You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

besan minene dariyaba. ™afafunta ne suka fara rawa cikin firgici da tashin hankalin data shiga lokaci Waya. Innalillahi"

wa'inna ilaihi raji'un kawai take maimaitawa ganin wai lion Winta ne yayi mata wannan muguntar yanemi kasheta duk sonda take masa. Shin miyasa yayi mata Hakan ? Yadena sonta ne yanzu kome? Ko kuma dama can basonta yakeyiba itace kawai ke haukanta shi tuni yamanta da Ita? Ita kaWai keyiwa kanta wannan tambayar daba me amsa mata ita Seshi? Atake taji wasu irin hawaye masu zafi sun zubo mata a

"fuska, Hakan yasa ta runtse idonta da masifar ™ari."

"Hannunta taji anri™o, Hakan yasa ta™ara runtse idonta da™arfi..amma taji ri™on harcikin kanta sabida"

"tsabar laushin hannun..bata buWe idontaba taji ana janta, dudda Hakan besa tabuWe idontaba domin"

gabaki Waya tagama karaya. Bata tashi buWe idontaba seda taji anjefata akan bed Hakan Yasa tawaresu

"afirgice tana bin wanda yajefotan da kallo, gabantane yayi mummunan faWuwa ganinshi tsaye agabanta fuska a Waure tamkar hadari, waigawa tayi tananeman inda zataga Yaa fawan sedai wayam bayanan."

"Abinda failusha bata saniba shine tunda tafara kallon hotunan shattima dake juyawa fawan yabar parlor ganin yadda yayan nasu yagame Gabas da yamma babu alamun rahama atareda shi... nomfashi taja da™arfi tanajin yadda gabanta ke dukan tara tara, amma ™o™arin danne tsoronta takeyi wanda ya riga ya"

bayyana.

Shiko zama yayi agefen bed Win yana dannar wayarshi kusan minti biyar kamar bazeyi maganaba can

"kuma seta tsinkayo cool voice Winshi yana faWar ""to marar kunya mikuma yakawoki Pert Wina? Kuma har bedroom babu nocking waye yabaki wannan damar? Yatambaya kamar bashine yayi maganarba. Shiru tayi kamar bata jishiba kusan minti biyu, Shima kuma yashareta, Hakan sukaci gaba da zama har kusan 10:30 nadare amma bekoma bi takantaba hasalima aikinshi yake yi hankali kwance akan laptop Winshi. Ita kuwa izuwa yanzu tagaji da zaman Wakin fita takesonyi kodan tagayawa Dady abinda shattima yayi mata domin wani irin zafin abin takeji aranta, dan kawai batada yadda zatayi dashi ne. Ganin bayada niyyar yin magana Balle yabata damar tafiya yasa tami™e tamkar kazar da kwai yafashewa aciki, tanufi"

"kofar fita, seda tari™a Handel Win ™ofar taji cool voice Winshi yadaki dodon kunnenta, ta hanyar faWar. !"

ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuWinki a wannan account Win

2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber

07037092176 or 09112799371 on Whatsapp

Autar alheri

* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri



Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

Book one

Chapter 15 & 16

"""Ta hanyar faWar ""karki kuskura kibar Wakin nan muddin baki bani amsar tambayanaba.. ""chak tatsaya"

"tana me zaro ido kafin kuma taja tayi tsaye domin a yadda zuciyarta kemata sam bazata iya yimishi wata maganar ba ayanzu...Hakan ta tsaya akanshi bata tafiba gudun abinda tafiyar zata haifar kana kuma bata komaba. Seda tashafe kusan minti 40 ahakan, kana tamotsa bakinta cike da ™osawa tace ""kayi ha™uri."

