You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mana nasihu sosai sannan muka baro gidan,Abba yace kannena nanan xuwa min weekend meh zuwa don washeqari Monday zamuyi resuming school.

? ? ? ***
wata irin shaquwace da kuma qaunar junanmu ya kara k'arfi atsakaninmu,rayuwar aure muke nida Mahmood abar kwatance da sha'awa.Tare muke tafiya makaranta kullum,idan na gama lectures sae naje office dinsa na jirashi har ya tashi.

? ? ?? **

**INA LABARIN MIJIN JIDDOH?**

? ? Mubeen rayuwarsa yake babu yabo ba fallasa acan kasar Indiar,kwata-kwata mah ya dena nemar Mahmood awaya tunda idan ya k'ira baya dagawa,kuma ko kadan beyi gangancin gayawa wani nasa ba don baya son Mummy tasan cewar har yanxu yana tare da Fadima,amma kuma da Zarar ya dawo dole kuwa ta sani kuma dole ya auri Zahransa.Tunda Hanan taga Fadima amatsayin matar Mahmood,toh tun daga ranar duk wata walwalarta ta raqu wanda har hakan yasa Mubarak ya Dago cewar lallai matar tasa bata la??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????fiya.Juyin duniyar nan yayi da ita akan ta fada masa abinda ke damunta amma se tace masa babu komai wallahi.Hakan ya kara sakashi cikin damuwa,ga rashin ji daga Zahransa,sannan yanxu kuma ga damuwar Hanan dinsa,duk yabi ya zama wani iri dashi don babu wani kwanciyar hankali atare dashi,abinda yaje yi mah sam baya wani concentrating akai,ganin hakan ya sanya abokan aikinsa k'iran CMD suka gaya masa halin da Mubarak din ke ciki tun ranar da suka sauka k'asar India.Dr.Shamsu sam beji dadin wannan al'amarin ba,aganinsa akan Hanan ne Mubeen din ya shiga cikin wannan damuwar,ya k'ira yace masa yana gama first 3months din kawai ya dawo gida,Mubeen ba karamin murna yayi da hakan ba,se yaki gayawa kowa nasa randa ze dawo.Tun asannan ne ya soma k'irgen ranakun daya rage masa ah Indiar.Ayanxu haka sati guda cur! kawai ya rage masa ya dawo.

? ? ?? ****
watarana bayan mun gama morning lectures,sae kawai naji ina jin bak'on al'amari ajikina,zazzabi meh k'arfin gaske naji yana nemar rufeni,nayiwa Ash sallama na nufi office din Mahmood.Yana ganina ya taso arud'e yana fadin"My Zahmood yaya dai? Meya sameki?"

? Amai shine ya biyo bayan tambayoyinsa,amai nake kamar zan amayo hanjin cikina,duk yabi ya rud'e.Students din da suke cikin office din sae ce min suke "Sorry ma,it shall be well with you.... "

? ?? Saida Mahmood ya wanke min fuska,wani student ya taimaka yayi clearing inda nayi amai.Ya daukeni kamar wata 'yar baby yana fadin"Dolene muje asibiti Zahmood jikinki yayi zafi sosai.... " cikin tashin hankali ya fice dani ahannunsa,ni kuwa babu damar kwatar kaina don gabaki daya jikina ya mutu.Ya umarce wani acikin students din daya rufe masa office,ya rufe ya mik'a masa makullan.

?? Yace dasu"Am sorry for the inconvenience..... Wen I get back I will attend to u all properly,buh for now I hav to take care of my wife... "

. yayi gaba da sauri yana fadin"My Zahmood sannu kinji insha Allah it shall be well with you.Mutane kuwa sae binsu ake da kallo cike da shaawar wannan soyayyar tasu.

? ? Babu bata lokaci ya Isa ga motarsa ya fice daga makarantar aguje,ahankali na furta"Dear nah I think am carrying ur baby........ "

Cike da murna yace"Wayyyo Allah Zahmood are you serious? Da gaske kike na kusa zama uba? Yanxu nima an kusa kirana da baba kenan? "

?? Juyawa nayi ina kallon yadda yake zuba sambatu,hawaye na gangarowa Saman kuncinsa,abin gwanin ban tausayi,sae nima naji kawai hawaye ya ziraro min tare da jin sonsa na qaruwa acikin xuciyata.

Asibitin mah haka aka kara tabbatar masa da lallai ina dauke da juna biyu na tsawon sati uku.Har k'yauta sae da Mahmood ya baiwa likita na wannan albishir daya masa.
?

?? Wani sabon tattalina yake daga ni har babyn tamu,na musamman ya dauki hutun sati guda yana kula dani,don rashin kunya Mahmood har kiran yan'uwansa yayi akan an samu karuwa,babu wanda yakai Momi murnar samun wannan karuwar,alast ta kusa ganin jikokinta daga bangaren babban danta.Bayan kwana biyu kuwa sae ga mutan kano anzo dubiyata hadda su 'yan gidan Baba mu'azzam,har gidanmu saida Mahmood yakaisu hadda Hajiyarsa don sada zumunci,ita kuwa Ummana Sau daya tazo da kannena,Suhaima mah haka,ita kuwa Ash tayi zuwa har sau hudu kenan.Aranar suka koma Kano.bayan sati guda na ware,na danji dan dama-dama har na soma zuwa makaranta,amma ko kadan Mahmood baya bari ina aiki,duk abinda nakeso shike tashiwa ya dauko min ita,wai shi baya son na wahalar masa da babynsa,nace ai kuwa idan baya bari ina dan motsa jiki toh kuwa haihuwar tana iya zuwar min da dan gaddama,shine fa yadan soma barina ina dan taba wani aikin amma ba sosai ba.

? ? ? ****
**BAYAN SATI GUDA**

?? Akace rana bata k'arya sede uwar diya taji kunya,sannu-sannu bata hana zuwa sede adade ba'a kai ba.Ayau misalin qarfe biyu Mubarak ya diro Nigeria,ta Lagos suka sauka,suka sake shiga jirgin da ze saukesu akano.Bayan 1hr 40mins suka iso Kano ta dabo tumbin giya.Be Sanar da kowa batun dawowarsa ba balle yasa ran za'a taho daukarsa,babu b'ata lokaci yayi shatar adaidaita.Har kofar gidan aka kawoshi.

? ? Momi itace wacce ya soma hangowa ah tsakar gidan tana baiwa kajin da take kiwo abincinsu.

"Assalamu alaykum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu..." Ya fadi hakan alokacin daya shigo cikin gidan sosai.

Momi ce ta amsa sallamar tare da dago kanta,afirgice ta jefar da kwanon abincin kajin dake hannunta,tace"Wah nake gani haka agabana kamar d'ana Mubarak? "

?? Murmushin k'arfin halin ya sakar mata kana yace"Abin mamaki yanxu Momina dan naki ne kika kasa shaidawa kai tsaye?ko don na k'ara baki da kuma 'yar ramar danayi ne? "

Da rawar murya tace"Eh fah hakane kam,ashe ba cewa kayi sae bayan watanni shidda zaka dawo ba? Ko kuwa bakada lafiya ne shine ka tashi ka kamo hanya ba tare da saninmu ba? "

? ?? "Momi hankalina zefi kwanciya idan ina kusa da Hauwa'u,idan ina ganinta zanfi jindadi,dama ko kadan banso wannan tafiyar ba sabida irin lalurarta ta laulayi meh tsanani,amma sabida matsa min da akayi shiyasa na tafi,koda naje can hankalina yaki kwanciya akanta shine oganmu yace kawai na dawo...... "

Cike da fargaba Momi tace"Ai kuwa cikin nata da sauki sosae don bayan kwana bibbiyu Dr.Basira ke xuwa dubata,kuma ta tabbatar mana da cewar baby da mamanta lfy qalau suke,kuma she has about 70% assurance na cewar wannan k'aron da kanta zata haihu basai an barkata ba,eyyah Mubarak ai daka tsaya abinka ka gama abinda yakaika....... "

?? Murmushi kawai yayi yace"Bari na shiga ciki Momi... " kafin ta k'ara magana ya shige ciki jaye da trolley dinsa.Dif! duk wani network meh aiki ajikin Momi ya tsaya cak! ya dena aiki.Tana nan tsaya se tunane-tunane take,ahakan Usee ya shigo gidan yana cire earpiece akunnensa,cike da tashin hankali yace"Momi daga nesa na hango wani ya sauka daga cikin adaidaita har ya shigo cikin gidan nan kamar Yah Mubarak..... "

? ? "Shine ba wai kama ba...... "

Salati Usee ya saki tare da aza hannu duka biyun aka kamar wanda aka yiwa mutuwa.Wani irin zabura Momi tayi kamar wacce aka jonawa electric shock,tayi gaba da sauri sauri tana cewa"Usee taimaka ka kwashe min abincin kajin nan dana zubar,bari na kira Abbanku Mu'azzamu na fada masa cewar ya dawo....... "

?? "Toh" kawai ya iya cewa.Ta shige ciki,ada dakinta take da niyyar shiga don dauko wayarta amma se kuma ta Samu kanta da son yiwa su Mubarak lab'e.Da hanzari kuwa tayi dakin da aka sauki Hanan,ajikin kofar dakin ta lab'e tana sauraron maganarsu.

?? Kuka ta jiwo Hanan tana yi tare da rokansa"Haba mijin Hauwa'u yanxu har xuwa wannan lokacin baka cire Zahra aranka ba?aganina ya kamata ka shafeta daga cikin rayuwarka don I think Zahra ta maka nisa ba kadan ba...... "

Wata uban tsawa ya doka mata,yace"Shut up! Jiddah..... Yanxu har ke kin isa kice na cire Zahra araina? Kin kuwa san yadda nake sonta kuwa?toh ayau ina son ki san cewar duk wani numfashi da nake shak'a tare nake shak'arsa da soyayyarta,bana tsammanin ko Momi mah wannan k'aron zata iya dakatar dani daga aurenta...."

? ? Ya sassauta murya yace"Haba jiddan Mubarak ke kanki kin san nayi kokari sosae ba kadan ba da har nakai tsawon lokacin nan ah India ba tare da jin halin da Zahrata ke ciki ba,kullum idan munyi waya dake sae na gaya miki cewar har yanxu banji daga gareta ba,shine yanxu kike cewa na haqura da ita? Never! Wallahi,tashi ki dauko min makullin motata na kama hanyar Zaria yanxun nan kuwa...... "

? ?? "Haba Mubarak ko hutawa bakayi ba balle kasa koda ruwa ne acikinka shine kake tunanin kama hanyar Zaria ayanxu?ka bari ka huta mana..... "

?? Wani uban tsawa ya doka mata wanda hakan ba karamin firgitata yayi ba musamman mah Momi wacce har saida ta dan buge da k'ofa don tsananin firgici=??

Xuciyarsa ce ta bashi cewar kamar ana musu lab'e don haka da sauri ya nufi kofar yana fadin"Uban waye ne ke mana lab'e anan?" Azatonsa Usee ne don beyi tsammanin cewar Momi bace.

? ? Ita kuwa Momi jin abinda ya fada ya sanyata hanzarin rugawa da gudu xuwa falo xuciyarta kamar zata fad'o waje don tsananin fargaba,tana iya cewa tunda take aduniyarta bata tab'a shiga irin wannan tashin hankalin ba kamar na yau. (Hahahah! Major general of soldiers ya dawo).=??=??

