You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
gidan mu bane ,baki san Zainabu a rayuwar ki ta duniya". Mamaki ne yasa Umma sakin baki a wannan karon harda Sama'ila da bai taɓa ganin tsoro ko jah baya daga Zainabu ba". To Allah yasa lafiya". Hhhhh yarinya ta taro match ,Allah yasa ba yaron Soja tayi mawa rashin M ba". Humm ita dai Umma kitchen ta nufa ,kwata kwata hankalin ta bai kwanta ba zuciyar ta na mata wasu wasun da dai abun da Zauna by ta aikata kuma da'alama ba ƙarami bane don ƙaramin abu bai sa Zainabu tsorata ko ja baya".
****
Habab lafiyar ka kuwa yau?? Wannan wani irin busar sigari kake haka? Kasan dai mahaifin ka baya so ko? Kuma yanxu haka yana nan a gidan nan ,ka zauna a tsakiyar falo kana wannan aiki?? Haba Habab Calm down pls".
Wani abu ne ya faru? Duka wannan maganganun daga bakin Hajiya Luba suke fitowa ". Wani irin hayaƙin bakin sa ya furzar yana ware manyan idanun sa bisa fuskar Hajiya Luba dake shafa sumar kan shi a hankali alamun rarrashi ". Ammie Ni zata....!!! Shiru yayi yana wani irin rintse idon shi da ƙarfi . Kamin Ammien tasa tayi masa magana ne taga ya miƙe yana nufar bango falon wurin cotton ɗin ya nufa inda wani irin tanƙamemen ƙayataccen fridge da komai na fridge ɗin a na ganin glss ne gaba ɗaya mai kaman plstic ta baya". Glss cups ɗin saman fridge ɗin ya wani watsi dasu . Ji kake tarkwatsatsaaaaaiiiii tisssss tussss ya tarwatse ,saurin nufo shi tayi ,tana dafa shi ganin ya nufi bangon falon yana buga kanshi. Ihun Sobreen ne dana Hajiya Luba yasa Yayar su babba mace da isowan ta gidan kenan taji labarin dawowan mahaifin nasu daga France". Saurin nufo inda Habab yake Raliya tayi tana rumgumo shi jikin ta haɗi da kirar sunan shi da ƙarfi ,dama ita macace mai kamar maza". Ba munafunci a tare da ita ,soyayyar ta da Habab a jini yake ,kuma ta riƙe shi tun yana ƙaramin yaro itace koman shi. Itace babban ƴar Hjy Luba ,tana Auren commissioner n sadarwa . Habab ta kira sunan shi da ƙarfi tana ɗaura hannun ta saman ƙirjin shi da yake a gudunzume. Adda Raliya ". Ya kira sunan ta da ƙarfi Adda Raliya baxan rabu da ita ba,baxan ƙyaleta ba wallahi idan ba haka ba Ni ba....shiii yi shiru Habab ,tayi magana n tana saka hannun ta saman laɓɓan shi , hannun sa ta kama suna hayewa stairs a tare ,wanda su Hjyy Luba zasu biyo su nan Hajiya Raliya ta ɗaga masu hannu tana cewa " A'a Ammie zamuyi magana dani da Habab". Wani malolon baƙin ciki ne ya tsaya mawa Hjy Luba a wuya , haushin Raliya ya ƙara kama ta, sam kaman ba ƴar cikin ta ba ,duk a ƴaƴan nata huɗu duka mata babu mai kin halin ta sai Raliya . Shi yasa suma suka ware ta , ko wani mugun abu basayi a gaban ta... Zama sukayi a royals ɗin falon ita da Sobreen , ma'aikatan gidan ne suka fara gyaran glsses ɗin da ya tarwatse a tiles. Suma jikin su sai ɓari yake don sun tsorata daga yanayin da suka ga Habab ɗin.
