ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana maganar da bata fita sosai sabida azabar dayakeji. ˜ara kunne Yusuf yayi Dede kunnenshi domin yaji ko wani abin yake bu™ata..cikin sauri yawaro idonshi yana Kallon abokin nashi, jin abinda yake faWa. ""Wayyo Allah ohh ya rabbi, iklas, ahh my baby why please ohh don't forget me please ahh. Haketa Kiran Sunanta yana wani irin zabura domin Maganin ya fara masa aiki, dudda cewar abin yayi tsananin amma Maganin ze iya Maganin matsalar kasan cewar betaSa anfani dashi ba. Damugun mamaki Yusuf ke kallonshi yana tu,ajjabin abinda ya kawo Sunan iklas abakinshi cikin wannan yanayin, to mihakan ke nufi? Yatambayi kanshi. Dasauri yajiyo yana Kallon jay Win sabida wata irin matsa dayayiwa hannushi jikinshi na bala'in cira yana Kiran Sunan iklas daWan ™arfi, jikinshi na wani irin mugun rawa, kusan minti 2"

yana Hakan kafin yakoma yayi la kwas yana mayarda nomfashi...!

BIG UNCLE paid book ne akan 1 kacal zaku iya tura kuWinku a wannan account Win

"9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber "

07037092176 on WhatsApp

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri

"[2/5, 8:06 PM] Dr zarah: *BIG UNCLE* "

(SHUGER DADY RETURN) 

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*

Hot love with a new sexy romantic story

By

Dr Yasmeen Ahmad

Autar alheri

Writer of

ME & MY LION

ABBANAH

SHGER DADY

AND

OTHERS

"Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau™i,"

"™auna, cin amana, da kuma reality love na ha™a™a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)"

"kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani,"

gakuma sanya nishaWi kudai kawai mu kafta aciki.

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book 1

Page 19&20

"""Ido kawai Yusuf yazuba mishi yana kallonshi cikin tausayi da mamakinshi, kafin yaji nomfashi shi"

"yakoma normal bacci yayi awun gaba dashi. Ganin yayi bacci yasa yami™e yafice daga bedroom Win. Inda yake jiyo kukan iklas yanufa yayi nocking, aiko tanajin antaSa ™ofar ta™ara rushewa da wani Sabon kuka"

cikin mugun tsoro da ruWani.

"""Innalillahi ke iklas buWe mana nine, Yusuf ne ba jay ba kinjiko, buWe kigayamin miyafaru ne, yafaWa yana"

"™ara dukan ™ofar. shiru tayi yadda raji muryar Yusuf tayi saurin bude ™ofar tana faWar ""Nashiga uku"

"uncle Yusuf dan Allah kamayar dani gidan Momma uncle jay bashida lpy please. Ai dasauri Yusuf ya kawar da kanshi ganin yadda take daga ita se towel tana famar kuka. ""Yasalam, Kinga kinutsu please muyi magana yanzu kije kisaka kayanki sekizo kinji dasauri tace wlh banida kaya anan nawa suna"

"bedroom Win uncle jay kuma sun ji™e ko sallah banyiba, tafaWa cikin kuka. Sosai Yusuf ya™ara shiga Sabon mamaki yana tunanin to ina matar gidan ne duk Hakan ke faruwa, kafin yace ""shikenan kinutsu please bara naje nasamo Miki kayan sakawa kinji tunda dai bazaki fita ahakaba. Yana gama faWar Hakan yafice daga part Win. Kaitsaye wani moll yaje yasiyo mata mata kayan sakawa hadda hijab kafin ya dawo gidan. Kaimata yayi yace tayi salla kafin yazo, karSa tayi shi kuwa yakoma bedroom Win Jay, ganin haryanzu bacci yakeyine yasa yafito, parlor yazauna harseda iklas tagama shirinta tafuto tsab kana yace tazo sutafi, Hakan tabishi jiki duk asanyaye har sukabar gidan. Kai tsaye gidanshi yanufa da ita, yace tazauna nan zuwa gobe zekaita gidan Momma. Aiko da karamci matarshi ta tambeta kana tabata bedroom Waya inda zata kwana, sedai fa fir bacci ya kauracewa idonta, tunanin abinda yafaru tsakaninta da uncle Winta"

"kawai take yi, tana kuma tuna yadda taga salama na zuba masa magani a part Winshi, kana tanajin"

"zuciyarta na™ara tsananta bugawa idan tatuna wannan, gaba Waya tara a wanne mazauni zata ajiye tunaninta, wannan daliline yasa bacci ta gagareta."

Washe gari tun da sassafe Yusuf ya nufi gidan jay. Yana shiga parlor sukayi karo da shi yafuti ri™e da

"wayoyinshi da jakar laptop dinshi. ""Jay Ina kuma zakaje yanzu da sassafe? Cewar Yusuf cikin mamaki. ""Dan kallonshi yayi da gefen ido, kafin yamotsa lips Winshi ahankali yace ""engler. ""Engler kuma? Yanzu? Kaida bakada Lpy? Shiru yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace ""munada wasa ne gobe doline naje yau. YafaWa cikin ko in kula. ""Tofa kafin nan zauna to muyi magana please. YafaWa yana ri™o hannunshi suka zauna...shiru yaWanyi yana jujjuya maganar dazeyi aranshi kafin ya nisa yace ""Jay miyafaru dakai jiya please? Kuma banaso kaSiyemin komai dudda baka taSa Soyemin ba amma abinda"

"nagani jiya gidanka yasakani ruWani over da kokwant, zancen gaskiya nasha mamaki sosai amma Inaso"

"nasan gaskiyar abinda yafaru daga gareka, ya™arsa zancen yana zuba mishi ido domin jin abinda zece."

"Shiru yabiyo baya naWan lokaci har Seda Yusuf yaWan fara ™uluwa kana yace ""mikaganine da kakemin wannan tambayar? YafaWa cikin ko in kula yana Wan jije lips Winshi. Wata muguwar harara Yusuf ya zabga mishi kafin yace ""banason renin hankali jay, kawai idan zaka gayamin kagayamin domin kuwa ba abinda banganiba kobaniiba, tukunnah kamaga yadda kakoma ajiyan kuwa? Humm to yanzu haka iklas na gidana kuma sabida kai na Wauke ta, barama kaji,, Anan yakoro mishi labarin duk abinda yafaru daren jiya domin yagano sam baya hayyacinshi. Shiru jay yayi yana sauraren shi yaryakai ™arshe bace komaiba. Tunani yakeyi yadda akayi Hakan tafaru dudda yasan cewar akwai biyayyen abu dayakeji akan yayinyar amma san beyi tunanin faruwar Hakan ba. ""Kayi shiru kuma kanaji ina magana fa..""Humm bazaka gane bane Yusuf amma ni kaina bansan yadda akayi Hakan tafaru ba, wlh Yusuf bantaSa shiga yanayin dana shiga jiyaba tun da nake arayuwana. Šan shuru yayi yana cije bakinshi domin har ila yanzu mararshi mirWa takeyi. Yajima ahakan kafin yaci gaba da faWar ""ban taSa zinaba ko sha'awar mace bantaSayiba tunda nasan ba halal Wina bace, amma segaya jiya ina ™o™arin fyaWe ma bako iya laifin zina ba hadda fyaWe kuma wai ΄ata, wannan abin na mugun ™onamin rai wlh, nakan shiga tashin hakali idan natina wannan, babban bala'in ma befi idan natina abinda nagani jiyaba hankali seyakai ™ololuwar tashi Yusuf nakasa mantawa, shiyasa zan tafi wlh idan ina ganin yarinyar nan agidannan maybe wata rana Sena afka mata, da gabar wannan abin kunyar gara nabar ™asar kawai zefi. YafaWa yana ri™o duka hannayen Yusuf cikin muguwar damuwa. Sosai Yusuf ya tausaya mishi, Shima cikin damuwar yabuWe baki zeyi magana kenan wayarshi ta™ara Waukar ruri akaro na huWu, Wan gajeren tsaki yaja kafin yazaro wayar yaWaga ganin matarshice ke Kiranshi. ""Hello hubbi gafa yarku nan najiranka duk tadamu kazo yanzu please. ""Okay badamuwa Ina zuwa yanzu zan raka jay airport ne ze koma engler yanzu zanzo kinji dana dawo. ""Okay adawo Lpy, tafaWa tana Kallon iklas da gabanta ke tsananin bugawa jin wai zebar ™asar, kenan da wannan matar tashi zeje ko yaya? Tayiwa kanta tambayar, kai tuni zuciyarta tahau luguden tara tara, babu abinda take hangowa se aibinda salama zata Mishi sam idonta sun rufe tamanta da abinda yafaru tsakaninta dashi jiya. Cikin sauri tace ""dan Allah Anty Maryam aramin wayarki, tafaWa jikina rawa."

Murmushi Anty Maryam Win tayi kana tami™a mata wayar kana tami™a tabar wurin. Cikin sauri tasaka

nomber Abba takirashi.

"""Jay son yarinyar nan kakeyi ne dama? Yusuf yatambeshi. Dasauri yajiyo yanayiwa Yusuf Win Kallon"

"Kanada hankali kuwa. Shiko Yusuf jinjina kanshi yayi kana yace ""yes mana domin abubuwan dakakeji akan yarinyar sedai santa kakeyi jay baka saniba gaskiya domin a yanayin data jefaka jiya soyayya kawai kesa mutum ya shiga cikin wannan yanayin kuma matsananciyar soyayya, domin kuwa iya adadin soyayyar da namiji yake yiwa mace adadin yadda zeji sha'awarta kuma shine adadin gamsuwarshi gareta alokacin saduwarsu. Ido jay yazuba mishi yana auna kalamanshi, shi kuwa kai yajinjina Mishi cikin"

tabbarda da kalamanshi.

Ajiyar zuciya jay yasauke Shima yaWauki wayarshi Waya domin ringing Win Abba da momma idan

"sunkirashi daban ne Hakama Anty mimi da Anty Billy. Ganin Abba ne akan layin yasa yaWaga cike da girmamawa ga mahaifin nashi, bayan sun gaisa ne yayi shiru yana sauran abinda Abba ke faWa, kafin"

"yawaro duka lulu blue eyes dinshi yace ""what Abba da ita fa kace? ""Eh Hakan nace jabeer ko ban isa"

"bane? ""A'a Abba ka isa. ""To ayi yadda nace, yafaWa tare da yanke wayar wani irin gumi na ™aryo mishi tako ina. ""Lpy kuwa jay miyafaru kuma? Yusuf yatambaya Shima aWan tsorace ganin yadda jay Win duk yaruWe lokaci Waya. Nisawa yayi cikin mugun fargaba yace ""Abba ne yace wai naje da wannan yayinyar engler. ""Yarinya kuwa? Wace yarinyar? ""IKLAS. ""yabashi amsa atakyaice... ido Yusuf yawaro Shima amugun tsorace kana yace ""tab Wijam lallai ko akwai ™ura amma akwai mafita. Dasauri jay ta kalleshi"

"bakinshi har rawa yakeyi yace ""minene mafitar? ""Abu me sau™i ka aureta kawai kafin kawuce...!"

END book 1

"Tofa akwai rikici fa duk wannan ba komai bane domin bamu shiga cikin gundarin labarinba haryanzu,"

"kawai dai dan bazanyi free page dayawa bane, domin kuwa bamusan suwaye suka saka Salma aiki ba akan jay, kuma wanne irin aiki suka sakata. Kana bamusan taka mammiyar ala™ar jay da iklas ba, kana jay ze yadda ya auri iklas ko yaya? Kuma idan ya yadda iyayenta da da nashi ya abin zezo musu? Idan kuma anyi Auren ya zaman kishi ze kasance tsakanin iklas da Salma? Shin iklas zata samu nasarar dakatarda"

salama kuwa? Ko kuwa salmah ce zata samu nasarar aiwatar da ™udurinta akan jay?

Duka amsoshin wannan tambayar suna acikin BIG UNCLE part 2 kubiyo ni domin jin yadda zata kaya.

Free page ya™are

BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal zaku iya tura kuWinku a wannan account Win

"9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber "

07037092176 on WhatsApp

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri


Downloaded From https://arewanovels.com


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment