You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
(Farrah) akan sadaki naira dubu dari lakadan ba ajalan ba.
Inda yan uwan Alhaji Ubah suka zo har su hudu yaji dadin zuwan su kwarai dan ko ba komai sun fitar da shi kunya.
Suko su Abbah da Dady sun buga waya dutsanma Dan sanar da su abinda ya faru ba tare da bata lokaci ba su kawu Yakubu suka amince tare da yimasu uziri da fatan alkhairi.
A daidai wannan lokacin Yasir yana office zaune ya gagara yin aiki saboda yadda yaji kirjin shi Yana haurawa da sauri da sauri kaman zai fashe, addu'a yayi tayi Allah yasa alkhairi ne a bangare daya Kuma Yana tuna abar kaunar shi wato Farrah ko kadan baya san yana yin nesa da ita dan ba yadda zai yi ne ga shi tunda ya taho hankalin shi ya kasa kwanciya saboda gani yakeyi tunda bayanan zata yi yadda taga dama,Dukda yana kokarin cire wannan zargin daga zuciyar shi Amma har kullin ya kasa,Amma a karshe ya yanke shawarar zai je gidan aunty Husna su tattauna akan matsalar.
Su Dady ana kammala daurin aure suka yima kanwar tasu sallama suka dauki hanyar dawowa garin katsina.
Farrah ce da Momy suke girki a kichinga dan taryar su Dady da sukayi waya da Momy cewar gasunan sun taho tare da sanar da ita duk yadda abubuwan suka faru.
Momy bata yi mamaki ba ,Amma tana hango yadda za'a sha dagi da Farrah kafin ta amince da. Wannan auren dan ta fahimci har yanzu bata San tana San Yasir ba saboda shakuwar da suka yi da Jabir.
Aiki sukeyi cikin kwarewa Momy ta mayar da kallanta gare ta "Farrah na fahimci sai anyi maki aure kafin zaki fara yin hankali"
Da sauri ta kalli Momy har tana sakin wukar da take yanka kabej.
"Haba Momy ai ni saina karasa makaranta kafin ayiman aure,Kuma ma ni Ya Jabir nake so dan shi wancan Hasan din naga kaman ba da gaske yake sona ba,Hmm ai ni yanzu bama zan yarda ayiman wani aure ba a kasheni tun Ina da kuruciya ta,a a nasan ma bazai yiwuba ".
"Hmmm shima Jabir din kin rabu da shi"Momy a zuciyarta take wannan maganar.
Amma a fili sai ta ce mata "kedai ki nemi zabin Allah,Dan lokutta da dama abinda muke so ba shine alkhairin muba,Amma idan muka roki Allah sai ya bamu abinda zai zame Mana alkahairi har karshen rayuwar mu".
"Hmm to Momy Allah dai yasa mu dace "
"Amin ya Allah".
Daga haka suka ci gaba da aikin su.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏 .
[3/1, 6:29 AM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
_________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
*HAMDAN KASIRAN* *DAYYUBAN MUBARAKAN* *FIH* .
__________________
*NOT EDITED* 🤗
🅿️27
📝Bayan sun dawo daga masallaci gaba dayansu suka koma cikin gidan inda Yasir yasa mai aikin gidan ta kawomai abinci su ko su Dady anan suka ci gaba da hirarsu ba tare da sun sanar da Yasir abinda yake faruwa ba.
A nata bangaran Farrah yinin wannan ranar tayishi ne cikin jin dadi dan ji take yi kamar karya dawo,wani bangare na zuciyarta Kuma baya yimata dadi ta rasa kome yasa data tuna cizon da yayi mata a yatsunta biyu sai duk ta ji gaba daya cikar jikinta tana tashi lokaci guda sai ta ji duk jikinta ya dau sanyi kamar wadda zata yi masassara.Da haka dai takai har zuwa dare ba tare data sanarwa da Momy ba,Dan ta fahimci kamarma fishi take yi da ita yau dan tun fadan data yimata da safe bata Kara shiga harkarta ba.
Jabir bawan Allah a wannan ranar kasa jurewa yayi har karfe takwas na dare Yana tinanin Farrah dan haka ko fadawa Ummahn su bai yiba ya tayar da motar shi ya dauki hanyar da zata sada shi da Barhim.
_________________
Bayan sallar isha'i su Dady bayan sun dawo daga masallaci nan suka ci abinci tare da Alhaji Ubah ya raka su zuwa masaukin su na wani bangare a cikin gidan aka gyara masu,zuwa wannan lokacin Alhaji Ubah ya sanar da Yan uwan baban shi duk da auren ne ya zo a Kai tsaye shiyasa ya basu hakuri akan ba yanzu za'ayi taron bikin ba sai ta karasa karatunta,Dan haka basu wani damuba sun amsa da zasu turo mutum biyu su wakilce su.sosai ya ji dadi dan bayyi tinanin zasu zo ba.
Yasir ne ya shigo gidan a cikin motar shi saboda tunda ya karasa cin abinci ya fita cikin gari sai yanzu da dare yake dawowa.
Cikin gidan ya nufa ba kowa a falon dan haka yayi nufin juyawa ya ji aunty ta tsayar da shi daga off-site take tahowa dan haka ya karaso cikin falon.
"Yo Ina kaje na jika shiru nayi tinanin ko kana part dinka"tana kokarin zama bisa kujera.
"A a nadan fitane tun dazu shiyasa".
"Ok kunyi waya da yan gidan ko"?
"A a ban Kira su ba,Amma zuwa anjima na Kira Momy insha Allah,ko wani abu ya faru"?
"A a ba komai wallahi".
Nan dai suka ci gaba da taba hira har wurin karfe tara da yan mintina kafin yayi mata sallama ya nufi makwancin shi itama ta wuce wurin mai gidan nata.
Jabir Yana shiga gidan bayan sun gaisa da Baba Auwal ya wuce falon,Ba kowa Dan haka ya nufi dakin Farrah.
Yana turawa yaji a rufe dan haka yayi knowking ya ji shiru ya Kara yi.
A hankali ta bude kofar tana kokarin bude idanta da suka yi nauyi saboda baccin daya fara daukarta.
"A ya Jabir Kai ne yanzu"tana Kara bude kofar.
"Eh ko na koma idan ba"a so na zo ba"?
"Sorry sir ni na isa na ce banso ka zo ba,Ai wallahi nafi kowa farin cikin ganinka,Bari kaga na dauko hijaf dina musha hira dan daman na gaji da zaman kadai ci shiyasa bacci ya fara dauka ta" juyawa taji cikin dakin dan dauko hijaf din.shiko kaman sakarai yabi bayanta da kallo yanda hips dinta yake juyawa kamar na babbar mace.da sauri ya dauke kanshi Yana juyawa zuwa falo dan ya jirata.
Tana daukowa taga baya bakin kofa itama saita nufo falon.
Tana dariya ta zauna a kujerar da ya zauna tana dariya ta ce "To ni meye abin bata rai kuma,?kamar Wanda aka yiwa laifi eh?
"Haushi naji shiyasa Kuma idan kina yiman dariya yanzu zan koma inda na fito 😔"
Sosai dariya ta kamata Amma dole ta gimtseta saboda tasan halinshi Yana iya tafiyar shi kamar yadda ya fada .
Kasan kafe ta sauko kusa da kafafun shi ta rike kunnuwanta tana "Baba na tuba Baba,Baba bazan Kara ba"
Sosai ya tuntsire da dariya dan lokutta da dama idan yaga matar na wani shirmen ya kanyi mamaki kamar yarinya take komawa,shiyasa take Kara shiga ranshi saboda yadda take sakin jiki suyi ta hira.
Yana cikin dariya ya ce "Tau matar na yafe maki kin ji"Yana kallan yadda take murmushi.
Daga haka suka ci gaba da hirarsu gwanin sha'awa kafin yayi mata sallama ya tafi.Dan haka ranar cikin farinciki tayi bacci.
__________________
Washe garin ranar talata da karfe 10:00 daidai aka daura auren Yasir Usman Hashim da Amina Ubaidullah (Farrah) akan sadaki naira dubu dari lakadan ba ajalan ba.
Inda yan uwan Alhaji Ubah suka zo har su hudu yaji dadin zuwan su kwarai dan ko ba komai sun fitar da shi kunya.
Suko su Abbah da Dady sun buga waya dutsanma Dan sanar da su abinda ya faru ba tare da bata lokaci ba su kawu Yakubu suka amince tare da yimasu uziri da fatan alkhairi.
A daidai wannan lokacin Yasir yana office zaune ya gagara yin aiki saboda yadda yaji kirjin shi Yana haurawa da sauri da sauri kaman zai fashe, addu'a yayi tayi Allah yasa alkhairi ne a bangare daya Kuma Yana tuna abar kaunar shi wato Farrah ko kadan baya san yana yin nesa da ita dan ba yadda zai yi ne ga shi tunda ya taho hankalin shi ya kasa kwanciya saboda gani yakeyi tunda bayanan zata yi yadda taga dama,Dukda yana kokarin cire wannan zargin daga zuciyar shi Amma har kullin ya kasa,Amma a karshe ya yanke shawarar zai je gidan aunty Husna su tattauna akan matsalar.
Su Dady ana kammala daurin aure suka yima kanwar tasu sallama suka dauki hanyar dawowa garin katsina.
Farrah ce da Momy suke girki a kichinga dan taryar su Dady da sukayi waya da Momy cewar gasunan sun taho tare da sanar da ita duk yadda abubuwan suka faru.
Momy bata yi mamaki ba ,Amma tana hango yadda za'a sha dagi da Farrah kafin ta amince da. Wannan auren dan ta fahimci har yanzu bata San tana San Yasir ba saboda shakuwar da suka yi da Jabir.
Aiki sukeyi cikin kwarewa Momy ta mayar da kallanta gare ta "Farrah na fahimci sai anyi maki aure kafin zaki fara yin hankali"
Da sauri ta kalli Momy har tana sakin wukar da take yanka kabej.
"Haba Momy ai ni saina karasa makaranta kafin ayiman aure,Kuma ma ni Ya Jabir nake so dan shi wancan Hasan din naga kaman ba da gaske yake sona ba,Hmm ai ni yanzu bama zan yarda ayiman wani aure ba a kasheni tun Ina da kuruciya ta,a a nasan ma bazai yiwuba ".
"Hmmm shima Jabir din kin rabu da shi"Momy a zuciyarta take wannan maganar.
Amma a fili sai ta ce mata "kedai ki nemi zabin Allah,Dan lokutta da dama abinda muke so ba shine alkhairin muba,Amma idan muka roki Allah sai ya bamu abinda zai zame Mana alkahairi har karshen rayuwar mu".
"Hmm to Momy Allah dai yasa mu dace "
"Amin ya Allah".
Daga haka suka ci gaba da aikin su.
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* ~AUTAH~
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏 .
🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
____________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
_______________
*NOT EDITED* 🤗
🅿️29
📝Cikin ikon Allah yana Kiran wayar yaji ta shiga,Bayan ya daga ba tare daya saurari gaisuwar da yake yimasa ba ya fara cewa "please Doctor ka taimaka Mana kar yarinyar mutane ta rasa ranta,Dan Allah kayi sauri ka zo " Yana goge zufar take tsatstsafowa daga goshin shi dukda sanyin A/C da yake kadawa dan gaskiya lamarin ya fara ba shi tsoro.
"Ok ranka dade ganinan zuwa insha Allah nan da 10 minutes zan karaso".
Katse wayar yayi Yana kaiwa da komowa a tsakiyar falon.Inda Momy ke rungume da Farrah a Kan cinyarta.
Suna a haka sukaga ji karar bude gate da sauri Dady yayi hanyar waje dan ganin ko Doctor Umar din ne ya karaso.
Daidai ya fito harabar gidan yaga Motar tana kokarin shigowa dan haka ya tsaya har yayi parking Yana fitowa ya nufeshi Yana "Dan Allah ka taimaka Mana wallahi kanwata ita kadai ta haifa idan ta rasata muma zamu iya rasa kanwar mu"
"Karka damu insha Allah zata rayu addu'ar mu take bukata"daidai sun karaso falon.
Cikin kwarewa Doctor Umar ya fito da kayan aikin shi ya fara Bata taimakon gaggawa.
Yana hada allura ya ce a miko mai ruwa a hannun shi yasa Yana shafa mata a fuska Amma shiru kake ji dukda Yana da tabbacin bata mutu ba doguwar sumace tayi saboda jijiyar hannunta tana motsawa.
Yadau tsawon 2 minutes Yana shafa mata ruwan Kanan taja wani dogon numfashi tana fisge-fisge .
Da sauri Momy ta Kara rike ta sosai tana Kiran sunan ta tana jin maganar Momy saita fashe da kuka.
"Kara riketa sosai karta fisge "cewar Doctor Umar Yana Kara hada allura a siringi.
Cikin dabara ya samu ya cikaramata allurar Yana zare siringin ta karasa zubewa a jikin Momy kamar wadda ta mutu.
"Allurar bacci ce insha Allah idan ta farka ba matsala, akwai abinda ya tsorata ta ne shiyasa tayi doguwar suma ya rubuta wasu magungunan a karamar takadda tare da mikawa Dady Yana hade kayanshi wuri guda.
Sai a sannan Dady ya nisa dan tunda suka shigo bai Kara cewa komai ba.
"To Doctor kana ganin ba matsala dai ko"
"Eh insha Allah munasa ran ba matsala dan sai nan da 2 hours zata farka,Amma a fara bata abinci kafin a bata magunguna".
"To Doctor mun gode ba damuwa insha Allah,zamuyi magana da Kai daga baya"cewar Dady suna fitowa daga cikin gidan.kowa motar shi ya hau
Motar Doctor na gaba ta Dady na biye suna fitowa shi Doctor yabi titin mani dan komawa gidan shi,Shi Kuma Dady ya nufi titin kwado Dan zuwa *FARIDA CEMIST* siyan magunguna.
Suna fita Momy ta Kara gyara mata kwanciyar ta tare da sanya mata filon kujera a kanta,Ta zauna tana nazarin wannan al'amari.
**************
A Abuja kuwa ta bangaran Yasir Yana kammala cin abincin ya wuce part din shi dan kimtsa jikin shi,Saboda duk ji yake Yana yimashi ciwo.
Shi ne bai fito ba sai wuraren karfe 8 na dare part din Aunty ya Kara komawa dan amsa Kiran da Mijin Auntyn tashi yake mai Wanda yake addu'ar nan gaba ya zama sirikin shi In Allah ya yarda.
A main falo ya taddasu dan haka da sallama ya karasa ciki tare da durkusawa saman kafet din kafafun shi a tonkwashe Yana Kara sadda kanshi kasa alamar akwai nutsuwa tattare da shi.
Bayan ya Kara gaishe su ya yi shiru Dan jin me Sirikin na shi zan ce.
Cikin dattijanta ka Alhaji Ubah yayi gyaran murya tare da fara yimashi nasiha mai ratsa jiki,Har Yasa Yasir ya fara zargin ko wani ya Mutu a cikin familyn nasu,Amma kafin ya karasa tunanin yaji Alhaji Yana cewa "Kayi hakuri Magaji mun yanke wani hukunci ba tare da shawarar ka ba,Dan ni harga Allah Kai nafi ji ba Farrah ba,Dan namiji ba'ayimai auren dole,Amma da farko ina fara baka hakuri a jiya aka dauramaka aure da Farrah.
Cikin razana Yasir ya dago kanshi yana kallan Alhaji ubah,Fuskar shi ba yabo ba fallasa dan bazaka iya tantance yanayin da yake ciki ba.
"To Amma dan Allah karka dauka munyi haka ne dan mu takurama sai dan Kai na gida ne munsan ba zaka bamu kunya ba"cewar Alhaji Ubah yana duban Yasir cikin tsanaki.
Sai a sannan Aunty sis tayi magana "Kayi shiru Magaji ko hadin baiyimaka ba"?
"Am ehm ba komai wallahi Allah ya tabbatar Mana da alkhairinsa"Yana Kara sadda kanshi kasa.
"To to.. ba komai Magaji sauran bayani Kuma kaji daga wurin iyayenka,tashi kaje Allah yayi maku albarka"
"Mikewa yayi jikin shi duk yayi sanyi Yana amsawa da "Amin".
Har yakai ga bakin kofar part dinshi Yana tinani a ranshi Anya kuwa anyima shi adalci dukda Yana San Farrah , yana da burin ya rayu da ita har karshen rayuwar shi Amma akwai matsala dan shi yasan tunda akayi haka to akwai abinda ake rufemai,Daman tun fil'azal bai yarda da yarinyar ba yanda yaga daga baya duk ta canza dabi'unta ta koyi rashin kunya da fitsara .
A fili ya firta "Kai gaskiya da sake wallahi bazai yiwu ba"yayi kwafa da hannun shi Yana karasa shiga falon nashi da yaji kayan alatu.
*_Taufa ana wata ga_ _wata me kake nufi_ _Yasir_* ?🤣😂🤣🤣😂
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*~DAGA ALKALAMIN~* *~AUTAH~*
[3/4, 11:58 PM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦( _HATTARA YAN MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
_________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA* *SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
🅿️30
📝Sai wuraren karfe 11 kafin Farrah ta fara kokarin bude idanun ta a lokacin Momy ce kusa da ita dan Dady tunda ya dawo ya wuce dakin shi.
Momy ruko hannunta tayi tana kokarin tayar da ita zaune.Ba tare da ta furta komai ba sai kallo da take bin ta da shi.
Momy sannu tayi mata tana Kara gyara fulon da ta jingina bayan ta.
Tea ta kawomata tana janyo ledar magunguna da Dady ya aje .
A hankali ta ce "Momy kaini dakina"tana kokarin mikewa tsaye.
Hannunta ta kamo suka sauko down zuwa dakinta hijaf ta cire ta nufi toilet, Momy komawa tayi tana dauko sauran kayan da suka baro,tana dawowa ta tadda harta fito dan haka ta mikamata cup din tare da ballo mata maganin da zata sha.
Bayan ta shanye maganin komawa tayi bisa gadon tayi lamo tare da rungume filo a kirjinta tana sauke ajiyar zuciya.
Ganin haka yasa Momy ta Kara rufamata bargo ba tare data cemata komai ba ta fita tana rufemata dakin.
*****************
A bangaran Yasir kuwa zan iya cewa har wurin tsakiyar dare babu alamun bacci a idanun shi saboda yadda yayi zurfi a duniyar tunani har baisan dare yayi tsawo haka ba.sai dakyar bacci barawo yayi awan gaba da shi ba tare da ya sani ba zuciyar shi cike fal da tunani iri-iri.
*WASHE GARI*
A washe gari haka Farrah ta tashi duk jikinta ba kuzari,Kuma tayima kanta alkawarin bazata taba tambayar waye aka aura mata ba Bata da bukatar taji Kuma tayi alkawarin zatayi hakuri tunda so sukeyi suga zuciyarta ta buga gaba daya.itakam ta godewa Allah a haka kaddarar ta ta zo auren ma ba za'a Bata dama ta auri Wanda take so ba,A fili ta furta "Kaico sweety na shikenan rabamu za'ayi bani da yadda zanyi.Da haka dai yinin ranar tayi shi ba Wanda ya Kara yimata maganar auren a wannan ranar.
Jabir ne da yamma a dakinshi system ce a gabanshi.Pics din Farrah naga ya kurawa eyes yana kallo dan ko kyaftawa ba yayi .Ya dade a haka kafin naga ya tashi da murmushi akan fuskarsa.
Ba tare da bata lokaci ba ya fito cikin Shirin shi na kananun kaya yana sauri ya nufi parking lot,A bayan shi ya ji ana kiran shi yana juyawa yaga Abbah ne yake Kiran,Dan haka ya karasa wurin shi Yana gaishe shi.
"Ina zaka je naga kana ta sauri haka"cewar Abbah Yana kallan yadda yake ta fara'a .
"Ehm wallahi zan danje Barhim ne "
"Tau kana jina ko Jabir "?
"Eh Abbah Ina jinka "Yana Kara dan duka wa alamar girmamawa.
"Daga yau ina sanarma ba ruwanka da Amina idan ba zuminci ba kaji na fadama"Yana Kara jinjinawa alamar tabbatar mai da abinda yake fada ba tantama a cikinsa.
"Amma Abbah..........."
"Dakata kaji banasan musu idan Kuma ban isa da kaiba to sai ingani" cewar Abbah Yana juyawa zuwa cikin gidan.
Jabir sororo yayi a wurin kaman an dasa shi.sosai jikin shi yayi sanyi.
A fili ya furta "Hakan Yana nufin akwai matsala kenan,to bazan iya zuwa ba gsky"Dan haka ya juya zuwa part din shi zuciyar shi cike da tunanin wannan al'amarin.
Yasir ne a Mota Yana ta uban gudu ya dauki hanyar zuwa gidan Aunty Husna sosai yake gudu yaji wayar shi ta dauki Kara hannu yasa Yana daukowa tare da duba mai Kiran sunan Ummah ya gani akan screen din Yana yawo,Cikin fargaba ya fara rage gudun da yake yi har saida ya gangara gefen titi kafin ya katse call din sai ya kirata.Yana jin ta daga yayi sallama tare da gaisheta.
"Bana bukatar gaisuwar ka Magaji ka rike abinka, tinda kaida ubanka Baku daukeni a matsayin komai ba,harku yanke hukunci ba tare da kun sanar da ni ba sai dai inji a wani wurin ko, to wallahi saika saketa inhar ni na haifeka,Yarinyar da bata sanka kiri-kiri take nunama kiyayya Amma dayake baka San ciwan kanka ba saida kabi aka kwakubama ita ko? To ko mai kakeyi ka zo wannan weakend din Ina san ganinka"t
"Momy dan Allah kiyi haku.......
Ba tare data jira me yake Shirin fada ba tayi saurin katse wayar tana ruwan bala'i ita kadai.
Abbah da yake tsaye jikin kofa Yana jin duk abinda take fada ba tare da ya kalli inda take ba ya wuce cikin bed room dinshi ya barta tana cigaba da kunfar Baki.
*~~DAGA~* *~ALKALAMIN~~* *~AUTAH~*
*PLEASE COMMENT AND* *SHARE* 👏.
[3/4, 11:58 PM] Hayat: 🤦 *ZAMANINMU* 🤦
( _HATTARA YAN MATA_ )
*NA*
*RUKAYYA IDRIS BALAH*
*(AUTAH)*
____________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ
*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*
*BISMILLAHI RAHMANIR* *RAHIM*
*DA SUNAN ALLAH MAI* *RAHAMA MAI JIN* *KAI* .
_______________
*NOT EDITED* 🤗
🅿️29
📝Cikin ikon Allah yana Kiran wayar yaji ta shiga,Bayan ya daga ba tare daya saurari gaisuwar da yake yimasa ba ya fara cewa "please Doctor ka taimaka Mana kar yarinyar mutane ta rasa ranta,Dan Allah kayi sauri ka zo " Yana goge zufar take tsatstsafowa daga goshin shi dukda sanyin A/C da yake kadawa dan gaskiya lamarin ya fara ba shi tsoro.
"Ok ranka dade ganinan zuwa insha Allah nan da 10 minutes zan karaso".
Katse wayar yayi Yana kaiwa da komowa a tsakiyar falon.Inda Momy ke rungume da Farrah a Kan cinyarta.
Suna a haka sukaga ji karar bude gate da sauri Dady yayi hanyar waje dan ganin ko Doctor Umar din ne ya karaso.
Daidai ya fito harabar gidan yaga Motar tana kokarin shigowa dan haka ya tsaya har yayi parking Yana fitowa ya nufeshi Yana "Dan Allah ka taimaka Mana wallahi kanwata ita kadai ta haifa idan ta rasata muma zamu iya rasa kanwar mu"
"Karka damu insha Allah zata rayu addu'ar mu take bukata"daidai sun karaso falon.
Cikin kwarewa Doctor Umar ya fito da kayan aikin shi ya fara Bata taimakon gaggawa.
Yana hada allura ya ce a miko mai ruwa a hannun shi yasa Yana shafa mata a fuska Amma shiru kake ji dukda Yana da tabbacin bata mutu ba doguwar sumace tayi saboda jijiyar hannunta tana motsawa.
Yadau tsawon 2 minutes Yana shafa mata ruwan Kanan taja wani dogon numfashi tana fisge-fisge .
Da sauri Momy ta Kara rike ta sosai tana Kiran sunan ta tana jin maganar Momy saita fashe da kuka.
"Kara riketa sosai karta fisge "cewar Doctor Umar Yana Kara hada allura a siringi.
Cikin dabara ya samu ya cikaramata allurar Yana zare siringin ta karasa zubewa a jikin Momy kamar wadda ta mutu.
"Allurar bacci ce insha Allah idan ta farka ba matsala, akwai abinda ya tsorata ta ne shiyasa tayi doguwar suma ya rubuta wasu magungunan a karamar takadda tare da mikawa Dady Yana hade kayanshi wuri guda.
Sai a sannan Dady ya nisa dan tunda suka shigo bai Kara cewa komai ba.
"To Doctor kana ganin ba matsala dai ko"
"Eh insha Allah munasa ran ba matsala dan sai nan da 2 hours zata farka,Amma a fara bata abinci kafin a bata magunguna".
"To Doctor mun gode ba damuwa insha Allah,zamuyi magana da Kai daga baya"cewar Dady suna fitowa daga cikin gidan.kowa motar shi ya hau
Motar Doctor na gaba ta Dady na biye suna fitowa shi Doctor yabi titin mani dan komawa gidan shi,Shi Kuma Dady ya nufi titin kwado Dan zuwa *FARIDA CEMIST* siyan magunguna.
Suna fita Momy ta Kara gyara mata kwanciyar ta tare da sanya mata filon kujera a kanta,Ta zauna tana nazarin wannan al'amari.
**************
A Abuja kuwa ta bangaran Yasir Yana kammala cin abincin ya wuce part din shi dan kimtsa jikin shi,Saboda duk ji yake Yana yimashi ciwo.
Shi ne bai fito ba sai wuraren karfe 8 na dare