You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Hannuwanta da suka dauki wata irin mummunan rawa zuciyarta na bugawan da kirjinta ya kasa dauka ta saka hannuwan ta bude glass din windon tana bude idanuwanta sosai akan fuskan dake gefen Dzad tana son sake tabbatarda abinda idanuwanta ke gani amma take ganinta yafara daukewa sbd sbd tsananin tashin hankalin da ba saka masa rana ba,
Baya tayi da sauri tana fadawa cikin jerin kwalaban tsadaddun perfumes din dake jere a makeken mirror din dakinta alokacinda Ummah ta dago idanuwanta dasuke sak na AZIZ ta kalli Madam Sisi dake yin baya kadan..
Daukewa numfashi yafara kokarin yi tana fizgosa ta nufi kofa da bin bango ta bude ta fito tana bin bango numfashinta na yankewa harta sauko qasa gaba daya bata gani sosai ta fito kofa tana dafe kirjinta taci gaba da biyo bango tabi ta kofar kitchen abinda bata taba yiba tabi ta baya ta nufi inda suke tana jefa kafarta duk inda ta samu batareda tana gani ba.
Ummah dake kallan Madam Sisi zuciyarta na wani irin tafarfasa da tsallen zafi kasa riqe kanta tayi ba zato ta fizge daga hannun Dad tayi kan Sisi tana karbe jakar hannun Fatma ta daga zata buga mata daidai isowan Mama da kuma janyewan Madam Sisi da karfi jakar ta sauka a tsakiyar kan Mama wadda ko motsi daya bata qara ba ta yanke jiki a gurin ta zube qasa bakinta na furta kada Wanda ya kira kowa...bata qarasa ba ta some.
Fiddausi dake tsaye tana kallo ganin hakan ta qwalla wata irin qara me karfin gaske wadda tasan zata saka duk Wanda yaji fitowa tana ambatar sunan Mama.
Madam Sisi ma ihun ta sake tana cewa
"Shikenan Mahaukaciyrku ta kashe mahaifiyar Mai gidan mun shiga uku"
Tashi hankalin sauran masu aikin yayi da kuma Nicky da ihunsu ya tadota sbd tsoro ta dauka gobara gidan yakeyi tana ganin Mama a some itama ihun ta saki tana cewa ayi sauri a dauki Maman zuwa ciki.
Ana wucewa da Maman securities na babban gate ta kira tace kar abari Zaadens subar 4&4 din sbd sun kashe Mama kila.
Dukkanin wannan tashin hankalin da ihun da akeyi gabaki daya Zaadens babu Wanda bai riga yayi mutuwar tsaye a inda yake ba da abinda idanuwansu suka gani....
Dad baya yayi ahankali Yana neman xubewa Garba yayi saurin tarbosa cikin tsananin tashin hankali yana kallan Maheer da idanuwansa sukai jajir a Karo na farko dayaga hawaye na gangarowa daga idanuwan Maheer dayake jaruminsu gabaki daya...
Ammar kuwa wata irin rawa hannuwansa suka fara idanuwansa na juyewa zuwa jajir ba Kyan gani hakama rawar jikinsa na tsanananta kafafunsa suka kasa riqesa sbd hardasu rawa sukeyi sosai ya zube qasa a durqushe Yana qanqame jikinsa idanuwansa a kafe a qasa.
Jannah kuwa har aka bace da Mama idanuwanta basu kyafta daga kan Maman da fiddausi dake waiwayowa tana kallanta da hawaye cike a idanuwanta ba....har sai da suka bacewa ganinta ta daga hannunta daya ahankali ta dora akan kirjinta seti da zuciyarta dake mata wani irin radadi da ciwo me tsananin gaske Wanda ta kasa riqewa ta rintse idanuwanta tana durqushewa qasa itama tana furta "innalillahi wainna ilayhi rajiun"
Ummah data itama tai mutuwar tsaye tin lokacinda idanuwanta suka sauka akan Mama kanta ya fara juyawa Yana mata wani irin nauyi zubewa qasa tayi tana dafe kanta da karfi tana bubbugasa da karfi Wanda ganin zata jiwa kanta ciwo ya saka Fatma isa gareta ta riqeta tana kokarin hanata buga kanta a bango.
Tsit gurin yayi babu Wanda ya iya motsi sbd mummunan halin da zuciyoyinsu suke ciki tsawon lokaci babu wanda ya iya cewa komai sai Dad ne ya iya bude baki ahankali zuciyarsa na tsananin ciwo yace
"Hajiya sakina ce idanuwa suka ganemin a matsayin mahaifiyar me gidan nan da muke ciki?
Tanada wani dan ne bayan Wanda muka Sani?
Shin Mahaifiyar me gidan akace da 'yarsa ne suka dawo?
Shin a gidan waye muke zaune ciki muna rayuwa da bauta qarqashinsa???
Waye yasan sunan Mai gidan nan ya sanar dani dan Allah""
Babu Wanda ya iya cewa komai sai tsananin daci da nauyin da zuciyoyinsu ke qarawa Musamman Jannah wadda dole Maheer ya isa gurinta ya riqota jikinsa Yana kallan inda ta Dora hannunta gabansa na sake sabuwar faduwa ya bude baki zaiyi magana ta dago jajayen idanuwanta ta sauke akansa ta girgiza masa kai ahankali ta iya furta
"Am fine" sbd batason shigar dasu sabon tashin hankalin dayafi wannan masifar data bayyanar musu a yanzu yanzun nan.
Kenan koda akace me gidan na wata qasar se yanzu ne zai dawo da mahaifiyarsa da yarsa da matarsa kenan AZIZ AY LIMBA ake nufi,
AZIZ LIMBA shine ya koma 4&4,
AZIZ LIMBA ne yayi aure kenan ya auri wata macen.....
Ahankali ta lumshe idanuwanta tana budesu akan fuskan Dad dinta da shima ita yake kalla cikeda wani irin ciwo a zuciyarsa na yanda duka wannan ciwon da suke ji yasan nata yafi hakan Amma tana kokarin dannewa da hadiyewa....
Wace irin nannauyar kaddarace suke fuskanta a rayuwarsu da haryanzu ta kasa daidaita?
A yau Wanda suke addua koyaushe da fatan har abada kada Allah ya sake hadasu da ko wanda ya sansa shine suke rayuwa a cikin gidansa karkashin ikonsa a rashin Sani...
Ammar daya fita hayyacinsa Jannah ya zubawa idanuwansa yana girgiza kai alaman bazai taba rasataba sbd kalman 4&4 dake yawo a cikin kwanyar kansa tana shirin zautar dashi...
Jannah dake hana kowane irin yanayinta bayyana Ammar din ta zubawa idanuwa cikeda tsananin tausayinsa da kaunarsa a matsayinsa na dan uwan dayafi sonta fiyeda komai har Kansa,
Ganin yanayin daya shiga tasowa tayi ta dawo gurinsa ahankali ta miqa hannunta ta dora akan nasa dake wata irin rawa baida me rungumesa kaman yanda Mimi ke masa da tana raye ita kadai ce me kulawa dashi a irin wannan yanayin dan haka tana Dora hannunta akan nasa ahankali ya dago jajayen idanuwansa dake cike da taf da hawaye ya kalleta bakinsa na wata irin rawa me tsananin ban tausayi yace
"Jannah kece rayuwar da kadai nake nema a duniyata,
Jannah kece tawa kaddarar kece zaki zama lafiyata sbd kece maganin ciwona,
Jannah kada ki sake zabar kowa akaina zan mutu idan babu ke a rayuwata,
Zan jure komai hadda aiki a karkashin AZIZ LIMBA har karshen rayuwata idan har zaki zabeni akan kowa,
Jannah karki xabi kowa ki barni dan Allah Jannah kece kadai abinda nakeso a wannan rayuwar"
Gurin Dad ya rarrafa komai nasa na rawa sosai ya bude baki zaiyi magana Dad yayi saurin rungumesa Yana basa kyakkyawar rungumar da Mimi ke basa a duk lokacinda yafara loosing control Yana jin tsananin tausayi da kaunar Ammar din na sake cikesa koina sbd shine Zeynab dinsa kuma shine Mahmoud dinsa da duk suka tafi suka barsa shi kadai a wannan duniyar ya bude baki ahankali yace
"Ammar Jannah taka ce,
Babu Wanda zai sake rabaka da ita,
Babban saa da arzikin da muka samu a duk lokacin nan masifun nan shine samun rabuwar aurenta da AZIZ LIMBA,
Sakin daman shine abinda mukafi so Wanda shine yasha gabanmu akan komai Amma tinda mun samu mezai saka Jannah ta sake shiga hannun kowa bayan kai Ammar?
Jannah dagowa tayi ta zubawa Dad idanuwanta tana kokarin karban zancensa ta cusa a zuciyarta karfi da yaji,
Gabaki dayansu jin sukai kaman suna suffocating a mansion din dan ko fuskan Mama basa kaunar sake gani hakama su kansu su Dad basa kaunar bayan mama su sake arba da wani a familyn Musamman Jannah da basa kaunar idanuwanta su sake sauka akan Falaq Aziz bare AZIZ LIMBA din da kansa dan haka ko daqiqa daya basa buqatan sakewa a gidan dan haka suka miqe babu me karfi sosai a jiki amma kuma idan ba ganin sukai sunbar gidan ba zasu iya rasa numfashinsu sbd toshewan kirji gwara suje bola ko Tasha suyi rayuwa dasu ci gaba da zama anan din kenan Mama ta gansu shine akai musu korar rana tsaka wanda ita abinda bata saniba shine da sunsan a ina suke da wlh ko mintina bazasu qara ba a ranar da suzo zasu koma subar gidan.
Garba da Fatma da kwata kwata basusan inda kowane lamarin ya dosa ba basu iya tambayaba sbd sunsan dai koma menene ba lafiya bane kuma barin 4&4 din shine mafi alkhairi dan haka kai tsaye suka nufi gate din barin gidan batareda kowannensu ya waiwayoba dukkanin kayan da suka samu anan dinma Banda kudin albashinsu barinsa sukai anan suka fasa tafiya dashi sbd zai Tina musu daga inda suka fito dan haka komai basu dauko ba hakanan suka nufo babban gate inda suka tarar da an hanasu tafiya sai Mama ta farfado anga lafiyarta tukuna.
Garba na jin hakan tsoro da fargaba suka shigesa idan ba dauresu zaayi akan hakan ba,
Su kuwa su Dad basu wani damu akan hakan ba suka koma suka zauna zaman jira sbd saninsu ne daga su har LIMBAs din babu me kaunar wani dan haka sun San sallamarsu zatai tana farfafowa kawai mummunan baqin cikinsu daya shine lamarin yayi girman da AZIZ LIMBA zai taho qasar sbd mahaifiyarsa.
Idan akwai mafi cutatuwar da zasuyi shine haduwarsu gabaki daya da LIMBA Wanda gwara komawa gidan yari akan hakan indai zaa hadasu gidan yarin dukansu ahali daya su rayu a guri daya.
Ummah da gabaki daya ta rikice musu suka maidawa hankali sunata kokarin dawo da ita daidai Wanda duk saida tajiwa Dad din rauni Amma baiji komaiba saima rungumeta yayi a jikinsa da kyau harta samu ta dawo daidai tukuna suka dena mata addua suka zazzauna jiran tsammani.
Ammar adduarsa gabaki daya komawa tayi akan Mama ta farfado su samu su tafi kawai sbd sosai yakejin baida nutsuwa ko kadan a zaman gidan.
#MAMUH
#BEST LOVE
#HOT ROMANCE
#AZIZ AY LIMBA
#JANNAH ZAD
#AMMAR ZAD
#AYSH NICKY
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719
09032345899*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 17
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Mama kuwa likita aka kira da gaggawa ya iso ya dubata sbd dukkanin Wanda yake gidan hankalinsa yayi mummunan tashi sun shiga tsoro da shakku Musamman Nicky da idan Mama ta mutu batada me tsyaa mata akan auren AZIZ LIMBA dan haka tafi kowa rikicewa sai kuma fiddausi da itama ta shiga tsoron kada wani abu ya samu Maman wata fitinar ta sake bullowa a tsakanin Zaadens da limbas dan haka duk ta shiga tsoro da tashin hankali tama kasa zuwa ta dubo Falaq da har lokacin bata fitoba duk ihun da akeyi tanaji ta kuma zabi koma menene ba ruwanta sbd a gidan bayan fiddausi a yanzu babu Wanda take ji a ranta sbd Mama ta zama kamar kurji ne a ranta sbd ta shiga tsakanin Daddynta da abinda yakeso a rayuwa fiyeda komai a yanzu duk da bai fada ba tasan hakan kuma a yanda Maman tayi zai zabi rayuwa da ciwon rashin macen da itace rayuwarsa a yanzu dan haka duk abinda yake faruwa a gidan yanzu babu ruwanta dashi koma menene.
Babu daukan lokaci sosai Mama ta farfado sedai numfashinta da bugun zuciyarta ya kasa dawowa daidai lokaci daya sbd har alokacin wani irin shock take cikinsa na ganin shin fatima ce ta gani tareda ZAADENS,
Shin ko sun San itace asalin mahaifiyar AZIZ LIMBA ne suka nemota dan daukan tasu fansar?
Kokuwa dukiyaraa sukeson karbewa su basa mahaifiyarsa tinda AZIZ LIMBA zai iya bada komai daya mallaka a duniya Harma da ransa indai akan Fatima ne,
Fatima itace abu na karshe da AZIZ zai gani ya sunkuyarwa da Zaadens kai ya basu komai nasa,
Fatima itace makami na karshe da zaa iya kai AZIZ LIMBA qasa akanta,
Ta ina suka hadu da Fatima?
Meye manufarsu akan hakan?
Shin da gaske sun san wacece ita kokuwa?
Innalillahi wainna ilayhi rajiun"
Ya Allah wace sabuwar masifar datafi ko wace da suka shiga wannan,
Tayaya bayyanar Fatima bata fito ta ko inaba sai ta hannun maqiyan data Fi son balain duniya akansu,
Tayaya zata iya barin AZIZ yasan Fatima ta bayyana a hannun Zaadens?
Girgiza kai tayi a quntace wasu ruwan tsananin baqin cikin da bata taba jinsaba irin wannan lokacin,
Kanta tsananin nauyi yake qarawa tana sake jin inama bata ga wannan ranar ba,
Idan haka ne tin a yanzu tafara ganin cewa dawowansu Nigeria babu alkhairi kwata kwata acikinsa komaima kila lalacewa zaiyi Wanda wannan Karan indai tana tsaye da kafafunta bazata bari duk Wanda bataga alaman alkhairi a tattaredashi ba shigowa rayuwar AZIZ,
Wannan Karan ta zabi zama villain din indai akan a rabata dashi ne.
Dago idanuwanta da sukai jajir tayi ta kalli fiddausi da Nicky bayan fitar Dr din daya dubata ta bude baki a hankali tana kokarin boye yanayinta duk da dukkaninsu sun gama sanin tana cikin rashin nutsuwa me girman gaske dan haka akwai abinda take boyewa.
"Ban yadda kowa ya fadawa AZIZ abinda ya faru ba,
Idan nace AZIZ ina nufin Sayd sbd shine kunnuwa da idanuwansa,
Ko a bisa tsautsayi karya taba sanin abinda ya faru,
Ko sunan masu aikin Nan da komai ya faru sanadinsu ban amince ya isa kunnuwan AZIZ ba har abada"
Dago idanuwanta tayi ta saukar akan fiddausi da nata idanuwan sukai jajir itama ta sauke kanta qasa a sanyaye cikeda mamakin menene ya fito da Maman bayan ko kaunar ganin Zaadens batayi hakama batason ko kadan su San a inda suke.
Da kakkauran kalami Maman tace
"Kin Sani isar wannan maganar a kunnuwan AZIZ ko Falaq daidai yake da abinda na fada Miki a baya sbd naga alamar kina son zabar zama a wajen LIMBAs Wanda babu nasara ko kadan a bangaren da kikeson zaba"
Nicky idanuwanta ta juya ta kalli fiddausi kafin ta dawo da idanuwanta akan Mama tana kokarin fahimtar abinda yake faruwa amma dai koma menene tasan yanada alaqa da abinda baa son ta Sani sbd babu abinda Mama ke boye mata bayan duk abinda ya shafi Matar LIMBA ta baya.
Fiddausi kuwa hadiye hawayenta tayi zuciyarta na daci da baqin samun kanta a tsaka me wuya irin wannan ta gyada Kai tana bude baki muryanta a shaqe tace
"Insha Allah Mama"
Kallansu tayi ahankali tace su tafi taji sauki tana buqatan kasancewa ita kadai.
Wani kallo tayiwa fiddausi wanda fiddausi ta fahimci abinda take nufi dan haka ta fara wucewa ta nufi kitchen ta fara jingina da bango tana sauke numfashi me tsananin zafi kanta na toshewa gabaki daya.
Tea me zafi sosai ta hadawa Maman ta fito kitchen ta nufi dakin sbd ta tabbatarda Nicky ta fice.
Tana shiga tura kofar tayi ta rufe ahankali ta iso gaban Maman ta ajiye tray din hannunta tana durkusawa ta dauka ta miqawa Maman a natse.
Kofa Maman ta kalla ta tabbatarda fiddausin ta rufe ta bude baki tace
"Na tabbatarda bayan abinda ya faru baa barsu sun fice daga mansion din ba suna nan haryanxu??
"Eh suna nan Mss Nicky tace kar abari su tafi sai kin tashi"
Ajiyan zuciya boyayya Maman ta sake tana ajiye cup din hannunta batareda ta iya shan tea din ba dan gabaki daya a cunkushe cikinta yake tace
"Shikenan kije zan saka a sallamesu da kaina ki sanar da securities nace idan baniba Kar Wanda ya bada umarnin zamansu ko tafiyarsu a gidan nan"
"To" tace tana juyawa ta fice daga dakin.
Nicky yau bata fita koina dan haka bata sake sauka ba hakama su Maman babu Wanda ya sake fitowa abinci ma a sama fiddausi ta kawo musu.
Mama wuni tayi a tsaye da zaune sbd gabaki daya nutsuwarta bata tattare da ita,
Duka AC dayake buga koina na cikin inda suke rayuwa zufa take yi bata iya cin komaiba sai tea da ruwa kadai datake Sha,
Bugawa zuciyarta takeyi wadda take hana numfashinta tafiya daidai sbd kasa zuwa ta tabbatarda fatimace a gaban idanuwanta hakama akan wane bagiren zata dauki lamarin.
Daga Mama har Zaadens wunin tsaye sukai babu Wanda baya cikin tsananin tinani me zurfi da baqin cikin kasancewa guri daya da juna har lokacin.
Duk yanda sukaso tafia sun kasa samun dama gashi basuda labarin halinda ake ciki Maman ta tashi kokuwa haryanxu tana can a sume.
Ga yunwa a cikinsu Amma damuwa da qunci sun hana suji yunwar yanda ya kamata dole a cikin kayansu suka hada tea kowa yasha suka ci gaba da zaman radadin zuciya.
Da daddare sawu ya dauke tsaf kowa a mansion din yayi bacci Banda su Dad da suke zaune daram har lokacin baqin cikin rayuwa ya gama rufesu sbd ayau sun sake tabbatarda su din ba kowa bane a yanzu sbd yanda aka tsaresu a inda sukejin gwara zaman cikin inda ake gasa bread dashi...
Karfe daya da mintina kamar yanda Dad yayi tinanin akwai dalilin hanasu tafiya hakan ce ta tabbata sbd sak a mutum hajiya sakina ta bayyana a palon da suke zaune su dukansu har Fatma da Ummah harma da Garba sunyi nisa sosai a bacci.
Ita kadai ce ta taho babu kowa a tareda ita hakama ta tabbatarda babu wanda baiyi bacci ba a mansion din dan haka kai tsaye ta qaraso har tsakiyar palon idanuwanta kafe akan fuskan Ummah dake bacci a jikin Dad hankalinta kwance hannuwanta duka biyun ta sarke hannuwan Dad din dasu wanda hakan ya saka Mama rikicewa ganinta na neman daukewa ta fada cikin kayansu dake gefen ajiye batareda ta saniba tsabar rikicewa.
Babu Wanda yayi yunqurin taimaka mata sai Jannah data tashi tareda miqa hannu zata kama ta Maheer ya riqo hannunta a natse tareda dawowa da ita gefensa Yana girgiza mata kai ahankali cikin sanyi yace
"Karki taba ta ace mun sake mata wani abin Jannah"
Sauke kanta tayi ahankali tana jin batajin zafin Maman sbd ba itace ta lalata rayuwarsu ba 'danta ne Amma kuma dole indai tana Zaadens kuma jininsu ne a jikinta zata tsaya dasu ako wane hali kuma ta tsaya su fuskanci duk wani wnada suke ganin abokin gabarsu ne.
Miqewa Maman tayi tana kasa dauke idanuwanta akan hannuwan Fatima da Dzad...
Bakinta na rawa idanuwanta na cikowa da hawayen da batasan ma na menene ba ta kalli Dad a rikice tace
"FATIMA"
Dukkaninsu kallanta sukai suna miqewa tsaye daya bayan daya ahankali kafin Jannah ta isa kusada Ummah tana kokarin riqota Mama ta riqe hannun Jannah din cikin tsananin tashin hankali tace
"Ina kuka hadu da Fatima?
Dad sake riqe hannun Ummah yayi wadda ta bude idanuwanta ahankali tana miqewa tsaye ta sake riqesa da kyau batareda ta kalli Mama ba.
Ganin hakan Mama ta sake ambatar sunanta da dan karfi tana kokarin isa gurinta ta fizgota daga jikin Dad Amma a lokaci daya Umman taja da baya tana riqe Dad da Jannah da kyau kuma a daidai lokacin Ammar da Maheer suka sha gaban Maman suna kallanta cikeda dukkanin tsanar duniya da baqin cikin sake ganin wani daga cikin LIMBAs a rayuwarsu.
Da tsananin mamaki Maman ta kallesu kafin ta tsayar da idanuwanta akan Fatiman dake kallanta fes Amma ta kasa sakin Dad bare Jannah da dawo da idanuwanta akan Dad cikin tsananin tsanarsu datake jin tana qaruwar mata tace
"Kunsan waye ita??
Sai alokacin Dad ya bude baki a natse yace
"Nine nafi kowa sanin ita waye sbd ita din matatace,
Idan kuma kinada wani bayanin akanta ki zaki iya sanarwa kafin mu wuce tinda gashi naga harkin tashi akan kafafunki bamuda sauran abinda ya rage mana anan"
Wani qaton qullutun baqin cikin dayafi kowane a rayuwarta ta hadiye tana kallansa da tsananin mamaki tace
"Matarka?
Fatiman ce ta zama Zad itama?
Tayaya ta ina?
Babu wanda ya tanka ta ta nufi Fatiman da sauri ta riqota tana janyota da karfin gaske tana cewa
"Wlh bazai taba yiyuwa ba"
Fizge hannuwanta Ummah tayi daga na Maman tana komawa bayan Dad
A lokacin ne Dad bacin ransa ya bayyana cikin fushi ya kalli Maman yace
"Ko zan iya sanin alaqarki da ita idanma har kin Santa"
Kallansa Mama tayi bayan ta dauke idanuwanta daga kan Ummah tanajin wani irin zafi da radadi sedai kuma idan har basusan wacece ita din ba kenan da gaske basusan wacece itaba kuma a yanda take gani Fatiman haryanxu duk tsawon shekarun nan bata warke ba dan haka bazata taba barin su San wacece itaba barema AZIZ ya San Fatima tana cikin Zaadens kuma ma a matsayin Matar dzad.
Duk yanda take tsananin so da kaunar Fatima bazata taba iya barin AZIZ yasan tana hannun Zaadens ba bare kuma wai ace ta zama Zaaden din itama,
Tayaya ma zata iya barin hakan?
Hakama suma Zaadens bazata taba barin su San wacece fatima ba bare suyi yunqurin wani abin sbd zasu samu kaman power ne a hannunsu ta yaqarsu.
Dago jajayen idanuwanta tayi da sukai jajir hatta fuskanta tayi ja ta kalli Dzad ta bude baki kai tsaye tace
"Na taba saninta ne baya kuma nasan yan uwanta dan haka inason ka bani ita zan baku dukiyar da zaku Gina sabuwar rayuwar da kuka rasa a baya ta dukkanin daula wadda zamuyi nesa da juna babu haduwa har abada."
Wani irin kallo Mai cikeda tsananin mamaki da tsana me karfi dukkaninsu suke mata Wadda saka zuciyarta sake bushewa itama tana gyada Kai alaman tabbas abinda sukaji take nufi.
Ita kanta Jannah da tsananin mamaki da takaici take kallan Maman sbd kaman da akwai jahilci a cikin zancen.
#MAMUH
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719
09032345899*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 18
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi
Book Chapters
Chapter 8
Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
โฆ500Monthly Support ยท Most Popular30 days of premium access
โฆ1,500