You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
jerin zafafan littafan 🔥
*1. BAGIDAJIYA* Labarin ƴar ƙauye indo da Umar soja mazan hwama😂 yaya tafiyar takene?
*2. JARABABBEN NAMIJI* Balarabe amma shi mata ƴan Africa kawai yakeso a ganinsa sunfi taste ga bafullatana shatu Yarinyar mai gadinsa ƙaƙa an kayina?
*3.HARIJI* Hariji da harija An haɗune da an dace . abun a murɗe yake matansa sun fito daga ƙabilu mabanbanta dake Nigeria amma fa shiɗin ƙuliyane wato alƙalin alƙalai ,bayan nan mai ya biyo baya?
Karaf sai gata da *4.GIDAN DAƊI* ruguntsumi fada da mai gari ! Sudin dai student Nurses ne,gata balaƙaƙƙiya mai yake faruwa a Hostel din likitocin? Yaya gamonta da Adams ?
*5.GWAURO* Topah har na tuna da waƙoƙin hausawa ...gwauro ba mata amma ka iya aikata ta'addanci ba'a baka ajiyar budurwa...lolx gwauro tashi gari ya waye
*6.SUGAR MUMMIES* Ga manyan gwaskayen sun rantse suma sai sunyi ƙara'i dukda shekaru sunja amma sai an dama suma dasu ,me ya biyo baya ne?
*7.BANANA ISLAND* To I'm speechless here,nasan dai mugune ,Sex style ɗin sa na mugunta ne wacece zata iya ma jarabansa?
*8.AKAN DADIRO NA* Wow tsabagen shahara har gasan cin mace sukeyi aga wanda yafi nisan zango,likitane a office ɗinsa yake ƙwaƙule matan mutane ,yaushene dubunsa zata cika?
*9.AUREN SHA'AWA* ƙurunƙus🤭 Alhaji yayi Sex da fatalwa😱
*10.RAMUWAR GAYYA* Fyaɗe ya jama samari uku ƴan jami'a shiga hadari ,me ya faru ne?
*11.INDO MAƘATA* mai aikin yaran ɗan sarki , da rayuwarsu kakaf a turai sukayi shi basu jin Hausa itakuma babu turanci ,fitinannune ko iyayensu sun shafa masu lafiya ,mamansu ƴar gayuce itakam ƴar gargajiya ce,ya zatayi da yaran nan?
*12.QASAITATTUN MATA* Rashin ji ya kare ma student masu lesbians ,rashin ji ya kare ma University girls da tun daga gida basu da tarbiyya ,lallai littafin nan akwai kwamacala.
Hmmm abin da yawa wai maye yaje kasuwa
Ga *13. JININ SARAUTA* Ga *14. SAI NA RAMA* Hmmm ina n'a baro *15.RAYUWAR AFREDARH* An amazing book with lot of dramas all about musayan jarirai *16. BABBAR YARINYA* ƴar Alhaji jikan hajiya ,anya ba ƴar gaba da fatiha bace ba? *17. NAMIJIN KISHI* Hmmm ga kuma *18. LAYLERH*
Hajiya Littafaine fa cunkus a libraryn oum Aphnan ɗin ,karki sake ayi babu ke ,ki hanzarta samun naki garaɓasan na kwanaki uku ne kacal.......daga yau Lahadi 19/02 zuwa Laraba inshaalh
Note that 😎
Duk littafi ɗaya zaki sameshi a 200₦ ne kacal maimakon 500₦ amma kuma wani ƙarin armashin,idan kika siya suka kai guda shida zan bar maki duk daya a ₦100
*Taya zan biya kuɗin nawa don Aradu na ƙosa🐵 nasan shine tambayarki ko?*
To,Transfer zakiyi ta nan bank din nan 7782217014 ,mohammed hassana fcmb
Ko katin mtn ta nan 09065990265 ,shaidar biyanki ma ta nan Number Zaki turo 09065990265
Enjoy your day happy new book durlings💕
It's oum Aphnan
__________
3️⃣
By
Oum Aphnan
Hassana Bamalli is a Nurse, a s
ole proprietor a teacher ,an activist and a writer ,with several years experience.she specializes in Personal growth, Couple appears and health topics.when she is not working in the hospital or writing a pitch , she is volunteering in the NGOs,she is a believer in using short term goal to achieve big dreams...display her experience to this book will make it baghamm...lolx
___________
Tallah!!!
Magani da kofi☘️
Ana yi ana siyan magungunan Alheri asha magani a burge miji yayi kyautan fisabilillah ,masu son siyan maganin da zaisa ki kece raini wajen mai gida tayi magana ma wannan Number 08139762831
______________
*GARAƁASA!*
*GARAƁASA!!*
*💃GAREKU MASOYANA 🥰,MASOYAN LITTAFAINA😍*
_Kunsan dai masu iya magana na cewa Garin Naji daɗi yafi garin na saba ,kazalika tafiya da gwaninka akwai matuƙar daɗi_
_Takuce uwar afnanuwa data saba nishadantar daku da littafanta,yau zan samu farinciki ta hanyar sauke masu farashi ,a maimakon da da littafan suke a 500₦ ,zasu zama kowani daya 200₦ kacal😉🤗_
Tsakani da Allah ban dagargarza farashi ba?
*_Ga wani ƙarin Armashin in kika siya littafan suka kai shida zuwa sama ,a maimakon duk ɗaya 200 zan bar maki duk ɗaya 100₦_*
Tsakani da Allah ban nuna maku lovayya ba? Kar ku sha'afa ga jerin zafafan littafan 🔥
*1. BAGIDAJIYA* Labarin ƴar ƙauye indo da Umar soja mazan hwama😂 yaya tafiyar takene?
*2. JARABABBEN NAMIJI* Balarabe amma shi mata ƴan Africa kawai yakeso a ganinsa sunfi taste ga bafullatana shatu Yarinyar mai gadinsa ƙaƙa an kayina?
*3.HARIJI* Hariji da harija An haɗune da an dace . abun a murɗe yake matansa sun fito daga ƙabilu mabanbanta dake Nigeria amma fa shiɗin ƙuliyane wato alƙalin alƙalai ,bayan nan mai ya biyo baya?
Karaf sai gata da *4.GIDAN DAƊI* ruguntsumi fada da mai gari ! Sudin dai student Nurses ne,gata balaƙaƙƙiya mai yake faruwa a Hostel din likitocin? Yaya gamonta da Adams ?
*5.GWAURO* Topah har na tuna da waƙoƙin hausawa ...gwauro ba mata amma ka iya aikata ta'addanci ba'a baka ajiyar budurwa...lolx gwauro tashi gari ya waye
*6.SUGAR MUMMIES* Ga manyan gwaskayen sun rantse suma sai sunyi ƙara'i dukda shekaru sunja amma sai an dama suma dasu ,me ya biyo baya ne?
*7.BANANA ISLAND* To I'm speechless here,nasan dai mugune ,Sex style ɗin sa na mugunta ne wacece zata iya ma jarabansa?
*8.AKAN DADIRO NA* Wow tsabagen shahara har gasan cin mace sukeyi aga wanda yafi nisan zango,likitane a office ɗinsa yake ƙwaƙule matan mutane ,yaushene dubunsa zata cika?
*9.AUREN SHA'AWA* ƙurunƙus🤭 Alhaji yayi Sex da fatalwa😱
*10.RAMUWAR GAYYA* Fyaɗe ya jama samari uku ƴan jami'a shiga hadari ,me ya faru ne?
*11.INDO MAƘATA* mai aikin yaran ɗan sarki , da rayuwarsu kakaf a turai sukayi shi basu jin Hausa itakuma babu turanci ,fitinannune ko iyayensu sun shafa masu lafiya ,mamansu ƴar gayuce itakam ƴar gargajiya ce,ya zatayi da yaran nan?
*12.QASAITATTUN MATA* Rashin ji ya kare ma student masu lesbians ,rashin ji ya kare ma University girls da tun daga gida basu da tarbiyya ,lallai littafin nan akwai kwamacala.
Hmmm abin da yawa wai maye yaje kasuwa
Ga *13. JININ SARAUTA* Ga *14. SAI NA RAMA* Hmmm ina n'a baro *15.RAYUWAR AFREDARH* An amazing book with lot of dramas all about musayan jarirai *16. BABBAR YARINYA* ƴar Alhaji jikan hajiya ,anya ba ƴar gaba da fatiha bace ba? *17. NAMIJIN KISHI* Hmmm ga kuma *18. LAYLERH*
Hajiya Littafaine fa cunkus a libraryn oum Aphnan ɗin ,karki sake ayi babu ke ,ki hanzarta samun naki garaɓasan na kwanaki uku ne kacal.......daga yau Lahadi 19/02 zuwa Laraba inshaalh
Note that 😎
Duk littafi ɗaya zaki sameshi a 200₦ ne kacal maimakon 500₦ amma kuma wani ƙarin armashin,idan kika siya suka kai guda shida zan bar maki duk daya a ₦100
*Taya zan biya kuɗin nawa don Aradu na ƙosa🐵 nasan shine tambayarki ko?*
To,Transfer zakiyi ta nan bank din nan 7782217014 ,mohammed hassana fcmb
Ko katin mtn ta nan 09065990265 ,shaidar biyanki ma ta nan Number Zaki turo 09065990265
Enjoy your day happy new book durlings💕
It's oum Aphnan
_________________
*Yaseer Pov*
Tab’an street Saudi Arabia
Ƙarfe 10:30 ne na daren yau asabar . Yasser ingarman balarabe kyakyawar gaske,ɗan kimanin shekaru 29 ,saye da fararen pyjams kunnensa maƙale da headphone Hannunsa da wayoyin hannu guda biyu ya tallafo laptop ɗin sa akan ƙirji ,tafe yake Tundaga part ɗinsa yina wani irin kakkashe murya kamar na mace amma fa waya yikeyi da mace wanda muryarta ma da Yike futa a handsfree din wayarsa yafi nashi girma
Tun a muryarsa zaka tabbatar da wannan mayaudarin gaske ne ,wanda ya kware wajen sace zuciyar en mata .
Saida ya karya murya kamar na mace sannan ya kwarara sallama. ya shigo part ɗin mamansa ,hamshaƙiyar balarabiya zaune kan maka makan kushin masu adon zaiba da zinari ,tana zaune ta kafe idonta dake sakaye da gilashin ƙara ƙarfin gani tana kallon wasannin larabawa ,dattijuwace ,mai son Addini da kamewa ga iya haba haba da jama'a ga tsananin kyauta da taimakon talakawa ,ƙasa ƙasa take aikawa da donation din da wata matsala ya samesu .....indai kudine na duniya Allah ya tara masu ,matsalar ta dayace ,tanada azaban son kanta da yaranta ,amma fa indai zakaso yaranta to zata zamar maka wawiya ,ɗiyoyinta biyar da mijin ta *Abul_Bas* wanda yanzu shekaransa biyu da rasuwa ,babbar danta namijine ,gawurtaccen dan kasuwa kuma ɗan siyasa yayi sama saman da sam ba'a ganin sa ma ,tsabagen zama commited,sai ƙannensa mata uku ,suma duk sunyi aure daya a Germany ,ɗaya a kufa (kusa da gida kenan) sai cikon ɗayar a Spain ,Sai kuma ɗan Auta *Yaseer* shine kadai ya rage ma mamansa a gaba shahararren ɗan ƙwallo da duniya ke Alfahari dashi kuma mahaukacin Attajiri shine shugaban kamfanin etisalat na duniya wanda kamfanin ta faɗo cikin gadonsa ,kenan ya gaji kamfanin ne a hannun mahaifinsa .
Yaseer yina shigowa ɗakin kashe murya yayi “Chuchu ina zuwa ok?” yarinyar da yake magana da ita ta waya narke murya tayi “Minti biyu”
Washe baki yayi “Bin umurninki dole habibty”
“Ammi sannu da hutawa ,zaune kike ke kadai baki kirani inzo in tayaki Hira ba...”
“Ahlan_wasahlan ya bunay” (barka da zuwa yarona)
“Yawwa ammi nazo barci”
Murmusawa tayi tanajin daɗi da allah ya kimtsa mata yaranta rankatakaf dinsu ,duk suna jikinta ,musamman Yaseer auta indai yina Saudi bayi da wajen kwana sai kan gadon mahaifiyarsa
“Tom muje ka kwanta nima barcin ya fara kama min idanu” tayi magana tana ciɓawa da ƙyar shikuma ya tsaya ya karkashe electronics din ya biyo bayanta ,baje wayoyinsa yayi a tsakiyar gadon ya haye da sauri .
Zuwa tayi ta sauke wasu tafka tafkan barguna masu nauyi kamr dardumai a kasan gadon ta shimfidasu ta wulla wa kanta pillow ƙasa ,shikuma ta dauko masa lallausan bargo tabi ilahirin jikinsa ta rufeshi dashi ruf har wajen saman ƙirjinsa ta tofe masa jiki da addu'an barci ta koma ƙasan da tayi wa kanta shimfida ta kwanta
Searching chuchu baby yayi ta laptop ɗinsa Suka fara video call .
Muryarsa can ƙasa ,ko kana kusa dashi sai ka kasa kunne da kyau kana zaka iya ji .
Itakam Ammi sai ɗan fifita take da wani irin mafici mai jikin gashin dawusu tana lullumshe ido barci ba aniyar kwasheta
Motar Hajja Hind ne ta shigo gidan a wannan daren saida motar ta tsaya kamar na minti biyar sannan rayyanah ta wangale ƙofar gidan bayan ta fito batareda ta rufe ƙofar ba ta doshi ƙofar compound ɗin gidan ,yanda autar Hajiya hind (rayyana) ta tafi tabar murfin ƙofar a bude haka ma Hajiya hind ta fito tabar nata kofar a bude ,da sauri driver ya kashe motar ya fito ya kukkule ya wuce wajen masu gadin da suke ta haɗa shayin gahwa a ɗan ƙaramin camp gas suna tsiyayawa a kananin kofuna
Direct suka wuce har tsakiyar bedroom din ammi ba tareda shamaki ba ,itadin aminiyar ammi ne kuma abokiyar kasuwancin ta
Suna shiga dakin rayyana ta hango namiji can kan gadon ammi wangale baki tayi “Aaah ammi waye wancan akan gadonki ke kuma kinyi shimfida a ƙasa?”
“Aah maraba marhabin da parrot🦜(Aku) Yaushe kika dawo ƙasar” sunan da ammi ke tsokanar rayyana dashi kenan saboda yawan surutun ta
Da zazzaƙar muryata tace “Gobe uhm au jiya ”
Hada baki sukayi suka kwashe da dariya “Wohoho Ni sukhainat yanzu duk girman nan naki baki banbance jiya da gobe?” turo baki tayi
“Ai ammi kece kinki daina cemun parrot duk girmana ....ammi waye wancan gardin wai ya kame maki a gado?”
“Autan ne gardi? To yayankine Yaseer”
Wani tsalle ta daka sai gata a gaban gadon “Awwww💃 an burgeni😉” da sauri yayi maza ya kife fuskar screen ɗin ,saboda bai taba zaton ganinsa a gabansa ba kamar tsuntsuwa
Cigaba da zuba take tana tambayarsa da “Yaushe kazo nan I Neva see you before kullum inta ma ammi korafi takaini in ganka sai tace wai ku foot ball players baku tsayawa a ƙasa ɗaya ,kullum busy kamar agogo”
Kafeta da rinannun idanuwarsa yayi da suka gama shanyewa da jaraba sakamakon hiran batsa da sukeyi da chuchu dake kwance kan gadonta tsirara babu ko pant ,tana nuna masa duk wani sassan jikinta life,shikam kuwa a yanda yake, da ace za ace ya sakko a gadon nan to an kashesa saboda jijiyar wandonsa ta cike taf ta hankare ba abunda take bukata illa ta jita a cikin gin*din mace.
Muryarsa can ƙasa irin na makirai yace “jiya nazo and gobe zan tafi one African country so call *Nigeria* kuma zan kwashe kusan wata biyu a can kafin In dawo nan kasar so classify your self as luckiest baby😘” ya ƙare magana yina kashe mata ido ɗaya cikin son jan raayinta unknowingly .
Washe baki tayi “Ammi autanki kyakyawa dashi ” fashewa duk dakin sukayi da dariya
“ke kuma mai wautan tsiya dake ”
Yaseer kwance yayi kamar sakarai ya bude ƙafafuwarsa kamar na ƴan kaci*ya ,wani raurau idonsa yakeyi kamar zai tsatso da ruwa ba abunda yake kallo sai kan ƙirjin rayyana da suka tsitsiro da ƙananun nonuwa irin na ƙwailaye sai tsinin kai da suka faso yalolon rigar jikinta da yabi ilahirin jikinta ya kwanta ,ji yake tamkar yaje ya kafa bakinsa akan ƙirjinta ya tsotsesu son ranshu yasa yatsa ya fiffizgo su su ƙara mimmiƙewa
Hajja kasa daurewa tayi tace “Boy masa'ul khair”
Kunyane yaji ta addaveshi da sauri ya fara sosa gashin kansa ,tunatar gyaran murya saboda yasan in yayi magana za kwafsa kana . Daƙyar ya iya gaisheta . Waigawa tayi ta kalli ammi
“Yaseer yayi girma da yawa lokaci daya ya zama ingarma”
Caɓe baki tayi “uhm yawon tirenin ne da jimin,amma kwata kwata autan nawa Yike? Ina so sai nan da shekara biyar sannan inzo in fara masa tarin aure ko auta na”
“Ammi shekara biyar ko wata biyar...ammi inada budurwa fa”
“Kai dalla ja can ! Guda nawa kake ? Budurwa ko ƙwaila? Kana dai da ƙawaye ba budurwa ba”
“Ammi ,na girma fa I'm a man too....” ya bata amsa,aikuwa ta wullo masa mahucin hannunta “Kaci gidanku ,auta anyaaaa?”
Fashewa duk dakin aka sake yi da dariya harda Yaseer ɗin , yina tunano tsuli*yoyin ƴan mata da ya saba ci wanda yanzu bazai iya tuna yawansu ba, amma that person that can impregnate woman easily with his warm sper*m ,that person da yake sa ɗikaɗikan ƴan mata kukan daɗi a gado shine take kiransa da yaro?
Saƙa hannunsa yayi ta cikin wando yina ɗan jujjuya alƙalaminsa from up to down,ya Dan buɗe bakinsa saboda dadin da yakeji . Su kuwa su ammi sai hiransu sukeyi ,saida suka kai kusan 11.30 na dare sannan sukayi sallama suka tafi ,ammi na fita rakasu yayi zaraf ya shige bathroom yayo wanka yina fitowa ya taras har tayi barcinta shima ya kwanta suka cigaba da hiran soyayya wa ƴan matan shi ta waya a haka har brci ya suresa.
Washegari da asubahi jirginsa na jiransa ,yina fitowa masallaci ya haye jirgi Nigeria tayi kira.........
Tom Saidai muce Allah ya kawo ku lapiya
Littafin kuɗine dai Regular 300# vip 500# special 1k
Zaki iya biya ta katin mtn ko tanan bank ɗin
7782217014 ,mohammed Hassana , Fcmb bank
Shaidar biya ta wannan Number 09065990265
Oum Aphnanuwa
*BASTARD BI*TCH*
(Harijin Namiji)
2023
Hassana Bamalli
Oum Aphnan✍🏾
4️⃣
Ali & Hajiya Huwaila
Lumshe ido tayi ta warce ƙafarta a hankali sakin hannu da baki yayi yabi bayanta galala da kallo cikin madarar shauƙi ga abubuwa da kwasha kwasha ,Hajiya ta tara kayan ruwa . So masha Allah.
Saida takai bakin ƙofa sannan ta waigo ta kallesa ,cikin wani irin fizgar rai ta kashe masa ido guda gamida ɗaga masa giran saman idon da ta kashe masa .
Motsi Adams apple din maƙoshinsa yayi daga sama zuwa ƙasa alamun ya hadiye wani abu mai nauyin gaske .washe baki yayi yina mirza hannuwansa duk biyun “Eh yaseen an yaƙeni” ya fada cikin gungunai
Cike da gadara da Muryar taƙama tace “Na dauke ka inason in gwada ƙunjin ka...sooo...” katseta yayi cikin rashin fahimta
“Hajiya meye ƙunji”
“zan gwada nauyin injinka in yayi zaka zame mun permanent driver ɗina ,Amma kafin nan kaje wajen Sarkin gida ya baka dokokin zama a cikin gidan nan”
Zibewa yayi a ƙasa yina kwararo mata godiya irin na dabbobi ƴan tasha.
Yanayinsa sosai yake daɗa fizgar zuciyarta tanajin kamar ta ɗana...anya ba zan ɗana lafiyayyen fresh cucumber 🥒ɗin nan ba?
_Yes cucumber nace😅think wisely_
Tana sa ƙafarta a bakin ƙofar baby dufailat ta kirata a waya
“Hello sweet ” cikin shagwaɓaɓɓiyar murya tace “Momy gani a airport ba'a zo ɗauka na ba”
“Oh so sorry sweett ,gamunan a hanya”
Ali yanda Hajiya Huwaila ta furta kalmar sweet din ya daɗa jefa tunaninsa a banzan tunani ,don haka bai san sanda ya kai halshensa saman bakinsa ba yadan lashe
Kafesa da ido tayi “Yane?”
Sosa ƙeya yayi duk ya daburce irin na marasu gaskiya
“Eh wato..wato Hajiya dama cewa zanyi gaskiya alajin gidan nan ya more da ya samu cankwadeɗiyar budurwa irinki”
Hangame baki Hajiya Huwaila tayi cikin mamaki mata ƴar shekara 40 ana kiranta budurwa
“Ali budurwa fa kace?”
Sosai yaji dadin yanda ta fara sakin jiki dashi ga dukkan alamu dai haƙarsa zai cinma ruwa
“Eh where is Hajiya ina ƴan matan yanzu like samu selfie haka..Hajiya tafiya kasa ƙasa chamber agwagwa al'amura na ƙasa night....hmmm su kuwa ki gansu sun tafi sululu ba shape Kamar taɓarya sai haske smells! Maisa ciwon kai .ƙwaila ta samu caro_white.....amma fa ke jibeki Hajiya kalar madara kalar Naira haba gaskiya ki gode ma Allah hajiyata”
Kanta gingiringim yayi jin an yabeta ance tafi ƴan matan.
“To ko kaima zaka zama Alhajin ne ɗan tselan_uwa”
Ta jefesa da magana mai halshen damo,in ya gane ya huta...in Bai ganeba aje a gatse ta masa.
Abunka da mai neighbor ƙiris ,aikuwa yayi caraf
“Hajiya dakuwa nayi camama yanzu ai abun ba zaran yadawa bane ,nidai a bani dama in gwada ƙarfin injina yaseen na iya tuƙi”
Waro Ido Hajiya tayi , kai dama Yaron two application letters yazo dashi kenan? Na neman aikin tuƙin mota da tua kan ɗakin gidan😝
“Zan baka dama kana ya dawowa gobe da misalin sha dayan safe Alhaji baya nan ,sai mu gani”
***
Yaseer
Delay ya sauka a Nigeria yake barcin salary ba mahaluƙin da yasan dawowarsa bare ƴan matansa su fara masa sintiri.
Saida ya kwana ya yini sannan ya fito falon sa daga shi sai gajeren wando da red T_Shirt,yina fitowa falo ya riski House girl dinsa ta takarƙare sai gugan kayan wutan falon take da basu yi wani ƙuran kirki ba
Wani yanutsatsen kallo ya bita dashi ,a ransa yace gaskiya wannan halittar mummuna ce arziƙinta ass😉 da saidai a kai bola ya daɗa cafe ass* dinta da Ido yina admiring alokaci guda kuma yina jin tsanarta ,what is that alaji?😎 Are you going into dementia?😆
Tsawa ya daka mata haka nan yaji yinason ya tijarata
“Keeee!”
Pauly dabatas da zuwansa ba wani zabura tayi tana gyara wuyar rigarta
“Sabahul khair ya sheikh” ta masa gaisuwa irin na larabawa
Wani harara ya kwarara mata “Yes sheikhhhh...mata Sheikh. You stupid brat, ƙazamar ina ne ke?, gaba-daya kin cikamun falo da wari da ƙarni meye haka? ”
A daburce tace “Sir turaruka masu dadin ƙamshi da room freshener na saka ma ɗakin kuma har kujeru da labulai na saka mawa bansan kamshinsu bazai maka ba...”
Kwatseta yayi cikin bullying
“Dalla gafara can....ina magana kina yi ke doluwar ina ce?
Ina nufin ke! ,You You in person gaba-daya ɗoyi kike ,gaskiya bakida aji warin naki ma irin na ƙazaman maza kikeyi ....No I can't”
Ɗage hannunta tayi sama tana shinshinan hammatanta idonta shake da ƙwalla itabatas warin da takeyi ba
Journal din hannunsa ya wurgo mata a fuska “Fita must be fired bazan iya zama da ƙazama ba"
Ruɗewa tayi ta zube a ƙasa ta phase ihu “Sir wallahi nayi wanka karka koreni"
Nuna mata ƙofa yayi “Dalla fita”
“Sir karka koreni wallahi nayi wanka ,Ni uwace inada yara da suke jirana da albashin da kake bani..”
“Ohhoooo shi yasa kullum kike jinki so dull and idiot bazaa taba ganinki attractive or romantic shaaa...to ni ɗan gayune and bazan yes zama da dusa irinki ba”
Hawaye ne ya gangaro mata a ido
“Shikenan sir zan ringa gayu nayi alkawari”
“Kya ɗauki wannan matakin a gaba ba a gidana ba....out!” yes daka mata wani wawan tsawa yina ƙoƙarin kai mata hauri da kafa .
A guje tayi merer ƙofa jikinta na swamp saidai ta kasa tafiya duk dahargagin da yike mata ,ba abinda take tunani illa yaranta wazai cigaba da ɗaukan nauyin su ? Wannan ya sata cafewa a bakin kofa tana cigaba da magiya taki tafiya.
Haushine ya ishesa ya shiga dakinsa da sauri .
Aikuwa chamber mara zuciya ta dawo ta dauki towel jasata cigaba da goge electronics din kenan sai gashi da belt din wandonsa ya kuwa ce zo muje.
Da gudu ta fice tana kururuwa .maida ƙofa yayi bam! Ya rufe , ya yarda belt din hannunsa yina haki
Waya ya dauko ya kira Agency din su anty faty
Hajiya Rakiya ,kallon Saratu tayi,bayan ta gamajin duk bukatunsu nason yin aikin aikatau
“one kike ko?” jinjina mata kai sarah tayi
“Saratu ,aikatau ba na yara masu ƴanci irinki bane,ana kawo mana yarane daga kauye wanda basu yi makaranta ba sai mu kaisu inda za'a taimake su da abinci da sutura a haka suna aika ma iyayensu da albashinsu a samu na siya masu kayan daki in sun tashi aure amma ke jibeki fa,kyakkyawa dake ƴar birni ga iliminki mashaAllah....kiyi haƙuri kije gida nayi maki Alkawarin samun maki aiki ko casual ne a waterboard ”
Saratu haushin kanta da kanta taji ,wannan kyau nata yina cutar da ita ,cikin hawaye tayi maza ta je ƙasa ta watsa gwuiwoyinta a ƙasa
“Hajiya banason aikin waterboard din aikatau din nikeso ,nidai kawai ki clothi”
Lallabata ta soma yi amma ina Saratu na sake tuburewa cikin hawaye ,ta gama yanke tsammanin akwai ma'aikatan da zasu dauke ta aiki.
Hajiya Rakiya shiru tayi tana tunanin dubarar da Zataayiwa Saratu itakuwa Saratu sai magiya takeyi duk muryarta ya cika office ɗin.
Wayar Hajiya Rakiya ne yayi ƙara da sauri takai dubanta kan screen ɗin.
Sir Yaseer ta gani sunansa na yawo a screen ɗin .da sauri ta daga ma Saratu hannu
“Shishhhhh🤫” kana tace “Hello Barka na da samunku sir”
Jifanta da massivea yayi “madam na soma salaryya da incompetent maids da agencyn ku suke turo mun”
A rude tace “Sir wancan matan da na turo ai tana da natsuwa kuma...” katseta yayi
“Kuma ƙazama ba”
“Eweeeh😱 sir an kawo wannan kace mata mummuna mai siffan gorilla tana baka tsoro da dare ,ka koreta....an kawo wata kace budurwar ka bata sonta...an kawo wata kace mayya ce ta fiya kallo ...an kawo Wannan Kace ƙazama"
A hassale Yaseer yace “Madam kinada competent candidate ko babu..? In Babu please leave my ears to rest.” yes ƙare maganarsa yina aniyar kashe wayarsa.
idonta sauka yayi akan Saratu ,da sauri tace “Akwai sir ,wannan nasan dolezatayi maka”
Chili tray yayi “Indai tana wanka fine” ƙirittt ya kashe wayarsa.
Wani wawiyar ajiyar zuciya Hajiya Rakiya ta saki ta tsaida kallon ta kan Saratu
“Saratu akwai aiki yanzun nan, amma fa campurmin irin tijararrun larabawan nan ne ,wallahi kwanakin baya ɓaras yakarya mana wata mai aiki wai ta fiye muni ya dauka aljana ne ya ganta a duhun magriba ,ya kai mata nushi a hannu yakaryata kinsan ƴan ƙwallo da mugun tirenin....hmmm yinada matsala ga tara ƴan mata kinsan larabawa da jaraba”
“Hajiya indai zai bani albashina in nayi masa aiki to zan kiyaye dokokinsa”
Jinjina kai tayi cikin tausaya mata “Shikenan Allah yaba mai rabo sa'a”
Nurse ɗinku ce dai😍
Oum Aphnan
Downloaded From https://arewanovels.com