gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading SIGNED MARRIAGE Kaddara Ta Sa Hannu by Oum Hairan Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ"[6/26, 6:48 PM] Oum Hairan:"

https://www.arewabooks.com/chapter?id=685d8542c0fb4075fff8284b

*KALMA ŠAYA*

*OUM HAIRAN*

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya adult contact ne Please kar ki

bibiya inkinsan bazaki jure ba.*

"Yanayin zafine sosai rana ta buWe mutane sai zufa sukeyi inda kowa ke neman inuwa don samun sau™i daga wannan rana me kada data azaba, cikin wannan ™walleliyar rana wata matashiyar budurwa ce zaune gaban kaskon awararta tana suya duk da kasancewa asali a inuwa ta zauna yanayin juyawar duniya ne ya mayar da ita rana."

" A bani awara"" abinda wani yaro da bazai gaza shekaru biyar ba ya furta kenan, Wagowa tayi cikin sanyin yanayinta na halitta tace  Ta nawa?"" A cike da ™osawa zafin ranar yaron yace  Ta Wari biyar Please ki kawomin motar can zafin nan zai iya kasheni"" cikin nuna damuwa ta fara zuba awarar Zuciyarta cunkushe da sa™onnin tambayar kai."

"Wai zafin rana zai iya kasheshi to mu meyasa bai kashe mu ba?"" Kodai halittar mu ta bambamta ne? Ajiyar zuciya tayi daidai lokacin da aka danna mata horn ta mi™e ta nufi motar ta ™wan™wasa aka xuge window wata matashiyar kyakkyawar farar mace ce zaune cikin motar ta Wago idanunta suka sauka saman na Batul wadda ta tsaya kallon ni'imar Ubangiji tabbas ta yarda masu kuWi sun tafi da jin daWin duniya wani sanyi da yake ratsa hannunta yasata jin wani shau™i na ratsa Zuciyarta daidai lokacin da matar tace  Yawwa naji awarar taki da daWi ™aro mana ta dubu Waya amma karki soya ki bamu Wanya"" jinjina kai tayi cike da mamaki ta juya tana ayyana yanzu iya awara sun sai ta 1500 to abinci fah? Tasani a gidansu daga ita har innarta taliyar IRS ta 750 ita sukeci da dare su rage ta Wumame da rana kuma kowa yaci awarar Wari bibiyu tabbas masu kuWi sune da duniya ko iya fatar su ta nuna sirrin jin daWin da suke ciki yanzu dubi wannan luntsumemiyar motar da wannan mata take ciki kuma fah Tata ce? Da sanyin jiki gami da kwaWaituwa ta kai musu awarar tace aka mi™o mata 2k ta karSa ta duba kuWin hannunta tace  Banida canji Hajiya"" murmushi tayi tace  Karki damu ki ri™e canji zamuke zuwa muna siyan awara naga kinada tsafta auta muje ko"""

KaWa mata kai yayi sukaja motar suka tafi suka bar Batul da sa™ar zuci wani Sangare na

Zuciyarta na ayyana mata dole fah tayi amfani da damarta itama tayi kuWi don bataga dalilin da

zaisa talauci ya haife ta ya mutu ya barta uwarta tayita fafutuka akan iya ci da sha da Wan

"abinda ya shafi karatunta kuma ta mutu a haka batare data huta ba, dole ne daga wannan lokacin ta Waura Wammarar ya™ar talauci daga sashinta wannan rayuwar ta suyar awara ta ishe ta."

"Bataji sanda Aminiyarta Janah tazo ba Saida taji an Wala mata duka tayi firgigit ta dawo hayyacinta suka kalli juna ganin yanda Janah take wani yau™i fatarta tayi wani haske tayi wani luf sai glowing takeyi yasa Batul sauke ajiyar zuciya tace  Daga ina Janah?"" Murmushi tayi tace  Daga neman kuWi Batul"" sake kallonta tayi sosai zatayi magana wayar Janah tayi Ring ta Waga tana wani lan™washe murya tace  My zuma ta kana lfy?"" Murmushi tayi tace  sai kewar tsumammiyar penis Winka me mantar dani duk wani daWi na duniya Please yaushe zaka shigo Nigeria ne?"""

"Narkar da kai tayi tace  Ok babu damuwa zanyi tunani akan hakan ya abokinka me suffar mazan aljanna"" dariya tayi tace  Haba dai kawai ina tausayinsa ne gashi da ™yan™yami gashi ya nace sai yayi soyayya da ba™ar fata to taya wannan lamari zai yiwu?"" Sauke ajiyar zuciya tayi tace  Karka damu zanga me zai faru"""

"Daga haka ta kashe wayar suka tashi suka jera ita da Batul suka nufi gidansu Batul, gidane Wan Karami duk da ba wani gyara yake samu ba amma bai nuna jin jiki ba Waki biyu ne a gidan sai aljihun zaure wato Wakin zaure sai kitchen da bayi, da sallama suka shiga Inna me idon cin Naira ta taso da sauri ta taresu tana cewa  Ince dai ta ™are awarar Batula wlh na tsani kwantai a rayuwata sai kace ba budurwa ba ke kenan a kwantan awara"" cike da ™osawa tace  To Inna naga dai yau ta ™are duka ga kuWinki"" ta zaro ta bata tare da rage yan canjikan da aka bar mata"

ko ba komai tasai mai itama tayi kyau kamar sauran yammata.

"Šaki suka shiga suna shiga Janah ta zazzage jakarta saiga wasu kalar kuWaWe sun zuba a tabarmar kwanciyar ta Batul da wani kwali Wan ™arami, zaro idanu Batul tayi tace  Wannan wanne irin kuWi ne Janah?"" Dariya tayi tace  Yar ™auye to yau wani sabon kamu nayi na faWa Miki wani guy ne Allah ya haWani dashi iya romance kawai yayimin wannan kyautar dala dubu Waya kin gansu nan to wannan idan ya cini sai ya kenan?"" Rufe bakinta tayi tace  Meye romance Janah Ni wlh tsoro kike bani"" murmushi tayi tace  Yafi sex daWi fah Guy Win yasan takan daWi kinsan wani abu zai kwanta ne ki sarrafa shi yanda kikeso har sai yayi release sannan ya sallameki har mukayi muka gama baicemin komai ba sai bayan ya gama shan daWinsa sannan yacemin na samo masa yarinya Virgin mara tsoro yanason yarinyar da zasuyi Auren mut'a da ita zuwa lokacin da zai bar Nigeria"" nayi masa tayin kaina yace  Aa yanason Virgin ne"" ajiyar"

"zuciya Batul tayi tace  Shi auren Mut'a ba haramun bane a addini?"" Numfashi"

ta sauke tace  To abinne da yawa kinsan kowa da mazhabarsa maybe a tasu ba haramun bane

amma fah guy Win ya gama haWuwa Batul da zai karSeni wlh zan yarda six months dai ai babu yawa Ni kuma nasan kafin lokacin na zama milloniar.

"Numfashi Batul ta sauke tace  Tunanina ya fara canzawa Janah na fara jin kamar lokaci yayi da zan ya™i talauci ya fahimci babu rabonsa a jikina saidai wlh banason sarayar da mutumci na banason sabo da maza duk da kuwa sunata kawo kansu gareni idan suna kwaWaita min kuWi ji nake kamar na bada kai bori ya hau amma idan na tuna cewa zanyiwa Allah bayanin komai sai jikina yayi sanyi ga Yunus ya fara takurawa wai so yake ya Turo ayi maganar aurenmu Ni kuma a yanzu ba aure nake bu™ata ba nafison na samu kuWaWe yanda ko zanyi aure zanyishi da daraja"" murmushi tayi tace  to me zakiyi burinki ya cika ne Batul ga hanya WoWar kin™i yarda ki bita Ni da nice nake da damarki wlh da tuni na zama abar kwatance yanzu ke meye damuwarki gaki da kyau duk abinda maza ke so kin haWa amma kin wani killace kanki, sannan Innah yanda takeson kuWi banajin zata saka Miki idanu ke don Allah ™awata ki faso gari Ni kizo na haWaki da guy Win can wlh sai kin godemin ya haWu fah kuma iya bala'i na son auna burar namiji shikam banga tashi ba ya killace abarsa, na gane yayi release ne daga yanayin rawar da jikinsa ya Wauka Batul daWi kan hakan shi aure zakuyi amma ba aure irin namu ba aure me yanci zaku rayu tsayin watanni shida zai killaceki ki zama sirrinsa kafin ya gama abinda ya kawo shi Nigeria ya koma ™asarsa ke kuma kici gaba da rayuwarki zuwa lokacin kin tara manyan kuWaWe sai ki aurri wanda kikeso ku"

rayu yanda kikeso.

"""Batul yanzu rayuwa plan akayi mata kije kiyi tunani kafin safiya, in kuma bashi ba ga Junaid abokin Kabir Wina shima ya haWu ga kuWi nasan za'a huta"""

"Numfasawa tayi tace  Nafi yarda da tafiya ™asar waje kamar yanda Hajiya Bushira ta kaWaitawa Innah a baya na™i amincewa amma yanzu Zuciyata ta aminta da hakan"" da sauri Janah tace  Idan kinje can Win ma dai wannan tayin da nakeyi Miki shine zaki tarar har Gara nan in kinji bazaki iya ba zaki gudu can kuwa babu uwa babu uba ba wa ba ™ani maybe inda za'a kaiki ma basajin ko turanci bare kiyi tunanin zasu fahimci damuwarki nikam banason kiyi sakkon bukukuwa ki nutsu mu zaSa a cikin mutanen da suke kawo kansu gareki, Batul kuWi sune ™imar Wan adam wlh idan kika saki jiki yanda kike Winnan ba ™aramin capacity zaki baza ba Please kada kanki ya kulle na baki zuwa kwana uku ma saboda Ni zanje Kaduna akwai wata ™awata da take"

"birthday In kuma zakije ki shirya mu tafi ke sai kinje ma bari kingani"""

"Mi™ewa tayi ta fita tana cewa  Innah don Allah ki bani aron wannan bagidajiyar yar taki zata rakani Kaduna biki"" zaro ido tayi tace  To yanzu ´ar nan idan na baki aron Batula sana'ar fah"" karkacewa tayi ta zura hannu a aljihunta ta zaro 20k ta mi™a mawa Inna tace  ki ri™e wannan ba zamu wucce kwana uku ba Inna akwai samuwa ne a tafiyar banason ta wucce Batul"" ™irga kuWin Inna tayi ta fara rawa da juyi tana cewa  Ai dole Batul tabiki birnin gwamna yo ribarta ta shekarar nan ma gabaWaya bata kai dubu ashirin Win ba ke Batul ki shirya ku tafi wlh bazakiyimin"

"ba™in cikin cin dubu ashirin Winnan ba"""

"Duk da kasancewarta mace me son yawace yawace don buWe idanu hakan taji ta tsinci kanta da faWuwar gaba data rasa dalilinta tanaji Janah na ce mata gobe da wuri zamu tafi KD don Allah ki shirya karki bari Hajiya Samy ta jiramu"" bata jira cewar Batul ba ta fice daga gidan cike da farin ciki yau tayi nasara Insha Allahu Batul ta fita daga wannan rayuwar da takeyi ta dawo rayuwar yanci, matu™a takejin ciwon yanda aminiyar Tata take yawo a tsumma duk wannan baiwar da Ubangiji ya ajiye a jikinta take wula™anta kanta ace ta gama NCE amma har yanzu bata wucce suyar awara ba tabi ta li™ewa wani matalaucin yaro tana neman sake jefa kanta a wahala, tace bazata maimaita kuskuren da Inna tayi na Auran Mal Daheer a matsayinsa na talakan da ko gidan zama bashi dashi ba amma kuma ta li™ewa Yunus yaron da ko sana'ar kirki babu a gidansu shi take kallo a matsayin masoyi."

"˜wafa tayi dama tayi al™awarin rusa wannan soyayyar taci laya koda ro™on Allah saita rabata da wannan wahalallen yaron, da wannan ta isa gidansu Hajiya A'i tana Waki a kwance tajiyo sallamar ´ar Tata ta fito da sauri tana cewa  Murjanatu inanan cike da tunaninki kodai kasuwar batayi riba bane?"" Murmushi tayi ta kwantar da kanta a kafaWar mahaifiyar tata tace  ta yau ita ne ma tayi riba Mama ga ba'a cini ba ga manyan kuWaWe wato Mama bariki makaranta yau na gamu da wanda yaci uban yan bariki shi bazai bada wutsiya ba amma ya yarda a luguiguiceshi har sai ya fitar da abinda ya dameshi"" dariya Mama A'i tayi tace  Can ya ™arata mudai kuWin mukeso yanzu gobe kuma ina muka kama?"" Numfashi ta sauke tace  Hajiya Samy tace Na shirya muje KD zaayimin register da ™ungiya saboda indai bakada register to a ko ina kallon ™aramin Wan bariki akeyi maka nikuma Mama nafiso in zansha giya kawai nasha ta dubu"" tafawa sukayi da mahaifiyar tata tace  DaWina dake kinyi gadon hali na yawwa Wazu Batula tazo nemanki"" murmushi tayi tace  na sani ta ari wayar Laminu me shayi ta kirani mun ma haWu daga gobe ne dai itama zata fara fasowa gari saidai ina tsoron gidadancinta"" taSe baki Mama tayi tace  Na rasa wannan hali na yarinyar nan batayi gadon uwarta ba uwarta tun tana mitsitsiya take kashe kuWi don nema mata farin jini da kasuwar jama'a amma ta girma tana neman yi mata asarar kuWi da lokaci"" nan suka zauna suna yagar naman kaji suna hirarsu kamar ba uwa da Wiya ba har da tafawa, bayan sun gama suka kwanta bacci cikin dare taji wayarta na ring ta Waga ganin number CEO kamar yanda suke cewa da shugabarsu yasata Wagawa ta shige bathroom tace  Hello CEO"" a Waya Sangaren akace  Baki ce komai ba Janah banason muyi wasa da dama wannan guy Win ya tara manyan kuWaWe kema zaki iya faWin wani abu"

game dashi Wazu ya kuma kirana naje na sameshi ya faWamin idan 1ml Dollars Win ne

"sukayi mana kaWan zai ™ara mana su zama 2ml Dollars shidai kawai burinsa ya samu Virgin kuma ta kasance ™asa da 20 years sannan baya bu™atar fara"" ™asa tayi da murya tace  Na samu da™yar na shawo kan ™awata da nake baki labarinta Batul na sani duk abinda ya keso akwai a gareta ki tura masa hoton da zan Turo Miki yanzu in tayi masa gobe zan taho da ita, amma wani hanzari CEO, kafin samun damar juya tunanin Batul sai anyi amfani da hikima domin itan tanada kafiya fiye da tunaninki tanason kuWi da rayuwar jin daWi amma ta yarda ta rayu da talauci a ™as™ance kawai saboda KALMA ŠAYA TAK ta mahaifinta lokacin da yake gargarar mutuwa shekara huWu baya inda yake ro™onta duk tsanani ta kare mutuncinta na Wiya mace zaiji daWin hakan ko baya raye, CEO Batul ta yarda mahaifiyarta tayi gangancin auren mahaifinta da suka samar da ita a cikin talauci amma KALMARSA ŠAYA TAK ta hanata sakewa ta fantama ta nemawa rayuwarta gata, so ayi hanzarin yi mata register da ™ungiya ta hanyar hikima sannan a turawa mahaifiyarta mahaukatan kuWaWe wanda ko tayi nufin guduwa zatayi mata tsawar da zata"

"tsaida ita"""

"Murmushi CEO tayi tace  Bakida matsala turomin hotonta indai kuWi zasuyi aikin to angama Ma'eesh zai iya"" da wannan suka aje waya ta turawa CEO hoton Batul sosai cike da Woki itama ta turawa Ma'eesh da yake kwance saman kujera a parlournsa dake birnin tarayya abin duniya yayi masa zafi ya rasa ina zai sanya kansa ."

"Waya ya Wauka da nufin kiran Amininsa Yanar sai sa™on CEO, kamar me jira ya karanta ya buWe WhatsApp Winsa kamar yanda ta sanar dashi tare da tashi zaune ya Zubawa hoton data Turo masa idanu ™irjinsa na bugawa da ™arfi bugun da rabon da ya fuskanci irinsa tun lokacin da ya rasa rasa Aimah, kyakkyawar yarinya wankan tarwaWa sosai ya buWe hoton ya kafa masa idanu bai san me yake kallo ba amma tabbas akwai abinda yake dawowa ™wa™walwarsa daidai lokacin da kiran CEO ya shigo ya Waga da sauri cikin harshen turanci yace  Wannan tayi Meye price Winta?"" Cikin tsoro tace  Bansan ya farashinta zai kasance ba domin itan ba ´ar hannu bace sabon kaya ne ranka ya daWe bata taSa yin wannan rayuwar ba hassali ma saboda kai aka yaudaro Zuciyarta zatazo Kaduna gobe za'ayi mata register da ™ungiya sannan za'a bata zoSen al™awari na ™ungiya ta saka a yatsanta wanda zai zamewa ™ungiya madogara da sanin duk wani abu dake faruwa da ita"""

"Lumshe idanunsa yayi kamar ba zai yi magana ba can ya nisa yace  Ok waye guarantor Winta?"" Cikin in'ina tace  Nice"" girgiza kai yayi yace  Ina nufin next of King nata!"" Fahimtar abinda yake nufi yasata cewa  Akwai mahaifiyarta a Kano mayyar kuWi ce ina ganin zata iya zama guarantor na Wiyarta"" jinjina kai yayi yace  Ok gobe around 1:00pm zan shigo Kaduna idan kun gama"

"komai a kaimin ita Company"" daga haka ya kashe wayar."

_Wannan littafi zaici gaba da zuwar muku a arewabooks da WhatsApp._

*Oum Hairan*

"[6/28, 12:06 PM] Oum Hairan: *KALMA ŠAYA*"

*OUM HAIRAN*

*                                                                                       *

*Yanayin tsarin labarin nan baya bu™atar tambaya adult contact ne Please kar ki bibiya inkinsan bazaki jure ba.*

*                                                                                       *

*Fpg 3-4*

*                                                                                         *

Murmushi CEO tayi ita dai addu'arta Allah yasa kamar yanda ya faWa ya ™ara musu 1ml Dollars

Win suma su faso gari su fantama a dama dasu a duniya.

"Washegari misalin ™arfe takwas Janah ta ishe Batula a gida tana wankin ™ananun kayanta na ciki ta tsaya ta cake tace  au waike wanki ma kika kama a wannan ™urarren lokaci saboda tsabar son ki Sata mana lokaci? To wallahi baki isa ba ki aje wankin nan kizo mu tafi Hajiya Samy tana can tana jiran mu"" bata kulata ba Saida ta fara shanya kayan sannan ta dubeta tace  Yanzu idan ban wanke kayan ba waWanne zan rin™a canzawa bayan kince kwana uku zamuyi"" harara ta watsa mata tace  WaWannan tsummokaran breziyoyin naki wlh ko taron school bazaki rakani dasu ba bare uwa duniya Ni dalla ki shirya ga kaya na taho Miki dasu kizo mu tafi wannan arzi™in Insha Allahu sai mun cishi"" bata gane me take nufi ba kuma bata tambaya ba ta shiga Waki ta bita ta fito mata da kayan ta sanya doguwar riga ce arsh color dake gashinta a tsefe yake kuma yanada tsayi sosai da cika ribbons kawai Janah tasa ta kama matashi tayi mata rolling ta Wauko takalmi arsh da jaka itama kalar kayan ta bata tasa tayi kyau sosai abinka da kyakkyawar dama rashin mahaWi ne kawai ya Soye kyan fitowa sukayi Inna dake shigowa ta kalli Wiyar tata tace  Tubarkallah Masha Allah kinga yanda kikayi kyau kuwa haba Batula haka nakeson ganinki kema kina takawa WaiWai wayyoh Ni Allah yasa kiyi kasuwa a fitar nan"""

"Dariya Janah tayi tace  amin Innah Allah yasa kar tabani kunya"" da wannan suka fice tanata"

kwarara musu addu'a.

Kai tsaye UDB road suka nufa dan sahun ya saukesu harabar wata babbar Plaza suka fito suka

shiga wani shagon kayan mata daya cikin ma'aikatan gurin yayi musu iso gurin shugabar

"shagon ta fito cikin shirinta na tafiya tana Wagowa suka haWa idanu da matar da tasai awararta jiya ta 1500 itama cike da mamaki tace  Kamar naso na ganeki"" ™asa tayi da kanta cikin girmamawa tace  Hakane jiya kinsai awara a gurina har kika barmin canjin 500"" jinjina kai tayi tace  No wonder Me awara haka kika haWu amma kika tsaya suyar awara rana tana neman nakasa kayan kuWi, gsky nayi Miki murnar fitowa daga duhu ki dawo haske yanzu taswirar rayuwarki zata canza kuyi kuzo mu tafi"""

Fita sukayi Janah da Samy suna gaban mota Batula na baya suna tafe Janah da Samy sunata hirarsu ita kuma zuciyarta ta tafi tunanin maganganun na Samy da haka har sukaje Kaduna suka shiga unguwan Malali.

"Wani babban gida sukayi horn Mai guard yazo ya buWe musu sukayi parking suna fitowa suka nufi wata ™ofa sukayi knowking aka basu izinin shiga suka buWe suka shiga wasu matasan yammata ne zaune a parlourn kowacce tana harkar gabanta suna shigowa wata kyakkyawar farar mata me ™arancin tsayi tana fitowa sanye da wani tsadaddan leshi bata tsaya amsa gaisuwar yammatan ba tayi gaba tana cewa  Samira bamu da lokaci muje ayi a gama in yaso sai mu dawo"" tana maganar idanunta akan Batula da duk take a tsarge da kallon da taga kowa"

yanayi mata.

"Fita sukayi suka shiga wata arniyar mota CEO taja suka fice a guje wani sihirtaccen sanyi da ™amshi na ratsa zuciyar Batul imaninta na ™ara zagwanyewa zuwa yanzu tambayoyinta da yawa saidai ta kasa samun damar furtawa har Saida CEO tace mata  Meye sunan ba™uwar ne?"" Kallonta Janah tayi tace  Fatima Taheer but muna kiranta da Batula"" Ajiyar zuciya tayi tace  Ina tayaki murnar shigowa duniyar ya™i da talauci da samun yanci da dama da kuma baza capacity Batula rayuwar nan da kike gani waka sani waya sanka ce sannan kyawawan mata sun daina jahiltar kansu suna Soye kansu ™arshe su kare a da™au da surfau kiyi amfani da damar datake shirin faWawa hannunki ki mori ™uruciyarki duniya lamma lamma ce ki dama damarki kafin ki rasata, kin ganmu duk muna aiki kinje shagon Samy kinga girmanshi Ni kuma ma'aikaciyar lafiya ce ita kuwa kawarki tana koyarwa sannan tana online business but dukkanmu ba da waWannan sana'o'in muka dogara ba muna da wata sana'ar ta sirri wacce kema mukeyi Miki sha'awar farawa daga yanzu, idan kika amince da shigowa cikinmu zamu sama miki aiki me"

"kyau da kwalinki na NCE idan kina bu™atar ˜arin karatu zamu Wauki nauyin ki"""

Da sauri ta Wago tace  Da gaske? To ya ake shiga cikin naku wlh ina masifar son karatu da aiki

"ko dan na taimaki rayuwar Inna ta ta daina wahalar dahuwar awara kullum ta huta itama"" Sosai sukaji daWin wannan dama da suka samu sukace karki damu ba abune me wuya ba"

"Batula dukkanmu matane kuma muke wannan sana'a kinga kuwa kema bazata gagareki ba duk matocin nan da kikaga muna hawa da wannan sana'ar muka samesu ke gidana da kukaje shima a wannan sana'ar na sameshi inada motocin hawa sun kai biyar duk shekara sai na samu wanda zai biyamin hajji da umara sannan gidajena a garin Kaduna sun kai huWu banda filaye Batula duka na samesu ne arzi™in wannan sana'a me sirri banda mulukan kuWaWen dake account Wina, ga ™awarki nan gidanta biyu a Kano tanada guda a nan Kaduna sannan sau biyu ana mata kyautar mota tana siyarwa yanzu haka ina tunanin kuWin da ke acct Winta ya haura 10Ml Batula dukkanmu muna burgeki amma bamu kaiki Sa'a ba kuma bamu kaiki kyau ba."

"Batula kiyi amfani da wannan damar karki baWawa ™awarki me son ganin ci gabanki ™asa a ido kuma karki tsorata nasara tana cikin dakiyar zuciya"" cikin sanyin yanayi tace  Amma wacce sana'a ce?"" Murmushi sukayi dukkansu Samy tace  Duk sana'ar da mukayi kema bazata gagareki ba Batula sana'ar ce me daWi ga romo ki tsai da zuciyarki kiji a ranki zaki iya, keda kika shigo da ™afar dama a matsayi me girma zaki shigo zaki amshi kuWin da dukkanmu bamu taSa amsa ba, Ni da na samu wannan damar da tuni na haye to amma gurin yafi ™arfina bani ake"

"bu™ata ba Ni me Wa biyu kuma inada miji kinga dole na hakura na barwa me rabo fagen ta"""

"Shiru tayi tana ayyana tabbas kowacce irin Sana'a ce tunda suka iya itama zata iya dole ta sanyawa kanta dakiya da jarumta don cika buri, da wannan suka isa ™ofar wani katafaren Company security ne suka tsai dasu CEO ta zuge glass tace  Mr DG yana nan"" jinjina mata kai security Win yayi inda wayarsa tayi Ring ya kara a kunnensa tare da cewa ""ok Sir"" izinin shiga ya basu suka wucce sukayi parking suka fito."

Ma'eesh dake tsaye a sama da waya a kare a kunnensa ya zuba musu idanu kacokan hankalinsa yana kan yarinyar da take biye dasu a ™arshe ya sauke ajiyar zuciya tare da yin murmushin gefen baki ya juya ya nufi ™asan ta lifter yabi sai gashi a hawan farko ya tsaya jikin window dake kallon ™asa katafaren office Win abin kallo da tunani ne tsayawa fasalta haWuwar sa ma ™auyanci zai zama cheep Winsa ne ya shigo tare da kawo masa coffee me zafi ya Wauki cup Win tare da bashi umarnin shigo da ba™in da suke jiransa.

"Haurawa suka farayi saman wanda yayi daidai da ™arin bugun Zuciyarta, tunda suka shigo Company Zuciyarta take harbawa da ™arfi tare da jin wani sinadarin firgici yana shigarta saidai batason sarewa kanta gwiwa haka ta rin™a binsu tana rarraba idanu ya shege a rabon gado, a ™ofar office Win suka tsaya CEO ta danna bell na ™ofar aka basu izinin shiga suka buWe suka shiga dukka su huWun har yanzu yana tsaye jikin window izinin zama ya basu da hannu ba tare daya"

jiyo ba haka suka zauna har Saida ya gama jin isarsa sannan ya juyo.

"Subhanallah ba Batula ba hatta CEO Saida Zuciyarta ta buga saboda kyawun hallita kam an gamata gurin wannan guy Win lumshe idanunsa yayi tare da buWesu a kan Batul dake zaune dukkan yanayinta ya nuna a Warare take yanda takejan mayafinta ne ya alamta masa sanyin office Win ya fara damunta, sake kafa mata idanu yayi yanajin yanda ™irjinsa ke bugawa fiye da bugun da yaji jiya da aka tura masa hotonta a nutse yake takowa har ya iso gabansu Batula da tayi ™asa da idanunta ta Wago da sauri jin wani mayen turare daya ratsa ruhinta ta sauke idanunta cikin nasa tare da

Please Login or Register in order to submit comment