Ita kuwa Hanan har fitsari saida ta saki don tsananin tsoro.Koda ya lek'a sae yaga wayam!babu kowa,xuwa yayi ya lek'a falon,sae yayi ido hudu da Momi wacce sae faman sauke ajiyar xuciya take,jikinsa ne yayi sanyi qalau kamar kankara don jikinsa ya bashi cewar itace ta musu lab'en.

? ? ? "Mubarak zoka zauna muyi magana..... "

Gabansa ne yaji ya bada rass!,wato kenan Momi taji xantukansa da Hanan kenan?toh taji din mana shide walhi bata isa ta hana masa auran Zahra ba don ba itace ta haifeshi ba balle tace idan tayi masa baki yana iya kamashi.(Anya mubarak? Matar data raineka tsakaninta da Allah ne kake tunanin idan ta maka baki bazai kamaka ba? Ina ganin kawai ka zauna ka sake tunani).

? ?? "Ina son kadan bani aron juz 1hr acikin lokacinka so nake muyi magana.... " ta fadi da rawar murya don har ga Allah tsoron Mubarak din ma take.

Arayuwarsa ta duniya momi ita kadai ce macen da baze ya musa mata magana ba,amma akan Zahra wannan k'aron sede ta nemi wani Mubarak din amma bashi ba.

?? "Toh" kawai ya iya cewa don kwarai yana son yaji ta bakinta kafin ya amayar da tasa.Samin gu yayi ya zauna,se alokacin Usee ya shigo suka gaisa da yayan nasa,har yake tambayarsa ya hanya? Ba yabo ba fallasa ya amsa masa.

Hanan kuwa ta fito sae kuka take rik'e da key motarsa ahannunta,wuri guda ta tsaya cak! tama kasa karasa gareshi sae shesshek'a take,shi kuwa kallo daya yayi mata kana ya dauke kansa daga gareta.

?? Momi ce tayi mata ido,ai kuwa da hanzari ta shiga cikin taitayinta tare da samin hannun wata kujera ta zauna.Momi ta shige dakinta,da rawar hannu ta lalubo wayarta ta latso Baba Mu'azzam take gaya masa cewar ai Mubarak ya dawo,yace gashi nan tafe yanxun nan kuwa kada akuskura abari Mubarak din ya fita,ta de amsa masa da "insha Allahu" ne,don idan ya nemi fitar tasan ko ita ayanxu bata isa ta hana masa fita ba yadda idanuwansa suka rufe da tashin hankalin nan.Ta latso su Mahmood shima ta gaya masa,yace gasu nan tafe suma,duk 'ya'yanta mata saida ta kirasu suma Cike da tashin hankali sukace gasu nan tafe.Tace kada asake ataho da yara abarsu ahannun masu aikin gida,tama gode Jasmin na gidan Meema don haka komai zaizo musu da dan dama dama don bata qaunar yara su gigice da wannan tashin hankalin da suke shirin fuskata............... =???

?? A/N
Tofa! bilhaqqi yau ake yinta,fire on the mountain kadan-kadan,ku agaza musu da taimakon gaggawa ta yan fire service =??

? ? Last episode coming soon ending of diz week insha Allah!!

Longest chapter so far!!

? ? ?? *HAFNAN CE=???*

? ??
? ??
*=???SHIN SO DAYA NE?=???*

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION=???
'*

*{Onward together}*
*{ we give the reader's of ours the best out of the best's,, our inks are melodious And dropping a kinda light's to reader's}*
'''THE PEN OF LOVE =?? HEART TOCHING d' TEARS OF SORROWS =?-? CURDLES =?
? GIGGLES =?? AND MARRIAGE THINK =???'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*'

*MALLAKAR:HAFSAT ALMUSTAPHA*

*WATPADD:HAFNANCY=???*

*IG:Hafsy___mustee*

('('

*KASHI NA BIYU:RIKICIN K'ARSHE*

_please kindly touch the little star to vote me before you start reading_


*Page 21-23*

Kaina naji yana wani irin mugun sara min,babu shiri na tsaida kukana completely tamk'ar anyi ruwa an dauke.Daukar k'aramar filon wata two seater nayi,ahankali na sauko na kwanta ah k'asa tare da yin matashi da filon.Duk tunane-tunanen Mahmood ne yabi ya addabi xuciyata da kuma tsananin son sanin halin da yake ciki ahalin yanxu.

Ban wani jima da kwanciya ba wani nannauyar bacci yayi awon gaba dani.

_*"Fadima Zahra'u kinki ki rungumi kaddararki amatsayinki ta 'ya musulma kamar yadda aka koyar daku karban kaddara mai kyau ko mara kyau,amma ke kinki karbar taki kaddarar,nayi miki baiwa da kuma ni'imar da bah kowacce 'ya macece zata sami hakan ba,amma ke kin butulce min,kinci mutuncin mijinki tare da yi masa illa bayan kin san cewa babu abinda yakai Miji daraja agun duk wata d'iya mace,d'a namiji shine shugaba kuma shine jagoranki xuwa aljanna idan har yaso,adalilin sab'a masa da kikayi ya sanya na yanke miki hukuncin shiga wutar jahannama.......... "*_

Ah firgice na farka daga wannan mummunan mafarki tare da fashewa da kuka,atsoroce nake fadin"Yah Allah wallahi na tuba ka yafemin,Wlhy na k'arbi kaddarata,na haqura xan xauna da mijina,zamuyi zaman lafiya kuma xanyi masa biyayya har xuwa k'arshen rayuwata dashi aduniya,bazan sake ci masa mutunci ko kuma na sab'a masa ba,Yah Allah ka yafe min *'INA SON MIJINA'*

Ji nayi an d'an tab'oni ta baya,ai kuwa da k'arfi na sake ihu tare da waigowa babu b'ata lokaci,jikina sae karkarwa yake tamk'ar meh jin sanyi.Mahmood ne,banji shigowarsa ba sae de kawai naji saukar hannunsa ajikina.Shi kuwa ya dawo alokacin tana baccin mamakin nata,kafin yakai ga zama akan kujera yaji kawai ta tashi afirgice tana wannan sambatun nata,atake ya gane cewar mummunar mafarki tayi,kuma ze iya bugar k'irji yace bilhaqqi yaji dadin wannan mafarkin nata don kamar hakan ya sanya ta haqura ta rungumi *'MIJIN KADDARARTA'*.

"Haba my baby doll,da salati da kuma addu'a abaki ya kamata ki tashi dashi ba wai da ihu ba..... " ya fadi hakan ahankali kamar ze had'iyeta don so.

Sae ayanxu na tuna cewar salati da kuma addu'a ya kamata ace nayi ba wai ihu da kuma sambatu ba.Shi ya soma karanto min addu'oi,yana yi ina k'arba masa kamar wata meh koyon k'aratu koh tilawa.

Can hankalina ya dawo jikina,da hanzari na mik'e ina dubansa,cike da fuskar tausayi nace"Mahmood dina are you okay? Ka samu an wanke maka ciwon? "

Na fadi hakan ina dube-duben kan nasa,ina neman inda naji masa raunin don harna manta wurin,fes! idanuwana suka sauka kan k'atoton plaster din da aka lik'a masa awajen.

Wani d'an marayan kuka ne naji ya sub'uce min,hannu nakai na tab'a wurin,sannu ahankali na shiga shafa wajen,nace"Mijina don Allah ka yafe min hak'ika ko kadan ban k'yauta maka ba,amma ayanxu ina meh farin cikin shaida maka cewar Lallai na haqura xan xauna dakai amatsayin Mijina kuma ina sonka sosae Mahmudanah...... "

Shi kuwa wani irin dadi ne yaji ya tsikareshi tun daga tsakiyar kansa har xuwa babbar yatsar kafarsa,he can't juz believe wai Fadima ta haqura kuma zata xauna dashi har xuwa k'arshen rayuwarsu kafin meh duka ya raba.

Beyi wata-wata ba ya rungumota yana meh jin wani irin sabuwar soyayyarta na kai masa mugun cafka acikin xuciyarsa.

Ahankali yace"Babyna da gaske kin haqura?da gaske kike kin k'arbeni amatsayin mijin aurenki?sannan kuma da gaske kike kin soma jin sona aranki? "

Tsagaitar da kukana nayi,na koma yin 'yar shesshek'a,cike da sanyin murya nace"Yes!!! Mahmood wallahi xan xauna dakai dear nah ina qaunarka har cikin raina.... "

Cike da farin ciki ya cikani yana kallona eyes into eyes,kafin yace"Kenan hakan na nufin u will surely make me to feel being loved once again? "

Gyad'a kai nayi ina meh xubar da 'yan kwalla cike da jindadin ganin tsantsar farin cikin daya shiga.

Yace"And will u be strong,bold & face any family problem dat will be coming soon? "

Cike da fargaba na daure na amsa da"Yeah I promise to be strong & bold for you & I also promise to withstand any obstacles dat will come our way...."

Banyi aune ba kawai naji ya sunkuceni,ya soma yawo dani acikin makeken falon cike da murnar jin kalaman da suka fito daga bakina.

"Dear nah saukeni mana kada kasa mu fama ciwonka.... " na fadi hakan ashagwab'ance,k'ok'arin sauka nake don awuyansa ya daurani,sae ji nayi na dad'a k'ankame kafafuwana.

Yace"Baby ki bari na saukeki da kaina kada ki fad'o ki min asarar wani abin..... "

Dundu na kai masa ta baya,ya b'ank'are bayar,yace"ouhhh!! wallahi dundun ya shiga sosae kuma asannu zan rama idan kika manta..... "

Be direni ako'ina ba sae awani dakin bacci.Yace"Oya matata taso muje mu dauro alwala mu gabatar da sallah don nuna godiyarmu ga Ubangiji daya nuna mana wannan ranar ta kasancewa ma'aurata,ina rok'an Allah daya sanya mana albarqarsa acikin wannan auran,ya kauda duk wata fitintinu,rigingimu da kuma bala'i acikin rayuwar auranmu,ak'arshe kuma Allah ya axurtamu da 'ya'ya na gari,mahaddatan alqur'ani meh girma,masu tsananin tausayin iyayensu da al'ummar musulmi gabaki d'aya....... "

Ahankali nace"Ameen Mijina..... " na fadi hakan sanda nake sharce dan guntun hawayen daya xubo min saman kunci.Tashiwa nayi don cika umarninsa,amma kafin nan sae daya kaini dakina yace na soma yin wanka sannan na dauro alwala nazo na sameshi anashi dakin inda muka baro kenan.Shi da kansa ya zab'o min wata night gown meh k'yau daga cikin wata sif,ya watsa minsu saman gado,riga da wando ce.Sannan shi ya koma dakin nasa don wanka da daura alwala.

Ban dau wani tsawon lokaci ba na cimmasa adakin baccin nasa.Shi ya jamu sallar,Muna sallamewa,ya daga hannuwa sama ya shiga kwararo addu'o'i babu gaggautawa da kuma yiwa Allah k'irari,ban tab'a sanin cewar ilimin arabi ya ratsa Mahmood haka ba sae yau.Yadda yake wani lank'wasa harshe yana baiwa kowacce harafi hakkinta mah wani abin birgewa da sha'awa ne.

Can kuma naga ya d'an juyo tare da dafa kaina,ya shiga kwararo min addu'o'i tare da shi min albarka mara iyaka wanda hakan ya sanya har se dana d'an xubda kwalla tare da jin wani soyayyarsa na fizgata.Yayi mana addu'ar samun zamar lafiya tare da samun zuria d'ayyaba.

Muna idawarwa naji wani sabon bacci yayi min sallama,ashe Mahmood na lure da yadda naketa gyangyad'i tun awajen sallah,yace"Babyna goan sleep naga tun awurin sallah kike ta gyangyad'i kamar wata kaza,oya you ghatta sleep... "

Ya manna min wata peck agoshi wanda na jishi har cikin jinin jikina.Bed dinsa ya nuna min alamun anan xan kwanta,shi kuma naga ya dau pillow ya kwanta ya akasa.ba tare da wata gaddama ba na isa kan gadon na kwanta.

"Goodnite my lovely Wife.... " na tsinkayo maganarsa.

Dan murmusawa nayi nace"Nite too dear nah..... "

_*wayyooo!! Haba Zahmood=??? ya naku first night din ya banbanta dana sauran ma'aurata?*_

**
Suhaima ita kuma bayan an kaita b'angarenta,Reedah ce ta xauna da ita suke ta hira awannan yinin ranar,sae wuraren karfe goma na dare tayi mata sallama ta tafi,Shima din uban gayyar ne ya k'irata awaya yake ce mata"Toh! auta akyalemun amarya hakan ta huta da surutunki,ki tafi bangaranku don ina nan tafe yanxu da abokaina xuwa ga amarya..... "

Murmushi kawai tayi kana tace"kai big brother wai zumudin meh kake haka bayan from now on you have the whole moments to spend together with *'SuhaiLeedar'*?"

"Ni dai na gaya maki Karki sake na iso na iskeki anan.... " ya fadi hakan in a playful manner.

Haka Reedah tabar b'angaren Suhaima wacce dakyar ta barta ta tafi,wai hadda cewa ta kwana.

Dariya sosae Reedah tayi tace"Iyyeh! ashe so kike Yah Haidar ya min dan iskan duka yau acikin gidan nan kenan sabida yadda mah naga yake rawar k'afa akanki,toh kuwa idan aka kuskura aka kawo masa wargi ze iya lallatsa mutum,am so sorry bestie kiyi haquri ki bari ku durje first night dinku don hakan shi ake k'ira da *'AURAN'*...... Bye gudnite..... "

Tayi gaba tabar Suhaima da binta da kallo.Ansha barkwanci da wasanni daga angwaye,daga k'arshe sukayi musu addu'ar samun zaman lafiya da kuma samun zuri'a d'ayyaba,sannan sukayi musu sallama suka fito.Har wajen motocinsu Leedar ya rakosu yana dad'a musu godiya.

Fresh ne ya jawoshi gefe bayan sauran duk sun shiga cikin motar,ya d'an daki kafadarsa yace"Shege abokina yau an zama babban mutum,dan iska kuma kabi yarinyar mutane asannu sabida yadda naga kake rawar kafa akanta kar ka...... "

Dunkule hannu yayi ze kai masa dundu abaya,da sauri Fresh yayi wajen motarsu yana dariya,Leedar yace"Bakai wai dan iska ba? Dont worry zaka ci ubanka ne.... "

Haka de aka rabu cike da farin ciki da wasanni.Shima juz lyk kamar yadda su Mahmood sukayi,haka suma din sukayi.Wato gabatar da sallah don nuna godiyarsu ga Allah da kuma addu'ar samun zaman lfy da zuria ta gari.Sae de su nasu kwanciyar ya banbanta,don tare suka kwanta,ni kuwa ganin lamarin nasu na nemar sauya zani ya saka nayi saurin barin dakin don kam naga kamar suna matuk'ar buqatar sirri.

_*Nice one SuhaiLeedar=???... Asubahi ta gari....*_

***

*4:30am*
_*"innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,Allahumma ajirni fi musibati wa akhlifni khairan minha...."*_....... Wannan k'aron da salati na farka da ita bayan wani mummunar mafarkin danayi akan Suhaima da Leedar,wai jinns dinsu Rukky sun halak'asu kamar yadda suka dau alqawari.

Kuka na fashe dashi wanda hakan ya sanya Mahmood farkawa agigice,ambaton sunan Allah ya soma yi kafin ya nufo inda nake,ya kunna dim light,haske yadan bayyana kadan adakin.

"Baby doll wat happened? Mummunar mafarki kikai ko? "

Agigice nace"Eh.... Dama.... "

Da sauri ya katseni yace"No baby doll ba'a bada labarin mafarki,kawai addu'a ya kamata kiyi kinji ko? "

Ahankali nace"okay nagode dear nah.... " addu'o'i na soma xubawa acikin xuciyata babu gaggautawa,ji nake kamar na latso su Leedar din amma kuma bana son Mahmood yasan halin da ake ciki.

(Hahahah! Fadima ta sanya abin aranta ne shiyasa tayi mafarki da hakan! If not *'SuhaiLeedar'* nanan lafiya qalau,sharar baccinsu mah suke ahalin yanxu,shi Leedar dinma ya manta da batunsu don ya rik'e addu'a sosae).

Daga ni har shi bamu sake komawa bacci ba,Muna nan xaune kamar wasu kurame har aka soma k'iraye-k'irayen sallar asubahi.Ya umarceni dana tashi mu gabatar da sallah.Koda muka idar mun dad'e zaune yana zuba mana addu'o'i,can muka shafa,komawa gado nayi na kwanta don wani bacci-bacci ke idanuwana.babu b'ata lokaci baccin yayi awon gaba dani.

Mahmood kuwa sae daya dan karanci alqur'ani,shidda tana yi ya mik'e ya shiga kitchen don had'a musu abinda zasu ji.Arish ya soya musu da kwai,sannan yayi warming ragowar pizza din jiya da kuma garnished chicken.sae kuma ruwan zafin daya dafa ya zuba aflask wanda zasu sha shayi da ita.

6:58am ya kammala komai don ba wuya,still de magajiyar tana nan kwance tana sharar baccinta,kuma ko kadan baya da niyyar tashinta,hasalima wankansa ya shige.

**
Khairat yar bala'i tun shidda da rabi ta iso family house,Labeeba kuwa sae 7:15,Anty Meema ita kuwa sae data b'ata musu lokaci sosae don sae takwas Saura ta iso gidan,Momi kamar zata kifeta da duka don haushi. Haka suka fito suka dunguma gidan Mahmood tare da taimakon Usee (usman) as the driver. (Hahaha! Inyi muku irinta momi,tace"*Dan rakiyar Maza"*=??.

Hanan taso binsu amma se ta tuna cewar yau Dr.Basira zatazo dubata kuma da sassafe take dako sammako................ =???

A/N

*Ohh! My God!! Mahmood Nakowa kayi ne! Ka cika jarumin jarumai,rana daya,tashin farko Kasan yadda kayi ka cusawa Fadima sonka harta haqura ta xauna dakai,koda yake dama can ta soma sonka amma ita bata san da hakan bane.... Job Weldon to you M.Nakowa....First mission completed & succeeded,now let's watch & see if you will succeed in ur second mission (The family problem).

Ohhh! My God! Nakowa's family are on their way..... Ghen!ghen!ghen!! Fire on the mountain=?%?=?%?=?%?=?%?=?%?

*sorry guys nasan da yawanku sun aza ko awannan episode din za'ai bala'in,sorry dearies I want to follow each step one by one without skipping!!

*HAFNAN CE=???*
*=???SHIN SO DAYA NE?=???*

? ? ?? *MALLAKAR:HAFSAT ALMUSTAPHA*

? ? ?? *WATPADD:HAFNANCY*
? ? ?? *IG:Hafsy__mustee*

? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? =???

*KASHI NA BIYU:RIKICIN K'ARSHE*

? ? ? ? ?
*Page 6-9*

? ? ? ? "Mama bara naje nima na kimtsa kada su wuce wajen reception d'in nan bani..." acewar Anty Hajaar wacce tana gama fad'ar hakan ta mik'e tabar dakin xuwa sashin da

Please Login or Register in order to submit comment