google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

,a kano,mik'ewa yayi ya,nufi hanyar koma,wa gida tafiya me nisan gaske yayi sanan ya isa gidan ya mance da sallama yashige babu kowa a palon "direct d'akin MARIYA ya wuce " samun'ta yayi tana kwance a gado tana charting tun bayan tafiyar JAMILA bata mik'e daga inda take zaune ba JABIR ne yadubi MARIYA yace amma baki'da imani kina ganin y'ar mutane tabar gidan ,nan".


Tunda ya, fara magana MARIYA ko d'ago kai batayi,ba "bare ta bashi amsa ranshi,ne yakuma 6aci tabbas da yana duka babu abin'da zesa be yiwa MARIYA duka ba"ficewa yayi ,yanufi d'akin AFRAH" hijab d'inta ya d'auko ya rufe fuskar,shi yaji kuka na zuwa'mai yarasa ya zeyi da rashin 'imanin MARIYA".

Washe gari AFRAH na hango,tsabar tafiya na kwana d'aya ta jigata tayi bak'i"tafiya takeyi babu wai, waye d'an kwalin kanta ma cireshi tayi yana hannun,ta"surutu ,takeyi wanda ba kowa zegane maganar taba "wani mutum ne a cikin wata bak'ar mota yayi parking" dai'dai saitin gurin,da AFRAH ta ,tsaya "rage tsawon bak'in gilashin daya rufe motar" saboda,na waje baze,ga na cikiba "lek'o da kai yayi waje AFRAH nata suru tanta bata kulashi ba" k'awala mata kira yayi da ke mahaukaciya ga sadaka a zabure ta mik'e ta cakumo wanan mutumi tana kuka tana kiran sunanda se mutum ya nitsu ze gane sunan wa, take kira'JABIR take cewa da wata iri,yar murya wace ta dashe tsabar ihu"bak'in mutumin ne yace da alamu dai wanan yarinyar harka take so janyota yayi ,ya tura ta cikin motar'shi ya,nufi wani katafaren gida" in kaga gidan kamar ba,a Nigeria ba "horn yayi me gadi ya bud'e mai get kutsa motar yayi a hara,bar da wasu tsala tsalan motoci suke" lokacin daya shigo AFRAH tayi baci, a motar d'auko,ta yayi kamar k'aramar yarin,ya" shigewa yayi da ita, cikin gidan babu kowa a gidan se megadi "bacci takeyi hankalin,ta kwance babu damuwar komai" wani tsara,ren palo yashiga kai tsaye, fad'ar irin tsaruwar da palon yayi 6ata lokaci,ne bedroom d'in dake cikin gidan" ya wuce da ita ya kwantar da ita a makeken gadon ,da ya k'awata d'akin ".

Wanka yayi ,yafito daga shi se gajeren wando da farar riga me gajeren hannu" sufa yayi a gadon kana ya rungumo AFRAH da,keta bacci ,rungumeta yayi sosai "acikin ranshi yana ai,yana irin kiwon da zeyi mata baze fara kusantar taba har seya bata wani abu" da shi,kad'aine yasan ko menene".

JABIR na d'akin AFRAH yana bacci yaji ringin d'in wayar AFRAH" gabanshi,na fad'uwa ya d'aga wayar da sallama ji,yayi ance AFRAH nake nema" seda ya nisa kana yace,tafita anguwa"mamin AFRAH da take ganin kamar JABIR ba gaskiya yake fad'a mata ba "tace, JABIR meyasa zakayimin k'arya kodai AFRAH bata,da lafiya ne kake 6oyemin¿" rasa meze ce yayi can kuma hawaye ya zubomai sharewa yayi ,murya me alamun anyi kuka" yace mami wlh bansan inda AFRAH ta ,tafi ba kukan daya,zomai lokaci d'aya ne ya hana,shi k'arasa maganar"mami ce da gaban,ta ke mugun fad'uwa "a zabure ,tace ina ka,kaimin yarin,yata" kuka, mami takeyi kamar k'aramar yarin,ya "JABIR ne yaji kamar yau AFRAH ta 6ace a zabure ya mik'e sekuma yadawo ya zauna".


Yarasa inda zesa kansa "

MARIYA ta rasa abin,da
ke damuta ,tun tafiyar AFRAH ta,rasa gane kan JABIR" JAMILA,takira akan tazo sutafi ,gurin boka" JAMILA ce ta duba lokaci k'arfe d'aya na rana"tace gaskiya yanzu,ina da bak'o sedai zuwa k'arfe hud'u" MARIYA ce ranta ,yakuma 6aci ,tafara tunani"gashi ta ,kori AFRAH gashi JABIR bashi,da wata magana inba ta AFRAH ba"mafita ,tafara'nemowa k'arfe hud'u dai,dai JAMILA ta iso "samun MARIYA tayi a Palo .


JAMILA ce ta,dubi MARIYA 'tace muje ko¿" eh tace, suka 'kama hanyar waje"batare da, ta'tambayi JABIR,ba ta'fice daga, gidan direct motar,ta "ta d'auko suka shiga" se gurin boka".


Tunda suka fara shiga jejin"suka jiyo wani ,irin kukan tsun'tsaye hak'ik'a sun tsorata,matuk'a"MARIYA tsabar ,tsoro har tana fad'uwa "JAMILA ceta ,temaka mata'ta mik'e"

Tafiya me nisa,sukayi ,suka iso jejin sun sami bokan'na zaune yana wasu surutai na tsafi "tuna dokar shiga gurin ,bokan sukayi"juyawa sukayi,kana suka k'arasa gurin bokan" bayan sun zauna yafara gayawa MARIYA abinda yake tafe da ita.....✍️✍️✍️


*mom Islam*✍️✍️
[12/1, 6:32 AM] Zainab Abu: *🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_




*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*




*MARUBUCIYR*

*ZAINABU ABU*


*AND NOW*

*ZAZZAFAR KISHI!!!*.

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*


*page* 3_4


_____wai dama haka auran me mata yake¿ take tambayar kanta ,seda ,dare yayi sosai duka yaran suka wuce part d'insu lokacin da suka tafi karfe 10:20 pm na dare AFRAH ce kwance a makeken bed d'inta tana shirin yin bacci tayi alamun ana nocking tashi tayi taje ta bud'e k'ofar JABIR ne sanye da kananun kaya ganin shigar da AFRAH tayi ya d'auki hankalin shi sleeping dress ne a jikinta da be wuce cinyarta ba k'arasowa yayi ya bud'e hannayen shi a kunyace ta zo ya rungumeta...

Rik'e da hannun juna suka fad'a gado rufe k'ofar yayi daganan yafara sauya labarin tunda yafara sarrafa AFRAH yanemi tunanin shi ya rasa yana cikin cirewa AFRAH kayan jikinta sukaji ana nocking.

A fusace yamik'e yanufi k'ofar bud'ewa yayi MARIYA ce dafe da goshi tana kuka hankalin JABIR ne yatashi cemata yayi jeki d'aki ganinan zuwa mutafi asibiti wucewa tayi dafe da kanta .

Tana zuwa d'akinta ta buga tsalle ta kwanta tana kuka likitan ta ,takirawo tanajin ya d'auka tace doctor gamunan zuwa nida alhaji kasan menakeso dakai ¿sonakeyi ,idan munzo kace dole se anbani gado saboda ciwon babba ne doctor Ahmad ne yace karkidamu hajiya angama bakida matsala.

JABIR na shiga d'akin AFRAH ya kamota ya d'orata a kan cinyar shi yace AFRAH dan Allah kiyi hakuri kinga MARIYA batada lpy ,yanzu zan kaita hospital AFRAH da idanunta suka kasa 6oye kukan datakeyi tace sekun dawo .

Jallabiya ya zura kana ya d'auki mukulin motarshi yaje d'akin MARIYA a kwance ya sameta tanata nishi alamun zazza6i na damunta sosai Sannu yadinga jeramata ya sukuceta ya kaita mota ya rufo motar .

Komawa d'akin AFRAH yayi samunta yayi tana kuka rarrashin ta yashiga yi seda tayi shiru yace mata ga yara nan bansan ko zamu dawo yauba to tacemai ya ciro kud'i masu yawa ya bata kar6ba tayi tace Allah yak'ara bud'i .

MARIYA ce a mota ta kirawo wata aminiyarta kawar tatace ,,tace shegiya aikin ki yana kayu yanzu ya ake ciki MARIYA ce tace ai nad'au alwashin JABIR nawane ni kad'ai wata mace bata isa tace zamu dinga sharing miji ba koda munyi sharing d'in to baze kwanta da itaba balle har ta sami ciki tazo aihuwa cabb suna cikin magana ta hango JABIR na zuwa kashe wayar tayi daganan yashigo motar suka nufi hospital d'in.

Alokacin dasuka isa hospital d'in karfe 12 na dare direct baban oficin likitan suka wuce daganan aka kaisu d'akin da ake wantar da marasa lpy .

Doctor Ahmad ne yayi, yan gwaje ,gwajensa yace gaskiya madam tana famada ciwon zuciya kuma se mun bata gado saboda za,a k'ara mata ruwa da sauransu .

Inda JABIR yaga dare haka yaga rana itakuwa MARIYA nata shek'a baccin ta misalin k'arfe hud'u na asbah MARIYA ta farka tanata kuka had'i da ihu dagudu JABIR yafice yaje office d'in likitan segasu ,sun dawo tare allura aka yimata dagan ta koma bacci .

Washe gari da safe AFRAH ta ,tashi tayiwa yaran wanka ta shiryasu tayi musu breakfast sun k'arya daganan tashiga wanka tafito mai tashafa bata tsaya yin wata kwaliyaba ta d'auko kayanta doguwar rigace pink me adon flowers masu kyau se d'an kwalin rigar tasa hijab .

Abincin dazata kai hospital d'in ta d'auko suka fito da yaran da BILLY da KHALIFA da MAMA itace k'arama .

AFRAH ce ta aiki BILLY takirawo driver bayan takirawo shi tashigo tace anty yace wai mufito.

Motar suka shige suka wuce hospital d'in basu san d'akin ta aka kwantar da MARIYA ba number JABIR tashiga kira yanajin wayar tafara ruri ya d'auka amsawa yayi da room 5 muke to sekun k'araso MARIYA najin haka seta shiga bacin k'arya .

Da sallama suka shigo nuni yayi musu da kujera zama sukayi AFRAH ce ta durk'usa tace barka da safiya JABIR ne yace kintashi lpy ,lpy Lou tacemai a tak'aice yaranne suka taho kusadashi sukace good morning dady amsawa yayi da dafatan kun tashi lpy fine suka ce AFRAH ce tadubi gadon da MARIYA take kwance .

JABIR ne yace mekuka zo mana dashi AFRAH ce tace abinci ne tashi tayi taje ta zubomai yanata santin girkin AFRAH ran MARIYA in yayi dubu ya 6aci yink'urin mik'ewa tayi JABIR ya taho da sauri ya rik'eta bud'e ido tayi a hankali .

AFRAH ce tazo kusada gadon tace anty kintashi lpy MARIYA ce ta zabga mata harara tace daban tashiba zaki ganni ne munafuka .

JABIR ranshi a 6ace yace wlh MARIYA kina bani mamaki baki d'auki duniya da sanyi ba.

AFRAH ce takoma gefe ta fitoda wayarta tana danne danne can anjima tace nizan tafi yaran sukace mu zamu zauna a gurin momy sallam tayi musu MARIYA tak'i kulata .

Bayan ta fice JABIR ze bita MARIYA tafara kukan munafirci haka yadawo yarungumeta yana rarrashinta tunda yaji ance tanada ciwon zuciya yake gudu 6acin ranta.
Bayan takoma gidan tarasa mekeyimata dad'i tafara tambayar kanta wai wane irin miji ta aura ¿.

Satin MARIYA d'aya a hospital aka sallamo su se abinda takeso shi za,ayi a yaune AFRAH tacika one week a gidan JABIR kuma yaune ze koma d'akin MARIYA .

Duk wani maganin mata dazesa ta mallake zuciyar JABIR tana amfani dashi dakuma uwa uba makirci wanka tayi tasa sleeping dress masu shara,shara iya cinyarta turatuka masu d'aukar hankali ta shafa ta d'auko cingom me kamshin strawberry ta jefa a baki.

K'arfe nine o'clock tasa yaran sukaje suka kwanta tana cikin gyra gashin kanta segashinan ya shigo dagudu taje tarungumo shi d'aukarta yayi ya wurgata kan gado.

Rad'a mai tayi a kunne I miss you my JB k'ara rungumeta yayi daganan naga suna hararata na fito daga d'akin.

Washe gari AFRAH batasa JABIR a idanun taba bare yaran nasu .

Damuwace ta,taru tayimata yawa tarasa wazata gayawa damuwarta maminta ce tafad'o mata har tad'auko waya zata kira kome tatuna sekuma ta fasa kuka ta fashe dashij me tsuma zuciya .


✍️Mom Islam ce🥰
[12/1, 6:33 AM] Zainab Abu: ________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


*🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_




*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*




*MARUBUCIYR*

*ZAINABU ABU*


*AND NOW*

*ZAZZAFAR KISHI!!!*.



*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*


*page* 13_14


_____Bokan yace kinason a sawa mijinki mantau ko¿"eh MARIYA tace bokane yacigaba da surutu ,can ya 6atarai,yadubi su JAMILA yace gaskiya mijinki yanzu baya wasa da sallah kinga ko anyi baze kamashi ba "itama wacan din beshigeta sosai ba ,dan tana tunawa da mijink ta MARIYA da gumi ya wanke mata fuska lokaci d'aya tace to yanzu boka menene abin yi, wata irin dariya yayi kana yace kugak'ura zedawo dai,dai " to tacewa boka suka mik'e suna tafiya tana masifa ,wallahi danasan wahalar banza zansha da banzo ba "JAMILA ce tasa dariya tace koni dazance karmu taho bazaki yarda ba.

Mamin AFRAH ce ta iso garin kano ,misalin k'arfe 11am na safe kiran wayar AFRAH tayi, ringing takeyi amma ba'a d'aga ba" k'ara gwadawa tayi cikin sa'a aka d'aga" jin muryar JABIR yasata k'ara shiga damuwa" tace kana nufin da gaske AFRAH na batanan¿"shiru yayi dan bashida amsa"cikin she,shek'ar kuka mamin tace to gani a kano kazo ka d'aukeni, cikin fad'uwar gaba yace to ganinan "wucewa d'akin MARIYA da bata dad'e da 'dawowa daga gidan bokanta ba" sallama yayi ko kulashi batayi ba ,bare yasa ran zata amsa masa, zama yayi kusad,ita kana yace MARIYA yau zamuyi bak'i daga Kaduna ,nanma bata kulashi ba ,tsawa yadaka mata yace ,duk iskancin,ki da rainin hankalinki wlh sena gyra miki zama ,MARIYA ce ta sake baki tana kallon shi ,cikin jin haushi JABIR yace wlh hardai,matar nan tazo kika wulakan tata to abakin auranki "MARIYA ce ta mik'e a fusace tace to wlh baka isa ,ba kuma koma wacece ko daga ina tazo babu ruwana da ita wanan kai yashafa" JABIR da zuciyarshi take suya yadubi MARIYA yace yau zaki tabbatar da koni waye nasan duk zaman da mukeyi dake, kina ganin kamar ina tsoronki ne ko.

To ki wula k'anta'ta kigani ,tsaki taja mtsw ta'tafa hannu kana tace indai wanan kalmar ce ai kana fad'arta koda yaushe kaga ni banida lokacin wata mata.

Suna cikin surutun'sukaji kira d'agawa JABIR yayi kana yace ganinan zuwa insha Allah ,abinci ya umarci MARIYA da ta,d'orawa mamin AFRAH ko kulashi bata yiba ta koma ta kwanta.

Ficewa yayi 'ya d'auki motar'shi ya nufi inda mamin AFRAH tace an sauketa ,besan taba shiyasa da ya,isa gurin yaketa baza ido ko zeganta amma ina be hango kowa ba .
Number da take kiranshi yakira ,cikin sa'a ta d'auka JABIR ne yace Mami kina ina gani na iso inata nemanki ,mami da take wani hotel tana cin abinci tace ganinan fitowa natsaya cin abinci ne "JABIR da mamaki ya kamashi yace memakon tabari taci inmuka isa gida amma ta,tsaya tanacin abinci me tsada sosai " isowa tayi tace to mutafi,motar ya bud'e mata bayan ya durk'usa ya gaisheta suka d'au hanyar zuwa anguwar su MARIYA wato unguwa uku.

Basuda nisa,a tsakani dan'danan segasu ,sun iso mamin ko tunda suka shigo katafaren gidan take k'aremai kallo duk ,kyan gidan su ,gidan JABIR ya ninkashi, sekuma ta 'tuno da AFRAH kuka,ne ya ku6uce mata ,JABIR a memakon ya bata hak'uri,shima yacigaba da kukan seda sukayi kuka sosai ya fito daga motar ya bud'ewa mamin suka shiga cikin gidan.

Suna shiga suna ci karo,da MARIYA a zaune tana cin ,cingom tana karkad'a k'afa , mami ce tace sannu MARIYA ko kallon mami batayi,ba bare ta kulata,JABAR ne yace kinaji ana gaisheki ,a hasale MARIYA tace konaji mekakeso ince JABIR ne yace mami zomuje in kaiki d'akin FARAH yana ambato sunan y'ar tata mamin tasa kuka ,suna tafiya MARIYA tace mtsww ashe dangin shegiyar nan ce ,tayi shigewar ta d'aki.

Suna shiga JABIR yace nan ne d'akin FARAH "mamin ce tak'arewa d'akin kallo babu lefi d'akin AFRAH n yayi kyau sosai ,cewa yayi barinje indawo mami ba jimawa zanyi ba,Allah ya tsare tayimai ya fice .

Direct gurin me siyarda tsire da yogurt ya nufa yasiyo mata duk,da taci abinci ,shigowa yayi cikin gidan da sallama MARIYA na Palo tana kallo ta mik'e tana sanu da zuwa ,JABIR ne ya rik'e baki yana kalon ta rik'o ledar dake hanunshi tayi ,shikuwa ganin haka ya fizge " zuciya ce ta d'ibi MARIYA tace ai dole kadinga ,rawar jiki runda kayi bak'uwar karuwa cikin fusata da kalaman 'nata yace mamin AFRAH ce karuwa bakida hankali ko yadinga dukanta seda ta jigata tukun ya kyaleta" Allah yasa d'akin AFRAH yana sama shiyasa mamin bata jiyo suba".

Da rarrafe ta k'arasa d'akin tana kuka ,wucewa d'akin da mamin take yayi ,yaje yakai mata kayan da yasiyo ya dauko abin zubawa ya juye ya bud'e fridge yad'auko mata ruwan sanyi yadawo yace mami barinje in dawo, albarka mamin tadinga samai ,yajin dad'i sosai ya fice.


********************
AFRAH ce zaune a gidan wanan mutumin me suna ZAKI tana zaune tana kuka shikuwa yana zaune kusada ita yana shafata cikin dasha,shiyar murya tace ka k'yaleni d'an iska jin haka ya sunkuceta dama baya barinta da kaya a jikinta kulum cikin pant da bra yake barinta (inkaga halin da AFRAH take ciki seka tausaya mata).
Danneta yayi,yamata rumfa da jikinshi ko tausayin,ta bayaji haka yadinga iskancin shi seda yaga bata motsi tukun ya kyaleta.

Duk abinda zeyi mata baya shakkar komai ,ya maida AFRAH kamar,karuwar shi".

Yau cikin AFRAH watanshi uku yafara fitowa ,ZAKI besan AFRAH nada ciki ba "tunda yagano tanada ciki shikenan yadena ,raga mata " ita kuwa kullum cikin ciwon mara take ,

Wata ranar Laraba ne ya,tafi anguwa yabar AFRAH a gida,AFRAH tana ganin haka ta dauki hijab da wata doguwar rigar shi,tasa saboda babu wanda yasanshi da kayan ,kuma hankalin'ta nanan sedai bazata iya komawa gida ba".

Lek'a waje tayi ,taga babu megadi yatafi wani gurin da gudu ta ,koma cikin gidan ta d'ebo kud'i da yawa ,zasukai 100k ta,fice da gudu ta mik'i hanya seda tayi nisa da gidan ,sanan ta 'tsaya tana tunanin gurin zuwa.

Wata mota ,tagani tayi parking rugawa tayi da gudu"ko tsayawa batayi ba, tana tunanin kar azo takuma komawa gidan da tafito.

Tana cikin tafiya ne ,taga tashar mota ana cewa unguwa uku 'unguwa uku, jitakeyi kamar ta 'ta6a jin sunan anguwar me motar ta 'tambaya nawa ne d'ari biyu yace mata"zaro dubu d'aya tayi ,aka bata canji,ta shige mota " sunyi tafiya me ,nisa sosai sanan akayi,parking a bakin titi kowa ya fita AFRAH ce tadubi wani mutum da,yake tsaye yana jiran mota "tace bawan Allah ina ne unguwa uku ¿" nan 'ne yace mata ,k'ara cewa tayi dan Allah ko kasan gidan Alhaji JABIR¿" dasauri mutumin yace eh nasani kusada gidan zani, ina jiran mota ne azo a d'aukeni "cikin farinciki AFRAH tace yanzu yazanyi ,inje layin " mutumin ,ne yace in bazaki damu ba kibari yanzu,za'azo a d'aukeni semu tafi ,farinciki ne ya lulu6e AFRAH ......✍️✍️✍️



Mom Islam ce🥰✍️✍️
[12/1, 6:33 AM] Zainab Abu: ________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_




*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*




*MARUBUCIYR*

*ZAINABU ABU*


*AND NOW*

*ZAZZAFAR KISHI!!!*.



*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*


*page* 15_16


_____Driver'nne yazo d'aukar mutumin yacewa AFRAH tazo su shiga, shiga tayi suka d'auki hanya suna cikin tafiya tafara gane hanyoyi dakuma lokacin da sukaje hospital duba MARIYA" jitayi ance munzo ga'gidan nan "zaro ido tayi kana tafara kuka tana cewa nagode sosai dan Allah kozan san sunan,ka shiru mutumin yayi " kana yace sunanan Alhaji usman, kinga gidana can godiya tayi mai sanan ta fice daga motar ,kai tsaye gidan tanufa"megadi ne yafara washe baki yana sannu hajiya ,yawwa tace kana ta shige ciki .

Bata sami kowa a palon ba,hakan yabata damar k'arasawa room d'inta batare da tayi sallama ba, da shigarta tajiyo muryar JABIR shida wata mata ,tadai so ta gane me muryar sekuma ta shige "sallama tayi su mami da suke zaune suna hira ,ai suna ganin AFRHA suka mik'e tsaye cikin firgici da tashin hankali, mami ce takalli JABIR tace kodai kunada aljanu ne a gidannan?" JABIR da yagama tsorata yace wlh mami sedai 'idan yau suka shigo "AFRAH jiki a sanyaye tazo kusada mami tace oyoyo mami na,itadai mami babu halin ta gudu ,tunda koma aljana ce aita rungumeta🤣.

AFRAH ce tace nice wlh ,wani Alhaji usman ne ya d'aukoni daga tasha yace wai yasanka" JABIR dajin haka yace eh lallai AFRAH na ce, godiya yafara yiwa Allah "itako mami banda kuka babu abinda takeyi tana kuka tana rungume da AFRAH .

Mami ce tadora mata ruwan wanka AFRAH da takoma kamar k'aramar yarinya tace inane bayi" mami cikin mamaki tace gashinan keda d'akinki amma kina tabaya ta".

Shigewa AFRAH tayi tafara wanka sekuma tadinga tuno lokacin da tafita cikin gidan da abubuwan da suka dinga faruwa da ita.

Ihu ta kurma mami tashigo da gudu taga AFRAH a sume"mami ce ta,watsa mata ragowar ruwan ,wankan ,tajata zuwa bedroom d'inta saboda bazata iya d'aukar taba"kuma lokacin JABIR yariga ya fita adu'oi mami takeyiwa AFRAH segashi ta bud'e ido a hankali.


JABIR ne yatafi part d'in MARIYA yake gaya mata AFRAH tadawo,tunda yafad'a mata tayi tsalle tace wlh k'arya yakeyi sedai 'in mafarki yake ,JABIR abin yabashi mamaki yace yanzu MARIYA nine keyin k'arya¿"cikin isa da nuna eh tace yo inba k'arya kakeyi ba ,yaushe za,ace wata banza can tadawo "wayasani ma ko tamutu acan ".

Ficewa yayi daga d'akin'nata yanufi part d'in AFRAH ,tana zaune tayi kwaliya cikin rigada zani mekyau,mami ce tacewa JABIR da yashigo yanzu,tace JABIR narasa gane meyasa AFRAH tabar gidan auran'ta alhali batada aljanu .
JABIR ne ya nisa,kana yace wlh mami koni ban isa ince ga dalili ba ,babu inda ban bada cigiyar taba,amma gashi cikin sauk'i Allah yadawo min da AFRAH ,mami ce tace yanzu dai jibi zan tafi gida, anjima zani gidan yayata a rijiyar lemo ,ammafa da AFRAH zamu wuce ,JABIR cikin tashin hankali zega samu yaga rashi,yace mami meyasa¿" mami ce tace kawai ta aihu acan tunda naga cikin ta ya girma "JABIR bashida ikon musawa mami amma bayason AFRAH tayi nisa dashi, yace to momy "Allah yayi mana za6i mami ce tashirya zuwa anguwa driver JABIR yakirawo ,yakai mami unguwar " bayan tafiyar ta ne JABIR ya ,janyo AFRAH jikinshi yafara bata ,hak'uri dangane da halin da tashiga,mik'ewa tayi, taje ta d'auko jakar da tasa kud'in da takwaso, daga gidan wanan mutumin wato ZAKI"mik'awa JABIR tayi ,yana gani yace AFRAH meye wanan¿"cikin sa'sanyar muryar ta 'tace kud'ine da na d'ibo daga gidan dana, fito zaro ido JABIR yayi kana,yace har wani gida kikaje?".

Labarin rayuwarta datayi a gidan ZAKI dakuma wahalar datasha ,tabashi ya tausaya mata sosai ,amma inya tuna AFRAH na d'uke da babyn shi wani,farinciki yakeji" kamar sabon ango.

Ci,ci6arta yayi 'yakaita gado yana nuna mata inda, yayi missing d'inta.
Suna cikin haka sukaji an turo k'ofa,bakowa bace illa, MARIYA hangosu tayi tsirara ,kuma hakan besa ta kawar da idanun taba, ta kurma ihu tana wayo nashiga uku annoba tadawo,zata mallake min miji" JABIR shikuwa yanason yabawa MARIYA haushi yace baby ina kikeso mekikeso indinga,yimiki ¿"AFRAH da tunda tunda tadawo tama mance da wata MARIYA, se yanzu ta tuno ko wacece ita.

AFRAH ce tadubi JABIR kana tace kaga breast d'ina zafi yakeyi ,tafara kukan shagwa6a JABIR da ya kai hannunshi MARIYA tasa kuka tace dama yawon barki 'kika tafi"shegiya maiyya ,zata cinyemin miji "JABIR yakusa yin dariya yakuma rungume AFRAH yasa musu blanket .
MARIYA da takaishi ya isheta,tace munafuki ,wlh senayi maganinku tafice fuu"

Tana fita su AFRAH suka ,hau dariya ,seda JABIR yabawa AFRAH wuya sanan ,ya k'yaleta ,wanka yaje yayi ,yadawo ya d'auki AFRAH yayi mata wanka ya dawo,da ita "
Bayan yagama shafawa jikinshi mayuka masu k'amshi ,ya d'auko kayanshi masu kyau "yadawo gurin AFRAH dake kwance tana kallon'shi ,murmushi yayi mata,yazo d'aukar ta 'zatayi mai kuka ,yace to bari 'inkara duba baby na ko .
Dariya tasa yayi mata kiss a goshi ,lumshe ido tayi kana tace , kasan dai jibi zamu tafi,nida mami ko " JABIR da yake shafa,mata mai yace 'eh ai kafinnan nak'ara,duba baby"rufe fuska AFRAH tayi tana dariya......✍️✍️✍️



*mom Islam ce🥰*
[12/1, 6:33 AM] Zainab Abu: *🥀🥀ZAZZAFAR KISHI!!!🥀🥀.*
_labar me ɗauke da makirci _cin aman da soyayya_




*NA*
*ZAINAB HABEEB.*
*MOM ISLAM*




*MARUBUCIYR*

*ZAINABU ABU*


*AND NOW*

*ZAZZAFAR KISHI!!!*.

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISMILLHIR RHMNIR RAHIM*


*page* 17_18


______JABIR ne yace my AFRAH zan fita bye, AFRAH na kwance tace to Allah yadawo dakai lpy mekakeson ci"JABIR ne yace komai kikayi ammafa karki wahalar min da baby,dariya tayi ta koma ta kwanta.

Yau saura kwana d'aya mami tadawo sutafi da AFRAH ,MARIYA ce data rasa ya zatayi da damuwar da take ciki gashi sunje gurin boka yace tunda har AFRAH tadawo to maganin ya karye, kuka takeyi sosai tarasa meke yimata dad'i ,
Kiran JAMILA tayi a waya tace please kizo wlh babu lafiya ,JAMILA da tashiga damuwa tace mekuma yafaru? MARIYA cikin yanayin damuwa tace nidai kizo kawai .

JAMILA ce tace to karki damu ganinan zuwa "yauwa MARIYA tace daganan sukayi sallama.
AFRAH ce a kitchen tana had'a abincin dare ,so takeyi tayiwa JABIR surprise' saboda tashirya mai abinci mai raida lpy " tana cikin markad'a attaruhu taji ana nocking ,mikewa tayi dan taga waye ,lek'awar da zatayi ta hango MARIYA da JAMILA sunci d'amara suna gir'giza "AFRAH ce taji gaban ta yana fad'uwa ,MARIYA najin alamun bud'e k'ofar AFRAH ta kutso kai cikin kitchen d'in bayan JAMILA tashigo suka kulle door d'in da key MARIYA ta 'tura key cikin hular kanta .
AFRAH da tagama tsorata tace menayi muku daza kushigo min har cikin daki ¿".
MARIYA ce ta shek'e da 'dariya kana tace ubanki kikayi mana ,shegiya karuwa yar iska, AFRAH dai

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment