You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng 馃MAR'ATUSSALEHA 馃
By
HAFSAT UMAR DANGORO


''SADAUKARWA''
Go
MUJAHID UMAR DANGORO
&
UMAR ''M'' UMAR DANGORO
&
AMINA SAFIYANU KHALID


Godiya




Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai tsira da aminci Allah su tabbata ga
shugabanmu Annabi Muhammad s.a.w da sahabbansa da iyalan gidansa baki daya.
De




* inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai
ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah
ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah
ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke
ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.




NOTE

Wanan littafin mai suna 馃MAR'ATUSSALEHA 馃 narubutashine badan komai ba
saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk
acikin wanan littafin mai suna 馃 MAR'ATUSSALEHA 馃kamar yadda rayuwa,da duniya ,
ta juyamata Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta,duk asanadin
Abdul'' jama'a kada ku bari abaku labari'' kutsaya ku karanta domin sanin me Abdul
ya aykata mata.




KIRKIRA

Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na
bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan
tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

GARGADI

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da
saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba batare da iziniba
muddum kinsan basaya kikayi ba ,wannan littafin paid book ne.
Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba
sannan ban yarda a sauyamin littafi ko adau wani bangare na jikin littafina
ajuyashi ta kowace sigaba 馃槨 ngd

______ __ TALLAH__
馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑 BONONZA'' BONONZA'' BONONZA''


馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍 KUNA INA KUFITO DOMIN KWASAR WANNAN BONONZA''


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮 IDAN KAJI GANGAMI AKWAI LABARI,鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪
鉁ㄢ湪 INA KUKE'' ''YAN MATA MASU JI DA ADO' TO GA DAMA TASAMU....


馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟 kuna ina'' ''yan mata da zawara wa harma da matan
aure.


Ina farin cikin sanar da ku shahararriyar marubuciyar nan wadda kuka fi sani da
HAFSAT UMAR DANGORO.ta sake kawomuku maganunuwa na gargajiya''wan da zai taimakawa
uwargi da wajan mallakar megida hannu biyu. Batare da wani shiri ko kuma subbu
ba''wannan maganu nuwa sihihan maganine,wadda cibiyar lafiya ta kasa ta yadda da
ingancin maganin, uwar gida kada ki bari abaki labari.


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮 MUNA SAYAR DA KAYAYYAKIN MASU INGANCI'' kamar irinsu.


Maganin sanyi.
Maganin kurajen gaba.
Da kuma maganunuwa na sabar gaba.
Dana sanyi.
Dana karin ni'ima.
E.t.c


Kayan gyaran jiki.
Dana hips
Dakuma na nono.
Da na kina.

GASAMFIRINSU NAN.



Dankumasu
Gorontula
Majakani
Kandir
Kususs
Maikunama
Dynewell
Maka
Dara
Pesona
Vitamin E
Royall jelly
Muski dahara
Maida tsohuwa yarinya
Daka
Kacakaca
Eh jaguleshon powder
Mai siket
Dare daya wanka goma
Gumba
Stumi
Memory
Mai Ayu
Maganin sanyi
Tolet infection
Basir
Ulsa
Beautiful breasts
Hips
Mallaka
Farin jini
Jigida mai nagani
Jigida mai huta
Hadin sabulu
Hadin Mai
Cida kaza
Bita zaizai
Daimon copy
Bazuka
Vajin



Kada ku manta daga taku harkullum HAFSAT UMAR DANGORO 馃尮


Ga me bukatar 茩 arin bayani'' kokuma ,shiga cikin group din mu na maganunuwa. Ko
siya ko kuma sari,ka tuntubeni ta wannan numbar 09166764540.

馃檹


鉁嶏笍 Bismillahirrahamanirrahim



Pege 1




Ke'' Ni kike kalla kikewa rashin kunya?"yafad'a tare da daka mata tsawa''

Au'' kai waye''har da zakace namaka rashin kunya'' to anmaka din'' tafada tare
da hayayyako masa..

Shiko hannunsa yasa tare da sosa''keyarsa, yayi murmushi''tare da cije jajayen
labbansa sannan yace'' Amma dai baki da hankali ko?'' ina tunanin notin kanki ya
kunce'' kinsan waye ubana''agarinnan kuwa?''
Au wai mamaki kake?" To ina ruwana da sanin kokai dan uban wane agarinnan''
metstsssss aykin banza''kai mutumne kamar kowa.. watakila ma kashin kare yafika
daraja a gurina....

Azafafe ya harzuko zai mareta ''tasa hannu tarike,hannunsa'' tare dacewa''
kull"karka soma'' wallahi kasake wannan kazamin hannun naka yataba
fuskata''billahil'azim sai lahira tai bako'' tana gama fadar haka ta saki
hannunsa'' taja hannun kawarta''wadda tun da abun ya faru tasaki baki da hanci tana
kallon ikon Allah.

Hannu ya yarfe'' tare da taune lede'' idanuwan sa sun kada sunyi jajur''
kamar garwashi'' jijiyoyin kansa ko duk sunmike'' ana iya gano shatinta tsabar
bacinrai...



Suna tafe a hanya'' Hafsat ta kalli kawar Tata tace'' Gaskiya Saliha saiyau
na tabbatar da baki da hankali'' wallahi kije aduba kwakwalwarki'' kinsan ko wa''ye
wancan kuwa?" Bansani ba kuma bana bukatar sanin kowane shi'' jankune'' dagayau
idan kika sake min zancen ,wancan wawan Hafsa saina ci uwarki wallahi'' ta yi
maganar tana zazzarewa Hafsah ido'' da sauri Hafsa tarike ha'ba tace'' wa'' ni ,na
isa lalalala'' ay bakina kanin kafata, rabani da bala'inki saliha'' ke ba a taboki
Bama hawakike balle an taboki'' Allah ya huci zuciyar MAR'ATUSSALEHA....

Tsaki saliha'' ta saki daga bisani kuma ta kama hanyar gidansu ta nufa'' batare
da tacewa Hafsa komaiba'' itama Hafsa bata kulataba ta kama hanyar tafiya
gidansu''domin tasan kawar Tata bazata saurareta ayanzuba.


*Unguwar madaki'' a wani lungu wan da ake kira da layin'' babura, gaba ki
daya layin duk kan gidajen dake cikin layin, kusan iri dayane'' Amma ban da gida
daya'' wan da ya kasance,yafi kowanne gi da alayin''muni'' sabo da tsananin
talaucin gidan'' musamman ma katangar dake gina a jikin gidan'' kai kace kana
tabata zata zube'' baka ga komai ba sai kashi ga daga ciki zakuga zallar talauci''
kamar akansu tsiya ta tare'' daki biyune a cikin gidan''wan da bashi da maraba da
kango, daga katifa sai kai dai da suka zuba kayansu aciki'' atakaice dai dakin ko
ledar tsakar daki besamu albarkacin taba..

Ban daki daya Babu kicin anan d'an tsakar gidansu suke girki'' ban 蓷 aki
kuma''masan ciki saki fada ce'' ko siminti babu acikinsa'' abun dai babu kyaun
gani''.

Zaune suke a cikin gidan su biyu'' budurwa ce da kuma tsohu ''yarkimanin
shekara 40'' kina ganinta kinsan tagaji da rayuwar duniya''sabi da tsabar bata
samun cima me kyau da kuma kwanciyar hankali'' zaune take hannunta dauke da rariya
''yar zagazaga'' tana tankaden garin tuwo'' ita kuma waccan budurwa ''tana fama da
itace sai hayaki yake'' idanuwan ta sunyi ja''tsabar hayaki''ga hancinta sai yayyon
majina yake tana faman sharewa da gelen kanta..

Babu ko sallama ta fado cikin gidan'' tana mita da masifa'' tana cewa, nidai
kunga ta kanmu''shikenan mu kullum tuwo''babu sauyi ,Allah nagaji da rayuwar
gidannan'' haba abu kamar a kurkuku''..

Afusace'' ta mike daga bakin murhu tana huci'' kamar wata zakanya tace'' tuwin ma
samu kikai, Meyasa yawon naki dakijaje biki ciyo acanba'' tundake baki da ayki
sai daurawa kanki rayuwar da tafi karfinki'' ki zauna ma ki taya mahaifiyar mu''
ayki kingagara sai dai yawon banza'' kuma ki dawo kizo ki samu angirka miki''
tsabar samu kice waike kullum tuwo ko'' to wasuma tuwon da kika raina, sukeso su
samu amma babu'' Hali ,sai danke kinsamu kidinga cewa bazaki ciba'' to ka da Allah
yasa kici tuwon'' sainaga uban me zakici agidan'' idan biki godewa mahaifiyar
muba''bazaki tsine mata ba ,tana gama tadar haka tayi tsaki'' tacigaba da furfita
wutar'' ..

Uhm'' baki ta tabe'' tare da kallonta'' tace kingama,?" To bari kiji''
Safiyya'' idan ina magana kina sakamin'' baki'' wataran sai na manta da ke
''yar,uwa tace wadda muka fito ciki Daya'' na sassaba miki kamanni''

Au iya kamanni'' zaki sauyamin, ashe rashin kunyarki iyanan ta tsaya'' ay nazata
mantawa kikai Ni yayarki ce'' da kin sabamin kamannin ay yanzuma bata baciba''
bissimillah'' tafada tare da mikewa'' ta cire gelenta ta daura a kugu, sannan
tace'' maza xoki dakeni'' saliha'' ina jiranki..


Mahaifiyar tasu da take zaune tana,tankade ce ta tashi'' da sauri ta shiga
tsakiyarsu'' ta tsaya ''tana bin kowacce acikinsu da kallo'' sai da ta 蓷 an jima
tana jin babu dadi a zuciyarta'' daga bisani kuma tace'' wai ku me kuke so danine''
shin sokuke ku kasheni na bar duniyar kuma kuhuta ko'' baku da ayki kullum sai
fada, wallah badaban'' ''yanbiyu na haifeku ba ,kuma kamarku daya danace''canzamin
ku akai'' kunsan jinina nawa akace ya hau?" Kuma nasan duk ta dalilin samuwar da
kuke sani''musamman ma ke saliha'' daga ki tsokano wancan saiki daki yaron wancan''
haba ''ya''yannan do,Allah ku dinga rangwanta wa kanku nima kona huta'' ...



Gaba ki dayansu jikinsu ne yayi sanyi musamman ma Safiyya'' wadda aduniya
batason bacin ranahaifiyar ta'' hada baki sukai atare sukace'' umma kiyi hakuri
insha Allah bazamu sakeba'' murmushi umman tasu tai'' sannan tace shikkenan ta
huce'' Allah ya yimuku albarka, Gaba ki dayansu ameen sukace'' sannan Safiyya''ta
tsuguna tacigaba da aykin da take'' ta ko saliha'' shigatai daki tacire kayan
jikinta'' tafito'' ta amshi rariyar ta cigaba da tankaden garin''.




2

______________Tun da ya shiga cikin mota'' yafara tuki'' gudu yake shararawa'' a
titi'' ko kallon gabansa bayayi'' idonsa ya riga da yarufe'' ransa inyayi dubu ya
bacii'' zuciyarsa ko kamar garwashin wuta haka take tafasa'' a haka dai yasamu ya
isa gida'' ammafa ba dan Allah ya tsareba''da bansan iya kacin abin da zai
faruba...

Yana zuwa bakin get din gidan su'' yashiga danna hown amma shiru megadi bezo
ya bude ba''Afusace'' ya daki sitiyarin motar ya daka tsaki,ya bude motar ya fito''
yana fita ya bude karamar kofar gidan ya shiga'' yana shiga sukayi karo da megadin
yana kokarin bude kofar'' mukullin kawai ya hurgamasa yayi cikin gida da sauri''
fuskar nan kamar daran Bala'i sabi da tsananin bacin rai''...

Me gadi ko'' baki ya saka yana bin bayansa da kallo'' daga bi sani kuma ya jijjiga
kai domin ya fahimci yau ba lafiya ba''akwai wani da ya tabo shi''.. Acikin
zuciyar sa kuma yace Allah ya sassauta abin'' daga nan kuma ya mike yanufi motar ya
shigo da ita gida'' yayi parking dinta a parking space....


Ton da yashiga falon'' ko sallama beyi ba, ya haye sama'' dakin sa ya bude
ya shiga'' kai tsaye bathroom ya nufa'' ya fadakan bed dinsa '' ko takalmin 茩
afarsa be cireba'' runtse ido yayi a hankula Abubuwan da suka faru,suka shiga dawo
masa'' wai Ni zata kalla tacewa''kashin kare yafini'' daraja'' why'' ita ''yar uban
wane a garinnan'' wallahi sai na nemota'' muddum ban koyawa yarinyar nan hankali
ba''hankalina bazai taba kwanciya ba''shiru yayi yana tunanin abin da zai aykata''
mata wan da zai sa ya samu sassauta acikin zuciyarsa....'' kofar dakinsa yaji
anturo an shigo'' Ana nufo inda yake'' ko bude idonsa beyi ba sabi da ya gane wace
ke tafiya'' don yasan in banda ita din babu meshigo masa daki ko sallama babu''

Kara sowa tayi'' dai dai bakin bed din'' ta tsaya ta zubamasa ido tana kallon
sa'' har ga Allah azuciyar ta tayi tunanin bacci yake'' hakan yasa tayi yunkurin''
cire masa takalmin da yake kafar sa'' ay tana fara warware igiyar takalmin'' taji
wani saukar maruka ''zafafa har guda biyu a kuncinta'' wasu taurari tagani sun
gifta''tsabar zafin marin tafiya tai zata fadi'' da 茩 er ta samu ta sa hannunta a
jikin ban gon ta tokare'' sabi da kada ta fadi'' murya na rawa ta dago ta kallesa''
tace ya 饾棝饾棓饾棔饾棞饾棔 me nayi maka?" Daga gwaninta sai ka mareni'' hannu ya daga mata
cikin masifa'' yace'' fitar min daga daki'' Anisa'' nace kifita'' i se get out
Anisa'' a guje ta fice daga dakin''ta na kuka ta sauka kasa'' sai ga sallamar
Hajiya adama'' ay da gudu taje ta fada jikinta'' ta rungumeta'' tasaki kuka'' har
da majina'' ...

Ay Hajiya adama'' na ganin ''yarta tilo na kuka'' ta zab ga wata uwar ashariya''
sannan tace'' kan ubanca'' Amma fa yau za a yi tashin hankali a gidannan'' me akayi
miki fadamin"?" Anisa kam dago wa tayi'' ta kalleta fuska duk a kunbure gashatun
hannun Habib'' a nanne a kuncinta'' Ay Hajiya adama'' tana ganin haka ta ce'' uban
wane mareki?" Nasan bazai huce'' dan isakan yaron ce ba ko'' to wallahi da Hajiya
adama'' yake zancen''an fada musu baiwa na kawo masa'' ke kuma so haukane'' nace
miki kirabu da'' wannan azababban yaron wan da ko murmushi ba yayi kinki''narasa ma
uban me yayi har ya burgeki haka'' ay ga irinta nan zai je ya hallaka ki a banza''
ya cuceki''ya cuceni'' kefa nace miki ki hakura'' duk mazan duniyar nan wadan da
suka fi habib ko mai''amma ke kin makale sai shi ''to gaki ga Habib nan'' wallahi
idan ke kin jure wannan cin mutuncin Ni bazan jureba'' ina ita fateeman take'' tun
da ay ita ta daurewa dannata gindi''

Momy ce ta shigo falon ''dauke da murmushi a fuskarta'' irin nasu na manyan
mata'' tace'' a,a to Hajiya adama'' kece a gidan namu'' ?"sannu da zuwa''

Bansa Ni ba'' da banzo ba kenan da kun kashemin ''yar kun barni da wayyo Allah' ko
sabo da baki da asara ....

To adama'' nikike fadawa haka ?" Tukunnama me yafaru'' ne har kike tada hankalinki
haka?" Au bamakisan me yafaruba''kinacan danki zai hallaka min tawa''yar uban me
tai masa ''kodan tanuna tana sonshine'' to wallahi daga ke har dan naki'' hawai
niyar ku takiyayi ramata'' idan ba haka ba wallahi za ay tashin hankali a
gidannan'' dan kinsan halina'' idan na fara bala''i'' gwara gobara akan Ni
adama'' . Dan nafi zawo rashin hakuri...

Momy ce ta ce'' haba adama'' kiyi hakuri mana abi abun a sannu'' anki abari abi
abin a sannu'' wato nufinki na ja baki nayi shiru acutar min da ''ya ko?"



Pege 3____


Anisa ce ta ruko hannun mahaifiyar tata'' tace'' dan Allah mama kiyi hakuri wallahi
ba laifin ya Habib bane laifi nane'' dalla can shasha sha ''kawai sakarmin hannun''
wadda batasan ciwon kantaba'' ina ruwana da lefin waye acikin ku'' to ko me kika yi
masa ya dace ace'' ya samu wadannan hannayen nasa masu kama da guduma ya sharara
miki su.

Momy ce ''tasake cewa''' dan Allah kibi abin asannu'' INSHA ALLAH''yanzu zanje
nasamu Habib din naji Meyasa ya mareta..

Oho'' miki ko kije ko karkije duk uwar ubansu daya'' da ''yata zantafi wallahi''
Anisa maza jeki hado kayanki mutafi'' indai Ni adama Ni na haifeki'' tun da ay
badole bane'' kuka Anisa tasaki tare dacewa'' Ni gaskiya mama''bazan bikiba'' Allah
inason ya habib'' idan kika ce nabiki bazan taba samunsa'' matsayin mijiba'' dan
Allah kitafi Ni bazan tafiba''Momy dan Allah ki bata hakuri mana'' iyye''ah
lallai'' nayar da da abin da zulaihat ta fadamin akanki'' shikkenan sun asirce min
ke'' to wallahi duk Bala in da za'ayi sai dai ayi sai kun sakarmin ''yata'' tun
wuri kuje gurin bikan da ya muku ayki ''akarya asirin nan dan bazan yar daba'' tab
dijan!!ta fada tare da rike kugu'' tacigaba da balbalin masifar ta'' ...


Momy kam sama ta hau ta shiga dakin da Habib yake kwance'' idonsa ya kada yayi
ja'' tsabar bacinrai har kwallace ta kwanta a cikin idonsa'' gefan gadon ta samu ta
zauna'' sannan ta dauki hannunta ta dora a kan lallausan sumar kansa''tace'' Abee
meyake faruwa ne?" Shiru Habib yayi mata bece komai ba'' magana tasakeyi tace''
Abee ka fadamin menene yake damunka''?" Sannan me ya ha 蓷 aka da Anisa har ka
mareta'' uhm''ajiyar zuciya yayi kana ya goge kwallar idan sa yace'' Momy wai daman
a kwai kashin da yafi dan adam daraja'' agurin'' ubangiji'' what ban gane ba me
kake nufi'' ?" Uhm Momy wai harni zata kalla tace kashin kare ta fini daraja'' me
wacece wannan ita ''yar gidan uban wane a garennan''suwa ye iyayenta'' tukunna'' ma
me ya ha 蓷 aka da ita har tafa damaka wannan maganar me munin gaske''


Uhm'' Momy abar maganar amma na rantse da Allah''saina koya mata hankali''
sai ta san wanene Habib a garinnan'' hmm Kayi hakuri abee wannan fushin naka inason
karage shi'' banason kadinga sawa kanka damuwa'' yanzu dai abin da nakeso dakai
katashi muje kabawa Adama'' hakuri akan marin Anisa da kai'' what''momy hakuri fa
akan wane dalili zan bata hakuri'' itafa ta shigomin bedroom''nina kawota'' dan
Allah Momy for get abut story " ya fada tare da mikewa ya shiga bathroom.


Safiyya me kikeyi'' ne haka'' dan Allah kiyi sauri kada a ganmu'' shi gatai
motar da sauri suka fuce daga layin '' suna fita basu tsaya a ko ina ba ''sai a
wani katafaren hotel na masu fa 蓷 a aji'' parking space suka nufa sukayi
parking''daga nan kuma suka fito'' suka shiga cikin hotel din'' daki me numbar 34
suka shiga'' wow masha Allah iya haduwa komai yahabu acikin bedroom' din'' . Zama
Safiyya tayi a gefan gadon ta kuramasa ido shima kallonta'' ya ke kamar zai
cinyeta'' yana lashe baki'' a hankula ''cikin rada''ya ce'' MAR'ATUSSALEHA , na'am
babu'' MAR'ATUSSALEHA a idon mutane ba''amma a gurin ka fa''?" Uhm a gurina kinfi
wata ''yar barikin iya iskancin'' hmm baby kenan'' kasan wani abu, a,a sai kin
fada. Kasan ''yar uwata saliha ko'' ehy nasanta''wata masifaffiya nan bata jin
magana'' ta addabi kowa a unguwarku'' Yes yes ashe dai kasanta'' to kanaji' a idon
mutane kallon da suke wa saliha'' suna mata kallon karuwa mara kamunkai''sabo da
bata fiye zama a gidaba'' niko kullum suna ganina da Umma ina tayata aiki ''shiyasa
akemin kallon MAR'ATUSSALEHA nan ko basu san itace MAR'ATUSSALEHA 馃 .


Hhhhhh dariya ya tintsire da ita tace keko''hmm yana gama fadar haka'' ya tun
kudata saman bed din'' shima ya hau''tare da rungume ta'' ya na dan shafa dogon
gashin ta'' yana murmushi''' itako sai faman lumshe ido take tana jin dadi''
fuskarsa ya dora akan Tata ya manne''bakinsu guri daya ya shiga kissing dinta ta
ko'ina yana shafa duk wata gaba dake jikinta'' itako ta takar kare sai turomasa
jikin take sakeyi tana wani nishi samasama'' sai da sukayi kusan minti 20 a haka
sannan'' ya zura hannunsa ta baya ya zuge mata zef din rigar ta'' daman doguwar
rigace'' sai da ya cire gaba daya duk kayan jikinta'' ya mai da ita haihuwar
uwarta'' komai nata ya bayyana'' musamman manyan mazaunan ta'' da kirjin ta'' nan
fa ya gigice'' da yayi tozali da manya manyan nononta'' wadan da suka cika suka
kumbura sosai kamar zasu fashe'' hannunsa ya sa ya shiga matsa samansu'' yana
mulmulawa'' har sai da yaga sunyi jajur tsabar matsa'' baki yasaka ya fara shansu
kamar yasamu sweet ''yana wani irin gurnani kamar zaki'' ragowar hannunsa'' kuma
suna kasan mararta yana shafa tsakanin kafafunta'' ganiyayi dadi zai kasheshi''
hakan yasa ya sauka daga kan bed din''ya tsige gabaki daya kayan jikinsa'' sannan
ya hau kanta'' yashiga ayki bayaji baya gani''

Wa iya zubillahi'' Allah ka tsaremana imaninmu''


MAR'ATUSSALIHA

Pege 4

Abangaren saliha kuwa'' gidan su kawarta Hafsah ta nufa'' ta sameta tana faman
shan ya ta gama wanki'' da murna Hafsat ta karaso'' ta rungumeta'' tana cewa oyoyo
my besty ''nasan dama bazaki iya yin fushi da niba.

Saliha ce'' tayi murmushi tace'' hmm kawata kenan'' ina umma'?",umma ta shiga nan
makotan mu anyi haihuwa ne''okay ta fada'' sannan tace'' to sai na ce miki ki bani
abun zama''tun da ke baki iya karrama bakoba'' ah haba Ni na'isa na ki baki abin
zama saliha'' ay ban isa'ba Allah ya huci zuciyar ki'' ba''sai kin min fada ba,

Tabar ma ta dakko musu'' suka zauna, sannan tace'' kawata Ni kuwa wai kin sake
haduwa'' da wannan aljanin'' da mamaki saliha ta kalleta'' tace'' Aljani kuma?"
Waye Aljani ?" Wanda kikama rashin kunya mana mun dawo daga gidan su zainab,
Metstsssss tayi tsaki tace'' shine aljanin'' meyayi yazama aljani?" Hm bakiga irin
kyaun da Allah ya bashi ba kamar shiyay kansa'' haba wa mutum dogo'' cikakken
namiji me cikar zati''da kwarjini'' ga kyau ga kudi'' wayyo Allah Ni Hafsat'' a
zafafe Saliha ta daka mata tsawa tace'' dalla Malama rufemun baki'' ke baki da
hankali ne'' har wannan yakai ki zauna kita yabon sa'' metstsssss''wallahi kinason
musamu matsala dake'' daga yau sai yau, duk san da nasake zuwa gidannan kika sake
mun maganar wannan mutumin'' bazan sake kulaki ba na fadamiki'' to saliha meyakawo
wannan maganar kuma'' ay wallahi Ni dake mutu kara ba''haka za,a gammu a keylemu
ehe'' Indai maganar sa ce an barta har aba da'' hmm dadai yafi ''nikin ga tafiya
ta'' daman zuwa nayi muyi wata magana'' amma yanzu kin batamin rai tafiya zanyi''
haba saliha dan Allah kiyi hakuri''meyayi zafi haka,bana baki hakuriba''tayi
maganar kamar zata yi kuka''


Okay ''shikkenan daman ba wata magana bace'' akan ''yar,uwata Safiyya ne''to
meyafa ru da ita'' ko bata da lafiya ne'' hmm lafiyar ta kalau'' kawai dai
abubuwan da takene yake daure min kai'' ina yawan ganin ta da kudade masu yawa''
kuma nasan ita ba sana'a takeba' babu inda take zuwa'' kullum ita tana zaune agi
da'' baiwar Allah ''ga ta da kau da kai akan abu''ko saurayi ma bata dashi'' kullum
cikin nasiha takemin akan narage zuwa gidan ku'' sabo da mutanen unguwa suna cewa
Ni bana da hali me kyau'' kina gani ko islamiyya naje'' idan aka koroni akan kudin
makaran ta'' wataran ita take bani''sabi da mahaifin mu baya da rai'' ita kuma
ummanmu'' bawani sana'a take wadda take samun ku 蓷 i da yawa ba balle ta biyamin
aiya cikinmu muke cinyewa''walhi Hafsah ina mamakin a in da Safiyya take samo
kudi'' to abin yana damuna sosai''

Hafsah ce ta ce''tabbas dole abin ya dameki saliha amma babu komai'' kidaina damun
kanki'' sai dai ki sama ta ido aduk wasu lamulanta'' ta hakane zamu gane koma meye
ke faruwa''. Jijjiga kai saliha tayi alamar gamsuwa da shawarar kawar Tata.


Abangaren safiya kuwa'' bayan sun gama sheke ayarsu'' a hotel''muni ya dakko ta
ya kawo ta inda yake ajiyeta'' sannan ya bata kudade masu yawa'' ya ja motarsa ya
yigaba''

Yana tafiya Safiyya ta tsare adaidaita'' tashiga'' ya Kaita kofar layinsu'' sauka
tayi ta biyashi kudin sa'' sannan ta nufi gida'' tana zuwa ta tarar da Ummansu a
zaune ta zab tagumi'' hannunta dauke da mifici'' Safiyya ce ta karasa kusa da ita
tace'' Umma lafiya naganki a haka?" Uhm lafiya safiya kawai ina tunanin rayuwar
mune'' musamman ma saliha da kowa yayi mata shai Dar banza'' tinani nake'' kada a
zo neman aurenta mutanen unguwa su bata lamarin'' uhm umma ki kwantar da hankalin
ki insha Allah kallon da akewa saliha ba gaskiya bane'' ki daina damun kanki''
kinsan halin saliha bazata taba iya aykata'' abin da ake tunanin tanayi aboye ba''
ita dai kawai ki barta da rashin kunya'' hakane Safiyya Allah ya muku albarka''
tashi maza ki je ki ci abincinki yana nan a rufe'' to tace tare da mikewa tashiga''
daki'' tana jin babu dadi'' idan tatina itace gurbatacciya'' amma ake mata kallon
mutuniyar kirki'' to Meyasa bazan shiryu Indai naba ''to amma kuma nasa ba da munir
ba zan taba iya rabuwa dashi ba''kuma nasan ba aurena zaiba''tun da abin da yakeso
ya samu'' to kenan ya zanyi'' ta fada a cikin zuciyar ta.


TUNATAR WA.___

Kunji fa''yan uwana mata'' hakan kenan yana nuna''rayuwar da ta dauka''ba me
bullewa bace'' ita da kanta take tunanin abin da take ba daidai bane'' ''yan mata
dayawa ayanzu'' wanan abin shike damunmu a kasa'' saurayi ba sonki yake ba ya nuna
miki yana sonki'' ya cuceki a banza'' idan son gaskiya ne mana ya aureki''sai kuyi
abin da zakuyi'' amma nan kinzo'' yazo ya zauna ya tsaraki da kalaman sa masu
dadi''kin fada ruwa kin yadda'' wataran kuma sai kiji ya kai kudi'' yasamu me
tarbiya ''ba ''yar iska irinki ba''to wallahi duk macan da tabari sharrin
namiki''ya rudeta''wallahi ta zama kwandem'' dan sai dai nace sharrin namiki''amma
ba sharrin shai dan ba dan wallahi kece shaidaniyar kanki'' Allah ya kiyaye''
yashirya'' ya tsare mana imaninmu ameen''.

Pege 5

****cigaban labari''
Munir kam yan barin guri'' yanufi gidan su abokinsa'' domin yadade be kai masa
ziyara ba''yana zuwa me gadi ya bude masa get ya shiga'' parking din motar sa yayi
sannan'' ya shiga ''dasallama dauke a bakinsa ya shiga falon'' Momy ce a zaune a
falon'' sai anisa'' saikuma Hajiya adama'' dake tsaye ta rike kugu tana faman
surfawa Momy kwan don bala'i'' .

Momy ce ta amsa sallamar''ita ko Hajiya adama'' ko kallo be isheta ba '' balle ma
yayi tunanin zata amsa'' munir kuwa'' tsugunawa yayi ya tai da Momy ''' sannan ya
juya ya gay da adama'' cikin masifa tace'' bansa Ni ba tsohon mubafiki'' daban
wuni ba kaganni garau'' wallahi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment