You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
furucinmu*
*Allah ka yalwata Arzikin mu*
*Allah ka tsaremu shiga wuta*
*Ina muku fatan alheri mabiya book dina*
π Ώ1β£0β£
*Y* asir yashi go gida fuskar shi wasai da ka ganshi kasan yana cikin farin ciki
Yusrah ya hango tana shanyan kaya
kunnan,ta sanye da air phone ta dan juya bayan,ta
taba inda Yasir yake tsaye baya
wani k'ayatancan murmushi Yasir yasaki
kadangarune guda biyu tunda ya shigo yaga daya nabin daya ga dukan, alamu fada sukayi
zuwa yanzun duk kadangarun sun tsaya kallon junnan su sukeyi kadangarun kowa zai iya kaiwa dan uwanshi hari
kadangaran dake kusa da yasir
Yasir ya shura kafa aiko kadangarun'nan gaba daya sukai kan Yusrah wanda yabi takan kafar tane yai masifar tsora,tata wani irin ihu tasa wanda gaba daya gidan sai da ya dauka karar'ta nan take ta zube
wani kaya tacan murmushi Yasir yasaki ya kada kai yai gaba abin,shi ya shige part dinshi tabaya dan kar wani ma ya ganshi
Mommy da mama da little rage_ragen fitowa kowa takeyi daga dakin'ta suna nufan ida sukaji ihu Yusrah
a lokaci daya suka Kara so
mommy ce tafara yin kanta inda tagan,ta kwance sai kace gawa jijigata mommy take tana kirar sunan ta Yusrah! Yusrah!! Yusrah!!! anman shiru kallon little mommy tayi ummi yi Sauri keje dakin yayan,ki kiduba in yadawo ki kiramin shi da sauri little tawuce tana zuwa dakin tafara bugawa Yasir yace waye ne?
"nice yaya"
"mommy tace a kiraka ok ina zuwa"
"tana padt din su Yusrah"
"nace kije ganin koh?
da Saudi little tabar wajan dan da duk a lamu yafara fusata
Little nafita shima ya fitoh yabi bayan'ta b'arayin su Yusrah yayi hango mommy yayi rungume da Yusrah gaba daya hankalin,yan wajan a tashe yake karasowa yayi "mommy gani"
"yawa Yasir dan duba mana Yusrah kamar suma tayi Koh?
Koh alamun damuwa babu a tare dashi yace
" meyasa metane mommy?
"Ihun ta kawai mukaji koh da mu kazau sai muka sameta a haka"
"OK" abin da yace kenan ya kali little jiki dakina ki dauko min box dina" da sauri little tawuce
yace ma mommy "akai'ta ciki in an kawo min box din na dubata" mommy tace "koh dai ka dauke ta kashiga da itah ciki mu ina zamu iya"
Badan ranshi yasoba ya dauke ta kamar wata baby yai cikin palon, su Yusrah da ita a kan kujera 3 star yakwan tar da itah sanan yace "mama akawo min ruwa a Kofi da sauri mama ta debo Wanda yai dai_dai dashi gowar little da box's din ruwan ya karba ya yayafa mata shiru yakara nan ma shiru duk yan dakin sun,shiga damuwa a karo na uku yako shika mata ruwa nan aiko tasaki a jiyar zuciya jikin ta narawa ta tashi a firgice takama rigar Yasir tana San batu "wayyo Allah mama mama,ki koreshi tsoran shi nakeji wayyo Allah gaba daya tana fad'a tana shigewa jikin Yasir mommy da mama sai addu'ar suke mata little sai zubar da hawayan tausayin Yusrah takeyi shiko Yasir sai kokarin tureta yakeyi a jikin shi sai kara shigewa takeyi Dan har yanzun bata dawo cikin nutsuwar ta ba gaba daya
sai da yaraba,ta da jikin shi sanan yaji dadin zuwa lokacin Yusrah ta dawo cikin hankalin, ta da taimakon addu'ar da mommy da mama suke mata little ce taje wajan Yusrah suka rungume juna suka saki kuka a lokaci daya
karamin tsaki Yasir yasaki yadau box's dinshi yayi gaba dan yaga tsoran, da kadangaru suka batane yasata suma aman lafiyar ta kalau
_mu hadu a next page_
*_by Aunty FAUZAH K/D_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*Jin dadin wani baya rage naka, haka lafiyar wani bata cutar da kai, kuma arzikin wani baya talauta ka, to mene ne na hassada? Bayan komai na Allah ne, kuma shi ke rabawa.*
*"Ya Allah (SWT) ka raba mu da ciwon hassada, Allah ka ba mu sanyin zuciya."*
```WANAN PAGE DIN GABA DAYA NAKUNE MASOYA BOOK DIN NAN KU YANDA KUKA GA DAMA DASHI IRIN SU```
*_MAIMUNAT ABBA_*
*_NI'IMA KABIR_*
*_MAMAN NOOR_*
*_UMMI HARUNA_*
*_MOMYN MAHMUD_*
*_MAMAN SHUKURA_*
_ALLAH YABAR SO DA KAUNA IYA WUYA ANA TARE_ππ
π Ώ 1β£1β£
*M* ommy tace" musu "kukan, ya isa haka"
y'ata Yusrah ya jikin naki?
"da sauki mommy k'adan garene ya tsorata,ni "ayya sannu Allah yakara tsarewa"
"Ameen ya Allah mommy"
"Amman yanzun ba abin dake damun,ki koh?
"Eh" mommy lafiya ta lau fa yauwa haka akeso"
"bari in shiga daga ciki zuwa anjima nakara zuwa Inga jikin naki "tohm mommy"
mommy tace "maman yara bari in shiga ciki"
"tohm Hajiya a fitoh lafiya"
Yasir yana shiga dakin shi ya zauna abakin gado yafara magana shi kadai "yarinya kadan kika gani indai harni zan dinga miki magana kina banza dani baki ga komai bama ni, dake muzuba zamuga mai cin nasara"
wayar shine ta dau Ringing sai da ya danja karamin tsaki Sannan ya dauka "Abokina kasamu kuwa?
Abubakar yace har yanzun dai ba a dace ba shiyasa nace maka kazo mushiga cikin gari tare da kai munemo Amman kaki, wacce nake maka magana a kanta an aurar da itah, ni yanzun gaskiya bansan wace yarinya zan neman maka ba,
Yasir yace" haba ABUBAKAR yanzun duk yan matan dake garinnan gasu nan a gari kamar janfa a jos kace" karasa haba saboda....
dakata MALAM ABK ya katse mishi maganar tun kan yakara abin da yake son fada "anfadan maka ni bawan Kane da zakasa inta zagaya gari nace muje tare kaki, ga yarinya a gidan, Ku nabaka shawara kaki dauka yanzun zaka dameni a zafafe?
Yasir yace" Allah yasawake in rasa wacce zan aura sai wacen jaririr yar sai kace bamata a garin, bari kaji in fadan ma ni Yasir nafi karfin wanan kwailar yarinyar wlh,
ABK yace ni karka daman kana min ihu a kunne yarinya CE dai bansamu ba sai ka Neman ma kanka mifitah ni nacire hannu, na a wanan Al,amari Allah ya hadaka da mommy, dan gobe ne al'kawari zai cika kayi bayani tunka Yasir yace wani Abu ABK ya datse wayar
Yasir cire wayar yayi a kunnan shi yafara fada tamkar Abubakar din na gaban,
"Dan nace kasamomin yarinya zaka raina min wayau duk dan ni har yanzun banga yarinyar da ganin bane shiyasa wannan dinma danace kasamomin zan auren ne kawai Dan mommy Rabin lokaci kafin in sami wace nakeso in aura Dan kai dan ran in wayau zakace ga yarinya nan a gidan mu wace itah kanta bata gama sanin kanta ba balleni ta iya kulla dani" yaja wani tsaki kamar zai tsinke harshan
Allah yakaimu gobe iyakaci ince ma mommy ban samoba ta karamin lokaci da wannan tunanin yai k'wanciyar shi a kan wawakeke gadon shi
```Washe gari```
Mommy na zaune a palo sai ga yasir ya shigo gaisar da mommy yayi zai wuce mommy takira shi "yasir"
"Na'am" zuciyar nabugawa dan yasan bazai wuce maganar auran, datace ya nemu bane,
Mommy Tace" Yasir ina maganar mu takwanane?
"sosa kai yafara yi sanan yace " mommy wallahi har yanzun ban samu yarinyar da taimin bane shiyasa, yakara shi maganar a raunane
"Yasir kace bakasami yarinya bane shiyasa?
"eh mommy"
"0k tunda hakane yazo gidan sauki ni nasami yarinya mai natsuwa da tarbiya da sanin ya kamata wanda kai zakaji dadin,zama da itah nasan a zuciyar ka kanacewa wacece itah?
"bakowa bace illah Yusrah"
da wani mugun sauri ya dago kanshi yana kallon mommy
dak'ar ya iya hada kalaman bakin,shi mommy Yusrah kuma?
wace Yusrah?
"Yusrah dai da kasani Yusrah kanwar ka ta gidan nan ta Baban,ku nake nufi,
karyar da kai yayi ya raunata murya sosai "mommy ki duba girman Allah ki janye wanan maganar karma wani yaji wlh Yusrah bata a tsarin irin matan da akesan aura kwata_kwata mommy bakiga karaman yarinya bace bazata iya rayuwar aure ba yanzun dan itama tana da bukatar kullawa bale abata kula dani dan Allah mommy ki janye maganan pls mommy help me"
yafada muryashi a mutukar raunane
tunda
tunda yafara maganar mommy take kallon shi sai can tadago
"Yasir"
"na'am"
"kace in janye magana nan dan Allah?
"inama Allah sai dai abin da karok'a wanan karan bazaka samu dan ni nagan, go abin da zai iya faruwa wanda bama fata dan haka k'aya hakuri ka rungumi zabin da namaka a matsayi,na na mahaifiyar ka kasan bazan taba zaba maka abin da zai cutar dakai ba"
"nasani mommy bazaki zaba min abin da zai cutar da niba aman walahi mommy bana jin son yarinyar a gareni ko kadan Dan Allah mommy ki.... katse shi mommy tayi ya isah haka wukun,cene na rigada na zartar kuma kai baka isa na chanja ba saboda haka sai kaje kafara koya wa kan'ka Santa Dan daddy dinku na dawowa Zance yaje neman maka auran,ta in naji wata magana Mara dadi tataso daga gareka in ranka yayi dubu wlh sai ya baci tashi kabani waje"
Yasir bai kara cewa komai ba ya tashi yana hada hanya yai dakin shi
Mu hadu a next page
*_By AUNTY FAUZAH YAR AMANAH KAINUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
```"Duk wanda yake kawo maka zantukan mutane kaima wata rana zai kai naka gurin wani"```
*_Malamai suka ce, duk lokacin da Annamimi ya kawo maka zance to_*
Kada ka gaskata shi
Ka yi masa nasiha
Kada ka tafi binkicen al yi ko ba'a yi ba
*_Kada ka yadda shaidan ya yi tasiri cikin zuciyarka ka rika jin haushin Wanda aka ce yace din. (Domin baka da tabbas ya fada ko ba'a fada ba)_*
*_Yan uwana rabin jikina abin Al,fahari na farin cikin rayuwa ta Allah yabar mutare yabar so da kauna yan da Allah ya hadamu nan Allah ya hadamu a al,janna Firdausi tare abin ya Allah gaisuwa a gareku mai tarin yawa iyalan Alhaji Adam idiris bichi_*
```Kamar su```
*_SANI ADAM IDIRIS BICHI_*
*_IDIRIS ADAM IDIRIS BICHI_*π
*_ZAINAB ADAM IDIRIS BICHI MAMAN MEENAL_*
*_FIRDAUSI ADAM IDIRIS BICHI MAMAN AMRAH_*
*_ABUBAKAR ADAM IDIRIS BICHI ALHAJI ABU ABOKI_*π
*_FAUZIYYA ADAM IDIRIS BICHI_*
*_FATIMA ADAM IDIRIS BICHI MY UMMI_*β€
*_HASINAH ADAMA IDIRIS BICHI_*π
*_MUNAIYA ADAM IDIRIS BICHI MU BABY_*
*_JABIR ADAM IDIRIS BICHI_*π
*_YASIR ADAM IDIRIS BICHI ATSULA_*π
*_AYSHAT HUMAIRA ADAM IDIRIS BICHI YAR AUTAR MAMA_*π
*_Allah yaji kanku da rahma IDIRIS & jabir Allah yasa aljanna ce makomar Ku_*π
``` Yan Allah ya hadamu a nan Allah ya hadamu a al,janna tare yan uwa rabin jiki ```
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
π Ώ1β£2β£
Downloaded From https://arewanovels.com