google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da mahaifinta,bisa kulawar mummy.

A ranar hammad ya iso garin irin farincikin dayake ciki shida iyayensa abun ba'a cewa komai,jameel ma sosai yatayashi murna,ranar suna aka sawa babyn sunan maman Zahra suna kiranta da Farhana,mejego da farhana sunyi kyau har sun gaji.kyaututtuka ko sun shasu agun daddy ba adadi na haifar me sunan ƙanwarsa da sukayi.

Hammad na son farhana kamar ya maida ta cikinshi,se ya kwashe awanni yana wasa da ita batare daya gaji ba.

Ɓangaren muamalarsa da zahra ko se abunda yaci gaba dan ta koina zahra ta wadaceshi,beda kishin ruwan komai.

Zahra sosai ta ƙara girma da wayau da wayewa sakamakon haɗa degree ɗinta da tayi,tsakaninta da mijinta se son barka,tasan duk wani lagwansa,da yadda zatayi ta faranta masa rai.

Kullum cikin godewa Allah take daya bata hammad a matsayin abokin rayuwarta.

*ALHAMDULILLAHI*

Anan littafin tayi min ƙanƙanta yakawo ƙarshe,kuskuren dake ciki Allah ya yafe min,darasin dake ciki Allah yasa ayi amfani dashi ta inda yadace.

Ku biyoni cikin sabon littafina SHIMFIƊAR AURENA,wanda ze taka muhimmiyar rawa akan fannin zamantakewarmu ta aure,zaa baje haja ta yadda kowa zata gyara shimfiɗarta.karki bari abaki labari,SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal ba tsada.ki turo kuɗinki asaki a group adama dake.

Kina sona da rubutuna baki sayi SHIMFIƊAR AURENA BA anya soyayyar nan kuwa😄

karde in cikaku da surutu ku biyoni cikin littafin me tarin darussa na rayuwa.

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

taku har kullum

zahra surbajo.



surbajo for life.

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment