You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
gadon sai bacci.
Wuraren 8 nasafe tafito cikin wata hadadden bakin Dubai abaya designer, babu kwalliya a fuskanta amman ka kalleta saika kara kallonta dan tai kyau, saukowa kasa tayi daga Baba sai Mama a dinning dan duka yaran gidan sunyi aure, karasawa tayi ta gaida Baba ya amsa mata yana murmushi sanan tagaida Mama sanan suka fara breakfast din, saida suka gama sanan Baba yashafa kanta yace "nina tafi aiki yan biyu sai anjiman ku" sai anjima Baba suka wuce suka tafi, tashi tayi tadauki jakanta tace "Mama bari natafi nima" center table din falon Mama tanuna mata tace "ga sakonki chan akan table gateman yakawo" dasauri tajuya takalli center table din ganin hadadden love envelope na wasika yasa taji ranta yabaci gakuma kunyan Mama dataji yalullubeta dasauri tajuya zata wuce tafita Mama tadan daka mata tsawa. "Dawo nan" juyowa tayi ahankali cikeda kunya ta saukar da kanta kasa, wasikan Mama tanuna mata tace "wuce kije kidauka" babu musu tawuce ahankali taje tadauki letter sanan tawuce tafice daga falon dasauri Murmushi Mama tayi tace "dudda basan waye wanan ba amman yanda yatasaki agaba da naci naji dadin hakan, maza irinsu kike bukata Hassana, Huwaile" tai maganan tana kwalama yar aikinsu kira dan zuwa kwashe kayan abincin.
Saida tabude motanta sanan ta shiga ta zauna taja kofan da karfi tarufe sabida haushi, ajiye jakanta tayi akan kujeran sanan tadaga letan tana kallo batare data budeba wani irin haushi da fushi na ruri akanta dan ta tabbatar Baba yaga wasikan sabida yanda yake afalo halama agabanshi maigadj yakawo, yaga envelope din tayi dafushi tabude tawani jawo wasikan cikeda fushi tabude........
_Gaisuwa da fatan alheri to the woman my heart only beat for...karki fushi dani dan Allah, ina sonki sosai! Nakasa magance sonki araina! Dake nake kwana dake nake tashi, please save my life! Kibani dama na nunamiki kalan son danake miki, I love you dakomi da Allah ya halicceni dashi_
_Ina muradin jin muryanki amman banson na bayyana gabanki saikin bani izini, ki taimakawa rayuwata kiyi magana dani ko sau daya ce 07012345678❤️_
Sosai taji ranta yabaci samun kanta tayi dawani irin finciko jakanta tazaro iPhone dinta tashiga daukan number saida tadauka tass sanan tawani irin yarda letter tai dailing number tadaura wayan akunne tana tunanin irin rashin mutuncin dazatayi idan aka dauka, jin wayan tadau ringing yasa tawani irin gyara zama kaman baza'a dauka ba wayan ba dan tana gabda tsinkewa aka dauka shiru tayi bataree datai magana ba hakama dayan bangaren ba'ai magana ba, jin shirun yay yawa yasa taciro wayan daga kunnenta takalla ganin har lokacin wayan nakai yasa takomar da wayan kunnenta cikin wanan natsastsiyar muryan nata kaman ba itace ke tafarfasa yanzun nan ba tace "Hello" wani irin calm ijiyan zuciya taji ansauke da hakanan yasa taji gabanta yafadi bam! Dakewa tasakeyi tace "Hello" still shiru akayi ba'ace komiba, jin haka yasa tace "nasan koma waye kana jina, I just call danna gayama I don't fancy sakonnin nan and whatever dakake turamin so koma wayene kai kadena please and stay away from me and my life" tana gama maganan kaman jira ake cikin wata irin husky voice da saida yay penetrating har heart dinta taji ance "please marry me Hassana am so in love with you......" wani irin faduwa gabanta yafara da inda kana tareda ita saikaji karan kuma tarasa maisa haka muryan dataji har brain dinta takejin muryan hakan yasa tama kasa koda kwakkwaran motsi, cikin wata kalan murya dake kara kashema mace jiki yace "zaki aure ni? I want to be your owner, I want you badly, please ki aureni" akai maganan ahankali kusanma shagwaba shagwaba zatace, yanda takame haka komi nata yakame ahankali ta lalubo dayan hannunta dake kan kujeran motan tadagashi yana rawa sosai sanan takai hannun kan wayan tadanna kashewa wayan ya katse sanan tawani irin yarda wayan da sauri takifa kanta kan siteri tana kokarin dawo da numfashinta daidai.
Rabonda zuciyanta yay skipping because of a man harta manta, ta manta when was d last time namiji yamata magana taji maganan har cikin zuciyanta, tamanta when was the last time namiji yamata magana taji komi najikinta yadena aiki..... knocking motar da akayi yasa tadago kanta adan firgice gateman ne yace "Hajiya lafiya kuwa tundazu nabude gate motan taki tashine" girgiza maikai kawai tayi tana key motan adan daburce taja motan dagudu sosai tawuce tafita daga gidan hartakai office tunani take waye mai muryan nan, waye guy din, muryan sounds familiar at the same time unfamiliar sounds strange, last maganan dayamata yashiga dawo mata, ahankali ta furta Murta....... saikuma tai shiru, murya chan kasa tace "he can't read nor write ballema yay speaking English like that" tunanin hakan yasa takore tunanin aranta tabude office dinta ta shiga kasa komi tayi kawai ta ijiye jakanta ta kwanta kan coach din office din tarike wayanta tana jujjuyawa haka tarasa maisa tafara tunanin Murtala kuma but wanan ai ba number shi bane danhar yau takasa goge number shi, tana cikin tunanin wayanta ya shiga kara hakan yasa da sauri ta kalli wayan ganin Hussy ne yasa tai picking.
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??
✍??M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Ummi collection takawo wayansu non electric decorative burners masu mugun kyau marasa kudi. What are u waiting for check her out. You can also buy turarukanta na wuta, oils, khumra, dasauran su. You will all thank me later dana hadaku da Ummi Collection._
Dan magana da Ummi collection directly you can chat her up by clicking on this link ?? below
https://wa.me/+2348186968736
EPISODE 3️⃣
"
EPISODE 3️⃣
"Hassy har Allah Allah nake baban little yafita sabida nai sauri nakiraki, yakuka kare da Mr boyayyen mutum dinki har yanzu yana aiko miki da flowers da letter din"? Dan shiru tayi kaman bataso tafadi mata saikuma tace "uhm" yanayin maganan ta yasa Hussaina tace "akwai magana abakinki, is there anything dabaki fadamin ba"? Kaman bazata fadamata ba ganin yanzu batada any best friend ko kawa daya wuce sister ta yasa tafadi mata komi. Dan dariya Hussaina tayi saikuma tai maza tai shiru gudun kartai fushi danta Santa tace "Hassy see all of us that surrounds u are worried about you, nasan tsoro kikeji you don't wanna experience wahalan dakika sha abaya but not all men are dsame akwai good ones out there" ajiyan zuciya tasauke tace "Hussy kinga at this stage i am, is the most peaceful stage dana dade banyi experiencing arayuwata ba, niba yarinya bace kuma dazaku dinga damuna nai aure, I am 38, aure is a choice in as much as nayi da yanzu kubarni kawai" "but kinsan aure makes mace whole, I know kinada komi, your company your supermarket, dudda haka kina bukatan namiji wanda sai tsaya akanki, back you up and make your life complete, think about it, ni i think tunda cikin all this mutane dake sonki babu wanda heart dinki yataba skipping akanshi i think you should give wanan boyayyen mutum dinan a chance, see him ku zauna ku zanta idan yamiki go for him, rabonda naji kinyi magana kan wani namiji yasa gabanki yafadi harna manta give him a chance inbadai you are stylishly waiting for direban ki bane ba" dawani irin sauri tace "mekikace Hussy"? Cikin wata yar murya kaman bataso tai magana tace "Murtala mana, dudda baki fadiba and you refuse to accept it kinason yaron nan sosai Hassana" shiru tayi takai kusan 1min batai magana ba kaman tana tunani tace "Allah kadai yasan inda yake, yama manta dawaceceni yanzu am sure" jin how she sounded kaman tai maganan cikeda damuwa yasa tace "I don't wanna tell you this sabida su Khalid sunsa nai musu alkawari bazan fadamiki ba" tace "last week those boys called me, Nina zaci abu zasuce nasaya naturo musu as usual har ina cemusu karsu daman banda kudi but kirana wai sukayi sunaso sufadamin wani abu, nan da nan nadamu nadauka matan Babansu sunfara musu mugunta ne but guess what yaran nan they called me sabida ke kinsan mesuka cemin"? Dasauri Hassana tace "mesuka cemiki"? Ahankali Hussy tace "cemin sukayi small Mum please kima Mami magana tai aure" tai shiru, awani irin hankali Hassana tace "dagaske kike Hussy"? "Wlh abinda sukacemin kenan, wai basason ganinki bakida miji babansu nada mata har biyu ke bakida miji abin nabasu kunya, dat dan Allah nasaki kiyi aure kafin admission dinsu yafito sutafi abroad sabida hankalinsu ya kwanta sunsan kina gidan mijinki" ajiyan zuciya ta sauke tace "your boys are not more boys sun fara girma sun fara gane rayuea, 18yrs suke yanzu, at least ko bazaki aure dakanki ba for the sake of peace na mind din yaranki mahaifiyarsu tai aure kinga yakamata kiyi, normally yara nada jin kunya suga iyayensu na garari babu aure, Hassy just look into it, u are still very beautiful, gakida jiki mai kyau, kiyi aurenki kima su Khalid Sister tum yanzu kafin kishiga menopause, just think it through and give this guy a chance, idan yamiki don't waste anytime kuyi auren nanda 2month su Khalid zasu tafi please, do it for my sake da yan biyun ki kinji, zakimana"? Ahankali tace "I will think about it" cikeda farim ciki Hussaina tace "okay bari nabarki to think about it okay, bye" bata jira amsanta ba ta katse wayan.
Yarda wayan tayi tasake gyara kwanciya akan kujeran tareda lumshe ido tashiga dogon tunani, kusan sau uku su Khalid na yawan tambayanta Mami yaushe zaki aure at different occasion, yawanci suka mata tamnayan sharesu take ashe saisa suka sami Hussaiana da maganan, itama bawai batason auren bane saikace ba mace ba tanaso dan tanajin sha'awa da bukatan namiji saisa ma take yawan azumi but what will she do tsoron maza take, deep down kuma bamatasan takamaiman what she feels about Murtala ba but tasan once in a while yana fado mata arai, but dazaran ta tuna shekarunshi saita watsar da tunanin, Baba da kowa nagida ma zasu dauketane amatsayin mutuniyar banza tarabu da mijinta sanan saita kawo dan yaron da inda ace tai aure tun tana yar yarinya data haifi kalan shi tabama Murtala shekaru goma lafiyayyu haba haba, how will she even face the world ace tayi auren sugar Mummy no now tanada image to protect saisa tazo ta daure ta watsar da tunaninshi sabida lamarinshi da nata bamai yuwuwa bane takumaji dadi dabai taba nemanta ba saidai hakan baisa tadena tunaninshi yafado mata arai once in a while ba.
Tana cikin tunanin wayanta yafara kara hakan yasa tabude idanunta da kyar tajuya tamika hannu tadauko wayan, ganin message ne yasa ta gyara kwanciya tabude message din.
_inhar kanason abu karka gaji da nemanshi harsai abin yazama naka, I just refill my energy yanzu nafara damunki, please just give me one chance nazo ki ganni please Baby, Pleaseeeeeeee_
Lumshe ido tayi ahankali cikeda takaici irin wanan wani kalan mayene tahadu dashi haka, tana cikin zancen zucin takarajin karan alamun sako bude ido tayi dasauri wani karan sabon sako ya shigo, da sauri tadauki wayan tabude wani sakon na uku na shigowa hakan yasa cikeda masifa tace "wani irin maye ne wanan ni Hassana"? Tai maganan tana bude message din.
_please ?? just once chance naganki_
_naji na yarda after this seeing idan bakiso ki kara ganina I will never show my face again to you, I promise Baby na_
_pleasssssssss just this one time fa, just say yes please_
Tana cikin karanta na ukun na hudu yakara shigowa dasauri tace "na shiga uku da maye" bama ta tsaya karanta na hudun ba hannunta har rawa yake tamai reply.
_yes_
Tana turawa tai maza ta kashe wayan gabaki daya ta ijiye agefe dan she needs to sleep kanta har ciwo yake gabaki daya guy din yasa her day is so restless tazo office but takasa komi, tana kwance awurin har aka kira zuhur tashi tayi tadauro alwala tazo tai salla danyau jumma'a sanan ta tashi tadauki wayan ta kunna dan tasan su Khalid zasu iya nemanta yau Friday daga mosque zasu iya zuwa wajenta daganan su wuce gidansu sumata weekend as usual, tana kunna wayan messages guda 15 suka shigo salati tabuga tamaki bude messages din ta iniye wayan kawai akan table, hakanan kuma taji takasa hakura tanaso taga meyace hakan yasa kaman bataso tamika hannu tadauki wayan tabude message din.
_Oohhh ohh ohh is this real? I can't believe it, I finally get you to say yes_
_naci yayi arayuwa, am gonna be your bug for life_
_thank you, I love you Miss Hassana_
_give me date, time and venue_
_pls kibani date, time da venue_ ganin gabaki dayan sauran messages din rokonta yake tabashi date time da venue yasa tamaki karantawa, shiru tayi tana tunani ina zata gayamai, chan kuma sai abu yafado mata arai, tunda yaranta zasuyi weekend da ita agida, she will tell him yazo gobe Saturday, su zata tura suje su daukoshi inhar yamusu suna sonshi to she will consider him and give him a listening ear, idan kuma bai musu ba to bazama ta ganshi ba sef, ko Allah yasani she's doing this kawai sabida yaranta ne dataji sunaso tai aure, tunanin haka yasa tadauki wayan ta turamai sako, address din gidansu, gobe, karfe biyar na yamma tana gama tura sakon akai knocking kofanta kafinma tace ashigo aka shigo su Khalid da Khalil ne sunci hadaddun fararen shadda suna goye da bagpack na weekend kayansu har ride riven zuwa wajenta suke Mami dasauri itama ta tashi ta rungume su, Khalid yace "Mami daga masallaci muke Abba yasaukemu yawuce gida" gyadamusu kai tayi tace "iyye that's nice" Khalil daya ijiye jakanshi yace "Mami koyamin office work kinga business administration nakeso nakaranta" tashi tayi daga kan kujeranta tace "zoka zauna" nan fa suka shiga sakata surutu bamata karabi takan wayanta ba har yamma suna tare sukaci abinci, sai bayan magrib sanan suka shiga mota suka tafi gida, Baba da Mama dadi sukaji sosai ganin yaran dan weekend zaiyi dadi kenan agida.
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II??
✍??M SHAKUR
_INFECTION CARE????????♀️_
_Ina mata masu fama da infection, waraka yazo da iznin Allah wanann magani sahihin maganine bayada cutarwa ko kadan, gari ne na gargajiyane kulli kulli da nono ake shansa kafin kaci komai early in the morning zakisaka dauri daya kizuba nono akai, in infection yamaki yawa zaki yi amfani da kamar dauriii 3 zuwa 4 amma bazaki fitaba cos yawon fitsariii zaki dingayi ba sassauciii, wallahi duk macen da keda infection ta sha wannan maganinn harta haihuwa kike nema infection ya hanaki samun ciki in kinsha wannan zakisamu da iznin Allah_
_Maganine da bayada side effects, akwai wayanda ke amfani da kayan mata amma basa gane masu saboda akwai sanyi cikinsu, hajiya saye wannanan kisha mamakii wallahi niima basai kinsha kayan mataba zakijita, bazakiii danasanin siyaba??_
_In kina fama da ciwon baya, mara, hajiya duk infection to kisaya ki huta,_
_In kinada kishiya duka zakusha harda ogar so wannan maganine da yake warkar da cutar sanyi,_ _hajiyata kada kibari abaki labarii. I'm medical worker so bazan baku abinda ban yarda dashiba, maganunmu baya da daciii ko bauriii very easy to drink so kada kubari abaku lbriii ko wane state muna aikawa, ba dole sai mace mai aure ba budurwa ma zasu dinga ammafinn dashii??_
_don magana dani directly chat me up by clicking a wanan link din_
https://wa.me/+234066830888
Maiso zaya nemeemu tawannan no
08066830888 Godiya nake.
EPISODE 1️⃣
_BAYAN SHEKARA BIYU_
Bude idanuwanta tayi kadan kaman bataso tabude su saikuma tabude duka tareda daga left hand dinta ta kalli agogon Rolex dake daure a writs dinta, ganin 4:30 na yamma tayi yasa ta yunkura ta daga kanta daga jikin katafaren kujeran office din datakekai, ta taso gabaki daya tazauna da kyau sanan ta dubi uban takardun dake kan hadadden table din dake wajen cikeda gajiya, dan gajeren tsaki taja sanan ta mike tsaye ta taka har zuwa gaban wani dogon mirror dake cikin office din kiran turkey gyara zaman ash color gyalen dake kanta tayi sanan tadawo tadauki jakan monalisa dake kan table din dakedan girma da bala'in kyau kuma tareda car key dakuma wayanta kiran iPhone 13 pro max sanan tajuya tafara tafiya tasaka hannu tabude office din sanan tacigaba da tafiya kafin tai stairs tafara sauka kasa nan tashigo cikin wani tamkeken babban super market dakenan birjik da kaya shelve daban daban ga different sections na abubuwa kaman shoprite, ga ma'aikatan wajen suma kowa yana aikinsa suna cikin rigunansu mai suna Dawanau super market, staff din sai gaidata suke tanadan amsasu sama sama sanan tasakai tafice abinta tai wajen parking space dinsu direct zuwa inda tent yake tayi sanan tabude motan wajen ta shiga taja aka budemata gate tasakai tafice daga super market din.
Long tafiya tayi sosai sanan takai wani stadium mai suna youth stadium ta shiga da motar ciki har zuwa inda ake parking sanan ta kashe motan. Jakanta dake dayan sit din gaban tamika hannu tadauka sanan taciro wayanta tamaida jakan ta ijiye tareda bude wayan tai dailing wata number ana daga wayan tace "you guys should come outside mutafi gida Magrib tayi" tai dan jim kaman tana sauraron maganan da akeyi daga chan ne tawani yunkura dasauri tace "what! Subhanallahi, ina zuwa" dasauri takatse wayan tareda karasa kashe motan sabida Ac yadena aiki sanan tasa hannu tabude kofa tafito dasauri tashiga cikin filin.
Tundaga nesa ta hango yanda yara wanda sukenan kan yaran nata suka taru suka cika bama taganin me akeyi, yaran na hangota aka bubbude wajen hakan ya bayyana Khalid dake kwance yana huci yana gumi sabida azaba gawani magidanci daya bama kowa baya agabanshi yana tsugunne rikeda kafarshi yana treating wound din yana rufeta da bandeji, saishikuma Khalil yana tsaye kana ganinshi kaga ya bala'in damu ganin yanda dan uwanshi yaji ciwo, yana hango Mamansu kafinma takaraso yay wajenta da sauri yace "Mami kinga faduwa Khalid yayi garin ball, shine this uncle was helping us yana bashi first aid treatment" yay maganan yana nunamata mutumin daya basu baya wanda only his broadback take iya gani, daidai lokacin mutumin yamike tsaye sukuma suna karasawa wajen, batare daya waigo ko juyo ba yaygaba abinshi ta hanyar bin gefen Khalid din yay ciki itakuma da sauri ta tsugunna tarike kafan Khalid din da aka goge tatas anmasaka bandage tana kallo tace "saisa hankalina yaki kwanciya ina office ashe ciwo kaji, sannu does it hurt alot"? Tai maganan tana kallon Khalid din kaman zatai kuka, murmushi yamata shi adole namiji yace "Mami ni bayamin zafi dan Allah" yanda yay maganan tagane sabida abokanen shine inba hakaba Khalid din datasani kuka zaita mata, murmushi tayi tace "toku tashi mutafi, kuma duk kutafi gida tunda antashi" tai maganan itada Khalil suna daga Khalid din, sai alokacin tama tunada wanda yay treating ciwon tace "laaaa ina wanda yataimaka maka namanta banmai godiya ba" tai maganan tana wawwaigawa kozata ganshi, daya daga cikin abokanen su Khalid dinne dasuka jero tare yace "ni banma taba ganinshi a stadium dinan bama sai yau, kaman training suka shigo shida wasu ne ma bashi kadaiba, amman yanada kirki wlh" dasauri Khalil yace "eh wlh Mami yanatama Khalid sannu sannu harda bama Khalid Handkerchief yashare gumi, he's so nice" murmushi Khalid yayi yaciro handky din yana mikama Mami nasu duk suna tafiya yace "ga Handky dinan ma Mami" batare data kawo komiba takarba kawai tasa ajaka suka cigaba da tafiya har zuwa wajen mota saida suka saka Khalid abaya sanan Khalil yabiyota yazauna agaba tarufe sanan tazagaya tazauna ta tada motan sukabar wajen suka shiga titi.
Khalil yace "Mami ni wlh nakosa Friday tayi muzo wajenki, Mami nagaji da gidan nan wlh" dasauri Khalid dake baya yace "and I hate that woman witch kawai, kullum itada dayan saisu dinga kai karanmu wajen Abba wai bama gaishesu" batare data kallesu ba har lokacin idanunta nakan hanya tace "nasha gayamuku banson raini kudinga gaida matan Babanku they're your step Mums" turo baki Khalid yayi yace "ni wlh bazanyi ba Mami saidai su mutu, ni nakosa admission yafito mumabar kasan ko Khalil" dasauri Khalil yace "eh wlh, I can't wait mutafi UK, Mami ai zaki rakamu ko har chan" murmushi tayi saikuma tai dan jim tace "it's depend koma ban rakaku ba zanzo daga baya" daganan bata kara musu magana ba sai hiransu suke dayake last year sukai WAEC kuma duk sunci, sun kosa sutafi school saida tabiya takai Khalid wani clinic aka duba kafanshi aka tabbatar mata babu wani abin tashin hankali awurin sanan hankalinta ya kwanta aka bashi magunguna tamusu siyayya a pastry shop sanan suka fito, har ASOKORO takaisu sabida ciwon Khalid ne dan Normally ko wajenta sukazo inbadai direba ne zai maidasuba inda itane a gate din estate dinsu take saukesu sai yau itane har gidan rabonta dataga gidan yau 2yrs kenan.
Agaban gate din gidan tai parking tafito Khalil shima yafito sanan tabude kofan baya dan Khalid yafito kenan aka bude gate din hakan yasa dukansu suka dagakai Baban Khalid ne yafito yana sanye da jallabiya ya rame sosai kaman bashiba, kallo daya tamai tadauke kai ganin yanda ya tsareta da idanu, sanan takarasa fitoda Khalid daga baya tasama Khalil shi tace "kuwuce cikin gida" daidai lokacin Baban Khalid yakaraso wajen da sauri yana kallonsu yace "subhanallahi maiya sameka Khalid"? Yay maganan arude dan har gobe baya wasada yaranshi, Khalil ne ya tsaya yimai bayanin abinda yafaru itakuma tawuce abinta tazagaya ta shiga mazaunin direba tarufo kofa tai key motan tana shirin jan motan taji anyi knocking glass din motar hakan yasa tadagokai dasauri ta kalli wajen. Ganin Alhaji ne tsaye yana kallonta kaman yauya fara ganinta yasa ta saukarda glass din motar kasa, kallo daya tamai tadauke kai anatse tace "barka da yamma Baban Khalid" ahankali yace "Hassana!" Saikuma yay shiru yakasa magana yana kallonta kaman yabude motan yakama hannunta su shiga gida yakaita dakinta yakeji, jin shiru baice komiba yasa tadagokai tasake kallonshi akaro nabiyu tace "dawata magana ne kan yaran?" Girgiza matakai yayi dasauri gwanin ban tausayi yace "a'a babu komi dama....." yakasa maganan yasake shiru, dauke kai tayi tace "in that case saida safe agaida iyalai" tana maganan taja motar tabarshi nan tsaye yana bin motarda kallo.
Sai bayan Magrib dan gari harya soma duhu sanan takarasa anguwansu. Horn tayi gateman yabude mata gate taja motarta ciki sanan yamaida gate din yarufe, daidai tafito rikeda handbag dinta kenan gateman din yazo dagudu, ganinshi yasa ta tsaya chak tace "lafiya Habu"? Washemata baki yayi yace "sannu dazuwa Hajiya, daman sako wani yaro yakawo min dazu ina zaune awaje inajin labari a radio, yacewai abama Hajiya Hassana" yay maganan yana bata wata yar karaman cute red bag, jakan tabi da kallo taidan jim tana tunani dan today is the fifth day take karban all this strange letters da flowers from a secret admirer data rasa waye, har office ana kawomata. "Hajiya" Habu yasake kiranta ganin bata karbaba kuma ta tsaya tai shiru tana kallon jakan tana tunani, rashin son jan magana dashi yasa tamika hannu anatse ta amsa tace "nagode Habu" sanan tajuya tai ciki tana tafiyan nan daidai cikin isa da gayu Habu yabita da kallo, aranshi yace duk wacce yasami wanan matar yahuta, wlh tayine arayuwa, batada hayaniya, bata daukan raini, gatada mugun kamun kai which mutane ke mistaking da girman kai, ga kyau gakuma kudi duk ita kadai, inamani wanine nayi wup da