****
Rungume shi tayi tana kusan minti uku suna a haka ,kana ya zauna yana zame jikin shi daga nata ,wanda yake jin ta tamkar mahaifiya , Hajiya Raliya ce ta zauna gyefen shi , Habab ɗin Adda waya taɓa mun kai?". Tayi mgnn tana riƙo hannun sa biyu ,ɗago da rinannun idanun sa yayi yana saukewa akan fuskar Raliya . Adda Raliya mari na fa tayi?? . Wacece?? .ta tambaya kai tsaye. Ban san ta ba , amma nasa Captain Mu'awiyah ya bin ciko mun ƴar gidan matsiyata takawa ,itace zata mareni a cikin mutane ?? Adda ki taimake Ni ki fidda mun da mafita Zan kashe ta wallahi sai gawanta ya zama abun kwatance.
Hummm nisawa Adda Raliya tayi ,a zuciyar ta tana cewa" Alhmdullh Allah na gode maka ,yau na samu irin macen da nakeso Habab ya Aura". Jaruma wacce zata kawo ƙarshen duk wani muna munan dake kai kawo tsawon shekara ashirin a cikin gidan Nan. Yau ne ranan da zata ruguza Duk wani shiri da sukeyi na Aura masa Sobreen tabbas komai yazo ƙarshe.
Muskutawa tayi tana cewa " Aa Habab ba haka ya dace ba ,ka kasheta ai ka ja mana magana ne, yanxu abun da za'ayi ka aure ta!!. Wani irin dammm yaji ƙirjin shi ya buga...cikin sauri y ɗago ido yana kallon Adda Raliya. Ehh ka Aureta Habab"
Huuuu Adda kenan in Aureta ai kasheta xan yi da duka ɗaya wallahi". Haba Habab kabi shawara na ,kasan baxan ɗaura ka akan wani abu mara kyau ba. Ka Aureta daka kasheta lokaci ɗaya ai gomma ka mata iziya na har tsawon rayuwar ta. Kallon Raliya yayi kamin ya girgiza kansa na gasgata zancen nata yayi. Haka ne kuma Adda Raliya ,idan na Aureta zan cigaba da mata iziya har ƙarshen rayuwar ta ,sai tayi nadama rayuwarta ,sai taso mutuwar ta da Aure na ,kuma baxan rabu da ita ba har mutuwa". Da kyau ƙanina. Yanxu mu sauka muje wurin Abba na sanar masa da komai . A tare suka nufi part ɗin Abba n nasu wato Alhaji Ahmed Mali". Da ido su Hajiya Luba suka bisu suna nufar ɓangaren mahaifin nasu". Ke Sobreen bari na miƙe naji me kuma zasu faɗa masa? Don Ni sam bana yarda da Raliya tafi son shi fiye da Mu duka".
****
Umma!! Umma!!! Cikin sauri Umma ta fito tana goge gumin zufan dake karyo mata ,don tana fama da wahalar icen damuna". Cike da mmki umma take bin Zainabu da kallo kamin tace " Zainabu ina zaki je haka? Wannan kayan fa?. Umma sileja na tafi yanxu haka ,gidan Nadiya ,koda an zo nemana bana nan". Taɓ ina ai baki isa ba wallahi sai kin zauna". Sama'ila yayi maganan yana kallon ta haɗi dasa dariyar iskanci . Wai Zainabu lafy". Umma ta ƙara tambaya cike da mamaki . Sama'ila ne ya amshe da cewa " Wani lafiya Umma gadai yi can manyan mutane sun zo wurin Abba a waje ,yanxu ma yace akira Baba Musa ne wai za'ayi maganan dashi . Taje ta ɗauko mana babban mgn n da yafi ƙarfin mu ,ai wallahi babu inda zaki je ,mu abu mai sauki ne suna cewa wani abu mu miƙa masu ke". Baba Musa !! Ya yi maganan yana nufan sasan Baba Musa yabar Umma tana salallami. Ganin haka nan take cikin Zainabu ya ɗori ruwa . Katanga maƙota ta nufa ,tana haurawa Umma na kiran ta amma ina Zainabu tuni ta dira".
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
Ku mun share zuwa wasu grps naku pls
_Mmn teddyn kuce mai dubu na msya🧸🥰_
*🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
_Na...Mmn teddy_
5
_Last free page_
_Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal👌_
_*Daga wannan page ɗin free page ya ƙare...gamasu bukatar cigaban labarin ƙwrtn mny free page to fah ya ƙare ,don haka ku fara biyan kuɗin a tsunduma maku a Paid grp ba zaku ƙara ganin pages na yawo ba,sai dai na bayan fage ,wanda cin haƙƙin da bana kaba kun san illa shi kun kuma san rashin kyawun shi...don duka munje islamiyya🤷♀️😹💃💃*_
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*
_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp or
Call 08066268951
*****
"Zainabu!! Zainabu!!! Juyowa Zainabu tayi a fusace tana kallon tsohuwar matan da take ƙwaɗa kirar ta ,saka makon ganin ta diro mata gida ,ta hauro mata ta katanga". Yanxu har iskancin naki yakai Haurowa ta katanga,bayan tijarar ki da dukan mana ƴaƴa yanzu kuma katanga kika koma hauro mana kaman ɓarauniya". Kaiii Ziza yi mun shiru wallahi bani ba har a zuri'a na inshaallh Babu ɓarawo ,sai ki kalleni ki ce mun ɓarauniya ,lallai wannan shi ake cema kauda ido anaka ka hango na wani , har kin mance da Ƴar ki Asabe da har a masallaci sata take,ko kimmance Bara da aka kamata ta saci wayar mata daga zuwa Sallar Asham". Ke Ni zaki ci mawa mutumci? Ni nace maki ɓarauniya??? Baba Ziza tayi maganan tana miƙewa tana nufo inda Zainabu take babu tsoro itako idon ta ƙyamm a kan na ƴaar tsohuwar da irin ƴar gayunnan ne da ƙuruciya shi yasa ake kirar ta da Ziza. Asabe ne ta fito budurwa cikakka don ta girmi Zainabu ". Ke uwar waye kike faɗa mawa magana ubanki na sata mawa waya? Ni zaki mun sharri??. Uwar ki na faɗa mawa , Zainabu tayi maganan tana ƙare masu su duka kallo". Sai kuma ta kwashe da dariyar shakiyanci kana tace " Ai kowa yasan halin ki yasan kuma halina, Zainabu bata sharri indan tsage gaskiya ne ba mina² Kuzo wurin Zainabu ,idan kuma ƙarya nayi ga Mahaifiyar ki nan ai". Nufo ta Asabe tayi da ice tana yo kanta Ziza na riƙe Zainabu wato a bugi na banza. Sun manta da ƙarfin Zainabu kaman Shari'a ne Hahhhhh". Zainabu tayi maganan asarari tana jan ƙwafa". Icen zata buga mata aiko nan ta jawo Ziza tayo gaban ,Asabe ko da idon ta ya rufe ta buga mawa Zainabu ice nan ta buga mawa Ziza a ƙirji bata sani ba". Wani irin salati Ziza tasa tana zubewa nan tana nishi sama² .
Kinga ɗan yau sai dai ƙi kashe uwar ki bani ba". Sakin icen Asabe tayi tana nufan inda uwar nata tayi warwasss tana ihu". Dariya Zainabu tasa tana faɗin " Zainabu ikon Allah ai Ni babu mai niyar cutar dani Allah bai mai da masa da Aniyar sa ba". Ke sojan banza sojan wofi ,akan shi ne xan gudu na bar gida ,jabbara'uban Sojojin duka duniya ma ,su ɗin mene suɗin banza su da wofi". Gida Zan koma shima dai² dashi nake wallahi. Nifa ba wai gudun shi nake ba ko tsoron shi aaa ,a bu ɗaya nake tsoro a tare dashi shine Wannan gaɓaran jikin nashi da kuma idon shi su suke firgita Ni". Ko mawa zanyi wallahi bai Sanni bane ,don da yasan Zainabu kallo na ma baxaiyi ba ,gudun kar nayi masa illah,gida xan koma babu gidan Nadiya da xanje ,don ba shiri nake da ita ba ,kar naje ta nemi rainamun hankali".
Asabe ne ta ɗago a zafafe tana nufo inda Zainabu take ita ta manta da babin su ma....hannun ta Zainabu ta ɗaga tana wulwulawa Haɗi da cewa " fawa³ da ƙarfi ta ƙarke na ukun tana sauke shi a fuskar Asabe wanda nan ta tsaga wani irin ihu ,tana duƙawa . Asabe ki bar ta inshaallh zata haɗu da dai dai ita a gaba". Ziza tayi mgnan da ƙyar". Asabe ne ta ɗago da fuskar ta da ya kumbura goshin ta yayi tsini,kije wallahi sai kin ga waɗanin ki Abu". Ni kika kira da Abu??". Humm inda badon nayi maki cincin a fuska ba ,wallahi da sai kin sani yanxu ma". Zainabu tayi maganan tana nufan katangan da ta diro tana haurewa haɗi da komawa".
Umma ne har a lokacin a tsakar gidan sai Hansai da ta fito tana tayata aiki , da ido dai Hansai ta bita saboda tasan wacce Zainabu da tijarar ta . Umma ne ta ɗago tana cewa " Wai Zainabu lafiya mai kika ɗaukowa kanki ne da zafi haka kike gudu??. Shiru Zainabu tayi tana tunanin kawai sai tace " Soja take tsoro ,ina ai Zainabu kar ki bada mata mana". Tayi maganan a zuciyar ta". Wane kuwa Umma? Ai Zainabu bata tsoron kowa sai Allahn ta". Humm". Numfashi Umma ta jah tana saukewa kamin ta cigaba da aikin ta ,tana jirar isowan Malam Auwalu taji lafiya dai. Ɗaki Zainabu ta nufa ,wanda a lokacin har yamma tayi . Shiru tsawon awa tana ciki kana gari ya rufa tana fitowa haɗi da ɗaukar buta don ta ɗauro alwala. A sallahn ta ne tana addu'a ta chinci kanta da cewa " Allah na roƙeka Allah ka rabani da mai idon yahudawan nan ko a islamiyya neman tsari ake dasu a littafan musulunci. Allah kasa bazan ƙara ganin shi ba a rayuwata". Shafa addu'ar tayi tana miƙewa ,Umma ko har a lokacin mmki take yau Zainabu ne da Addu'?". Hummm". Tuwon dare taci tana komawa haɗi da zama fitar da suka saba da Umma ,amma a yau umma kaɗai ke abunta .....ana kirar isha'i ne Zainabu tayi sallar ta tana nufan gadon Umma da take kwanciya. A daren nan Zainabu ta farka babu iyaka ,saboda mafarkin Habab da tana rintse idon ta takeyi , wanda ta masa suna da mai Idon yahudawa". Firgicin da ta dingiyi ne Umma ta rungume ta tana ta mata addu'oi ,a haka har subahi".....sannan bacci mai nauyi yayi gaba da ita".
******
Wallahi Allah na rantse!!!! Kai Hajiya Luba wannan rantsuwar fa? Da girman ki kike wannan rantsuwar ta yara ,ko yaro yakeyi ai abun ki masa faɗa ne". Alh Ahmadu ke maganan cike da murya ta girma yana dakatar da Hjy Luba da rantse² n da takeyi". Ai to kaji dai mai nace maka ko? Ba zan yarda Habab ya auri wata ɗiya indai ba Sobreen ba, in kuma an matsa sai dai a haɗa duka". Ai na ɗauka Habab zai so Sobreen ko don irin zafin Son da take mashi ,idan ba'a duba matsayin Sobreen a gare Ni ba,nida Uwar Sobreen fa uwa ne ɗaya uba ɗaya". Kamin Alh.Ahmadu yayi magana ne Muryar Habab dake zaune a saman carpet ya katse su yana basu amsan da basuyi zato ko tsammani ba". Abba na amince xan Auri Sobreen da Zainab a haɗa duka".
Zaka haɗa duka?? Adda Raliya tayi maganan cike da mmki". Eh Adda Raliya". Ashirya komai da Yakamata lefe da sauran su ,Abba Don Allah kar A saka lokaci mai tsawo". Alhmdullh Habab Allah na gode maka ,ashe daraban zanga Habab ina raye yayi hankali da iyalin shi ... mshalllaah Raliya ?? . Abba ya kira sunan ta cike da jin daɗin maganan Habab ,wanda shi kanshi na ƙasa babu abun da yake tunani sai irin izayan da zai mawa Yarinyar nan Zainabu yake ta nanata sunan a ƙwaƙwalwar shi , Bai dai ji me suke cewa ba sai tsinkayar Muryar Raliya yayi tana cewa " inshaallh Abba a gobe xan yanki ticket na tafiya India kaman zamu fi samun kayan lefe masu kyau da ƙawa a can". To Raliya Allah yayi maku albarka". Amin Abba". Ku bamu wuri xanyi magana da Hjy Luba". A tare suka miƙe hannun ta riƙe dana Habab Suka fice dai dai Abba na kirar Ƙanin shi wanda suke kirar shi da Baba Iblo". Kallon Sobreen Adda Raliya batayi ba ta wuce ɓangaren Habab ,duk da ranta na mata zafi akan Auren Sobreen amma ɓangare ɗaya yana mata sanyi na yarda da Amincewa Auren Zainabu da Habab yayi". Zama yayi a Sofa itama ta zauna gyefen shi tana cigaba da Rarrashin ƙanin nata". Sobreen ce ta kasa haƙuri ta shigo ɗakin jiki a sanyaye don tsoron Adda Raliya take ,kasancewar tasan ta da zafi bata ɗaukar wargi sam". Kuma tana jin hayaniyar Hjy Luba akan Cewan Bata yarda Habab ya Auri wata ɗiya bayan ita Sobreen ba. Ganin ta shigo yasa Adda Raliya cike da ɗaure fuska ta mau ta miƙe tana shafa kan Habab da cewa " Ni xan koma ,sai na dawo". To Adda". Y bata amsa a miskilanci". Ficewa yayi tsawon lokaci Sobreen na a tsaye ,kamin ta tako inda yake tana zama gyefen shi ,hannun shi ta riƙe tana wasa da yatsun shi ,Hawaye na bin kuncin ta , amma kallon ta baiyi ba , bata damu ba ,don tasan shi sam bai san ya rarrashe mace ba , bai taɓa don bata tsananin ma ya iya yin hakan". Miƙewa yayi yana nufar wani ɗan coridour da taga littafai da kayan colouring harda Arch.bord. da ido ta bisa tana hangosa daga inda take zaune". A hankali taga ya ɗauki cryons da sauran tarkacen sa yana fara zane wanda bata san me yake yi ba.
Shiru tayi tana bin sa da ido har a lokacin idon ta bai bar tsiyar da ƙwallah ba . Ƙwaƙwalwarta ne ya fara tunano mata wasu abu ƙaɗan da suka faru shekara ba....Sunana Habab Ahmad ". Tsitt ajin akayi ciki harda Sobreen da take jin daɗin Zuwan Habab makarantar nasu wacce batayi tsammanin ganin shi ba". Malamin nasu ne ya tambaye shi mai yake son zama in his future". Nan Muryar sa ya amsa da cewa " abun da iyaye na suka ɗaurani akai shi zanyi, Mahaifiyata na son na zama Soja, mahaifina Architect Kuma ko ina ina da ƙwarewa a fannin". Ihun ɗaliban ne yasa malamin shima murmusawa yana masa Ubarnin da ya zauna". Tuni ƴammatan SS 2 suka fara kirar sa da Habab mai kyau". Tun a wannan Rana ba Sobreen kaɗai ba har da sauran ƴammatan clss ɗin suka fara Son Habab a zuciyar su ,don shi mutun ne mai farin jinin ƴammata da mutane ,a kwana biyu lbrn Habab ya waɗe ilahirin makarantar Topspring Academy school. Buɗe ido Sobreen tayi a hankali tana ƙara hasko hoton abubuwan da suka faru".
Habab me kake sha a clss uncle Antony ne fah a claass ɗin nan kasan zafin sa kuwa?? . Sai da ya afa ƙwayar hannun sa yana korawa da ruwa kamin ya juya kansa gyefe ,don baya son Sobreen tun da tanuna tana Son shi,ba ita kaɗai ba har ƴammatan ajin masu shishshige masa ,haka xai yarfa su ,wannan kaɗan nema indai bai zagi uwar su da uban su ba". Kowa na mmikin Haba mai ya kawo shi School ɗin nan na Lagos shida take turkish na Abj. Amma shi yasan dalilin shi ,wanda ba komai bane ba fache " bayan makarantar Topspring Academy barikin Sojoji ne ,wannan yana ɗaya daga dalilin da yasa Habab Shigowa mkrtn.
Sadeeq ne ya kwashe da dariya yana cewa " Sobreen kalli gaban ki kedai . Ke ɗan kalli gaban ki". Habab yayi maganan cike da tsare gida ,wanda yasa Sobreen kallo n gaban ta tana juyawa ranta a mache".
"Shamsiyya". Taji Muryar sa ya kira Shamsiyya ,wanda cikin sauri ta amsa tana cewa " Yes my luv Habab". Ke meye Ruwa??? . Mamaki ne ya kama Sobreen tana kallon shi wai ruwan ma ya manta ne ko iskanci ne ,sai dai kuma tasan baya wasa shi.idan yayi mgn to hakan take". Dariya ta kwashe dashi tana dawowa daga tunanin da ta fara lulawa. Miƙewa Sobreen tayi a hankali tana takawa haɗi da nufan coridour ɗin da Habab yake". Tana tafe tana ƙara tunanin lokacin da malami na aji shi yana saman benen mkrntn yana bin sojojin barikin da kallo , shida abokanan shi. Idan ko aka ce maka yau xa'a passing Out bala'i ai yana zuwa skul ɗin Saman benen yake nufa. Tun da take bata taɓa ganin namiji mai taurin zuciya da kafewa irin Habab ba,shi da ya shiga aikin Soja ba tare da kowa ya sani ba ,sai dai aka nemeshi aka rasa ,gashi ya fara da na wahala lecrout ,da ya kammala ne mahaifin shi ya nema masa na sama babba". Wanda a yanzu yake matsayin militry police". Su ba' yarda masu faɗa da Soja ɗaya ba ,sai idan sojoji sun kai goma zuwa sama". Don idon sukace zasu yi faɗa da soja ko su bashi horo zasu kashe shi har lahira". Niko Mmn Teddy nace " lallai Zainabu ta ɗebo ruwa ,ko ita da wani horo za'a fara mata?🤔😹 .
Ji yayi Sobreen ta rungume shi tana manna kanta gyefen fuskar sa tana bin drwing ɗin da yakeyi da kallo". I luv You Habab". Bai bata amsa ba sai mgna a hankali da yayi yana cewa " tncuuu". Don a halin da yake ciki baya son damu ko bare mgn".
Idon ta ne ya sauka akan zanen
Support ArewaNovels
Your support helps us maintain the platform and build a sustainable reward system for writers.Enjoying this story? Help us keep ArewaNovels growing.
Your subscription keeps the platform running and helps us support the writers who create the stories you love.
Choose how you want to support
You can continue reading free for now, or subscribe to help us grow and unlock premium access.
Weekly Support7 days of premium access
₦500Monthly Support · Most Popular30 days of premium access
₦1,500