"Banza yayi mata harseda ta™ara bashi ha™urin kana ya kashe laptop Winshi tare da mi™ewa tsaye yana haWe hannayenshi a™irji yadubeta she™e™e kana yace ""lafinki ya™aru kuma sekin amsa min duka wannan tambayar kafin kibar dakinnan wlh kona canja Miki kamanni wawuya kawai, yafaWa cikin zare ido. Atake jikinta ya Wauki rawa amma tadake bata fidda tsoronta afiliba..kana tace ""nibansan kai bane Shiyasa nashigo danasan Kaine mizekawoni wurin..kasa ™arasawa tayi sabida Sallar dataji abakinta. Saurin kai hannu tayi zata shafa tana fashewa da kuka. ""Shiii yafaWa yana janye mata hannu tare da Wora yatsarshi akan lips Winshi, kana yace ""barshi yayi zafinshi ya cika tsiwane Shiyasa yakarSi hukunci, idan yakoma gayamin abinda bantameshiba amma seyayi jini. YafaWa ko ajikinshi...ai babu shiri failusha ta haWiye kukanta, tana zare ido. 'hum bakisan nibane to gun waye kikazo? ""Bakowa tafaWa atsorace. ""Humm yajinjina kanshi kana yace ""wato ke gaki marar kunya yoshe kika watsrda tarbiyyarki har kikaga Zaki iya hawa jikin namiji kuma babba kamarni? Sabida banzan dalilinki? Kuma wai ahakan ke matar aure sabida kinrenawa auren hankali ko? YafaWa yana zare mata wannan rikitattun idanuwan nashi masu firgitarwa. ""Cikin muryar kuka failusha ta shiga girgiza mai kanta tana faWar ""ah'ah wlh dan Allah kayi ha™uri..shiru yayi yana cigaba da danna wayarshi daya Wauka domin tun lokacinda yafara mata tambayar ko kallonta beyiba idonshi nakan wayarshi inba lokacinda ya Salli bakintaba. Kusan minti 25 suka ™ara wucewa tuni kafafuwanta suka fara rawa, sabida rashin sabo... ata™yaice se sukan 12:30 shattima yakoma bakin bed Winshi yazauna yana faWar ""oya maza yi tsallen kwaWo Anan kuma idan kika tsaya Sena karyaki, gobe"

"ki™ara shigomin bedroom babu nocking., yafaWa ko ajikinshi. Ido failusha tazaro cike da sarewa sedai ba"

yadda ta iya doline tayi idan tanason rayuwarta sedai ko zatayi amma zata gaya mishi yunwa takeji. Cikin

"kuka tace ""Yaa shattima wlh Allah..""hee don't sey anything kawai kifara, karko kisoma bani ha™uri. Aiko failusha najin Hakan tafashe da kuka tana faWar ""to aiba ha™uri zanbaka ba ni yunwa nakeji, ta™arasa zancen yana fara tsallen kwaWon. ""Au dama ana girka abinci dake? ""Oh to yau bazakiciba, yafaWa ko ajikinshi babu yadda failusha ta iya Hakan taSata wannan daren tana tsallen kwaWo ga yunwa ga bacci"

"yahanata yin ko Waya, ™afafunta tamkar zasubar jikinta. Gabaki Waya tafita hayyacinta. Bashi yabartaba se wurin ™arfe 3 tafaWi yafi a ™irga amma ko ajikinshi seda yaga tana neman suma tukunnah yabarta tare da korata. Tana kuka tabar Pert Win nashi tana jan ™afa, tana isa bedroom Winta tafaWa kan bed tare da rushewa da matsanancin kuka, sam batayi tunanin lion Winta ze iya yimata wannan zaluncinba. Tayi kuka harta gode Allah daga ™arshe tami™e tare da nufar toilet tayi wanka da ruwa masu bala'in zafi kafin ta fito, aranta se sa™e sa™e takeyj, domin tayiwa kanta al™awarin dena tsoronshi kuma bazata taSa gayawa kowa shine wanda ya daketaba a sulejaba bancin Yaa fawan daya riga yaji. Kana duk abinda yayi mata wlh seta rama yadda yahanata bacci Shima baze runtsaba,,kana yadda zatayi kwana yunwa shikuwa seya gudani abinci dakanshi, tabbas doline ta ajiye soyayyar shi da tsoronshi gefe tahukuntashi abisa laifukanshi gareta, da wannan tunanin harta gama shirin bacci kana tayi sallar isha'i dabata samu tayiba"

tukunnah ta kwanta.

Shi kuwa koda tafita zaune tabarshi akan sallaya domin duk azabar da yake gana mata shi yana kan

"sallaya ne yana nafilarshi. Seda tafice ne tukunnah yami™e ya shiga toilet yayi wanka kana ya fito, yayi shirin bacci, Hakan ya hau makeken bed Win shi ya kwanta kafin ayi asuba yatashi ranshi fyass. Yana kwantawa yajuya domin ya kashe bedside lite, idonshi suka sauka akan wani murgujejen macijin daya kusan cin rabin gadon yafasa kai tankar ze sareshi...ido shattima yawaro tare da mi™ewa azabure yanabin majicin da kallon mamakin a Ina yashigo? Ganin da gaske majine akan bed Winshi yasa yami™e cikin sauri ya kunna hasken Wakin, yaname kallon bed Win sedai gamama kinshi bakomai akan bed Win wayam. Cikin mamaki yake kafewa Wakin kallo tabbas yaga maciji akan gadonshi bawai gizone idonshi kemishiba to amma yana ina? Tambayar dayake yiwa kanshi kenan kuma bashida me bashi amsarta. Yanacan yana tinani yaji wani dogon abu me sanyi yanabin ™afarshi, cikin sauri yaduba ™afar tare da zaro ido yana bin macijin da kallo gaya sebin ™afarshi yakeyi yana kuma lauyeshi. Wani irin bugawa zuciyar lieutenant musayyeer takeyi da azabar ™arfi ga rabin wannan shinfiWaWWen macijin kwance akan jikinshi yana zagayeshi, behanashiba hasali ko motsi beyiba har yazo ™ugunshi, ananne yadam™e kanshi cikin zafin zuciya tare da mirWe kan nantake macijin ya mutu., zareshi yayi daga jikinshi kana yayi wulgi dashi cikin zafin zuciya dakuma mamakin ta inda maciji yashigo mishi. ˜arasawa yayi kan sopa ya zauna tare da dafe kanshi yana tinani, yajima zaune yanajin yadda idonshi ke zafi sabida bacci amma tinani yahanashi wani dogon motsi, kamar mafarki ya™arajin tafiya akan bayanshi zuwa cikinshi. Amugun razane yakai dubanshi yana me ™ara zare rikitattun idanuwanshi, cikin mugun mamakin ganin wani macijin, cikin zafin nama da tafasar zuciya ya™ara dam™ar wuyanshi yana kallon inda gawar na Wazu take. Tabbas bashi bane wanine? To daga ina suke shigowa? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yafaWa bayan ya murgiWewa wannan kai Shima ya mutu, yakoma gefen widrop yayi tsaye tana kallonsu cike da mamaki da kuma al'ajabi,"

"kallonsu kawai yake yi amma yakasa tabu™a komai kuma yakasa kwanciya, Hakan yake tsaye tare da"

"gawar macizan har akayi asuba. Se alokacin yasauke nunfashi ganin ya kasa gane komai, kana yanufi"

"toilet domin ya Wauro alwala yayi, sallah. Seda yayi wanka ya Wauro alwalar. Koda ya fito komai beshafaba yaka short nicer Winshi da jallabiya, tare da nufar ™ofar zefice masallaci kuma se a sannan yadubi inda gawar macizan take sedai ga mamakisa bakomai babusu babu dalilinsu tamkar ma basu"

wanzu a wurinba. Mamaki ya™ara kamashi sedai betsaya wani Sata lokaciba yanufi masallaci.

"Kwance take akan kirjin mom Winta tankar wata jinjira suna lulluSe acikin blanket, yaye blanket Win mom"

"Winta tayi tanabin fuskar yar tata da kallo, ganin yadda tayi bacci da nono abakinta, mayarda idonta tayi inda takejin motsin hannun yar tata, atake tasaki murmushi, cikeda duniyanci ganin yatsun Zeemama acikin gabanta suke har bacci yaWauketa. Lumshe ido tayi tanajin daWin yadda takejin motsin hannun yar tata agabanta, kafin ya fara ™o™arin tadata. ""Sweet babyn mom, zeemama na. Kitashi kinsan yau kinada lecture by 8 kitashi kinji, tafaWa cikeda rarrashinta... mi™a zeemama tayi tana ™ara luma yatsrta acikin mom Win tata wanda yasaka mom Win gantsarewa tana faWar""washh my zee daWin mom. Itama zeemama ™ara ma™ale mom Win tayi tana cewa ""zan tashi mom amma Sena sha sweet. ""Ok my baby tashi Kisha abinki maza. Jin Hakan yasa zeemama ™ara gyara kwanciya tana zu™ar nonon mom Winta daga ™asa kuma tana yamutsa gaban mom Win, aiko mom ta fara ihu tana buWewa yar tata ™afafu. Sosai zeemama tarikita mom Winta, daga ™arshe mom Win tashiga tsotse yarta ciki da waje. Ata™yaice ba ita ta bartaba seda tasamawa yar abinda takeso tukunnah suka mi™e daga bed Win sukaje sukayi wanka kana suka fito tamkar wasu ™awaye. Koda suka fito, parlor Dadynsu ne zaune anty mubina na zaune akan cinyarshi tana mishi rigimar seya canja mata mota, shi kuwa yana aikin rarrashinta. ˜arasowa sukayi suka zauna tareda gaisawa cikin son juna kafin suka mi™e suka nufi dining domin yin breakfast ransu"

fyass sedai babu sallah Balle salati. Allah yakaremana imaninmu.

Asokoro

Misalin ™arfe 9 zaune suke dukansu akan dining suna breakfast...cikin sassarfa yafara saukowa daga kan

"benen fuskarnan amurtu™e kamar koyoshe, sebaza kanshi yakeyi tamkar company tirare. Yana karasowa yagaida iyayen nashi cike da girmamawa yayin da fa'iz kuwa ya gaidashi amma failusha ko kallonshi batayiba hasalima tamkar batasan da zuwanshiba, wannan abin kuwa ba ™aramin mamaki yabawa duka wanda ke wurinba, sanin yadda take Wauki akan lion Winta agaban kowa nuna soyayyar shi takeyi. Sedai dudda mamakin dasukeyi ba wanda yace ™ala harko Hajiya kaka. ""Mami am hungry. YafaWa cikin cool voice Winshi tamkar wani yaro. Murmushi mami tayi kafin ta fara saving Winshi da farfrsun naman rago domin yana sonshi sosai. Mi™ewa failusha tayi tana faWar""aci abinci mu gani, tayi maganar ciki'ciki ta yadda ba wanda zejita, sedai abinda bata saniba shi gogan yajita sarai domin kamar me kunnen maciji"

"Hakan yake, sedai ko kallon inda take beyiba Balle tayi tinanin yaji Win... farfrsunshi yajanyo tare da saka"

spoon ya Webo sedai yazo sakawa abakinshi idonshi suka sauka akan spoon Win. Wani irin wato ido yayi

yanayi baya da mugun ™arfi yana faWar what. !

ME & MY LION paid book ne idan kintashi biya zaki iya tura kuWinki a wannan account Win

2276776261 sha'awanatu kasim uba bank. Kana kkituramin shedar biyanki a wannan nomber

07037092176 or 09112799371 on Whatsapp

*tofa ina kuke manyan mata masu capacity mata nake magana ba muna mataba Hajiya idan

"kinsan kina Camada matsalar rashin samun alheri agun oga, ko rashin sha'awa, ko rashin ni'ima, ko matsalar rashin samun cikakkiyar gamsuwa a gunki ko agun megidanki Humm to kugarzayo domin ga haWin buzaye na musamman domin matan Sunnah  idan kinsan ba akan mijin aurenki zakiyi anfani dashi ba to ina baki shawarar karkiyi domin kuwa wlh baze taSa iya rabuwa dake ba, koda kuwa aure"

"kikayi, kana inan mijinki na neman mata Shima wannan fagen nakine uwar gida me capacity *"

"1, munada ta™adari haWi na musamman daga ™abilar kanuri."

"2, munada Wan sababi, ingan taccen haWi daga sakkwatawan Shehu "

"3, munada ruhul khari, gagarumin haWi daga ™abilar buzaye."

"4, munada me ™an™ara daga ™abilar togawa."

"5, munada Wan kuwwa maganin kurman namiji daga ™abilar, shuwa."

Ba iya wannan ba munada ™alalolin Maganin kala kala masu inganci kama daga Maganin sanyi infection

"har zuwa hips da breast. Kana sanyi koda yahanaki haihuwa koda haifaffen ne ajikinki bi™udiratillah idan kikayi anfani da maganinmu to ze barki Indai bana ajali bane, manyan mata amotsa. Ga duk me bu™atar wannan maganin ze iya tuntuSatar Autar alheri wato Dr Yasmeen Ahmad a wannan nomber "

07037092176. Allah yabamu lpy me amfani duniya da lafira.

Autar alheri

* ME & MY LION *

Special and romantic love story 

Writer by Autar Alheri



Oh'oh'ohhhh

"Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain Winsu, kana ze"

cika zukatasu da shau™i tareda begen reality love  na ha™i™a

Book one

Chapter 17 & 18

"""Yana faWar what? Arazane sakamon manyan tsutsotsin da idonshi sukayi tozali dasu acikin spoon Win"

"suna yawo tamkar acikin ruwa..damamaki kowannesu ke tambayar shi lpy? Miyafaru ne? Amma ko kallon su bayiba har Mami datafi kowa ruWewa. Shikam fa'iz ™o™arin ri™o yayan nashi yake yi amma yakasa sabida tsoro. Dady kuwa da ido kawai yakebinshi cikeda mamaki yayinda Hajiya kaka kemishi kallon tsoro shiko idonshi ya maida akan bold Win da mami tasaka mishi farfesun ciki, seyaga gabaki"

"Waya tsutsarce aciki tana yawo kamar zata cinye kwanon, ai atake wani irin amai yazo mishi, cikin hanzari"

"yami™e tare da nufar toilet Win dake cikin parlor yana fesa amai tamkar ze amayarda yan cikinshi. Cikin tashi hankali duk suka biyoshi suna tambayar shi abinda yafaru. amma ba amsa, seda ya gama aman"

mami tazuba mishi ruwa ya wanke bakinshi tukunnah yafice daga toilet Win yanufi part Winshi sannan ya

"dauraye jikinshi yacanja kaya domin na jikinshi duk ya lalace. Zama yayi bakin bed Win tareda dafe kanshi yana tinanin abinda yakawo tsutsa, kaitsaye abinci yakoma tsutsa? Daba maminshi ce tabashi abincin ba shikenan seya fara zargin koma waye? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wanne irin abune kefaruwa dashi Hakan Wazu maciji yanzu tsutsa, abinda betaSa ganiba tunda uwarshi takawoshi duniya. Gabaki Waya lieutenant musayyeer ya firgice sabida ganin tsutsar nan ko ruwa yakasa sha gawani masifaffen bacci dayakeji amma ya kasa kwanciya domin gani yakeyi daya kwanta ze™ara ganin"

macijinne. Hakan yazo yafice daga gidan ba wanda ya sani..

Sukuwa su mami duk hankalinsu atashe yake sanin cewar shattima ko ciwoyakeyi baya amai seta Sace

"Balle yanzu yana zaune qalau, sedai sunsan cewer yanada bala'in ™yan™yami maybe wani abin ™azantar Yagani shine yakawo masa wannan aman. Da wannan tinanin hankalinsu ya kwanta musamman da fa'iz yaje Pert Winshi yasamu yafita, se hankalinsu ya™ara kwanciya. failusha kuwa tanajin diramar da akeyi"

"a parlor ta ™yal™yale da dariya seda tayi me isarta kana tace ""mugun banza wlh dani kake zamcen inda kace tukunyana baze tafasaba wlh naka kuwa ko zafi bazeyiba, haka kawai kawanizo kasakani a gaba da sharri dankaga ina ™yaleka, Allah daga yau duk abinda kamin bashi kaci kuma atake zaka biya, dan ina sanka bashi zesa nafasa hukuntaka ba, sake fashewa da dariya tayi kafin tace ""Allah sarki my lion yau dai"

ba bacci kuma bacin komai ta™arasa zancen tana juyi darawa tamkar wata ´ar baby.

"Zaune suke a parlor jidda kwance ajikinshi, shiko se famar sarrafata yakeyi, wayarshi ce ta Wauki ruri"

"Hakan yasa ya Waga tare da ™arawa a kunne yana faWar ""hello Yaa fawan. ""Na'am maheer gobe kazo da jidda idan zakazo family house safiya tace nakaita sugaisa Yaa shattima. ""Okay Yaa fawan Allah yakaimu. ""Ameen Ameen y Allah, daga Hakan suka yi sallama. Kallonshi jidda tayi kafin ta Wauke idonta daga kanshi, tareda komawa jikinshi talafe, Shima bece mata komaiba yacigaba da abinda yakeyi dominfa jidda koda maheer ze kwana akanta to bata wani kataSus sedai kawai ta™yale shi yayi kiWanshi yayi rawanshi sabida tsabar ragwanta ita komai wahalarshi takeji dudda tanajin daWin yadda yake sarrafata amma Hakan bayasa tamaida mishi martani, kuma wai ahakan mugun muwar sonshi takeyi gakuma jarabar masifa domin kamar ma tafi anty Marwar yaa Noor sedai kawai anty Marwa tafita zama mace"

"ne., azzakitinka kawai Shima yana sonta ahakan, da wlh takaWe har buzunta da wannan halayyar tata."

"Yau dai Hakan shattima yawuni a office ko yaranshi sunkasa gane kanshi, ya kasa cin komai gakuma"

"bacci dake Wawai niya dashi...zaune yake akan kujerar office Winshi yana juyawa sosai yayi zurfi acikin duniyar tinanin dayakeyi, wani abin yatina wanda yasa yayi saurin buWe rikitattun idanuwanshi yana faWar what? Badai yarinyar nan bace da wannan aikin. Yatambayi kanshi, domin yatina lokacin tana"

"™arama baze taSa mantawaba yaje gidan Hajiya kaka yasamu sunyi faWa da anty fa'iqa tadaketa, ita"

"kuwa ta tura mata kunamu duk abinda anty fa'iqa zatayi duniya kunama take gani, acikin ruwan wanka acikin abinci idan tazo kwanciya, gabaki Waya failusha ta firgitata, koda yaje Hajiya kaka tasakata agaba tana lallaSata akan tarabida antyn tata tazauna lafiya, yayinda fa'iqa ke gefe tana risgar kuka tana bata"

"ha™uri amma firta™i, zuwanshine yasa ya lallaSata har ha™ura..."

"kana ya Wauketa sukaje gidan wani malamin addini tsoho sosai abokin kasansu ne wato Mlm shattima,"

"inda yake tambayar shi matsalar yayinyar har take irin wannan abubuwan. BuWar bakin malamin seyace ™ofi ne take yi kuma me haWari, hala ita Win ´an biyu ce? ""A'a ba ´an biyu bace amma yan biyu takebi kuma yan biyu kebinta, sedai duka basa Raye. (Kenan ita Win tsakiya twins suka sakata) jinjina kai mlm yayi kana yace gaske dai wannan shine dalilin domin kofin wanda tagwaye kebi yamafi haWari sekuma yazan ita harda binsu takeyi sun sakata tsakiya ne, kallon failusha mlm ya™arayi da kyau kana yace ""bancin ™ofi akwai wani abin me girma atareda ita wanda kuma tana girma yana ™ara bayya agareta, domin akwai wasu salihan bayin Allah dasukayi zamani da kakanku suna temaka mishi sosai akan abubuwan rayuwa, to yanzu duka sun dawo ga wannan ™anwar taku sedai basa zama ajikinta, amma tabbas duk matakin da mlm shattima yataka arayuwarshi dasu to wannan yarinyar seta takashi cikin"

"rashin jin daWi lieutenant shattima yace ""kamar me kenan mlm? ""Kamar irin wankin ido, sanin mugun mutun a duk lokacinda yakusan tota, dakuma ganin mugun abu ko yayane indai yazo inda take ko ita taje gare shi. Kana bazata taSa zama da mugun mutun inuwa Waya ba, kuma duk wanda yataSa ta umurni kawai zatabada ta hanyar nuna fishinta agareshi atake zasu Wauki hukunci kuma ahakan bazasu taSa zama ajikintaba sedai zasu iya sanin duk wani motsinta. ajiyar zuciya shattima yasauke bayan"

"yagamajin bayanan mlm kafin yanisa yace ""yanzu mlm ba yadda za'ayi arabata dasu domin gaskiya duk Bama bu™atar Hakan atare da Ita koba komai ita Win ™aramar yarinya ce fa duka yanzu takeda shekaru 6 aduniya, yafaWa cike da alhinin abin ""wlh ba wanda ya isa yarabata dasu se Allah shattima domin"

"makarai na gado basa taSa barin jikin mutun se mutuwa, musamman irin nata daba masu cutarwa bane kana mlm shattima dakanshi ya gayyacesu a wancan lokacin sabida mutane dasuka sako ahalinshi gaba, kaga kuwa tun da al™awarine tsakaninsu dashi bazasu taSa karya wannan al™awarin ba seranar da sukabar duniya. Domin ko yau Allah yakarSi rayuwar wannan yarinyar zasu koma zaSar wanda zasu iya rayuwa dashi acikin ahalinku sukoma gunshi, amma inaso ka kwantarda hankalinka domin kuwa duk wannan abin bayanzu ze kasance tare da itaba seta ™ara girma, tana girma ne su kuma suna ™ara"

bayyanar da kansu gareta.

"Shiru shattima yayi yana tinanin wannan al'amarin kafin yanisa yace ""shikenan mlm ngd sosai Allah yasa"

"Hakan shine mafi alkhairi. Ameen Ameen y Allah. Daga Hakan yayi mlm sallama ya Wauke ta suka tafi bayan yacikashi da abubuwan alkhairi...Hakan ya maidata gidan Hajiya kaka amma begaya mata komaiba gameda wannan abin kana yayi musu sallama yatafi. Amma da duk yadda yaso yabar abin aranshi yakasa Hakan yasa yasamu Dady da zancen yagaya mishi duk yadda sukayi da mlm akan zancen failusha. Ajiyar zuciya Dady yasauke kana yace ""nasani babana duk nasan da wannan abin hasalima shine"

dalilin da yasa muka yanke hukunci aura maka failusha tun mlm naraye. Sabida Hakan tinda kaji da

"kunnenka yanzu sekasan yadda zakayi rayuwa da matarka. ""Mata kuma Dady Angel Wince matata. Ohh"

"wai kuna nufin nine zan aureta? Dady ayanzu ma da danayi auren wuri da inada kamarta fa, shine kuma"

"zan aureta bayan ta girma, Dady ina laifin kace fa'iz amma koshi ina Angel tayimai ™arama da aure. YafaWa cikin mamakin kalaman Dady. Šaure fuska sosai Dady yayi ganin shattima nason renamai hankali kana yace ""bawai ina nufin idan ta girma ka auretaba MUSAYYEER inaso na jadda dama ne kagane cewar failusha matarkace anrigada an Waura aurenku tun wata 6 da suka wuce lokaci mlm na halin jinya, ina Fatar ka fahimceni ayanzu Hakan failusha matsayin matarka take, banyi niyyar gayama yanzu ba amma wannan zancen dakazomin dashi yasa doline nagayama wannan sabida Hakan ka'ajiye shirme kari™e aurenka banason jin wata maganar. tun da Dady ya fara magana zufa ke wankewa shattima fuska"

"tundaga cikin kanshi yana mamaki da al'ajabin wannan al'amarin na Waura mai aure da yarinya yar shekara biyar a duniya shi kuwa yana da shekaru ashirin da bakwai, wannan wanne irin ganganci ne su Dady sukayi,? Shin baya tinin karya cutar da yayinyar? idan shi Win mayen matane fa yafara bibiyar ´ar mutane tun yanzu. Kuma Bama wannan ba idan yarinyar tagirma tace bata sonshifa? Ai sunshiga hakkinta dayawa. Dady kuwa kamar yasan miyake tunani yadubeshi tare da cewa. ""Bama taSa tinanin kacutarda koma wanda baka saniba balle jininka, sa'annan Kaine zaka koyawa Mamana yadda zata soka fiye da kowa da komai arayuwarta, sabida Hakan tashi kaje Allah yayiwa rayuwarku albarka dukkanku..."

"mi™ewa yayi jiki ba ™wari yabar Wakin da tinani kala kala aranshi. Tun daga wannan lokacin ya™ara saka failusha ajikinshi, suka ™ara sha™uwa fiye da yadda sukeyi abaya tinda yarinya ce sosai, shekara Waya suka ™arayi atare kafin tafiyar aiki takama shi tanada shekaru 7 aduniya, tun daga wannan lokacin failusha bata ™ara sakashi a idonta ba se ranar da suka fara haWuwa a gidan gona. Kana Sunan lion kuwa Noor ne yama™ala mata wannan a ranta domin duk bayan kwana biyu seyaje gidan Hajiya kaka ya kira shattima a waya seya bata yana faWar ""little sis ga lion Winki zakuyi waya, to daganan fa seta mai dashi my lion duk zasuyi waya Hakan take kiranshi har suka dena wayar kafin wannan lokacin kuwa yadasa soyayyar shi me girma azuciyar failusha da temakon ™anenshi Noor. ajiyar zuciya yasauke tun da"

"yakawo nan atinaninshi, yanaso ya yadda itace ta tura mishi macizai dakuma wannan tsutsotsin amma kuma ya kasa yadda, sedai tinawa da kalaminta lokacinda zata bar dining Win yasa ya™ara ware manyan idanuwanshi. ""Aci abincin mugani. Afili yafurta ""lallaima yarinyar nan aiko zaki sani. Daga Hakan yami™e"

tare da kwasar kayan shi yafice daga office Win.

Acan gida kuwa failusha ce a bedroom Winshi tana gyarawa semita takeyi domin duk atsorace take komai

"karyazo yasameta sanin yadda sukayi dashi jiya, akan tashiga babu nocking, batasan yazasu ™areba yanzu idan yashigo yasameta aciki batareda yana nan ba, itadai wlh mami bata kyauta mataba domin duk itace tace setazo tagyara mishi bayan ga masu aikinan agidan."

Cikin takonshi na ™a™™arfan namiji yashigo general parlor sedai babu kowa a parlor Hakan yasa yanufi

"Pert

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment