yafad'a se a kunnenshi cikin mmki yake kallan Ahmad da kishi yabayyana k'arara k'wayar idonshi..sadeeq ma kallan tuhumar yakebin Ahmad dashi kamun yace "haba biyayye kabari yayi aikinshi Mana kagafa tanajin jiki yafad'a dansan tabbatar da zarginsa..Aiko ya hayyak'o sama damasifa Kamar yaci Babu "Taya zakace nabarshi biyayye ak'ugufa taji ciwo zanbarshi yatab'ata ai wlh bazeyuba aibananne kad'ai hospital ba yafad'a tareda fad'awa dak'in yad'aukota yafito kotakan dady dake kiranshi bebiba Dan bema jishiba..shiko sadeeq da kallo yabishi Yana K'ara tabbatar da zarginsa..yayinda dady yashiga bawa Dr hak'uri kana sukabi bayanshi suna Isa wurin Yana tada motar cikin sauri sadeeq yak'araso wurin yaname fad'ar tafiya zakayi kabarmu kome? Ahmad kana cikin hankalinka kuwa? Yatambaya Yana kallansa bece Masa komai haka dady yashigo Yana Jin sadeeq nayiwa Ahmad masifa akan beyi dedeba Amma shima Yi yayi kamar bejisuba..


Wata hospital yanufa da,ita suna zuwa akakarb'eta kamar yadda yabuk'aya Dr mace ce tadubata ansha famada ita Kamun asamu akayimata gyaran kuka Kan tasha tana Kiran huri kamar ranta zefita huri kawai take fad'a cikin fitar hayyaci domin batamasan abunda kefita daka bakintaba ahakan aka k'arasa gyaran suka koma gida..washegari tunda safe Abba yad'aukesu safnah da sumayya zekaisu wurin wani babban malamin addini dake bayadda temako....












Autar alheri ✍️✍️




29 & 30


__suna fitowa shida sumayya yabud'e Mata mota tashiga kana ya K'ira abbe yafito Masada safnah to abbe yace kana yagayawa big mom taje d'akin safnah takirata suka fito hannunta abbe yakama sukafita Koda abbe yaga sumayya zaune amotar kallan Abba dake tsaye yanajiransu yayi kana yace "konad'auko mota semutafi da safnah a motata kaiseka tafida sumayya domin inaga bazasu had'u wuri d'aya ba.."eh hakane gaskiya nama manta wlh to kazo da,ita bara muwuce..okay gamunan yafad'a tareda nufar motarshi da ita shikuma Abba yafigi tashi sukafice shida sumayya.


Abangaren su yazeed kuwa zaune suke a perlonsu Sameer na nunamusu sak'on da,aka turomai akan binciken dasuka sakasu bayan duk sundubane yazeed yace "waya turo Wannan text d'in Sameer? "Wlh Nima bansan kowayeba Yaya Kuma nayi k'ok'arin Kiran layin Amma akashe yake.."okay kabani contact d'in koma Waye yanada masaniya sosai akan abunda mukesan sani Kuma yasanda muna Wannan binciken abunda bamu saniba yanzu shine Wannan dayaturo sakon kodai acikinsu yake yanaso D'ana Mana tarkone kokuwa acikin manyan k'asar ne dabasada hannu acikin kungiyar Kuma basada ikon magana suka zabi tema kamana tawannan fannin.."koma dai yayane Wannan abun zetemaka Mana sosai akan muradinmu Kuma kotarkone suka D'ana ba,abunda zasu,iya da izzinin ubangiji cewar Ahmad.."hakane gaskiya badamuwa Sameer tashikaje zamu nemeku insha Allah sadeeq yafad'a Yana d'aukar coffee d'in dake gabanshi yanasha..tashi Sameer yayi yafita yayinda sadeeq yamarda dubanshiga Ahmad yanafad'ar.




Acan gun memagani kuwa tuni Abba ya,Isa dady ma yazo bayan sun gaisane abba kewa mlm bayanin abunda ketafedasu tareda nuna mishi safnah yak'ara dacewa d'ayar na mota domin basa had'uwa wuri d'aya.."Allah sarki ai bakomai kushigo da,aita ba,abun zasu iya,aNan insha Allah.."okay to baranashiko da,ita cewar abbe yanabarin wurin bayan minti 2 segashi yadawo da sumayya yazaunarda ita..


Kallansu mlm yayi kana yace "yasunanki y'ata yafad'a Yana kallan sumayya dake rabon Ido Dan ita batasan miyasa aka kawota nanba.."sumayya tafad'a cikin dadd'an muryarta.."Masha Allah kefa Yasunanki? yatambayi safnah.." safnah itama tafad'a cikin dadd'an muryarta..Masha Allah badamuwa insha Allah komai zezodasuk'i Allah yayikumu albarka.."ameen y rabbil alameen 🤲 suka amsa atare kana mlm yakalli abbe yace mayardasu mota badamuwa..okay abbe yace tareda tashi yamayardasu yadawo.


Kallansu mlm yayi kana yace"magana ta gaskiya alhaji yaranku dukkansu akwai matsala ataredasu.."hakane mlm muma munsanda hakan shiyasa mukazonan.."to shikenan badamuwa insha Allah komai zezodasuk'i ita Wannan yarinyar safnah akwai sihiri me had'arin gaske atareda ita domin akwai mugun tsafi cikin jikinta Wanda bak'ak'en aljanu kegadi Kuma wlh ba,abunda zeraba tsafinnan dajikinta se mijin aurenta yak'araso Maganar Yana kallan Abba..,cikin mmki abbe yace mijin aurenta Kuma kamar Yaya? "Shakka Babu mujin aurenta domin muddin batayi aureba to tsafin bazebar jikintaba sabida makarin Wannan asirin shine ketawar budurcinta duk lokacin da mijinta yakwanta da,ita to ranar zata rabida Wannan lalurar abunda yasa kukaji nace mujin aure kuma shine idan wani namujin yakusanceta batareda aureba to abun baze tab'a barin jikintaba har abada kodako tayi auren daga baya. Nisawa yayi tareda kurb'an ruwan dake gabanshi kana yacigabada cewa hikimar matsafan nasaka Wannan abun amatsayin makarin tsafinsu kuwa shine banamujin daze iya aurenta da Wannan masifar dake fita daga jikinta kodako wani yayi gangancin aurenta to azabar damace ke fuskanta lokacin rabuwada budurcinta zesaka tabud'e inadanuwanta akan mijin yayinda aikata hakan kuma kawo karshen rayuwar mijinne idan Kuma yamutu tawannan hanyar to ba shakka tsafin dake jikinta zek'ara k'arfi atak'aice dai anfisan duk namijin daya aureta to komi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment