gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading THE HATED GIRL Hawayenta Sun ɓoye Gaskiya by HAUWA JIBRIN MA'AJI Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng THE HATED GIRL

BY

HAUWA JIBRIN MA'AJI (JIDDARHTULKHAIR)

The hated girl it's just a fiction but it really happens in reality

This book is gonna be my first so any kind of suggestions highlights of mistakes from my readers are most welcomed Note: wannan littafin ba pure Hausa bane so zanyi amfani da Hausa&English lang

Dafatan zakuyi supporting dina Thank you

*In shaa Allah I won't let my readers down*

*Thanks much for reading this book*

"I seek Allah's guidance in writing this book Allah yasa karna kauce hanya, sannan ya amfani al'umma masu irin halin "

Bismillahir Rahmanir Raheem

CHAPTER 1

"Around 4:30am mummy ce tashigo dakin su Dua without second thought ta wasa ma Dua ruwan sanyi tana masifa, Dua she wakeup in panic tafara ba mummy hakuri ""Am sorry mummy am so sorry pardon me I beg you pardon me,"" hakan bashi yasa mummy ta sassautawa Dua masifan da takeyi mata ba saying ""you have to finish all the works before 6:00am"""

"Dua da rawar murya tace ""inshaa Allah mummy"" Amrah tanajinsu tasake jan duvet dinta tacigaba da baccin ta Mummy na fita Dua tashiga toilet tayi Alwala tafito tafara nafila sannan tayi asuba da ta idar ne tafara rokon Allah tana kuka ""ya Allah please help me out, I'm clueless Allah,"" tana idarwa tafita kasa without waking Amrah up"

"Duk da suna da housemaid hakan besa mummy yima Dua sassauci wajanyin aikin gida ba, tana fita tasamu fatima me musu aiki ""Good morning sister fatima"""

""" morning Dua how have you been?"" I'm fine sister fatima"""

"""Masha Allah then"" daganan Dua suka fara shara tare har saida suka gama everything before 6:30am tayi arranging breakfast dinsu a dining table sannan taje tayi alerting mummy akan sun gama"

"Sama tawuce direct tasamu Already Amrah ta shirya toilet tawuce Amrah tabita da kallon banza sannan taja saki tace ""villager"" sarai Dua tajita but tayi kamar bataji taba after Dua tafito a wanka itama shirin schl tayi sannan tawuce dining room Dan suyi breakfast tana zuwa Already daddy shima yafito har kasa ta durkusa sannan tace ""Good morning father"" kallon ta yayi from head to toe sannan ya yamutsa fuska yace ""morning"" hakan be dameta ba inda sabo tasa ba but deep down her abun na mugun damunta mummy ma yamutsa fuska tayi, guri tasamu tazauna sannan tafara breakfast koda Amrah tafito A tsaye ta gyaishe da parents din nata kowa ya amsa mata fuska asake itama breakfast din tazauna ta fara Daddy ne yayi braking silent dinda ""you 2 you have to finish in 10minutes time so don't waste my time"" haka sukayi sauri sauri suka gama breakfast din sannan sukayima mummy sallama suka fita parking space Dua batayi attempting shiga gaban mota ba dan tasan batada wannan right din Amrah ce tazo tashige gaban motan daddy yakaisu har school gate sannan yayi dropping dinsu"

"Amrah nashiga school direct wajan friends dinta ta wuce su uku ne firdausi da rumaisa daman su ba karatune ya damesu ba kawae dai kabarsu da wayewa da daukan wanka suna ji da kansu sbd iyayensu nada kudi, hakan yasa suke ganin sunfi kowa."

"Ita kuma Dua hanyar class tawuce zata shiga knn taji ance ""Hey friend"" kobata juya ba tasan best friend dinta Ayesha ce itama, da smiling face tajuya sukayi hugging juna Ayesha ce ta fahimci kamar tana cikin damuwa tace ""Dua what's wrong you look so pale"" Dua da fuskar tausayi tace ""Ayesha When will my family start loving me? What did I do to them, they hate me and they don't love me at all why why please? What did I does to them for deserving such punishment?"" Takarasa maganan tana me fashewa da kuka sosai dakyar Ayesha ta lallabeta har tayi shiru Subject Teacher sune ya basu Test dama Dua talented ce itada Ayesha suka fara test dinsu hankali kwance dansu question din yamusu sauki Amrah yadda taga sun gama da wuri har sunyi submitting shiyasa tayima Dua magana da ido Akan tayi mata ita kuma tafara yiwa Amrah knn akace *submit* hakan yasa kawae tayi mata submitting din without fishing the test hakan yasa da test result yafito Dua da Ayesha suna da 20/20 Amrah kuma 15/20 Amrah taringa zagin Dua ita kuma bata tanka taba"

Har aka tashi driver yazo daukansu suna isa gida suka tarar da parents dinsu a parlor nan Amrah tasa kuka wae Dua tamata mugunta tahada karya da gaskiya tafada sukuma dake bason Dua suke ba nan suka ringa zagin Dua mummy kam harda dukanta tayita kuka tanajin duk duniya kowama ya tsaneta kuma babu Wanda zai sota tunda ko agida batada maisonta except her best friend Ayesha

*shin mummy da daddy sune parents din Dua*?

*Meyasa suka tsane Dua*?

_Dan samun amsoshin tambayoyin ku kubiyoni a next chapter_ JazakAllah khair for reading this book

Keep reading .

Remember me in your prayer By jiddarhtulkhair 08110615256

CHAPTER 2

*FLASHBACK*

Alhaji Muhammad Usman shine mahaifin su Du'a

"Assalinsa bafulatanin tafawa balewa ne dake jihar Bauchi, su biyune agun mahaifansu, shida kanwarsa hibbah dake aure a london,"

Alhaji Muhammad usman gogoggon dan Boko ne yayi karatunsa a *TAFEs university* dake kasar Australia inda yayi karatunsa a fannin marketing

"Lokacin graduating dinsa ne suka hadu da matarsa Hajiya Zahra, lokacin sunje taya uncle dinta murnan kammala masters degree dinsa."

"Tun daga lokacin suka kulla soyayya , inda magana yayi nisa"

"Hajiya Zahra 'ya daya tilo ga iyayenta ita assalinya yar rimi ce dake jihar kaduna, ta taso cikin so da kulawa, iyayenta assalin masu kudine,"

"Tayi karatunta a *Stanford university* dake America inda ta karanta English literature, shiyasa tasamu karancin tarbiya musamma yanayin environment dinda take karatu"

Itade bawata kyakkyawa bace Amma tana danata kyaun daidai misali...

Bayan bikinsu Alhaji Muhammad Usman da matarsa Zahra ya tattara nasa danasa yakoma Abuja anan yake kasuwancinsa har Allah yabuda masa..

"2years to their weeding matarsa Zahra ta haifi danta Aryan inda yasamu so da kulawa agun iyayensa hatta hibbah saida tazo sunan Aryan,"

"Lokacin da Aryan ya cika 2 years, Awannan shekaranne Alhaji Muhammad Usman da babban Abokinsa Alhaji Abubakar tukur suka samu riba sosae aka kasuwancin su dake suna International trade ne daga nan shikenan kullum suna cikin kudi'' hakan yasa Alhaji Abubakar bama Abokinsa shawarar suringa ziyaran gidan marayu suna tallafa musu,."

"Hakan kuwa sukayi, azuwansu ta farko ne yaga wata kyakkyawar budurwa da bazata wuce 18years ba tunda yaganta yaji yana sonta musamman dayaji Nanny's din wajan kowa yana yabawa da iliminta da hankalinta.."

"Hakan yasa bayan ya koma gida yaji shi lalle inbe aureta ba akwai problem, daga nanne without second thought yaje neman aurenta'' Alokacin da Aneesa taji cewa wani yazo aurenta da farko taki Amma caregiver dinsu taringa bata shawara akan zata samu 'yancinta hakan yasa Aneesa ta yarda.."

"_kada ku manta wannan flashback ne so ba lalle mutafi deep down ba, kawai dai ku fahimci relationship dake sakanin kowa acikinsu_"

*Ya zahra zataji idan taji zaiyi aure*?

"*shin Dua da amrah mamansu daya*, *Aryan fa*?"

*shin waye ne mahaifiyar Dua acikinsu*? Kyautar 1GB ga duk wacca ta bata amsa daidai By jiddarhtulkhair08110615256

CHAPTER 3

"Zahra hankalinta yayi dubu dataji wai mijinta zai Kara aure hankanne yasa kullum suke cikin rashin fahimta dukda yana iya bakin kokarinsa naganin sun daidai ta,"

"Daga baya ne dai tadan kwantar da hankalinta tunda taji cewa ashe 'yar gidan marayu zai aura, wato hakan na nufin yarinyar ilimi zero, kwalliya zero, kyau zero, iya girki zero, everything zero ai abunma da sauki, tunda mijinta ya kwallafa ran saiya Kara aure gwamma aneesan da wata, hakan kadae zai bata damar cutar da ita cikin ruwan sanyi. After bikin Alhaji Muhammad da Aneesa tasamu kulawa da soyayya wajan mijinta, Ananne ma ya maida Zahra makaranta inda taje *school of nursing* Wannan kulawanne yasa hankalin zahra dubu tashi dan haka ta kudurta cewa saitaga bayanta."

"2 years later Zahra ta haifi 'yarta Wato Amrah after 4 month saiga Aneesa ma ta haifi 'yarta Wato Dua, Dua tun tana jaririya tayi Wani irin farin jini gun mutane harta hibbah saeda tazo sunan Dua ita da yarta Fatrisha"

Nanne Zahra takara tabbatar da Aneesa da yarta sunfita farin jini.

Awajan Alhaji Muhammad kuma yana kokarin yin Adalci asakanin matansa amma deep down him yafison Aneesa saboda tasan yadda zata zauna dashi cikin ladabi gata da hakuri.

"Dua nada 1 year ne arzikin Alhaji Muhammad yafara baya baya, lokacin da takai 5 years ne yasamu kariyar arziki Wanda hakan yajawo ma Aneesa da yarta bakin jini gun mijinta, maganar zahra akullum shine""Ai daman Aneesa nada farar kafa kuma tun lokacin bikin tasan da hakan dan kartayi magana ace kishine"", shi kuma tun baya yarda harya fara yarda saboda duk lokacin da ya kwana a dakin zahra toh tabbas a ranan sai yayi asaran Wani Abu."

"Hakan bakaramin damun zahra yakeyi ba amma ta daure ta cigaba da ibadan ta kuma kullum burinta tabawa yarta tarbiyya da isheshshen ilimi hakan yasa kullum tana cikin yimata lesson,."

Dan aikin data samu a privacy health care dashi take yima Dua hidima dashi

"Friend din Zahra ce humairah, tazo taringa zuga zahra hakan yasa suka Kara kaifin shirinsu akan Aneesa"

Aneesa takamu da breast cancer Wanda hakan yasake jamata bakin jini gun mijinta akan yaji tausayinta sai yake Kara jin tsanarta; saboda a ganinsa saboda ita yasamu kariyar arziki yanzu kuma ga ciwonta yasashi kashe mata kudin wajan nema mata lafia.

"Wata rana jikinta yafara damunta dan haka fatima ce tarakata asibity, akayi admitting dinta Lokacin da Aneesa take Asibity Daddy ko zuwa kanta bai tababayi ba,."

Dua kuwa kullum cikin kuka takeyi garashin lafiyan mummyn ta ga kuma Azaban da take fuskanta gunsu Amrah. Ahaka har mummyn Dua tafara samun sauki aka sallame su.

"Kuyi min hakuri naga korafinku akan nakara yawan chapter din, in shaa Allah next zan Kara long typing"

_Karku manta a flash back muke har ynx but munkusan gamawa just one page yarage mana_

*THE HATED GIRL*

BY

*JIDDARHTULKHAIR*

*CHAPTER 4&5*

"5 years later Dua and Amrah was 10 years then Aryan was 15, driver dinsu ne yakawosu daga school, Aneesa was mopping her room Dua ce tashigo da gudu tayi hugging Aneesa saying; ""Mom i won the first position again this time too"" Aneesa ce ta dagata sama tana mata waka ""I have a beautiful daughter"""

"""I have the talented baby"" ""I have a brainy girl"""

"""You're different in a thousand"""

"""I would choose you over everything"" ""Because you're my happiness;."

"Dariya sosae Dua takeyi hakama Aneesa; chan sai Dua tayi shiru tana tunani, Aneesa ce tace ""what's wrong darling?"" Dua with frowning face tace ""I know my father doesn't like me and he won't bother to see my result"" Aneesa ce tace ""don't say so again okay?"" And am pretty sure one day he will love you very much okay? Dua tace ""yes mummy I pray so always""."

"Dua tana fitowa parlour with smiling face tace ""yaya Aryan I still won first"" matsowa yayi kusa da ita ""yace wow congratulations baby"" sannan yayi shaking hannunta, juyawan da zaiyi kawai yaga kallon da mummy ke masa yasashi shan jinin jikin sa ya haura up stairs da gudu yayi dakinsa,"

"Mummy ce ta karaso wajan Dua ta mammareta wai akan duk malamansu sunfi son Dua akan Amrah, Dua tafara kuka knn zata dakin mom dinta Amrah tazo tasa mata kafa tafadi nan bakinta yafara jini ta kwala Wani irin Kara dayasa kowa agidan jin ihunta; hakanne yasa fatima housemaid dinsu, Aryan, Aneesa fitowa atake, duk kan Amrah sukayi inda mummy tacewa Aryan idan ya kuskura ya karasa gun Dua to Lalle zata hukuntasa, hakan yasa yaba mummyn Dua hakuri sannan yacema Dua Allah Kara sauki yawuce dakinsa duk jikinsa amace"

"Aneesa kuma dakinta suka wuce inda Fatima ta taimaka mata suka mata dressing, Dua sai kuka takeyi,. Fatima na fitowa mummy taringa balla mata harara ta sunkiyar da kanta tawuce dakinta kawae"

Haka rayuwan su yaci gaba inda Aneesa da yarta suke fuskantan kalu balai...

"Some months ago ciwon Aneesa yayi chronic inda Dua kullum sai kuka, Fatima ce take kanta dan batada kowa sai colleagues dinta na wajan aiki hakan yasa kullum suma suna zuwa dubata,."

"Wata ranan Friday jikin Aneesa yayi sanani sosai, Fatima ce da wata colleagues din Aneesa wato Maria da farida sukadaine akanta, hakan yasa Maria fita parlour dan kiran Alh.Muhammad akan akaita asibiti,."

"Tana fitowa kuwa sukaci karo da zahra nan Maria tagaya mata akan takira musu mijinta akan sukai Aneesa Asibity nan zahra ta gaggaya mata magana, still be isheta ba har dakin Aneesa dake kwance tazaketa tass sannan tafita,"

"Dua kam kuka takeyi kamar ba gobe hakan yasa ta dauki wayar mom dinta takira musu daddy akan yazo, nan daddy"

"yace Wai Dua tana damunsa bayan yana aiki,."

"Su Maria ne suka dauketa sai Asibity inda aka ringa bama Aneesa taimako but ita hankalinta nakan Dua, sbd jikinta nabata bazata tashi ba nan tarin bada amanar 'yarta wa colleagues akan Dua,."

"Aka Kira mata Dua taringa yimata nasiha da tabi parents dinta duk abunta za'a mata tayi hakuri nanne kuma Dua takara sautin kukanta ,."

"After some minutes Aneesa tace ga garinku nabar muku,."

"An dauko ambulance za'asa zahra knn Dua taringa ihu tayasa tayi calling attention din mutane har wani yaro wanda bazai kai shekaru 19yrs ba wato Ayman wanda yana tare da parents dinsa yabar gun yazo yana rarrashinta amma still Dua kamar zata shide, haka ya hakura yakoma gun iyayensa amma duk tausayin Dua yakamasa."

"Lokacin da za'a tafi da Aneesa gidanta na gaskiya ne shine Zahra tazo tayi habaice habaice dinta tatafi, Alh.Muhammad kuma kodan idon mutane haka yazage kamar wadda mutuwar da ta jijjigashi.."

Lokacin ne Dua tayi dogon suma kamar bazata tashi ba kowa saidaya zubda hawaye ma Dua saboda ita ake tausayawa ahalin yanzu..

"Mariya da hibbah kanwar Alh.Muhammad sunso tafiya da Dua amma zahra tace inaaa ai ita takamata tarike saboda ai yanzu itace uwarta, haka suka hakura suka barta tunda basuda wata power."

"Tun bayar rasuwan Aneesa Dua tazama batada gata rayuwarta abun tausayi batada freedom bame kulata balle ya nuna mata kauna, takan samu sassauci sanda yaya Aryan yake nan, Amma kullum cikin kunci take.."

Rayuwa Kenan..

"Ayman tun lokacin da yaga Dua na kuka tarike gawar mummyn ta dukda bawani shekaru take dashi ba amma take wannan kukan, hakan yasa shi kullum cikin tausayinta yake inama zai ganta yanzu, inama yasan inda take, dukda dai bai Santa ba but yasan yarinyar tana fuskantar kalubalen rayuwar..."

*_Mungama flashback_* THE HATED GIRL

BY

JIDDARHTULKHAIR CHAPTER 6

"Dua na shiga dakinsu taga dakin kacha kacha ko'ina a hargitse kuma still tana kan jefar da laidan sweet Dua tace ""Amrah why are you scattering the chamber like this?"""

"Yamusa fuska tayi tace ""And so?"" Let me tell you something Dua ""I will do as I see fit"" okay ""If you want, you can clean the room"" ta tashi zata fita Kenan sai tasake juyuwa tace ""Dau am warning you don't dare try to talk to me again""."

"Tabude kofan zata fita sukayi clashing da fatima ta harareta ta wuce,."

"Dua kuma tafara clearing dakin fatima ce tace ""Dua I have heard you all"" remember this ""Whoever is patient in life is ultimately successful"""

"Dua tace ""In shaa Allah thank you sister fatima"" ""Is okay Dua bye I just want check on you"" ""Thanks for caring""."

"Amrah ce tafito with frowning face, mummy tace ""what's wrong dear"" kamar zatayi kuka tace ""Mom, you still haven't bought it for me"" mummy with questioning face tace ""What?"" Amrah tace ""the phone mana, nice daban a cikin friends dina"""

"""Ohhh dear You will get yours too tonight"" tace ""yesss da gudu tayi dakinsu dana wakanta tana dan rawa""."

Around 3:30 Dua ce ta idar da sallar la'asar tashiga toilet tayi wanka tanata shirin ta cikin sauri dan Kar yauma tasasu latti itada Ayesha dan mu'allim ma jiya saidaya zanesu akan latti..

"Tafito tanakan stairs Kenan Ayesha tashigo parlourn da sallama, Amrah ta harareta tacigaba da game dinta, mummy kuma tace munafukai kawai adole su masu addini, Ayesha tasaba da wadannan maganganun dan haka ta gaishe da mummy dukda tasan ba amsawa zatayi ba.."

"Ayesha tayi hugging din Dua sannan suka Kama hanya fita a falo, saida sukazo daf da fita sannan mummy tace"

"""Dua make a cup of tea for me"" kamar zatayi kuka tace ""okay"" saida tagama hadawa tabata sannan tasake cewa ""let me have some snacks"" tana ganin Amrah a zaune sannan ga fatima amma tace ita, haka Dua tayi kitchen ita da fatima da Ayesha suka tayata hada mata cookies sannan takaimata, by then 4:30 yayi haka suka kama hanya Ayesha nata bata hakuri"

"Kawayen Aneesa ce maria da farida sukazo duba Dua acewarsu sunyi kwana biyu basu zoba kuma ai amanace akansu,."

"Sanda suka shigo gidan ba kowa a parlour hakan yabasu damar wuce dakinsu Dua, Dua ta gaishe su with respect"

"sukuma sunata mata nasiha akan sunsan halin datake ciki so dole saita Kara hakuri everything will be Alright then, taji dadin zuwansu dan sunkara mata courage,."

A hanyarsu ta fitane sukayi clashing da mummy nan tafara masifa ita adole karsu Kara zuwa mata gida.

"Yau take Friday so before break za'a manna musu exams timetable, Akwai Scholarship da za'a bawa wanda sukafi kowa kokari especially wanda tun junior set to their SSCE, so Ana sa ran Ayesha, Dua, da wani friend dinsu Haidar,. Ana fita break Ayesha, Dua, and haidar suka hada kansu waje daya suna scheduling time dinda zasuke karatu, Haidar yace ""and is good muna tashi at the middle of night"" Ayesha tace ""Sure"""

Haka suka gama komai sannan suka fara karatu before akoma class..

Amrah nazuwa gida tasamu mummy akan zasuyi third time exams dan har an manna musu exams timetable so ita tasanma this time around Dua ma saitayi kokari

"Mummy tace ""Calm down and I will surely bother her so that she will not have the chance to read"""

Amrah ranta fess ko dan karatunma bata saran fatawa ba saboda yanzu ma birthday din rumaisa suke shiryawa.. JIDDARHTULKHAIR 08110615256

. CHAPTER 7

Knock knock knock

"The knock on the door broke the trail of thoughts that Ayman was having in his mind, ""Oh God, when will I see the girl again?"""

"""Almost 7 years back, may be she's still living in abuja may be she's not..."

"One of the maid that works for them was on the door,. ""Sir your daddy is calling you down"" the maid said and left. Ayman yace, ""Abba kakirani?"", ""Yes I did Ayman"""

Inason zan turaka Germany for supervising my company for just a year

"Ayman yaji kamar ya daura hannu aka yayi ihu, duk plan dinsa bayan ya gama 2nd degree dinsa yanzu ne right time da zaije nemo ""wannan Yarinyar"""

"""the innocent girl with devastated life"""

"Dan shi yaji ajikinsa she's not Alright and he is ready to help her out,. Bayadda ya iya hakan ya'amince wa Abbah.."

"Direct dakin ammi yayi yace ""I dreamt about her today too Ammi"" and all my plan is to find her but, but I would be supervising Abba's company for a year,."

"Ammi tace ""karka damu everything would be solve out In shaa Allah"". Shims yace ""In shaa Allah""."

"Ayman was the only child to his parent, is the kind of child who gets privileges since childhood, Ayman he's the real educated man and handsome, Ayman lives his life as he wants! He is straight forward person when he loves he love when he didn't definitely he didn't.."

"Ayman yayi karatunsa a oxford university London inda ya karanta medicine, sannan yawuce Delhi India for his second degree"

"Alhaji Baba Ahmad shine mahaifin Ayman, mahaifiyarsa kuma Hajiya Aisha shi kadai suka haifa hakan yasa they extremely loves him"

"Dukksn su 'yan kaduna ne,"

"Alhaji Baba Ahmad was politician yana da companies a different countries, kudin kam ba masalar su bane, hakan yasa Cayman tasowa cikin gata da kulawa,"

"But one thing! Sun ba dansu isheshshen tarbiya ga kuma ilimin addini, hakan yasa yake mutunta kowa dukda shidin miskiline balalle ya zauna tadi da mutunba.."

"Yau weekend Dua ta tafi islamiyya sai 4 take zuwa, da aka fita first break karatu kawae suka tayi ita da Ayesha, hakama second break,"

"A hanyar su na zuwa gida suna challenging junansu da question, wani farin ciki sukeyi da sukaga sun iya Almost everything."

"Dua nashiga gida mummy tace tashirya zata rakata duk dan karta samu wani chance din karatu,"

"Dua sai taji abin yamata somehow somehow dan haka ta juyo tace ""mummy are you talking to me?"" tace ""Sure"" Dua tana shiryawa but duk tanajin wani iri, Anya sun taba fita tare?, toh me hakan yake nufi, har tagama shiryawa tana Saka da warwarewa, ahaka har tagama,."

"Sukaje gidan tight friend din mummy, aka sata gyaran store daga nan suka wuce supermarket namma taringa sata dauka kaza, mayar beyimin ba, haka tagaji tayi lisss, sunkoma gida around 9 Dua nashiga daki sai barci,."

"Amrah ta fito da gudu tayi hugging mummy tace saike mummy yanzu haka tayi barci ma, mummy taje taleka aikuwa"

"tayi nisa a barci, haka suka sauka suna dariyar mugunta."

"Around 4:00am Dua ta farka taga Ashe har 4 yayi nan ta tashi tayi Alwala taringa nafila tare da addu'o'in samun nasara da nemawa mummyn ta rahama ubangijinta har gari ya waye,.."

CHAPTER 8

"Gari na wayewa Dua duk tagama wani aikin da tasan za'a sata sukayi clearing everywhere tare da fatima sannan sukayi breakfast tare,"

"Lokacin da suke breakfast ne daddy yace bazai samu daman kaisu ba driver ne zai kaisu, so they have to hurry"

"Duk su biyun suka futo tare Amrah na 'yar wake waken ta Dua kuma na morning Tasbih haka suka shiga, Amrah ce tace da driver ""can you take us to super market first before we go to school?"" Driver yace ""As you say!"" Dua tace ""Amrah what are you saying?"" ""Are you for real?"" ""You know we're having exams and you are talking about something else"""

"Amrah tace ""didn't I warned you?,"" Dua ranta ne ya baci basu taba musu ba Amma this time around tanajin Zasu fara dan gaskiya ba bazata bari tayi missing exams ba tace ""yes you did, but, But that wouldn't stop me saying out what's on my mind, if you are not ready for it just say"""

Amrah ta juyo backseat tana kallon Dua with so much Astonishment

Aranta tace daman tana magana har hakane ko kuma saboda ranta ya baci ne Driver dinne yace toh ina zamu daya

"Dua ce tayi saurin cewa ""if you're not ready to take us to school then drop me here"" daga shi har Amrah sake baki sukayi suna kallonta,"

Shi daman yasan Dua keda gaskiya dole ne yasa ke biyewa Amrah saboda yasan itace ake ji da'ita

"Amrah tace ""drop her them"" ba yadda ya iya dole ce tasa ya sauke Dua sannan ya wuce super market da Amrah Tafiya takeyi saboda batada transport money kawai taji horn a bayanta hakan besa tasaya ba saida motar tazo daf da'ita sannan taga ansauke glass din motar Ashe ma su Haidar ne , Atake taji wani relief, tagaishe da drivern sannan tashiga baya, nan suka kafa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment