You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
Downloaded From https://tknovels.com.ng [10/05 6:21 pm] Aysha wakili ✍: 🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
COMRADE BEEBEE
🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
Story written by
Aysha Wakili
*Mrs Ahmad*
*HIKIMA WRITER'S ASSICIATION*©
( *H.W.A*)
*Oll praise is due to Allah d master nd bestower of oll things 'I tanks him 4 give me d strainght nd ability to come bck wit anoda Blockbuster nvl "''I pry dat he will continue to guide nd protect me 4rm oll evils'ameen*
*greetings nd gratitude re for u my fellow writer's'"""may Allah increase expand nd modify Ur knowledge of writing ameen* *LYSM*💋
*alhmdlillah ala killi haleen*
*gaisuwarku daban ce kawaye na kwarai abokan rubutu*
*hadiza idris tayi*
*rufaida Yusuf*
*tyetyelorh darling*
*mmn yusra SAFINA*
*hummy luv*
*fatty Azland* my kaka
*my Beebarh wadata*
*Aysha seyadi*
*dubun gaisuwa ga members na grp din*
*Aysha wakili nvls*
*rufaida nvls*
*tyetyelorh nvls*
*home of Hausa nvls*
*garewa nvls*
*musan kanmu marubuta*
*novella's lodge*
*shatu sayedi nvls*
*jamila k mashi nvls*
*rayuwarmu ayau*
*futhatul khair nvls*
*zarah bukar nvls*
*classic ladies*
*sahaf nvls*
Da duk wayanda ban abata va kuna raina 💋
*yayyena ababen alfaharina da bazarku nake taka rawa*
*aunty jummai Wakili*
*aunty hauwa Wakili*
*aunty MOMY Wakili*
*aunty ladidi Wakili*
*aunty halima Wakili*
*aunty habi Wakili*
*aunty Lami Wakili*
*aunty Uwa Wakili*
*aunty hadiza Wakili*
Allah yabarmin ku yan'uwana
💋💋💋💋💋💋💋💋
*fiction*
💋💋💋💋
*dedicated to nafee ankarh """"Allah yajikan yar'uwarki yasa aljannace makomarta ameen*
Page1⃣
**************
Dalibaine yan'makarantar NCE minna xazzaune kowannensu na harkar gabanshi""' kasancewar ba lectural dinsu duk sun shiga meeting' '''
Suna nan zaune har lecturals din suka fito daga meeting din ''' adaidai wannan lokacin karfe goma yabuga'''' danhaka kowanne daga cikin daliban yamike zuwa department dinshi domin samun department lecturer''''''''''
Yan''mata biyu nahango kyawawa masu daukar ido sunfito daga wata hadaddiyar mota kirar Honda camry* mairuwan toka''wato ache's colour"''''
Sanye suke cikin dogayen riguna farare tas kamar yausuka fara sawa'''
Ya salam godia ta tabbata ga ubangijin daya kagi wadan nan yammatan''' idona nakara murzawa domin gano mutm dayace takemin gizo take komawa biyu kodai mutm biyu dinne'''""''
Saida nadan kara matsawa kusa sannan naga Ashe su biyu ne''' ga dukkan alamu yan''biyu ne domin kamaninsu ta 6aci '''
Kyawawa ne ajin farko farare tas 'masu idanuwa dara dara ''bakinsu Dan tsurut dashi"" gashin idansu kuwa kamar sunyi fixing * gsky tsayawa kwatanta maku kyawun suma 6ata lokaci ne'''''
Direct suka nufi SOS department suna zuwa suka shige hall din """ suna shiga aka fara ihu yehh kamshi da ajee sunfaso abasu wuri suzauna'''''''
Nan aka basu wuri suka zauna''''bayan sunzauna ne dayar tajuyo tace mrng guy's''''''' nan suka amsa da mrng kamshi""""""
Nace toh wani suna ne kuma kamshi saikace turare'''''''''''dayar batayi magana va tadai zauna tadau wayarta tana daddanawa''''.
Tabayan kujerarsu naji wata nacewa aini wlh ajee din nan haushi takeban ance mutm bashida komai sai girmankai da jan aji'''''''wlh kamshi tafita '''''''''
Nace toh wannan itace ajee knan lallai naga alama cos tunda tashigo batai magana da kowa va'''''
Kamshi meyasa sis dinki takeda girman kai ne da jan ajee haka''''''' Cewar wani guy dake kusada kamshi'''''''
Murmushi tayi tadubeshi tace meyasa zaka tambayeni ba gaka gatava ' katambayeta mana '''hannu yasa yana sosai kai yana murmushi''
Suna nan zaune suna fira ''''sukafara jin kamshin turarensa '''nan da nan kowannesu yashiga taitayinsa''' wayanda suke wajema suka shigo hall din dagudu''''''
Tsit hall din yayi kamar ba mutani '''''shigowa yayi cikin hall din yana cewa gud am student''duk suka amsa da am sir""
Sannan yahau step din daya saba yimasu lecture yatsaya''''''''
Sai sannan nakare masa kallo ""farine dogo kykkyawa fuskarsa rufe da glass amma ga dukkan alamu bare rasa nasava da Fulani va musamman daga ssjenshi zaka gane hakan"""""
Tsayawa yayi yana karewa student din kallo tacikin glass dinshi''''ka idarshine saiya gama observing student nashi kamin yafara lecture 'duk wnda yaga baya tare dashi zaikoreshi''''''
Yana cikin kallonsu ta glass dinda ke fuskarshi daidai yana juyar da fuskarsa Inda ajee ke zaune '''dama ba abinda takeyi tunda yashigo banda harararsa dama tunfarko ta tsaneshi
Dankawai ba yadda zatayi dashi ne wlh datayi'''
Tana cikin hararshi ne batama San yana kallonta ba saiji tayi ance ke 'if u re nt ready 4d lecture get out''''
Dasauri tamike tafara taku kamar hawainiya ''saidata zo kusa dashi taja tsaki tace aikin banza kawai ''kai wlh bakayi va 'to hell wit u nd ur 4ckn lecture'😏
Baice mata komeva yamaida hankalinsa ga lecture dinsa ''''
Kamshi dake zaune girgiza kanta tayi tana maijin haushin hali irin na yar''uwarta '''
Bayan sungama departmental''sunfito asaman mota kamshi tahango ajee zaune tana latsa wayarta '' karasawa tai tasameta'''
Kamshi tace haba islam ke kuwa meyasa bakison zaman lfy ne''ko tsoron carry over bakiyi''''''kindai San wlh comrade beebee bare baki kitafi free a irin cin kashin dakike yimasa va'''
Hannu ajee tadagawa kamshi tana cewa heyy hang it dere pls✋
Sai meye danya bani carry over shidin banza ''wlh I hate him wit a passion "" danhka baranyi bakinciki va '' dan natsani lecture nashi kamar yadda natsane shi ''😡
[10/05 6:21 pm] Aysha wakili ✍: 🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
COMRADE BEEBEE
🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
Story written by
Aysha Wakili
*Mrs Ahmad*
*HIKIMA WRITER'S ASOOCIATION*©
( *H.W.A* )
💋💋💋💋💋💋💋
*Fiction*
💋💋💋💋💋
Page2⃣
**************"
Murmushi kamshi tayi sannan tace Allah yabaki hkr islam daga fadin gsky sai cibi yazama qari ''"""'ajee tace toh saki nai kifadamin gskyr kome ''''
Kedai wlh banza ce akan wannan banzan zaki tsaya kina gayamin magana """"'
Saikace wani kanin ubanki''''''''kamshi kam dataga ajee tadau abin dazafi saita mike tawuce tabude mota tana cewa kitaso mutafi kamin ki kasheni da masifa''''''''
Tsaki ajee tayi tace nayi din azo adokeni''''''kamshi tai dariya tace aiba me iya dukanki sai ruwan sama '''''ajee tace oho dai ke kika SANI'''
Koda ajee tashiga motar atsiyace tafigi motar kamar zata tashi sama dasu'''''' tana badawa mutani kura''':::kamshi tadubeta tace haba mana my 2 karkisa muyi accident mana kirage gudun'' ko kallon kamshi batayi va balle ta amsa ta 'harsuka iso cikin unguwarsu bawanda yakara yin magana"""""
Peeeepeeepeee ''karar horn din da ajee ke dokawa abakin gate din dasuka tsaya takeyi kamar barata dena va''''''''''maigadi yazo yabude kofar tun baikarasa ba ta tura hancin motar cikin gdn '''
Dasauri maigadin yamatsa dankar ta bugeshi'''''''itadai kamshi ido tabita dashi''''''tana shiga ko tsaya gyara parking batai va tafito tajefawa maigadi keys din motar tana cewa '''kai malam ka gyara parking motar '''''
Bata tsaya jiran kamshi va takama hanya tashige cikin gdn''''cikin takaici kamshi tafito daga cikin motar tana cewa Allah yashiryaki islam ''''
Babban falone maidauke da kayan alatu kala kala na more rayuwa '''''gsky falon ya tsaru iya tsaruwa nima nayaba da kyaun falon''
Ajee nashiga falon tajefar da jakar data shigo dashi da wayarta ''taje tafada kan cinyar wata mata dake zaune kan kujera tana jan casbaha"""""
Tana cewa momy wlh ni natsani wancan banzan lectural din pls kicewa daddy yasa asanja mana shi pls''''''
Dagota MOMY tayi tace wani lectural ne wannan yata6amin yar''lele na ''': Turo baki tayi tace MOMY wancan banzan comrade beebee dinne at''''''' departmental lectural namu''''''''''
Shafa kanta momy tayi tace karki damu yar''lele na bari dadynku yadawo zanfda masa'''''' tsalle tayi tamike tana cewa yehh dats my super MOMY luv u muah'''''''
Dariya momyn tayi sannan tadubeta tace ina iman takene? Banga kunshigo tareva''' ta6e baki tayi tace tana nan shigowa batagama rufe baki va kamshi tai sallama tashigo''''
MOMY tadubeta tace a'ah yar''lele ina kika tsaya yar'uwarki tarigaki shigowa'''murmushi tayi tace na amsa waya ne'''' MOMY tace ok u wlcm '':
Waime yahada islam da lectural dinku ne?, kamshi tadubi MOMY tace MOMY kinsan halin islam batada hkr ga rashin kunya da girman kai shiyasa nake ganin bazasuyi shiri da beebee ba cos yatsani masu irin halin'''''
Momy tace toh aisai anta6a mutm yake rashin kunya '''sannan girman kai dakuke cewa tanada shi aiba damuwarsu bane ko dolene saitayi magana da kowa""""
Nifah banason shiga hakkin wani kowa yayi rayuwarshi''''''
Mikewa kamshi tayi tace MOMY yakamata kirinka yiwa islam fadane bawai ki goyi bayanta va ''duk halin datakeyi kinsan bashida kyau amma baraki iya yimata fada va'''
Wlh inajiye mata ranar nadama''::"""""""' bata tsaya jinme zasuce va tashigesu tahaura sama dakinta tashiga ta kulle kofarta tafada bayi tai wanka tadauro alwala tafara sallah''''"""
Masu karatu kamin kuyi nisa Bari mudubo asalin kamshi da ajee dakuma comrade Beebee"""
*tushin labari*
Malam usman haifaffen grain kano ne''akaramar hukumar sumaila'''malam usman mai arziki ne a zamaninsu ''danhaka bara'akirashi da talaka ba ''yanada mata daya da yara uku::: maza biyu mace daya''''
Macen itace babba sunanta gwaggo habiba ''''tanada aure da ya'yanta Biyar babbansu shine isma'el sai nabiyu kamal''sai na uku rabi'u sai hafsa'da zainab''''''' maza biyun sunyi aure Matan ma sunyi aure '''rabi'u ne kadai yarage baiyi va''yace shisai yaga karshen Biro""""""
Mazan kuwa su biyu ne kuma yan'biyu ne domin hassan da husseini ne'''''''yan''boko ne nakarshe ''sunada ilimi sosai aduk fanni guda biyu na Arabic da boko'''''
Sbd hakane ma basuyi aure dawuri ba saida suka shekara 35 aduniya sannan suka samu Matan dasuka dace dasu suka aura''''''''
Hassan shine babba danhaka sunan matarsa sakina 'Hussein shikuma sunan matarsa Fadila'::::,tunda suka taso babu abinda keraba su komai atare sukeyi::: wannan hadin kan nasu yabawa mahaifinsu malam usman kwarin giuwa akan cewa ya'yan nashi zasu ginu kan zumunci'''::sbd ra'ayinsu yazo daya saidai akwai bambamcin halayya'''''' sbd hassan yakasance maizafi yayinda hussieni yakasance maisanyi''''
Inda bambamcinsu yake kenan'''''
Bayan aurensu kowanne matarsa tasamu ciki sunyi murna sosai nan suka shiga tarairayar matansu cikin kulawa '''dayake halin matan nasu yazo daya ba'asamu damuwa va '''
Gidajensu basuda nisa dajuna danhaka kusan kullum kowacce na gdn yar''uwarta""""
Haka sukaita rainon cikinsu har suka shiga watan haihuwarsu'''. Cikin ikon Allah ranar laraba nakuda ta taso masu gadan gadan duk su biyun''
Hankalin mazajen Nasu atashe suka kwashesu zuwa asibiti':::
Cikin awa biyu Allah cikin ikonsa yasauki fadila matar Husseini lfy
Kamar 5minute da fadan haihuwar Fadila sakina ma tahaihu:: saidai tana haihuwa jini yatsinke mata ''nan aka shiga Neman jinin daza'a kara mata ko kamin akaiga Karin jinin tariga tafita hayyacinta''''
Ba abinda take furtawa abakinta bayan sakina kirikemin yarinyata da amanah ki kula daita nasan zaki iya sakina''''nasan baki manta da sunan damukai alkawarin sawa yaranmu ba karki bari asanja komai''''''
Take tafara salati kamar Minti biyar saitai shiru '''
Hassan dakanshi yaje yata6a hannunta sanyi klw yajishi ''''innalillahi wainna ilairaji'un shine abinda yake furtawa kamin yasaki jiki yafadi kasa asume''''''hussieni daya rikice yama rasa yazaiyi ga babyn data Haifa a hannunshi ga yayanshi akwance matacce' ko sumamme zance ''''gakuma gawar matar yayansa duk yarasa yadda zaiyi idan zai aje babyn saiya kasa 'yadawo gun yayansa yakara komawa gun gawar"''''
Haka yaita zarya kamin nurses dinsuka shigo suka kar6i babyn ahannunsa suka shiga bawa hassan taimakon gaggawa'''''
Dakyar suka samu ya farfado '''yana tashi yanufi inda gawar matarsa ke aje kallonta yashiga yi yana zubar dawasu zafafafn hawaye masu tsananin kuna''''
[10/05 6:21 pm] Aysha wakili ✍: 🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵?
🕵
COMRADE BEEBEE
🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
Story written by
Aysha Wakili
*Mrs ahmed*
*HIKIMA WRITER'S ASSOCIATION*©
( *H.W.A*)
💋💋💋💋💋💋💋
*fiction*
💋💋💋💋💋
Page3⃣
Innalillahi wainna ilaihiraji'un family din malam usman sun shiga matsanancin tashin hankali na rashin matar hassan dasukayi'' hankula suntashi zukata sun girgiza ''''sun shiga damuwa kwarai domin sun tabbatar hassan bare kara samun macen kirki irin Sakina va ''
Allah sarki tarasu tabar yarta kyakkyawa maikama da mahaifinta Sak kamar antsaga kara'''''
Husseini kam ba abinda yakeyi banda kuka sbd yasan sunyi babbarr rashi''''''''''
Fadila kam tunda taji labarin mutuwar sakina saidata kusan zaucewa sbd agurinta sakina tamkar YAYA tadauketa ''Allah sarki Sakina tasamu yabo agun mutani da dama''''
Haka akaita zaman makoki har Kwana bakwai ranar addu'ar bakwai dinne aka rada sunan yaran guda biyu'''''''inda Fadila tashaidawa mijinta sunan dasukai alkawarin bawa ya'yansu"''''babu jayayya aka radawa yara sunan'''''
Inda diyar marigayiya Sakina taci sunan khadija akaimata inkiya da(iman) sai diyar Fadila taci sunanta amina inkiya (islam) haka aka bar Fadila da rainon jarirai biyu tana shayar dasu""'''''''''''
Gashi yaran kamar yan''biyu duk suna kama da junansu ''kamar antsaga kara ''sakamakon kama da iyayensu maza dasukayi sai suma suka zama kamar yan biyu'''''''
Bayan Kwana arba'in ''''''''''bayan anyi addu'ar arba'in dinne hassan dakanshi yakira Fadila da hussieni yace yanaso yaroki alfarma agurinsu'''': hussieni yace haba yaya ai tsakaninmu babu Neman alfarma kawai kafadi abinda kakeso'''
Nan hassan yace inaso ne daku rike iman agurinku har''abada karta San nine mahaifinta harsai tagirma ta mallaki hankalin kanta''''''''''
Sannan inaso kununa masu itada iman cewa sudin yan'biyu ne tare aka haifesu'''' hussieni ya dakatar da hassan yace haba dan'uwana aibasaika nemi wannan bkatar awurina va''""""
Kasa ranka aruwan sanyi komai mai yuwuwa ne::::::: nan hassan yai godia sosai '''''''
Haka Fadila taci gaba da rainon yaran cikin.so da kauna da tsantsar kulawa duk tahadasu tarike da gsky''''''
Tun tasowar yaran suntaso ne cikin gata da jindadi daga gurin iyayensu''''musamman hassan baya bari sunemi wani Abu su rasa :::sosai Fadila ke kulada tarbiyarsu :::: tana iyakan kokarinta wurin bambamce masu mekyau da Mara kyau''''
Haka suka task cikin tarbiyya da gata dan ba irin gatan dabasu ganiva ''' kakansu malam usman yana kaunarsu sosai danhaka yake cemasu matanshi'''' dayake matarshi mahaifiyar su hassan tadade da rasuwa'':'
Tun suna kanana yaran suka kasance masu ilimi da hazaka'':: Islam takasance tun tana karama idan taso Abu saita sameshi da bala'e ko cikin lumana'''
Dan idan takama yiwa iyayenta kuka duk inda abun nan datace tanaso yake saitasa an samo shi''''''''''
Yayinda iman takasance me sanyin hali batada rigima ko kadan sannan duk son datakewa Abu idan taga sunyi tarayya da islam akai saita sake mata''''
Islam tun tana karama akwaita da rigima ga rashin kunya duk wnda yatakata bata raga masa'': sannan tanada jin kanta itadin watace ga tsiwa'''''' ga Jan aji'''::::
Yayinda iman itakam ko kadan bata fiya son magana ma sosai va::: saidai idan tana tareda familynta'''':'':
Cikin jindadi suke kasancewar suntaso cikin arziki basusan meye talauci va''''' skul dinsu tundaga nursery primary nasu amakarantar ya'yan manya sukayi'''''
Dasuka gama zasu shiga secondary ne aka kaisu *Turkish Borden skull dake Kaduna* makarantar dasai ya'yan wane da wane'''''::
Bayan sungama ne iman tace ita barataje university va tafison NCE dake nan minna ':::::nan mahaifinsu alh hussein yace shikenan zai nemar mata '':::: yatambayi islam itakuma inatakeso ?
Nan itama tace NCE din zataje dan barata rabu da yar'uwarta ba''''''
Bada jimawa ba aka yanko masu form suka fara attending lecture '''kamin addmission yafito'''''''
Rayuwar su a NCE wata irin rayuwace tadaban''''domin ' dai ita islam tanada girman kai da Jan aji bakowa takewa magana va''''''''ga daukan wanka''''insuka shigo skull itada iman yadda kasan ya'yan minister ne suka shigo"""""'''' intaga dama saita shigo skull din '''harta fita batare datayiwa kowa magana ba inba yar'uwarta va'''''
'Danhaka nema sauran student din sukai naming ''nata da ajee sbd akwaita da class ''sannan bata daukan nonsense"""
Yayinda iman takasnace mai haba haba da jama'ah kowa tana yiwa magana '''batada damuwa'''''''' saidai fah ma'abociya son kamshi CE duk inda ta gifta saikaji kamshi natashi awurin :'''''':tana ta'ammali da turaruka kala kala'''''''' shiyasa student din sukai naming NATA itama da kamshi''''' gatada sanyin hali''''
Haka suka cigaba da rayuwa a skull harzuwa 200lvl ''''''lokacin suanda shekaru goma sha tara aduniya''''''"''''"'anan ne kuma aka sauya masu department lectural dinsu '''aka kawo masu ''''' habeeb bashir balarabe''( *comrade beebee* ) kenan'''
*tarihin comrade beebee*
Dalilin samun sunan beebee kuwa shine sunansa habeeb mahaifinsa bashir kakansa balarabe '''''so lokacin yana secondary skull sai wani malaminsu inzai kirashi saiyace kai BBB zonan''''
Student suita masa dariya '':shikuma abun yana bashi haushi '''tundaga lokacin yace yasanja sunansa yakoma bb karwanda yake cemasa BBB '''''
Toh tanan ne sunan bb yai converting yakoma beebee'''''
Dan dakaceni zancigaba idan nahuta'''''
For ur comment nd correction(08030575582)
Pls no flashing or calling just comment only''''
[10/05 6:21 pm] Aysha wakili ✍: 🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
COMRADE BEEBEE
🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
Story written by
Aysha Wakili
*Mrs Ahmad*
*HIKIMA WRITER'S ASOOCIATION*©
( *H.W.A* )
💋💋💋💋💋💋💋
*fiction*
💋💋💋💋💋
Page4⃣
***********
Alh bashir shine sunan mahaifin beebee sunan kakansa alh balarabe matarsa kuma hjy rukayya'''''' asalin alh bashir Fulani ne daga yola'' yayinda matarsa hjy ismat mahaifiyar beebee takasance shuwa Arab'' daga Maiduguri''''
Mahaifin beebee sunhadu da mahaifiyarshi ne agun wani biki inda Allah yahada soyayyarsu cikin yarda da aminci''''''''
Kasancewar sunada dan'gantaka na jini yasa basu fuskanci wani kalubale va a soyayyarsu ''' haka Allah yasa akai aurensu lfy inda alh basheer yabiya sadakin auren matarsa da sisin gwal harguda 12 ''''dayake Allah yahore masu dukiya sosai''''
Bayan aurensu da shekara daya ismat tahaifi danta namiji 'sak'' ba inda yabar mahaifinshi''''' sunyi murna sosai da wannan haihuwar danhaka nema alh balarabe kakan dan yasa aka budewa dan''account tunyana jariri'''''
Koda ranar suna tazagayo 'yaro yaci sunan habeeb ''kowa yayi murna ''nan kakan yaron ya bayyana wa kowa yabudewa babban jikansa account maizaman kanshi''''''''
Nan aka hau ihu da cece kuce akanme zaisa yabudewa jariri account bayan ga sauran jikokinsa manya bai bude masu ba''''''''
Nan yashaida masu sbd jikanshi nafari kenan agun dan'sa namiji danhaka dole yanuna murnarsa da haihuwarsa''':
Dayake duk sauran yayyen alh bashir mata ne su uku ''hjy'Hindu itace babbarsu tanada 'ya'ya uku :kamal'jamal' hanan''''
Saimai bimata itakuma sunanta hjy rayya ''''tanada 'ya'ya biyu maryam'''da salim':'::
Saita ukunsu hjy saima itakuma ya'yanta hudu''''''najwa ''amjad'''sai hassaan da husseini'''''''
Sai autansu shine alh bashir shikuma dan'sa nafari kenan habeeb '''''''''
Haka akacigaba da rainon habeeb cikin so da kulawa kullum yana gun kakansa hjy rukayya anan yake wuni saidare ake dawo dashi '''''''
Ganin yakai wata goma sha 'biyu aduniya yasa hjy rukayya tacewa ismat tabar mata habeeb tayayeshi '''itadama ismat haka takeso cos yaron bawani shan nonon kirki yakeyi va danhaka ta amince''
Ta tattara masa sauran kayansa ta aika masu dashi'''''''
Tundaga lokacin rikon habeeb yakoma gun kakaninsa na uba''' wato alh bashir da hjy rukayya'''''''
Bayan yayensa mahaifyarsa ismat tasake samun ciki ''''tahaifi laila'' bayan laila tasake haihuwar Aysha''''sai autansu bashir suna kiransa da smoll alh'''
Tunda habeeb yataso baisan wahala va cikin gata yataso ga soyayya dayake samu akowani fanni na iyayensa '''da kakanninsa '''''haka yai makarantar'''sa ciki gata yagama cikin gata'''''
Yanada shekara goma sha biyar yagama secondary nasa ''danhaka mahaifinsa yace saidai yatafi can oxford university yaci gaba da karatu'''
Batareda 6ata lokaci va aka shirya komai habeeb yatafi ::::::::::Can yacigaba da karatunsa yana kara girma'''''
Tunda habeeb yatafi baikara waiwayar gida Nigeria ba:::harsaida yashekara goma a oxford '''lokacin yanada Masters nasa'''''''kuma lokacin yana lecturing a same skull din da yake'''''''
Suna yawan communicating da family dinsa sosai ta imo yana ganinsu suna ganinshi shiyasa basu samu damuwa ba'''''''
Ranar da habeeb yacika ten yrs a oxford university ranar ne yashirya don zuwa ganin iyayenshi Da::yan'uwa''''
Shekararss goma acan saiyau zaije ganin gd '"""gdn daya barshi tun yana 15yrs gashi yau zaikoma yana 25yrs Allah mai iko''''''''':
Karfe 12narana jirginsu yatashi xuwa nigeria'''''''''basu sauka va sai karfe bakwai da rabi na dare''''''''
Danhaka suna isowa dama olready sunyi waya da abbansu'''''''''
Yana fitowa daga cikin jirgin yahango mahaifinsa a enda masu tarban baki suka saba tsayawa''""" aiko dagudu yaruga ya rungumi mahaifinsa :::
Yana cewa ohh father I miss u so much wlh'''dariya alh bashir yayi yace miss u more my child'''''''''''hw is ur trip?
Ya amsa da cool '''
Nan suka fito sukai clearing komai sannan suka wuti xuwa gd'''''
Tundaga bakin gate habeeb yaga komai yasauya mashi ''yadubi alh bashir yace abba gsky nayi missing gd da family dina'''''''dariya alh basheer yayi yace hakne amma gashi kadawo ai''''''''''
Suna shiga cikin gdn yaga mutani birjik ana zaman jiran isowarshi ''saidai yai kwallah sbd murnar ganin yan''uwansa da yayi'':
Nan yafito daga cikin motar aiko ihu sowa aka shiga yi yan'uwa sukazo suka rungumeshi suna yimai wlcm home:::::::
Can gefe yawaiga yahango kakana alh balarabe zaune yahade rai ''dasauri yazame jikinsa anashi yazo ya'''rungumeshi yana cewa huh I miss u Granny''''
Shafa kansa alh balarabe yayi yace cah nake kamanta danine ai'''''''girgiza kai habeeb yayi yace har'''''abada kune gaba kamin iyayena'''
Hjy rukayya tarungumo shi tabaya tana cewa ''wlcm my lil one'''::::'::_ihu yayi yana dariya yace granny dama baki mutuva:''''' dakuwa tayi mashi tace taina zanmutu bayan banga dawowarka va''''''
Yayi dariya yace toki mutu tunda gani nadawo'''''' duk gurin aka kaure da dariya'::::::
Haka duk aka dunguma zuwa cikin gd'''akayi ciye ciye da shaye shaye''
Bayan sunngama ne aka fara feshewa ''''shima habeeba yamike zuwa dakinsa yai wanka yarama sallolin dabaiyi va''''''
Yana gamawa yahau bed yakwanta sbd baccin gajiya zaiyi'''''
Bayan sati biyu da dawowarshi'::''''' mahaifinsa ya tambayesa wani aiki yakeson yi''''ko yanaso yayi aiki a company dinsa ne''::::
Girgiza kai yayi yacewa mahaifinsa shiyafi son aikinssa dayakeyi wato lecturing''''''''''
Babu wani damuwa mahaifinsa yace toh shikenan yabari zaiyi waya dawani abokinsa '''
Bayan sati dayin maganar mahaifinsa yazo mashi da albishir nasamun gurbin koyarwa A jami'ar Maiduguri '''wato unimaid''''''
Yayi murna sosai '''''''''nan yafara shirye shiryen fara lecturing student ''kamar yadda yasava a oxford""""
First day daya fara xuwa student din kamar zasu cinye shi"""" sbd tsabar haduwansa''''
Habeeb kyakkyawan namiji ne fari tas' yake bay digon baki ''''dogone amma ba can va'''yanada V'face nd ga side bears daya kawata fuskarsa ''''ma'abocin sa fararen kayane '''
.shidin ingarman namiji ne kamili marason yawan hayaniya '''yanada tarbiyansa daidai gwargado''''' bayason mutm Mara kunya''' sannan ya tsani mace mai girman kai'''''
Yanason mace tazamto kimtsatssiya wacce batada hayaniya''' sannan yanason mace Mara yawan magana''''''
Rayuwarshi a turai baisa yamanta da matsayin shi a addininshi ba''' danhaka nema yake wulakanta yam''matan dake kawo mashi hari'' daga turawan har bakaken fata'' sbd bayason yasamu matsala da imaninsa"""""
Bayan wata shida da dawowarshi mahaifinsa yafara yimasa maganar aure '''''shikam dariya yayi yacewa mahaifinsa'''abba nida budurwa banda shine za'aimin maganar aure''?
Mahaifinsa yace saika nemo kona nemo maka cikin yan'uwanka""'''
Dasauri yace a'ah abba aini duk cikin yan'uwana banga wacce tadace da rayuwata va'''
Duk basuda halin danakeso matar dazan aura takasance ''dasu va'''
Abba yadubeshi yace kadawo kenan dama wannan tsarin naka na nan harynxu baisanja va Ashe"'''""
Dariya habeeb yayi yace dashi kuka haifeni abba shiyasa nakasa sanjawa'''😀
[10/05 6:21 pm] Aysha wakili ✍: 🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
COMRADE BEEBEE
🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵🕵
🕵
🌎🌎🌎🌎🌎🌎🌎
Story written by
Aysha Wakili
*Mrs Ahmad*
*HIKIMA WRITER'S ASOOCIATION*©
( *H.W.A* )
💋💋💋💋💋💋💋
*Fiction*
💋💋💋💋💋
Page5⃣
********
Dariya abba yayi yace toh amma dai yakamata kaduba ace cikin yan''uwanka kace bakaga matar aureva aibare yuwuba''''
Habeeb yai dariya yace abba nidai abani lokaci nasamu nutsuwa saina binciko wacce tadace da tsarin rayuwata'''''' abba yace shikenan amma kasan dai tsoho bayarda zaiyi da wannan tsarin naka va ''danshi baiki ace ynxu kanada mata va''''''
'
Habeeb zaune a office dinsa dake cikin cikin skull ''yana recording C'A Na student dinshi''''''' knocking kofar office din akayi kamin yabada izinin ashigo tariga tashigo''''''
Dago Kansa yayi yana duban wacce tashigo '''' maryam ce yar'''gidan gwaggonsa rayya'''''''''''yadubeta fuskarsa da mamaki yace maryam daga ena mekikazo yi anan???
Murmushi tayi tana wani yatsina fuska tadubeshi tace daga gd nake jinai inason ganinka shiyasa nataho naganka kozanji dadi:::::
Abaude maganar nata tazo mashi danhaka yace nidin kikeson gani ??,gyada kai tayi alamar eh yace toh awane dalilin yasa kikazo ganina'?
Murmushi tayi takara matsowa daf dashi tace adalilin kaunarka daya kewaye sashin zuciyata'''''. Kallonta yatsaya yanayi zuciyarsa dawani irin malolon bakin ciki '''domin shi arayuwarsa ba macen dayafi tsana kamar wacce zatace tana sonshi ''''''
Tsaki yayi yace lallai maryam saiyau na tabbatar kinada ciwon hauka '''ke atunaninki ko matan duniya sunkare zan iya kaunarki ne??? Toh idan kina tunanin zankaunace ki da sunan masoyi kinyi kuskure ''''''
Domin baki cikin tsarin Matan danake da burin aure'''' danhaka ki tarkata tsummar kafarki kibarmin office kamin naci maki mutunci wawiya kawai wacce batasan darajar kanta va''''
Wani irin daci maryam taji haka tamike tafita sum sum'''''gashi ba damar yimasa rashin kunya dan saiya gobjeta '''sbd shi baya daukar shit''''''''''''
Tundaga ranar maryam taja baya da habeeb shima kuma koya ganta baya kulata kamar dah'''''''
Shibawai MARYAM batada kyau bane kowani Abu no tsarinsa ba iri dayane da maryam ba'''''' shiyasa yayiwa tufkar hanci tunkamin taje tahada masa tuggu agun iyayensa'''''''''
Bayan shekara daya '''''''lokacin tsoho balarabe yamatsa saidai beebee yakawo matar aure'''' shikuma ganin harynxu baisamu va '' yasa yafara Neman transfer awajen aikinsa domin yayi nesa da tsoho kozai samu 'nustuwa''''''
Cikin ikon Allah ko sati ba'arufa ba yasamu takardar transfer dinshi zuwa minna '''''yayi matukar murna sosai danhaka yashaidawa iyayensa'''''::: da tsoho::
Dayake basusan cewa shiya nemi transfer din 'ba suka shiga yimasa addu'ah '''''
Bayan Kwana biyu yahada kayansa sai minna''''''''''
Yana isa direct cikin makarantar yashiga gurin center manager yaje ''bayan sungaisa yamika masa wasu files '''nan center manager din yadauko key yamika mashi sannan suka kamo hanya''''''
Staff quarters suka nufah inda center manager yanuna mashi apartment dinsa ''sannan yajuyo'''
Koda yashiga komai tsaf a kimtse danhaka yaje mota yafiddo luggage dinsa''''''''''
*first day* daya fara shiga class domin fara lecture''' yafara gabatar wa student da kansa'""'amatsayin sabon lectural nasu na sos'''nd zairinga taking nasu education''''''
Nan student suka shiga murna da tafi RAF RAF anga sabo hadadden lectural'''''
Nan yayi introducing sunanshi amatsayin habeeb bashir balarabe'''''amma yace zasu iya kiranshi da beebee''''''''''nan akaita ihu wata daga cikin student din tamike tace sir *wit due respect we can nt