You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
yai kasa dashi tacikin pant dinta yatura hannunshi, she's wet kasa yai da hannunshi ya shafu ruwan dake vj dinta a clit dinta yabar hannun yana shafawa yana wasa da hannun gefe da gefe
wasssssssh
hannun tasa ta cire pant din dakanta bude kafa tai tana moaning, bakinshi yasa a dayan boobs din yafara tsotsa
Asssssh
wasssssssh
baby zaka kashene saukowa yai vj dinta bude mata kafa yai sanan yasa tongue dinshi yafara sucking dinta wane irin dadi yake ratsa gaba dayan jikinta ta rasa inda zatasa kanta motso motso take tana kukan dadi
uhmuhumuhmuhm
Aaaaaaaaaaah
baby, baby, baby, bay daga cikinta take game da sake bude kafanta, tana moaning
Hmmm yaufa Muneera tacire kunya danko kwance take a jikishi flat babu komai a jikinso wasa take da gashin chest dinshi tana shafashi game da matsa nipple dinshi tana wasa dashi moaning takeyi a hankali a hankali wanda yake rikitar dashi, hada bakinshi tai danata, kissing dinshi take sossai hannu takai kasan'shi game da squeezing din balls dinshi, Kpomo dinshi takama first finger dinta tasa tana danna kan kpomo din wasa take da hannunta in a round and circle way, moaning yakeyi sossai danta gama rudashi sauko da kanta kasa tai hade saka kpomo dishi a baki dayan hannunta kuma tana wasa da balls dinshi.
Wasa takeyi dashi sossai duk inda tasan zata taba ta ruda'shi ta*taba dukya rikice kasa daurewa yai kwantar daita yai a kunnenta ya rada mata Muneera kiye hakuri, kibarne na shigeki please
Karasa maganan yai dasa hannu yana shafa clit dinta
Assssssh
a kunne yakara rada mata please Muneera kashe wutan dakin yai game da mirginata, abubuwa dayawa ne sukazo zuciyan Muneera harga Allah bataso bama mansur kantaba harsai sanda ta tare a gidanshi. Addu'a saduwa da iyali naji yanayi
*Daughter na bata da lafiya muna bukatar addu'a๐ข๐ข*
*duk dadai Alhamdulillah taji sauki yanzu*
I need more and more comments keep following me, read and share๐๐๐
[3/9, 2:26 PM] Muneera: ๐๐๐๐๐
ZAMAN HOSTEL๐
๐๐๐๐๐
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA๐ฅ
DEVOTED TO๐๐ป
(YUSUF)๐
*Dedicated to this amazing sisters inajin dadin comments dinki wayanda basuga sunan suba kuma banmanta dakuba naku nanan zuwa๐ค๐๐๐ป*
@Oubeida Oubi
@Aslamiyya๐ ๐
@Shammy๐ ๐
@Momi
@Sad Baby
@Nusaibaatu
@DIYAR KATIBI
@Ankerh_Hajjorh๐๐
@Aishatu Aminu
@๐นสฤ ษฌษษษฑฤ ษง๐น
@Subeey
Kuye hakuri kwana biyu bana samun lokaci shiyasa ba kullum nake typing ba yanzu
๐ ฟ19โ20
Addu'an saduwa da iyali naji yanayi, wane irin rikitacan kara naji Muneera tayi game da........
Salma da nabeela nagani a capteria indomie sukeci suna hira, salma Muneera batason karatu yanzu yaufa muna da test amma iri'iri taqi shigowa school, wallahi kam nima abun yaban mamaki kareema ce takaraso gurinso ita da friends dinta guda biyu zama sukai
Ya test din yan mata?
abinda kenan kareema ta tambayeso, nabeela ce tace bamu da abinciwa bayan Alhamdulillah
Ina muneera?
zuwariyya friend din kareema ta tambaya, abinda kenan zan tambaya sai kika rigani inji hafsa itama friend din kareema ce tare sukazo
Dariya kareema tayi sanan tace nabarta hostel tanata baccin asara,lallai bacci???
migewa tsaye salma tayi game da daukar jakarta sanan tace Yan mata sai anjiman'ku kareema saikin tawu, tafe suke a hanya ita da nabeela suna hira, napep suka hau hade da fada mishi magaji cortex zai kaisu gidanso nabeelah kenan
Koda sukaje padlock sukagani jikin gate din alama babu kowa a gidan, aidaman nasan dawuya nasamu mama nanan hannu tasa a jaka key tadauko sanan tabude gidan, shiga sukai daka ciki babu laifi gidan ya hadu dan za'a iya kiranshi da gidan masu kudi lolx.
Dakin nabeelah suka shiga, wardrobe tabude game da kwasan wasu kayanta sanan ta kulle koina sukafito daka gidan, tsaye suke bakin titi suna jiran napep amma kamar an share Road din, mtssw kallon agogon hannunta tayi sanan tace nabeelah sai tsayuwa mukeyi haryanzu babu abun hawa
Karkice babu abun hawa ga masu machine, Allah ya kiyaye nahau machine
Alright salma, sai muyita tsayuwa anan tonda kinsa ma kanki girman kai baki hawa machine
Mtsssw kanki akeji abinda kenan salma tace kallon agogon hannunta tayi ganitai karfe hudu da rabi
Tsaki tasakeyi sanan tace akan muyita tsayuwa a titi bamuyi sallah ba mukuma gidanku muyi sallah
Key din nabeelah tabata tana fadin sanin kankine bude gate din nada wahala ga key din saiki bude mana kuma idan munfito ki rufe wahalan danai dazu ta ishene haka ansa key din salma tayi sanan suka nufi kofar gidanso nabeelah
Basu karasa ba sukaji hone din mota a bayanso, a tare suka juya wane suka hango wanda bazaifi 40years a cikin tsadadan mota ferrari farine tas dashi sanye yake cikin manyan kaya, ido salma da nabeela suka hada, signa nabeelah taima salma akan sucigaba da abinda sukeyi
Kokari bude gate din salma takeyi amma takasa, kallon nabeelah tayi sanan tace keee nakasa budewa, shikenan saimu hakura kizu mu gangara bakin titi musamu napep dan tonda kika kasa budewa haka rufewa zai gagara, bata key din salma tayi sanan suka fara tafiya akan zasu taka bakin titi
Ta gaban motan mutumin sukazu wuciwa sauke glass yai yana fadin sallamu alaikum a tare salma da nabeela suka amsa wa'alaikumun sallam, gaba nabeelah tayi tacigaba da tafiya
Salma ce tace nabeela kijirane mana karasa maganan tai da kallon mutumin tana fadin sai anjima, Aa tsaya mana ina zakuje na kaiku?
fitowa yai a mota gurin nabeelah yakarasa, nabeelah suna mai dadi, gaki kyayyawa mai suran jiki mai daukan hankali. dan'Allah karda kiye gardama dane kizo muje na rage muku hanya
Batace mishi komai ba tawuce bude mata kofar gaba yai sanan yaima salma nune data shiga baya, driving yake sanan ya kalla nabeelah yace ina mukayine?
ATBU abinda kenan tace mishi
Anan kuke karatu
Eh
hostel kuke zama
anan muke abinda tace mishi kenan.
kallon salma yai ta mirror sanan yace ta bayan mota baki magana ko sunanki baki fadamin'ba
murmushi tayi tace sunana ummusalma
Ummusalma zaki bane kawarki nabeelah, dariya salma tayi har nabeelah saida tai dariya, karka damu kasa ma zuciyarka kasameta hararan salma nabeelah tayi sanan tace sannu uwata.
A school ya ajeso bayan ya amsa number nabeelah
A bangaran Muneera sai gurin karfe daya ta tashi bacci koda ta tashi bataga mansur ba, jitai jikinta gaba daya na mata ciwu, tayi kokarin tatina abina yafaru amma ta kasa tinawa, hakan yasa tasauko kafarta daka bed game da shiga bathroom, dakyar take iya taka kafanta don tayi mata nauyi tsayawa tai hade da riqe kafar sanan tace bigewa nayi ko mene?
Wanka tayi hade da dauro alwala sanan tafito, karaton alqur'ani taji yana tashi a gidan ita dai tada kabbaran sallah tayi, bayan ta iddar parlor tasauka ashe a radio ake karaton hannu tasa ta kashe, zama tai tana fadin toina mansur?
Tana zaune saigashi yashigo hararanshi tayi sanan ta juyar da fuska gefe, aje ledojin hannunshi yai rungumeta yayi a jikinshi yana fadin Qalbee fushin kuma na menine?
Amarya kike yaufa
Dasauri ta kalleshi sanan ta zare ido๐จ
Bangane amarya ba, sake matseta yai a jikinshi yana fadin kawu kunnenki kiji wata magana aiko matsowa taikusa dashi a hankali ya rada mata wata magana wanda sai gani nayi ta rufe fuskarta tana dariya
Da misalin karfe shida na yamma mansur ya maida Muneera school, har a mota hira sukeyi kamar karso rabu da juna ba karamin siyayya yai mata ba
Koda tashiga hostel dinso haka taita haduwa da mutane, Muneera bamaison magana bace koda babu abinda ya hadaku har idan bawane shiri kuke sossai ba zaku iya haduwa a hanya tai kamar bata sankiba kokuma kiye mata magana saidai tai miki smiling tawuce, a haka ta karasa room dinso
A cike dakin yake da friends din kareema sai hira suke zuwairiyya da hafsa zaune suke a bed din muneera abinci sukeci, bed din kareema kuma ita da hanan ne, salma da nabeelah ko wace na bed dinta tana danna waya
Muneera ta tsane taga friends din kareema suncika muso daki, hade fuska tayi sanan ta karasa shigowa, gurin nabeelah tanufa aje ledojin hannunta tayi tana fadin yan mata, salma ce ta tashi tazauna hade da fadin hajiya Muneera
Murmushi Muneera tayi hade da kwanciya tana fadin nabeelah dan gyaramin na kwanta
kareema ce tace Muneera babu magana?
Hannu ta daga mata sanan tace sorry Beb ya kike?
Friends din kareema ne suka kalla juna sanan suka kwashe da dariya, hafsa ce tace Allah dai ya rabamu da girman kai dariya suka sakeyi sanan sukace Ameen
Daka Muneera harso salma sunsan daita hafsa takeyi dan sunanta kenan wai tacika girmankai gata miskila, zuwairiyya ce tadau handout dinta dake ajiye akan gado tafara fifita, nabeelah ce ta mintsine Muneera
Ouuuuuuuccch tace sanan ta kalla nabeelah tana fadin meye hak......
Bata karasa ba taga signa din datai mata da ido, handout dinta tagane hannu zuwairiyya tana fifita, migewa tai tsaye tana fadin lallaima kowa samun gurin yayi yawa wallahi, bayan bed dina da aka hau hade da taremin guri beisa haka ba sai an dauki handout dina
Hannu tasa ta fusga handout din tana fadin yanzu ke zuwairiyya a hankalinki kinga yakamata kiye fifita da handout?
mtssssw saukowa sukai a bed din hafsa ce kefadin dalla zumu tafi keee, tsaki Muneera tayi sanan tace ba laifinku bane laifin kareema ne tonda ita ta kawuko
kareema daka yau idan kinkawu tarkacan friends dinki ko tsaya iya bed dinki karda wace tasake hawanmin gado tonda basusan mutunciba
Hanan ce tace lallai kareema ashe wanan itace magajiyan room dinku, tonda ana miki kasheji akan kidaina kawu kawaye
Murmushi kareema tayi sanan tace kuzu mutafi dai, suna fita salma ta kwashe da dariya tana fadin Muneera kedai masifafiyace, nabeelah ce tace wallahi babu maganan masifa yaran yan rainin sense ne kuma duk kareema ce tabaso daman raina mutane
Aikam dai kema nabeelah kefada, ai salma matsoraciya ce.
Karfe goma na safe mansur yakira Muneera yasanar daita yana gombe nanda 15minutes jirginso zai tashi zuwa abj da yake ta abuja tafiyan tasu take.
Hawayene yafara zarya a idonta kukane ya kubce mata mantawa tai a cikin mutane sossai take kuka yana jiyo shashekanta, baby dagaske katafi
Qalbee kidaina kuka zaki dagamin hankali, dan'Allah ki kwantar da hankalinki nidai abinda nakeso dake shine ki riqe amanan aure, karda ki manta ke matar aure ce abinda kenan nakeso kisa a zuciyarki, zamuyi waya anjima yana karasa fadan haka ya kashe wayar.
Kwantar da kanta tayi a jikin table hawaye bedaina bin fuskartaba, wane irin takeji gani tai idanma tazauna a school babu abinda zata fahimta haka yasa tadau jakarta, salma ce tace Muneera waya mutu kike kuka?
Bata kulataba tai gaba abinta dariya nabeelah tayi sanan tace amma anyi miskilan yarinya wallahi
I need more and more comments, read and share๐๐๐
[3/13, 9:33 AM] Muneera: ๐๐๐๐๐
ZAMAN HOSTEL๐
๐๐๐๐๐
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA๐ฅ
DEVOTED TO๐๐ป
(YUSUF)๐
*Dedicated to๐๐พQUEEN HAFSY*
๐ ฟ23โ24
Zama tai a gabanta tana fadin keee meke faruwa?
Muneera akwai abinda kike boye mana, ina zargin wane abu a tattare dake, kina cikin damuwa kifadamin matsalarki nayi alkawarin taimaka miki har idan zan iya
Hannu biyu Muneera tasa hade da kama kanta tana fadin salma meyasa kikesan shiga rayuwata, banda wata damuwa ko matsala.
Karya kike Muneera aiko kina cikin matsala domin ciki kike dashi sai amai kikeyi gashi kince bakiga period dinkiba, dasairi Muneera tadago kanta kallon salma tayi tana fadin bana da ciki ke infact ma bari kiji to be frank with u babu abinda yataba shiga tsakanina dawane namiji balle harna samu ciki ki gyara kalamanki please
Shiru salma tayi tana kallon Muneera sanan tace to amma neyasa dazu naji da kike waya kina ambaton sunan ciki, yanzu kuma kinzauna kina kuka kinga dole zuciyata tabane cikine dake
Kwanciya Muneera tayi a kujeran hade daciwa salma kenan bazaki taba fahimta taba abar maganan dan'Allah(Muneera wata irin mutum ce da bata da yarda a rayuwanta yana dawuya ta yarda da mutum, zata zaune dake ku shaqo sossai amma saikiga bata yarda dakeba)
Washegari ton kafin so nabeelah sutashi a bacci Muneera ta tashi tai wanka dawuri abaya ne a jikinta sai veil dinshi data yafa a kanta babu kwalliya a fuskar ko powder batasaba, hannu tasa ta tashe nabeelah
a hankali nabeelah tabude idonta tana fadin menine wai?
Kitashi fita zanyi idan nafita ki kulle kofar, saukowa nabeelah tai daka gado tana fadin ina zakije ko bakwai da rabi bataiba
Asibiti zanje
kinci abinci kowa?
eh nasha tea
ok
har waje ta raka Muneera
Muneera bata tsaya akoina ba sai awane private hospital, gurin wata nurse tanufa(sadiya, friend din yayarta ce)
Bayan sungaisa ta kalla sadiya tace anty sadiya wane taimako nakeso kimin amma dan'Allah karki fadawa maryam nazu(maryam senior sister Muneera ce)
to Muneera ina sauraranki
so nake ayi checking dina aduba koina dauke da ciki
๐ณ๐ณ๐ณ
Zaro ido waje sadiya tayi sanan tace ciki kuma?
Muneera mezai hadaki da ciki kina budurwa yan mata?
Hawayene yazuba a idon Muneera sanan tace anty sadiya karda kiye munmunan tinani akaina wata uku zuwa hudu dasuka wuce andauramin aure da dan'uwana amma saidai auren sirri ne babu wanda yasane bayan mu kalilan, nan Muneera ta kwashe duk abinda yake faruwa tsakaninta da mansur ta fadama sadiya.
Shiru sadiya tayi tana sauraran Muneera tausayinta ya kamata dan yanda taga tana kuka tana fadin ita ta shiga uku mezataciwa iyayanta๐๐ปโโ
Dafa kafadan Muneera tayi tace kema kinyi ganganci aiba'a yarda da namiji haka dukda mijinkine, kuma bekamata ya shigeki kai tsayeba batare dawane kariyan hana daukan cikiba, meye amfanin haka yanzu?
Kinga kafin shekara dayan dazai dawu kin aje mishi yaro ko yarinya sai ayi events din biki kin haihu, yaran yanzu bakwajin magana ko kadan, dakin yarda kintare a dakinki aiduk haka bata faruwaba, kuka Muneera tasake fashiwa dashi da taji sadiya naciwa kafin yadawu ta aje mishi yaro ko yarinya, yanzu dai ba kuka zakiyiba tashi zakiyi nakaiki ayimiki test din dasuka dace.
kusan awa daya da rabi Muneera na zaune ta duka tagumi tana jiran sadiya, aiko saigata tashigo hannunta rige da leda da alama magunguna ne a ciki, janyo kujeran kusa da Muneera tayi tazauna itama Muneera sake matsowa kusa daita tayi harsai da sadiya tayi dariya saboda yanda ta matso kamar zata shige jikinta.
Anty sadiya ya ake ciki?
murmushi sadiya tayi sanan tace ki kwantar da hankalinki, da farkodai bakida da lafiya akwai maleria a tattare dake ga wayanan alluran dakuma magani, yanzu za'ai miki allura biyu sauran kuma zaki dinga zuwa kina amsa har a gama
To anty sadiya naji niba wanan ba ya maganar cikin?
Muneera hakuri zakiyifa danko kina dauke da ciki, hannu ta daura akai tana fadin waiyo Allah nah nashiga ukuuuuuu
ne Muneera, karama dane inazan iya haihuwa(Muneera na bala'in tsoran haihuwa hhhhh)
Mezance wa iyayena wane irin kallo duniya zataimin?
Wazai fuskanceni?
da gidanmu nake zaune na tabbata haka bazata faruba, sharrin *ZAMAN HOSTEL* kenan
a sanadin zaman hostel haka yafaru dane
Ita kowa sadiya duk surutanan da Muneera keyi dariya ta bata, danko dariya takeyi sossai, dakyar ta tsayar da dariyan sanan tace haba muneera menine haka?
karki tara mana jama'a mana, aiba kanki aka fara irin hakaba kuma dai naga cikin ba shege bane da ubanshi.
Hannun sadiya ta rige tana fadin anty sadiya kitaimakene na zubar da cikinan wallahi tsoran haihuwa nake banda hakama abun kunya zaizama
๐๐
wai Muneera gaskiya bazan iya taimaka mikiba gurin kisan dan sunnah ba shegeba keee koda shegene be halatta a zubarba
Hawayene ya zubo a idonta jakarta tadauka tana fadin anty sadiya nagode kwarai dagaske amma dan'Allah maganar nan tazama sirri tsakanina dake, tana karasa maganan tafice
Hhhhhhhhhhhhhh
Hhhhhhhhhhhhhh
Dariya sadiya takeyi sossai tana fadin yar banza wato miji dadi kor
Street gida Muneera tawuce(Ba gidan iyayanta gidan baba bello mariginta)
A machine tasauka bayan tabiyashi kudinshi tashiga cikin gidan, baba bello ta tarar a tsakar gida yana alwala
Ahhhh muneera kece?
Eh baba ina wune
Lafiyalau ya karatu?
lafiyaqalau dakinta tashiga, waje tafito tai alwala sanan takuma tai sallah, bayan ta iddar da sallah ta dade akan dadduma kuka takeyi sossai tana tunanin meyakamata tayi?
Wane hanya zatabi ta zubar da cikin
Muneera, Muneera.
daka waje taji inna talatu na kiranta sai yanzu tatina bata shiga ta gaishetaba
Naaaaam
tashi tayi tafita waje, inna ina wune
lafiya qalau meyafaru kika dawu?
Babu komai kawai dai nazu gidane nayi kwana2 banjin dadin jikina
Allah sarki yakamata a kaiki asibi hala maleria ne, dasauri tafito da ido waje sanan tace ai na.je. asibiti dakanan nake yanzuma
Sunbaki magani?
saida inna tai maganan magani sanan Muneera tatina da bata dauka magungunan da sadiya tabata ba, juyawa tayi takuma daki tana fadin sunbane magani
To Allah ya sauki idan kingama shan na asibiti saina dafa miki na hausa.
Wunin ranan Muneera a daki tawune alwala kefitar daita waje kawai, dukta tattara hankalinta da tuninta a yanda zata zubar da cikin amma kwata'kwata batasan yanda zataiba.
Wayarta tadauka danta hau facebook salma tagani tana kiranta, dauka tayi
Alo Muneera kina inane?
ina gida salma
ya jiki?
Alhamdulillah naji sauki
me sukace yake damunki?
Maleria ce
Shikuma period din dabakiyiba pha?
Infection ne
wane gida kike gidanko na asali kona federal lowcost?
federal lowcost
amma.......
salma bata karasaba Muneera ta katseta daciwa dan'Allah yaisa haka tambayoyinki sunyi yawa haba salma
Uhmmmm shikenan Muneera sai anjima
Suna gama waya da salma tahau facebook, wane group tashiga wanda yake da suna SIRRIN'MU MATA
Post kala'kala tafaracin karo daso, nan taci karo dawane post wanda wata takeciwa
*Please sisters kutaimakamin da maganin zubar da ciki na gargajiya banda na asibiti, banda maganan banza idan kinsan baki da amsata kiwuce karki zagene*
Nan Muneera tashiga taita karanta comments dinso anan taga hanyoyi kala'kala wanda mace zata iya zubar da ciki, masu zagin wace tai posting din suna zaginta, masu mata wa'azi sunayi, itadai Muneera takarda da biro ta dauko ta rubuce wanda taga zata iyayi, kashe Data dinta tayi sanan tasa hijab game da daukar wallet dinta dantaje kasuwan dake kusa dasu tasiyo kayan bukata
Tana fita inna talatu ta tsayar daita daciwa ina zakije Muneera?
turus ta tsaya cikin inda inda tace kasuwa zanje, wane irin kasuwa karfe biyar na yamma yanzu, mezaki siyo keda bakida lafiya
Dafa kanta tayi a hankali tafurta oh Allah na copsa๐คฆ๐ผโโ
Ke nake saurare Muneera, uhmmm inna ba kasuwa nake nufiba, ina nufi zanje na amsa allura. Kallonta inna take daka sama har kasa sanan tace ina ledan alluran?
yanaganki kamar a rikice?
Kamar bakida gaskiya ton dazu nalura da haka yanayin walwalanki ya garanta.
Kokari Muneera tayi ta daidaita nutsuwarta sanan tace inna wane irin rashin gaskiya kuma? kawai dai banjin dadin jikinane shiyasa kikaga walwalata ta garanta, alluran kuma tana asibiti acan nabar muso karasa maganan tai daciwa nina tafi saina dawu
zaune suke suna hira nabeelah da salma harda kareema itama tazu gidanso nabeelah itada kawarta hafsa, waya kareema tagamayi aje wayar tai a gefe sanan ta kalla hafsa tace kawata wanan huton aina zakiyi?
Juya idonta hafsa tayi sanan tace Dubai nake tinane amma ban tabbatar ba dan Boo din nawa yanamin yawu da hankali, salma ce ta kalla nabeelah kashe ma juna ido sukayi sanan sukacigaba da sauraran hiran kareema da kawarta.
Allah sarki kawata kibishi a hankali dai, nima ina tunanin dubai din zanje, dan sugar daddy na yace zamuyi tafiya tare
salma ce tace Ahhhhhhhh lallai duk iskancinka akwai wanda yafika, nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa idan baka mutuba kasha kallo giri'giri suke nuna iskancinso a fili weldon kareema da hafsa adaibi duniya a hankali
Awwwwwwn yaushe kika fara wa'azi nabeelah? kareema ta fada haka
hafsa ce tace tana tare da wancan shegiyan yarinyan mai iyayin masifa aidole tafara wa'azi, fuska a daure salma tace wace yarinya kenan?
Muneera mana nifa kwata-kwata banson yarinyan girman kanta yayi yawa tana bala'in jida kanta ga miskilanci
Hannu salma ta daga wa hafsa tana fadin keeee dalla yaisa haka mana, yazaki zauna kina zaginta, kina zaton zamu baki hadin kaine kizageta bari kiji Muneera kawa tagarice ko kadan bata da girman kai kawai dai baki fahimce ta bane
Nabeelah ce tace amma wallahi bakida hankali hafsa Is not good to hate someone oo. is a bad attitude
Murmushi hafsa tai sanan tace Ok that means I have bad attitude?
salma ce tace yes ofcorse u need a change of attitude, bakida hali mai kyau hafsa kina magana da mutane duk yanda ranki yaso baki tauna magana kafin kifada
Nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa she's so rude in talking, shiyasa bana shiga sabgarta kwata-kwata dan idan mutum ya fadamin cuta zan fadamishi mutuwa, tashi hafsa tayi game da daukar jakarta tana fadin kareema tashi mutafi itakam kareema bama jinso takeba dan tonda suka fara tasa earpiace a kunne hade da sake sauti,
Tashi kareema tayi tadau jakarta sanan ta yafa gyale tanaciwa nabeelah saikun dawu hostel gobe
tohm nabeelah sai munzu, suna fita salma taja tsaki mutanan banza da wufi, wallahi inda Muneera na gurinan Allah kadai yasan masifan daza'a kwasa yau.
Ana kiran sallan magriba Muneera tashigo gida, alwala tayi sanan tashiga daki bayan ta iddar da sallah maganinta ta dauko tasha danta farajin sanyi zazzabi naso yarufeta(Data fita tabiya gidan sadiya ta amsa magungunan)
Sai karfe tara na dare Muneera ta farka daka bacci tonda tasha maganin bacci ya dauketa, tashi tayi ta gabatar da sallan isha'i bayan ta iddar key tasama dakinta sanan tasamu cup da ruwa danta hada maganinta na zubar da ciki
Gishiri ta debo cikin tafin hannunta tazuba a cikin ruwan wanda befi rabin karamin cup ba, lemon tsami taita matse ruwanshi a cikin cup din, dakaken barkone wanda ba'ai mishi hadiba tazuba a ciki sai wane abu wanda dungulle yake kamar cube sugar naga tajefa ciki, a gefen katifa ta aje cup din tana jira 15minutes yayi saita sha kamar yanda aka fada mata.
I need more and more comments keep following me, read and share๐๐๐
[3/13, 7:05 PM] Muneera: ๐๐๐๐๐
ZAMAN HOSTEL๐
๐๐๐๐๐
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA๐ฅ
DEVOTED TO๐๐ป
(YUSUF)๐
*DยฃDICATยฃD TO๐๐ป*
โ Mman 2wins๐๐
โ khardeejearh๐
โ Maman Sudais
โ Mrs kamal๐
โ ๐Anty Zeey โค
๐ ฟ25โ26
Gishiri ta debo cikin tafin hannunta tazuba a cikin ruwan wanda befi rabin karamin cup ba, lemon tsami taita matse ruwanshi a cikin cup din, dakaken barkone wanda ba'ai mishi hadiba tazuba a ciki sai wane abu wanda dungulle yake kamar cube sugar naga tajefa ciki, a gefen katifa ta aje cup din tana jira 15minutes yayi saita sha kamar yanda aka fada mata.
15minutes nayi tadauka kurba daya tayi ta yatsine fuska hade da hadiyewa da kyar, aje cup din tayi tana zazare ido, zuciyartane tace mata Muneera hakuri zakiyi kidaure kisha haka zaki rufe ido kisha
Kamar yanda zuciyarta ta fada mata haka tayi daukar cup din tayi sanan ta rufe idonta tafara sha, tayi kokari taga ta shanye duka amma takasa rabin cup din tasha da kyar, waiyo Allah nah wanan abu ba dadi
Komawa tayi tai kwanciyarta tana sauraran lamarin ubangiji pillow ta dauko ta rungume, after 30minutes bacci yadauke ta batare da taji komaiba
gyara kwanciyarta tayi wane irin daurewa da mararta tayi yasa tabude ido yunkurawa tai tashi zaune, hannu tasa ta'taba kasan mararta ouuuuch ko tabawa tayi zafi yake mata ga ciwu da takeji pillow tadauka ta toshe fuskarta tana fadin abun yazu kenan hala cikine zaifita, waiyo Allah nar
Allah kadubamin karnayi ihuuu da inna talatu zataji
Wayarta dake gefentane yafara ringing mansur taga yana kiranta, cizan lips dinta tayi saboda ciwan maran dake damunta kara dadowa yake, daukar wayar tayi hello
Qalbee
muryarta na rawa dan kuka takeyi tace na'amm
Meyafaru yajiki?
Yakuma unborn baby
kuka tasa tana fadin mansur meyasa kamin ciki katafi kabarne cikin wahala to wallahi zubar da cikin zanyi yanzu hakama nasha maganin zubar da ciki.
Tonda tafara magana tana kuka dariya mansur yakeyi dan dariya take bashi. dakajin maganan ciki dukta daga hankalinta ta damu a fili ya furta, Allah nagode maka daka bane Muneera a matsayin mata.
Dariyan da yake mata kara bata mata rai yake tine taji zuciyarta nasake harsala, ok dariyama kakemin?
Bakomai tana karasa fadan haka ta kashe wayarta
Jinta take kamar a jiqe hannu takai vj dinta, jine tagani, zare ido tayi tana fadin jine
toai yakamata yafito dayawa dan naga idan mace tayi miscarriage jine harbin kafarta yakeyi
๐๐คฃ๐คฃ๐๐คฃ๐
Nikam Raheema lamarin Muneera dariya yake bane๐คฃ
janyo wayarta tayi sadiya takira, aiko babu wane bata lokaci sadiya ta dauki wayar
hello mai ciki
Kuka tasa tana fadin anty sadiya kidaina dan'Allah, taimakonki nake nima
to Muneera inajinki
Nasha maganin zubar da ciki to shine....
whatttttttttttttttttt?
Muneera wane irin magani kikasha karki halaka kanki, ne sadiya na shiga uku bansan abin zaikai hakaba, aida na fadamiki gaskiyan abinda ke damunki.
Wasssssh Allah marana abinda kenan Muneera tafada, mararta ce take mata wane irin ciwu, itadai bata fahimce abinda sadiya take nufiba
Muneera nace wane irin magani kikasha?
Na gargajiyane bana asibiti ba, nasha kusan minti talatin banji komaiba harnayi bacci to yanzu marana kemin ciwu kuma danasa hannu a vj dina naga jine, but bamai yawa ba kamar yanda en miscarriage akayi yake fitowa
Oh Allah
Muneera kina jina
Eh anty sadiya
Babu wane ciki da kike dashi, maleria ce tamiki mugon kamu, shikuma period din dabaki ganiba babu komai date dinki yacanza ne haka yana faruwa, ko infection or ciki kokuma changing date, abinda yasa nace kina da ciki saboda abinda kikai baki kyautaba taya zakibama namiji kanki baki tare a
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
โฆ500Monthly Support ยท Most Popular30 days of premium access
โฆ1,500