gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading ROUKEEY PINKEEY Sirrin Tsakaninmu by Xayyneb Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com ๏ปฟCopying by Zaynab

Compiled by Umar Dalha



๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

*RUQ'AYYAH*

ยฎโบ1โƒฃ

Fasaha online writers f o w

Story and writing. by Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

Taku take d'aya bayan d'aya, ruq'ayya knn yarinya kyakkyawa ajin q'arshe .mai suppar larabawa, yar kimanin 18 yrs Amman fa akwai kayanโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆ

"Ka na ina ne wai

village man "๐Ÿ˜?
tafad'a a yatsune , da nuna tsantsar raini.
Abbah ya fito daga dakinsa, jikinsa sanye da fefaffen jins (kodadde) ,da fara tas d'in riga itama ta sauya daga kalarta ta ainahi ,.
Matashin saurayine wanda baifi 25 yrs ba shine direban gidan alhj lawal mai dolors, kyakkyawa ne, Amman yanayin babu ta tauye kashi 50 cikin 100 natsantsar kyawun da Allah yaimasa'.
Ya dubeta da idanunsa masu kalar jin barci "yace gani madam". fuskarsa a hade , sbd yakula yarinyan bata da mutunci tun zuwansa gidan ya fahimci hakan .
watsa masa harara tayi tareda cilla masa key din motar, ya bigi q'irjinsa ya fad'o q'asa , runtse ido yai sbd zafin jifar daya shigesa. "tace shopping mall zaka kaini "wawa kawai dakai , bagidaje village man , anata kiranka bazaka amsa ba one time ๐Ÿ™„".
"Sorry madam" abinda yace knn , idanunsa na q'ara sakin kalar ja, ga alama ya watsa qwayar , Amman da yake ya saba garas yake baya magagi, "iskancin banza da wopi kana nifin ni zan bud'e moto d'in da zakazo kaimin tsaye,?"
" OK, ko kana tunanin nakiraka ne Dan in kalleka talakka da kai kawai๐Ÿ˜ผ , mtsssss maza bud'emin karka batan time , sai tsamin datti kake , da wasu dirt d'in kayanka , tsiyar talauci knn ,daman in talauci yaiwa mutum mugun kamu turare ma mance sunansa yake , bare ya fesa".tace kada Allah ya gwadan ranar da talakka zai taban jiki ko dai dai da on mistake ne"bare ya shafan jangwai". Ta shige motar ta hakimce ta Sa
ear pis , ta ware music tana ji ido a lumshe tana girgixa kai da kafad'u da q'ugu, tana rausayawa, daman yanda kukasan q'anwar makil Johnson haka ruq'ayya take.wani ta kaicine ya mamaye zuciyar Abba tafasa take abinka da mai sunan manya (umar faruk( Uwa ya shaq'eta yakeji, bai jimaba fa da fitowa wanka , yafad'a yana sinsina jikinsa a fakaice, duniya in akwai yarinyar da ya tsana bai wuce ta ba,yarinya q'arama da tsanar marar shi,"shi in banda dole, da kwalin digree d'insa , rashin aikine kawai da bai samu ba, da Kuma bai son ya bar mahaipiyar sa cikin q'angin yunwa da q'anwarsa tilo, da mima zai kawosa direbanci a gidan da ba susan darajar dan adam ba , q'uta yayi , yace 'zaki gane kuranki bakisan waye abba ba shegiyar yarinya kawai , shiga yayi ya zauna a motar wacce har lumfashi take motar SBD tsabar nera da ta zauna a wajen , ba zato yaji saukar q'afanta a kafad'ansa dan tsabar wulaq'anci , idanunsa ya runtse su gam!tare cije lips d'insa motar ya tada mai gadi ya bud'e masu suka pice,ganin sun hau kwalta ne yasashi sakin murmushin q'eta Dan yasan tana masifร r tsoron gudu da mota,ta madubi ya kallota yaga idanunta a rufe tanabin waq'ar music d'in da tsadaddiyar voice d'inta zazzaq'a Uwa ita ta rairata tsabar yanda takebin waq'ar , tabe bakinsa yayi, tareda murza wajen speed d'in mortar , ya kaita a 360 , habawa wa yanda kikasan suna keta hazo haka ruq'ayya taji, wata muguwar zabura tayi ta sauke q'afanta daga kafad'ansa ta wurgar da wayar tare da sakin ihun kuka๐Ÿ™†๐Ÿ˜ญ



๐Ÿคณ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’
๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’
*ROUQ'AYYAH*

ยฎโบ2โƒฃ
*fasaha online writers f o w

Story and writing by xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

saboda tsabar gigita cakumo wuyan rigarsa tayi tana fad'in "country man kai mahaukacin inane ? Kadaina gudun nan wlh kokayi ta aikinka kuma wlh sainakai q'aranka ga abbuna , banza d'an talakka !". tana magana tana zazzaro ido gabanta sai dukan 3, 3 yake,wani wawan burki Abba yaja ,daidai isowarsu shopping mall d'in , numfashi yake saukewa sama -sama danshima gudun dayayi da motar jiyai numfashinsa na fizga , Dan yanada matsalar asma, amman Dan kawai ya q'untata mata ya gigita mata tunani yasashi yin hakan , kuma gashi shima ta shawoshin, daq'yal yasamu numfashinsa ya yi normal , a hankali ya kwantar da kansa a bayan set d'in motar yace "sorry madam ba laifina bane , break d'in moton ne yaqiyamin in time shiyasa ".yana maganar ko kallota baiba , a zuciyar Sa farincikin ganin wanzuwar bacin rai a face nata yake ''.
Wani dogon tsaki taja tareda watsawa q'eyarsa harara tace"wlh kai baq'aramin mugu bane , kuma sai Allah ya Isarmun tsoratar dani dakai , inda kasan bannason speed motor shine kamin, ka dauka rayuwar kowa arhace kamar taku ta talaka ?,mtsss kuma wlh saina fad'awa abbuna mugu azzalumi kawai , d'an qwaya , yanzu haka ita kasha kake Neman rabani da duniyar ban shiryaba๐Ÿ˜".Abbah kuwa kyabe baki yayi alamun babatunta ko a jikinsa๐Ÿคทโ€โ™‚".isasshe d'an girman kai kaiba kowan kowaba galadiman kashi kapito ka bud'emin insiye abinda ya kawoni nace ", taq'@rashe maganar tana dallamai harara.murmushin takaici yayi ganin yarinyar tsaran q'anwarsa takemai yanda taso Dan taq'amar yana aiki q'arq'ashinta , fitowa yayi yaje setting q'ofan da take ya danna remote mortar ta bud'e , ya tsaya qyam bakin motar tamfar wani soja a gaban ogansa , q'aedar ta knn dama bai isa yabar gunba indai tana wajen , kokuma wani kyakkyawan motsi, bata fitoba saida ta q'ara shafa fowder da paint lips๐Ÿ‘„da gyara gazar gazar beautiful gashin giranta dana idonta , sannan ta zuro kyawawan q'afafunta qasa da wasu hai shoes a qafafunta masu tsinin dunduniya๐Ÿ‘ , yatsunta farare tas sunsha fenti๐Ÿ’…a q'umbunanta ras so like, ruky knn sarkin make up ,miq'a masa bag ๐Ÿ‘›d'inta tayi a wulaq'ance ,ta zura glass d,'inta a ido , wow babyn fa ba q'arya , inji wani saurayi daya tabo abokinsa yana nuna masa ita , "dash it"abinda gudan guy d'in yace knn , kaga wani wankan suwaga abokina data d'auka , ga body babyn , ".. Dai dai nan *rouq'ayyah* ta juyo ta bangarensu q'ugunta da'ure da blue d'in riga tashige shagon , bayan ta kalli bangaren samarinnan ta watsa musu harara tareda tofar da yawu gefe, Abbah na biye da ita fuskร  d'aure. gaba d'aya samaren nan 2 suka zaro ido ganin fuskar babyรฑ , har suna had'a baki gun cewa "masifa, *rouq'ayyah*CE! wacce mahaifinta ya tsayร  takarar shugaban q'asaรฑร รฑ,habawร  kankace kwabo har sunรงika waรฑdon su da iska, "sakamakon jin da sukร  ji ance " ba wajeรฑku bane 'yan samร ri"inji wani tsoho dake gefensu yana saida sweet caรฑpo๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚๐Ÿคฃ




๐Ÿคณ๐Ÿ’ค๐Ÿ’คkumujeโ€ฆโ€ฆ
๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’
*ROUQ'AYYAH*

ยฎโบ3โƒฃ
Fasaha online rwriters f o w

Story and writing by xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
.
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

A wajen shopping d'in ta dage sai kwasar kayan qwalama take tana zubawa a basket d'in da ta miq'awa Abba , shikuwa bayan da ya iya sai take mata baya yake duk inda ta zagaya, kamar yai ball da ita yakeji intana tafiya tana girgixa hips d'inta a waje,baisan miyasa yakejin takaicin kasantuwar hakanba , jiyake yana kishin ganinta haka, a ganinsa tampar matsayin q'anwarsa yasmeen yake d'aukar ta , duk da yasan he is your staff for rouq'ayyah ne, he is under her , Amman baisan yaga irin shigar matsun da take , dama ga body masha Allah daga Sama har qasa komi cif-cif jikintร  kowane dressing ta hau saiyร  bada light, irinsuรฑe ake kira da masu karuwaรฑ jiki, ga fatarta lumi lumi take ,
a jikinta zai yi wahala kasami ganin wani abu waishi q'ashi , Amman sai ruwan rashin m inka jagulota, ransa ya baci sosai lokacin da yaga samarin nan na kallonta, ,jiyai kamar yaje ya basu jikinsu!๐Ÿ’ช๐Ÿ‘Š

Muryarta ya jiyo daga nesa tana fad'in "country man ban son rashin kuzari, kana nupin ni zanzo nan insa abubuwan dake hannuwana a basket d'in kokuwa?
q'arasowa yayi
ya na fad'in "sorry madam".taja tsaki tsaki mtssss" tace nan kapi auki wajen sorry sorry ๐Ÿ˜, ta watsa masa chocolates d'in hannunta suka watse q'asa gaba d'ayansu tabar wajen ta isa gun biyan kud'i, ya duq'a ya tattaro kayan ya q'araso kusa da ita ya aje kayan gaban canter mai wajen ,shi kuma ya shiga calculated, ya fad'a mata kudin kayan ta zuge ๐Ÿ‘›zata piddo kud'in taji ance a gefenta "excuse me madam" ".
Ta d'ago kanta a yatsune ta sakar masa lumsassun eyes nata cikin nasa tare da fad'in" who are you if๐Ÿ˜".murmushi saurayin ya saki yace" I am sadam d'alhat , if you dont mention I will pay this ting s , ".ya fad'a yana kallon beautiful face nata ,tareda nuna kayan shopping d'in , d'an tabe baki tayi , duk da tagane sa, shine d'an gidan aminin abbunta, Wanda zai masa mataimaki inya lashe zabe,
d'age kafad'a tayi tace "zaka iya inkaso๐Ÿคทโ€โ™€".
Ta kaddar doler 1 ya miq'awa mai shop d'in , jiki na rawa mai shop ya hau fad'in" yallabai ai ko kud'in cinikinmu na wata 1 bazai isa mubiyaka canjinkaba wlh , bare na yau , yaq'arashe mgnr yana maidawa sadam kud'in , "nop ni ban karbar canji , so d'ont mind na barma ragowar".tuni mai shop ya hau washe baki yana zuba ruwaรฑ godia'.
Shikuwa Abbah dake gefen rouq'ayyah satar kallon fuskarta yayi kad'an , Dan tuni taimai kashedin zasuna had'a ido randemally barkatai,so yake yaga ya fuskarta zai karbi bajintar da sadam ya nuna yanzu, gani yai fuskar tata ba yabo ba fallasa, tad'an ya mutsa, lips d'inta, kad'an ta bud'esu a hankali ta dubi sadam tace "better"
Lallai kam Abbah ya ce , wato ita harma mai kud'in bata qyaleba towa zata martaba knn???
Kan yasamu amsar tambayar da yakewa kansa yaji takun hey shoes d'inta zatabar gun , da sauri ya rufamata baya hannunsa riq'e da ledar shopping d'in, sadam ya biyosu da d'an gudunsa ganin zasu q'ulemai .dai -dai motarsu ya isketa tana shirin shigaโ€ฆยฎ


๐Ÿคณ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›
*ROUQ'AYYAH*

ยฎโบ4โƒฃ
Fasaha online writers f o w

Story and writing by xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

"Madam rouq'ayya please wait ",
abin da sadam ya fad'a knn tareda matsowa ya jingina bayansa a motar, ya hard'e hannuwan sa a q'irjinsa yana 'Yar dariya 2,.
sun zamo knn suna facing d'in juna , ta d'an juya idanuwan ta ,tare da maida gashin ta daya sauko mata a gaban fuskarta baya . tace "yadai sadam "?duk sai ya daburce ganin yanda ta tattsare da love eyes d'inta, d'an sosa kunnensa yayi da key yace "ina barar zuwa gida anjima mud'an gaisa da fatan zan samu wannan alfarmar Dan kune manyan mata saida lallami ranki shidade ya kikace"?.
Ta d'an tabe baki tareda d'auke kanta gefe tana kallon wannan tsohon mai saida sweet kanfo ya nason ya q'etara gudan titin Amman trappic ya hana, tsintar muryan sadam tayi yana fad'in madam ko sai namiki kirarin nakine da su salma fans d'inke ke mikene wato *rouky pinkeey*๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘›,
".tace plssss dakata sadam , wani irin gaisuwa kuma baccin wacce mikai yanzu" ๐Ÿ™„yace "ranki ya dad'e plsss nidai help me , harda had'e hannuwa gu d'aya ๐Ÿ™๐Ÿผ, d'an q'aramin tsuka taja Dan ta tsani nacin mgn, kanta bai jumurin jin hkn , bangaren Abbah ta juya tace "staff bring me jotter nd pen,".
motar ya bud'e ya d'auko ya miq'a mata , sai faman q'uncin xuci yk, Wanda baisan mafarinsa ba,babban takaicinsa ma yanda takasa tsaida masa suna 1, in takirashi da wannan yanzu, anjima bashi zata kirasร  da Shi ba,
gani yai tad'nyi shot rwt a pepper na time nd day , ta miq'awa sadam , da rawar jiki ya karba yana dubawa, , ya d'ago ya dube ta puska a marairaice yace "as far as next tomorrow rouky pinkeey "?. Wajen ta bari tana fad'in in bazaka iya jiran zuwan time d'in ba kasha zamanka, mazaje nawa ne ke son samun damar da kasamu ynx basu samuba๐Ÿ˜ , ". da sauri yasha gabanta yana fadin afuwan roukey pinkeey, xagayesa ta sakeyi ba tare da tace komi ba".gani sukai ta isa kan titin ta kama hannun wannร n tsohon mai sweet campo tace "sannu baba barina q'etarar dakai naga tun d'azun ka kasa q'etarawa sbd cunkoson hanya, gashi kuma sai zufa kake ga rana Kuma"..
"ngd yarinya Allah shi albarka ", haka tsohoรฑnan yaita mata addu'oe lokacin data q'etarar dashi,
"ameen baba ".
Ta zuge pink d'in jikkartร  , ๐Ÿ‘›ta piddo kud'i ta basa , tuni tsohonnaรฑ ya saki marayan kuka, yana fad'in kintai maki iyalina yarinya, ban bร ro musu komi ba sai kwaki Wanda ina kyautata zaton vazai ishesu ba duk da gudaรฑ namijin bayanan , kinga ynxu zanje na aunomaรฑร  abinci da wannaรฑ ngd q'warai"a haka yabar gun,.
daga sadam har Abbah basugร  fiskar tsohon รฑaรฑ ba ,sbd duhun magrib da ya shigo , rouq'ayyah tabisa da kallo ranta fal da tausayin Sa, a haka ta q'araso bakin motarsu ta cire pink d'in rigar falmara d'in q'ugunta ta d'orata a saman farar top d'in rigar jikintร , sbd iskan da ake ga alama hadari zai taso ganin anfara walq'iya, kankace kwabo ruwa ya tsuge da q'arfi , da sauri sadam ya shige motarsa yana d'aga mata hannu , yi tayi kamar bata gani bร  , Abbah kuwa lema ya d'auko a mota ya zo bud'e mata yana fad'in "madam ruwafa ake ki shiga mota mutapi ".
"Staff bazan shigaba kuma kaima ba zaka shiga ba". Madam ruwanfa da q'arfi fa".staff I swear in ka sake min musu sai ranka ya baci I told you, in ruwan ya dokeni ina ruwanka !!!?".
Shi mamaki ma al'amurrร n ta ke basa,yanzu zata yi kirki yanzu Zata riked'ema ta zamo kamar ba ita baโ€ฆโ€ฆ



๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
[11/10, 3:09 PM] Zaynab Document 2: ๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›
*ROUQ'AYYAH*

ยฎโบ5โƒฃ
Fasaha online writers f o w

Story and writing by xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›

ba yanda ya iya gefe ya samu saman dakalin wani shago ya zauna, yana kallon yanda ta bud'e hannayenta ta kalli sama ta runtse ido tana matuq'ar sha'awar taga ana ruwan Sama Dan da a gidane daga ita sai ๐Ÿ‘™zata pito tana wanka da suluka a q'asa, ko kuma ta shige swimming pool taita linq'aya , gaba d'aya Abba ya shagala da kallon ta, ruwa sai dukanta yake Amman ko a jikinta sai juya juya take a wajen, gashi kuma wajen tsit ba kowa mutane duk sun shige shaguna sai 'Yan kad'an da ruwa ya tare su ,suke tapia gefen hanya , sai faman kallon watch d'in hannunsa yake baison lokacin salla ya fita bai ba, da ganan inda yake ya tarba hannuwansa gun wani indararo dake zubdo da ruwa ta saman wajen yai alwala,ya ida hayewa saman wajen yai sallarsa ,yana tapiyar q'arshe ne ya jiyo q'aran rouq'ayya a bayan sa, dai-dai lokacin ya sallame muryarta ya jiyo tana fad'in "staff come here in hurry,da sauri ya isa gareta Dan ganin mike faruwa , q'asa ya isketa male male tana riq'e da q'afa tana kuka tare da yarfe yatsu alamun zafin murgud'ewar da tayi da takalmintan nan mai tsinin tsiya yana shigarta Abba ya zuq'unna gabanta yana tambayarta "madam what happened "?. d'agowatai ta dubesa ta watsร  masa harara .
tace " ba dole saikasan miya sameni ba, just kamani in miq'e mitapi gida, kallonta yasakeyi ya ayyana a ransa tanajin ciwo a jikinta Amman sam bakin fitinar bai mutu ba''.
Hannunsa ya miq'a mata takawo nata, had'uwar hannayensu waje 1๐Ÿคshi ya haifarmusu da shot caroot a jikinsu lokaci d'aya Dan yanda d'umin hannunta ya ratsa NASA,mazgewa yai yayi forget d'in feelings d'in dayaji a kanta , saura q'iris tamiq'e tsaye saifaman ciccije lips take, abinka da d'iyan hutu koya sukaji ciwo a jiki sai kunji rakinsu,
Jitai ya sakar mata hannu, ta sake sulalewa q'asan wajen.
"Staff ",!!!!
ta kirasa cikin tsawa , wulaq'ancine zaisa kasake in fad'i koko, dan kasamu ma nace ka d'agani na miq'e kana haka da kai no guys๐Ÿ˜". Allah in ka cikamin tunaninร  da useless things saina sa abbuna ya min polishing d'inka ya sakomin wane".Abbah yace madam miye na bacin rai a ciki ?
Kefa kikace talakka baki fatan ya tabeki koda da kuskure ne,shiyasa nikuma najanye hannuna a naki sakamakon tuno hakan danai , Amman in kin janye furucinki your wlcm ya fad'a tareda miq'o mata hannunsaโœ‹๐Ÿป, tofa in baki yasan abin furtawa baisanโ€ฆโ€ฆโ€ฆdojewa
tai kawai ta share mgnr dayai ,ta
d'auke kanta gefe 1, ta miq'a masa hannunta a karo na 2 , hannunsu ya sake had'uwa kowanensu saida ya rumtse ido suka bud'e su a tare.wannร รฑ karonma saura kad'an ta ida miq'ewa tsaye tayi saurin sake sulalewa q'asa , ta saki siririn kuka sakamakon dayin da q'afar tayi mata, "takama fad'in q'afana ya min ba dad'i staff , wayyo mommona , abbuna kazo ka temaki rouq'ayyan ka , haka taita wannร รฑ rakin,tausayinta ne ya d'arsu a zuciyar Abba, ganin yanda take q'udundunewa alamar sanyin iskan ruwan na shigarta , ga top d'un jikinta kuma ta jiq'e jagab duk ta mannemata a jiki tamfar Leda, hakanne ya bawa manyan tsayayyun bobs d'inta fitowa ras a cikin jiq'aqq'iyar top d'in , suntaso gwanin sha'awa, da sauri Abba ya d'auke idanunsa a gun ,zuciyar sa na masa kashedi,
zuwa lokacin ruwan sun tsagaita, sunkuyowa yayi ya sungumeta a hannayensa ya nufi mota da ita , ita kuwa takamo q'ugunsa ta q'anq'ame sai goga fuskarta take a q'irjinsa dai dai inda boturan rigar Sa suka babbale ,gashine kwance
luf -luf a faffad'en q'irjin Sa , mai fidda d'umi komin sanyin da akeyi kuwa , d'umin na nan bazai canzaba, ga wani q'amshi da ke fitowร  a jikinsa, Wanda ya bawa rouq'ayya mamaki , Dan ita atunaninta baisa turare , Ashe abun sirrine sai kakai kanka jikinsane zakaji, hakanne yasa ta ke q'ara cuccusร  fuskartร  a q'irjinsa,tana q'ara jin d'umin jikinsร  da shaq'ar turaren, shi kuwa jin yanda take goga fuskarta a q'irjinsa yasa ya farajin wani baq'on yanayi a jikinsa,a haka har suka isa gun motar ya bud'e set d'in baya ya kwantar da ita a hankula, wajeรฑ d'agowane yaji maballin rigarsa ya riq'o wani Abu, dubawa yayi yaga Ashe masanq'alin gaban wuyan rigarta ne yar'iq'o nasa kuma gร shi a yanda suke har tsinin girman bobs d'inta yana tabo q'irjinsร , sbd Sama da q'asa da sukeyi wajen numfashin da takeyi, kuma ya tabbata inhar yace zai kai hannayen Sa danya raba rigunร รฑ nasu to lashakka sai ya tabo mata nashanunta, rasa yanda zaiyi yayiโ€ฆโ€ฆ



๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’
๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
[11/10, 3:09 PM] Zaynab Document 2: ๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›
*ROUQ'AYYAH*โ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆfans na canza sunan novel d'innan zuwa โ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆโ€ฆ
๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
*ROUKEEYY,PINKEEY*๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
Saboda rwiter 2 ke using da sunan Dan in sawaqewa maikaratu Neman Wanda xaikaranta shiyasa na canxa , Amman ana tare๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค๐Ÿค
ยฎโบ6โƒฃ
Fasaha online writers f o w

Story and writing by xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
Ita kuwa kanta na gefe saifaman wash! take fad'i batamasan mike faruwa ba , a lokacin burinta kawai ta ganta gida ta jita a jikin ammynta dan tai shagwabar yanda ranta yaso, zuwa lokacin zafin q'afar ya ragu sosai,
Hannun Abba na d'an rawa ya nufi saman bobs d'inta dashi a hankali cikin beat hrt ya d'ora hannunsa a wajen maq'allamin had'uwar yatsunsa da maq'allamin shi yabawa yatsunsa shapo tausasan na shanunta masu tsananin laushe kamar atafa, wani irin shock ne ya tsurgamusu a tare lokaci d'aya , da sauri ya curo botirin rigar tasa ya miq'e daga ranq'wafawar dayai bisanta , kan ya ida miq'ewane da sauri roukeey ta rigasa miq'ewa tasa tafukan ta a qirjinsa ta tattaro d'an q'arfin dayai mata saura a jiki ta ingizasa yayi baya da q'arfi saura kad'an yasha ruwan tabon q'asa, dayake q'arfaffane irin giant d'innan ya dake ya cije bai kai q'asan ba,zuciyarsa namasa fad'an miyasa zaka taba mata breast dukda bada niyya kai ba , inda karigaya da kasan halinta ba rage, aida saika fizgo boturan a hakan ba dole saika shafoma kanka almasifatun nan ba"".
Tsinto muryarta yayi cikin masifa tana fad'in "d'an iska kawai kana nufin fyad'e zakamun koko da har wannan q'azamin hannun naka zai tabamin breast, ?".
Saikuma ta fashe da kukan takaici taciga ba da fad'in ka cuceni wlh staff, domin babu wanda ya isa ya min haka na qyalesa , tabbas saiya fuskanรงi horo daga gareni, barekร i Wanda ke q'arq'ashina, wlh saikasan ka taban bobs , jarababbe kawai irin kune kuke wa mata fyad'e in masifar ta motsa," tir staff na fa tausayama ,ga shan qwaya ga jaraba".na tausayawa matar da zata aure ka da wada'nnan munanan halayyar matuq'a ,
ta fad'a lokacin da ta tsaida kukan nata ,take masa murmushin mugunta ,tana gantsร ro masa bobs d'inta Dan tahaka ne take ganin fara hukuntasa da qwaleleรฑka Dasu, tunda tariga tagano halittarsร  tuni batun yau ba , shikuwร  duk in taimasa wannan yaudarar shed'anar to fa a ranar xai wuni ne dafe da ciki sbd ciwo, da taimร sร  hakan ya q'wammace tasashi ayyukan data saba sashi,Dan Allah kad'ai yasan yanda yakeji a ranar, wannan yarinyar ba q'aramar tantiriyar 'Yar raini bace,tasan yanda zatabi ta hukunta mutum akan abinda yayi mata,.
A hankali Abba ya fara mgn kai duq'e"madam sorry by mistk ne ya faru , banyi da niyya ba ne ".
"Shut up staff !!! Haqurinkร  na banza da zakanaban,?
kawai ka saurari hukuncina in mun koma gida wlh, Dan saika gane wace roukeey ,
zoka tuq'amu mutai in kaga dama, ta jawo k'afanta ta mayar a motar, a haka Abba ya shiga ya jasu suka tafi sai kwandon masifa take sauke mai mai da d'an bakinta Wanda bazakai tsammanin a cikinsa ne maganganun ke sulalowa ba ,Abba sam miskilin mutum ne ,bai cika son yin mgn ba , shiyasa yai gum da bakinsa ya cigaba da tuq'insa yayi kamar badashi take ba,abindร  ke q'onamata rai knn in yaimata hakan, wani dogon tsoki taja,tareda d'ora q'afarta a set din da yake tana karkad'a takalminta Wanda har gefen fuskar Sa take gogowa da takalmin Dan tsabar raini,yana jinta ya share ta, a haka har suka q'araso gida , yai parking ya fito ya zagayo ya bud'emata ta zuro q'afanta tana d'angisata , ammynta taga ta nupota da sauri tana fad'in" why my daughter". cikin fushi ta ke mgnr kawai jitai ta rungumota tana fad'in "daughter kinsan kuwร  โ€ฆโ€ฆโ€ฆ




๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค
[11/10, 3:10 PM] Zaynab Document 2: ๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›๐Ÿ‘’๐Ÿ‘›
ROUKEEY PINKEEY

ยฎโบ7โƒฃ
Fasaha online writers f o w

Story and writing by xayyneb ๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›๐Ÿ‘›
"Kinsan kuwa tun lokacin da kika bar gida kuwa ? ,kina duba time kuwa daughter"?.
Q'ara ruq'o ammyn tata tayi "tace cool down my ammy ta, traffic ne ya riq'emu shiyasa, Amman bagashi mun dawoba ammy"?.tai mgnr tana langwabe kai gefe,
Ammyn tace to "ya akayi kayan jikinki suka jiq'e haka gasu har d'iga suke da ruwa bakya gudun fever ne daughter?". ta fiddo eyes nata waje tareda karkad'a harshen ta kamar wata baby girl, ta dafe goshin ta ,๐Ÿคฆโ€โ™€ta kwantar da kanta a kafad'ar ammyn , tace'' ammy da naga cunkuson yaqi ragewa ne shine ni kuma na d'an fito nayi bath rainpull , harna zame na fad'a 'a q'afana ammy kingama gun ciwo yake min ". Tai mgnr cike da shagwaba ".tana gwada mata wajen,. da sauri ammyn tata taja hannunta tana fad'in muje ciki na diba miki q'afan , (da yake doctor ce)
Abbah dake tsaye gefansu tun d'axun yabi wucewarsu da kallo , yad'an kyabe lips d'insa , alamun ciwon ko a jikinsa ๐Ÿคทโ€โ™‚harda Allah q'ara,yana fad'in ba wai ita 'yar rainin hankali ba ?, to can tagane,agogon hannunsa ya kalla yaga har lokacin issha'e yayI,gashi yana son yaje gidansu duk a daren,alwala yaje yayo yanupi d'akin saukar baq'e, dayake nanne makwanin sa, ya kabbara sallaโ€ฆโ€ฆ


"Wash !!! Ammy da zafi fa ,". Cewar roukeey lokacin da ammyn nata ke shafa mata wani farin medicine a q'afar ,"sannu daughter da zaran kintashi da safe zakiji ciwon yai sauq'i , Dan maganin yanada q'arfi sosai".uhum ammy ,
"Yawwa Ammy, Abby bai dawoba ?"em daughter Amman nasan yana hanya , ".yawwa wlh bari ya dawo saina kai masa q'aran staff ammy "ni kawai yama koresa at all ya sakomun wani ammy".. "To sababbu miyafaru Kuma yau ?".
"Wai ammy dan iskanci kawai yaโ€ฆsai kuma tai tsit taq'i q'arasawa dan tanaganin kamar mgnr zatayi nauyin furtawa, xukud'i tayi tana tunanin mixatacewa ammyn inda ta rigaya da kala to mgnr,.
"tambayarki nake daughter miyayi miki".tayi firgigit ta dawo tunaninta , tsintar kanta tayi da boye mgnr , karo na farko knn data kasa fad'in laifiรฑ Abba , a tun farkon fara aikinsa q'arq'ashinta, yau wata 5 knn , da xuwansa gidan.

"Ammy

Please Login or Register in order to submit comment