gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading GIDAN SOLO BOOK 2 Auren Bazata By Autar alheri Chapter 4 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Story and writer

By

Autar alheri

Marubuciyar

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI OYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO

"Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ™ayatarwa da Webe kewa, darussan rayuwa,"

ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ดar rawar solo da fasihin malamin addini

"islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari "

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK TWO

PAGE 37 & 38

"""Dakanshi yayi musu wanka kafin ya saka rigar wanka ita kuwa ta Wauro towel suka fito, akan bed ya"

"ajiyeta, Shima ya kwanta, tare da janyota jikinshi bayan ya gama shafe shafenshi. Hakan yasa ta™ara lafewa kawai ajikinshi tana sauke nunfashi. Kusan minti sha biyar ba wanda yacewa Wan uwanshi komai kafin can sheikh Irsan yayi gyaran murya kana yace ""habibty tashi muyi magana ko bacci kikeyi? ""Uhnm uhnn, tafaWa tana ™o™arin mi™ewa zaune. ""Noyi kwanciyarki. Hakan tasa tafasa tashi, shi kuwa cikin hikima yace ""da farko dai zan™ara yiwa Allah dodiya abisa sawoki cikin rayuwata da yayi, dudda kasan cewar mu mabanbantan ™abilu, amma cikin iKon Allah da buwayarsa kuma yahaWamu a™ar™ashin inuwar aure. Bansan wacece keba bakisan wayeniba, amma na Waura aure dake batareda saninkiba, Hakama dama lokacinda nasanar Miki bakiyi jayayya da Hakan ba, nasan wannan bakomai bane face ™udurata uban giji Hakan yatsarta sabida Haka kuwa ba makawa Hakan za'ayi kuma gashi anyi Win kamar yadda ya"

tsara. Šan shiru yayi yana sauke nunfashi kusan minti Waya kafin yaci gaba da magana kamar Hakan.

"""Inaso kigayamin wacece ke please, kuma karki Soyemin komai game da rayuwarki asalinki, dakuma"

"ahalinki. Kana kigayamin suwaye ke bibiyar rayuwarki wanda nagani alokacinda muka kaWeki sakuma lokacinda Imran yakawoki gidanan, abin nufi anan shine wanda suka baki wannan Maganin maganin daya fuddali hayyacinki? Inaso nasan komai akanki ne badan komaiba sedan yanzu mun rigada mozamo abu Waya maybe kece uwar ดaดana ta har abada, domin bazanyi mamakiba idan ance yanzu kina Wauke da cikina, tunda nashiga jikinki. Shi yasa nakeso kowanne mu yasan komai akan kowa. Nima zan gaya"

"Miki wanene ni da kuma asalina, ina Fatar kin fahimceni?"

"""Kaita jinjina mishi alamar eh kafin ta fara share ™wallar idonta tunawa da rayuwarta ta baya."

"""Sunana IFUNANYA OLUWADE, ni hai gaggiyar garin olishagum ce, ni kaWai ce agun iyayena, nayi karatun"

"boko agarinmu, kana ina rayuwa dakowa lafiya, wata rana, wani abokin babana yazo gidanmu ziyara. Ananne yacewa babana yanaso nakoma wurinshi dazama domin yahaWani da ดarshi sabida iyayena ba mazauna bane koyoshe tafiya sukeyi, kuma ni kaWai ke rayuwa agidan. Amma dudda Hakan babana be"

"yadda ba, yace shi baze bari ดarshi taje ko inaba."

"Wannan abokin baban nawa yaji zafin Hakan sosai, amma ba yadda ya iya Hakan yatafi yabani. Bayan"

"kwanaki uku dayin wannan zancen kawai se muka wayi gari da faWan ™abilanci acinin garinmu, inda aka kashe mutane da dama, ciki hadda iyayena. Duka, nayi kukan rashin mahaifana a wannan lokacin domin banida kowa a family mu kuma Bansan kowaba. Bayan anbinne iyayena ne wannan abokin babana ya dawo dazancen inkoma gidanshi ze ri™eni, tunda amininshi bayada rai kuma bawani daya dace nazauna awurinshi sama dashi, ba yadda na iya Hakan naje gidanshi domin gaba Waya mutanen ™yauyenmu sunce"

Hakan yadace ayi shine aminin babana shize ri™eni.

Bayan ya kaini gidanshi dashi se matarshi agidan. Sun karSeni sosai suna bani kulawa komai nakeso

"sunayimin har rige rigen suyimin abu sukeyi tsakanin mijin da matar gidan. Nazuna gidansu na tsawon wata biyu. Anan nagane cewar wannan abokin baban nawa bakomai yakesoba face jikina kullun nema yakeyi yayi lala dani, Hakama matarshi yar less ce kuma abinda take neman kenan awurina. Dana fahimci Hakan nashiga damuwa sosai, harna fara tinanin mafita domin ba yadda za'ayi nayi bacci lafiya qalau cikin dare sesun farmakeni. Wata rana cikin dare ina kwance yaji sun shigo Wakin su duka biyu, suna magana ™asa ™asa, dana ji nayi saurin mi™ewa ina neman hanyar guduwa domin na tsiratar da kaina Sedai Hakan besamuba domin dukkansu suka afakamin, sun Wauka banganesuba domin kowannensu yarufe fuskarshi da ba™in abu, Hakan kumayita kokawa dasu, a lokacin da ™yar nasha, daga hannunsu na gudu, bayan masu nasarar yaye abin fuskar megidan. Shine yake cewa Seya nemoni duk inda naje tunda naganshi. Daganan kuwa yasaka wasu maza sukabi bayana Hakan nayita gudu acikin jeji harna Suya daga"

garesu.

Sunyuta nemaba Basu gannina. Bayan sunyi nesa danine wani mutum yazo wurina. Lokacinda naganshi

"na tsorata sosai, amma dana gane kowaye Sena nutsu domin ma™ocin wannan abokin baban nawa ne, shine yacemin na gudu nabar garin domin kuwa ogaga baze ™yaleniba domin shibe boka mafi girma acikin garin, kana wani dodon tsafinshine yabashi sa'a akaina, shi yasa yaje nemana gun mahaifina daya hanashi nine, yaje suka shirya faWa kabilanci wanda suka kashe iyayena acikinshi wannan faWan shiryayye ne bawai faWa ne wanda aka sabayiba.bayan yasamu nasarar kashe iyayena ne yashirya yadda zan koma gidanshi domin yasamu cikar burinshi, wannan shine asalin abinda ya faru da iyayenki sabida Hakan kema baze barkiba tunda kika ganoshi kawai kigudu kibar garin nan kuma kiyi nisa inda tinaninshi baze taSa bashi Zaki iya zuwa canba, Hakan ya Wauki kuWi dayawa yabani wanda ni kaina bansan ko nawa bane a wannan lokacin, Hakan yayimin rakiya har muka fice da yankin, lokacin gari yafara wayewa, shine ya canjamin kama a wannan lokacin yace jane Nashiga mota kota wanne gari nakeso. Godiya sosai nayi"

masa kafin naje Nashiga motar ibadan ina kuka akan zaluncin da wannan mutum yayimin.

"Bayan na ida ibadan da kwana biyu nakoma shiga mota na nufi garin Jos, acanma kwana na biyu"

"nayanke shawarar nufar arewa domin a tinanina canne kawai baze iya biyanaba, wannan dalilin ne yasa nashiga motar jihar kaduna wanda dagacanne kuma nadawo Kano, Anan na haWu da ™awayena ladiwo feedo da reefa, kuma zama ™awaye sosai, kuma Nashiga sa'arsu wato rawa agidan gala, wanda suke kira gidan solo, alokacinda Nashiga nasamu Wauka kaka sosai domin na iya rawa kuma ba irin tasuba, rawana ya bambanta da nasu, Hakan yasa suke mugun son rawana harnazama nice ster acikin gidan. Nunfashi tasauke kafin tace ""to kaji wacece ni dakuma yadda rayuwana take, dudda bakasan Hakan ba kuma kashiga dani rayuwarka, tafaWa tana zuba mishi lulu ayes Winta. Ajiyar zuciya sheikh Irsan yasauke"

"yanamekin tausayinta aranshi, kafin yabuWe baki ahankali yace. !"

Autar alheri

"[1/10, 2:34 AM] Dr zarah: "

* GIDAN SOLO *

Special love and sexy story

Story and writer

By

Autar alheri

Marubuciyar

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI OYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO

"Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ™ayatarwa da Webe kewa, darussan rayuwa,"

ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ดar rawar solo da fasihin malamin addini

"islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari "

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK TWO

PAGE 39 & 40

"""Yace ""innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, wannan wacce irin masiface kicikin zukatan ดan Adam? Son zuciya"

afili. Nisawa yayi kana yace.

"""to kodai shine kebibiyarki har anan garin? Yatambaya cikeda kulawa. ""A'a bashi bane. A lokacinda kuka"

"kaWani, wasu ดan daba ne suka biyoni. ""To miyafito dake cikin dare dazasu biyoki? Nadaisan matata ba"

"mutuniyar banza bace Balle nace daga yawo kika dawo suka biyoki, gayamin daga ina kike? Yatambaya"

"yana ™ara janyota jikinshi. Šan gutun murmushi tayi wanda yafi kuka ciyo kafin tace ""wanne ya haWa baki da oganmu na gidan solo, aka kai masani azuwan karywarsa..saurin toshe mata baki yayi da™arfi domin yatsani jin kalimar karuwa ko a wani wurin daban Balle akan iyalanshi. Shiru tayi itama tana kallonshi, girgiza mata kai yayi kafin yace ""karki ™ara faWar wannan kalimar ko akan wani balle akan matata nabaso kinji. Kai taWaga Nishi tana murmushi. Shima martanin murmushin ya maida mata, kafin yace ""Inajinki. Šan shafa lallausar sumar fuskarshi tayi cikeda birgewa tace ""shine na gudu daga garesu, Anan ne kuma yan daba suka kamani ta hanyar menaped Win danashiga. ""Tofa Allah ya kyauta. ""Humm kawai tace kana taci gaba da faWar, ""aranar dakace ka aureni kuwa, ™awayenane suka bani wannan Maganin domin sha™amin sukayi sabida bu™atarsu suma dai duka akan jikinane. Tayi maganar tana sunnar da kanta a™asa. Ido sheikh Irsan yawaro cikin mugun kaWuwa yace ""hallau dai akan jikinki mata kuma? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, wannan wanne irin abune, lallai akwai aiki ja agabana kenan doline ba killace jikin matata nakare martabata tun da aka haWa mishi gosilow haka? Yayi maganar yana"

"Wage mata gira Waya. ""Murmushi tayi tana ™ara lafewa akan ™irjinshi."

"""Humm tabbas kinsha gwagawar mayar rayuwa bibana amma in sha Allah daga yanzu wannan abin ya"

"Kauce, tunda har kika shigo rayuwata, Bansan abinda Allah ke nufi d Hakan ba, shine kawai yasan manufarsa tayin Hakan, sabida Hakan kisa Aranki cewar muna tare nudake na har abada zan kareki da iya iyayawata zan kuma ro™i Allah karemin ke daga dukkan sharri, in sha Allah zan baki farin cikin dakika rasa a duniya, zan zame Miki garkuwa acikin rayuwarki, zan kaiki gun abbey na shine wanda ze kasance mahaifi agareki, Nima banida mahaifiya, amma inaga Anty wadda take ™anwar mahaifina ce kuma zata"

"zame Miki uwa tagari in sha Allah,"

"Yanzu tunda naji bayananki, Nima zan gaya Miki koni waye. Da farko sunana Irsan Muhammad Taj, ni"

"Wan ™abilar Arab ne, mahaifina Balaraben Maroko ne su uku iyayensu suka haifa, Muhammad Taj, Abbey na se Muhammad Bilal, Abba kenan me wannan gidan damuke ciki. Sekuma ™anwarsu juwairiya."

"Dukkansu an haifesune Maroko, sedai daga baya zama yamaidasu Nigeria. Hakan duk suna rayu anan"

har Allah ya karSi iyayensu.

"Karatu ne yakai mahaifina ™asar Jordan kuma acan yayi Aure inda ya auri mahaifiyarmu, har suka"

"haifemu mahaifina bedawo Nigeria domin sun ri™eshi acan. Hakan yasa ya Wauke ™anwarshi juwairiya izuwa ™asar Jordan kasan cewar sun™i samun zaman lafiya da matar ™anenshi. Mu biyu iyayenmu suka haifi. Ni da ˜anena irfan wanda ya gaya Miki magana Wazu, ˜anena ne uwar mu Waya uba mu Waya, mumtaz kuwa Wan Abba ne me nan gidan Imran kuwa aminina ne shi..Anty juwairiya tayi aure acan Jordan take zaune da iyalanta, mahaifiyarmu kuwa ta rasu shekaru biyar dasuka wuce, bayan wannan lokacin abbey yayi aure ya auri ™anwar mahaifiyarmu kuma tanada ดa kafin ya aureta yanzu Hakan suna zaune a gidanmu, kuma ดarta sona takeyi na aureta, segaya Allah yakawoni Nigeria na aureki. Yayi maganar yana Wan murmushi. ""Murmushi tayi kafin tace, ""to nice rabonka Shiyasa. ""Au really? ""Of"

course tace tana dariya. Kafin tayi magana wayar feedo dake hannunta ta Wauki rurin neman Wauki.

"Hakan yasa ta Wauka tare da karawa a kunne tace ""feedo where are you now? ""No Ifu bashine abin"

"damuwar yanzu ke kina ina? Kuma kina lafiya? ""Eh ina lafiya qalau kuma ina gidan my husband. ""Ohh thank God, Hakan yayi kyau ki zauna Anan dasafe zamuyi magana. ""Okay fatan kuma kuna Lpy? ""Eh we are fine dear. Daga Hakan sukayi yanke wayar. Juyowa tayi gun Sheikh Irsan taga hankalinshi bayama kanta Balle yatambeta itada waye domin shi laziminshi kawai yakeyi. DaWi taji Aranta domin tana shakku"

yayi mata tambayar da bazata iya amsa mishi ita yanzuba.

"Hakan tadawo jikinshi ta kwanta, tana tunanin abinyi. Duka cikin waดannan matsalolin dataji Waya ce"

"zatafi bata wahala itace matsalar irfan kasan cewarshi ™anen sheikh Irsan kuma uwa Waya uba Waya, amma duka sauran matsalolin zata iya ji dasu daga inda take, lallai doline tayi fa gaske domin ta koyawa irfan hankali. Kuma zata ™ara shiga jikin sheikh Irsan sosai yadda zata mallaki zuciyarsa tun da tagano jikintane lagonshi kuma ga dukkan alamu shi Auren tasauyi yayi mata, to tanada bukatar yakoma na"

soyayya. Da wannan tunane tunanen datakeyi har bacci ya Wauke ta..

Hajiya zulfa

"Wani irin mari ta Wauke mu'az dashi cikin fishi tace ""karka gayamin maganar banza mu'az, waดanne"

"mashiririta kabawa wannan aikin? Me matu™ar mahimmanci agareni? Tayaya zakazo kana gayamin shirme wai kunganta amma kunrasata, to wlh kajini da kyau duk yadda zakayi banWakuba abinda nasani kawai shine ka kawomin wannan yarinyar domin inasanta kuma inada bu™atarta, inada muradin kasan cewa da ita ni kaWai, kuma sanin kanka ne bantaSa neman abu narasaba, sabida Hakan bazan fara akantaba. Ta™arsa zancen cikin tsawa tanajin tamkar zuciyarta zata fashe. Cikin ™asa dakai yace ""I'm very sorry Hajiya za'ayi yadda kikeso in sha Allah zakiga wannan yarinyar agabanki namiki al™awari, yana gama faWar Hakan yami™a kawai yabar parlor...da kallon ta kaicin rashin nasara Hajiya zulfa tabishi Harya"

"Sacewa ganinta, kafin ta Lumshe idonta kawai zuciyarta na hasaso mata yadda zata kasance da Ifunanya."

Washe gari

Bayan ya dawo saga zallar asuba yanufi cikin gidan kaitsaye domin baya shiga gidan se gari yayi haske...a

"parlor duka yasamu mutanen gidan zaune, Hakan yasa ya™arasa shigowa tare da du™awa yana gaidasu hajiyar sama da umma farida. Muna farida ce kawai ta amsa amma Hajiyar sama taSe baki tayi batareda tace komaiba."

"""Ina kwana Yaa Sheikh. ""Lpy qalau marfu'a kintashi Lpy? ""Alhmdulillah. ""Barka da safiya yaa sheikh."

"""Yawwa barka Laila kintashi Lpy? Lpy qalau alhmdulillah. Masha Allah. ""Yah sheikh ina wannan Anty takene? Wai inji Anty Laila tace tana Pert Winka? Dan kallon yarinyar yayi dagefen ido kana yace ""eh tanacan, amma yanzu zatazo kiganta. Kallon Laila yayi cikin kamala yace ""Laila jekizo da Anty ku kinji. ""To Yaa Sheikh, tafaWa tare da mi™ewa tafice daga parlor domin on reddy tana sanye da hijab Winta. Baki hajiyar sama ta taSe amma batace komaiba..ita kuwa laila kaitsaye part Winshi tanufa, tana zuwa tabuWe ™ofar parlor tashigo tare da maidawa tarufe, tana juyowa sukayi ido huWu da IFU wadda Ke tsaye Waure"

da towel a ™irjinta...!

Autar alheri

"[1/10, 8:37 AM] Dr zarah: "

* GIDAN SOLO *

Special love and sexy story

Story and writer

By

Autar alheri

Marubuciyar

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI OYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO

"Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ™ayatarwa da Webe kewa, darussan rayuwa,"

ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ดar rawar solo da fasihin malamin addini

"islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari "

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK THREE

PAGE 41 & 42

"""Murmushi tayi kafin ta™araso cikin parlor tana faWar""good morning my Anty...ido IFU taWan waro kafin"

"tace ""Anty tamaimaita, Sekuma tayi murmushi tana amsawa ta™ara da cewa""how are you? ""Alhmdulillah Anty, wai yaa sheikh ne yace nazo mushiga cikin gida dake gunsu umma. ""Yaa Sheikh tamaimaita, domin haka kawai taji Sunan yayi mata daWi. Kafin tace ""okay we can go. TafaWa tana ™o™arin yi gaba. Cikin sauri lallai ta tareta ido waje yake faWar ""Nashiga uku Anty haka Zaki? please kisaka kaya mana dan Allah. Tayi maganar kamar zatayi kuka. ""Šan yatsina fuska IFU tayi kafin tace ba kayafa Anan gidan kawai muje ahaka. ""No Anty bakayafa,? Ina wanda muka siyoto nida Yaa Sheikh? ""I don't know, but Let's see who's"

there. Tana daga faWar Hakan tayi gaba zuwa bedroom Win sheikh.

"Abayoyin dake ciki ta kwaso duka tazo dashi, zubewa tayi akan kujera tana nunawa Lailah tace shine"

"kawai kaya agidan, ita kuwa bazata iya sakashiba.. sosai Lailah tayi mamaki kafin ta lallaSata akan tasaka suje sudawo idan sun dawo zataje ta™ara siyo mata kalar wanda yakeso. To dahakan fa Lailah tasamu taska abayar sedai tasha mamaki ganin babu under West Win dake mata acikin duka tulin waดannan data"

siyo.

"Seda tashiryata cikin abayar tsab tukunnah ta fito suka nufi cikin gidan, sedai ta hanyar baya sukabi"

kasan cewar aharabar gidan akwai mutane musamman escort Win sheikh. Gaya kuma kayan data saka sedai Allah ya kyauta tunda babu mayafi sa'annan kaf ilahirin jikinta rawa yakeyi sabida Hakan bedace kowanne namiji yaganta ba..

Sallama Lailah tayi tashigo tana gaba IFU bayanta har suka shigo parlor.

"Zama Lailah tayi tana kana tace ""gatanan Yaa Sheikh. Hakan yasa yaWago yana kallonta, ba laifi shigar"

"tayi sedai dan abinda ba'a rasaba, zuwa tayi kusanshi tazauna gefenta tarida ri™o hannushi kana ta Wora kanta akan kafaWarshi tana murmushi, domin su sam wannan ba komai bane a al'adarsu."

Shima bedamuba kasan cewar yasa wacece ya aura haka Shima a al'adar Larabawa basa kunyar taSar

matansu a ko ina.

"""Good morning mom's, tayi musu gaisuwar jam'i. ""Morning too ดar nan yakika tashi? Yakuma kwanan"

"ba™unta? ""I'm good mom, ta amsa tana murmushi. ""Good morning anty, cewer marfu'a. ""Morning my baby how was you night. ""Am good alhmdulillah anty. ""That's good. TafaWa cikin sakin fuska abinda yayi matu™ar yiwa sheikh Irsan daWi kenan. ""La hailaha'illallah Muhammadur rasulillah sallallahu Alaihi wa wasalama. Yau ina ganin iskanci da lalacewar zamani a filin Allah, yanzu Irsan wannan arniyar kaga yadace ka zauna da ita amatsayin abokiyar rayuwarka? Dama da gaske ne Auren yarinyar nan kayi?"

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, zaka gulSata mana zuri'a wlh shikenan, yanzu dan girman Allah miyakaika wannan danyen aikin kana malamin addini kabige da Auren kafur...""ya isa Hakan Hajiya. Kidena aibatamin mata please nakawotane tagaidaku bawai kici zarafinta, duk abinda zakiyi ni zakiyiwa domin ni kika haifa ba itaba, amma banaso kizurfafa akanta domin koba komai bazanso ayiwa ™annena abinda zakiyiwa ดar waniba. Kana miye acikin danna aureta? Ita nakeso kuma addini ne haramtamin Hakan ba, yanada kyau ki fahinci cewar duk abinda addini be haramtaba to agun malamai ma yadace afara ganinshi domin yazama abin koyi ga da daukaka addinin musulunci, ina Fatar Zaki fahimta, yana fama faWar Hakan yami™a tare da ri™o hannuta yana ""tashi muje ko. ""Eh lallai yanzu Irsan ni kake gayawa magana sabida karuwar matarka? Wani irin juyowa IFU tayi ta kalleta domin kallimar karuwa tadaketa Sosai, amma batace komai tasakai tabi bayan mijinta. ""Baki lallai tatura gaba tana ™u™unai tafice daga"

parlor domin tsani abinda mahaifiyar tata keyi.

"Sheikh Irsan ma ta hanyar da Lailah tabi da ita Shima nan yabi suka Sullo part Winshi, Suna shigowa"

tari™ota da nufin bata ha™uri tayi saurin haWe bakinshi danata tana bashi so romantic kiss. Hakan yasa dole yahaWiye sauran kalamanshi. Tajima tana kissing Winshi kafin ta janye bakinta tana murmushi.

"Kafeta yayi da idonshi dasukayi ja sabida tamotsamai inda ke yimai ™ai™ayi. Cikin sauri ta gice daga inda yake yana faWar ""Yaa Sheikh Inaso wasu kayan sakawa banajin daWin saka wannan muje musiyo please tayi maganar anarairaice..Wan gyaran murya yayi kana yari™o zuwa jikinshi, yace ""angama my wife amma fa idan aka siyo iya cikin pert Šinnan karfi fita dasu Kinga akwai mutane agidan kinji. ""Okay yadda kake"

Hakan za'ayi. TafaWa tana murmushi. Shima murmushin yayi kafin ya zaro wayarshi.

Imran ya kira yana Wagawa yace azo da mota zasu fitane shida madam.

Aiko cikin ™an™anin lokaci Sega mota har bakin ™ofar part Winshi.

"Shiga ciki yayi ya Wauko mata hijab yace ""saka wannan tunda fita zamuyi idan mundawo seki ajiye ni"

"banaso aganarmin jikin matata, yayi maganar fuska ahaWe dan karta kawo masa wargi. Aiko ba musu ta karSa ta sanya."

"Fita su kayi ri™eda hannun juna suka shiga mota, suma su Imran suka shiga sauran motocinsu ahakan"

"suka fice daga gidan escort Winshi na take musu, kusan mota 12, biyar gaba biyar baya, se Waya a tsakiya tasu."

Ahaka har suka isa moll Win dazasuje.

Fitowa sukayi still suna ri™e da hannun juna suka shiga ciki. Mutane se kallo su akeyi.

"Kaya sosai ifu ta Wauka ™ananun kaya masu kyau da tsari gakuma jan hankali, Shima ya Waukar mata"

"kalar wanda yaga yayi Mishi kyau sosai, hadda sleeping dress. Kana ta Wauki wasu bra Dede ita da pant, Shima ta Waukar Nishi ™ananun kaya na shan iska dana bacci. Sosai suka yi soyayya bayan sun gama hadda turarukam gyaran daWi na toilet na gida na kitchen ba abinda bata Waukaba, tukunnah yabiya"

"kuWin aka loda musu kayansu amota, suka fice."

Cewa tayi yakaita store Win kayan abinci domin tanaso tari™ayin girki da kanta. Aiko nan ma sukaje ba

"abinda besiyaba duk wani nau'in kayan abinci seda yasiya mata, kafin ya nawa Imran kuWi suka yi booking kaji da rago Waya yace ayanka musu agyara, zezo daga baya yakarSa seta saka abinda a fridge."

"Lokacinda suka fito daga wannan store Win, lokacinne Alhaji Sifiya yaganta, tare da sheikh Irsan dakuma"

"zugar escort Winshi Bama na Nigeria ba, alokacin hankalinshi yayi mugun tashi, Harya fara tunanin dama malamai suna bibiyar mata? Kuma har sununawa duniya? Kai ina bazata saSuba domin ba wanda yafi dacewa da wannan yarinyar seshi. Anan fa ya Wauki waya domin yasaka ayimishi aikin dakanshi yadena"

"jiran oga ibro gudun kar garin kallo gira kwaWo yayi mishi ™afa,, wata nomber ya kira ana Wagawa yace...!"

Autar alheri

"[1/10, 9:16 AM] Dr zarah: "

* GIDAN SOLO *

Special love and sexy story

Story and writer

By

Autar alheri

Marubuciyar

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI OYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO

"Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ™ayatarwa da Webe kewa, darussan rayuwa,"

ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ดar rawar solo da fasihin malamin addini

"islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari "

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK THREE

PAGE 43 & 44

"""Yace ""kuna inane? Bansan mi akace masaba, yace ""okay duk abinda kukeyi ku ajiyeshi kusameni gida."

Daga Hakan ya yanke wayar. sukuwa kai tsaye gida suka koma.

Hakan aka loda mata kayanta a kitchen aka jera mata komai yadda takeso. Kayan sakawarta ma sheikh

"Irsan da kanshi yataya ta jera abinta yadda takeso. Bayan sun gama tasakashi ya dawo parlor, anan fa tazage zuwa aikin gidan. Ta gyara bedroom Winshi da toilet tagoge ko ina tawanke tass tabaza turare, bayan ta gama, tadawo parlor ananne tasamu bayanan. Gyara parlor tayi tsab yadda takeso, kama ta shiga kitchen. Abinci me rai da lafiya ta haWa atake gidan ya Wauke da ™amshi dama ifu gwanace wurin iya girki. Tana kitchen tana aiki taji mutum abayanta, Hakan yasa tajiyo wazata gani. Irfan ne ke tsaye yana ™are mata kallo cikin mayen sha'awarta. Hakan yasa ta haWe fuska tana kallonshi kafin tace ""yau kuma da wacce kazo? Shiru yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace ""da wacce kike tunanin zanzo? Bayan kinyi maganganu da dama akaina kin ganemin sirrin jikina kana kuma kikazo kika auri yayana bayan Kinsan cewar bazan taSa barinkiba, domin wlh wannan jikin dakike gadara dashi Sena cishi Sena nuna Miki niWin dakika wula™anta kikarena ni Win dai nine namiji, bawanda kika aureba domin nafi Yaa Irsan komai na mazan taka ashe kuwa idan kin renani shi Win ma da dagaske kike aurenshiba domin Shima ba abinda ze Miki, sedai idan da wata manufar kika shigo rayuwarshi. Kigayamin mikike shiryawa"

akan yayana? YafaWa cikin tsawa.

Ido ifu tazuba mishi kawai tana kallon zallar wauta da hauka irin tashi kafin tayi murmushi kawai tajuya

"taci gaba da aikinta, tana wassafa zantukanshi a mazauni domin tasan inda zata Sullo mai. Ganin tashareshi ne yasa yaWora hannunshi a™ugunta da nufin jiyota da ita ganin tashareshi. Ai tanajin saukar hannunshi akan ™ugunta tajiyo afusace tare da sauke mai yatsunta biyar da Allah yabata, seda yayi baya"

kamar zefaWi tareda dafe kumatunshi yana kallonta ido waje cikin mugun mamakinta.

"Cikin fishi take nunashi da yatsa kana tace ""idan ka kuskura ka™ara bari ™aramin hannunka yataSa jikina,"

"zan illataka. Idan kamanta abinda nagaya maka abaya barana tunama, Ifunanya yar rawar solo ce kawai ba karuba, kaganeko? Kuma inbanda kake mahaukaci ban yadda dakaiba alokacin da nake rayuwa ni kaWai, seyanzu ne zan yadda dakai danakeda mijina? Humm yayi maka kyau amma zanyi maganinka, daga Hakan tajuya fuuuu tafice daga kitchen Win domin tuni takashe gas. Tabarshi nan tsaye da"

kumburarrar fuska.

"Tana shiga bedroom Win ta Wauki wayar data ajiye tashiga Kiran kayin reefa. ""Hello my love how are you?"

"""I'm fine dear, kuna ina yanzu? ""Muna hotel, kefa? Ina inda nagaya muku jiya. Kunsan me? ""A'a Inaso kusaka bincike a gidan solo kugano muna suwaye kibibiyar rayuwata, suwaye suka haWa baki da oga ibro, domin musan ta inda zamu Sullo musu. ""Eh Hakane ai tuni munyi wannan tun jiya domin abin yayi yawane, sabida a halin yanzu harmu nema sukeyi dan kawai suga inda kike. Kuma duk

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment