ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com ÿþx Ü

ZAMAN TASHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü BY YMMY AYSHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü

x& ¿ï¸?1ï¸ýÿâ’£&2ï¸ýÿâ’£

"BISSIMILLAH RAHMANI RAHIM yanda nafara littafinnan lfy da raina da lfy ta ya Allah kagwadaman karshenshi daraina da lfy ta inasonku masoyana so mai tsananin girma, fatan"

alkhairi ga dukkan masoyan ummy aysha x &

Zaune take abakin TASHA hannunta rike dawata katuwar rake saisha take hankalinta kwance sanye take da riga da wando na Pakistan wandon fari sol riga orange sai wata hijjob mai saukin kudi fara sol yar karama mai hula data dace da kyakyawar fuskarta dabazata wuce yadi d'ayaba tsakiyar kanta tayi acuci bawata kwalliya taiba bayan kwalli dake idonta amma saboda farinta bazaka ce batashafa powder ba kafarta sanye dawasu orange din takalma dabazasufi dari ukkuba cikin daga sauti irinna yan TASHA tace yane

BIG har yanzu baka kammalaba? wani dan tulaki na hango yayo wajenta dadan gudunshi yace yar Cara's wlh mutum daya yayi saura tace ok zankarasa shanye rake nah inban samuba zan wulla da wayanda suka samu tafada tana lumshe idonta BIG yace angama yanda kikace haka za'ayi tana zaune taga wata hadadiyar mota mai maseefar kyau tayanko da gudu tagefen

datake zaune akan wani dan karamin table cikin daga sauti take fadi wait wait!!!

Ganin motar bazai tsayaba cike da kwarewa tasaita raken hannunta tajefi bayan motar dasauri

"aka parker motar wani yafito dasauri da alama driver ne ,"

Cikin wata tafiya mai cike da kasaita kasancewarta doguwa mai jikin kiba amma basosaiba sai tafiyar tamata mugun kyau tafara tafiya tare da jefa hannuwanta acikin ajjihunta takaraso wajen da driver yake tacemai bakason aikinkaba ko?

Indai kason aikina ai yakamata inkana tuki kaji wani canji amotarka katsaya kakula wannan

taurin ran naka zai iya jamaka matsala watarana..

Afusace driver yace baza akulanba ke harkin isa kigayaman aikina shekara goma ina tuka mota

ko keke bantaba bigewaba shikenan yau zaki koyaman aikina mtss

Ta lumshe idonta dana lura dabi'artace tace ok tare da dukawa kason motar saiga zungureriyar 'kusa ajikin tayar da gab take da fashewa tace wannan yakake ganin zaku kaya aduk sadda

tafashe? .

Cikin rashin gaskiya da kame kame driver yafara kallon cikin motar yace to to!! Naji jeki.

Tamikomai hannu tare da fadin bani zan wuce .

"Driver yace mizanbaki tace kudi nasanya nasai rake inasha ganin zakuyi accident yasani jefamaka raketa ka,kauga bazanyi asaraba tafada tana juya ido"

Cikin takaici yace to ubanwa yasaki kika jefa? kikaki barina inma mutuwace in ....

"Baikarasaba yaji an daukeshi da mahaukacin mari tadago idonta da,cikin ""kankanin"" lokaci suka koma jajawur tacemai mafi girman kuskuran dazakai shine kazagi mahaifina duk ranar da tsautsayi yasaka sake zagin mahaifina wlh anan zan gwadama ni cikakkiyar yar ZAMAN TASHA ce wlh banza kawae kaban kudina inwuce nacema"

Sosai yarike kuncinshi yana kallon yarinyar dabazata wuce shekara ashirin da biyarba

tadaukeshi da marin daya nemi gigita tinaninshi yace nikika mara?

Tace eh karama mana yadaga hannu zai kifamata mari aka zuge glass din motar tare dacemai

kull cikin wata tattausar murya.

Bahaka yasoba yaso yanunamata shima yayi ZAMAN TASHA bawai ita kadaiba.

"Bude motar akai tare daziro wata kyakyawar farar kafa dake sanye cikin bakaken cover sai kyalli suke ahankali jikinshi ya ida fitowa bansan sadda nace masha Allah tubarakhallah lallai Allah yayi halitta kyakyawan namijine farine kyakyawan gaske ajin farko yasha wata danyar gizna fara sol yasanya hular zanna mai ratsin fari da'baki sajenshi kwance lub lub bakikirin,bakinshi pink color yan kananu dasuka dace da fuskarshi hancinshi dogo sosai har"

baka yanada yalwar gira da manyan idanuwa da kallo guda saiya ladaftar da mai laifi.

Cikin kasaitacciyar muryarshi yacema driver bukar bakada hankali ko?

"Kai wawan inane danmi zaka biyo dani tacikin gari bayan kason duk yan TASHA ne kezazzaune suna ZAMAN banza suna jiran azo abasu dagangan zasu sama motarnan wani abu dan sunganni aciki ke ubanmi za abaki harkina daga,hannu kina marin wanda yagirmeki banza yar ZAMAN TASHA kawae."

Cikin bacin rai tace ubanka nike zaman jira kasake zagarman uba wlh zansanya amaka dan banzan duka awajannan dawata banzar fuskarka kamar kosai mtss dallah bani hamsin dina

inwuce.

Cike da mamaki yake kallonta tinda yake baitaba ganin macen data tsinkashiba arayuwarshiba

kamar yarinyar nan wato batama tsoranshi bata shakkarshi bata ganin shidin ko wayeba kenan?

"Yace aikuwa zakison kintabo IRFAN KHABIR HAIFAN ,yafada yana cije bakinshi ."

"Cikin zaromai idonta tace kai dallah cen dawani shegen sunanka kamar atini niban kudina inwuce kaji ganin,zata taramai mutane yaxaro makudan kudade yajefamata tace kai harkana da kudin dazakaban wlh baka dasu kuma bak ajeba ta duka tadauki dubu daya tasiyo rakenta ta"

nera hamsin takawomai canjin tare da watsamai su afuska .

"Azabure driver yace laaa kai wannan akwae yar banzar yarinya datsayi kamar daran tsalla mai gida jibi tsohuwar goma talike ahancinka yafada yana nuna naira gomar datai tsaye bisa zufar dake zuboma IRFAN ahanci suna tsaye kunya duk tacika IRFAN ganin yanda mutane suka zagayesu suna,kallo basu ankaraba saiga yar Cara's tadawo da wata katuwar kusa mai maseefar tsini tadagata tacakama tayar motar jikake suttt duk iskan yafita."

"Takalli irfan tace jan kosai hukuncin duk wanda yazagi mahaifina kenan tana cikin magana BIG yace yar Cara's ansamu cikon daya, cikin sauri takarasa cikin tashar nan akafara fadin Cara's Cara's ko kallonsu bataiba tashiga wata jar mota kirar gowp tayi addu'a tare da daukar wani bakin glass tasama fuskarta wani mahaukacin kyau yamata dukda fuskar tata adaure take tamau babu alamun annuri afusace taja motar tafita daga cikin TASHA tana zuwa dai dai inda IRFAN yake tsaye har lokacin kamar andasashi yakasa komi ga naira goma ahancinshi baidaujkeba bata kuma fadiba. Wasu ruwan dake kwance bakin inda yake tsaye tamurza tayar motar cike da kwarewa ruwannan sukai tsalle suka watso jikin farar shaddar IRFAN da driver dake tsaye yanata magana azabure IRFAN yadago jajayen idanuwanshi yazubama motar dataimai wannan aika aikar tasauke glass tare da cemai hukuncin duk wanda yaraina mahaifina kenan mtsss taja motar damahaukacin gudu kamar ba maceba tadauki hanyar jibiya sai gudu take shararawa wata tsohuwa dake xaune gaba tace haba yar nan kibimu ahankali mana inbanda lalacewa zamani kina mace kina tukin mota. Tafiya mai nisa irin wannan wlh danason maca xata kaini gidan balele da bazan shigaba yar Cara's tai parking gefen titi tare da fitowa tasamu sit belt tadaure tsohuwar nan tare da fadin kisanya wannan kawae gudun karki watsar"

da hakoran gaba kinyi expired amma har gobe son duniya kike .

Cikin sauke numfashi tsohuwa tace ke dan ubanki kicereman igiyar nan tinda ba goro bace ni saiki daureman ciki dan kinsan safara'u matar balele tayankaman kaji bakin ciki kike inci ko?

Tinda kinsan babaki zanba .

Sosai tai murmushin daya fiddo da zankadediyar wushiryarta dake tsakankanun fararen jerarrun kananun hakoranta masu maseefar kyau ga mamakina hadda hakorin makka gareta dan asali mai maseefar kyau sosai yakarama hakoranta kyau tace karki damu mama bama TASHA

zankaikiba har kofar gidan dakikeso insha Allah.

Tsohuwar tace wlh yar karama zan yanmaki kazar inbakibar guduba yar Cara's tace aini burina inkaimu inkwaso wasu inkuma kara komawa dan 'ka idata so biyu nike jigila wannan hanya duk kuma inda shidda tayi na yamma ZAMAN TASHA yakare sai Allah yakaimu kanan.

Tsohuwa tacema wasu samari biyu dake baya kai anshinan kasha wata shegiyar hularka har

bisa ido kamar kakifa po kiraman dana ingayamai ankusa kasheni.

Wanda taima magana cikin muryar yan daba yace waiya tsohuwa wlh karkija bara tadawo bana wannn hular sata sirrine dan bansaba sawabane amma inkika sake magana zancireta saiki son dawa kike magana atakaice dai sunana makashi...x `ï¸ýÿxܳxÜ?

"25/03/2022, 22:06 - Khadeejaht Salisu Fari: âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü"

ZAMAN TASHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü UMMY AYSHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü

x& ¿ï¸? 3ï¸ýÿâ’£&4ï¸ýÿâ’£

FREE NOVEL

"gabaki daya tsohuwa tafiddo idanuwanta waje tare da fadin yallabai dama kaine? aimundade munajin labarunku kullum sainaima addu'a Allah yahadamu ko bisa hanyane, inacikin"

masoyanka tafada jikinta na rawa baki daya.

Cikin muryar yan daba yace to gdy nike kakus.

Tace karkaji komi masoyina bari mukarasa gidan d'ana in sammaka kaji da safara'u tadafaman

kaji ko?

Yace yawwa kakus dama sai nasha wahala kamin inkarasa inda zani dan haka sai mufasa

kawae muje mushanshareta aha.

Kasa kasa tsohuwa tace jibarshi shege b'akinshi kamar zunibi ya ajiye wani gemen banza

kamar tabarmar kaba.

Makashi yayi ka sake yanajinta yace kikace me tsohe?

Cikin rawar murya tace gafarar Allah nike nemamaka nason dole walakiri ya cima uwa tinda kai

hamshakin dan dabane ka kauga haduwarku babu kyau ko dan jikallena mai kan kwakwa.

Yace wlh tsohuwa kika sakeman sharri saina kifar da motarnan kowa yagane kuranshi yafada

yana zaromata jajayen idonshi. jijinta na rawa tajuya tare da fara lazimi.

Yar Cara's tuki take cike da kwarewa bata um bata um um amma bakinta yana motsawa ahankali itakadai tason mitake fada suna karasawa bakin gadar jibiya taja wani wawan burki

tsohuwa da tasha dauri saida tai gaba tadawo baya jikake kumm.

Tasaki wani mahaukacin kuka tama fadin Allah ya isa tsakanina dake yar cakwal kike ko yar

firit?

"Yar Cara's tafita daga motar tare dakama hannun wani dattijo da tagani zai tsallaka titi, mafari"

"tsaida motar kenan saida ta tsallakar dashi tana kokarin juyowa, yace yanda kika taimakeni"

Allah ya ya'yemaki duk damuwar dake ranki yata ngd da kokari.

Yar Cara's tabishi da kallo tare da fadin bakomi baba karba wannan kasai ruwa. tafada tana mikamai naira dari biyu bata jira cewarshiba ta tsallaka tabude motarta takara gaba sosai

tsohon nan yabita da kallo har ta baccema ganinshi.

"Suna cikin tafiya tsohuwa tace dan ubanki ""yar Cakwal"" ga kwanar gidan d'ana balele cen kin"

"zalinceni kin cireman hakoran danikema jikokina dariya,tafada tana bude katon wawulo din ta."

"""Yar Cara's"" tace kai tsohuwa wannan dasashin naki aibana yau bane kijifa babu alamun jini"

awurin amma in ni namaki kiyi hkr kakata kinji?

Tsohuwa tace nayi amma bazan baki ko sisiba dan balele nah bamai kudi bane kashin talauci garai duk abunda yataba baya albarka. yauma nazo inbashi shawara yafara sana'ar kidmashins dan duk yayi maganin wani dan iska dawani tsohon dan ta adda dayake ganin

yakai wani shege da masu hula bisa geme tafada tana satar kallon makashi.

Makashi yace idan kika sake kallona inba sai na ciremaki hanciba dan kwal uba nike haba kaji

maseefa.

Tsohuwa tace wlh karkaga laifina kama ka keman da shanuwa da akai layya bana makwaftana

gidansu irfanu ga hula kakifa kamar kasamu bokitin roba amma namaka alkawari bazan sake kallonkaba tafada tana maida hankalinta ga titi suna zuwa kwanar gidan balele tace asauketa.

Yar Cara's tace bari inkaiki kofar gida kinji inna?

Tsohuwa tace ke kinsan dalilin daya hananine ne? haba banso saukeni mana yar cara'f.

Yar Cara's tace bafa haka akecemanba inbazaki iyaba kikirani da mufeeda kawae.

Tsohuwa tace ai dama ba zakara aka yankamakiba kikasa akasamaki yar cakwal ? Gasunanki

na mutunci ganin za awuce da ita yasata cewa ke saukeni yayi nan.

"Yar Cara's tai parking tasauketa tare da sauka ta,daukarma tsohuwa jikkata ta ajemata tace"

"inna yaushe zaki koma in,mayar da kene?"

Tsohuwa tace ke yar nan inkinganni lahira maza suka kaini ba mataba kinji tsaya inkawomaki

ruwa tinda kinada kirki.

Tafada wani tafkeken gida tare da rufe kofar.

Yar Cara's natsaye tana juya hannuwanta sai jitayi anbude kofar anfito wani zanka deden sojane tsohuwa nagaba yana bayanta tana zuwa tabude bayan motar da karfi inda makashi ya jingina da kyaure yana kwasar bacci sai jinshi yayi kasa sharaf agigice yatashi yana fadin

la'ilaha illallahu muhammadu rasulillahi (S.A.W) dan duk tinaninshi accident sukayi .

Tsohuwa takwashe da dariya tare da fadin shege ashe kason Allah to kwantar da hankalinka nakawoka amaka hukuncij daya dace a musulunci ga dana nan zai cima uwa dai dai

gwargwado tafada tana nunama sojannan dayayi tsaye yana karema yar Cara's kallo.

Tsohuwa ta dage takaimai bugu ga kirjinshi tare dafadin kai dan ubanka bacema nai kacimai

uwa ba kayi tsaye kamar gunki.

Yace innamu bazaifa yiyuba inkamashi hakanan amma kibarshi inkere na yawo zabo nayawo

watarana zamu hade.

Tsohuwa tasanya kuka tace shikenan balele. tadauki wata yar karamar tsoka tacema yar Cara's

anshi ga alkawarin danaimaki .

"Yar Caras tai murmushi tare da dukawa har kasa tace ngd inna Allah ya amfana tafada tana fadawa cikin mota, dasauri makashi yashiga ciki dan hakanan tsohuwa naneman tajamai bala'i daga wasa Allah yarufamai asiri sojan nan baikamashiba suna hawan bakin titi suka sauka suka biyata tajuyo katsina aguje cikin kankanin lokaci tashigo cikin tashar KSTA tana shiga ta ajiye mota su BIG sai sannu sukemata ta amsa tare da cemasu batajin dadi zataje gida sai gobe insha Allah yau fita daya zatayi kowa yasha mamakinta dan shekara ukku da,fara aiki amma ko"

bata lfy saitayi jigila so biyu .

Tana barin TASHA ta hau napep tare da sauka wani karamin gida sosai dayake a'matse sosai tana shiga ta iske mahaifiyarta da kannanta su biyu zazzaune sunyi uba uban tagumi da alama yunwa kekaimasu karo tana shigowa kannanta biyu mace da namiji suka mike suna faddin

oyoyo adda sannu da xuwa mikika samomana ne?

"Yar Caras tace ga kudin dana samo yau banajin dadi gasu saikusai wani abu ko ? Tafada tana juyemasu baki dayan kudaden hannunta, takalli ammy su dake zaune gefe ta kauda kanta cen gefe tace ammy nadawo ga kudin nan nasamo amma bayawa."

"Ko kallonta wadda akakira da ammy bataiba. ko kadan yar Cara's batadamuba dan inda sabo yakamata tasaba tana zaune suka samo taliyar muri dafaffa suka zauna sukaci babu wanda yacemata komi har suka gama ta dauki bokiti ta debo masu ruwa makwafta ta ajiye tare dacema kannanta nawuce sai allah yakaimu, ammy natafi kamar yanda tayi tsammani bazata"

amsaba hakance tafaru ko kallonta bataiba.

"Tana fitowa ta,tsallaka gefen titin gidansu ta doshi wata bishiyar bedi dake gefe inda wata zabgegiyar motar mai maseefar kyau kirar zamani take tafada cikin motar tare da sauke numfashi mai karfi tace ya rabbi ka warwareman matsalata Allah kasan dai dai Allah kabayyanar da gaskiya lamarinka akan baiwarka tafada hawaye nazubomata. ta kunna motar tare dabata wuta tahau titi sosai take gudu da motar cikin kankanan lokaci ta iso goruba rood, wani tafkeken gida da duk yafi sauran gidajen unguwar baki dayanta kyau naga tayi hon da gudu wani buzun mutum dayasha rawani yarugo yabudemata tare da fadin haj sannu da zuwa"

ya aiki Allah yatsareki yakaremanake yabaki lfy sannu hajjaju yafada cikin muryarsu ta buzaye.

Yar Caras tace yawwa baba sannu ya aikin fatan banyi bakiba ko?

Yace eh amma alh fahad yashigo dazu bansan miyayiba yafita.

"Tace ok badamuwa tafada tana karasawa wajen parking lot inda wasu mahaukatan motoci sunkai hudu suke lullube cikin tampal tana gama parking tafito tare da cilla key dinta, ta chabe tai hanyar cikin gidan masha Allah nace dan wani mahaukacin gidane mai maseefar kyau"

(tsayawa tsara kyan gidan zai iya cinye baki daya littafinnan amma ku hararo abun)

"Tana shiga tafada saman makaken gadonta tare dafafin wash. Tatashi tacire hijjob dinta nan wani yalwataccen gashin ta ma aboci tsawo da sheki bakikirin dashi yazubomata har bisa gadon baya tacire gabaki dayan kayanta tai tsaye bakin mirro ta,fashe da wani irin mahaukacin kuka tare da fadin ni ni niiiii. x `�"

"25/03/2022, 22:11 - Khadeejaht Salisu Fari: âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿ"

*ZAMAN TASHA*

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü WRITER UMMY AYSHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü

x& ¿ï¸?-5ï¸ýÿâ’£&6ï¸ýÿâ’£

*Elegant online writers*

"Niii rayuwa, zataima haka."

"Wace irin mahaifiya, Allah, ya bani da bata, É aukar kaddara."

"Dan ummy, zata kasa É aukar kaddara da Allah ya É ora?, bayan komi yafaru dani sana din"

tane.

"Duk duniya bata da abunda ta tsana a rayuwarta sama dani, ta faÉ a tana fashewa da wani"

mahaukacin kuka mai cin rai.

"Saida tai kuka mai isarta bata da wanda zai rarrasheta, kana ta faÉ a haÉ aÉ É an toilet"

"É inta, da keta Æ"!amshi, komi nacikinshi fari sol ne."

"Sosai gabanshi ke wani irin mugun faÉ uwa, ga wata matsananciyar kunya data rufeshi, yau shine wata yar ZAMAN TASHA, zata wulakanta a gaban bainar nasi innalillahi wa inna ilaihirraji"

un!

"Driver da fuskarshi tacika da kwatamin, da ""YAR CARA'S"" tawatsamai, yakalli ,IRFAN dako"

"idonshi baka gani dan baki daya fuskarshi, da jikinshi ya lalace da kwatami."

"Kayi hkr yallabai, muje gida kadan dauraye kayan naka saimuje inda zaka ko?"

"""IRFAN"" da bakin ciki ya hanashi motsi, yadago jajayen idonshi, dasaida sukasanya driver ya daka tsalle, yakoma gefe, yace yallabai wlh wuta ke haramar tashi, daga idonka, dan allah kayi hkr bari inkira ado yayi maza yakawomaka, sabuwar mota yanzu, yafada yana laluben wayar"

shi.

"Bayan yakira, yacema ado kakawomana mota, gamunan dai dai TASHA kofar guga kayi sauri"

yallabai najiranka.

"Baifi 20mint ba saiga wata zabgegiyar mota, tayi parkin gabansu, ""Ado yafito dasauri tare da"

kalle kallen inda zai gansu.

"""IRFAN"" nakallanshi amma bazai iya cemai komiba, kamar ancema driver yajuya, yana juyawa sai yaga Ado, cikin daka tsawa yace gamunan gabanka shine kaketa kalle kallen iskanci, kamar bajiranka akeba."

Ado yazaro ido yakara kallon driver tare da fashewa da wata mahaukaciyar dariya yace yau

gyaran 'kwata kayi? ko-ko gyaran rijiya? yafada yana dukawa saboda dariya.

"Bakinciki, yasanya IRFAN dauke Ado da'wani mahaukacin marin, dayasanya Ado, watsawa da"

"gudu bala'i cikin motar, dayakawo, tare dajan motar aguje, yayi gaba, dan duk daukarshi mahaukacine yagamu dashi."

"IRFAN baison sadda yawatsa, da'gudu ba yana kiran Ado, amma ina Ado ya gigice yayi gaba,"

dole tasasu tsayawa suna nishi.

"Driver yakara daukar wayarshi dan yakira Ado yana kira saijin wayar yayi kusa da kafarshi, alamun tsoro yasashi barinta. cikin bacin rai yace yallabai, bamu da wani solution yanzu, abu"

"daya yarage shine muhau kurkura mutafi gida, dan wanda muke sanya ran zai taimakamana,"

"yazama mahaukaci, cikin yan mintina."

"dan,haka muhau kawae mutafi, yafi tsayuwar, nan damuke mutane duk sunzuba mamu ido suna kallonmu tin dazu."

"Wata r'azananniyar tsawa IRFAN yadakamai, tare dafadin Allah yakiyaye hawan keke napep nii IRFAN, bazan taba hawan wancen matsiyacin abun, da duk dattin duwawun talakawane akaiba, badaini IRFAN ba. yafada yana zaro zabgegiyar wayarshi tare da lallatsawa, yakara akunne, yadan jima kana naji cikin daddadan muryarshi dayakasance mai sauri saurin magana yafara magana yana fadin Ammar kana ina ?yafada yanasanya wayar speaker dan inya kaita akunne zata iya baci da dattin fuskarshi, daga cen bangaran Ammar yace ""Maza"" inanan cikin gari nazo"

gaida tsohuwa kuma na iske batanan tayi tafiya.

"IRFAN yace kakaraso kadaukeni, ina nan, cikin gari amma bansan sunan unguwarba, ga bala"

zai fadama.

Daga inda yake bala yakai bakinshi dan babban kuskuran dazayayi arayuwarshi yatabama

IRFAN abunshi yace muna kofar guga wajen TASHA jibiya.

"Basu dade, tsayeba saiga motar Ammar tayi parking dai dai wajen motarsu, yafiddo waya"

zaikira IRFAN kenan yaji an bude site din mai zaman banza anzauna.

Cike da bala'i Ammar yajuyo zai magana idonshi yasauka akan fuskar abokinshi datasha penti

"cikin yatsina fuska yace kai lfy kuwa ""Maza"" kaji warin kwatamin dakake kuwa?"

"IRFAN yazubamai jajayen idanuwanshi, tare dafadin kakaini gida nace."

"Ammar yace wlh dama ka koma gidan baya, tsakanina da Allah tsami kake haba, dan bala'i"

danka kwasa kowama saiya kwasa waima tsaya faduwa kai ko-ko?

"Karaf cikin kunnan driver,jikinshi har rawa yake yace wata yar budurwace tawatsamamu,"

"kwatamincen! na bakin tasha, wlh nima kaga fuskata yafada yana nuna fuskarshi datakoma wata kala dan duk kwatamin, yabushe ajikinta saiti secuising."

"Ammar yasaki wata mahaukaciyar dariya, tare da fadin mace? macace taima Maza haka ?kuttt"

dan Allah tana inah?

"Bala driver yace wlh yallabai yar ZAMAN TASHA ce bamuson inda takeba yanzu, da alama"

mota takeja dan lodi akamata tazo taimana wanna iskancin .

"Dariya kawae Ammar yake, tare da tada motar yace kasamu mai gyara saiku dawo da"

wannan.driver yace toshikenan.

"Suna tafiya Ammar yacema ""IRFAN"" Maza ya akai hakan tafaru? mikayimata? Indutsi na,magana to IRFAN ma yatanka. haka sukatafi bawanda yasake magana .sun nufi hanyar le-out adakile IRFAN yace kaini gidana na goroba road.Ammar yakarya kwana tare da nufar hanyar dazata sadasu, da goruba roud, cikin yam mintina suka iso. suna isowa suka fara"

"kokarin shiga get din gidan IRFAN opposite dagidan aka bude get wata mota tasheko da gudu, da baya baya jikake kwassss ta daki bayan motarsu IRFAN, atsorace sukajuya amma ga mamakinsu mai motar ko tsayawa baiba afusace IRFAN yacema Ammar dawo nan, cikin sauri Ammar yafita daga motar baki daya ma, daga inda IRFAN yake yafada mazaunin driver yayima motar key tare dabin bayan motar data bige tasu da gudun bala'i sosai suke gudu da motoci harsuka kawo titin dazai kaika kwado, mammalakin motar daya daki tasu IRFAN taleko dakanta tare da dagama IRFAN yatsu biyu alamun suci gaba."

Wani irin zaro idanuwa waje irfayn yayi ganin fuskar wadda taleko ta glass din motar yace jar ubaaa dama x `�

"25/03/2022, 22:11 - Khadeejaht Salisu Fari: âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü"

ZAMAN TASHA

âýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Ü Ummy aysha

x Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿx Üâýÿ¤ï¸ýÿ

x& ¿ï¸?7ï¸ýÿâ’£&8ï¸ýÿâ’£

"Dama macace tasashi, wannan mahaukacin gudun, aiko sai yaci ubanta, dagudu ya murza motar dandanan saigaya yacimmata, lokaci daya motorsu suka jera, yasauke glass dinshi, tare da fadin mahaukaciyar, inaceke wawiya, dabakison aikinkiba zakima mutane 'banna, bazaki tsaya kibamu hkr ba banza kawae, mahaukacin babanki yabaki mota sai iskanci kike cikin gari"

ko?

"Afusace taja wani mahaukacin burki jin zagin dayayima mahaifinta, shima yasamu wuri yayi parking sanye take da atamfa brown mai kwalliyar milk tasanya jikka da takalma milk cikin wata tafiya dake cike da kasaita wadda sai mace takai takawo, takeyinta cike da natsuwa, takaraso wajenshi, tare da bude sit din mai zaman banza, taimai kallon ido cikin ido tare dashekewa da dariya tace au kaine dama? tafada tama nunashi da yatsanta tace bantaba ganin wawan mutum kazami kamarkaba, kasan aikin danayi acikin awanni ukku dasuka wuce, lallai kacika babban wawa kazami yanzu haka kake fama da kwatami afuskarka? har yanzu bakasamu ruwan wankewaba kazami kawae, ""Dan karya"" baka da ko sisi sai burgar banza mtsss kacika mota da tsami, ahaka zaka zageni to kaje gidan tsohuwa taima wanka watakil warin jikinka cikin"

"kashi goma kasamu ukku yafita, tayi tsaki tare da neman fita daga motar."

"Cikin tsananin fushi da zallar bacin rai ya fizgota, tare da dankwafar da ita daga sit din datake"

"kwokarin mikewa, tinda tafara magana zuciyarshi kemai zafi akaro na biyu, takeso taci bulus"

"kenan,yadaga hannu tare dason dauketa da mari. kamar wasa yaji ancabke hannushi, taware tafin hannunta, tare da fiddomai duka idanuwanta waje tace kull, karka kuskura wannan kazamin hannun naka dabai da tsarki yasauka akan kamilalla fuskata, inba hakaba awajennan wlh zanma kyawawan maruka guda biyar cur, kuma ba shegen daya isa ya hanani dan ninan dakake gani cikakkiyar yar ZAMAN TASHA ce, wlh tafada tama yarfe hannushi daga nata cikin sauri yasaki wata yar siririyar kara dan bisa giyar motar tabugamai hannunshi kamin yayi"

magana tafita daga motar tare da leko da kanta tace sanholon namiji kawae raggo.

"Cikin isa tafara tako d'ai d'ai!! ba tsoro ba shakka take tafiya cike da natsuwa, tashika shagwon Shaban Super Market dake kusa da inda suke ta amso ruwan roba guda, da ledar omo guda, tajuye gabaki dayan omon hannunta tare da kiran wani yaro, dake bakin shagon tace zuboman ruwannan, yaron yakarba yana zubamata tana gamawa tazaro dubu biyu tabashi tare da yarfe hannuwanta tafara shinshinawa ,saikuma tayamutsa fuska tare dafara tafiya, cike da natsuwa tafada motarta tafigeta aguje tana tafiya sosai takejinta cikin nishadi, karansu na biyu ita da"

"""DAN KARYA"" acewarta."

"Bakin cikin dabaida misali, baida farko baida karshe, wulakancin datinda yake, ba a'tabayimaiba yau daya yarinya karama tabata, duk wani farinciki da walwalarshi ta yau, afusace yace wlh wlh karonmu dake na ukku bazaimaki dadiba, daga yau zamu sanya kafar wando daya dake, saina yagaki, nayaga duk abunda kike takamadashi, alkawarinane saina binciko koke wacece, daga baya zan wulakantaki, in watsaki, a idon duniya, banza mai fuska biyu. yafada afusace yana juya kan motarshi yakoma goruba road, Yana zuwa ya iske Ammar tsaye yana waya, sai zagaye yake kai dagani wayar namai dadi, aguje IRFAN yayo kanshi cikin wani mahaukacin"

tsalle Ammar yakoma gefe tare da cewa tsohuwa zankiraki anjima yadatse wayar .

"IRFAN yafito afusace ko rufe motar baiba yafara buga get din gidan da mugun karfi, da sauri maigadinshi yadakko baka yace aiko yau zanci uwar masu kama tsintsayen yallabai, wlh saina sakarmasu baka ga idanuwa inyaso infara haukan karya daganan inyi kauye, cikin sand'a yabude kyauren tare da labewa yana ganin ansanyo kafa daya, baima kula da kowayeba yasakarma IRFAN wani wawan duka adaidai saitin kirjinshi. wata uwar kara IRFAN yasanya tare da dukewa kasa yana laluben kirjinshi, take idanuwanshi suka koma jajawur dan sosai yaji naushin da akakaimai, cikin dariya mai gadi yafara kokarin rife kofa, batare daya juyoba yace kowane shegene yau yaji tafin maza, yajuyo dan duk tinanishi wanda yabuga yaruga mizaigani maigidanshine duke, kasa tare da rike kirjinshi idanshi yakoma kamar wuta da sauri maigadi"

yace innalillahi mai gida waya tulloka tasama munshiga bakwae.

"IRFAN yatashi tare da yo wajen dayake,ganin

Please Login or Register in order to submit comment