You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ÿþ* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri

Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

EJ-1D' FE-1D' 'DDG E3(

Book one

Chapter 1 & 2

"""Zaune suke acikin wani tanganemen parlor dukkansu sun kewaye kujerin dake zagaye da dining tebble"

"Win. Mutum kusan 6 ne akai dattijuwa wadda bazata wuce shekaru 57 ba a duniya se megidanta dakuma yaransu duka maza su huWu, kyawawa dasu tamkar ´a´an Larabawa Masha Allah ...Abinci sukeci hankali kwance bawanda ke wani ™wa™waran motsi acikinsu. Kallonsu matar tayi akarona ba adadi kafin ta saki murmushi cikin soyayyar yaran nata tace ""fawan wai duk wannan shiru shirun na minene? abu kamar masu zaman makoki? Kodan son nagarine duk kuke wannan abin? Kafin fawan yabata amsa, Sena gafenshi yayi saurin cewa""yo ba dole mutum Yakama kanshi ba mami, idan kuma bahakaba yasha horon sojoji. Dariya mahaifinsu yayi yaname faWar ""ah'ah fa maheer Banda sharri ba'aninda SHATTIMA zemuku Indai bawani laifin kukayi masaba, ya™arasa zancen cikin barkwanci acikin ahalin nashi. Cikin sauri wanda yake duka ™arami acikinsu mesuna Fa'iz yace ""Allah Dady doline mutum Yakama kanshi koda bemaka"

komaiba idan yazubawa mutum wa´annan idanuwan nashi doline afirgita.

"Šagowa Wayan yayi wanda inaga shine babba acikinsu, yana kallonsu fuskarshi Waukar da lallausan"

"murmushi kafin yace ""ga wanda aka tambaya ga masu bada amsa, kai fawan dukafa kai mami tayiwa tambayar amma kowanne kamar jira yakeyi wurin bada amsa. Dariya duka iyayen nasu sukayi. Kana fawan yace ""bazaka ganebane yaa Noor lamarin babban yayane Seda taka tsantsan. Aiko suka koma sakin dariyar sedai kafin wani yakomayin magana acikinsu sukaji sihirtaccen ™amshin turarenshi namusu sallama yana sanar dasu zuwanshi. Aiko atake duk suka ™ara shan jinin jikinsu suna maida hankalinsu"

akan acin abinci dasukeyi.

"Takowa yashigayi zuwa inda yahango ahalin nashi zaune, ™a™™arfan mutun ne cikakken namiji mejini"

"ajika ma'abuci kyau da tsari irinna zaratan maza, farine tass dogo ingarman namiji mecikar zati. Kyakkyawa ne ajin farko domin duk kyawun ™anenshi idan kaganshi zakace su Win munana ne, yanada manya kuma rikitattun idanuwanshi masu bala'in kaifi da saka mutum ya shiga taitayinshi, yanada dogon hanci wanda yayi dede da zubin kyakkyawar fuskarshi, idan akazo gun suma kuwa bance komaiba domin"

yanada suma wadda bazata misiltuba sabida shi Win gargasa ne.

"namijin gaske ne kuma kwallon dan iska ne ga wanda ya shiga gonarshi, ba shida mutunci ko kaWan agun"

"miyagun mutane ko kuma Sata gari, kana baya Waukar wargi agida ko awaje, tsayayyen mutun ne me martaba kima da bukatar ahalinshi, agaskiya duk yadda zan misilta muku wannan guy Win to yawuce nan, sedai ku wassafa kamanninshi dakanku, halayenshi kuwa aikinshine zenuna muku asalin wayarshi. Sanye yake cikin kayan aikinshi wato kakin soja green color sunyi bala'in zaunawa a mirWaWWen jikinshi na ™a™™arfan namiji, domin kamar danshi kawai akayisu, kallon farin silver dake manne akan gaban aljihun rigarshi nayi, inda naga anrubuta *LIEUTENANT MUSAYYEER MAHABUB SHATTIMA* da manyan haruffa, Hakan yasa nagane kenan Sunanshi musayyeer ne, woww gaskiya guy Winnan nikaina yatafi da imanina"

ba ™arya 

˜arasowa yayi dining Win cikin sassarfa yadu™a dede fuskar maminshi yana manna mata kiss a goshi

kuma adede lokacin ne ya motsa siraran lips Winshi yiwa dady shi barka da safiya acikin wani irin cool husky voice meshiga rai da ratsa zuciya. cike da so da birgewa Dady ke amsa mishi ta hanyar faWar

"""yawwa barka dai babana, fatan katashi lpy? ""Alhmdulillah Dady, yafaWa yana me lumshe rikitattun idanuwanshi jin yadda mami keshafa sumar kanshi. ""Good morning Yaa shattima, cewar fawan, maheer kuwa cewa yayi ""barka da safiya yaa Sayyeer. Yayinda Fa'iz yace ""good morning yayanmu, yaname ri™o hannun yayan nasu. Dukkansu amsa musu yayi fuska asake cike da son ™anen nashi, kafin Noor yabashi hannu yana faWar ""good morning big bro. ""Morning too bro, how is my baby's? ""They are fine big bro, zasuzo ma anjima sukace. ""Okay, kawai yace tare da fara shan coffee da mami ta ajiye mishi anutse, batareda fa'iz yasake mishi hannuba har ya gama shan coffee, kana yami™e yana yiwa iyayen nashi"

sallama yafice daga gidan ri™eda hannun Fa'iz

"besakeshiba seda yakaishi har inda dandazon motocinshi suke, yaranshi naganin fitowarshi sukazo cikin"

"sauri suna sara mishi cike da girmamawa, kafin Waya yabuWe mai motar dake tsakiyar motocin farakal parado girar GLK, shiga yayi yana kallon fa'iz dake manna mishi kiss a hannu, kana suma duk suka shiga sauran motocin tare da tadasu, suka harba su akan kwalta cikin azababben gudu kamar yadda sukeyi"

akoyoshe.

"Suma duka matasan dake cikin gidan mi™ewa suka yi domin kowanne yanufi wurin aikinshi, Noor Dr ne,"

"fawan kuma company Dadynsu yake aiki shida maheer, fa'iz kuwa yanzu yake school begamaba amma yace yayanshi zegada."

Wannan kenan.

Musayyeer shine babba suna kiranshida shattima kasan cewar yanada Sunan mahaifin dady kuma shine

"shattiman garinsu, Hakan yasa suke kiran musayyeer da Sunan."

Sekuma Nuraddeen wato Noor

"Fawan shikebin Noor se fawan, dakuma maheer kafin autansu fa'iz. Dukkansu sunada aure amma Banda"

"auta fa'iz dakuma babban yayansu. Noor yaranshi biyu mace da namiji, fawan kuwa ´arshi Waya yayinda matar maheer takeda shigar ciki ayanzu."

Kowannensu shine yanemo matar aurenshi ya aura amma Banda fawan daya auri yarinyar abokin Dady

su wanda kuma Dady ne dakanshi yanemi wannan alfarman.

"Sunan matar Noor Marwanatu suna kiranta da Anty Marwa. Sunan matar fawan, safiyya, suna kiranta"

"Anty sofi, sematar maheer ita kuwa sunanta jidda."

"Anty Marwa mace ce me Son mutane da kawaici, kuma ta fito gidan mutunci da sanin darajar Wan Adam,"

amma fa batada kunya ko kaWan wurin nunawa mijinta soyayya.

"Anty sofi, mace ce me jiji dakai da isa, tana mugun son fawan amma shi kam auren biyayya yayi mata,"

"sedai betaSa bari tafahimci hakanba. Iyayenta basuda mutunci ko kaWan watsatsune na™ashe kana basuda tarbiyya ma balle subawa ´a´ansu, su uku suke agidansu akwai yayarsu mubina wadda tagirmewa safiya sosai sekuma ™anwar safiya wato zeemama domin Zainab ne sunanta amma zeemama"

suke kiranta.

"Jiddar maheer kuwa, muguwar raguwa ce takarshe sedai ahakan mijinta na mugun sonta kuma itama"

tana sonshi sedai ragwanta kawai dake damunta.

Masu karatu kubi komai ahankali yadda Zaku fahimta domin akwai abubuwan dazasu iya bayyana agaba

wanda bamu faWesuba ayanzu.

Bayan wani lokaci.

Cikin isa da izza irinta ™a™™arfan namiji kuma jami'in soja mejini ajika ya fito daga cikin tanganemen

"office Winshi tafiya yake yi cikin sassarfa yanufi dandazon motocinshi, kyakkyawan mutum ajikin farko domin fa ba™arya lieutenant musayyeer mahabub shattima handsome ne ba™arya. Cikin sauri yaranshi suka mi™e tare da sara mishi kafin suka buWemai motar tsakiya ya shiga, kana su kuwa suka shiga cikin sauran helux Win dake zagaye da ita, kana suka harba kan kwalta cikin azababben gudu. Suna Waukar hanya yabuWe baki tamkar wanda akayiwa dole yace ""suleja zamu nufa Usman. ""Okay Sir, cewar captain"

Usman kana suka Wauki hanyar dazata sadasu da suleja.

"Tsugunne take gefen hanya tana tsintar ´a´an goribarta data watse, yarinya ce ™arama wadda bazata"

"wuce shekaru 16 ba aduniya kyakkyawar budurwa me matu™ar birgewa da Waukar hankali, black beauty ce domin ba fara bace, tanada suma metarin yawa kuma me Waukar hankali, nagano Hakan ne ta hanyar ™ananun gargasar dake kwance akan goshinta kasan cewar sanye take da milk hijab wanda yahanamin ganinta da kyau. Tana cikin tsintsar goribarta tami™e arazane tana faWar kan ubancan, saka makon ruwan da akayimata wanka dasu na damana dake kwance agefen hanya. Ganin tayi motocin sunwuce tamkar basu wanzu a wurin ba, balle susan ta'asar dasuka yimata, Hakan yasa ta kwashe sauran goribar dake hannunta takwasa aguje tabi bayan motocin tana jifarsu da ´a´an goribar da iya ™arfinta kuma tana"

"zaginsu, ta hanyar Wura musu ashar. !"

Humm ME & MY LION yanzufa za'afara wasan

Autar Alheri

* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri



Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

Book one

Chapter 5 & 6

"""Hakan suka nufi unguwa uku kai tsaye., tafiyar minti 15 takaisu unguwa uku parking suka yi bakin wani"

"madaidaicin gidan me shegen kyau da tsari, dirowa sojojin suka shigayi cikin hanzari suka nufi motarda ogansu ke ciki suka buWemai. Shi kuwa tun tsayuwarsu yake kallon motar dake Parke bakin ™ofar gidan, yana tinanin abinda yakawo Noor gidan yanzu da sassafe. Fitowa yayi cikin takonshi na ™a™™arfan namiji yanufi cikin gidan yana mamakin abinda yatara mutane ™ofar gidan kamar Hakan. Tun a tsoron gidan yafara jiyo ihun Hajiya kaka, kuka take yi sosai tana tsinewa mutanen da suka sace mata jikarta, domin jiya ko bacci batayiba kuma batabar kowa yayiba., ™arasawa yayi cikin gidan anan yasamesu duka zaune tsakar gida se famar bawa Hajiya kaka baki sukeyi. Kuma shine dalilin zuwan Noor tunda sassafe sabida kiranda Anty fa'iqa tayi masa. Sallama yayi akan lips Winshi yanabin mutanen wurin da rikitattun idanuwanshi. Dasauri Noor yaWago jin muryar yayan nashi yana faWar ""Yaa shattima kaima Seda Hajiya kaka tatasoka? Kafin lieutenant musayyeer yayi magana. Hajiya kaka tayi wani zumbur tami™e tana faWar ""mesunan mlm Kaine? Yoshe kadawo? Wlh kadawo akan dede domin inason kanunawa koma waye yaWaukemin jika cewar ba'a taSa matar soja azauna lafiya, yanzu inbanda suke gantalalin mutane su Wauke amarya alokacinda angonta yadawo? Sabida tsabar sharri, wlh dai wannan mutanen sun cuceni Allah ya isa tsakanina da koma waye yayimin wannan aika aika, ta™asara zancen tana fashewa dawani"

sabon kuka.

"""Inakwana Yaa shattima. Cewar Anty fa'iqa. ""Lpy qalau, ya amsa mata cikin cool voice Winshi kafin yadubi"

"Noor yana faWar ""miyake faruwa ne wai? ""Wlh Yaa Sayyeer wai failusha ce aka Wauke tinjiya har yanzu"

"ba'agantaba shine duk Hajiya kaka ta daga hankalinta. ""Eh naWaga hankalin, yo badole naWaga hankalinaba ai idan ba'agantaba shine mutun nafarko daze fara tuhumata, to wlh nidai kaji nagayama"

maisunan mlm kasaka anemomin jikata duk inda ta shiga aduniyarnan domin wlh Allah bazan yadda ba

yawwa. Ta™asara zancen tana share hawayenta da gefen zanenta. ido lieutenant shattima yazuba mata

"yana kallon yadda take surfa tijara kafin yataSe baki irin ko ajikinshi Winnan, kana ya kalli Anty fa'iqa yace ""little sis turomin picture Winta natura anemota. ""To yaya cewar Anty fa'iqa tana buWe wayarta kana ta tura kishi picture Win failusha a WhatsApp. ""Natura yaya. bece mata komaiba ya shiga Whatsapp Win"

"kuma yana amsa wayar general mutallab, kana yiyi forwarding Win picture Win izuwa wayar Captain"

"Usman, tare da tura gajeren sa™o kamar Hakan ""Anemota yanzu duk inda ta shiga Usman. Daga Hakan"

yafita contact Win Usman kana yana cigaba da amsa wayarshi.

"Gefen Captain Usman kuwa koda yabuWe yaga sa™on megidan nasu, ido yazaro arazane yana"

"faWar""anemota kuma kai ina, sekuma yasakawa megidan nasu kira, amma harta yanke be Wagaba, zesake kira kenan kira yashigo, cikin sauri yaWaga yana faWar ""Sir wannan yarinyar da kace anemo ai itace muka bari agidan gona yanzu. ""Whatt? YafaWa da™arfi yana zaro rikitattun idanuwanshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan, yanaji Noor da Hajiya kaka natam bayar shi lpy amma beko waigoba balle suyi tinanin"

ze amsa.

"Shi kuwa yana fitowa yafaWa mota batareda yace komaiba, Hakan suka shiga tare da fisgar motocin"

"aguje sukabar layin kaitsaye gidan gonar suka koma. Cikin takonshi na ™a™™arfan namiji yafito tare da nufar cikin parlor. Kwance yaganta tamkar matacciya domin babu inda ke motsi ajikinta, du™awa yayi ya Waukota Sedai ganin yadda jikinta yasaki ba™aramin kayar masa da gaba yayiba sabida yasan tanada matsalar remonia gaya kuma takwana cikin azababben sanyi irin wannan. Hakan dai ya fito da ita domin ko a fuska baka isa kagane hankalinshi yaWan tashi ba. Yana zuwa ya sakata motar da suka buWemai kana"

yashiga wata daban sukaja motocin suka fice daga gidan gonar.

"""Musamu hospital mafi kusa Captain Usman, yafaWa tamkar bashine yayi maganarba. ""Okay Sir, captain"

"Usman yace kana yaWauki hanyar dazata sadasu da wata asibiti dayagani lokacinda suka shigo garin, suna zuwa kuwa aka karSeta cikin gaggawa aka shiga da ita emagency room, tareda bata temakon gaggawa, se rawar ™afa sukeyi da ita ganin wannan manyan sojojin dasuka kawota sunsan cewer lieutenant musayyeer ba™aramin mutum bane dudda cewar Basu fahimci koshi wayeba tun da babu"

kayan sojoji ajikinshi.

"Kusan awa Waya suka Wauka kafin su samu numfashinta yadedeta, Hakan suka fito, suna sanarwa da"

"Lieutenant cewar tafarka. Bece komaiba se umurnin daya bawa Captain sahib akan cewar yabiyasu komai, kana shikuwa yakira Noor. Jikina rawa Noor Win yaWaga yana faWar ""Yaa shattima. ""Nasameta"

"tana hospital kuzo, yana gama faWar Hakan ya yanke wayar..!"

Autar Alheri

* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri



Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

Book one

Chapter 7 & 8

"""Da kallo Noor yabi wayar jin yayanke, kafin yajiyo ga Hajiya kaka jin tambayar dataketa antayo mishi"

"yace ""Yaa shattima ne Hajiya kaka anga failusha sedai tana asibiti kutashi muje, yana gama faWar Hakan yafice daga gidan domin baze iya da tambayoyin Hajiya kaka ba tambayar da koshi kanshi bayada Amsarsu tun da bashine yaganta ba Balle yagaya mata inda yagantan kuma yasan koda ze kwana yana tambayar yayan nasu ba amsa mishi zeyiba...amota suka same shi, suma suka shiga yaja tare da barin gidan kaitsaye yanufi location Win asibitin da yayan nashi yaturo mishi, tun ahanya yashiga Kiran Dady, bayan ya Waga yake sanar dashi cewar anga failusha amma fa tana asibiti domin fitar lieutenant musayyeer keda wuya gidan Hajiya kaka ta aza fitinar se ankira Dady tundasu sunkasa Nemo mata jikarta, Shiyasa yanzu yasanar dashi anganta domin hankalinshi ya kwanta. ""Masha Allah Noor a Ina aka ganta? Cewar Dady. ""Wlh Dady Nima bansaniba domin Yaa shattima ne yaganta. ""To shikenan ai"

alhmdulillah tunda dai anganta Nima ina hanya in sha Allah. Daga Hakan suka yi sallama da Dady.

"Koda suka isa asibitin Noor nagama perking yanufi inda yahango zugar motocinshi, sedai kafin ya™araso"

"ya fito daga cikin motar da yake ciki tare da nufar cikin asibitin kawai domin yanuna musu Wakin datake. Da kallo kawai Noor yabishi yana ganin zallar jarunta da kuzari duba da yadda ko tafiya yakeyinta kai ba se angayama ™a™™arfan namiji bane me tarin isa da izza irinta jaruman asali. Ahakan suke biye dashi har room Win da failusha take. Seda yaga sunshiga kana yajuya yafice daga Wakin, yana zuwa ya faWa mota"

"tare da bawa yaranshi umurnin tafiya, atakeko suka harba motocin kan ™wallah cikin azababben gudu."

"Hajiya kaka kam kuka take yi sosai ganin yadda failusha Takoma rana Waya, haka ma Anty fa'iqa Noor ma"

"kanshi ya tausaya mata, anan yazauna Shima taredasu ganin yadda Hajiya kaka ta™i kwantarda hankalinta, suna nan zaune jugun kusan awa Waya Sega dady ya iso. Noor ne yafita yazo dashi. Hajiya kaka na ganin dady tami™e tana faWar ""mahabubu kaga yadda akayimin da jikatako? Daga fita siyo goriba ban™ara ganinta ba, se akan gadon nan na asibiti., tafaWa cikin kuka...rungumeta Dady yayi ajikinshi yana rarrashinta tare da bata baki, da™yar yasamu ta ha™ura. Kana ya kalli Noor yace ""Noor ina babana yake?"

"Kace shine yaganta ko? ""Eh Dady amma fa inaga yawuce tun Wazu."

"Aiko baki Noor begama rufewaba Hajiya kaka taWago tana faWar ""nashiga aljanna da izinin uban giji,"

"bangane yatafiba wannan wacce irin gantalewa ce, wai maisunan mlm yoshe zeyi hankaline? Ace matarka na cikin irin wannan halin jinyar kuma ka kama hanya kayi tafiyarka kuma matarda kayi kusan shekara 9 baka ganiba, yanzu ayi magana kuma yarin™a yiwa mutane kunbure kumbure yana cika tamkar zefashe,yaro se shigiyar zuciyar tsiya kamar kafuran farko, to wlh kuwa bazan yadda ba dani yake zancen, ta™arasa maganar tata tana cinno Wan kwalinta gaba irin babu mutinci dinan domin fa Hajiya kaka ™arshe"

ce wurin rigima idan aka taSata.

"Noor taSe baki yayi aranshi yana faWar dede kenan, ai bakun nace akan sekun aurawa Yaa shattima"

"wannan jinjirar ba ai wlh kaWan kuka fara gani, domin wannan jinjiran bawai ni ko fawan ba kai didda fa'iz tayiwa ™an™anta a aure wlh balle kuma babban yaya, mutumin da ko cikakkiyar lafiya bayada zamuga yadda za'ayi zaman auren kamar yadda kukeso, domin wlh Yaa Sayyeer koda lafiyarshi qalau kuka auramai wannan kasheta kawai zeyi, domin ina giwa ina sauro, kuma godewa Allah dayazan mata basa gabanshi da wlh Allah sekunyi danasanin yin wannan auren tun a ranar farko kuwa daya karSeta amatsayin mata. ""Mikace Noor? ""No Dady ba abinda nace kawai inso na wucene asibiti se kirana akeyi tunda anganta. Kafin Dady yabawa Noor amsa Hajiya kaka tayi saurin cewa ""katafi ina yo idan duk kuka watse to wa ze zauna anan kenan? Salon adawo a™ara Wauketan kome? ""iKon Allah Hajiya kaka, yo naga ai ko mijin nata yatafi gun aikinshiko kuma baga Dady nan yazoba. ""To Nuru ganemin iyakata, to wlh koda mahabubu yazo kaide ba inda zakaje semunbar asibitin nan yawwa. ""iKon Allah to miyasa baki hana mijinta tafiyaba? ""To ta ina zan iya hana wannan murgujejen mutumin tafiya koda ace nasan"

"tafiyarshi balle ma bansaniba. ""Au haba nine Zaki iya hanawa kenan nida ba murgujejeba ko? ""Kai Noor"

banson shirme fa maza kazauna muga farka warta tukunnah daga nan se suyi mata transfer zuwa

"asibitinka iyaso muje can Abuja kaci gaba da kula da ita har Allah yabata lpy...""okay Dady, Noor ya amsawa Dady cike da biyayya wa mahaifin nashi..."

"Shi kuwa daWi kallo Hajiya kaka yayi kana yace ""Hajiya ina ga lokacinda Zaku koma Abuja da zama fa yayi"

"domin gaskiya na tsorata da satar nan da akayiwa daughter domin ina tsoron wanda suka saceta suka ™ara dawowa idan sukaga babu wani namijin atare daku. Ya™asara zancen yana kallon Hajiya kaka domin yaga yadda zata Wauki maganar tashi tun da yayi yayi ta™i yadda su koma can yanzu kuwa wata dama ce yasamu gara yayi anfani da Ita...aiko ga mamaki shi seji yayi Hajiya kaka na sharar ™wallah tana faWar ""wlh Nima abinda ke raina kenan mahabubu domin bazan yadda mu™ara zama garin nan mu kaWai ba abiyo Ware a Wauke min jika baki Waya. ""Alhmdulillah Dady yaketa maimaitawa domin ba™aramin Dady satar nan da akayiwa failusha tayi masaba tunda dai anganta koba komai burinshi zecina nason mahai fiyar tashi takoma kusa dashi...ita dai Anty fa'iqa duk diramar da ake yi tana kallonsu tana shan diraya domin idan da sabo tasaba da ganin diramar Hajiya kaka dasu Yaa Noor musamman su Yaa maheer dake biyeta suyita rigima, domin shi Yaa shattima sedai ya kunnata kawai yayi tafiyarsa...Hakan dai sukaci"

gaba da zaman jugun suna jiran farkawarta

Failusha kuwa ba ita ta farka ba se bayan sallar la'asar izuwa yanzu kuwa Anty Marwa tayiwa Noor kira

"babu adadi domin sufa koda rana basada lokacin banza  dawowarsa kenan daga sallar la'asar Hajiya kaka da Anty fa'iqa nagefe suma sun gama sallar sukaji ihunta ta farka afirgice tana faWar ""MY LION,"

da™arfi kafin kuma tazabura tami™e tamkar wata za rarriya...!

ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuWinki a wannan account Win

2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber

07037092176 or 09112799371 on Whatsapp

*tofa ina kuke manyan mata masu capacity mata nake magana ba muna mataba Hajiya idan

"kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga"

haWin buzaye na musamman domin matan Sunnah  idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani

"dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taSa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure"

"kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity *"

"1, munada ta™adari haWi na musamman daga ™abilar kanuri."

"2, munada Wan sababi, ingan taccen haWi daga sakkwatawan Shehu "

"3, munada ruhul khari, gagarumin haWi daga ™abilar buzaye."

"4, munada me ™an™ara daga ™abilar togawa."

"5, munada Wan kuwwa maganin kurman namiji daga ™abilar, shuwa."

Ba iya wannan ba munada ™alalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection

"har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki bi™udiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me bu™atar wannan maganin ze iya tuntuSatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber "

07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.

Autar Alheri

* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri



Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

Book one

Chapter 9 & 10

"""Cikin sauri Anty fa'iqa tari™eta yayin da Dady yazo yana mata addu'a. Ganin duka family ta ne ketareda"

"ita sekawai tarushe da kuka me taSa zuciya domin tunda take bata taSa jin azaba irin wadda taji jiyaba, sosai take kuka sukuwa se rarrashinta sukeyi musamman Dady da kuma Yaa Noor, Hajiya kaka kuwa natayata kukan, da ™yar suka samu tayi shiru. Kana Dady ya shiga tambayarta abinda ya faru da ita. Aiko tabasu labarin komai bata Soye

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment