You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
shi, zai tura kuɗinsa ta wannan Account: 0019138715 Maimuna Isah stanbicIBTC, sai ya tura shaidan biya ta wannan number 09034313679_
_Ko Katin MTN na ɗari uku ta wannan Number 09034313679_
_Ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi wannan number +227 92 34 33 01_
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Last Page 9-10
Da cikin suke yawo lokaci da dama, ya samar mata kuku Samuel shi keyin aiki tunda Samuel yaga uban gidan nasa mai kuɗi ne ya ci Alwashin Sai ya kwato kuɗin gunsa domin shi a rayuwansa ya tsani Musulmi, Musulmin ma musamman Bahaushe.
Yana masa biyayya sosai shiko Mahdi yana ƙaunarsa ganin biyayyan da yake masa. Cikin haka ne Maimunatu ta sauƙa ta haifi ƴarta mace. Murna gun Mahdi ba'a magana, ita ma tayi murna nan amma kuma ta ce ita fa baza ta ƙara ba don ƴaƴa zasu takura mata wannan ɗin ma ya nemo Nanny tayi rainonta. Bai iya musa mata ba saboda da son da yake mata. Samuel ya kira ya tambaye shi ina zai samu Nanny wacce zata na kula da yarinyar, Samuel kuwa ya ce "Zai samo masa "
Budurwan sa Ruth ya samu ya kawo ta, nan ta musu Alƙawarin kula musu da ƴarsu.
Ranan suna aka saka mata Suna Ashanty, shidai ya ce sunan yana masa daɗi ne amma kuma baisai asalin sunan da ma'anarsa ba. Anyi shagalin suna kowa ya watse. Ashanty ta koma gun Ruth saidai idan zata sha Nono ne za'a kaita tana gama sha kuwa Ruth zata tafi da ita.
Tun Ashanty tana ƴar jaririya Samuel suke aikata aikin masha'a a gabanta koma suyi da ita, har girmanta.
Shekaran ta ɗaya aka yayeta domin wai zasu bar ƙasar, haka dai suka tafi su biyu suka bar ƴarsu a gun Ruth da samuel.
Wani ƙazamar rayuwa suke koya mata, dashi ta tashi, shi take gani a matsayin abu mai kyau har tazo ta saba
Su kuwa Iyayen nata yawon shaƙawansu suke zuwa yi sai lokacin da suka ga dama zasu zo suga ƴar tasu, koda Lokacin Makaranta yayi Suka saka ta a makaranta sannan aka kawo driver ɗinta wanda zai na kaita ya dawo da ita. A haka Ashanty ta girma har alamomin budurci suka bayyana mata a lokacin kuwa ta riga ta ƙware da iya abin da su Ruth suka koyar da ita., koda suka ga yarinyar tana da kyau sai suka fara tura ta karuwanci tana zuwa tana samo musu kuɗi.
Wani zuwa ne da iyayen nata suka yi suka samu. Bata iya komai na ibada ba yasa Mahaifin nata ya samar mata Malam Yusuf dan yana koyar da ita, Saida Mahaifin nata ya zauna da Malam ya faɗa masa ya fara koya mata daga Sallah da duk wani abin da ya wajaba akanta kafin sauran karatu.
Kasancewan baisan halin sa take ciki ba yasa ya koya mata Sallah da su wankan tsarki kuma ya faɗa mata wajibi ne tayi Sallah, Kasancewanta duk abin da ake faɗa mata mai kyaune shi takan bi yasa ta riƙe Sallah kuma take yinta akan lokacin. Wanda ayanzu ko wace Sallah sai tayi wanka take saboda ƙazantacciyar rayuwan da take ciki.
Lokacin da takai Aya a labarin ta kan ta a sunkuye ta ɗago ta kalle shi taga yadda yake zubda hawaye ta ce "Malam kayi haƙuri idan na ɓata maka, Wallahi bazan ƙara taɓa ka ba, ka koya min karatu dan Allah "
Ya ce "Baki min Komai ba Aisha, yanzu na gane baki da laifi manyan masu laifi sune iyayenki da suka haɗa ki da su Samuel, su Samuel mungaye ne maƙiya addinin Musulunci dan haka dole ne a raba ku"
Ta ce "Malam me yasa"
Ya ce "Sun ɗora ki kan haramtacciyar rayuwa"
Nan ya fara faɗa mata irin ƙazantar da hukuncin da duk maiyin Zina da Lesbian da hukunci mai girma da ake musu.
Tunda yake magana take kuka, bayan ya kai Aya ta ce "Malam dan Allah ka faɗa min Yaya zanyi Allah ya yafe min, Wallahi nayi nadama kasancewar su Iyayena, kuma dan Allah Malam ka tafi da ni inda kake bana buƙatar sake kasancewa a wannan ƙazamin gidan "
Ya ce "Ya Isa Aisha haka kiyi shiru, baki da wani laifi tunda komai kina yinsa ne a rashin sani, amma daga yanzu kin sani, idan kika sake yi kina laifi gurin ubangijinki kuma zai miki hukunci. Sannan kuma ina mai baki shawara kiyi aure shine zaki samu sauƙin rayuwarki, domin duk wanda ya saba da wannan rayuwar yana wuya ya barshi, sheɗan ne zai yita tunzura shi, Idan ko kinyi aure da Sauƙi"
Cikin kuka ta ce "To Malam yanzu wa zai aure ni, a wannan rayuwa"
Ta ce "Wa kike So"
Ta durƙusa ƙasa tana kuka ta ce "Malam kaine kasan komai nawa kuma Kaine mai koya min komai, Malam dan Allah ka aure ni ka tafi da ni kada ka barni cikin wannan rayuwa"
Murmushi yayi ya ce "Bazai yuyu ba Aisha saboda ni ɗin bani da kowa kuma Daddynki bazai bani ke ba"
Ta ce "Mu gudu muje muyi auren mu"
Ya ce "Yanzu ki koma ciki, zan na zuwa muna karatu randa Daddynki ya dawo sai mu faɗa masa komai "
Ta ce "To ka amince zaka aure ni"
Ya ce "Ina sonki Aisha, kuma zan aure ki amma matsalan bani da kowa, ni maraya ne"
Ta ce "Ina son ka a haka zan zauna da kai idan har zaka saka ni a hanyar yadda zan bautawa ubangijina"
Ya ce "Ki shiga amma kada ki sake bari su Samuel suga koga gashin kanki ne balle su taɓa ki, ki tsawatar musu ki nuna musu zaki sa Daddy nki ya sallame su. "
Ta ce "To"
Ta tashi ta shiga ciki yana kallon ta har ta ƙule daga ganinsa tana shiga Ruth da Samuel suka taho Samuel ya ɗaga mata hijabi ta fizge ta ce "Kada ka ƙara taɓa ni, kafirin banza Allah ya isa tsakanina da ku da kuka koya min irin wannan rayuwa. To yanzu na gane gaskiya abin da kuka ɗora ni a kai ba mai kyau bane, kuma daga yau na barshi na koma ga Allah sannan kada ku kuskura ku ƙara matsowa kusa dani"
Samuel ya daka mata tsawa ya ce "Dole ki bimu Ashanty bazamu taɓa barin ki ba, ke kin zama namu kuma dole kiyi mana abin da muke so, jikinki namu, dan har yau banga mace irinki ba, kuma a wannan lokacin ko iyayen ki ne suka dawo basu isa su raba ni da ke ba.
Ta ce "Ƙarya kake nikan ma aure zanyi"
Ya ce "Kina son kice aure zakiyi to duk wanda ya aure ki sai na kashe ki, Sannan yanzu Iyayen ki sun dawo ƙasana idan suka dawo ƙasar nan basu ba komawa a gabansu zan na more jikinki sannan Ruth ma ta mare, kuma mu zuba ki gani.
_*Free page ya ƙare daga yanzu duk mai buƙata zai biya ɗari uku, Ina tare da ku Masoyana*_
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.✍🏻
[8/5, 9:49 AM] Mim😘: 🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
*🌐ZAMANIN YANZU*
NA
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
https://chat.whatsapp.com/GY0EDcNksDC9MQ75Q0HzKu
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
BILKISU
A MASAURAUTATA
MAI GIDANA
ZAMANIN YANZU
_Wannan littafi na kuɗine, Naira ɗari uku (300) ne, duk mai buƙatan shi, zai tura kuɗinsa ta wannan Account: 0019138715 Maimuna Isah stanbicIBTC, sai ya tura shaidan biya ta wannan number 09034313679_
_Ko Katin MTN na ɗari uku ta wannan Number 09034313679_
_Ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi wannan number +227 92 34 33 01_
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 7-8
Daka masa tsawa tayi ta ce "Sai na je, ko ka manta ba kai ka haife ni ba, Mahaifina ya ajiye kune a nan gidan saboda ni, dan haka dole ku barni nayi abin da nake so "
Girgiza kai yayi ya ce "Jeki amma ki sani dole ki rabu da wannan matsiycin malamin"
Fita tayi tana zuwa ta shiga ɗan rufar a sanyaye ta zauna akan kujera, ta gaishe shi ya amsa, shiru ya biyo baya sai can ta ce "Malam dan Allah kayi haƙuri akan abin da nayi maka bansan ranka zai ɓaci, na zata ko wani irin mutum idan na masa hakan na faranta masa ne kuma zai biye min, ni kuma tsakani da Allah ina jin sha'awar ka ne, amma kayi haƙuri malam bazan ƙara ba, tunda ga Samuel ma da principal ay sun ishe ni, Idan kuma mata ne ga Ruth da... "
Ya katseta da cewa "Aisha wani irin rayuwa kike yi haka wannan shine rayuwar da kike yi"
Kallon sa take cikin mamaki can kuma ta gyaɗa kai ta ce "Eh Malam akwai wani abu a ciki"
Ya kama kai Ya ce "Innalillahi wa Inna'ilaihir raju'un, Ina son jin tarihinki Aisha, sannan bayan naji ina son in ɗauke ki daga wannam gidan "
Ta ce "To Malam ka saurara kaji tun daga kan iyayena"
Kamar yadda Mommy na ta bani labari wannan zuwan da suka yi, Asalinsu ƴan garin Kano, Sunan Mommy na Maimunatu Iyayenta talakawa ne futuk suna neman abin da zasu ci du rufawa kansu asiri, Maimunatu ita ce ta biyu a wajen iyayen su Amina ita ce Babba Sai Maimunatu sai Aliyu. Amina tayi Auren ta ita ko Maimunatu ta nan tana burin ta auri Mai kuɗi dan a cewarta ta sha wahala a gidan ubanta baza ta sha wahalan gidan miji ba.
Duk cikin Samarinta talakawa ne sai mutun ɗaya wato Mahdi shine wanda iyayensa suke da kuɗi kuma yana sonta sosai sannan shima Mahdi ɗin kasuwanci yake, bai dogara da kuɗin iyayensa ba, suna son junan su sosai, saidai iyayen Mahdi sunce baza su aura masa ita ba saboda su ɗin Matsiyata ne, ko yaushe Mahdi yana zuwa gun Maimunatu, kuma yasa duk ta kori samarinta saboda tana sonsa, shima kuma baida wata sama da ita, ganin haka yasa Mahaifinta ya ce "Ya turo Mahaifinsa,"
Koda yaje yayi wa Mahaifin sa magana ya ce sam bazai auri ƴar talaka ba dama yaje ya samo wata ƴar attajiri mana, saboda ma yasan yadda ake maganan yarinyar akwaita da kwaɗayin abin duniya, Nan fa Mahdi ya bijire musu ya ce shima ba macen da yake so irin Maimunatu, kuma idan aka ƙi aura masa ita tofa bazai yi aure ba.
Koda Baban su Maimunatu yaga har yanzu shiru kuma sai zuwa yake ya kuma samun Mahdi, nan Mahdi ya ce "yayi haƙuri suna nan zuwa"
A unguwa yake jin abinda Mahaifin Mahdi yake faɗa sannan har da cewa ay gaba ki ɗaya yaran gidan boko kawai aka saka su ba'a saka su a Islamiyya, bayan shima Mahaifin Mahdi ɗin bai saka ƴaƴansa a Islamiyya ba, sai dai ya samar musu karatun boko da kasuwanci. Dan haka randa Mahdi ya kuma dawowa Baban Maimunatu ya masa kaca-kaca sannan ya ce kada ya ƙara zuwa gun ƴarsa. Kuka Maimunatu ta ringa haka dai ta shiga gida.
Haka rayuwar ta sauya musu Baba ya ce "Idan bata fidda miji ba zai aura mata wanda yake so, jin haka yasa ta je ɗakin Mahdi ta faɗa masa nan take Mahdi ya ce "Wallahi bazai yuyu ba shi zai aureta, kuma ko ta halin yaya sai ya aureta, kwantar mata da hankali yayi ya lallaɓata ta koma gida.
Shiko Baba yana nan yana shirin aurenta da wani ɗan ga ruwa mai mata uku ƴara goma sha shida, koda Maimuna taji haka tayi ta kuka amma duk gidan ba wanda ya kulata, ba lallashi ko mahaifiyarta tayi watsi da ita, haka suka saka ranan aure, gashi tana zuwa ɗakin Mahdi bata samunsa, saboda yana zuwa kasuwancinsa, dan haka da daddare ta saci hanya taje ta same shi ta faɗa masa abin dake faruwa ayko hankalinsa ya tashi matuƙa dan haka Ya ce "Maimunatu gaskiya bazan iya rabuwa da ke ba"
Ta ce "Nima bazan iya auren wani idan ba kai ba"
Ya ce "To kinsan me zamuyi kuwa "
Ta ce "Ina jinka"
Ya ce "Mu gudu mu bar garin nan ayi mana aure kawai"
Kai tsaye ta ce masa na yadda.
Ya ce "Ki koma gida yanzu idan na shirya, zan siyar da duka kadarorina sannan mu tafi wani garin muje muyi auren mu.
Ana gobe ɗaurin aure kuwa Maimunatu ta tashi ta saci hanya ta fita don ko kaya bata ɗauka ba dan Mahdi ya ce kada ta ɗauka gunsa tayi tana zuwa ta shiga motar ya jata suka bar cikin garin kano.
Kai tsaye hanyar Lagos ya nufo inda suka kwana a hanya washe gari kuma bayan sub karya suka kuma ɗaukan hanya sai dare suka sauƙa a Lagos Hotel ya kama musu kowa da ɗakin suka kwana, Washe gari kuwa ya ɗauke ta suka tafi gun wani Malami don ya musu aure.
Nan da nan ya bada Sadaki tare da shaidu aka ɗaura musu aure, da yake abin na kuɗi ne tuni ya siya gida suka tare a ciki, Burin Maimunatu ya cika ta auri masoyinta Mahdi kuma ta samu yadda take so domin Mahdi ya tanadar mata komai na more rayuwa. Duk yadda Maimunatu zatayi tayi dan ta ɗauke idonsa daga kan ƴan mata. Kuma tayin kasuwancinsa ya fara yi A Lagos Alhamdulillah Arzikinsa ya bunƙasa, ba abin da baya taɓawa saidai wanda ya saɓawa addininsa, koda yaga haka sai ya fara zaga ƙasashen ƙetare, Saidai Maimuna taƙi ta barshi yaje shi ɗaya, dan bara son yaga wata mace musamman mata turawa,.
Cikin haka ne Maimunatu ta samu ciki, A zahiri bata so cikin ba yama za'ayi ta haihu suna tafiye-tafiye da mijinta, amma ganin Mahdi yana so yasa ta haƙura amma ta ce masa sai dai ya nemi wacce zata na raino domin ita kan tana tare da shi..
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.✍🏻
[8/5, 9:49 AM] Mim😘: 🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........✍🏻
*🌐ZAMANIN YANZU*
NA
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
https://chat.whatsapp.com/GY0EDcNksDC9MQ75Q0HzKu
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
BILKISU
A MASAURAUTATA
MAI GIDANA
ZAMANIN YANZU
_Wannan littafi na kuɗine, Naira ɗari uku (300) ne, duk mai buƙatan shi, zai tura kuɗinsa ta wannan Account: 0019138715 Maimuna Isah stanbicIBTC, sai ya tura shaidan biya ta wannan number 09034313679_
_Ko Katin MTN na ɗari uku ta wannan Number 09034313679_
_Ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi wannan number +227 92 34 33 01_
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 11-12
Da gudunta ta shiga ɗaki tafaɗa akan gado ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, ita kan ta shiga uku yaya zata yi da rayuwarta, kuka tayi tayi da taga ba mai rarrashinta yasa ta haƙura.
Tana cikin ɗakin a kulle har dare akan Sallaya take tana ta istigfari tana jin yadda su Samuel suke buga mata ƙofa kamar zasu karya har suka gaji suka bari, anan barci ya ɗauketa, kiran Sallah ya tada ita koda tayi Sallah tayi Azkar anan ta kuma kwanciya tana ƙara yin istigfari har barci ya kwasheta, Yunwa ya tada ita ta tashi lokacin ta fito taga su Samuel tsirara a falon, kauda fuskarta tayi tayi kicin da Sauri Samuel ya biyo ta, ya kamata Ya ce "Ashanty taurin kanki yayi yawa, kina tunanin zaki ja da nine ne, ko kin manta duk wani abin da ke jikinki namu ne"
Ture shi ta shige kicin ɗin ya biyota ya kama hijabinta ya cire ya yar a ƙasa yana faman cire mata kaya ta saka ihu tana kuka, ƙarfi yake gwada mata ita kuma ta fara taƙushinsa da cizo, koda Ruth taga haka, taje don ta tayashi, a hakan suka ci nasaran cire mata kaya tana kuka. Haka sukayi ta mata abin da suka ga dama tana jinsu bata da ikon hana su.
Saida suka saketa dan kansu sannan ta fito tayi ɗakinta tayi wanka tasa uniform taje driver ya kaita makaranta. Tana zuwa ta zauna a aji Ihsan tazo tana ƙoƙarin saka mata hannu a hijabi ta buge hannunta ta ce "Kada ki ƙara min haka, ada ma da kika ganni cikin irin wannan ina cikin duhu ne, yanzu ko Alhamdulillah an sani a haske, bazan ƙara wannan abin ba, kema ina baki shawaran ki tuba ki koma ga Allah "
Ihsan ta ce "Haba Ashanty kodai kin faɗa Soyayya "
Ta ce "Ina faɗa miki magana kina min maganan Soyayya, to kinga idan dai baza ki tuba ba, bani bake kada ki ƙara zuwa inda nake"
Ta ce "Ahhh Allah ya baki haƙuri na barki lafiya"
Koda aka tashi break Principal ya kira ta koda taje ya fara nuna mata iskanci shima tayi masa kaca-kaca ta bar office ɗin.
Koda driver yazo ya ɗauketa, ta kawota gida ta tafi gun Mai gadi ta zauna duk da tana jin yunwa bata iya shiga cikin gidan ba, da butarsa tayi Alola tayi Sallahn Azhar akan shimfiɗar sa bayan ta idar ne ya ce "Hajiya baza ki shiga ciki ba"
Ta ce "Bazan shiga ba Baba zan jira Malam Anan "
Ya ce "To ko naje ciki na amso miki abinci"
Ta ce "A'a nagode"
Suna Zaune a gurin Ruth tazo ta ce "Ashanty ina ta ganin hanyar zuwanki me yasa kika zauna a nan maza ki taho ki ci Abinci "
Ta ce "Ba inda zanje ina zaune a nan"
Ruth ta ce "To Abinci fa"
Ta ce "Bazan ci ba"
Komawa tayi sai gata ta taho da Samuel, Yana zuwa gurin ya kama hannunta ya fara ja, tasa kuka Baba Mai gadi ya ce "Me haka kuma"
Samuel ya ce "Baba Ba ruwanka wannan tsakanin mu ne"
Cikin kuka ta ce "Baba dan Allah kada ka bari suci galaba a kaina, fyaɗe suke min"
Ta ce "Fyaɗe kuma bazai yuyu ba"
Nan Baba yaje ya kama hannunta ta ya saka ta a ɗaki ya kulleta ta ya ce "Ba inda zata kuma"
Samuel baiyi magana ba ya fita Ruth ta bishi a baya, Lokacin kuma Baba ya fito da ita tana kuka ya ce "Kiyi shiru basa nan yanzu ki shiga ciki ko tea ne ki haɗa ki sha"
Ta shiga taje kicin ta haɗa tea tafito da shi tazo tana sha. Saida ta gama ta ajiye Cup ɗin. Suna zaune aka kira la'asar Suka yi Sallah tana zaune a kan shinfiɗar Baba Malam Yusuf ya shigo tana ganinsa ta miƙe.
Shi kuwa tausayinta ne ya kamashi Ya ce "Aisha lafiya kuwa"
Kuka ta saka masa ta ce "Mu tafi duk inda zaka je Malam, Ina tare da kai Malam bazan iya zama a wannan gidan ba, Idan su Mommy sun dawo sai muzo "
Ya ce "Muje mu zauna muyi Magana "
Yayi gaba ta bishi a baya ya zauna ita kuma taƙi zama ta ce " Malam dan Allah muje kada su Ruth su dawo su same mu"
Ya ce "Kinsan ni a ina nake kuwa Aisha, bani da kowa, haka na tashi ni Almajiri ne wanda bansan daga ina na fito ba, na tsinci kaina a Gombe kawai bani da kowa Almajiranci shi nake yi, na tambaye Malamin mu ya ce wai shima ganina kawai, Nayi karatu a gunsa na Sauƙe Al-qur'ani ina tare da shi yazo ya rasu, Nayi kukan rashin sa sosai. Duk Almajiran da suke gunsa suka tafi gun iyayen su, wasu kuma suka yi wani gurin ni kuma, nayo Lagos dan na nemi Sana'a sai Allah ya haɗa ni da Mahaifinki kuma yana biya na, yanzu haka duk inda ya kama ina kwana, ko kan titi ko ƙarƙashin gada, to kina Mace taya zaki kwana a titi ko ƙarƙashin gada"
Ta ce "Wallahi Malam akan na kwana a gidan nan gwara na kwana a inda kake "
Ya ce "To yanzu dai muyi karatu sai mu tafi ko, amma idan iyayenki sun dawo zamu zo mu faɗa musu komai ko"
Baba mai gadi yana ji ya ce "A'a muje gidana tana kwana saboda tsaro idan sun dawo sai kuzo ko"
Malam Yusuf ya ce "To Mun gode Baba, amma bari muyi karatu"
Karatun suka fara yi, yana yi ita ma tana yi.
Su Samuel kuwa gun wani Boka suka je, wanda yake musu aiki. Suna zuwa suka fara wani yare wanda bashi da kan gado, shiko Bokan ya basu Wani burkutu mai wari suka sha sannan suka fara masa magana cikin harshen yarabanci.
"Ashanty fa ta gane gaskiya yanzu haka taƙi mu, muna son muna amfan da ita dan dole, Saidai ta ce zata yi aure, kuma muna son iyayen su kasance suna ƙasan mu, sannan a gabansu zamu wulaƙanta ta"
Bokan ya zuba giya a kansa yayi wanka da shi ya girgiza kansa giyar jikin gashin sa ta wasu a jikinsu sannan ya mayar musu cikin ƙarshen yarabanci "Ashanty ta zama taku, idan Yusuf ya aureta kuwa kamar ya auri mutuwarsa ne, Yanzu ku tashi kuje, zaku Samu Iyayen ta sun dawo kuma baza su ƙara komawa ba suna nan a ƙasan ku"
Suka tashi suka tafi, zasu shiga gidan kenan suka ga Malam Yusuf zasu tafi da Ashanty Samuel ya zare mata ido ya ce "Ina zaki je"
Ta ɓoye a bayan Yusuf ya jawota ya bata mari dai-dai lokacin Su Mommy da Daddy suka shigo da gudu taje ta rungume Daddynta tana kuka.
_Wannan page ɗin kyauta ne ga Masoya na, idan kuna buƙata sai a biya sannan asha karatu_
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.✍🏻
Downloaded From https://tknovels.com.ng