gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading FARASHIN MUTUNCINA Gwagwarmayar Mutunci By Mom Islam Chapter 3 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya nuna masa gidansu Batool,

Sai yanzu ma ta hangi motar alhajin, ta ƙarasa da sauri tare da durƙusawa ta gaishesa, kafin tace "Alhaji wani abun za'ayi maka?"

Girgiza mata kai yayi yana murmishi kafin ya ce "wancan mutumin me yakeyi a ƙofar gidanku?"

Abinka da yaro ko ince ƙuruciya, haka dai Batool ta kwashe labari tun daga farko har ƙarshe, dan ko ɓoye masa cewar mahaifinta ne ya cinye kuɗin batayi ba,

Alhji ya girgiza kai sai kuma ya buɗe murfin motar ya fito,

Bayan ya isa gurin Alhaji Atiku bakinsa ɗauke da sallama, Alhaji Atiku ya amsa, tare da tambayarsa dan yaji ta bakinsa, a cikin maganarsa babu wacce ta saɓa data Batool, dan haka Alhji yace "ka tabbatar da cewar yarinyar tana sonka?"

Alhji Atiku yace "duk wannan ba damuwata bane, kawai auren biyan bashi zan yi"

Alhaji yace "idan har ka samu wanda zai biya ka kuɗinka zaka bar yarinyar?"

Alhaji Atiku yace "da gudu ma, dama me zanci da ita Banda mu dinga tafiya gona tare"

"Yimin sallama da mahaifiyarki"

Alhaji ya faɗa yana duban Batool,

Bayan ta kira mata tayi mata bayanin Alhaji mijin Hajiya Suhaima,

Mama ta gaishesa lokacin da ta fito, buɗar bakinsa yace "gidanku ya dawo hannunku da izinin Ubangiji yanzu zanyi masa transfer na kuɗinsa"

Hawaye ya fara sintiri a idanun Mama Wanda yasa har tana durƙusawa har ƙasa ta fara jera masa godiya kamar ta ari baki,

Komawa ciki tayi tana kukan farin ciki,

Batool na tsaye aka tura masa da kuɗin ya kama hanyar tafiya,

Batool tace "Alhaji mun gode Allah ya saka da alkairi"

"Amin yace yana sake dubanta fuskarsa ɗauke da murmishi sosai"

Bayan tafiyar Hajiya Suhaima Farhan ba gida ya dawo ba, hotel ya wuce inda suke haɗuwa da wata budurwarsa wacce take mutuwar sonsa a cewarsa dai aurenta zeyi, domin kuwa marainiya ce bata da uwa bata da uba,

Kwance take a saman cinyarsa dukkansu tsirara suke babu komai a jikinsu, hannunsa na kan nipple ɗinta yana ɗan murzawa a hankali, yayinda yatsansa ɗaya yake cikin HQ ɗinta yana goga tsakiyar yana wani tattare ƙafafu,

Cikin kukan shogoɓa yarinyar take cewa "Uhm Uhm my melon ka sakamin wannan gurin yana yimin ƙaiƙayi"

Cikin kasalalliyar murya yace "ashhh my babe kinsan inda na matsu kuwa, wayoo daɗi iya nan tsakiyar gindinki na tsotsa sai inji kamar madara nake sha,

Suka wani ƙamƙame juna kamar waɗanda zasu shige jikin juna..!

Mom Islam 🍷
Idan kinason complete document 1k ne account number Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224

Mom Islam

Downloaded From https://arewanovels.com


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment