gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ASHAWO (KARUWAR GIDA) 'Yancin Uwa 1 by Zahra Surbajo Chapter 2 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haye"""

"Murmusi tayi tace""kaida kanka kayi order,ba wani yay makaba to bakabi review Wina bane ka karanta,ayni bana buWe ™afa tsakanina daku kawai,in muku blowjob,ku biyani,kua in banda rashin godiyar Allah so ukufa kana releasing, ay na maka ™o™ari""cewar rauda tana haWa kayanta dan wucewa zatayi."

"""wai nufinki kawai iya shamin burarne na biyawa 150k?""cewar sadeeq yana kallonta."

"""duk shan burar da zaa maka ka kawo ruwa,malam sadeequ ay ya wuce ka kirashi da kawai,musamman kaida"

"burarka take ba™a sosai,gashi baka shaving kaga ay nayi ™o™ari""cewar rauda."

"""banason wasa rauda kindega halin sa nike ciki,pls niko atsayene buWemin zan shiga""ya faWi yana ru™ota,"

"Fincikewa tayi ta fara magana cikin fushi""meye hakane,nace maka nayi maka aykin da kai order inzo inyi kuma nayin,,to nacin na meye,ni wucewa zanyi,ta faWi ana kallonshi."

"Nana yashiga ro™onta ta taimaka ta bashi kanta amma ta™i,ganin ta™i yardane ya gwada mata ™arfi zeyi ta dole,ayko"

"nan suka shiga kokawa,ita dashi,inda Allah ya taimaketa ta ganna masa cizo ya saketa,ayko ba jira ta kwasa aguje ta fice agidan kamin ya cimmata dan duk ya yaga mata rigar jikinta."

"Haka taita falla uban gudu,inda Allah ya taimaketa tasamu mashine ta haye tana kare gaban rigarta daya yaga mata"

danma akwai bra ajikinta.

"Ahaka ta isa gida jikinta na mata ciwo,dan da ™yar ta iya sauka a mashine Win ta bashi kuWinshi ta isa cikin gidan"

agalabaice ta faWa Wakinsu.

"A gigice su hassana sukayo kanta,suka ru™ota,suna tambayarta ko lafiya,bata basu amsaba taje ta haye kan katifarsu"

ta kwanta tana maida numfashi.

"Ganin ™annan nata sun shiga damuwane yasa ta mi™e zaune tace""ku kwantar da hankalinku ba wata damuwa bace"

"kawai jikina ke ciwo""ta faWi tana kare rigarta data yage."

"""amma anty rauda ki dubi rigarki fa ki gani duk a yage,kode wanine kuka samu matsala dashi yay miki"

"hakan""cewar usaina tana kallonta fuskarta Wauke da damuwa."

"Shuru rauda tayi,na ดan da™i™u kamin ta nisa tace,""hakane usaina amma tunda nadawo gida lafiya ay shikenan"

"kuma kuje kunkwanta""cewar rauda."

Basu da yadda zasuyi haka sukabarta dan ta nuna musu bata son tambayarne

"Mi™ewa sukayi suka bata guri,ita kuma ta kwanta kowa da abinda ke cikin zuciyarshi Ranar baccinsu su duka bame daWi bane."

"Koda gari ya waye da ™yar rauda ta iya mi™ewa tai sallah ta koma ta kwanta,zazzaSine ajikinta sabida dambe da mutum kamar sadeeq kuma har ace tayi nasara ba abune me sau™iba."

"Shiyasa ko ina ajikinta ciwo yake mata,yadda take jin jikinta tasan bazata iya zuwa gidan yariba shiyasa tacewa su"

ดan biyu yau suje su ita tana gida.

"""in kunje kuce akirani awaya abani acct no,da zan tura musu 100k,dan Allah ku kula da kyau kada ku kuskura wani namiji ya kiraku ku yarda kuje ,in kunje kuce ina gaida ummana se jibi zanzo,""ta faWi gaSida dafamusu kawunansu ta tofa musu adduoi naneman tsari,sannan ta basu kuWin mota,sukai mata sallama suka tafi."

Ta™i fitane sabida tanaso tasamu lokacin gasa jikinta dake mata ciwo dan ta samu ta fita anjima ta samo kuWin da

"zata kula dasu sannan takai na prisons,."

"Suna isa prison aka kawo musu umman tasu wacce tai murna da ganinsu,sosai dan bata kawo zata gansuba dan"

tasan a irin ranakun suna makaranta.

"Bayan sun gaisane ta tambayi rauda da dalilin rashin zuwanta,hassana zatai magana usaina tai saurin hanata da"

"cewa""umma tanacan gurin kunu da ™osai,be ™are bane yasa bata zoba race mumuzo""ta faWi tana alon idanun hassanar wacce ta saki baki da ido tana kallon usainar."

"""au dama rauda kunu da ™osai take siyarwa amma bata taSa faWaminba?""cewar umma cike da mamaki. Ayko shi takeyi umma safe da yamma,manyan masu kuWi ke zuwa suna siya,ay umma ""cewar usaina."

Wani farn cikine ya bayyana a fuskar umman tasu gamida sauke ajiyar zuciya ta Waga hannu sama tai addua gamida yiwa Allah godiya.

"Basu jima sosaiba tare da umman tasu sukai mata sallama suka tafi,inda sukaje wajan biyan kuWin suka kira rauda a"

waya suka haWata dame karSar kuWin ta turo aka basu reciet suka wuce suka kama hanyarsu ta komawa gida.

"""usaina meye manufar da tasa kikayiwa ummanmu ™arya?""cewar hassana suna tafiya kamin su hau abun hawa."

"""hassana so kike mucewa ummanmu anty rauda karuwanci takeyi take kulawa damu take kuma tara kuWin da takeson samawa ummar tamu ดenci daga mutuwa,haka kikeso mu faWa mata?""cewar usaina wasu siraran hawaye na biyo idanunta."

"""ba haka nake nufiba usaina amma de yanada kau umma tasani dan ayi mata faWa ta dena cutar da duniya da"

"lahirarta dan mu muji daWi,""cewar hassana itama tana hawayen."

"""hmmmm hassana kowacce zanen ™addara in Allah ya zanawa bawansa babu wani me sauya masa,anty rauda tata"

"™addarar kenan a maraici da talauci suka ja mata,duk wannan abu ba tanayi dan jin daWintaba tana yine danmu rayuwarmu tayi kyau,wallahi da badan anty rauda ta sadaukar da tata rayuwarba da dagani har ke Win muma karuwancin mukeyi,bana goyon bayan sanaar anty rauda,amma a lokacin tsanani yunwa da ™ishin ruwa an lamuncewa musulmi yaci mushe,""cewar usaina tana kuka."

"""Allah ya kawo mata mafita damu baki Waya,Allah ya kawo wanda ze aureta ta dena wannan yawon""cewar hassana."

"Haka suka jera suna rattauna matsalarsu har suka samu abun hawa suka hau suka isa gida,inda suka samu tana bacci"

amma har girki tai musu.

"Sosai tausayinta ke addabar zuciyoyinsu,haka suka tasata agaba suna mata tausa dan taji daWin jikin nata."

************

"""Ashe karuwai maina kake ajiyewa acan kadunar shiyasa ka dage seka koma can da ayki,""cewar abbanshi bayan"

"nadiya ta koma kanon raje ta tona masa asirin mata yake bi dan haka bazata zauna dashiba,shine ya kirashi yasashi yazo gida wanda dama maina yasan hakan seta faru."

"""wallahi tallahi,billahi Abban ban taSa yin zinaba,ka yarda dani ko masu gadinmu zaka iya tambayarsu,wallahi ban"

"taSa kawo karuwa gidanaba,wacce ta gani ma agida wallahi kuskuren gida tayi wannan iya gaskiyata nake faWi maka abba""cewar maina kamar zeyi kuka."

"""duk abinda nadiya tace ya faru agabanta,eh ya farun ko be faruba?""cewar abban yana kallonshi. ""eh ya faru abba amma...""abba ya dakatar dashi."

"""nadiya da iyayanta sunyi togaciya da abinda ita nadiyar ta gani dan haka sun ayko dasammacin seka saketa bazata zauna dakaiba""cewar abban."

"Da sauri maina ya dubi abban nashi yace ""yanzu shaidar zurr nadiya tazo tayi akaina shine harda kaini kotu?"""

"""koma de menene kaine ka janyo dan haka jibine shiga kotun dan haka,sekaje ka kare kanka,dan ni bazan tura"

"kowaba kuma bazan ce komaiba"""

"Nisawa maina yayi yace ""tabbas inason nadiya abba,amma son sa nake mata bekai girman nje in tsaya gaban kotu"

"ina sharia da itaba,dan haka mna sahale mata duka igiyoyin aurena dake kanta,""yana kaiwa nan yaciro takarda a rubuta,mata,sannan ya ajiye agaban abban ransa na masa zafi taya zaay masa sharri har ace kotu zaa kaishi kawai sabida tasan yana sontane to ya ha™ura ba kotun da zashiS"

"""al™awari nayi cewar bazan ce komaiba amma tunda kayi hakan seka aykewa lauyanka takardar yakai musu,in yaso"

"zuwa gaba in kuna da raayin shiryawa kwayi amma ni na gama magana ,badan banda abin faWaba sedan duk mutumin daya kaika gaban sharia musammam ace matar auranka,to abu ya lalace,""cewar abban dan shima sun bashi haushi kaiwa ™arar da,sukayi wanda basu zo sunji ta bakinaba ko ace azauna asamu daiaito to duka sun™i"""

"A ™a'idar masarautar gabas dama haka,akeyi shine dokarsu,in matarka ta kaika ™ara kotu tanason rabuwa da mijin ta"

to haka akeyi se atura da takardar sakin auran dan alamu sun gwada ba matar rufin asiri bace.

Koda lauyan yakai musu takardar sakin basu tsammataba domin sunyi tunanin ha™urine zezo yayta basu kmin daga

bisani in yaga sun™i yarda seya saketa.

"Jin saki uku yay mata nadiya tsintar kanta tayi da rashin jin daWi wanda shi maina seda yay zazzaSi na kwana biyu sabida rabuwar tasu,tunda yana ™aunarta kuma bawai sun jima da,auran bane."

"Abbanshi sashi yayi agaba yanata masa faWa kan ya kiyaye rayuwa kar ya sake yace rashin aure yanzu zesa yaje ya fara wannan iskancin da akace yayi,inda kuma ya bashi shawara kan ya dace ace yayi aure da wuri."

"Kasancewarshi maraya na Sangaren uwa,wanda yayyinshi mata su suka raineshi bayan mutuwar mahaifiyarshine"

yasa abban nashi ke tausayinshi be cika Waukar zaf akanshiba saSanin sauran ดaดan nashi.

Satinshi guda akano ya dawo kaduna da ™udurin neman wannan yarinya wacce tazamo silar mutwar auransa dan

baze taSa ™yaletaba seta san ta haWa mishi tuggu inma wanine ya turota duk zata mishi bayani.

Tun daga lokacin maina ke yawan sa ido akan tituna in yana tu™i dan yaga ko ze ganta amma babu ita babu

"alamunta.Gashi shi ko sunanta bema saniba,bare ya fara nemanta."

"Itako rauda tana can ta dage wajan ganin ta ci ™arfin bashin ummansu dan su samu asako musu ita,dan ta lashi"

takobin bazata iya zama kawai tana kallon ummanta akasheta agidan yari kan laifin da bata aykataba dan kawai basu da galihu.

WAIWAYE.

"Rauda Manu Šanlasan,ดace ga Alhaji Sulaiman,wanda aka fi sani da Alhaji manu,,asalinsu kanawane amma neman"

"kuWi ya mada Alhaji manu lagos inda yake sanaar saida shanu ga mahauta masu saida naman,"

"Matarshi Wayace Fatima,wacce ดaดansu ke kiranta da umma,macece me tsoron Allah da kawaci haka shima Alhaji"

"manun muumneme ru™on Amana,wanda amanarshice tasa sauran yarabawa abokan kasuwancinsa ke bashi ajiyar kuWaWe ya ajiye musu kuma su dawo su karSi abunsu sisi beyi ciwon kaiba."

"ณaดanshi uku duka mata raudace babba se ดanbiyu hassana da usaina,sosai yake kulawa da tarbiyyarsu da"

"karatunsu,dan beson su taso da hali da Wabiun mutanen lagos Win shiyasa yake tsaye akansu koda yaushe dan rayuwarsu ta inganta."

"Rauda akwai zumunci da son ดan uwanta,ga ilimin addini dan tayi sauka kuma ta yi haddar quranin,tana ss3,™addara"

ta faWo musu gidansu da rayuwarsu wanda zasu jima basu mantaba

"Ackin masu ba Alhaji manu kuWin ajiya akwai wani me suna afolabi,ya yarda da manu sosai shiyasa ya ro™eshi ze tara"

"kuWi agurinshi,in suka kai milian ashirin ze karSa dan gida yakeson ginawa alagos Win"

"Ayko manu jin hakan yasa yace to sui rubutu atakarda sabida halin rayuwa,baa san me gaba zata haifarba."

Hakan akayi inda afolabi ta fara tara kuWin nashi agurin manun ana rubutawa da shaidunsa wato ดaดansa.

Afolabi ya samu wasu manyan kuWi har kimanin miliya goma sha biyu acikin fanshon mahaifinsa daya futo hakanne

"yasa be taSa ko sisiba yazo gidan Alhaji manu domin ya bashi,a lokacin baya nan,koda sukayi waya,shi Alhaji manun shaida masa yayi ya koma da kuWin gobe ya kawo dan shi yayi nisa,hankalin afolai tashi yayi dan yasan inde ya koma da kuWin zaa iya kasheshima a family hause Win nasu,ro™on Alhaji manun ya dinga yi kan ya taimakeshi ya dawo da wuri shi baze kai kuWin gidansuba,ganin magiyar tashi tayi awane yasa manu ya sa afolabin yayi sallama da matarshi ya bata kuWin shi yace gobe ya dawo da sassafe suyi lissafin arubuta.."

Hakan akayi yay sallama da ita ya bata jakar kuWin dan dama mijinta sunyi waya tun kan ma ta fito amsar kuWin.

Bayan manu ya dawo matarshi ta bashi sa™on da aka kawo ya amsa ya fice da jakar kuWin daga Wakinta zuwa nashi.

"Bayan ta bashi ya fitane ta tada sallahr ishai,shi kuma yana zuwa Wakinshi ya Waga Soyayyiwar maSoyarsa dake cikin"

Wakin wanda nan yake ajiye duk wani abu da aka bashi ajiya shiyasa babun mutum yadda ya bashi haka yake Wauka yaba mutum in ya bu™ata.

"Ramine a™asan gadonshi wanda yayiwa ™ofa da yake rufewa,ko matarshi be taSa nuna mata gurinba."

Bayan yasaka kuWin araminne aka kirashi cewar ankawo dabbobi yay sauri yazo ya gani in yanaso ya siya..Hakanne

yasa ya mi™e da hanzari dan yasan n yay nawa zasu ™are be samuba.

"Le™awa Wakin matarshi yayi yaga tana sallah, hakanne yasa yace mata ""fatima na le™a kasuwarmu shanu aka kawo zanje in zaSa kan su ™are,ki kulle gidan in na dawo zan kiraki""ya faWi gamida sa kai ya fice zuwa kasuwar tasu."

"Yana kasuwarne afolabi ya kirashi,ya ji ko ya koma gida,inda manun ya shaida masa ""afolabi yanzu haka ma ni ina"

"kasuwa,a saida safe zamu haWuba ay shiyasa nae seda safe zakazo""cewar Alhaji manun."

Bayan sun fama wayarne wacce afolabi yayi tsammanin ay Alhaji manun ma be koma gidansaba kwatata.

"Sai dare sosai Alhaji manu ya kammala siyayyar shanun sannan ya kama hanyar komawa gida,yana kan mashin"

"Winshi wani me motar da birki ya ™wacewa yazo yabi takanshi,take yanke ko shurawa beyiba ya amsa kiran Allah,rai yayi halinsa."

"Sanda labarin mutuwarshi ya iske iyalinshi da abokan kasuwancinshi da sauran jamaar gari,hankalin kowa ya"

"tashi,dan Alhaji manu mutumin kirkine."

"Haka aka sallaci gawarshi aka kaishi gidansa na gaskiya,aka dawo aka ci gaba da zaman makoki."

"Bayan wata guda da rasuwarshi ne afolabi yazo gidan yay sallama daumma ta bashi damar shiga cikin gidan,bayan"

sun gaisane ya sake yimata taaziya sannan ya shaida mata abinda ke tafe dashi.

"""ajiya fatimoh,dama yasone ka bashi kuWi wanda ya baka ka ajiyewa Allaji manuu,hour before he passed,da kuma"

"5million dana bashi shi da kanshi ga takaddun da munyi nida si""ya faWi yana kalonta."

"""afolabi ay yana dawowa na bashi kuWin nima bansan inda yasasuba kuma batun 5million Winka ni duk ban san da"

"wannan ba dan be faWaminba wallahi,""cewar umma,asanyaye tanakallonshi."

"""ranar wanda na kawo kuWi gurinka,Allaji munyi waya tace tana kasuwa,be dawo gidaba,so tayane ka bashi kuWin dana kawo?""cewar afilabi hankalinshi aashe."

"""wallahi na bashi Allah ne shaida,ay seda ya fara dawowa sannan ya sake fita,shine ya cimma ajalinsa a hanya""cewar"

umma hawaye na biyo idanunta.

"Afolabi fa sam ya™i yarda da bayanin nata,hakanne yasa ya tashi kawai ya tafi,koda ya faWawa mutane yadda"

"akayi,da yawa zugashi akai tayi cewar ummace keson danne kuWin dan ta kula da marayunta."

Ayko tun daga ranar kullum afolabi seyazo ya Waga mata hankali akan batun kuWinshi.

"Da yaga kuWin bazasu samu ta daWi bane yasa yakai ™ara kotu,inda aka bashi takaddar sammacin ya kai mata."

"Lafiya lau ya shiga gidan,sede yanasa ™afarsa cikin gidan yai numfashinshi na masa wahalar fita da ™yar ya shiga"

falon da tai masa izinin shiga su rauda duk suna zaune.

"""dan Allah fatimo ka bashi ruwa ™ishin ruwa yana ji""cewar afolabi da ™yar yana haki."

"Ayko da sauri fatima ta mi™e taje takawo masa ruwan,sede koda tazo tana bashi ruwan gani tayi yayi"

"ragwajab,sunanshi taita kira amma ina baya motsi."

"Se takaddar data gani a hannunshi,wacce ta amsa da sauri ta duba taga sammacinta yayi a kotu."

"Hannu tasa tana girgizashi amma ina afolabi fa baya motsawa,ruwa ta yafa masa afuska nanma shutu,koda ta taSa zuciyarshi jitayi shuru hakanne ya bata tabbacin afolabi mutuwa yayi acikin gidanta zaune kan kujerarta a falonta."

"innalillahiwainnailaihirrajiun kawai take faWi,gamida rugawa waje da gudnta ta kira ma™wabtansu dan azo aduba."

"Ayko cikin ™an™anin lokaci gidan yacika ciki da waje inda kowa ke cewa itace ta kasheshi itama se sun kasheta,nan"

aka fara dukanta baiwar Allah tana ta musu rantsuwar ba ita bace amma sam ba wanda ya yarda da bayanin nata. ณan sandan suka iso gurin suka fitar da ita agidan da gawar afolabi wacce aka wuce da ita asibiti ita kuma aka wuce da ita station.

Rauda maida gidansu tayi ta rufe taja ™annanta da gudu su bi bayan umman tasu zuwa station Win suna kuka.

Daga hakane aka shigar da sabon ™ara akotu inda aka ce itace ta kashe afolabi sabida ta cinye kuWinshi dake

"hannunta,wanda al™ali ya saurari ™ara,rashin shaidu daga Sangaren ummane yasa aka yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya,ko ta biya kuWi naira miliyan hamsin da takwas."

Umma ta amince akasheta yayinda rauda tasha alwashin bazata bari hakan ta faruba kota halin ™a™ane se ta biya

"kuWin,dan mahaifiyarta ta samu ดenci,sabida sun duba ko ina agidan su basu ga komaiba daya danganci kuWin afolabi."

Suna ji suna gani aka wuce da ummansu gdan yari ko takaba bata gamaba.

"Wannan ne dalilin faWawar rauda karuwanci,sabida ta nemi sanaa bata samuba,gidan su kuma tace bazata siyarba"

sabida shine kawai mafakarsu.

Ummansu bata jima agidan yarin lagos ba suka samu labarin an maida ita na kaduna hakanne tasa rauda kullo

gidansu ta kwaso ™annanta zuwa kadunar tunda dangin ubansu dana ummansu sunyi watsi dasu.

Zuwanta kaduna ดan kuWin hannunta tai amani dashi tasa ™annanta makaranta bayan ta kama musu hayar Waki ciki

Waya a unguwar barnawa.

"A karuwancin nata bata taSa yarda ba wani ya kwanta da ita,sede tasha musu bura su biyata,dan ta iya hakan"

"shiyasa ko a hooup app na Karuwai da tayi register tasa ita baa cinta sede taiwa mutum blow job ya biyata,ahaka take samun kuWinta wataran da™yar take sha in ta™i yarda acitan,gata komai Allah ya mata ga diri ga manyan nonuwa,kuma atsaye ™yam suke gwanin burgewa."

"Farace doguwa,amma tsayinta ba can bane,me gashi, gata da kyawun fuska,a dimple,da siririyar wushirya tsakanin"

ha™oranta.

Babu ta inda Allah ya ragi rauda sabida kyakkyawar gaskece.

To wannan shine labarin rauda da iyayenta zamu ci gaba.

"Yau kwana biyu kenan ba order daga hookup app Winsu,hakanne yasa yau ta fita,da misalin tara na dare ko Allah"

zesa ta dace dame Waukarta acan bakin titin ดan good evening dan tasamu na ba ™anneta kuWin abincin safiya dan daga ita se dubu uku.

Tana isa matsayar tasu feedy ta matso kusa da ita tana dariya dan gabaWaya karuwan gurin haushinsu sukeji dan

sunfi kowa ciniki agurin sabida kyawun ™irar da Allah yaymusu.

"""™awata kwana biyu ko awaya baa samunki,jiya habu naira yazo Waukarmu mu biyu wallahi se ni kaWai ya Wauka"

"kinsan yafison irinmu,shida abokinshi""cewar feedyn."

"Dariya rauda tayi tace ""kinsan ni to ay bana buWe ™afa taya kema zaki nunawa Alhaji habu ni tunda baze samu"

"abinda yake soba""cewar raudar."

"""ay shiyasa banma takuraba ni nabisu suka kwanta dani su duka kowa dubu Wari wallahi,haka na dawo da 200k gida"

"kash,""cewar feedy."

"""kice kin gurzu agurinsu,""cewar rauda tana dariya."

"""wacce gurzuwa bayan ดar abar tasu kamarta yara,wallahi duka su biyun ba abinda naji,wallahi dana dawoma seda"

"naje ta gurin lazio yaWan fiarmin da ruwan""cewar feedy tana dariya."

"Sunanan tsaye wata dan™areriyar mota ta faka agabansu,gyara tsayuwarsu sukayi kowavtana Wan rangwaWe"

rangwaWe dan ko zaa zaSeta.

"Na cikn motar sauke glass yayi,daidai fuskar rauda,yace ""hy zazzafa,ya?""ya faWi yana lashe baki."

"Murmushi tayi,tace tana kaWa nono,""naamamasoyin zazzafa,short time ne ko long time?"""

"""ah to shigo mana in mukaje masaukina vbase muyi mgnba""cewar matashin dake cikin motar."

"Juyawa tayi ta kalli feedy tace""™awata nifa na siyar se gobe kuma kema nasan ba jimawa zakiba a ™asa tunda the"

"body is tea""cewar rauda tana taka motar ta shiga gaba ta zauna."

Yaja suka bar gurin suna Wagawa juna hannu ita da feedyn.

Sanda suka isa masaukin mutumin rauda tayi mamakin ganin yadda gurin yake dan Wakin ™ofar gidane wanda sam be dace ace me wannan motar yana kwana agurinba.

"Hakade ta bishi suka shiga ciki,,Wakin katiface aciki kawai,se kawai aciki se kayan kallo,"

"Rauda dubanshi tayi tace""amma kanada waccen motar me tasa kake zaune aguri irin wannan?"""

"""sabida tsarone bana son kaiki aynihin gidana inda iyalina sukene,kuma zuwa hotel be dace da mutum irinaba tunda"

"fitaccen Wan siyasane ni,shiyasa nake kama irin wannan""ya faWi yana rungumota jikinshi."

"Itade rauda haka ta zauna gefen katifar badan ranta yasoba,bayan ta zaunane tai masa bayanin service Winta cewar"

"ita baa cinta sede tasha bura,abiyata."

"""ba damuwa inde zaki barni insha wainnan manyan nonuwan naki ayba damuwa""ya faWi yana shafo tudunsu."

"""in iya sha maka burane 20k,in zaka haWa da shan nonona kuma 50k ne,""cewar rauda."

"""badamuwa zan biya""cewar matashin."

Rauda atunaninta kuWi 70k agurin mutum me waccan babbar motar ba komai bane yasa bata damu seya bata kan su

"faraba haka tasaki jiki tai masa yadda suka tsara,ta kwana agurinshi sabida ruwa ake kamar da bakin ™warya ba damar ta tafi."

Itade rauda badan ranta yasoba ta kwana gurinshi.

"Gari na wayewa tai wanka aWan ™aramin bayin dake haWe da Wakin nasa tai sallah,sabida cikin jakarta bata rasa abaya aciki shiyasa tasa tai sallah."

"Ta na idarwa ta maida abayar cikin jakar,ta dubeshi tace""oya samin kuWina zan wuce,sauri nakeyi,in kua cash ne yi"

"sauri ka ™irgomin""ta faWi tana zura takalmanta."

"Murmushi yayi yace""ke nifa ko sisi banidashi,dama ganinki nayi naga kinmin na tsaya na Waukoki dan in Wan rageta"

"ajikinki,""ya faWi yana murmushi."

"""kutumar ubannan ashe ko uwarka zata haifi wani,wallahi banyi kwanan banzaba""cewar rauda,cikin masifa."

"Zeyi magana wayarshi tai ™ara koda ya duba uban gidanshine da saurinya Waga kiran yana faWin""ranka ya daWe barka"

"da safiya,"""

"""sani ya akayi jiya baka kawomin motarba?""cewar ubangidan nashi."

"""darene yayi ranka ya daWe amma yanzu zanzo in kawo amaka""cewar isan yana Wauko key Win motar."

"""sauri nakeyi,zan fita gani atsaye gaban motar fito ka bani key Win""cewar ubangidan nashi gamida sauka akan"

mashine Win daya hau.

"""ina zuwa bari in mi™a key Win nan in dawo""cewar isan,yana kallon rauda."

"""au wai nufinka motarma bataka bace?Jar ubannan,amma kamin rainin wayau,sede inaso kasani kayi ganganci"

"kuma wallahi sekayi dana sani""cewar rauda,wacce yana buWe ™ofar ze fita,ne tai saurin binshi abaya."

Yana fita itama ta fita ayko tai wuf ta ru™o gajeren wandonshi daidai lokacin ya isa gaban ubangidan nashi.

"Juyowa yayi ya dubeta yace""dan Allahki bari in dawo cikin semu sasanta""vcewar isa akunyace dan yaga irin kallon da"

ubangidan nashi ke masa.

Rauda batace komaiba tai tsam tana kallon hannunshi ay yana zaro key Wi zeba ogan nashi tai wuf ta ™wace key Win

"ta koma gefensu tace""ay na faWa muka kai ™aramin Wan iskane wallahi,bazan bada key Winnanba se anbiyani kuWina""ta faWi tana jefa key Win aciki bra Winta ta ri™e ™ugu tana jijjiga jikinta."

"A gigice isa ya dubinubangidan nasa dake sanye da facemaks yana tsaye yana kallonsu yace ""ogakayi ha™uri dan"

"Allah bari in anso key Win ta ™arfi tunda bata da mutunci.""cewar isan gamida juyawa zeje ya kwato key Win"

"""da zakayi amfani da ™arfi gurin amsar key Win ka biyata hakkinta na kwana daka Waukotane?Cewar ubangidan nashi"

yana kallon isan cikin takaici.

"""oga 70k tacefa inbata uma ko kwanciya da ita ni wallahi banyiba,shine yasa ban bataba ""cewar isa ""wallahi kai ™aramin Wan iskane laifinane da ban tara maka"

"Mutaneba,to wallahi wannan key Win se an biyani kuWina zan bada,sabida ni mutum mu keSe aWaki tarema ya kalleni kuWinshi dabanne""cewar rauda tana watsa masa harara."

"Kukan kura isa yayi ya nufeta,da nufin rufeta da duka ay uban gidan nashi taku biyu yayi ya dam™o isan kan yace komai ya kwaWa masa mari,"

"""baka da hankaline ina tsaye agun zakai faWa da ita ni ka Satamin suna, a Wauka tare muke,""cewar ogan rai abace."

"Hannu yasa cikin aljihunshi ya zaro kuWi dubu Wari yaba isan ya mi™a mata,tana amsa ta cillo musu key Win,ta juya"

tabar gurin tana kaWa ™ugu da mazaunai dan sun bata haushi over.

"Bin bayanta sukayi da kallo,su duka ita kuma ta haye mashine tabar gurin."

"Se a lokacin maina ya Wauke idonsa daga kallonta,gashi nemanta yake ruwa ajallo,kuma ya ganta a inda baze nuna"

yasantaba kar isa yaWaukeshi mutumin banza shiyasa yanaji yana gani ya barta ta tafi zuciyarshi na mishi zafi.

Ko ta kan ha™urin da isa ke bashi be biba ya faWa mota

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment