google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da damawa dasu,"

"se wajan 8 sukayiwa su ammi sallma suka wuce, haka su Daddy da kamal basu dadeba suka tashi kowa yanufi"

"bedroom dinsa dan shiryawa, nan ammi tanufa musu baya tanufi kitchen domin shiryawa Daddy nashi breakfast din, bayan ta kammala komai nan ta haura upstairs tanufi bedroom dinsu, ba adadeba suka fito tareda Daddy suka nufo downstairs , dining suka nufa Daddy ya zauna nan ammi tashiga zuba masa abunda yakeso tamika masa tareda hada masa coffee, nan yasuma ci, kamal yashigo shima cikin shirinsa maikyau gwanin shaawa, yazauna yashiga karyawa shimade ammince ta zuba masa abinci ta tura masa gabansa yadauki spoon yasunaci,"

"suna kammala wa, suka mike kamal yakarbi jakar hanun Daddy suka nufi hayar fita ammi na musu asauka lapia, nan"

"ammi tashiga domin sanar da barka cewa adaura wani girkin, nan tabata umurnin abunda za adaura daga bisani tafito wajansu goggo rabi suka cigaba da hiransu, se guraren karfe 9:30 suka tattara izuwa babban parlourn domin karyawa,"

"kamar yanda ammi tashedawa barka haka tayi takammala komai tajere inda yadace, suna suwa suka zauna a dining"

"din, nan kuwa yashiga diban abunda yakesu yaci,"

"seda suka kammala, ammi tamike tanufi bedroom dinsu Nisha domin dubata , koda tashiga sesamu tayi ta tashi"

"daga bacci saka makon dazu datazo tasamu tana bacci,"

Nisha kokarin mikewa tayi ganin ammi datayi tana shigowa yasa takuma tazauna daga bakin gadon tana kallon

"shigowar ammi,"

"Murmushi ammi tashiga yiwa nisha yayinda takariso tazauna kusa da ita, nisha Nisha tayi saurin dagawa ammi"

"gaisuwa tana fadin,"""

"ammi brk da safiya antashi lapia, lapia kalau Nisha yajikin nake I hope everything is fine, gyada kai nisha tayi hadeda"

"sunkuyar da kai kasa tana wasa da yan yatsun ta,"

"ammi ce tasake magana dacewa,"" to yanzu kitashi ki kimtsa seki fito parlour kiyi breakfast ammi tafadi yayinda"

"tamike tsaye tana sake fadin,"" ki hanzarta nima bari nashirya nazo nawuce office karna makara, tana fadin haka tajuya tafita,"

nan Nisha tayi hanzarin fadawa toilet tayi wanka tafito jikinta daure da towel tazauna kan stool din dake wajan dress

"mirror tazauna tashiga shafa mai tamulke ko ina ajikinta, yar Hoda tanema tadan shafawa fiskarta tareda lipstick , baby face din nan takara kyau, mikewa tayi tanufi hanyar ma ajiyanda kayansu yake, tanemi wani riga da wando pakistan red color wandon white color mayafinsa ma haka, tasaka tareda daura mayafin ahakanta tafito mekyau da ita kamar wata ba india,"

"parlour tanufo bakowa a parlourn, jin mutsin ammi nakokarin sakko daga downstairs cikin shirinta nazuwa office"

"hakan yabawa Nisha daman tsayawa tana jiran sakkowan ta,"

"ammi ganin Nisha datayi tasaki wani kayaceccen murmushi takariso tana fadin, wow my daughter kinyi kyau sosai,"

"sankuyar dakai Nisha tayi tana dan murmushi batareda tace komaiba, muryan ammi taji tana fadin,"" yanzu se kikarisa dining breakfast najiranki, nibari nawuce se nadawo, Allah yakiyaye hanya nisha tafadi, ameen thanks my dear ammi tafadi tareda sakai tafice,"

"nisha karisawa tayi tazauna bisa table din dinning tashiga farayin breakfast, seda ta kammala tamike domin nufa"

"part Hajiya because wunin jiya kaf batazo anyi fira da itaba,"

"tana isuwa kofar parlourn takejin muryoyinsu ana kyakyatawa hada wata bakowar muryan da bata san da itaba, da"

"sallama abakinta tareda tura door din tashiga, zaune suke goggo rabi nagefen Hajiya,"

.

"ganin Nisha dasukayi yanda dakatar da daga hiran dasuke suka tsura mata ido suna jiran karisowarta, ahankali"

"takariso hade da dukawa kasa tashiga gaidasu,"

"amsawa sukayi cike da fara'a da sakin fiska, musamman goggo rabi ganin yarinyar datayi taji ta kwanta mata a rai"

"tashiga zuciyar ta itama, ga mamakin Nisha seji tayi goggo takamu hanunta tareda zaunar da ita akujera tana fadin,"" ko bancanki daidai nasan wannan beautiful girl din kuke bani labarin ta, tafada tana kallon Hajiya, itacede kincanki daidai Hajiya tafi tana murmushi, kai irin wannan kyakykyawar flower gaskiya nayiwa muhaiseen dina kamu goggo rabi tafadi tana dariya hade da sake kallon Nisha, to seki fada masa yashirya dakyau ban tsan manin zai sami nisha abagas dan haka kema se kitayashi shiryawa, Hajiya tafadi tana yar dariyan itama,"

"Nisha ma dariyan take kasa kasa hade da sake kasa dakanta tana wasa da yan yatsunta, duban Nisha goggo rabi tayi"

"na fadin,"" baki sanniba koh, gyada kai nisha tayi alamar eh, ni goggonsu fadeela ne , kanwar Daddy, but as from now kuma nazamo cikin jerin sirikar gdn nan domin nayiwa dana kamu kafin ace wani yarigamu goggo rabi tafadi cikin zolaya, dariya sukayi yi dukansu, lokaci AJMAL ya kunno kai cikin parlourn hadeda sallma,"

"Karisuwa yayi yazauna ganinshi da goggo rabi tayi tashiga suma masa tsiya tana fadin,"""

yanzu MODIBBO yau kwana daya a gdn nan amma ko lekoni bakayiba konayi laifine ansakani cikin magarkama baza

"azu inda nakeba, halama bakasan da zuwanaba, tafadi cike da zolaya,"

"dan murmusawa yayi wanda hakan yakara kawata fiskarta shi kyansa yakara baiyana, yana fadin,"" nasani but bana"

"jin dadine kaina kedan ciyo tunjiyan shiyasa ban lekoba, ayya sorry yajikin rabi tafadi, alhmdllh yafada atakaice, nan yashiga gaishesu, seda suka gaisa sosae daga bisani yamike yana kokarin fita,"

murya Nisha yatsinkaya tana gaishesa wacce dama jiratake sugama gaisawa dasu goggo rabi seta daga masa nata

"gaisuwan, amsa mata kasa kasa yayi daga bisani yasa kai yafice,"

Nisha tabe baki tayi dama tunshigowarsa bawai tayi niyar daga nasa gaisuwa bane sa a kawai yaci because abunda

"yafaru jiya da magan ganu dasharri da kokarin maidata shasha da yasuyi, yanzu tsoransa datakeji ya ragu sema dan hashi daya fara bata because taga kamar bakin hali gareshi ba kamar kamal ba shiyada dan sakin fiska da magana mai Dadi,"

IG AJEEMAL

Story and writing by Oum AmReesh

Free book to all fans lovers I love you so much

Page 18&19

Oh ni rabi haryanzu MODIBBO yana nan da wannan miskilanci nasa goggo rabi tafadi tana kallon Hajiya tareda kama

"haba,"

"ke kinsan mutumin naki tun yarintarsa haka yake yanzukam ma se abunda ya karo Hajiya tafadi tana yar dariya,"

"aini nadauka yanxu miskilancin yaragu because yanzu ga mata ga da ashe abun sake girmama yayi, kodayake itama"

"matar tasa miskilarce but itakam ma ya hadu mata da bakin hali da rashin kunyar tsiya Kai Allah de yakyauta goggo rabi tafadi tana tabe baki, ameen Hajiya tafadi,"

"Nisha kam shiru tayi batace komai ba tana sauraron su ,"

"sunyi hira sosae awannan ranar Nisha tasake da goggo rabi kai kace dama can suntaba sanin juna, kasan cewa goggo"

"rabi macece mai wasa da kuma barkwanci dason mutane dakuma sakewa dasu, musamman Nisha data kwanta mata arai,"

"yau Wednesday anshiga satin bikin kml su fadeela suka shirn fita wanke kai, Nisha tanajin su, sunayiwa kamal tsiya"

"suna fadin yau tareda ango zasu fita,"

"sun shirya tsaf daga bisani suka fito waje tareda nufar sashin kamal,"

Nisha batabi bayansuba tsaya tayi daga bakin kofar parlourn tana jirasu suje su dawo daga nemo maganar dasuka

"tafi,"

"part din su aheel Nisha tabi da kallo tanajin kewar aheel aranta , tayi kewar aheel sosai, sauda dama setayi tunanin"

"tashiga bangaran su ko asace domin taganshi setaji tana tsoro bazata iyaba,"

duk da tayi alkawarin bazata sake ko kallon inda sashensu yakeba because papansa yaso yamai data shasha yana

"mata kallon mai halin bera,"

"tunda take ba wani mahalukin da yataba kwatanta yimata irin wannan kallon , har tambayar ta wani aiki tayi aka"

"bata kudin, to meyake nufi watoma ni yar iskace komai yakeso Fadi ,?"

"ganin ranta yasuma baci yasa takauda wannan tunanin aranta, nan tafara kokarin nufa sashen Hajiya domin su dan"

"taba hira irin na wancan ranar,"

"dan bakaramin jin dadin hira da goggo rabi takeba, karab idonta ya hango mata raheela dake tafe tana tin karota,"

"ganin haka yasa Nisha hanzarin kokarin shiga sashin Hajiya,"

.

"hey you, where are going , jin haka yasa Nisha tayi kokarin jinkirta tafiyar datake,"

"ina kuma zakije naga kina kokarin guduwa, raheela tafadi tareda da hararo Nisha"

"magana nakeson nayi dake kuma ba komai tsawo bace, kallon up and down heela tashiga yiwa Nisha tareda sannan"

"ta tabe baki tana fadin,"""

nadade ina bukatar ganinki but time bai bani daman hakanba amma yau nakashe duk wani uzuri dake gabana

"domin na gargadeki nakuma miki kashedi naja kunnenki,"

this is the first and last da zan gargadeki akan aheel daga yau inaso kifita aharkansa ko inuwa daya banason kusake

"hadawa, domin nagane take takenki dakuma inda kika dosa,"

"tunda kinsamu shiga zuciyar aheel shiga zuciyar mijina baizai baki wahala ba because kinga yanason danshi sosai, to"

"kisani IG ba irin mazan da ake saye zuciyarsu da sauki bane,"

let me tell you something inma turoki akayi domin shiga Wannan ahalin gdn nan to kitsaya iyaka bangaransu but

"karkishiga hurumina,"

domin kuwa wani gigi yadebeki kika kuskure to ina mai tabbatar miki ganin su fadeela sunfito daga part din

"kamal yasa ta tsagaita da abunda takeson Fadi dan haka seta saki wani shuumim murmushi hadeda dan jan kumatun nisha tana fadin,"""

be careful your self se anjima tana fadin haka tajuya takoma part dinsu

Nisha kam shiru tayi gaba daya abun yagama bata mamaki tabbas se hali yazo daya ake abota daga shi har matar

"tasa kusan daya suke, gaba daya jitake magan ganu heelah suna mata yawa cikin kanta,"

"jitake kamar ta tattara ta gudu daga gdn takeji wanna wani irin rayuwace daga wancan se wannan,"

toma inbanda abunta maima zatayi da mijinta wannan shugaban yan bakin halin itade gani take ko kyauta akabata

"shi bakarba zatayiba dan wannan miskilanci nasa se itan,"

"Nikuwa nace,( ajura zuwa rafi domin kuwa IG nada banne baki fahimci mutumin bane kuma bakowa yake iya"

"fahimar saba,)"

"what is going on,? mai wannan rasa kuyan take fadamiki, reeda tafadi tareda dafa shouldern Nisha wanda yayi"

"saurin dawo daga ita daga dunyar tunani data wulla,"

"kirkiro murmushi nisha tayi tana fadin,""bakomai, gwara kifa dan san ba alkhari yakawotaba fadeela tafadi tana"

"kallon Nisha,"

"dariyanda baije zuciba nasha tasake tana fadin,"" aa nikam ba abunda tafadamin,"

"Alright mukarisa part din Hajiya mujirashi ya kamal din reeda tafadi tareda shigewa suma suka rufa mata baya ,"

"da sallama suka shiga dakin suka tarar dasu suna tsaka dan hiransu, karisa shigowa sukayi tareda neman guri suka"

"zauna, Hajiya ce ta kallesu tana fadin,"" dama bakutafiba har yanzu , eh Hajiya kamal muke jira shizai kaimu,"

"goggo rabi ce takarbi maganar dacewa,"" kai amma ya'yan nan da neman magana kuke, yo ga driver agd amma se"

"kun gajiyar da angon namu tun yanzu,"

"To ai daga yaune gabama ba ganinsa zamuyiba balle muce yakaimuba koya fadeela tafadi tana kallon reeda, eh"

mana shidama ba zama yake akasarba

daga andaura aure zai dauke matar shi suwuce canada Allah sarki lovely bro zamuyi miss dinshi tafada tareda yin

"raurau da ido kamar mai shirin yin kuka ,"

"jin maganar da reeda tayi ba karamin sanyi jikin Nisha yayiba jin kamal bayan daura aure zasutafi, jitayi kamar itama"

ta taya reeda kukan suyi tare

"yo da allah kujimin yarinyar nan, insun tafi tabbata zasuyi acan, goggo rabi tafadi tareda kama haba tana kallon"

"Hajiya,"

"Dariya dukansu suka bushe dashi, shigowar kamalne ya dakatar dasu daga nishadin dasuke ciki, karisuwa wa yayi"

"yasamugu shima yazauna, nan yashiga gaisawa dasu Hajiya daga bisani goggo rabi tabige da tsokanar shi tana fadin,"""

"ikon allah kai yanaga angon jibin namu sewani fresh yake kara yine, meye sirrine ,kaiba amaryanba ,"

"inbanda abun ki shimafa angone dole kika canji Hajiya tafadi tana yar dariya, okay ashefa hakane sede naga kamar"

"angon baya wani Happy sosae goggo rabi tasake fadi cikin tsokana,"

"shiru kamal yayi se dan murmusawa dayake Allah ne kade yansan abunda yake juyawa cikin ransa,"

"mikewa yayi yana fadin,"" mukam bari muje, kutashi muje kamal yafada yana kallon su fadeela, dukansu mikewa"

"sukayi tareda yiwa su hajja mma sallma,"

"harsun kai bakin kofar parlourn suka tsinkayi muryan goggo rabi da fadin,"" afayiwa sirkata wankin kai yafi nakowa"

"kyau harna amaryanma, tafadi tana dariya,"

"Kamal ne yajiyo ahanzarce yana kallon goggo rabi yana fadin,"" waye kuma sirkarki,? gatanan kana ganinta tanuna"

"nisha da tasunkuyar da kai tana murmushi dan tasan halin goggo rabi da zolaya,"

"dan murmushin yake yayi kasan cewa yadan ji wani abu aransa duk da san fada kawai take,"

"dariya fadeela tayi tana kallon reeda data dan gimtse fiska fareeda iyayen kishi , sekuwa tasake fashewa da dariya"

"because goggo rabi tasani sarai reedace sirkarta kawai tsokanace,"

"Fadeela ne tayiwa goggo rabi ido alamar takalli reeda daga Hajiya har goggo rabi kallon reeda suke suna dariya,"

"reeda ganewar datayi da ita suke wannan dariyan yasa tafice da sauri tabar parlourn , Nisha ma tabi bayanta, ganin haka yasa kamal da fadeela suka rufa musu baya suka fice,"

"Goggo rabi takalli Hajiya tana fadin,"" ni naga gaba daya kamal ya canzamin, but senaga kamar baya happy da"

"auranda zaiyi, sekace wanda za amasa dole,"

"Eh to kusan dolen za ace tunda bason auran yakeba, amma ai yanasun nabeela sede yan yanzune yake kokarin"

"sauya ra ayi, kokuma auranne baya bukata yanzu,"

"tokumade mainene bakin alkalami yabushe , yanzu kamar kamal inbeyi aure yanzuba se yaushe,? Hajj mama ta"

"tambaya tana kallon goggo Rabi, gsky de kama to allah de yazaba mana abunda yafi alkhari ya kuma basu zaman lpy, amin ya Allah Hajiya tafadi,"

"compound din gdn suka nufa inda akayi parking motorcin, kamal ne yasa key yabude motar yashiga, nan suma suka"

"bude suka shiga, reeda na gdn gaba su fadeela da nisha suka nufi gdn baya,"

"mai gadi yana ganin shigarsu mota yaje yaye musu geat suka fice, tafe suke akan hanya suna ta zuba surutu, banda"

"kamal dake tuki yana satan kallon nisha ta glass,"

"Tun Nisha bata kula da abunda yakeyi harta kamashi dumu dumu yana satan kallonta, murmushi kawai take tana"

"dan girgiza kai, batareda su reeda sunsan wainar da ake toyawaba,"

karo nakarshe da yadago suka hada ido Nisha ta tsinci kanta da sake masa wani kayaceccen murmushi wanda yasa

"kyakykyawar dimpul dinta baiyana, wanda yasa kamal rasa nitsuwarahi,"

"yafara kokarin sake hanyar daya kama, kiris yarage subugu da wata motar allah yatsare kamal yayi saurin kaucewa"

"motar,"

"daga nisha harsu fadeela seda abun yabasu tsoro ganin abunda kekokarin faruwa dasu, oh my God bro what"

"happened baka ganin kakusa buguwa wancan mai motar nagama kamar hankalinka baya kana driving din,"

"baki ganin shiya yasake hanyarsa ya kama hanyar da batasaba kamal yafadi yana dan hade gira, gefe kuma yamaida"

"kallonsa ga glass yana kallon Nisha datake wuli wuli da ido,"

"murmushi yasake lokaci daya kuma yadan hade rai yana maijin wani iri aransa, inama ace da nisha zasu kasance"

"matsayin ma aurata ba wataba, shikade yadinga sakawa da kunce cikin zuciyarsa allah ya isu dasu wajan saloon d'in yanayin parking wayansa tashiga kara, nabeela ya baiyana screen phone din, fiska bayabo ba fallasa ya dauka ya kara akunne hade da sallama"

"Magana suka danyi daga bisani tasake tunasar dashi tana jiransa, because tunjiya da sukayi waya sunyi dashi zasu"

"hadu yau, nan yasheda mata yana zuwa daga bisani sukayi sallma yakatse wayar,"

"reeda yakalla da tunda yafara wayar sukayi tsit suna tsauraron abunda ake cewa awayar,"" bari natafi inkun kammala"

komai you can call me

"amarya tayi kira kenan to bari mu hanzarta muje se kadawo din reeda tafadi tareda kokarin bude kofar tafita , suma"

"su Nisha fitan sukayi yayinda kamal yaja motar shi yatafi,"

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D8AO9ndEkrVIe0gZ1Q9GcP

IG AJEEMAL

Story and writing by Oum AmReesh (khaleeseart Raeys)

Free book

Page 20

"Nan suka karisa shiga cikin shagon salon din, ba mutane aciki daga mata mai saloon din se ma aikatan ta guda biyu ,"

"se wata babban mata matashiya da ake yiwa wankin kai,"

"sallma suakayi tareda kokarin neman guri suka zauna, cike da fara'a mata mai saloon din ta tarbesu da alama ta"

"dade da wayansu, gurin ba bakonsu bane,"

gaisuwa suka shiga yida mutane gurin daga bisani su reeda suka shiga fadin suzo ayimusu gyaran gashi mai kyau da

"kunshi mai daukar ido, because bikin yaynsu da za'ayi,"

"nan matar tasheda musu basuda matsala, batareda bata lokaciba ita dakanta ta tashi tana fadin cinsu wata tazo"

"tasuma mata,"

"Nisha suka tura afara mata, ahankali Nisha tamike tazo aka suma da ita, sede gaba daya han kalinta yaki kwanciya da"

"gurin,"

because tun shigowar su wajan wacce suka samu anayiwa wankin kai take ta binta da kallo duk daguwar da nisha

"zatayi idon matar nakanta,"

"duk da batasan wani irin kallo take mataba, dan itade Nisha tasan ba sanin matar tayiba balle ace ko kallon sani take"

"mata, to allah de masani,"

"seda aka kammala wa matar sannan tamike tasanya mayafinta tareda ciru kudi ajakar tamikawa matar tana fadin,"""

"to Aunty sofy gashi nagode nibari nawuce still hankalinta nakan Nisha,"

"okay Hajiya zulai nine da godiya se anjima kigaida gd Aunty sofyn tafadi, to gd yaji daganan hajiyar tajuya tafice,"

"bada wani bata lokaciba aka samu daman farayiwa su fadeela, emergency abunka da kwararro basu wani jima sosai"

"shagon salon din ba, nan da nan aka kammala komai,"

gyaran kai da kunshin da aka musu yayi kyau sosai especially Nisha yanda kunshin hanunta dana kafarta sukayi mata

"kyau kai kace itace maryan,"

"bugu da kari yanda gyaran gashin nan yayi kyau yasake black dashi se wani walwali yake yana daukan eyes,"

ita kanta kallon kanta take tacikin mirror tana sakin murmushi yanda gashin kanta yasake kyau dashi ya zubu har

"bayanta kamar wata kyakykyawar ba india,"

"hasali ita kanta matar shagon tayaba da kyan yarinyar dakuma sumar da Allah yamata,"

"haka su fareeda suka komai yayi yaji allhamdullah because suma ba bayaba wajan kyau da halittar gashi, amma de"

"sirrin kyau irin na Nisha abun ba acewa komai say masha Allah,"

"Fareeda ne ta dannawa kamal kira, ganin ya dauka nan yashiga sanar fashi sun kammala, nan yace mata gashi nan"

"zuwa, jin haka yasa suka zauna zaman jiransa,"

"ba a wani dade ba sega motar kamal ya iso, inda yaderesu dazu nan yayi parking yana jiran fitowar su,"

"jin alamar isuwarsa , yasa suka mike reeda tabude handback dinta tazaro kudi ta sallami matar, daga bisani suka"

"mata sallama suka wuce,"

"Inda yayi parking suka nufa tareda shigewa motar , daganan kamal yayiwa motar key suka dau hanyar gd,"

"sannu hankali har allah yanufa suka iso, kamal ya danna hon mai gadi yabude masa geat yashigo yanufi compound"

"din gdn yayi parking daga bisani suka fito, fadeela kikawomin food part dina quickly kamal yafadi tareda kokarin maida kofar motar yarufe,"

"to fadeela tafadi, daga bisani baki dayansu suka nufi sashin su ko takan su Hajiya basuyiba direct parlour suka nufa"

"suka nemigu suka zauna kowa yashiga maida ajiyar zuciya,"

"reeda ne tamike tanufi kitchen, tana zuwa tasamu baba Barka tana tsaka da aikace aikacen da tasaba, ganin reeda"

"yasa ta tsagaita da abunda yake tashiga fadin,"" yayan daddy kundawo, eh wlh yanzun nan shigowar mu reeda tafadi yayinda take tambayar abinci, ayya to bari nazu na hada muka abincin ku koh , barka tafadi, okay reeda tace tafara kokarin barin gurin,"

"cikin hanzari barka tace,"" yauwa dazu bayan fitanku telan nan yazo yakawo dinki nakarba nakai muku bedroom,"

"reeda bata jira barka takarisa maganar taba tajuya dasauri takoma parlour tasanar dasu fadeela dinkinsu ya iso,"

"daga fadeela har Nisha bayan reeda suka nufa suka shiga bedroom din, saman bed suka hangi ledan kayan, nan suka"

"karisa shiga tareda haurawa saman bed din suka shiga dai dai da kayan ledar,"

wani tsadeden Court less ne purple color mai kyan gaske da daukan ido da alama dinkin da zasu sane nawajan

"dinner da za ayi gobe,"

"gown ce duguwa kala 3 iri daya anyi masa tsadeden dinki yayi kyau sosai, haka sauran dinkuna da zasusa abikin"

"suma sunyi kyau sosai ,"

"nan suka shiga shiga gwadawa suna kallon junansu, farin ciki far zuciyoyinsu, musamman Nisha da tamatsu gobe"

"tayi taganta cikin wannan gown din,"

"wannan ranar sun wani cikin farinciki sun kosa gobe tayi jisuke kamar sujawuta, dan ko makaratarsu sundau hutu se"

"angama bikin kml, because bikine dasuke ji dashi,"

washe gari kankame gd ALH ABUBAKAR MODIBBO BATURE yacika da yan uwa da abokan arziki kama daga kawayan

"ammi matan abokan daddy, friend dinsu fadeela yan school dinsu su fauzee da sauransu , gakuma salma kawar Nisha,"

"yau aikin gdn yafi karfin barka ita kadae, hakan yasa tasa akara yawan ma aikatan, tundaga iman restaurant aka"

"debo mai aikata domin girke girken gdn, c"

"ciye ciye da tande tande gdn a magana abun se wanda yagani,"

"yamma lis, ango kamal da abokansa acan gdn masaukin bakin Daddy, can suka ya dazango suma anyi musu ordern"

"abinci iri iri da abunsha,"

"kamal nazaune yana kwance saman gado idonsa nakallon sama, kamar mai nazarin wani abu, jin saukan duka"

"saman ciyarsa yasa yamike zaune yana kallon abokin nashi yana fadin,"" meye haka kamal yafadi yana hararo abokin nasa, oh sorry my man naga kamar baka sense dinkane but tundazu naketa magana naji shiro baka amsaniba, abokin yafadi, so what happened"

"dan wani guntun tsaki kamal yana fadin,"" nothing kawai kamal yafadi yana kokarin mikewa, yazakace bakomai bayan"

"face din ka yanuna akwai alamar problem,"

yaufa ranar nishadine indan kasan akwai wani matsa gwara ka amshi wannan karage zafi kar dan karkaje wajan

"dinner nan ba walwala afiskanka but today kai angone, abokin yafadi tareda mikewa yana miko masa shishan hanunsa, """

"karbi kadanja nan da nan duk wata damuwar ka zai yaye kaji kwakwalwar tayi fine,"

"wani bazan harara ya kamal yawatso masa yana Fadi,"" kaide har abada bazakayi hankaliba kb abuda kamal yafadi"

"kenan yasa kai yafice yabar dakin,"

"mtsww banza daga naganka cikin damuwa insun tai makonka shine kake kokarin fada min baka, bakomai kaje can"

"damuwar ta kasheka, kb yafadi tareda bajewa saman bed yana cigaba da zukar abarsa ,"

"can parlourn kamal yanufa infa wasu abukan nasa suke shakatawa, zama yayi kusa da wani friend dinsa yanata"

"faman sake wani abun tsaki,"

"kai kuma fa tsakin mai kake abokin ya tambaya, "" wani guntun tsaki yasake saki yana fadin,"" kb mana suyake lalle"

"sena koma ruwa, ranar aurena ma bai banniba"""

", hmm nasani ai mai hali baya fasa hali ko ainane kakyaleshi da shirmensa yanzu katashi kaje kaahiga wanka"

"kashirya, kasan time se gudu yake bajiranmu zaiyiba, ga aiyuka agabanmu, kasan amarya tafadi kar amusu african time,"

"mikewa yayi, tareda komawa bedroom din, koda komawa ya tarar da kebi na baje yana cigaba da aikin da yabarsa"

"yanayi,"

girgiza kai yayi tareda shigewa toilet yana mai jin haushin kb duk da cewa dan uwansane but haushinsa yakeji

"because shine ummul aba isin damuwar da yake ciki yanzu,"

"aban garan su, Nisha kuwa , tundaga parlour kakejin muryoyinsu da shewansu suna kyakyatawa da kawansu ,"

"yau Nisha kamar ba itaba ta zage se tadi ake, because gata ga salma kawarta anan ne salma ke basu labarin bikinta"

"saura 1 month tana gaiyatarsu ,"

"Murna gun nisha ba a magana ganin bikin babban kawarta yakusa, dan yanda takeji dabikin salmanta ko nata iyaka"

"kenan, yanda nisha tasake take surfa surutu, bakaramin mamaki yabawa su fadeela ba,"

"basuyi tsammanin haka Nisha takeda baki da surutu ba,"

kawansu reeda ba girman kai sunzage se fira suke dasu nisha da salma kamar sunsansu musamman Nisha da labarin

"ta ya gabama isa garesu wajansu reeda, sun

Please Login or Register in order to submit comment