ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata komai"

"ba. Iklas kam da tuni tasha jinin jikinta, cikin sham mata tayi baya tareda kwasa aguje tashige parlor tamar wadda aka jefo."

"""Ke lafiyarki kuwa? Zaki faWowa mutane haka. Cewar Momma domin kaWan tabigeta tawuce. ""Inafa Lpy"

"Momma, akwai dai rigimar data Nemo iklas ke gudun banza, Anty Billy tafaWa tana gyara zamanta. Baki Anty mimi tabuWe zatayi magana kenan Sega jay yashigo parlor bakinshi Wauke da sallama akan lips Winshi. ""Ah hab koda naji, wlh my ™ane ne tagani shi yasa take wannan gudun, fitinanniya duk itace ta haddasa wannan rashinjin itace ummul haba'isi, amma yanzu dataga dodonsu aita gudu. ""iKon Allah to ina sauran Anty mimi? ""Oho Ina nasanar musu, tafaWa tana bankawa jay harara ta™asan ido domin"

ba™aramin haushinsa takejiba.

"Zama yayi kusan momma yana ri™o hannunta, yace ""momma good afternoon. ""Kai jabeer rabani da"

"wannan yaren naku na nasara, ina kabaro salmah tana lafiya daiko? Ta tambaya idonta na kanshi bece"

"komaiba sema mi™ewa dayayi yazauna kusan Anty Billy yana faWar ""Anty Billy wannan kallonfa da Anty mimi kemin narashin yadda? Yayi maganar kamar bashine yayiba. ""To sarkin gani, bakaji momma na tambayar ka amaryarka ba ne kashareta nikuwa kake tinanin nabaka amsa ko? TafaWi Hakan ne domin ta ankarar dashi sabida tasan begane wacece salmah da ake magana ba, dudda yanada nomber ta yanzu Hakan idan anbincika besan sunanta ba..aikuwa kamar tasani domin sam begane wacece me wannan"

"sunanba. ""Tana Lpy Momma, yabata amsa atakyaice."

"""My ™ane tashi muyi magana, cewar Anty mimi... Wan gyara zamanshi yayi cikin ko in kula yace ""please"

"Anty mubar maganar nan zuwa wani dan lokaci bayanzuba. ""No yanzu zamuyi tunda momma ta tashi Allah yanzu zamuyita."

Mi™ewa yayi zaune Dede yana Kallonta kana ya kwaSe fuska kamar zesaka kuka irin atakurashi

Šinnan...bata damu da yanayinshi ba tace. !

"BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY"

"HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, zaku iya tura kuWinku a wannan account Win "

"9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 07037092176 on WhatsApp "

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri

"[1/29, 8:42 PM] Dr zarah: *BIG UNCLE* "

(SHUGER DADY RETURN) 

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*

Hot love with a new sexy romantic story

By

Dr Yasmeen Ahmad

Autar alheri

Writer of

ME & MY LION

ABBANAH

SHGER DADY

AND

OTHERS

"Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau™i,"

"™auna, cin amana, da kuma reality love na ha™a™a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)"

"kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani,"

gakuma sanya nishaWi kudai kawai mu kafta aciki.

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book 1

Chapter 7 & 8

"""Tace ""jabeer kaje kaga matarka ko? Tayi maganar idonta nakanshi. Shiru yayi mata kamar bejiba yana"

"danna wayarshi. ""Jabeer banason iskanci fa wai bada kai nake maganaba eye? ""Kai Anty mimi wlh kinada damuwa, to mizan mata idan naganta please hab. YafaWa kamar zeyi kuka. Ido Anty mimi tawaro cikin mamaki tace ""mikake nufi ne jabeer? Matarka kake tambaya mizaka mata wannan wacce irin maganace haka? Kanada hankali kuwa? ""Oh god please anty Dan Allah kidena wannan zancen badai anyi Auren ba? Hankalinku yakwanta to ai shikenan Dan Allah kubarni naji da kaina mana., yana maganar irin ko"

ajikinshi Šinnan.

"""Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un jabeer? Anya Kanada Lpy kuwa? Kodai dagaske ne aljana ta aureka?"

"Dasauri ya Wagako ya kalleta jin abinda tace, Sekuma yasaki wani guntum murmushin gefen baki, yaci gaba kawai da abinda yakeyi. ""Jabeer magana nakeyi kagayamin please. ""Gaskiya kam wannan abin akwai ayar tambaya acikinshi domin da badan munsan cewar babu mazinaci a zuri'armu ba wlh damunce turawancan dake cikinsu koyoshe sun Sata mana kai maybe Shiyasa hankalinka baya akan iyalinka, cewar anty Billy cikin jin haushinsa. Dasauri ya™ara juyowa ya kallesu Sekuma ya girgiza kanshi, tare da mi™ewa kawai ze bar wurin yace ""anty Billy turamin waccan yarinyar samu fitane. ""Wacce yarinya kenan? Shiru yayi mata kamar bejitaba. Ita kuwa tagane wayake nufi sarai dagangan tayi mishi"

hakan.

"""Jabeer bakada lokacinmu ne shi yasa zaka gudu? Tun da bakada abin cewa ko? To wlh bari kaji in"

gayama wlh ba kawoma yar mutane akayi dan kazuba mata ido kana Kallonta ba wlh doline kaje gareta kuma kabata hakkinta na aure idan ba hakaba wlh dakaina zangayawa Dady abinda kake ciki kaji

"nagayama, sabida abinda bazanso ayiminba wlh bazan bari ayuwa waniba ina kallo, domin wlh duk"

"wanda na aurawa ΄ata yamaidata photo wlh dakaina zanje na Wauko abuta, wannan wanne irin wulakancine haka? Anyi Waurin aure anyi biki duk babu kai kagudu kabar ™asa, yanzu kuma kadawo"

"kabirkiWawa gari jaka zuwa yawo dan renin hankali, Karka kula yar mutane zaka yadda zanyi dakai wlh."

"Ido yazuba mata yana kallon yadda take masifa harta dasa aya, kafin yashafa sumar fuskarshi cikin"

"basarwa yace ""Allah ko anty? Bansaniba bari wani ya auri Waya daga cikin yayana yayi musu Hakan, Anan ne zakaga asalin abinda nake faWa, koda yake ai kafin nayi wani abin kune kan baka domin wanzam bayaso akanshi, sedai akan wani. ""Humm nidai turomin iklas, ina mota, tafaWa yana ficewa abinshi, aranshi yana mamakin wannan bala'in da anty mimi keyi dashi akan wannan amaryar komiyasa take"

wannan masifar oho.

"""Ke zo kije uncle Winku na nemanki kije yana mota. Cewar Anty Billy tadashigo bedroom Win dasuke ciki."

"""Nikuma Momy? A'a bakeba ni, Zaki tashi kijeme kosena makeki,. Dasauri tami™e tana dirowa daga kan bed Win tana turo baki tayi waje, amota tasameshi zaune Harya kunna motar yana jiranta. Hakan tazo dan nesa da setin inda yake zaune tace ""uncle jay gani Momy ce tace nazo kana nemana, tafaWa cikin taSa rarriyar muryarta. Bece mata komaiba sema Wauke kanshi dayayi daga gareta yana ™ara gudun ac shi. ""Uncle Jay...""shii Dan Allah shiga mota muje, yafaWa cikin gajiyawa. Ido tazaro yanaja baya cikin mugun tsoro, amma yagame Gabas da yamma kafin yayi mata wani mugun kallon kargagaWi ganin tana neman guduwa. Ai babu shiri tafaWa motar tamkar zata saki fitsari, Hakan yaja yafice daga gidan kota kanta be™ara biba balle tayi tunanin yasan da zaman murun acikin motarshi ahakan har suka ™arasa"

gidanshi.

"Fitowa yayi yanufi cikin gidan, Hakan itama tafito jiki a sanyaye tabi bayanshi...zama tayi a general parlor"

"ganin yanufi saman bene, tana jiran tsammani. Shikuwa Pert Winshi yanufa kaitsaye sedai yana shiga yaga bakowa, su Yusuf sun wuce abinsu tun Wazu...bedamuba yanufu bedroom Winshi Salmah kuwa"

"tana zaune a bedroom Winta text yashigo wayarta, ga abinda aka rubuta ata ™yaice. *KINSANFA BAMUDA LOKACIN ATAWA TUNDA YA DAWO KIYI ˜O˜ARI KIYI ABINDA YADACE DOMIN IDAN KIKA BARI SON DAKIKE MASA YAYI TASIRI ACIKIN PLAIN ŠINMU NARANTSE SEKIN KARI HUKUNCI, MAZA KIJE DOMIN ZE IYA KOMA BARIN ˜ASAR GOBE, KUMA BA ABINDA KIKA ISA KIYI MUDDIN YABAR ˜ASARNAN KO SUMAR KANSHI BA'A ISA ATAA A ACAN ŠIN SHI YASA MUKA SHIRYA KOMAI ANAN.* Ajiyar zuciya"

yasauke bayan tagama karanta sa™on kafin tami™e ta Wauko jakarta buWewa tayi ta Wauki wani abun kana

tafice daga bedroom Winta zata nufi part Win Jay. !

"BIG UNCLE paid book ne akan 1500 kacal spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY"

"HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, zaku iya tura kuWinku a wannan account Win "

"9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber "

07037092176 on WhatsApp

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri

"[1/30, 11:23 AM] Dr zarah: *BIG UNCLE* "

(SHUGER DADY RETURN) 

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*

Hot love with a new sexy romantic story

By

Dr Yasmeen Ahmad

Autar alheri

Writer of

ME & MY LION

ABBANAH

SHGER DADY

AND

OTHERS

"Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau™i,"

"™auna, cin amana, da kuma reality love na ha™a™a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)"

"kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani,"

gakuma sanya nishaWi kudai kawai mu kafta aciki.

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book 1

Chapter 9 & 10

"""Tanufu part Win Jay. A parlor tawuce iklas amma sam bata kulada itaba, hartazo Dede ™ofar"

"matattakalar benen, abinda ta Wauko ajakarta ta shiga fesawa awurin tundaga matsala tafarko harta jingine da ™ofar shiga parlor shi. Damugun mamaki iklas ke Kallonta harta gama zubawa, kana tayi murmushi tashige ™ofar parlor. Cikin sauri iklas tami™e tazo Dede inda ya fara zuba koma minene, tana kallon abinda takasa fahimta. Sedai zuciyarta ta shiga kokwanto na zargi akan abin. Cikin sauri tajuya tanufi kitchen moper take nema amma bata samuba, ganin idan taci gaba da neman motar uncle Winta ze iya fito yasa tadawo dasauri taWauki robar ruwa biyu, tabuWe tafara zubasu awurin duk tawanke wurin daruwa, kana Takoma ta shiga neman moper cikin iyawar uban giji kuwa tasamu, gogewa ta shiga tana addu'a, harta goge tas kana ta Wauki omo ta™ara wanke wurin ta goge, kana tamaida komai mazauninshi,"

kafin tadawo tazauna kamar batayi komaiba amma Aranta tana tunanin abinda idonta yagani.

Salmah

"Koda ta shiga tana cikin bedroom Winshi yasaka computer agaba yana aiki, kasan cewar jiya suka buga"

wasa amma kuma yanzu yaga ansaka wata wasar a London 14 ga wannan watan gaya yanzu ana 9

"gawata. Šan tsaki yaja kafin yashigo address Win babban amininshi fadeel sidi gidaWo. Hi,"

"PG where are you now? ""Hello Jay DK I'm here to The Holland."

"""Okay. Kawai yace ya sauka daga address Win yabuWe contact Win ogansu kenan, yaji shigowar mutum"

"acikin bedroom Win nashi. Yayi matu™ar mamakin shigiwarta sedai ko Waguwa beyiba Balle tasaran yasanda zamanta...itako ido tazuba mishi yana kallon zallar baiwar kyau da tsarin halitta irin wanda Allah yabawa jay tabbas shi Win kyakkyawane na™arshe, tashaga da kallonshi harbatasan lokacinda ya ajiye akin dayakeyiba yami™e tsaye zebar Wakin, seganin gilnawarshi kawar tayi. Cikin sauri tajiyo tare da ri™ota lallausan Fatar hannushi wadda takusan sakata sumewa daga tsaye. Cak yatsaya jin ™arfin halinta acewarshi, amma sam bejiyoba, ita kuwa cikin kissa ta™araso tare da faWawa jikinshi ta rungumeshi ta baya tana faWar ""sannu da dawowa jabeer, ina matu™ar Waukin dawowar mijina gareni, tunWazu nake tsimayin ganinka amma banganba shi yasa na biyo sawo, I miss my husband. TafaWa tana goga mishi"

"tudun na shanunta ajikinshi cikeda hilats, gata zabgegiya tunda kaWan tayi tsawonshi."

"Bece mata komai ba seda taji tana shafa masa jikine yajiyo cikin mamaki yana ™are mata kallo, domin shi"

indai ba a Turai ba babu inda za'a ce anyi aure kuma aurenma na haWi bana soyayya ba amma ace amarya ita kekawowa Ango kanta harda kai hannunta jikinshi.

Damamaki yake Kallonta aranshi yana faWar anya kuwa momma taga wannan yayinyar da aka aura masa

"kuwa? Wannan ai kosu Anty mimi ta girma kuma tafisu girman jiki ai wannan sedai uwarshi badai mataba. Duk aranshi yake ayyana Hakan amma bace mata komai ba. Ganin tana neman wuce gona da iri ne yasa ya janye ta daga jikinshi tare da ficewa abinshi yana nazarin ta. Salmah na ganin yafita tace ""yess angama, sauran ma bazasu gararaba, tana gama faWar Hakan yaWauko Waya abin tafeshe jikinta dashi"

gudun kar wanda tayi anfani dashi a waje yashafeta tukunnah tafito daga Wakin.

"Inda yabar iklas anan yasameta, zama yayi a parlor tareda kunna tv, kana ya dubeta cikin tsare gida yace"

"""ke. Hakan yasa taWago atsorace tana kallonshi. ""Ni sa'arkine? Cikin sauri ta girgiza kanta. ""Bakida bakine? ˜ara girgiza kan tayi still. Hakan ya™ara kular dashi, yacije lips Winshi na ™asa kafin yace ""idan kika ™ara yimin body language Allah Sena tattakaki Anan wurin. Nace ni sa'arkine? ""A'a, tafaWa cikin sauri kuma"

"still tana girgiza kanta. ""Okay amma shine kika Wagamin waya kikamin shiru ko? Kana yanzu kike kiran kanki da babyn uncle jay, tunda ga sa'ar wasarki, harkika koyawa sauran faWar Hakan kega marar kunya? Tukunnah ma kinji nace ke ΄atace? Ni duk ΄a΄ana babu marar kunya irinki, amma shine zakice wani babyn jay, miyasa bakice babyn jalal ba inaga ai shine uncle Winki ko? Domin shine kawai ze iya da shirmenki, Allah idan na™arajin kince wai babyn uncle jay idan nafara Ball dake sekinrasa ha™oranki, wawuya kawai. YafaWa yana Banka mata haramta...rau ray iklas tayi da ido amma batace komaiba sedai ta kwaSe fuska kan tas tamkar zata rusa ihu. Anan Hakan Salmah tafito sedai rayi mugun mamakin ganin"

"iklas agidan domin batasan da zuwanta ba, batace mata komaiba tanufi kujerar da jay kezaune ta zauna"

kana ta kwantarda kanta akan dantsen nannunshi tare da Wora Waya hannunta akan cinyarshi tana

"murmushi, ita adole ga mijinta, tana jiran iklas tagaidata. ""Itakam iklas galala tayi tana kallon ikon Allah domin yanzuma data zauna kusan uncle jay Win setaga kamar tafishi girma., Hakan yasa tazuba musu ido kawai tana kallonsu tamkar tasamu tv. ""Jay kuwa wani mugun haushi Salmah tabashi domin Shima bace bata taSa raSarshiba irin Hakan bancin su Anty mimi suda suke yayunshi. ""Kekuwa baki iya gaisuwa bane kike kallonmu haka kamar kina kallon tv. ""Hum tayaya zan iya gaisuwa bayan naje makarantar koyon sallama, maybe idan nadawo na koyo gaisuwar daga baya. kallon kuwa ai dole ne na kallekuwa dan kunmafi vt daWin kallo haWi me matu™ar birgewa tsakanin giwa dakuma zomo tafaWa tana sakin dariyar datake toshewa domin fa iklas koyaya taga abin magana bakinta baya iyayin shiru seta maida martani, gakuma tsiwar bala'i. ""Ido Salmah tawaro tana faWar ""ke nikike gayawa magana? Ni sa'arkice? Kina ΄ar mijina kuma kizo har cikin gidana kizageni? To Wlh baki isa ashe bakida mutunci. ""Ahh ke dakata malama gidanki ko gidanmu? A Ina yabi yazama gidanki? Gidan uncle jay dai, mutunci kuma kece bakidashi tunda har kika kawo naganarshi, kumada kike cewa nazageki, ai garada kika faWa da bakinki"

"cewa ΄ar mijinki, Kinga ba ΄arki kenan, sabida Hakan babu laifi dan jaki yakifarda tsohon dayahau kanshi kingane ai. ""Ke waini zakiyiwa ranshi kunya, cewar salama tana mi™ewa tsaye cikin hasala zata daki iklas. ""Hee dakata dan Allah banason shirmen banza Anan, ke tashi muje, yafaWa yanayi gaba abinshi. Mi™ewa iklas tayi tabi bayanshi Seda takai Dede ™ofar fita parlor tajiyo tanayiwa Salmah gwalo. Aikowa tasha™a"

iya sha™a tankar tabita tamakota Hakan takeji amma ba hali.

Suna fita yabuWe motar ya shiga itama ta shiga kana yaja sukabar gidan sun Wanyi tafiya menisa kafin yaji

"wayarshi na ™ara koda yaduba Sunan Anty mimi yagani raWau akan wayar yana yawo. Hakan yasa yayi picking call Win tareda ™arawa akunne amma bace komaiba. ""Hello my Kane kana ina Hakan? Kona gun ™anwata amarya? TafaWa cikin son ™ular dashi. KwaSe fuska yayi kafin yace ""Anty mimi amarya ko ΄ar tasha miyasa bazaki gayamin karuwace kuka kawoba tamin fyaWe, yafaWa ko ajikinshi domin sam"

"yamanta da iklas acikin motar harga Allah, ido iklas tawaro tare da juyowa tana kallonshi kafin !"

"To masu ™orafi affuwan bawai nasaka kuWin book dayawane sabida wata manufar ba no, nasakane"

"sabida mutanen dabasa muna adilci, amma bakomai duk wanda keso ze iya tura 1k fatan alkhairi "

"BIG UNCLE paid book ne akan 1 kacal spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY HOME,"

"zasu biya 1k ne kuma a special group, zaku iya tura kuWinku a wannan account Win 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 07037092176 on WhatsApp "

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri

"[1/30, 1:13 PM] Dr zarah: *BIG UNCLE* "

(SHUGER DADY RETURN) 

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*

Hot love with a new sexy romantic story

By

Dr Yasmeen Ahmad

Autar alheri

Writer of

ME & MY LION

ABBANAH

SHGER DADY

AND

OTHERS

"Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau™i,"

"™auna, cin amana, da kuma reality love na ha™a™a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)"

"kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani,"

gakuma sanya nishaWi kudai kawai mu kafta aciki.

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book 1

Chapter 11&12

"""Kafin tayi saurin saka kanta acikin cinyoyinta tana dariya gudan kartaci najaki, dama gaya ta Webo ruwa"

"agidanshi yanzu, karta ™arawa kanta wani laifin...Anty mimi ido tawaro tare da cewa Dede kenan ai itace maganinka, afili kuma setace ""Nashiga uku fyaWe kamar yaya my Kane banganeba? Šan yatsina fuska yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace ""no Anty basar kawai senazo, daga haka ya yanke wayar."

"Kana yaci gaba da driving Winshi. Gidan Yusuf yanafi sedai kafin ya™ara yaji sweet voice Win iklas tana faWar""dan girman Allah uncle jay kayi ha™uri karka kaini wurin nan dan Allah namaidani gida Allah bazan ™araba, tafaWa cikin wani irin mugun tsoro sabida ganin giga gidan sojoji tako ina awurin suna harkar gabansu, domin gidan Yusuf acikin Barack yake tunda soja ne. Dasauri ya kalli gefen datake shi sema yanzu yatuna da ita Wlh, amma ganin yadda ta tsorata yadakashi cewa. ""Hum bake marar kunyaba, harda Samun damar yiwa mutane rashin mutinci, to miye nabani ha™uri yanzu ai sune zasuyi maganinki, yafaWa yana fefeta parking dinshi kana yabuWe motar yafito, tare da zagayowa yabuWe marfin gefen datake domin ta™i buWewa tafito sabida tsoro, fiddota yayi waje kana ya rufe matarshi. Su kuwa sojojin dake wurin suna ganin Waya daga cikinsu yawashe baki yana faWar""woww Wlh jay kd the only supper man danskeso a duniyer ball Wlh, aikuwa sauran najin Hakan duk suka waiga ganin dai tabbas shine duk duka taso suka nofo inda yake. Habawa ai iklas naganin sunyo kansu tabuga wani irin tsalle segata Ware"

"Ware, ajikin uncle jay tawani irin ma™al™aleshi tana ihun neman Wauki."

"Ido yazaro yana ™o™arin sauketa daga jikinshi amma Yakasa ayadda ta kanainaye yadda kasan kaska, sam"

"ta™i bashi damar sauketa. Suma sojojin mamaki Sosai yakamasu, domin ta™i bari ko gaisawa suyida kowa, ta chakumeshi tako ina. Daya rasa yadda zeyi da itane kawa seta buWe motar tare da du™awa da™yar ya SanSareta ya cillata aciki kana yamayarda motar yarufe. Ajiyar zuciya tasauke kafin ta she™e da dariya ita kaWai acikin motar kana tace ""haka kawai Sena zuba maka ido ka kawoni gun wa΄annan gardawan su"

illatani ai Wlh baka isaba uncle jay.

"Shikuwa seda ya ajiye ta ne yakoma ga sojojin suka gaisa cikin mutuntawa kana suka Wauki picture dashi,"

"kafin ya nufi cikin gidan Yusuf sedai koda ya shiga bayanan Hakan yasa ya fito kawai tare da shiga motar yaja se family house Winsu...beshiga cikin gidan ba, a bakin ™ofar gidan yayi perking yana Kallonta domin mugun haushinta yakejiba cikin tsawa yace""ficemin daga mota wawuya kawai. Aiko kamar jira yake yi ta"

Salle marfin motar tafice...shikuwa yaja motarshi yabar layin.

"Koda ta shiga gidan tasamu duka iyayenta dunyi tafuyarsu, uncle jalal da uncle jafar ne kawai a parlor se"

"iman, dama itada iman yawancin zamansu ananne secan ba'arasaba suke komawa gidansu. ""Oyoyo my daughter daga ina Hakan cewar jala yana mi™o mata hannu. Cikin sauri ya™araso wurinshi ta zauna tana gaida jafar, kana tace gidan uncle jay uncle. ""Tofa keda waye kukaje gidan Yaa jay? ""Nidashine. ""Okay bedai yimiki komaiba ko? Domin nasan banza bazesa yakaikiba se in jibgarki zeyi. YafaWa yana murmushi. Baki taturo gaba kana tace ""ba abinda yayi min wai kawai fa dan nacewasu mubin Seni babyn uncle jay damuna wasa shine yakaini gidanshi yayita yimin bala'i hadda cewa ai bashine uncle Dina ba Kaine miyasa bazance babyn ka ba, ta™arsa zancen tana turo baki gaba domin idai taga jalal to anan iskancinta ke ™ara girma. ""Kai lallaima Yaa jay, aiko zamu fara kiranki da babynshi zanga yadda zeyi damu, yi ha™uri kibarshi kinji my daughter yafaWa yana share mata hayayen ™arya data matso. Dariya jafar yayi yana"

"cewa ""lallai ko aiki yasameku indai yaa jay ne Dede yake da shirmen kowannenku...iman ma dariya"

"takeyi domin wani lokacin ita kanta lamarin iklas nabata dariya. sunjima sosai a parlor kafin suka mi™e dukkansu suka fita. Sedai duk abinda suke yi hankalin iklas baya kansu domin gaba Waya tatafi da tunanin amaryar uncle jay tanason sanin mitake shiryawa uncle Winta, kuma miye manufarta. Hakan dai har suka"

gama shiriritarsu suka dawo gida.

"""Iklas wai miyake damunki ne? Naga tunWazu kinkoma wata sukuku kodai duk akan rugimarki ne keda"

"uncle jay? Cewar iman tana dafata ganin yadda gaba Waya tasukukuce. Ajiyar zuciya tasauke cikin damuwa tace ""iman akwai matsala ne agidan uncle jay Wlh, shine abinda yaWagamin hankali. ""Matsala kuma Iki? Kamarya wacce irin matsala? ""Humm bazaki gane bane iman amma seriously nake gaya Miki wannan zancen wlh akwai abinda ke faruwa badede ba gidan uncle jay, domin ni yanzu san ban yadda da wannan matar tashi shiba.. ido iman tawaro cikin tsoro tace ""mikike nufi Iki? Badai cutarda uncle jay takesonyiba? ""Humm Nima bansaniba wlh iman nakasa fahimtar komai amma koma minene zan gano kuma Wlh Sena dakatar da ita sam bazan bari wani abin yasamu uncle jay ba, yadda yatsayawa rayuwarmu data iyayenmu Nima Hakan zantsaya masa Wlh se inda ™arfina ya™are, tafaWa cikin tabbarda"

"kalamanta. ""Tayaya iklas ? Yakike tunanin Zaki iya dakatarda ita akan ™udurinta tun da ita Win matarsa ce? Iman ta tambeta cike da damuwa...kallon iman tayi cikin yanayin tsiwarta ta gyara zamanta sosai tare da"

"zaro dukka manyan idanuwanta waje kana tace, ""ta hanyar komawa gidanshi dazama. !"

"BIG UNCLE paid book ne akan 1k kacal spcial group, VIP kuma 1k, amma duka yan group Win MY"

"HOME, zasu biya 1k ne kuma a special group, zaku iya tura kuWinku a wannan account Win 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 07037092176 on WhatsApp "

Wannan book Win baze jimaba domin baze kaimu azimiba in sha Allah kuma azimin yazo game yawancin

rayuwa. Kiyi hanzarin shiga domin kar ayi babu ke

Autar alheri

"[2/1, 8:33 AM] Dr zarah: *BIG UNCLE* "

(SHUGER DADY RETURN) 

AS NEW NAME IS

*BIG UNCLE*

Hot love with a new sexy romantic story

By

Dr Yasmeen Ahmad

Autar alheri

Writer of

ME & MY LION

ABBANAH

SHGER DADY

AND

OTHERS

"Ayanzu tazo muku da Sabon kabce me Wauke da Sababbin abubuwa, na soyayya bar Kwanci, shau™i,"

"™auna, cin amana, da kuma reality love na ha™a™a, duk acikin book Win *BIG UNCLE* (SHUGER DADY RETURN)"

"kugyara zama kana kubiyoni acikin wannan sabon kafce me Wauke tallafin nutsuwa, dugunzuma tinani,"

gakuma sanya nishaWi kudai kawai mu kafta aciki.

HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book 1

Chapter 13 & 14

"""Ta hanyar komawa gidanshi dazama, wlh muddin ba alkhairi yakawota rayuwarshi ba nikuwa Sena"

"zame mata ciyon ido. ""Uhn uhm fa iklas, karkayi wannan gangancin domin bakisan shirintaba kuma kiga ba shiri kukeyi da uncle jay ba, please kibari mugawa Momy ko Anty mimi kinji sesusan matakin Wauka inaga zefi. ""No iman karki kuskura kigayawa wani daga cikin wannan maganar kekanki nagaya mikine domin muyi shawara bawai dan Inaso wani yajiba, miyasa zamu gaya musu bayan munsan ba Waukar abin gaske zasuyiba, wlh musamman Momy cewa zatayi shirme ne kawai bakeyi dan Allah mubar zancen

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment